Showing 33001 words to 36000 words out of 57176 words
Chapter 12 - NIDA MALAMATA BOOK COMPLETE BY Fatima Batula.pdf
shigo ya daɗe yana kallon sunan da yasa mata,kafin ya ɗau waƴar ita ta fara
magana.
"Hello dear!
Saida ya lumshe ido dan dalin muryarta.
"Ya kike?
"Ba lafiya ba,meyasa Naufal,"cikin raunanniyar murya tayi maganar.
Hankalin shi ya tashi jin yadda take maganar a ruɗe ya ce,"Kiyi hakuri Haulat kin san ina sonki
ba zan iya miki haka ba,Dady na ne ,amma kin san ina sonki ke ce ra'ayina."
Gaba ɗaya farinciki ya mamaye ta duk wani baƙinciki ya kau,ji take kamar bat taɓa shiga cikin
ƙunci ba.
Cikin wata irin sigar da ke ɗaga mishi hankali ta ce,"Na sani Naufal ka kwantar da hankalinka
bana son ka shiga damuwa."
Yadda tayi maganar ya kashe mishi har tsigar jikin shi saida ta tashi.
Lumshe ido yayi ya ce,"Tnx dear nasan zaki fahimta,karki damu zanje gurin hajiya
babba(Wacce ta haife momy) akan maganar auran mu nasan zata samu dadyna da maganar
kuma nasan zai aminci."
Ko kaɗan Haulat bata son ayi mata maganar aure dan baya ganta,shiyasa bata ji daɗin mgnr
shi ba,tadai ji daɗi da ya nuna mata yana son ta.
"Yaushe zaka zo,?bani da lafiya fa!
"Subhananllah meye sa meki?
"Hm ciwon son ka da kishinka tun ranar ina nan kwance sai yanzu ta tashi."
Saida yayi jimm shi ya yarda da son da haulat ke mishi na gaske ne,cikin sigar tausayi da ban
baki ya ce mata,"Sorry zan zo yanzun nan,ba amfanin wahalar da kanki domin ni naki ne ke
kaɗai ba wata maccen da nake so ,ke ce muradi na ra'ayina."
Gaba ɗaya ya kashe mata ji da kalamanci waɗan da suke ƙara narkar da ita,cikin murjar jan
hankali ta ce"Okkk sai ka zo dear."
Ta katse wayar,daman ya gama shirin shi tsaba key motor kawai ya ɗauko sanan ya sauko
ƙasa,a falo ya haɗe da su Sabreen da farrah.
Farrah tana ganin shi ta miƙe ta ce," ina wuni yaya?
"Lafiya lau ya hajia?
"Lafiya lau tana gaida ku."
Kallon Sabrewn farrah tayi ta ce,"To zan tafi sai anjima."
"To ki gaida momy da Dady."
"Zasu ji." tana faɗa ta wushe abinta.
Shi ma kai yasa zai fita da sauri ta ce,"Yaya ina zaka je,zan biki tsoro nake ji."
Kallon ta tayi kamar zaiyi mgn sai ya fasa ta ya juya abin shi.
"Yaya Naufal!
Banza yayi da ita ya fice abinshi.
Wani ƙululun takaici ya kama cikin faɗa da ɗacin rai ta ce,"Ni nake ma magana kayi banza da
ni,wllh yaya kayi sa'a dan ina son cika kudiri na ,amma da ba zan yafe maka ba,yanzun ma ba
yafewa zanyi ƙafa zan ɗaga ma,kuma ba zanyi fushi ba duk abinda zaka min har sai na mantar
da kai waye Haulat a rayuwar."
Kamar yana gaban tayi maganar tana gamawa ta hau sama cikin fushi.
~~~~~~~~~~~~~
Momyn su Haulat muguwar macce bara ilimi da imani bin bokaye ɗabi'ar gadon gidan su
ne,Dadyn su haulat mutum ne kamili mai rikon addini da sanin ya kamata ɗabi'a ƴan boko bata
dame shi ba,tun kafin suyi kuɗi,kullum burin shi yaga yaran shi suna riƙo da addini,yana kwaɓa
musu idan suka kauce hanya,wanan dalilin yasa momyn mai suna balaraba ta asirce shi,sai
yadda tayi da shi baya iya yin komai daga ita har yaran basu jin tsoran shi ko kaɗan.
