Showing 30001 words to 33000 words out of 47518 words

Chapter 11 - HALAL VEER Book Complete end by Chuchu .pdf

06 Jul 2025

1307

ciki ,dama da yarda zaiyyi ya shawo kanta su gina
rayuwa mai kyau ,amma ina yasan cewa ya dade da bata rawarsa da tsalle ,

Karasawa yayi gareta tareda sa tissue din yana goge maata gabanta ,ko motsa wa batayi ba
bare tayi yunkurin hanasa ,

Tas ya gogeta kana yashiga bathroom dinta domin wanka ,
Yarda ya tafi ya barta haka ya dawo ya sameta ,
Zama yayi bakin gadon tareda gyara murya kaman wani munafuki yafara magana"
Ga ruwa na hada miki na zafi ,kiyi wanka zaki fi jin dadin jikinki"

Bata kula saba har saida ya maimaita sau uku ,ana ukunne ta dago da kwayar idanunta da ta
sake kala ,cikin kakkausar murya ta umarcesa da ya fice mata adaki ,
..baiyi dogon musu ko ja da itaba ya tashi ya fice dan yasan last abunda takeson gani a yanzun
bai wuce fuskansa ba .

......a hankali ta daddafa domin shiga bandakin ,
Painkiller tasha bayan ta gama duk wani uzirin da zatayi a bathroom din,KO towel din jikinta
bata tsaya cirewaba ta janyo babban akwati ,
Saida ta tabbatar da ta zuba duk wani abunta na amfani da ta san ta zo dashi gidan kafun ta
koma ta kwanta don jiran safiya ,

Tagama yanke ma kanta hukunci ,muddin ta cigaba da zama da adeel a cikin gida daya to
komai na iya faruwa dan tagama sanin cewa shidin a cikin fitsararun maza sarki ne and
definitely watarana zata iyasaka wani abu ta shemeshi musamman idan zai cigaba da nuna
mata karfi a kan jikinta ,shiga lokacin da yaji bukata bugu da kari bakar magana ,.
Tagama kudira aranta muddin cikinsa ya shigeta zata zubar ne domin bata ga abunda zaisaka
ta hada zuria da mutumin da takesa ran bari nan kusa ba ,mutumin da kaunarsa ta riga ta
yanke mata,bata tunanin zata kuma san adeel kaman yarda ta masa pure love fisabililah ,inda
shikuma yazamana ya auretane kan karya da yaudara ,
Bata tunanin aduniya akwai abunda zai mata ta iya yafe masa '

******************
Sautin muryar sudais na kiran sallah wanda ta saita a wayanta ta hanyan amfani da app din al
hiwar ya tadata daga gajiyayyen baccin da ta bingire a position din da take jiya ,

A gurguje ta shiga bayi ta dauro alwala domin gabatar da rakaatul fajr kafun lokacin sallan ya
cika ,.

Bata tsaya wata wata bata fada bathroom domin yin wanka akalla bata so ya tashi ya sameta
cikin gidan,
6 da rabi dai dai taja akawatinta a hankali ta fice a gidan batareda wani waiwaye mai kyau ba"

Direct makaranta ta nufa domin tagama duk wani tunani da binciken inda zai bata security taga
bai wuce school campus ba ,.

Da ita staffs suka bude office sabida sammakon da ta doka and within 40 minutes tagama
komai da ake bukata wajen bada hostel "

ST MONICA"

Ta yi kaman minti talatin a parking lodge cikin motanta tana tunanin shiga hostel din ,
Takasance ita mutumce wadda bata damu da tara kawaye barkatai ba tun abunda ya faru
tsakaninta da first bestfrnd dinta,

Sosai ta janye jikinta daga kowace mace dakesan alakar kawance da ita cikin makarantan inka
cire alakar gaisuwa tsakanin daliban da suka shiga makaranta a shekara daya ,shima din ba
kowane take kulawa ba bayan yan department dinsu kalilan .

