Showing 45001 words to 47518 words out of 47518 words

Chapter 16 - HALAL VEER Book Complete end by Chuchu .pdf

06 Jul 2025

1309

budata kadan ,
Kwalliyan da ta dade batayi ba ta dasa sannan tabi ko ina na jikinta da sirrin turarurrukanta .

Har aka kira magrib bai dawoba so tayi sallah sannan ta koma falo zaman jiransa ,bashi yatashi
shigowa gidan ba sai bayan sallar ishai inda ita koma kamar mayya sallah kawai tayi ta dawo ta
kara dasa zaman jiransa ,

Da sallama a bakinsa ya shigo ,baiyyi tsammanin ganinta zaune a gurinba amma sai ya basar
ya zagaye bayan kujerar datake domin shiga dakinsa ,
DA Sauri ta ta so tareda shan gaban sa wanda sai a lokacinne ta kula da bandage din da yake
tafin hannunsa ,
Cikeda kulawa ta kama hannun tace "adeel what's wrong with your hand"

Kwacewa yayi tareda binta da idanu yana kara godema Allah da yabasa mata kamar nuayma
duk da cewa auren su yana kwale kwale amma yasani cewa babu yarda zaayi bayan maganan
su ta dazu zuciyarta taki karaya ,
Kallansa ya mayar kan hannun nasa sannan fuskanta,
Dan hade rai yayi yace na fasa glass ne amma why do you even care ,
Sannan ina fatan kingama shawarar danace kiyi kuma basai kinsha wahalar kiran gidaba i will

call them to save you the trouble*

Gumtse dariyar da ke neman kwace masa yayi sakamakon ganin yarda tayi kicin kicin da fuska
kaman zatayi kuka ,
Tafiya yafarayi hanyar dakinsa domin kar ma dariyar tazo masa ,
Kaman daga sama yaji tayi hugging dinsa ta baya tareda saka wani rikitaccen kuka"
Da hanzari ya juyo da ita yace "innalilahi mai kuma nayi maki yanzun ,yi hakuri "

Fadawa kirjinsa tayi tace "im very sorry honey ,I'm really I'm ,nasan nayi sakarci mai yawa
sannan na shiga hakkinka kuma nashiga hakkin Allah wanda nasan idan baka yafemin ba bazai
taba sassauta mun ba ,
Kayi hakuri mijina ,
Na tuba dukkan abunda nayi maka kuma sharrin shaidan ne sannan duk duniya babu wanda
zai kaini san danka ,jininka nayi ikirarin zubar dashine kawai domin na kuntata maka amma
wallahi karya nake bazantaba kokarin kashe abunda ke cikin cikina ba kayafemun dan Allah ko
Allah zai dubeni da idanun rahma , I just couldn't blv the fact that kunyi betting akaina and the more na tuna abu sai shaitan yakara
huramun wutar fitina wadda narasa daga ina take bullowa amma bansan wani kaman yarda
nakesanka trust me"

Dago fuskanta yayi tareda kissing goshinta ,lokaci daya koma yaji wani sanyi ya ratsa dukkan
sassen jikinsa ,kamo ta yayi tareda kaita kan kujera ya zaunar ,a hankali yafara share mata
hawayen da ke bin kuncin ta daya bayan daya ,girgiza mata kai yayi yace "
Ni yakamata nabaki hakuri wifey ,i did you wrong ban kyautaba nima sannan duk wani abu da
kikayi nine nasaka ,
I'm very sorry hope zaki yafemun matata sannan na yafe maki duniya da lahira kuma ki sani
idan har mijine ke dagawa matarsa kafa tashiga aljanna to kisaka a ranki cewa ke yar aljannace
domin na daga miki kafa sannan duk wani laipi da kikamun da wanda zakiyimun nan gaba
nayafe miki Allah ne shaidata "
Batasan lokacin data masa wata runguma mai karfi ba wadda saida ya dance arhh honey zaki
karyani nakasa moruwa a gado yau dan ango nake shar .
Dukan wasa takai masa a kirji tace cikida shagwaba ,"stop being naughty"
Kara rungumeta yayi ,
Then kuma ta janye jikinta tace kasan menene?
Kada mata kai yayi alamar aa "

You stink "ta bashi amsa "

Fara shinshina kansa yayi dan tabbatar da ko yana warin da gaske "
Wata dariya ta fashe da tace aw wai ka yarda "
Wasa nake amma dai ka kwaso germs a waje dan haka muje na hada maka ruwan zafi kayi
wanka sai kazo kaci abinci I've cooked your favorite'

Dan langwabe kai yayi yace "banyarda ba saidai kizo muje kiyimun"
Murmushi tayi tace to taso muje big baby ai yau komenene kakeso zaka samu"

Saida suka bata lokaci a bathroom din kana suka fito inda itama dole tasake wani wankan dan
dama tasan result din wanka da adeel "
Dakinta ta tafi domin saka kaya .

