Showing 9001 words to 12000 words out of 47518 words

Chapter 4 - HALAL VEER Book Complete end by Chuchu .pdf

06 Jul 2025

1303

and beside she's willing to
wait! Kawai addua zaki tayani kar amun irin na Jae deen na deen squad, nima babanta
yahanani yace I'm black, duk da hasken larabawa kawai Zata nunan, amma kinsan Arabs
dinnan sunsan takan racist!!

Oh cewan nu'ayma tareda dariya "kace har kunje nan a bangaren soyayyan bravo! And don't
worry iyayenta ma basu racist, da suna nuna wani bambanci da tuni sunrabani da ita, but they
are cool with us!

Tsaki yayi yace sai kiyi tayi kuma, 20th birthday dinmu ma anan zamuyi and I've already invited
her, idan kuma kika min rashin kunya wlh na je south gurin khausar nayi celeb nikadai, nabarki
kwalan, ba kawaye ba boyfriend, sannan na kwace kawar,
Yanzu kafin wannan idan zaki tashi muje school din tare to, inbazaki taso ba nayi gaba 'dan bro
saif invited me yau zasuyi wani competition, and namasa alkawarin I will take you over, shiyasa
Kikaga ban da niyyan komawa Ukraine, amma for sure yau zan ware,
I've already booked night flight!

Lokaci daya taji kewan twin din nata, dan haka tayi pouting lips tace, dan Allah sweet nusayr
Kabari sai gobe,

Kada kai yayi, yace no no no, yau dinan zan tafi insha Allah, amma don't miss me dayawa I'll be
back soon, kinsa abunka sa masu iyali a gurin!

Dukan wasa ta kai masa kafun Suka fita dan nufan school!

Bata dora hankalinta kan kowa ba, dan nunawa tayi dasu da babu duka daga, dama lecture
daya gareta, tana fita takira nusayr kan yazo ta gama,

10 min bai wuce ba ya parking car dinta gabanta, dama bawani nisa yayi ba,

Karfe 11 saif sukeda wasan so 10:45 Suka isa stadium din, daga nesa saif yaganosu,
Casuals dinsa ne jikinsa, alamin bama agama shiryasu ba tukkuna,

Da dan jogging dinsa ya karaso inda suke, man to man hug yabama nusayr, kafun ya juya da
kallonsa kan nu'ayma ya lakuce mata hanci tareda fadin silly girl "

Dariya sutasa gaishesa, daga gaba gaba yasama musu Suka zauna, tareda sawa aka masu
popcorn da chilled Pepsi,
Thumb up nu'ayma tabasa tareda cemasa "let me be your lucky angel today bro saif "
All the best!

Mins later, wasu set din masu blue Jersey ne suka fara fitowa, wadanda da gani sune
competitors din su saif,
Bayan fitowansu ne kuma sai ga su saif wadanda sukuma nasu jersey din white mai ratsin black
ne,!

Large projector dake basu full view dinsu ta kalla, ido biyu tayi da shi a gefen, sherrif daya side
din kuma ga saif,

Omg tafurta aranta "why is this guy so devilsh handsome,
Wani kyau taga ya Kara cikin Jersey dinsa, kansa dinan was comb perfectly,
Well build structure dinsa ta shagalta da karema kallo, yarda yake walking kingly, zuwa ga yarda
yayi halting, kaman mene kuma sai taga idanunsa yana kallan indasuke,

Da sauri ta dauke idanunta kan projector din tamaidasu kan aynayin su din, four eyes sukai,
wani abu taji ya ratsa mata giving her goosebumps, kan popcorn dinta ta maida hankali tana
masa cin dole!

Hannun nusayr taji ciki pack din yadiba tareda cewa, I can see, ashe ba bro saif kadai mukazo
kallo ba, harda unknown brother in law dina, yarinyan nan kin iya munafurci,

Bige hannunsa tayi tareda bata rai, tace aa abunda yafi munafurci,

Daga gira daya yayi yace to wakike kallo hakan!? Bro saif, ko kuma abokinsa sharref da Sukazo
tare, aa ko kuma Wancan tall guy din da mutanen bayanmu ke shouting "spark?