Babu abunda ta tsana kaman sake jefe kanta a wani rigima makamancin nasu ummita,wannan
dalilin kuma bai leading mata to komai ba sai number da aka bata ta daya a bangaren masu
girman kai bugu da kari kuma akazo involvement dinta da adeel wanda ya kasance girls
favorite, Bakaramin kashin kaji soyayyar ta da shi ta shafa mataba gurin galibin yan matan campus ba
dan kowa yana ganin ta kwace masa crush "

Wani murmushi mai ciwo tayi da ta tuna abubuwan da suka faru a kawanakin nan ,
A hankali ta furta
"I've decided and I will face the consequences "
Bude murfin motan tayi tareda daukan akwatinta a bayan motan kana tasama motan key ,

Wani gworun ajiyan zuciya ta saki tareda kara kallan building din st monica "
St monica "im coming"......

****
Chu chu.

Halal veer
35
Kowane daki yakasance mutum hudu ne a cikinsa ,
Dakin da aka bata mutum uku ne and dama anytime ana expecting mutum na hudu da zai cike

and cikin saa kuwa nuayma ta bayyana ".

Cikin nustuwa ta nemo room nō 10 wanda shine numbern sabon room dinta "
Knocking tayi amma taji shiru wanda ya tabbatar mata cewa masu dakin sun fita ,
Card key din da aka bata ta saka ta bude dakin"

Bunks ne guda hudu inda guda uku suke a tsaftace tas tas ,kasan su kuma table ne na karatu
wanda yake dauke da systems da litattafai sai lamb light  ,

Wardrobe dake gefen spare bunk din wanda ta tabbatar shine nata ta nufa domin saka kayanta
,
Baby pink bedsheets dinta ta ciro ta shimfida kan gadon tareda saka curtain dinsa ta rufe ko ina
na gadon ,

Tsaf tsaf ta jera litattafanta ,nan take gurin ya fito fes ,
.ta kasance ita mutumce mai san everything sparkle sabida haka gurinta a dakin sai ya fita
daban da na kowa ,

Kara duba wa tayi dan ganin menene bata saka ba "
Dafe goshinta tayi tace "oooopz my reason of living"
DA sauri ta bude cikin akwatin ta dauko dan karamin family picture dinta wanda bata cika rabo
da shi ba ta dora kan table din .

Wata Kofa ta gani wadda ta tabbatar bandaki ne ,
A hankali ta bude ta leka and tasha mamakin yarda taga kome neat ga dukkan alamu room
mates dinta masu tsaftane ,

..feshe dakin tayi da room freshner dan tana bukatan kamshinta ya bita duk inda taje "

Doguwan rigan dake jikinta ta cire tasaka yar sponge bob shirt dinta da ta wuce gwiwa ,batajin
karfin zuwa lec yau thank God ma lec daya gareta"

Ac din dakin ta kunna tareda hayewa gadonta don samun bacci mai kyau wanda batayiba a
daren jiya,

Help me report ,I can't make it to school!!

Short msg ta turama maimuna,kafun ta kashe wayanta "

**********
Around 12:30 mazauna dakin wayanda suke yan dept daya suka tashi a lecture , cafeteria suka
nufa domin cin abinci ,
Africans ne inda biyu suke mazauna nigeria daya kuma mutuniyar kasar Cameroon wato

farha,kallo daya zakama gang din kasan cewa itane boss domin koda suka shigo cafe din bata
bi takan zuwa karban abinci ba illa guri da ta samu tana jiran abincin yazo inda take ya sameta "

Rayda da nooreen wayanda suka zama kaman bayin farha sabida tsabar tsoranta sune suka
karaso inda ta zauna ,
A gabanta rayda ta aje tray din abincin da suka karbo mata kafun kowacce ta samu guri ta
zauna.

