Showing 1 words to 3000 words out of 47518 words
Epigraph
Love many things, for therein lies the true strength,
And whosoever loves much perform much
And can accomplish much
And what is done in love
Is done well!
Epigram
Never let the odds keep you
From doing what you
Know in your heart
You were
Meant to
Do it!
A/N
Thank y'all for being with me through thick and thin, ikr I'm such a slacker ass, so thank y'all for
being patient!
I assure y'all!
So do vote, comment If possible, and don't forget to recommend it to your frnds if you find it to
your liking! Thank you
CHU²
Halal veer
Ambassador yunus yakasance mutumin kano ne wanda ke cikin siyasa sosai, dan kuwa
Alhamdulillah siyasa takaimasu yarda ya kamata, dan bayan gwamnatin su ta haye, da
taimakon Allah akamasa ambassador na Ukraine, domin dama yakaranta international
relationship ne a jamiar bayero dake kano!
Zaune yayi a parlor dinsa ga dai Tv nayi amma kallo daya zaka masa kasan ba ita din yake
kallo ba,
Kyakyawar matarsa ce tashigo parlorn bakinta dauke da sallama amma ba amsa, da sauri ta
karasa da ta fahimci maigidan nata ya zurfafa wata duniyar wadda yazama bata jin dadin
hakan, a yan kwanakinnan duka yasama Kansa damuwa, tsoranta daya kar bp dinsa ya kara
hawa!
Kusa dashi ta samu ta zauna tareda zare tagumin da yayi, sassanyan Murmushi yayi mata
tareda san kawar da Wancan tunanin dayake dan yasan yanzun nan Zata fara masa mitan
batason wannan tunanin da yake, kafun kuwa ya gama tunanin hakan tafara magana cikeda
nustuwa da san kwantar masa da hankali!
"Honey ni narasa ya kakeso nayi da rayuwana, nafada maka wannan tunanin is not good for
your health Amman kaki barinsa, komenene yayi zafi maganinsa Allah, babu bawanda zaka
gani aduniya ya cigaba batareda, Allah ya jarrabeshi ba, shikuma bawan sai yayi kokari yaga
yacinye wannan jarabawan, and ni na yarda da mijina mutum ne mai karfin imani da tawakkali
Akan duk abunda yazo masa, so ina ka kai mun wannan mijin Nawa? Dan wannan nagabana
an sake munshi" takarasa maganan ta cike da barkwancen da saida tasasa yayi murmushinsa
wanda ya ke tafiya da ita a kullum!
Hannayenta biyu yakama tareda caressing dinsu yace "salma bawai ina ja da abunda, Allah ya
jarabceni da shi bane aa, kawai ina tunanin nan gaba ne, kinsa shi Abu idan ya zo da siyasa
dama sai tsarin Allah, I don't know how on earth lokaci daya akeso na bada matsayin da nake
nan da one month dan batan kudinda bansan dasuba, wallahi ke shaida nace a duniya sannan
Allah ma shaida nane, bantaba cin kudin da Nasan ba halal Dina bane, dan da ace ina cin kudin
da banawaba kinsan da yanzu kudin da zanyi bama Gaskiya bane,
Ki Kalla duk abokaina ambsds irin kudin da suke da shi ba a magana and mostly bazance duka
ba, sun bar hanyan Halal wanda nima da inaso da nabarta tuntuni, amma menene amfanin
katara dukiyar haram ma iyalaina sannan kai kuma ka mutu kace ma Allah menene, shiyasa
komai nake takatsantsan akai, amma ina mutane baa taba iya musu, bazasu taba barinka ka
zauna lapia ba, sai Susan hanyan da Zasu bataka ka wulakanta, yanzu kudinan wallahi bansan
da zamansu bama amma kinji lokaci daya an kirkiresu anyi setting min trap, yanzun I have to
pay 1 billion, wanda banci ba bansha ba, abun yana damuna sosai!