Haulat ita ce babba wanda yanzu tana da shekara ashirin da shidda a duniya,tun tana candy ta
fara lalewa da bin maxa lokaci har jami'a,halayen ta iri ɗaya sak da na mahaifiyara,har tafi
mahaifiyar ta taƙama fariya gadara uwa uba wulaƙanci da alfahari ,Salma ita ka bi mata ita ma
halin su ɗaya,sai auta sakina baiwar allah mummuni ga tausayi saboda halinta yasa basu sonta
ko kaɗan dan tana faɗa musu gaskiya.
"A lallai kinji sauƙi irin wanan waahe baki haka." cewar momyn haulat wacce ta shiga ɗakin
haulata ɗin dan duba jikin ta.
Ƙara faɗaɗa fara'arta tayi ta ce,"Eh momy naji sauƙi,Naufal zai zo gani na yanzu."
"Kunyi waya ne? ki son shi sosai,sai yaushe zamu je gurin bokan.?
"A'a tukun na dai,yana so na sosai momy."
"Hmm haryanzu da sauran ku."
"Ba haka ba ne,momy nafi son irin wanan soyayyar da yake min nafi jin daɗin ta,yanzu kinga
indan muka je gurin bokan avin sai koma kamar bin umarni da dole za'ayi mishi akai na,"
"to ita yarinyar fah zata iya raba ki da shi."
"No momy ba zata iya ba,ni yake so ba ita ba,ni ce ra'ayinshi ba abinda zata iya."
"Haulat kenan ina nan zaune zaki zo ki same ni,bari naje mu fara shiri kafin ya iso".
~~~~~~~~~~~~~
"meyesa zan mata haka? akwai haƙƙin ta mai nauyi akai na,ga alƙawarin dadyn ,yanzun idan
tayi fushi ta gayawa hajia fa,ita kuma ta gayawa dady."
Zuciyar shi ta fara bugawa tsoro ya kama shi ,"Sabreen bata da haƙuri zata iya gayawa
hajia,nima ban kyauta to yanzu ya zanyi? ya zanyi ko na kirata ne?
Jikin shi na rawa ya ɗago wayar,tsakii ya ji tuno bashi da numberta gashi ya goge list ɗin kiran
wayar gaba ɗaya,lokaci ɗaya yaji ranshi ya fara ɓace sai jan zaki yake yi,a hankali ya raba
ambaton allah,har ya samu zuciyar shi ta fara sanyi.
Saida ya biya yai mata siyayya kala-kala kayan ci harda kayan sawa ya siya ba ita kaɗai ba
harda na ƙannanta,sanan ya nufi unguwar ta su,kamar yadda ya saba shiga da motor shi cikin
gidan yanzu ma ciki ya shigar da ita.
Yana isowa harabar gidan ya hango salma sa sauri ya kauda kai daga barin kallonta,gajeran
wando ne iya cinya a jikin ta sai ƙaramar riga mai hannun bireziya,ba ɗan kwali a kanta.
Tunda ta hango shi ta fara faɗin,"A dole dole aunty haulat ta ruɗe irin wanan kyau ga izza ga
kwarjini,cikin rangwaɗa ta iso gaban shi tana ƙare ma halitta shi kallo,cikin muryarta mai kama
da na Haulat ta ce,"Hi sannu da zuwa."
tun kafin ta ƙaraso gurin shi ya saƙa bakin glass,ɗagowa yayi amma bai yarda ya ƙara kallon ta
ba ya ce,cikin iyayi da kilibibi da ƙarya harshe da ba kowani harafin haƙƙin,"Hi!
"Waw ka haɗu over Naufal." ta faɗa a ranta haɗe da kafe shi da ido.
"Akwai kaya a bayan motor."
ya ƙara faɗa ita kuwa yana ƙara birgeta,yadda yake hausar kai idan ba haifaffan ɗan ƙasar
hausa ba ne,sai ka ce wani yare yake yi.
ɗan aikin gidan ta kwalla ma kira ,da sauri ya zo jiki na rawa,tana ganin kayan ta ƙara ruɗewa.
Duk da kasancewar ita ce a gaba shi yana baya,amma bai ko kalle ta kanshi a ƙasa har suka
isa cikin,falon bai taɓa shiga ba yai yau,wani irin ƙamshi me kama da wari ne ke tashi a
falon,daman ya lafiyar giwa balle tayi haukasai ƙamahin nan yana dokan hancin shi ta,fara
tsotsoke hancin yana taɓe baki yana yamutsa fuska kamar wanda ya shiga cikin masai
Momy haulat na shigowa falon ya ɗago kai ya kalle ta,ai da sauri yai ƙasa da kanshi zuciyar shi
na bugawa,ita ma gajeran wandon ne a jikin ta da ƙaramar riga gata ba ƙarama ba.