Babu wanda baisan gang dinsu ba yarda suka shahara da bullying wayanda suka fi karfi "

Muddin farha ta saka maka karan tsana a campus to tabbas ka gamu da tsangwaman boyi
boyinta "
Galibin akalar muguntar tasu tafi kar katane kan yan uwansu bakar fata,

Mutane da yawa na san kai ta gaba amma sunajin ance babanta president din Cameroon ne sai
kowa ya kama kansa ".

Hostel suka nufa suna hiran adeel wanda babu wanda baisan irin soyayyar da farha ke masa
ba ,
Hakazalika babu wanda baisan tarin tsanar nuayma da take da ita fal a rai ba amma kasan
cewar nuayma ba ajinta bace kuma ba mai shige shige bace yasaka sai zango ya kare ma bata
sata a ido ba "

Sarai farha tasan nuayma!! "matar public figure guda"?
Inda nuayma bama tasan bolar da ta dibotaba "

Suna hawa inda room dinsu yake ne rayda tace "farha kinsan yanzu ko babu wadda nakeso mu
dirar ma kaman matar spark wlh ,
I just hate the girl ,ta cika girman kai kaman yar wani shugaban kasan Nigeria ,duk wani abu da
take dashi kamata yayi ace nakine .

Murmushin side cheek farha tayi tace "kibari kawai rayda ,so nake kawai wani abu ya Shiga
tsakanina da ita na ketata ,amma kash tana cikin apartment dauke da kariyan sweetheart dina
,worst abunda ke kara bani haushi shine bawani kyau ta finiba ,
Nayarda tanada body curves mai kyau sannan ga gayu konace iyayi amma that doesn't mean
tafini kyau ,
How wish fate ya jefota st monica ,

Atare suka saka dariya inda lokaci daya nooreen ta bude dakin suka shiga ,

Rayda ta fara kula da gadon nuayma ,
DA sauri ta jawo hannun farha wadda take kokarin shiga bandaki tace "farha look"munyi room
mate ooo,

A tare suka hada baki wajen fadin"new maid"?

DA sauri farha ta karasa bakin gadon ganin alamun da mutum a ciki sakamakon pink silk room
slippers da taganii a jere a kasan gadon"

Yaye curtain din tayi da zafin nama,
Bayan nuayma ya fara musu sallama ,

Wani murmushin mugunta farha ta saka lokacin da muguwan idea ya fado Mata,
"Mikomun gorar ruwan nan "
Tabama rayda umarni"

Da sauri rayda ta dauko ruwan tana boye dariyanta ,

Murfin gorar ta balle tareda zubama nuayma rabin ruwan.

A firgice nuayma ta farka sakamakon jin wannan bakon al amari ,

Juya baya farha tayi tana dariyan mugunta a hankali kafun tafara magana da izza "
Sai a tashi a miko gaisuwa ,sabida rules din dakinnan ne ,i am the head and I deserve duk wani
respect da nake samu ,so idan kina san copping da zaman dakinnan then you'll have to give in
to me"

Topa bullies a university? "nuayma ta fada a ranta"
Ni mai neman peaceful and silent rayuwa yanzun ashe i was only thinking ,dan muddin inasan
zaman dakinan lapia ,i have to be a bitch "

A hankali ta diro tareda zagayowa gabansu ,

Nuayma ...
A tare suka hada baki wajen kiran sunanta "

Pist sound tayi da bakinta tace "oh ashe ma I'm well known gurin ku  ,
Idanunta ta maida jikinta ta kara kallon yarda ta jike,
Kada kai tayi tareda kallon farha wadda dannaniyar tsanar nuayma ta taso mata lokaci daya "

Matsawa nuayma tayi gareta tace "sadly,
I have to do this "
Hanunta ta daga unexpectedly tareda juyewa a fuskan farha "

A tare bodyguards dinta sukayi gasping ganin guts din nuayma ".