Ajiyan zuciya salma ta sauke tareda shafa gefen fuskanta cike da kulawa tace, abban moha,
Nasan baka daukan musu kudi ba nasani, I know you best, kudi zamu biya su insha Allahu, and
Allah zai ninninka maka finsu, sukuma Zasu biyaka lokacin da basu da shi I'm an independent
doctor ina daukan kudi mai yawa Alhamdulillah, I gathered some and you gathered too zamu
biya su kudinsu, saukin abun basuyi sueing ba, so we will pay them hankali kwance,suje dan
kansu, ai Allah baya barin Azalumi hakanan sai ya nuna masa karshensa,
Lokaci daya yaji wata nustuwa da kaunar matarsa yasake saukan masa, hugging dinta yayi
tareda cewa "Allah ubangiji ya shimiki Albarka salma bansan dame zan saka miki ba, hakika ke
mace ne ta gari wadda samin irinki sai Antona, you married me lokacin da banida komai har
Nazo nasamu, Koda sau daya baki taba mun complain din babu ba, kin zauna Dani through
thick and thin, sannan yanzu ga wata jarabban ta sameni wadda da wata ce bazata Duba yaran
da mukai Haifa tareba Zara rabu dani, amma ke kwarin gwiwa kike Bani,
Where will I be without you?
Bazana taba iya saka maki ba sai dai Allah, Allah ya biyaki da Aljanna, Indai Aljannar ki kar
kashin kafana take na daga miki ki wuce!
Wani hawayen dadi taji Suna zubar mata cikeda murna tace na gode honey, and namaka
alkawari duk rintsi duk wahala Bazana taba iya rabuwa da kaiba, sabida bazan taba iyawa
bane, matsalata daya Ibrahim shine babba a cikin yaranmu sannan munyi kuskure da muka fi
Gina sa Akan cewa Koda bamu zai dauke nauyin kannesa, amma ina duk da bamu neman wani
Abu gunsa yanzun amma tunda yabar Ukraine da matarsa shiru kakeji Malam yaci shirwa,
yaron nan Koya kira gida amma shiru kakeji, shi dan dadi mata, wadda tafi family, is not that we
need his money amma at least he should ne great full mun kawosa duniya, right ace gidanka
ma ya gagari kanwarka zama wadda take kasa daya gari daya da kai amma sai dai tasamu
gida wannan wane irin rayuwane?
Dan Jan hanci tayi tareda lafewa kan cinyarsa jin yarda take shafa mata kai, dago kai tayi ta
kallesa tace abban NU'AYMA Anya ba Yanke mata karatun England dinan zamuyi ba inzamu
tafi Nigeria mutafi da ita ba, I'm just finding it hard na barinta on her own a wata kasan bawani
mai taimakonta and first year for that matter sai tayi wajen 4 years banajin dadin hakan she's
just 19 fa, tunda shi ibi din yacire mu cikin family dinsa fine Gashi ga duniya a---
Da sauri yarufe mata baki tareda girgiza mata kai "no salma bansan ki da hakaba, yaran yanzu
sai da adduaa, idan kikayi masa Baki yakenan, kinsan yarda bakin Uwa yake ci, and Nasan
Kema bazakiso hakan ba , addua kawai zamuyi ta musu, maganan nu'ayma kuma we can't
cancel karatun da tafara kuma kinfi kowa sanin yarda take kaunar karatun, kinganni bazataso a
katse mata ba, kingan in Nigeria din muka tafi da ita samin admission din,
So adduaa kawai zamu cigaba da mata, mu dorata kan tarbiyya mai kyau wanda very sure
Zata tsare mutuncinta, sai dai kinsan kawaye, and ayman mu yarinya ce mara san mutane im
very sure Allah zai cigaba da kareta, kafun wannan sakaran twin din nata yagama last year a
high school dinsan nan next year yayi joining dinta!
Ajiyan zuciya tayi tace wallahi abban moha ni kaina abun nusayr yana damuna, tarefa suka fara
makarantan nan da nu'ayma amma tagama ta barsa Allah yasa yanzun ganin ta tafi uni din
yasa ya dage shima, tunda month daya yarage mana a kasar nan sai mu barsa yagama inyaso
yataho gida after sai anema masa school din su ayma, autana kuwa kafata kafarsa,
Rufe bakinta kuwa keda wuya muhammad autanta ya shigo , tashitayi daga cinyan maigidanta
ta nufesa " auta why are you frowning daga dawowanka a school, what's wrong,
Kara kangwabe kai yayi tareda pouting cute lips dinsa kaman zai kuka, inda Maman san
hankalinta yakara tashi da hanzari ta karasa garesa, kaman jira yake kuwa tana karasowa ya
Dane ta, saida ta dan yi gasping kafun tasa dariya I gatchu yaran nan wai ni zai ma wayau
abban moha,
Dariya yasaka yace wanan tsakaninku ina ni ina shiga anjima a gwaleni +kin rike katon grown
up kid a kafada dont beg me for any massage anjima, 12 years old ya tsofa ai,
Pouting moha yasake yi yace ni ni ni ummi kinga abba ba wai nine Kato, haryanzun fa a
freshman year one nake fa, ai ummi ban wuce a goya ni ba ko Adda ayma ne da su Hamma
nusayr da ibi ne Kato ko ummi?
