Showing 24001 words to 27000 words out of 47518 words
me 99%
Okay"
I'll treat you like a Queen ,bakida damuwa beside one thing you don't know is that ,all girls dinda
ke around me bana musu kallan mata,
But wait Mai ya Kawo maganannan ?
Kada kai tayi"
I just don't want you to do neither of those to me ,sabida i love you so very much and the last
thing da zanso a gurinka shine kayi mun karya ,I will be hurt and broken.
Shafa kansa yayi tareda sassanyar da mirya,
"I give you my words big baby".
Chu chu.
Halal veer
25
DA dare jirgin da suka biyo zuwa nigeria ya sauka,
Finally lokacin semester break yayi and hutune wanda aka badashi bawani mai yawaba,amma
yarda kowanne daya daga cikin su yake jinsa kaman an bada shekara ,
Nuayma,nusayr ,khausar,maimuna da hamma ibi jirgi daya suka bi a ranan da akai hutun,inda
shikuma adeel ya shaida mata washe gari zasu taso sabida akwai abunda suke san suyi
clearing out "
**
Already yanuwa sunfara zuwa gidan sakamakon bikin saura 2 weeks a yarda akasaka _
Part din nusayr aka basu itada kawayenta sakamakon dakinta da gwawwonta tayi occupying,
Fitowanta kenan a wanka inda ta tarar da su khausar suna ta faman zuba,
Murmushi tayi tacigaba da goge kanta da towel ,wai yau itane akazo taron bikinta da mosoyin
ranta ,
Wayanta da yake kan mirror ne yayi kara ,
sunan ummi ne yayi appearing akan Screen din,
Kaman kar tayi picking instead taje sai kuma tayi tunanin ko maganan ba sai taje bane,so sai ta
dauka"
Ummi "
Na am nuayma come to my room inasan ganinki"
Amsawa tayi da gata nan zuwa kafun tayi hanging wayan tana jinjina dalilin da yasa ummi ke
kiranta"
Da sallama tashiga dakin ummin"
Zaune ta ganta gaban system dinta idanunta kuma dauke da medicated glass
Gefenta koma food flask guda biyu
,karasawa gefenta tayi tazauna "
Ummi aiki kike ne"
Cire glasses din ummi tayi tareda kada kai "yea ina wani aikine akan lecture dazaa yima
internships din asibitinmu so i want to write everything down kafun bikinki ya hanani"
Talking about bikinki ayma ,kigan abun yazo mana unexpectedly,although ina miki gyaran da
yakamata namiki tunkan ki kai haka wanda aladarmu ne na fulani but still dole na gyaraki
yanzun ciki da waje kafun wannan sati biyun duk da yamin kadan,amma I'll try my very best na
kwato miki darajan ki gurin mijinki,
Sannan kije kigan kayan lefenki a dakin abbanki"
And yea tun kan su kawo kayan lefe na kai miki dinkin 20 set at least bada na lefensu kika
dogaraba ,everything is set and jibi zantura nusayr ga karbu harda na kwayenki"
Godiya tama mahaifiyartatan tana jin wata kaunarta na shiganta and lefe tagani a sannu"
Idanunta ta saukan kan food flask din dayake gefenta tace bude kula nan,
Tsugunnawa tayi tareda bude kula,
Tun a kanshi mara dadin daya daki hancinta tasan akwai kura ,
Budurwan kazane aka dafa shi ,
Yayi wani brown ga dan romo aciki daga gani yasha magani,
Dayan ta bude taga wainan kwai rufi biyu"
Kallonta ta mayar kan ummi tana neman karin bayani"
Murmushi ummi tayi tareda fadi yes ,cinyewa zakiyi,kingan irin wannan kazan zakici kaman
guda shida and sai kinshanye roman ciki dukan"
Wannan fried egg din kuma suyan olive oil ne shima sai kin cinye ,kafun gobe kuma ki koma
gidan kalthume da zama har sai ana gobe zaa fara biki,kome kike bukata it'll be taken care of"
Kulthume mutuniyar sokkotone and babbar kawar ummi ne"
Naman takeci tana yamutsa fuska,badan dan maggi maggin cikiba bayarda zaayi ya ciwo ,"
Kar ki tauna kashin "
Kada kai tayi tace to ummi,amma kuma dole sai na cinyeta duka?