Dan matsawa da baya tayi tareda rike hannun da ta mari farha dashi ta nuna alamun tsoro da
fuska "oh i slapped the room Queen ,what should I do"
Yarfa hannayenta biyu tayi kaman yaro yaga abun tsoro tace "I'm scared"

Lokaci daya kuma tasaka dariya tareda jan chair din daya daga cikinsu ta zauna "
Head towel din daya daga cikinsu ta jawo ta fara goge jikinta kafun tace
".
First of all "I'm sorry for the early fuss "abunda ya faru shine ,
Ni mutum ce wadda batasan barin wani da bashinta ,yanzu kinga ta jikani na mareta that is
"munyi one one "because bayarda ma zaayi na yafe irin wannan tashin da im not use to"I don't
care wanene zai mun shi all i know shine zai biya"

Sannan banzo dakin nan dan rigima ba ,i want a peaceful life ,banisan wani rikici ko tashin
hankali ,and ba wai ban iya bane bafa,
I can handle both idan aka dage ,
I wasn't been bullied a high school,
Middle and elementary school dan haka nake ganin babu ma yarda xaayi ayi bullying dina a
university musamman overseas"
That will be ridiculous"

Zanci uban duk wanda yanema ya shiga rayuwa na ,
DA sauri tasaka hannunta abaki yayin da ta kai karshen maganan tace "ooops ashe zagi nayi "
Mikewa tayi a chair din tareda fadin pardon my French "
Hope zamu zama good roomies "

Dan shafa gefen fuskan farha tayi a hankali tareda langwabe kai tace "bebs kinsaka yanzu i
have to shower,sabida banisan kama sanyi ,and by the way I can't believe the hatred you have
for me and nasan its all thanks to my baby"
Kashe mata ido daya tayi ta furta"
Keep crushing"cikin sigar rainin hankali,

Tana kokarin shiga bathroom din ta tsaya tareda juyowa garesu "by the way "the names are
nuayma adeel yunus,
Nasan ba sai na kara bayani ba sabida i looked 100% Nigerian'
And babies y'all don't have to rush , a hankali zan sanku ,one thing dana gado tun ancestors
dina shine patience".
I heart ❤ y'all"_

Da haka tashige bathroom din tareda barinsu da unexpected appearance dinta"

*******
Okay lemme ask for this again"
Please be voting"

Clicking that orange star won't do you harm right ?
To be sincere,it encourages "
Thank you "
See y'all in next chapter"

Chu chu.
Halal veer❤
42
Tunda ta koma gurin su khausar bai zoba saidai kullum zai dameta da love messages,
Tsoran haduwa take yi dashi yanzu musamman da zancen cikinnan yatashi,
Anya ba ciki ne itaba ?
Anya?
Amma muamalar aure ta dade tana faruwa tsakaninta dashi maiyasa zaace sai yanzu  take da
ciki?

Tunda suka daura wannan deal din yake zuwa daukanta sau 2 a sati tun abun na damunta tana
nokewa har yazama idan bai zoba takanji wani iri wanda hakan baya mata dadi "

Bazata iya irga adadin sex din da sukai ba domin ita kanta ta zama yar hannun sosai duk da a
fuska bata nuna masa wani faraa da zai sa ya gane ta kamu amma a matsayinsa na shidin
shine yasan cewa ta kamu din kawai gardamanta ne bazai barta taga maike gabanta ba dan
haka kawai ya bita a hakan , Indan ya nemeta zata amince dari bisa dari amma daga baya tayi ta wani shan mur tana kan
kara masa warning din yasanifa tana komawa nigeria yanema matan da zai na sauke jarabansa
dan ita daga uk ta gama amsa sunan matansa and sabida gudun tsinuwan Allah ne kadai
yakesakawa take basa kanta.
Baya cewa komai iyakacin yayi dariya dan shi yanzu fushin nata ma dariya yake bashi sosai ,
Wai ace mata ta gama ihun more a other room amma in an fito tafara cewa wani yasani sabida
Allah take yi,duk hargagin da take nacewa in takoma nigeria tagama zama dashi ya daina bashi
tsoro dan yasan shida ita mutu karaba beside yagama duk wani necessary abunda yakamata
yayi na komawa nigeria dan cigaba da gudanar da alamuransa idan tagama makaranta,
Yayima kansa alkawarin bazai kara nisa da itaba musamman idan tana cikin wannan gidan na
sarauta.