Gada masa kai tayi da sauri "yes sweetheart sune amma kai kam har goyanka ma zanayi and
soon zakasha fura da nono na inno, amma yanzun namaka wani delicious krispy kremes!
Ai da sauri yasaka wani yay din murna inda sukai ciki yanata dariya,
Gada kai ambsd yunus yayi tareda jin kaunar iyalinsa ta kaina sannan da adduan Allah kar ya
Kawo ranan da zai Gaza musu ta ko ina,
Asalin salma mutuniyar adamawa ce inda Karatu yakawo ta kano nan jamiar bayero, lokacin
yana final year dinsa ita kuma Suna new intake, sosai soyyaya yashiga tsakaninsu wadda har
ta kaisu da aure, sai bayan auren su ta samu ta kammala karatunta!
Sosai akasha tataburza lokacin auren nasu dan kakanninta kafewa sukayi sam Akan cewa ai
da alkawarin auren dan uwanta a kanta, kasan cewar mahaifinta gogaggen dan bokone yasaka
yabi duk yarda zaiyi Akan lallai sai dai abi raayin yarinya tunda zamanin ai yazo da chanji,
karshe suka hakura akayi auren da aduaan Allah yasa hakan shine mafi alkhairi!
LONDON
Next
Till I see y'all in London ahaaaaaaa rrrrrrrrrnrrn
Chu²jay
You may continue!
Halal veer
Kingston university London! Uk
Yau tunda ta tashi a bacci taji gaba daya garin yamata wani rashin dadi, ga yawan faduwa
gabanta da yake, saka da kuncewa tayi tayi amma tarasa kama Abu daya, ta kira ummi da
abba via Skype amma ba wanda yayi responding call dinta, karshe dai taci saa nusayr yana
online a WhatsApp " Hey twin bro what's up!
Yo sis fine, ykk, ya uk
Uk fine dude, ummi fa, I've been calling
Her baya shiga, abba ma haka,
And guy yau gabana sai faduwa yake
Hope you ain't hiding me shit!
omg maikuwa
Zai samesu we're all good
Ni banji wani, abu daya faru ba
Yanzu nabar ummi Zata fita aiki
So girl chill we fucking good!
Oh you don't have to be
Laughing at me like some damn
Clown, you ass!
Wa kike ce ma asskin
Raina yayanki ba, becareful
Lil girl, by the way how's
Hamma?
Yayan mins, fuck you!
And Hamma ibi,
Idk fa rabona dashi tun last
Week da muka hadu a queens park,
Yaje shida wanan stupid matan nasa,
The guy be acting all guilty wai yaushe
Zan zo nace, sai next week!
Don't be minding his wife
Babe, he's still our Hamma no matt_
er what, so don't let the bitch come
In between!
Okay bro let's chat later
I have lec, my regards to ummi,
I will Skype you later xoxo
Okay will be expecting
Take care, and no bad guys
Xoxo
#winks
Tunda ta bar apartment dinta take kiran Ummita bestfrnd dinta a waya amma taki picking
sannan tunjiyan tagan tana acting weirdly, and tace mata bazata kwana a apartment din nasu
ba, acewanta wai frnd dinta wadda batasan da ita bama sef tana birthday so Zata kawana
Chan, tun da ta tafi kuma bata kira taba and ta kirata taki dauka, ita damuwanta daya kar wani
abu ne ya sameta,bata Sani ba!
Ummita kawar ta ce since day one dinta a London, ummita yar Nigeria ce a jihar jigawa, wadda
Karatu yazo mata ta Hanyar scholarship da governor din garinsu na jigawa Yake yawan
bayarwa duka year, so komai nasu under him yake,
Ummita was a loyal frnd dan duk zamansu bata taba samin sabani mai tsayi da ita ba, domin
kuwa Suna fada, basa cikaken hour basu shirya ba,
Abun nu'ayma baya rufe mata ido at all whilst ita kuma ummita san abin duniyanta yamata
yawa, amma nu'ayma bata taba nuna mata ta kosa da halayyarta dinba, dan bata kyashin
kashe mata kudi ko nawane, dan tunda Suka fara school ummita tabar campus ta dawo
apartment din nu'ayma,
Nu'ayma bata taba mata maganan bills ba dan Alhamdulillah komenene take bukata waya daya
Zata ma Abbanta and gladly zai mata!