Farin silk nightgown mai straps wanda yake dai dai cinya tasaka,
Both side dinsa kuma a tsage ,
Busar da kanta tayi kafun tasaka lip balm da turare kawai tafita ,zaune ta tarar dashi cikin
Pajama's black yana danna waya kan dining table ,
Murmushi tayi tareda karasawa ta zauna kan ciyansa sannan ta kwace wayan ta aje gefe,
Hannunta tasaka ta sakalo wuyansa tareda pecking lips dinsa kafun tace yau babu waya
,tonight is all about nuayma and adeel so ka kashe wayanka"

Baimata musuba ya jawo wayan tareda kashewa dan gaba daya tagama kashe masa duk wani
sasshe na jikinsa da daddadan kamshin jikinta wanda yakasa kwatanta taina zaifara fasaltashi"

A hankali ta mike data fuskanci sakonta yafara kaiwa inda ya kamata ,
Serving dinsa ta fara tana dan shaking ass dinta cikin sigar jan hankali"
Kasa hakura yayi saida yasaka hannu tareda squeezing dinsu,
Wata yar sexy kara tasaki tace honey food first ,my ass is all yours tonight so kafara cin abinci
yarda karfi zai zo maka domin i need a lion on my bed today "

Wani yawu ya hadiya kafun ya jawota kan cinyarsa ya hade bakinsa da nata bata ki ba dan
haka ta fara mayar masa da martani passionately ,
Riganta ya daga tareda rige butts dinta gaba daya yana squeezing a hankali"
Ganin idan ta biyeshi bazaici abincinba ne yasaka ta janye tareda kada masa hannu tace "
No big baby food first"

A baki ta ringa bashi abincin inda gogan kuma babu abunda yake sai santi ,
Dariya tayi tace "kai big baby wani idan yajika sai yace kadade bakaci tuwo ba wlh ,

Dariya shima yayi yace" na dade mana ,beside bakisan kwanakin da kika daina kulani ba ji nayi
kaman shekara dubu ,and lokacin da baki tuna komaiba jinake kaman muyi tazama a haka
sabida wani sabon kamuwa da sona naga kin kara "atare suka dara inda take cewa nidai yanzu
komai ya wuce bama nasan ana tuna baya "
Kada mata kai kawai yayi"

Bayan sun gama cin abincinne ta koma kan cushion ta zauna tareda daukan remote ita a dole
kallo zatayi ,

Murmushin gefen fuska yayi tareda karasawa gareta yace its okay I can make love to you while
you watch The movie "
Kafafunta yaja tareda yin flat da ita kan kujeran kafun ya janye yar figilalliyar rigar yafara
aikamata sakwanni masu rikita tunanin ,lokaci daya ta manta da wani kallo ma da ta kuna illa
duk wata nutsuwarta da hankalinta da ta maida gareshi dan nuna masa adadin soyayyarsa da
kuma kewarsa da tayi ,
A hankali nima na kwaso yan kafafuna da abun rubutuna domin basu privacy dan nasan bidirin
yau ba karami bane yama idanun chuchu karfi😂🤣

Good night mr &mrs adeel "

Chu chu🖤

Halal veer☀

Kyakkyawan yaro dan shekara biyar ne ya shigo falo da gudu jikinsa sanye da uniform yana
kwala kiran MA" MA "
Bayansa kuma yan matane masu kama daya wadanda bazasu wuce shekara uku uku ba suka
shigo suma suna kiran "MA "

Kamar an jefota haka ta sauko daga staircase fuskanta cikeda fargaban ko lapia ,
cire medicated glasses din dake fuskanta tayi ta bisu daya bayan daya da kallo kafun tace "For
Godsake ?are you guys for real ?