Harma ki shanye roman sannan ki cinye wainan kwan nan"
I'm sure bakici komaiba ai"
Inkinje gidan kaltume har na sanyi da akeyi da na kayan ciki zata miki ,da tozan rakumi hardasu
ganda,
Ke dai ki shirya kawai gobe zan kaiki sai ki gane ma idanunki"
Yanzu ummi dukan wadanchan abubuwan ni zanci?.
Harda sha ma yarinya"
Sannan yadikkonki ma zata miki namu na fulani so tare zaku zauna a gidan kalthume,
Dan haka sai ki hakura da cika cikinki da abinci"
Badai tace komai ba duba da komenene sukayi domin itane"
DA kyar tagama cinye komai kana ta tafi domin ta deba kayanta ta shiryasu ajaka"
Washe gari bayan maimuna da khausar babu wanda yasan fitansu"
Kara jaddada musu tayi kan nusayr ya kaisu su karbo mata dukan kayanta "
******
2 weeks later
Ummi tazo har gidan kaltume ta daukosu sabida gobe zasu fara biki"
Ita kanta saida ta yaba wani kyau dataga nuayma tayi"
Kodayake dama tasan zatayi dan kalthume tana gyara yayan wanda bata sani ba kuma bare
tata"
Hijab har kasa tasaka tareda dora shade a fuskan ta "
Kokarin saka takalmi take kalthume ta miko mata safa tace "
Yarinyana a rufe lallen kar jamaa su gama gane miki kafin goben "
Murmushi tayi tareda karba "
Komai tagama mata, tamata wankin kan gargajiya sannan ta yarfa mata kitso kana yarinyanta
zainab tayi mata lalle both ja da baki mai shegen kyau"
Zainab why not mutafi tare yau ?
Nuayma ta tambayi zainab bayan tagama saka safan"
Dafata zainab tayi tace kinsan wanchan tsimin fruits dana hada Miki sai gobe zaa sha and bana
san mama ta manta so i have to make sure nadaukoshi da kaina sannan nabaki da kaina
kinsha"..
Fadada faraanta tayi tace shikenan".
Ita kanta tasan ta hadu dan a rana tayi ta sake pant kenan,sannan wani daban take jinta"
**
Washe gari ihun wakan fulani da ake ma amare taji akanta ",
Bashiri ta mike tana toshe kunne,
Can Taji an daga ta sai compound,
Basu ajeta ko ina ba sai kan turmi ,kafun ta rufe baki sai jin kindirmo tayi tundaga kanta har
kasa luckily da head warmer a kanta ,
Kokarin cire mata hulan wata abiyyar wasanta tayi,
Da sauri tarike tace please aunty kalthume tasa effort sosai wajen mun kitson nan kar kubatashi
da kayan kar--
Bata kai ga karasawa ba sakamakon sanyin da taji kanta"
Wadda ta isa ta cire hulan "
Tas suka mata kafun aka bita da ruwan kamshi aka wanke"
Da kyar ta samu suka kyaleta kana taje tayi wanka "
Shigar blue kayan fulani tayi inda khausar ta dandara mata bridal makeup wanda yayi balain fito
da ita "
Suna kokarin fita dayake a cikin gida zaayi wayanta yayi kara"
Adeel ne "kokarin dagawa take zainab ta fizge wayan tareda dagawa tace kayi hakuri a kawo
maka ita gidanka tukunna ,
DA haka takashe "
Yake kawai nuayma tayi dan batasan tayi magana aga fitsaranta amma tayi kewansa ,ko a
gidan aunty kalthume saidai tayi waya dashi a boye shima sau daya rabonda tasakashi a ido
kuma tun kan ta baro london"
Biki sukai sosai na aladunsun ,kowa yaci yasha an gode Allah ,inda babban malama nablisi
bako tazo tayi waazi sosai akan abunda ya shafi aure"
DA haka dai taro yatashi inda kowa ke sa ran washe gari inda zaayi kamu at the same Rana
kuma zaayi dinner "
**
Washe gari bayan ankamata da rana sukayi dinner a hall din kung fu "
Komai cikeda kayatarwa akayishi ,bikine na kece raini,bikin dan sarki wanda yake jinsa a ranshi
kaman tsoka daya amiya "
Washe gari ranar asabar aka daura auren nuayma yunus da m adeel muhammad bayero akan
sadaki naira dubu dari shima dankyar suka rage sabida abba ya nuna musu albarkan auren ake
so ba yawan kudinba"
Bayan daurin aure akayi hawan amarya da ango zuwa yamma inda karfe shida dai dai aka tafi
kai amarya nuayma gidan masoyita abun alfaharinta.