Har ƙasa ya ɗuka yai gaida ita kamar yadda ya saba kaida manyanshi.
Ya birgeta sosai ga tarbiyya,to ashe dai ƴan isaka suna son mutum mai tarbiyya,a ranta ta
ce,"Ah dole Haulat ta ruɗe,gaskiya zan matsawa haulat mu tashi tsaye dan irin so mugun riƙo
ake mu su.
A fili ta ce,"Salma kai shi ɗakin Auntyn ku."
Wani irin banbara ƙwai yaji ,wai namiji da suna hajira,mamaki ya bala'in kama shi"wai akai
shi ɗakin haulat." ,tunani ya fara yi wacce irin al-adace wanan.
Da ƙyar ya iya tashi yabi bayan salma dan tsavar kunya,tafiya kaɗan takai su ɗaki.
"Ka shiga nan ne." salmar ta faɗa ta juya,ya daɗe tsaye a bakin kofar,sanan ya tura ,yana
turawa ta buɗe ,yana shiga yaji an rungume shi.
"Sannu da zuwa." ta faɗa cikin wata irin siga.
Yarrr gashin jikin shi ya tashi,kallon ta yayi ai tuni zuciyar shi ta fara bugawa wanda hakan ya
haufar mishi da mutuwar jiki.
Janyo shi tayi zuwa kan gadon shi ,kamar raƙomi da akala,kuma wa tayi ta rufe kofar sanna ta
dawo kan cinyar shi ta zauna,cikin salo ta fara shafa fuskarshi akan lips ɗinshi ta tsaya wasa ta
fara yi da su,sanan ta haɗe su hot kiss ta fara mishi,daman an daɗe va'a gamo ba ,ai tuni
naufal ya ruɗe ya fara maida raddi,kan ku ce me sun fita haiyacin su,tura shi kan gado n tayi ta
kwantar shi koƙarin cire mishi wando ta fara yi.......
Waiii yau ga rubutun wani iri hakan ya faru ne saboda nayi cikin gaggawa,saboda wanda nayi
cikin natsuwa har read more biyar ya goge,ban yi niyar kara yi ba amma kuma nayi.
To fah fans me zai faru a ɗakin Haulat,dan naufal yayi nisa?
shin Sabreen zata cin ma burinta kuwa na son raba shi da haulat ɗin shi.?
To idan burin sabreen ya ciki Wani irin mataki haulat zata ɗauka akan ta?
Maganar zuwa gurin bokan da momyn haulat ɗin zata ƙara ma haulat ɗin zata yarda?
Idan ta yarda wa za'a ma asirin tsakanin Naufal da sabreen kuma wni irin Asiri za'a yi ma???
.
Sir Anas!
[12/22, 5:28 PM] ° D°⭕Y: _ σѕт у яσυρ уρє αυѕα
σνєℓѕ σσк нαтѕαρρ 08064400100_
[12/23, 1:52 PM] ° D°⭕Y: *NI* *DA* *MALAMA* *TA*
*By*
*fatima* *Batula*
*~✍✍GOLDEN PEN WRITERS ASSOCIATION✍✍~*
Page 13
.....................................................................
_*Manzon Allaah(ﷺ)* *ya ce;{BA ZAKU WADATAR DA MUTANE TA DUKIYARKU BA, AMMA
HALAYENKU SUNA WADATAR DA SU.}*_
°
```[Sahihut Targib;2661]```
~~
_Wannan hadisin yana nuna mana cewa duk yanda zaka ba ma mutane dukiyarka to ba zaka
iya wadatar da su ba, amma in kana da kyawun hali, kana mu'amalantar su da ita to zasu
wadata da wannan kyawun halin. Allaahu a'alam._
```Allah ta'ala yasa mudace```
ﻚﻧﺎﺤﺒﺳ*_ ﻢﻬﻠﻟﺍ ,ﻙﺪﻤﺤﺑﻭ ﺪﻬﺷﺃ ﻥﺃ ﻻ ﻪﻟﺇ ﻻﺇ ،ﺖﻧﺃ ﻙﺮﻔﻐﺘﺳﺃ ﺏﻮﺗﺃﻭ _*.ﻚﻴﻟﺇ
__________________
Cikin zafin nama Naufal ya janye jikin shi ya miƙe tsaye,yana wani irin numfashi,koƙarin buɗe
baki yayi magana yayi,amma ya kasa bakin ma bai iya buɗe shi ba,cikin kasala da rawar da
jikin shi ke yi ya gyara jikin shi ya nufi kofa zai buɗe har yakai hannu Haulat ta riƙo shi,juyowa
yayi ya kalle ta da rinannan idanuwan shi,ita kanta kasa mishi magana tayi kuma ga bakinta
yana son cewa wani abu amma ta kasa,girgiza mata kan shi yayi alamar bazai tsaya
ba,sakancewar jikin ta ba ƙwari yasa ya janye hannuwan shi ya fita.
