Showing 27001 words to 30000 words out of 47518 words
,
Dafe baki gadonta tayi sakamakon faduwan da take kokarin yi "
Saif".
He betrayed her,maiyasa zai mata haka ?
Ta daukesane a matsayin yayanta amma duk da haka yasan cewa adeel basanta yake ba but
koda wasa bai taba fada mataba ,hasalima saida ta saka ya tabbatar mata akan lallai soyayyar
adeel ba karya bace kuma ya tabbatar mata cewa lallai adeel yana santa ,
Bata taba tsamanin haka daga gareshi ba ,amma bazata dau hukunci komaiba tukunna sai tayi
confronting dinsa taji mai yasa yamata haka.
Jitayi gaba daya ma rayuwanta was a joke ,irin soyayyar da adeel ya nuna mata idan har wani
ne ya tareta da wannan maganan har abada ta daina kulashi ko ita .
Wata dariyar bakin ciki tayi tareda kada kanta tareda furta",lallai ya taro dallah ba gammo"
****
Bangaren su kuwa kallan shareef da adeel saif yayi speechless yace mind in kuka mun
breaking maganan da kuke down mene akai betting i don't understand ,i don't get a word
Tsaki adeel yayi yace dont mind him saif kasan shareef da zancen banza ,
Dariya shareef yasaka yace aw zancen banza ne ma kenan,
Look saif kaine baka sani ba but spark approached that girl sabida betting din da mukai ,i told
him tafi karfinsa and he promised me kan cewa zai aureta no matter what and komenene zayyi
and poor guy yafara da stalking and las las he took her to bed wasn't he amazing "
Wani kululun bakin ciki ya tsayama saif a wuya ,kallon adeel yayi alamun karin bayani ko at
least ya karyata amma sai ce masa yayi "look dude i can explain"
Buga spoon din da yake cin abinci da shi yayi kan plate din kafun ya kaimasa naushi a baki "
Da sauri adeel ya mike tareda fadin nace maka i can explain man calm down please "_
Cikeda huci saif yace "huh ?
Calm down ,you want me to calm down after all you did"
Bansan da wacce kalma zan kwatantaka ba ,
You're inhumane and kasani cewa daga nan gurin we are done".
Da haka ya dauka hanyar fita batareda bitakan kiran sunansa da adeel yake ba,
Babban tashin hankalinsa shine idan har nuayma ta san wannan alamarin baisan da wane baki
zai fara mata bayaniba ,
Ta yimasa yardan da kalma daya yafada mata akan adeel nasanta tsakani da Allah ta amince
batareda ta kara bincika abunba ,
Baitaba tsammanin haka daga adeel ba '
Yana parking motansa a harabar gidansa wayansa yafara kara dauke da sunan nuayma ajikin
screen din"
Duk da yasan bata san komai ba gameda maganan amma sai da yaji gabansa yafadi,
Bai dauka ba saida tasake kira shima gudun kar ta fahimci yana boye mata wani abu*
Saisaita muryanta tayi lokacin da yayi mata sallama ta amsa tareda tambayansa "bro saif ka
wuce ne "?
Shafa kansa yayi kaman tana ganinsa yacee yea sis na wuce wlh,urgent abu ya tashi mun so
sai na wuce first"
Okay ,are you free gobe? Ta tambayesa"
Bai kawo komai ba yace mata eh"maiyafaru "
Dan murmushi mai zafi tayi kaman yana ganinta tace let's meet "
At Solomon garden ,by 2pm"
Amsa mata yayi da "sure "inda batajira wani karin maganaba daga gareshi ta kashe wayan .
Komawa tayi ta kwanta a kan bayanta idanunta na kallan p.o.pdin dakin ,
Murmushi tayi tareda fadin "so the days of my life I gave this man was all a joke and in vain ,?