So I cut all the weddings formalities"
Lol"
You may continue.
Chuchu.
HALAL VEER(╯︵╰,)
31
Tana karatun Qurani da asuba a dakinta taji alamun anbude kofa anshigo,
Bata tsaya da karatun datakeba dan tasan ba kowa bane face adeel ,
Bayan ta idar da karatun ta aje quran din a hankali kan mirror tareda yunkurin zuwa gareshi,
Bata sameshi a falo ba so sai ta wuce dakinsa dan tasan definitely yana ciki,bata tsaya
knocking ba dan aganinta tunda ita kadai ne matansa mene amfanin knocking rather sai tashiga
bakinta dauke da sallama
,
Ciki ciki ya amsata wanda ake cema da babu gwara ba dadi,
samu guri tayi kan kujeran dake dakin,nervously ta fara wasa da kafarta dan bata san ta ina ma
zata fara masa maganan amfani da ganyen magaryanba,
Cikeda fargaba tafara magana"
Baby moh dama wani malami naji yana magana akan wanka da ganyan magarya yana da
amfani sosai sabida kariyan kai,
So nayi wanka dashi shine nakeson kaima kayi dashi sabida kasan yanzu mutum bata tashi
kake ba amma shi yana ta taka,
Side smirk yayi tareda daura towel a kugunsa yace exactly kai baka ta mutum amma shi ta taka
yake just kaman yarda bana take amma kinbi kin isheni,
I told you not once not twice kan ki fita har kana amma bakiji"
Sannan I knew about the ganyen magarya ,ke duk a tunaninki i changed ne sabida an mun
asiri?
You're wrong ,kingannin nan babu wani asiri a tattare dani, bantaba sankiba ,sannan idan
zakituna nataba fada miki you're not my type and babu abunda ya chanza har yanzu ina kan
bakana ,kawai na tsana yarda kike da feeling kanki ,kike tunanin kewatane and soyayya yana
daya daga cikin abunda zai sa ka karkato da mutum ka sauko dashi yasan shiba komai bane a
gaban soyayyan ,that's exactly what i did "
I used you"
Kaman sarin guduma haka take jin saukar maganan sa ,
Duk da deep down tasan maganan tasa ba daga zuciyarsa takeba kasan cewar ba ya cikin
hankalinsa amma hakan bai hana maganar yimata illa ba "
Dagudu ta fita a dakin tareda shigewa nata ,lokaci guda ta fashe da wani marayan kuka,bazata
ce mai suka ma mutane haka ba sabida su din masu laipine a kullum gurin kwadayayyun
danginsa ,so dole zaa samu wanda zaiyi komai dan tarwatsa farin cikinsa,
Wayanta ne yayi kara ,sunan saif ta gani a jiki,daidai ta kanta tayi da muryanta kafin ta dauka
wayan tareda yin sallama*
Daga daya bangaren saif yace "guess what sisi"
Yau muna hanyan gidanki ,ni ,shareef,umar and vijay"
Da murnanta ta mike tareda fadin Allah bro,im very happy sannan ina sa idanun ganinku"
Da haka ta kashe wayan tareda fita dan ta musu abincin da zai kayatar dasu"
Tana kokarin shiga kitchen ta hangi fitowansa ,
Yana zama kan kunjera ta nufi gurinsa tareda saka abunda ya faru earlier a bayan zuciyiarta ,
Dan murmushi tayi tareda zama hannun kujera tace "
Baby moh ,bro saif ya kirani kan cewa suna zuwa gidannan su hudu hope sun fada maka"
..batareda ya dauke idanunsa da ga kan tvn dayake kokarin kunnawa ba yace " nasani"
Kara fadada murmushinta tayi jin ya amsata tasake cewa"
Dama ina son na rukekane please kar mubari su san munada damuwa tsakaninmu,na rokeka
adeel badanniba "
Shiru yayi yana nazarin maganan nata ,lokaci daya kuma idanunsa sukai sanyi yabata amasa
da okay kawai"
Wani dadi taji ,at least yau bai mata rashin mutunci ba"
Bata jira kara jin ta bakinsaba tayi kitchen dan sarrafama bakinta abinci".
