Showing 57001 words to 57176 words out of 57176 words
Chapter 20 - NIDA MALAMATA BOOK COMPLETE BY Fatima Batula.pdf
ne kuma haulat,ba daɗi ki canza wani."
Murmushi tayi a ranta ta ce,"Hm ni Sabreen na saka ka manta da haulat kamar yadda na faɗa."
A fili kuwa cewa tayi," to mu saka mata Amina ko khadija ko fatima."
"Sunaye masu daɗi da daraja,dukka ya kamata mu saka mu su sunan fa,dan haka yara huɗu
xamu ƙara ya kashe mata ido...
*ALHAMDULILAH*!
*Godiya ta tabbata ga Allah ubangijin taliƙai me kuwa me komai,kamar yadda allah ya bani ikon
fara wanan littafin lafiya cikin rahmar shi yasa na gama lafiya tare da alfahari da farinciki wanda
ba zan iya misalta su ba.
Sai kun ji ni insha allah nan ba da daɗewa ba.
*TAKU* *HAR* *KULLUM*
*FATIMA* *BATULA*
*BATOOLERTY*
*FATI* *MASHi* .
.
[12/23, 2:34 PM] ° D°⭕Y: _ σѕт у яσυρ уρє αυѕα
σνєℓѕ σσк нαтѕαρρ 08064400100_