Matsalanta daya da ummita party girl ce, dan duk wani party da zaa hada a kingston uni to
ummita na ciki, san kawayenta yayi mata yawa, wanda a kulliyaumin nu'ayma inta nuna mata
illan haka to sai sunyi fada, dan haka kawai ta zuba mata ido!
_______
Tunda ta shiga kingston taga yanuwanta yan Nigeria Suna dan kus kus idan tazo wucewa,
sawa ranta tayi kan su Suka Sani, Koda suka shiga lecture, tayi ta daga kai amma bata ga
ummita ba, har aka gama lecture bata ganta ba, kasan cewar ummita ce kadai kawarta yasaka
taji gaba daya class din bai mata wani dadi, musamman idan takalla seat din ummita taga
wayam, negatives tunani babu wanda batayi ba musamman da ta kulla anyi locking desk din
ummita,
After class ta tambaya set din 4 cuties iyayan kwainane cikin yan Nigeria din dake school din,
sai ka rantse da Allah akansu kyan duniya ya kare, sabida yarda suka dauka girman kai suka
azawa kansu, sosai suka zo su Ja nu'ayma cikinsu Sabida kyanta da kuma kudin abbanta
amma taki, dalilin haka yasaka har ummita tasamu suke kulata acewansu ta haka zasu jawo
nu'ayma cikinsu,
Sallama ta musu, tareda cewa "hey please wayagan ummita cikin ku, yau gaba daya ban ganta
ba and bata daga wayanta, nayi tunani ko tana gunkune and it seems kaman bata nan "
Wani dariya meema , mimi, Ashley, da rubby suka saka irin ta rainin hankali dinnan,sannan
suka juya sukaci gaba da hirarakinsu, nu'ayma was confused so bata Kawo kome ba ta kara
maimaita tambayanta, meema ce ta juyo tareda cewa "ke dan Allah ina muka sani, kinzo kina ta
mana wani barking akai bamusan inda ta keba ko a baya kikaga muke yawo da Ida, dan Allah
leave here you "broke ass thief bitch daughter ".
Da sauri mimi ta taba hannun meema tace please meema be nice "Mene hakan I thought
nafada muku Kar muyi haka daku right this is so low of you,
Kwace hannuta tayi tareda wani tsaki, tace ina tunanin har yanzu mimi you're obsessed with
this girl wadda inkikace zaki bita a school dinan ba inda zakuje, tsaki tayi tareda waywayan
rubby da Ashley tace guys let's go ita ta tsaya tayata talaucin!
Gaba sukai suka bar nu'ayma da mimi,
Juyuwa mimi tayi tareda facing nu'ayma, wani kunyanta taji lokaci daya tanaji
Karfin hali tayi tace "look nu'ayma don't mind abunda sister na take cewa she's always a bitch,
I'm sorry!
Wani ajiyan zuciya nu'ayma tayi sannan tace, its okay but mai take nufi datace mun thief
daughter how dare her,
Kamo hannunta mimi tayi tace don't mind her dan Allah nu'ayma , let's go and eat!
Kaman bazata bita ba kuma kawai sai ta bita,
School restaurant suka je already 4 cuties da suka isa su uku sabida mimi bata nan already
sunyi occupying gurin zamansu wanda kaman ubansu ya kera gurin!
Zama nu'ayma tayi on her regular place wanda yake nesa kadan dana su 4 cuties, fancy school
bag dinta ta cire tareda ajesa gefenta then tayi smiling ma mimi, tace I'm okay mimi da gaske
ban dauka maganan sister dinki serious ba,stop feeling guilty, just go sunajiranki I'm okay!
Dan Murmushi mimi tayi tareda gyara side bag dinta tace "you sure, I won't mind sitting here to
keep your company,
Murmushi nu'ayma tayi dan she's at all not comfortable da mimi a inda take, I'm okay mimi I
promise,to be sincere I'm just not comfortable around you, I'm sorry!.
Kada kai mimi tayi tace "I understand, i wasn't thinking matured dazun, I'm sorry about earlier,
Its okay!
Da haka mimi ta nufa gurin sister dinta da 2 frnds dinsu,
Sandwich and salad mixture Kasai tayi ordering sai mango smoothie, gaba daya ji take school
din ba dadi da rashin ummita,
Badan ko