Wuta biyu tayi inda daya ta dora pilaf rice dinta daya kuma ta dora mahadinta wato liver and
egg sauce,madaidaiciya ta dafa pilaf rice din sabida abinci kala biyu takeda niyanyi"
Lokaci wanda bai dauketa dayawaba ta kammala pilaf da egg sauce dinta ,
Wasu tukwanen ta dauko domin dora sanwa ta biyu wato spaghetti casserole with minced beef"
Baidauka wani lokaci mai yawa ba dama already tariga ta zuba sanwan farko a food flask masu
kyau ta jera a dining table so saita dauko wata kulan domin zuba casserole dinta "
Tunanin abunda zata hada for dessert ta fara then suddenly cheesecake waffles bowls da
peanut butter fudge then mango lassi for soft drink yafado mata"
Sakamakon zai dan dau mata lokaci yasaka bayan ta gama hada komai takoma dan wanke
kwanukan datayi amfani dasu kafu cheesecake dinta ya nuna"
Around 12 ta gama komai yazama wanka kawai ya rage mata at least yakamata ta hadu dan
kar su raina mijinta ,tama cire saif da shareef already sunsan itadin yar gayune ,
Batayi wani kwalliyan daukar hankaliba sannan bata ciki kanshi a jikintaba sakamakon ba
muharammanta ne suba "
Wata Sudanese abaya tasaka dark blue ,tana kokarin daura agogo a hannunta tajiyo muryansu
alamun sun shigo ,duba lokaci tayi taga har 2 yayi dama tayi sallah tun 1:30
,tana gyara gyalen kanta yashigo dakin tareda cemata kai tsaye ,kifito sunzo"
Kashe masa ido daya tayi tareda fadin" after you honey"
Da sauri ya fita a dakin wanda hakan yayi balain bata dariya "
Flat takalminta tasaka tareda fita garesu"
Tunkan ta karaso falon taji suna ta musu akan wani tsohon dan wasan raga da abokin wasansa
akan daya yafi daya iyawa"
Kada kai tayi tareda karawasa garesu".
Ina fatan zaku hakura da musunnan haka na yau kadai "
suka tsinkayi muryanta"
Lokaci daya suka juya '
Dariya suka saka a tare inda shareef ya shafa kai tareda fadin tuba muke ranki shi dade ,
Guri ta samu ta zauna tareda gaishesu "
Atare suka amasa suna mata zolayan amaryata sha kamshi banda mutum daya wato mai
ruwan indiawan ciki ,babu abunda yake sai murmushi kadai"
Mutum biyu ne bata sani ba and definitely dan wankan tarwadan shine umar wannan indian din
kuma vijay"
Kallon umar din tayi tace umar ba ,kada kai yayi tareda murmushi yace hakkun tareda nuna
vijay yace wannan kuma our one and only Indian on the team"
Kada kai tayi tareda fadin ga dukkan alamu,
Kara gaisawa sukai kafun tace, nasan dai cikin ku bawanda yaci abinci ,bugu dakari kuma babu
wanda ba gwaro ba acikin ku ,so na hutar daku zuwa siyan abinci "
Rike baki saif yayi yace ,eh kince wani abu amma shima wannan dan iskan duka duka yaushe
yafara cin nagida ,hankalinsa ya maida kan adeel tareda daka masa duka ,
Atare duka suka saka dariyaa"
Mikewa tayi tareda kallon adeel da shima ya bita da ido ,tace" honey ka musu jagora and kowa
yayi serving kansa kar abama mijina wahala bari na baku guri umar da vijay sunfi sakewa"
Kada kai saif yayi tareda mikewa yace gwara da kika ja suna dan kinsan dai shareef da ni ba
baki bane "
Daki tashiga dan azahirin gaskiya ba su takeji zasu zama uncomfortable ba ,aa itane
sakamakon irin mugun kallon da gogan yake hankada mata wanda bata san na menene ba
,amma tasan kona menene zata fashene zata sha jaraba".