Yana isa falon ba kuwa yaji daɗin hakan sosai dan ko wani baya son ya ganahi a irin wanan
yanayin da yake ciki balle su iyayen ta.
Ta gyar ya iya jan motor ya fita daga cikin gidan,yana fitowa daga gidan ya fara gudu kamar
wanda za shi bangon duniya,cikin ƙanƙanin lokaci ya isa gidan su,yana zuwa mai gadi ya buɗe
mishi ya shiga,a tsakiyar gidan yayi farkin ɗin motor ya fito.
Ba kowa a falon ko da ma akwai ba zai gane ba tunda halin da yake ciki,kai tsaye ɗakin shi ya
nufa,bai kula da Sabreen ba wacce ke kwance akan gadon shi,ya faɗa danne tan da yayi ne
yasa tayi ƙara.
"Waiyo Yaya baka ganni ba ne zaka danne ni?
Tashi yayi yana kallon ta da rinnanun idanuwan shi,"Mai ya kawo ki?
"Meya kawo ni ɗakin miji na kuma yaya."
Jin amsar da ta bashi ya tabbatar mishi da taji abinda ya faɗa,dan bai yi tunanin zata ji ba.
"Mijin ki! ya faɗa cikin dakushashar muryar shi.
"Eh ko kai ba miji na ba ne."
Lumshe ido kawai yake yi yana kallon ƙaramin bakin ta,da fararan idanuwan ta masu hasken
gaske kamar auduga.
Ya shagala da kallon ta,kamar ya janyo ta jikin shi yake ji,"Naufal kana da halal ɗin ka fah,to
meye kake kai kan ga haram." shi da zuciyar shi suke wanan maganar.
"Kuma daga yau kullum ɗakin miji na zan dunga kwana."
Cikin kiss da kisisi na da shagwaɓa ta ke maganar,sai zazzaƙar muryarta ta ƙara zaƙi."
"Sabreen!
Ya faɗa cikin wata irin siga wacce ta wuce ya kira hakan da sha'awa saidai shauƙin so.
"Zaki iya kwana da ni?
"Eh zan iy....
Bai bari ta ƙarasa maganar ba ya janyota rungumeta yayi,dumm dumm zuciyar shi ta fara
bugawa da mugun ƙarfi wanda hakan ya haddasar mishi da kasala.
ƙoƙarin janye jikinta ta fara yi,amma ta kasa dan ba ƙaramin runguma yayi mata ba,ƙoƙarin
haɗa bakin shi da tana ya fara yi amma ya kasa dan taƙi natsuwa gashi baya da ƙarfi
"Ahnn waiyo allah hajiata ka sake ni."
Tura ta yayi kan gadon ya tashi a fusace ya faɗa bayi ,ranshi ya ƙuna,ya daɗe yana zuwa
kanshi ruwan sanyi ko yaji sanyi a ranahi,amma ya kasa ji,yana mamaki irin rayuwar da yake
ciki haram na binshi halak na ƙin shi.
"Ohhho dai kuma sai na kwana a ɗakin nan kamin hakan ne dan karna kwana ko ,to sai na
kwana." tana maganar tana murguɗa baki kamar yana kallon ta,tashi tayi tai kicin copee da
haɗa mishi ta dawo har lokacin bai fito daga bayin ba.
~~~~~~~~~~~~~
Bayan farrah ta dawo gida Momy ta tambayeta mai ya faru,ƙarya tai mata, akan cewa ta
tambaye ta ne ta koya mata yadda muke yin kunun gyaɗa ranar da muka kai musu taji daɗin shi
kuma shi ma yaya irin shi yake so.
Momyn tajo daɗi sosai ta fara tunanin ya fara son ta.