****
Koda akamata kira na karshe domin bada farewell speech idanunta basu tsaya ko inaba sai a
cikin nasa ,jitayi kafafunta kaman na jelly fish,da ace tafiya take lokacin da ta lura da idanunsa
akanta to tabbas da ta fadi kasa wanwar sabida tsinin heels dinta dakuma yarda kafafunta ke
rawa , Basar da irin kyau din da yayi tayi tareda yin duk yarda zatayi domin bada hankalinta kan
abunda ta fito yi .

Tafi gurin ya kaureda lokacin da nuayma takai aya ,
Nanfa aka fara kyasta ta hotuna inda head of department dinsu ma yafito aka musu hoto tare ,
Taro ya kayatar domin tarone akayi wanda zaisaka kowane dalibi yaji aransa cewa shidin shine
sannan baibar gida zuwa makaranta a banzaba dan kowa zai komane da achievement na
abunda yazo nema .

Zamanta ke da wuya a dan gaba da hall din da ake taron bayan angama taji tsayuwar mutum a
kanta ,bata daga kai takalla kowaneba dan basai anfada mata cewa adeel bane dukda cewa
kamshin turaren dayake ya bambanta da wanda ta saba ji,
Dan kusa da ita ya zauna kana yace congratulations,

Daga kai tayi jin familiar muryan da ba na adeel ba ,take wata faraa ta dabaibayeta ganin
wanene zaune a kusa da ita cikeda murna mara misaltuwa tace MUKTRULHAQ,
Dariya yasaka ganin yarda karara mamakin ganinsa yaki boyuwa atattareda ita ,
Shafa ajajjen clean cut sajen da bata sanshi dashiba yayi yace "yes nine and wannan mamakin
kuma daga ina yake ?

Juyowa tayi yarda zatana facing dinsa tace "ba dole nayi mamaki da murna ba it been like
forever and banida hanyan da zan magana dakai and kwasam yau naganka kace bazan
mamakiba beside what are you doing here ,
Murmushi yayi tareda bata amsa da "maikuwa nakeyi inba witnessing graduation dinki ba
abunda naso da dadewa and i promised my self zan halarci wannan taron domin natayaki farin
ciki,i was with you the whole years amma ke bakisaniba then lokacin danaji kin auri basketball
player dincan i was very happy for you duk da ya mun shigan sauri smh".
Dariya tasaka jin abunda yafada karshen maganansa ,yes she was very great full to him
sakamakon kwatar da ita dayayi daga hannun abokansa lokacin da akayi kidnapping dinta  and
taso ta taimaka masa amma yakiya but she wasn't expecting wani love stuffs ya bijiro
tsakaninsu,
You've changed a lot "tayi kokarin janye waccan maganan"

Daga kafada yayi yace well yes"and I am a free new soul ,dagrus was caught sabida yayi
kidnapping wata yarinyan politician a garinnan shida sauran ,but ni i wasn't around da abun ya
faru although koda inanan i wont participate sabida tunke nacire hannuna akan alamarin sabida
urge din settling down yana kaina and lastly uncle dina yakirani nigeria nafara aiki a company
dinsa which is a success Alhamdulilah ,informant Dina na school dinku kuma ya fadi min
graduation dinku so nabar komenake nataho dan baki surprise i cant afford missing your
graduation,
Hannu yasa aljihunsa tareda fito da dan karamin grey box da envelope ya mika mata tareda
sake fadin congratulations ga dan gift dina da bashida yawa kiyi

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login