Kallon namijin tayi tace jawdan for lord sake sau nawa zan fada maka banasan irin wannan
entrance din ,yanzun ina aiki kasa nayi submitting unfinished ,
Sau nawa zan fada maka kaine babba and kai zaka zama role model din adeema and adeena ,
Huh?
I thought na hanaku shigowa gidannan batareda sallamaba besides wanene ya daukoku a
school din ,ina papa?

Kafun su amsata abidin ya shigo hannunsa dauke da keys yana juyasu ,
Dariya yasaka ganinta a hargitse yace in-law  yaushe zaki sabada halayyar yaran nan nawa ,
Yan matan da aka kira adeema da adeena ne sukayi gareshi atare sukace uncle yaushe zamuje
ganin little samrah please ,
Shafa kansu da akai ma packing into two yayi yace twins dina ku kwantar da hankalinku little
samrah na kara girma nan zatana zuwa tana kwana kuna wasa tare amma yanzun kunga she's
tiny "

DA murnarsu suka dauka yeeeeeeh"
Kallonsa nuayma tayi tace aw ina musu fadama ku batani kuke ba ,
Dariya abid yayi yace to ya zaayi maman uku,

Kallon jawdan yayi wanda yayi makale yace "aa hero ya kayi shiru ne ,
Wata dariya yasaka yace uncle ina tuna yarda MA" tasako daga sama ne kaman an jefota ,

Bude baki tayi kafun ta bishi da gudu inda yayi kofa da gudu amma yayi turus sakamakon cin
karo da yayi da mahaifinshi yasan bazai wani boyesaba dan haka ya juya gareta tareda fadin i
am very sorry MA" I will never tease you again ,Jan kunnesa tayi tace naughty kid "

Sallama adeel yayi yana dariya , atare twins sukayi gareshi da gudu suna masa oyoyo,
Sai da ya daga kowacce daga cikinsu sama kafun ya karasa shigowa inda jawdan aka wani
daga kafada akace i am now a big boy papa you know"
Dariya nuayma tayi tace anji big boy yanzu zo ka wuce ka cire uniform dinnan .

Kallon abid tayi tace uncle kazauna mana yanzu nazo namuku serving abinci ,
DA Sauri ya tareta ta hanyar cewa "aa ban isa ba kinasan madam ta hanani abinci na kwana
uku kenan'

Inta hanaka basai kazo nan ba ,.

A'a kardai ran madam ya baci in-law gwanda na tafi "

Dariya tayi ta kalla adeel tace "its high time daya Kamata ka koya abuda yawa gurin abid
Then ta maida kallonta kan abid"
Shikenan ka gaida mun sister da little samrah da ammi kafun mu shigo "

Sallama yayi musu kafun ya tafi "
Kallonta adeel yayi cikeda kauna,alamu yayi mata da hannu na tazo amma ta make kafada
tarefa bin twins dinta da sukai daki tuntuni domin cire kaya tasan yanzu idan bata bisuba zasu
mata abunda ba dai dai ba"

***
Abubuwa da yawa sun faru a shekarun da suka gabata aciki kuwa harda barinsu masarauta da
sukai bayan haihuwan jawdan,babu yarda mai martaba baiyyi da adeel dinba amma fafur
yanuna shifa bayasan zaman gidan,to dama sarki yayima kowane dansa alkawarin nacewa
mudin idan yaji baisan zaman gidan da iyalinsa to zai daga masa kafar barin gidan dan haka
dole ya cikama adeel alkawarinsa na yarda ya tafi din,

Yaso adeel din yakarba kyautar gida a gunsa amma adeel ya dage akan cewa yasiya gida dan
haka dole ba domin yaso ba ya kyalesa tunda dan nasa yazama magidanci kuma yanada
yancin yanke ma kansa hukunci"

Da fari ta nuna masa hakan ba dai dai bane yabar gidansu na gado amma ya nuna mata shi
baya raayin tara yara agidan sarauta ko kadan ,baya kaunar yaransa su tashi da kwadayin
sarauta komai ya kankantarsa yake dan haka itama tayi naam da hakan,

jawdan na shekara daya akayi auren saif da maimuna inda a yanzu sukeda yaronsu safwan mai
shekara hudu,
Bayan haihuwan twins kuma akayi auren abid da Aysha wadda take likita yar uwarsa sai na
nusayr da khausar wanda akai lokaci guda inda abid yakeda yarinyansa little samrah khausar
kuma da tsohon ciki yanzun haka haihuwa yau ko gobe "