Kaman an cillosa haka ya shigo dakin babu ko sallama bare knocking ,
Dago kai tayi ta kallesa then ta dauke batareda tace komai ba "
Da wa kike waya shine abunda ya fita a bakinsa "
Banza tayi dashi "
Finckota yayi tareda rike mata gashin kanta yace "wato wuyanki yayi kaurinda zan na miki
magana kina dauke kai kaman bakijiniba "
I asked you da wa kike waya da nake ta kiranki ki fito abokaina zasu tayi ina jin number busy
,dan dole suka tafi and hakan na nuna bakisan darajar abokaina ba ,
And lastly I forbid you ,I repeat this ,I forbid you abokaina su sake zuwa gidannan ki zauna
kinata yashe musu hakora kaman gonan auduga ,this should be the last time ,if not...
Fincike hannunsa tayi da wani karfi da bata masan ina ta samo sa ba tace" if not me "
Wani mugun kallo take aika masa tareda kare fadin ,if not mene,mai zaka iya,ko zaka bige ni ne
naji bayani"
Hannu ya daga da niyyan kai mata mari inda tarike hannun da zafin nama tareda sauke shi
kasa ta kada yatsunta guda biyu tareda nuna sa da dan yatsa ".
Kar ka kuskura ka kara kokarin marina sabida duk ranan da hannunka ya taba jikina zan sauke
maka nawa yastunne a fuska ba tareda wani kwakwaran tunaninba.
A lokacin da nayi tunanin anmaka asirine zan iya dauke komai ,banda yanzu da nasan
tsakanina da kai babu komai face bet ,so kar kasake tunanin zan dauke tsagwaran iskancinka
,inkataka ni sai na ya galgalaka so ka kame kanka a iya adadin zaman da zanyi da kai "
Da haka ta fice a dakin tareda barinsa cikin mumunan mamaki "
Abunda yake gudu kenan,
Yana gudun karta san wannan labarin abu ya tarwatse masa shiyasa ma gaba daya ya chanza
mata dan baisan da wani idanu zai kalleta ba ,
And Daga gani ya kunce beast din dayake jikinta ,
Tirkashi.
...............
Ta ina zan fara ?
Ankwana biyu .
I know it been a long time da nayi posting ,but I promise you guys I drafted more chapters na
wajen watanni posting ne Allah bai bani damar yi ba ,
I'm expecting and sick so being active na mun wahala ,
Bawai na manta da ku bane duk da nasan cewa wasunku already sunyi giving up on me and
my books,
But I know bazaa rasa masoyan halal veer ba wayanda suke bibiyanta dan ganin na cigaba da
rubuta wannan littafi .
To Alhmadulilah ,im back alive and strong and insha Allahu xan gama littafin cikin lokaci ba mai
tsaho ba ,inda zan cigaba da nidashantar daku da litattafai masu nishadi da tunatarwa ,
Dafatan munshiga watan ramadan cikin koshin lapia"?
Allah ya bamu falalar da ke cikinsa baki daya.
Chu chu.
Halal veer ~(^з^)-☆.
33
Washegari batayi breakfast ba dan ta kudiri niyya a ranta na daina masa komai ,
Cornflakes tasha tareda komawa kan kujeran falo ta harde,.
Koda ya ganta jiyayi kaman ya koma amma kuma sai yayi tunanin this shouldn't be the reason
da zai saka ta rainashi"
Karasowa yayi yana wani fadi ,dining ya kalla yaga wayam kafun ya maida hankalinsa gareta
tareda fadin "_.
Ke mai ya hanaki hada breakfast karfe 10 nasafe,
Wani mugun kallo ta basa kafun tace "ai banga mijinba ,hala kamanta cewa tsakanina da kai
bet ne ,so kaga auren betting ai bawani mutunci da girmamawa a cikinsa .da haka ta tashi ta
nufa dakinta dan yin wanka ta fita da wuri,
Around 12 tafito zaune tagansa inda ta tashi dazun,
Batareda ta kallesaba tasama dakinta key tareda nufan hanyan fita "_
Ke ".