Kafun tabasa wani amsa anfara wasa, wanda taji dadin hakan, sabida yar tsire din da nusayr

yake so ya yi mata!,

Cikeda kwarewa sa iyawa adel keta jefa kwallon a raga, inda babu abunda kakeji a stadium din
sai, spark" and majority mata ne,
Dayan side din kuma masu, shouting saif nayi, masu shareef nayi, saikuma wadanda bansani
ba!

Koda kuwa na lura gurin wasan a club dinsu, spark din da suke kira shine kan gaba wajen
iyawa, sai at times saif ko shareef!

11:5 sukatashi wasan, inda team din su saif sukayi scoring 11, whilst daya team din 5,
Ihu gurin ya dauka na murna, inda mata da maza ke daga board mai dauke da sunan spark jiki,
ga sunan dai sunaye daban daban,

waving hannu adel yafara ma fans dinsa, inda sukuma ihu da murna kaman ance anbasu
aljanna , wani suddenly haushi taji tareda sakin wani tsaki, aranta tace turawanan majority
basuda kamun kai, sannan ga bakakenmu datake gani suma sun Ari al adarsu sunyafa tsk!

Ganin da tayi kaman yana kallonta yasaka ta yi saurin karban board daya mai dauke da sunan
saif tana cheering, and kaman yasan mai take dan taga yayi wani smirking!

______________________________________________
How's the quarantine life?
Mine was so so so argh omggg
Okay
Stay at home!
Stay safe
And be alive!
We gonna make it through,insha Allah!

Chu²x
Halal veer❤

Garin adamawa babu abunda yake ma nuayma face dadi, musamman yarda taga kakanninta
na nan nan dasu,

Ba da ban nisa da makaranta ba ai bazata gaji da zuwa ba,!.

Tare take ita da inno yarinyan baffanta wadda zatayi saarta zuwa rugar bello domin gaida wata
yapendon su,

Kallon inno take cike da mamaki ganin yarda take ta tsalle budurwa da ita, hannuntanan kuma
rike da kara sai wasa take da shi,

Murmushi tayi tareda riko hannunta tace inno kefa budurwane bai kamata kina tafe kina
tsalleba, ke ba bra kike sawa ba, kirjinki sai tsalle suke, baki kunyan hadduwa da  maza su kalle
ki,

Dariya inno tasa, tareda maida hankalinta kan nuaayma tace, ayma menene kuma bri?

Oh!!  nuaayma tace tareda murmushi " ina nufin "brassier", maana rigan nono da Hausa "yanzu
kin fahimta?

Wata irin dariyan shakiyanci inno tasaka tace lallai ayma bakison rigan mama na manya bane?

To bari nafada miki, a garinnan budurwa bata saka rigan mama,kina fara sakawa aradu zaace
aure kikeso kinzama yar iska, shiyasa kikagan banni sata, bani ma da ita, kina so nafara sawa
ace na kosa , yarda nake baka dinga ba mashinshini sai ace iskanci nakeji,

Ba domin baffa jabbo ya dage ba datuni anyi kyautana aradu, ai ni yanzu da kika ganni abun
kunya suke gani a shekaruna banda aure, bini bini a damu dadanmu da maganan "Mi bagatako,
Nikuwa boko nikeson nayi yanzun shiyasa bandamu da tsagumi ba , duka NAwa nake a birni ,
ba gaki ba,

Okay !! cewa nuaayma , kimun hausa kinsan ni ba fulde nake ji ba sosai, meye mi bagatako "

Oh Ashe fa rako fulde kikai, to yana nufin bazan aureba,
Sannan tsalle kuma mu samarinmu sun Saba gani, basu Kawo wani tunanin iskanci akai,duk da
dai yanzun "jamanu waili"(zamani ya chanza)!

smiling nuaayma tayi tace au bazaki daina mun fulatancin ba kenan, to ai shikenan, inajin wani
abu mayarwane bazan iyaba, inace cewa kikayi zamani ya chanza?