...
A tare suka fito ita da adeema da adeena kyawawan yara biyu masu kama daya inda
banbancinsu dayane wato adeema tafi adeena hasken fata ,

A dining table suka tarar da jawdan da adeel a zaune suna jiransu ,
DA gudu gudu yan biyu suka karasa tareda zama a mazaunansu ,kada kai tayi tareda
murmushi tana kara godema Allah da arziki da yayi mata"
Karasawa tayi ta ja kujerar kusada mijinta tareda tura masa wani sassayan kallo,
Serving din Adeel tayi kafun tayi serving kowa mai yakeso,
Jawdan ne yayi saurin fara addua dan kar daya daga cikin kannen nasa ya rigasa ,dariya adeel
yayi yace big boss abunka sai kai"

Bismillah sukai sannan kowa yafara ci,
Kaman daga sama jawdan yace MA yaushe zamuje gidan grandpa bikin uncle ibi da kikace "
Abincin da yake bakinta ta hadiye kafun tace masa "table manners please jawdan "
Hannu yasa abaki tareda cewa aw sorry Ma"
Gwallo adeema tamasa wanda karaf a idanun adeel wanda yayi mata warning da hannu"

Bayan gama cin abincinsune driver yazo ya daukesu domin kaisu islamiyya wanda already
dama shi suke jira"
Kara jadadama jawdan tayi kan ya kula da kannesa "
Murmushi yayi irin na mahaifinsa yace Ma" calm down zan kula dasu and bayanni ma ai sunada
bro dinsu safwan always playing the protector ,yana karasa fadan haka ya ja hannunsu sukai
waje "
Tsaye tayi tana bin kyawawan yaran nata da kallo,rungumuta taji anyi daga baya ,murmushi tayi
sanin wanene ,dai dai kunneta ya matsar da bakinsa tareda mata magana cikin rada "
"Kina adoring little family dinki right,I guess Mai zai hana mu karo wasu i can impregnate you
yanzu ba bata lokaci kinsan nidin bakaramin haziki bane "

Wani yar taji ajikinta inda lokaci daya ta kwace tareda komawa falo tana fadin "you'll never
change big baby wlh always naughty"zama tayi kan kujera tareda daukan grape din dake kan
table ta kai baki"

Karasowa yayi inda take zaune ya fara shinshina gefen kunneta yace "im not less naughtier
than you sweetheart especially not on bed ,
Dariya tasa lokaci guda tareda lafewa a jikinsa ,

Kissing goshinta yayi yace yauwa about what jawdan said dazun yaushene bikin hamma kuwa "
Sniffing tayi tace wallahi to jiya dai da abba yakirani yace within month yakeso ayi amma kasan
halin hamma ibi gani yake tun matansa cewa duka mata haka suke nayi mamakin yarda ya
kawo zubaida gida although yana santa amma tsoro yafi yawa atataredashi i just hope Zata
wanke masa duk wani ciwo dake zuciyarsa ,
Kada kai yayi cikeda yarda yace yea sure zancen ki haka yake Allah yasa tazama
maratussalaha kaman ke "
Wani blushing tafara dan arayuwa tanasan taji ya yabeta "

"We have gone through a lot,amma yanzu I'm very glad cewan dad is healthy sannan abid yana
tareda shi ,komai yana tafiya yarda yakamata Alhamdulilah"
Chak ya dauketa tareda cewa yanzu dai mukoma kan maganarmu nayima su adeena kanne "


..........
Alhamdulilah .
I'm very grateful to y'all"
Nayi farin cikin yarda readers din halal veer suka kasance cikin wannan tafiya tamu mai nisa
batareda sunyi abandoning littafinba ,
Finally we've come to the end of Adeel and nuayma's adventure duk da challenges din dake
tatttaredashi especially bangaren updating wanda yake dagani dukda inada babban uziri nayin
hakan ,
Inafatan zaku cigaba da kasancewa dani da kuma bibiyar books dina and insha Allahu sababbi
suna nan tafe "
I really do appreciate you guys"
Nag ode"

Chu chu🖤 

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login