Ya daka mata wata tsawa ,bata tsayaba haka zalika bata juyaba ,
Lokaci guda taji an fincikota,hada ta yayi da bango tareda mata rumfa da hannunsa,
Gidan ubanwa kike tunanin zakije batareda tambayanaba"
Wani murmushin ta kaici tayi tareda fadin ,i thought farkon zuwana gidannan you made it crystal
clear akan duk inda zanje naje and besides bana tunanin tambayanka will do any good Dan sai
naje inda nayi niyya zuwa ,ai dan mutunci akema biyayyah ,a yanzu haka i don't even think our
marriage counts , Regardless "
I'm not gonna be stuck in this marriage ,ina jiran lokacine ,
Nabaka nan da nagama makaranta na bar garinnan ,zan sanar da mahaifana da mahaifanka
and dole araba aurenmu sabida bazan iya zama da mayaudari kuma makaryaci ba bugu da kari
nasan ba mai goyan bayanka especially not my parents"
Baruwansu da kaidin dan wanene all that matters shine you've used them and their only
daughter,you just wait and see "
Ta gefen hannunsa tabi ta wuce batareda ta kara dubansa da wani kallan rahma ba ,ba
dabadan auren su bai dade ba kuma tasan zaayita magana ai da daga lokacin da ta tsinci
maganansu ta gama zama dashi kenan har abada.
Dafa goshinsa yayi tareda sakin wani gwaron numfashi ,baitaba tunanin nuayma tana da
wannan side din ba ,duk abubuwanda yayi mata abaya ya gwada yaga shin zata zauna dashi
idan ta san maganar bet dinan,
Ganin tolerance dinta akansa yake bai zaton abu zai tabarbare masa haka ba,All thanks to
shareef da in yafara surutu kaman an bude fampo .
Shafa kansa yayi tareda shiga dakinsa domin yayi wanka ya fita .
_________
A parking lodge din Solomon garden tayi parking motanta ,
Kashe motan tayi tareda kara gyara zamanta sabida tazo earlier akan time din da suka saka
and bata san shiga batareda yazo ba ,
Dora kanta tayi a sitiyarinta tana kara juya abun a kanta ,lallai namiji dan kunamane ,hala bayan
wasan raga da ake koya musu harda makirci ,
Tagaji da yin kuka amma bata iya rike hawayennata idan ta tuna komai dake zagaye da ita ,
Musamman soyayyar da suka zuba ita da adeel a Nigeria ,lokaci daya kuma komai ya tarwatse
ya lalace ,sannan lokaci daya tasan duk rayuwan karyace "
Wuraren karfe daya ta hangi motan saif tana fakawa a daya gefe daban,
"Its a good thing dayazo earlier than the time din da mukasaka after all nadade ina ajira ,ta furta
a fili"
Bude murfin motan tayi tareda fitowa wanda yayi daidai da lokacin da saif ya fito a nashi motan,
Dan murmushin yake tayi lokacin da suka hada ido ,
Kulle motan ta tayi ta nufa gareshi"
Wani murmushin ya kara yace "ashe dai duk saurin da nayi nayi late ,tuba nake "
Twirling key din motanta tayi ta basa amsa da ,"no bakayi laipi ba after all time din da mukasa ai
baiyyi ba ,amma all good tunda duk munzo da wuri babu damuwa let's get down to abunda ya
kawo mu ,bismillah"
Gaba tayi yana biyeda ita a baya inda ta dosa restaurant dinsu wanda dama already tayi
booking table a bangaren vip inda yake da karancin mutane "
A lokaci daya suka zauna inda babu bata lokaci mai jira mace ta kawo musu menu domin suyi
order ,
Bayan sun selecting mai suke da bukatan ci ne waitress din ta bar gurin.
Kallonta ta maida kan saif tace "mind if you tell me more about the betting thing?