Tsalle inno tasaka tace "aradu kinfadi gaskiya na, aradu kan kibar garinan zan koya miki fulde,

Riketa nuayma tayi tace, ke hajia naji bari tsallenan to,

Dariya suka baki daya,
. tafiya suka cigaba cikin nushadi suna hira, gajiya da tafiyan nuayma tafarayi, tace wai ni kam
inno bamukusaba,bawani hanyan da zamu yanke,?

Rike baki inno tayi tace aradu akwai, ammafa da hatsari hanyan, abokanmu gaban ruganmune
a rugan garga, ga basu da kyau Indai sukaga dan riganmu a yankinsu sai sun kar, shiyasa
bama bi, inzaamutu a Lahira ma haka zamu tashi da gaba"dan yaron rugan ma sai da yanuna
yana sona nakiya dan nasan bashi iyuwa. Dan baaban (mahaifin) ardo bazai yarda ba, sunfi
kauarara gaba, da cewa iyayansu suka bar musu, dukada ardo kan nuna mana haka ba daidai
bane, amma bashida ikon Hana su baffanshi.

Gwalele nuayama tayi da baki tana kara jinjina wautar fulani da take ji, yau dai Gashi tana jima
kunnuwanta, duk da tana fulanin amma hakan bazai hanata ganin abunsuba, tasha jin irin rikon
fulani, amma batasan har yakai hakaba

Dariya tayi tareda dafa inno tace "inno a lahira baa gaba, sannan a duniya kuma bata da
amfani, bata kai mutum ga wani nasara,

Dan tabe baki tayi tace yo ni ina ruwana, badai isuisu kakaninmu bane, ni inada kawa ma a
rugan amma ba Wanda yasani, Allah dai shi kyauta!

Ameen!

___
Da sallama suka shiga gidan, yapendon na sirfen gero ta tsinci sallaman nasu, aje tabaryan tayi
tanufi gurin su cike da murna"kai kai kai, "jabbama be warugo"(maraba da zuwa) harda mutan
birni, kai jabbama jabbama"
Sannuku da zuwa,

Daki ta bude musu suka shiga, sannan tace  tana zuwa , jim kadan ta shigo dauke da akushin
nono da nama, ruwa ta koma ta Kawo musu kana ta zauna fuskanta cike da fara'a, tare suka
hada baki sukace "nyalli jam"(an wuni lapia)

Murmushi tayi tare da cewa, "jam wallahi (lafiya wallahi)
Ya gida ya su baffa, inatason shigowa bansamuba,inata dakan furan da surbajo Zata fita dashi
da "kiikide" (yamma) yanzun hakama, kuma ai da nasan Adda sunzo ma da chan zan wuni,
amma gobe "jumbaree "(jumaa)
Zan shigo,

Inna surbajon ta tafine ma? Nuayama ta tambaya"

Walle na aiketa Nan bakin datsa ne, amma yanzu zakujita,

Rufe bakinta kam keda wuya, surbajon ta shigo da tsallenta,
Idonta na sauka kan nuayama kam tayi wani tsallen murna ta Dane ta, "oyoyo Adda nuayama
saukan yaushe "

Rugumeta nuayama tayi tace sauka jiya, nayi kewanki yar maikyauna,
Murmushi Mai kyau surbajo tayi tace , wallah nima, inason zuwa kano Kodan naje gunki amma
daadana tace mun kuna wata kasar, insan zuwa wallahi!