Zaune suke a ɗakin su Dady yana kan gado ita kuma momy tana gaban mirrow tana cire ɗan
kunnayen ta.
"Hajiata uwar gida." Dady ya faɗa yana murmushi.
Bata kalle shi ba ta ce,"Na'am abban Naufal."
"Ya kamata su tafi honeymoon ko?
"Eh gaskiya daman ina son nayi maka maganar gashi sun shaƙu da junan su."
Washe baki dady yayi daman yasan auran Sabreen da Naufal alkairi ne,yasan hakan zata
kasance kuma ya saka a ranshi ko ba daɗe sai Naufal ya musu godiyar haɗa sun da aka yi.
"To amma wacce ƙasa kike ganin ya kama ta su je?
"wacce suke so."
"A'a bana son su san da maganar sai ranar."
"To zanyu taya zaka gane wacce ƙasa suke son zuwa."
"Karki damu nasan yadda zanyi."
~~~~~~~~~~~~~
Ganin ya daɗe bai fito ba yasa ta fara gyara ɗakin duk da kasancewar Sabreen bata aikin komai
a gurin hajia hakan bai hana ta iya abubuwa ba girki,gyran ɗaki hatta wanki tana yi,bata da
ƙyuya ko kaɗan.
Yana fitowa hanci shi yaji wani irin kamshi mai kwantar da hankali lumshe ido yayi ya
buɗe,ƙarewa ɗakin kallo yayi kamar ba nashi ba komai tsaf-tsaf
"Wai mijina ashe haka kake daɗewa idan kana wanka."
Zuciyar shi ta fara amsan saƙon muryata sanan kunnuwan shi.
Kallon shi ta fara tsabb da sauri tai ƙasa da kai.
ba komai a jikin shi zai towel shi ma ɗan ƙarami ne.
ganin irin kallon da ta mishi yasa shi yin murmushi,lokaci ɗaya farinciki ya mamaye shi wanda
bai san dalilin faruwan hakan ba.
Bai ce mata komai ba ya wuce gurin durowar ya buɗe zai naime kayan da zai saka.
"Ah nima daga yau zan ɗinga daɗewa a bayi gurin wanka,ai sai yanzu na gane ace daɗewan da
kake yi ne yasa ka zama fari."
Dariya ta kuɓuce mishi mai ɗauke da jin daɗi juyowa yayi ya kalle ta ,ita ma murmushin dariyan
take yi.
"To bari naje waje ka gama saka kayan",tana faɗa ta fita a ɗakin.
Murmushi ya ƙara yi,Sabreen tana burge shi,bai san lokacin da ta fara burge shi akan komai
tana ba,ƙanana kaya ya saka mara su nauyi, sanan ya sha mai da turare,kan gadon ya koma
ya zauna barici yake ji.
Ɗakin ta shigo fuskan nan ɗauke da annuri,"Ka gama shiryawan gaskiya kayi kyau sosai."
jin shi kawai yayi ya ce,"Tnx ke ma kinyi kyau."
Washe baki tayi,"Thanks my miji!
Murmushi yayi,yana jin daɗin sunan mijin da take kiran shi da shi.
copee ɗin ta miƙo mishi,"gashi ka sha zaka ji daɗin shi,kuma zai saka ka kayi barci ka huta."
Hannu ya miƙa ya amsa yana ɗan murmusawa.
"Yawwa miji na!
Sha yayi yana lumshe ido yana jin zuciyar shi wasai,zama tayi a gurin har ya shanye,ta sama
kofin.
"Yaawwa sai ka kwanta ka huta."
Amsar umarnin ta kawai yake yi,yadda ta ce hakan yake yi.
Lamo yayi har barci ya ɗauke shi,tana zaune a gurin tana kallon shi.
Ƙarar wayar shi taji da sauri ta ɗako wayar zumbur ta miƙe ganin hoton haulat saida taji ani abu
a ranta,kallon shi tayi sanan ta fita da sauri.
"Hello malama ta! har nayi fushi da ke,akan ƙin zuwan ki ɗaurin aure na alhalin an gaiyaci
dukkan mutanan da ke garin abuja da ma kewayan ta."
Haulat wacce ke zaune akan kujera jin muryar Sabreen yasa ta miƙe zumbur.
"Naufal!
"No malama ta,miji na,mijin ɗalibata zaki ce."
"Sabreen!
"Na'am malama ta,zan zo ni da mijina na miki godiya dan da bandan ke ba da ban aure naufal
ba,ko kin manta kike ce ina son aure