Bai tsammanin jin maganan bet din a bakinta ba sabida yasan adeel is not foolish enough and
ganin yarda suke san junansu yasa yake fada da zuciyansa tun jiya akan ya fada mata ko
akasin haka"
You eavesdrop ?
Sipping Ruwan dake gabanta tayi tareda fadin "no i happened to be there lokacin da ake
maganan"
Babu banbanci da eavesdropping nuayma"
Rolling idanunta tayi tace "whatever i just want to know abunda yasa ka boye mun wannan big
abun ,i mean I trusted you with my life ,
Ajiyan zuciya tayi tareda fadin kodayake Gee before me after all tare naganku so its okay in kayi
masa cover ,
Shafa kwantaccen sajensa yayi tareda fadin innalillahi wainna ilaihir rajiun nuayma ,wallahi
tallahi bansan maganan betting dinnan ba sai a ranan ,yanzun magannan da muke ma i don't
talk to neither of them ,abun ya zafe ni and namiki rantsuwa da Allah da ace nasan abunnan
before hand da na fada miki ,i wont hide it from you, Gaskiyane tare kika ganni da spark and he's my best friend,but remember na daukeki a
matsayin kanwana bazan bari wani ya cutar dake ba and i will never side with the wrong Koda
kowa da danuwana da muka fito ciki daya in between .
Trust me.
Murmushi tayi tareda bude spoon din da ke gabanta dan fara cin abincin da aka kawo musu
lokacin,
Wani dadi taji da tasan cewa at least saif bai yaudareta ba ,
Ganin ya zuba mata idanu mai tattare da damuwa ne yasaka tayi dariya tareda fadin "i trust you
bro ,now eat .
Sauke numfashi yayi yace "har nafara tunanin tayarda zanfara bi a shawo min kanki,
Thank you very much ,
And yes ya tsakaninki da spark"
Sunansa ma bata san ji amma hakanan ta danne duk wani tsanansa da takeji a lokacin,at least
ciki baayisa dan tuwo kadai ba ,wani abun na bukatan sirri dan haka tayanke shawaran boye
masaa gaskiyan alamarin tareda nuna masa komai lapia kawai dai she was hurt ne .
Gidansu khausar ta wuce after ta rabu da saif,
Tayi niyan ta kwana amma ganin hakan kaman tona ma kanta asirine yasaka ta wuce bayan
tayi sallan ishai "
A gefen motansa tayi parking nata wanda alamu ne na yana gidan ,
Cikeda tunanin inda zata fuskanci rayuwanta yanzun ta nufa flat dinsu tana saka da warwara.
.......lokacin da ta murda handle din dakinta tayi mutukar mamaki da taga ya bude tunawa da
tayi kan tabbas ta rufe da key kan ta fita ,
Daga kafadu tayi a ranta tace "maybe ban kulle din ba ina sauri , batareda ta kunna wutan
dakinba tafara rage kayanta bayan ta aje jakanta da wayanta kan mirror dinta,
Daga ita sai underpants da bra dinta ta rage,
Switch dinta ta nufa dan kunna wutan dakin amma abun mamaki da tsoro lokaci daya dakin ya
gauraye da haske tareda bayyana maigidan da kansa .
*******
Chu chu.
Halal veer(-᷅_-᷄)
34
Tsaki tayi lokacin da ta tabbatar shine ,jan bathrobe dinta tayi ta zira ajiki tare da nufar hanyan
bathroom,
Amma ga mamakinta taga ya karaso kofar bayin da zafinsa ,.
Baki ganni bane ,shine kalman da ta fito a bakinsa *
...wata dariyan takaici tasaka tareda fadin
"Naganka mana and abunda yasa ban dauka matakin privacy trespassing ba sabida ba gidana
bane so suit yourself and get out of my way dan Allah i don't need any drama"
Hannunsa yasaka a gefen robe din tareda turewa wanda hakan yasaka bare kafadanta ya
bayyana "
Kallon kafadan tayi sannan ta kallesa ,
Wani gwaron jan numfashi tayi tareda kara maimaita masa kalmar ya matsa mata bata san
rigima a darennan *
In ban matsabafa ?ya jefa tambayar gareta !