Shafa kanta nuayama tayi tace, "kar kidamu yanzu ai na dawo anyi hutun makaranta ko
yaushe, zakije, yanzu badan daadanki bazata yarda bama ai da dake zan wuce"

Dariya yapendon tayi tace, ina zuwan surbajo birni yanzu kam bashi iyuwa, bokon ma badan
kakanku yanace da wancan bokonba ai da yaranmu mun Suyi tallan nono kawai, sannan muyi
musu aure tun suna shekara sha biyu, amma ina wa ya Isa yajada "ardo "(shugaba), ai tunda
yayi wanchan karatun yahudun dukda tsufansa yanzun dole yaronka yayi "
Murmushi nuayama tayo cikeda jin dadi, sauda dama tana godema Allah da kakanta yayi boko,
domin karatun tana rage jahilcin,
Haka nan Allah yasa mata kaunar surbajo, yarinyan yar shekara sha hudu, batasan tana
wannan tallan, amma tunawa da ko wanene kakanta, sai hankalinta ya kwanta, tasani duk kinka
da akidar, dole kabar yaronka yayi,

Wuni sukai gidan kana suka koma rugar kakanta wadda take, kaman ba rugar fulani ba sabida
yarda akayo modernizing nata,
Kakanta keda say a gurin dan shine ardo, amma fa shima akwai mahaifinsa da baffansa amma,
sunyi tsufanda dole su ja baya,
Duk da haka ardo bai abu kai tsaye sai da shawaransu, sabida still mayansane!

**
Kwance take tana jiran bacci yayi awon gaba da ita, dan gajiya ne fall a tare da ita, amma
baccin yaki zuwa, wayanta ta ciro ta kunna data dinta, kana ta hau WhatsApp, messages tafada
replying kadan kadan, chat dinta da saif tashiga, online kuwa ta samesa.
Hey "tayi typing kana tayi sending,
Kamar dama yana ciki chat din nasu, dan bawani bata lokaci  yayi typing mata back"
Hey beautiful Ashe kin wuce adamawa, I just saw status inki hotonki a chan, tafiya babu
sanarwa"

"Oh wallahi  nashaafa bro saif, i thought nafada maka, I'm sorry, im exhausted bari nagudu I
want to sleep, night!

"okay night baby girl, sweet dreams "

Night"

Kokarin kashe datanta take , kwasam kuma sai wani number ya dauki Idonta,
Kaman tayi ignoring dubada bakon number ne amma sai ta koma,

Message aka mata sending da numbern kaman haka "

"Assalamu alaikum ya maabociyar kyau, dafatan gajiyan yau ya sake ki, dan nasan wannan
tafiyan da kikayi a kafa ba abune Wanda kika sababa, domin koni da baa kafa nake ba naga
dan tazarar gurin, how wish you're my halal, da na maki massage duk gajiyan ya tafi, amma
yanzu ma zan iya cewa kiyi wanka da ruwan zafi, sabida gajiyan ya barki, bana san ace kintashi

da sore body da safe,
Ki kula mun da kanki,
Ina kaunar ki a kullum,
The perf guy
Xoxo!

Shiru tayi tana nazari, chan kuma sai perf guy ya fado mata, tabbas Wanda ya siya mata turare
ne, amma to Uban Mai yake yi aadamawa da har yasan tayi tafiya Mai nisa shine abun daurin
kan, sannan tarasa inda yasamu number dinta,
Dan shiru tayi tace to Kodai na gani da aljani ne,

Zumbur tayi tareda mikewa zaune, tareda cewa da nashiga uku kuwa,
Amma inhar va alajani bane wanene yake da wannan ability din,?
Domin har taje Inda zataje bataga wani ma biye da su ba a kafa, mota, ko machine"

Wanene wannan,?
Wanene wannan yake Nema shiga rayuwarta ta hanyan stalking,?
Wanenen Wanda yake son tarwatsa nata tunanin tana zaman lapia, yau abunda take Ji a novel
ko movie yana neman fada mata!

Profile dinsa ta shiga, taga hotonta ne a dp dinsa Wanda hoton a uk ne tana kokarin fita daga
wani eatery,
Ita dai tasani cewa baita tayi hotonba, sannanan ba wani tasaka yamataba, karshe ma ita Kadai
taje gurin in zata tuna,

Profile name dinsa ta duba taga babu suna,

In hakane kenan tun a uk yake bibiyanta, sannan yabita kaduna, and yanzu kuma ya biyota
adamawa?
Jar ubannan yau ake yinta!
Typing tafara masa kaman haka
""Bawan Allah wanene kai, and what's your reason for stalking me, waya turoka,?
Mai kakeso,
Kudi or what?
Kafada konawane and stop stalking me dan Allah, I don't feel safe!