Tunawa da tayi cups hudu ne a guri yasaka ta tashi domin dauko musu wani,
Surutunsu da karrar spoons dinsu shi kadai akeji a lungun da dining din yake,kada kai tayi
tareda daga kafa dan nufan kitchen,
Wanda yafi kowa uban surutun waro shareef taji yace ,wato adeel matanka ta iya girki, kai
shikenan fa kasamu dami a akala"
Wani blushing tafara ,matswa gefe tayi dan jinsu da kyau ,tasan hakan ba daidai bane amma
tanaso taji feedback din adeel"
Maimakon taji maganan sa sai taji muryan shareef still yafadi maganan da ta tarwatsa mata
komai,
Maganan da ta sakata karyata soyayya da duk wani abu da yashafeta,
Maganan da ya tarwatsa mata trust,faith da love akan adeel ,
Jitayi kafafunta sun gaza daukanta, wasu zafafa hawaye tajin sun fara ambaliya a fuskanta
daya na taba daya ,kanta taji ya buga lokaci daya tafara furta innalilahi wainna ilahir rajiun"
DA gudu ta koma dakinta gudun kar wani acikin su ya ganta ya gane cewaa ta saurari hirar su,
Bata san lokacin da ta zubar da komai na kan mirror dintaba tareda fadin adeel why?
Cikin kuka,
Fadawa gadonta tayi tasaka wani kukan mai zafi"..
Chuchu.
Halal veer ⊙︿⊙
32
Kuka take haikan zuciyarta kuma tana dada nanata mata maganan shareef da yace "lallai
mutumina i rest my case ,ban taba tunanin zaka cika bet din da ka dauka na auran nuayma ba ,i
really underestimated you ,yanzun badaban kace kar na saka favorite motanaba da tunifa ka yi
wuf da ita,God ban taba tunannin big girl kaman nuayma zatayi falling ma trap dinka ba ,but
anyways kai gaba ta kaika gobarar titi a jos "
Bata tsaya jin wani karin bayani abakin kowa ba ta bar gurin dan tasan obviously zata sake jin
abunda zai tarwatsata ,
Ita nuayma akayi betting akan ta and babu abunda yake kara tunzurarta kaman idan ta tuno
yarda yaringa stalking dinta yana ikirarin yana santa ,
A lokacin babu wani wanda zai zo mata taga mahimmacinsa kaman adeel ,ashe duk wannan
soyayyar was fake ,duk abubuwan da suka faru pretending yake .
Wani matsnancin kuka ta saka da ta tuna cewa ya karba budurcinta,da martabarta
Maiyasa haka zai faru da ita ?
Why?
Ya yaudareta ,ya hainceta ,he used her ,
Kokarin da take tayi naganin ta dawo da mijinta gareta ashe duk nabanza take ,ita a tunaninta
asiri ke dawainiya da shi ashe zallar iskanci ne .
Nuayma kuka ba naki bane ,wata zuciyar ta tunatar daita ,zage wa zakayi kici ubansa da kyau
da kyau yarda gobe bazai kara gwada yima wata ya mace haka ba ,
Mikewa tayi zata fita domin ta hadasu duka ta keta musu mutunci .
..dama ita tun filazal shareef bai kwanta mata ba ,
Tana kokari fita ta tuna da saif a gurin