What on earth do you want Adeel, mai kakeso dani ,i thought I made it clear tsakanina da kai .
I want a baby and it seems har yanzun bakida ciki "
Wani dukanta maganan nasa yayi amma Sai tamasa na yan duniya tareda fadin ,"tayaya
wannan yazama damuwana,the last thing da zan so shine daukan cikinka and da ace inada
shima bazaka saniba sabida zan ciresane,
It will be very unlucky of me na Haifa cikin jerk irin ka ,and ka matsan a gaba ,beside kafice a
dakinnan kafun nafasa maka kanka and I'm very serious wallahi ,
Bai jira bata wani lokaciba ya janye igiyan robe dinta ,sosai maganganunta suka mai zafi dan
zuciyarsa har tafara saka masa ko tasamu ciki ta zubar ,da karfin tsiya ya janye bathrobe din
tareda hankadata kan gado yana fadin "zan kara samiki cikin nawa and ki zubar kiga yarda
zamu karke nidake dan Allah dan annabi "
Da karfinta tamike tareda komawa chan karshen gado tanafadin "kafada mun kawai iskancin ka
da jaraba suka ciyoka shine kazo saukesu anan ,to wallahi karya kake adeel ba dai a jikina
zaka saka kazamin jikinka ba ,i forbid you ,kafita ko nayi maka rauni"
Duke duke da naushi tafara kaimasa, lokaci daya ya kamota daga karshen gadon da ta shige
ya kwantar da ita kan gadon,
Kafarsa daya yasaka tareda danne kafafunta datake ta faman shure shure inda yayi amfani da
daya hannunsa wajen cire suturar da tayi ma jikinsa katanga ,
Baiyyi wata wata ba ko da da wasa ne wajen farmata ,inda lokaci daya ta fasa wani azababen
kara sakamakon wani zafi da taji har cikin kwakwalwanta ,duka tafara kaimasa hade da yakushi
amma ina ko a jikinsa ,hasalima gabadaya hankalinsa yatafi kan budirin dayake ta inda har ya
zamana bai gane mai ke faruwa around him sakamakon duniyar ta da yayi nisa a ciki mai
tarwatsa masa tunani "
Saida yayi wajen 30 min kanta kafun yajuye mata seeds dinsa mai dumi.
,wani gwaron numfashi yasaki lokaci guda kuma ya sakar mata jikinsa .
Baisan maisa yake samun nutsuwa tattare da ita ba duk lokacin da ya kusanceta ,baya tunanin
a duniya da jikin macen da zai kuma gamsar da shi bayan na nuayma ,
Mikewa yayi tareda wata anushuwa ,although yasan yakara shafa ma kansa bakin fenti a
gurinta amma he couldn't help it ,Allah yasani shiba mutum bane mai neman mata ,a lokacin
samartakarsa ma bai taba neman mace da zina ba dan haka bai tunanin da auransa zai fara ,
Yayi karshen kokari wajen boye bukatarsa amma a yau din yakai gejin da bazai iya ba dan haka
bashida option din da ya wuce ya bullo mata ta haka dan yasan stubbornness din nuayma
bazata taba bashi hadin kai ba ,
Tissue din da ke kan mudibinta ya dauka tareda yanka ya goge najasan daka jikinsa ,
Kallonsa ya mayar gareta ,
Yadda ya barta haka nan take ,batayi wani yinkurin tashiba ,gefe kawai tayi da kanta inda
hawaye ke zuba a cikin idanunta ,
Tausayinta yaji sakamakon zuwan mata da yayi da karfi ,yasan dole zataji zafi,how wish zaiiya
shiga zuciyanta dan ganin menene kunshe a