Emojin murmushi ya tura mata kana message "
Haba beb, bana bukatan kudi,because i have enough and trust me I don't mean harm, abu daya
nake so kibani, Wanda nasan bazai gagarekiba, wato zuciyar ki,
Ina sonki, and I fall in love with you since day one, and zan aurekine, dole insha Allah, so a
ganina baikamata mu wahalar da kanmuba, just love me,!
Send your heart over to me, na kula da Ita, domin bazan barkiba har sai na koya miki sona "

A hankali Tafara ciro arrogancy da ego a tattare da wannan sakon nasa, tsaki tayi tareda kashe
data dinta taja bargo a ranta tace "duk lokacin da kagaji kabari since it seems baka da aikin yi,
keep following me!

___________________________________
Okay nima na kosa nasan wannen wannan stalker din,
So how have y'all been doing,
I miss yall
And I'm sorry for not updating frequently!

Midou yela mi do seina Mon? (Hope I'm making ya happy)?

Xoxo chu²

Halal veer

Satin su daya a adamawa suka fara tunanin komawa kano, most especially nuayama, gaba
daya garin ya Daina Mata dadi sakamakon mayenta da ya takura Mata "sunan da ta Saka masa
Kenan, duk fitanta yana ankare dashi, ita abunda yake Kara Bata mamaki, shine yarda ya
Kama ya tsare a garin kaman bashida aikin yi, sha tasan yanzu ba zai San tafiyanta ba, sannan
bazaisan tana wane garinba, tunda fitan dare zasuyi wa garin, sai ya ci kansa,.

Abubuwan mutan fulani Wanda zaimusu wuyan samu  kakaninsu suka hadosu dashi, na ciye
ciye zuwa gana amfani,  bayan sallan magrib baffa yasa aka kaisu airport Dan jirgin 8 zasu bi
zuwa kano, 0.57 hours sukayi a hazo kana jirgin su ya sauka a mallam Aminu kano international
airport, Already dama Abba yayi waya azo a dauke su, so mai daukan sun yazo yana jiran Iso wansu,

Duba da cewa tare suka zauna a Roll daya yasaka a tare suka fito amma banda nuayma,
domin tana kokarin daukan hand luggage dinta familiar mutumun da ke gabanta ma, so that's
what hold her back, domin ta matsa masa ya fara dauka ne,.

Nata ya fara cirowa ya mika Mata, smiling tayi tare da karba tace thank you,
Kai Kawai ya gyada Mata sannan ya dauka nasa yayi gaba,
Mutumin looks familiar sosai to her, amma kash Bata iya ganin fuskansa ba, sakamakon dark
shade din da yasaka, bugu da kari kuma ga face mask, amma tabbas kaman ta sansa, Dan
structure dinsa yaso yamata Kama da na wani Wanda tarasa shi wanin wanene,

Koda ta sauko nemansa tayi ta tarasa, taso ace ta gansa , domin tasan for sure zai cire wancan
suffocating face mask din,
Daga kafada tayi tace"why do I even care"

Already nusayr ya dauka Mata trolley dinta so waje tayi direct.

*****************************************
Wanka tayi tareda daura alwala tafita domin bin jam'i da Abba ke jansu at times, bayan sun idar
da sallah tama kowa sallama ta wuce dakinta domin wani irin bacci take ji,
Tsaye take bakin mirror tana combing kanta, after tagama combing then tafara two braid,
Nuayma na daya daga cikin masu suman da basu so Ana taba musu, so shiyasa lokaci da
Dama tafi gane tayi two braids da kanta,
Gashinta baida wannan harhardewan Dan haka kafun kace mene tagama bangare daya, tana
kokarin Kama dayan ne taji wayanta yayi Kara alamun shigowan sako, hissing tayi tareda
cigaba da me take domin tasan definitely Idan ba MTN ba to for sure

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login