Showing 12001 words to 15000 words out of 47518 words
NCDC ne da annoying
messages dinsu.
After ta gama kitson ne ta nufa inda wayanta yake"okay baby phone let's see whatchu got "
Inbox dinta ta fara shiga and ga mamakinta sunan mayenta tagani boldly saved as STALKER,
Murmushi tayi tace "kaga baka ganni a adamawa ba kana mamaki ko, to kaci kanka and ba kai
kadaine smart soul ba I've left already and I'm very sure you won't have the idea of where I am
right now"
Okay let's open the damn message and see what you've got ".
Bude sakon tayi cikeda fara'ata tafara karantawa
"
Hey babe, ya gajiya sha ikr ba wani gajiya tafiyan 0.57 hour and a flight ba zai zama komai ba,
because ni kaina ban wani gaji ba, we really have same taste of flight, azman Is the best flight
ever, and you know what sweetheart, you looked beautiful dakina kokarin sauke hand luggage
dinki, I knew Dama Dana dauko miki zakiso kiga fuskana so I quickly disappeared , amma
kinsan mene, I was around harabar gurin and Ina kallo kina nemana, your reaction said it all, lol
kar nacika Ki da surutu, have some rest dare yayi,
I love you, don't think way much!
Have a snowflakes dreams"
Bata san lokacin da tasaki wayan nataba tasaka wani Kara mai karfi Wanda da ace dakintan ba
sound proof bane da kowa na gidan sai yaji,
Fingers dinta tasaka ta sosa kanta in frustration,
"Who on earth be this guy"
Mai yake so dani ne, I'm very sure ba aljani bane, but who's updating him about me, Dan shiru
tayi tana tunannin, "could it be nusayr?
Gasping tayi tace im very sure shine and I'll have to talk to him in the morning, sai yafadan uban
wanene wannan mutumin, in har ba aiki yake da aljanuba dole wani ke kai masa duk wani
moves dinta and that person tasan ba kowa bane face twin dinta,
. switching wayan tayi off domin a tunaninta tagama gano bakin zaren and da safe insha Allahu
Zata gane wanene wannan stalker din and she'll make sure taci masa mutunci yarda gobe
bazai Kara marmarin stalking wani ba..
Washegari da safe after breakfast tabi nusayr da ya tashi Dan tafiya part dinsa, Dan juyowa yayi
yaga tana biye dashi, he was confused a bit amma sai ya share yacigaba da tafiyansa, maybe
bashi take bi ba,
Yana kokarin kullo bedroom door dinsa yaga tasaka hannu ta tare,
Murmushi yayi yace,"what could have bring my lovely sis this early morning to my room, hope
I'm safe "
Rolling idanunta tayi tace, "I don't really think you're safe, what now?
Can you let me in, kawani tare kofa kaman Mai boye slept over girlfriend,
Saurin Bude Mata yayi yace "wuh chill Beb rufan asiri, shigo kigani,
Dariya tayi tareda shiga tasamu guri ta zauna,
Zama shima yayi tareda binta da ido Dan yasan zuwan nuayama gunsa definitely wani abu take
so ko kuma wani abu yafaru,
Bin dakin tayi da kallo tace "dakin mazama dai, ba abunda ya sake a gurinan,
Ps4 dinsa ya jawo yace "just get straight to the fucking point babe, wattagwan,?
Oh sure haka nefa, so there was this man dayake stalking dina, duk inda naje yana biye dani,
and ni Bana ganinsa, inkuma nagansa to bana Sani domin bansansa ba,
The guy have been stalking me for a long time, a yarda nayi tunanni duba da old picture na da
nataba gani a dp dinsa,
Naje Kaduna and the guy followed me, kai har ina uk yana nan and now what got me was that,
naje adamawa, ya bini and same day Dana dawo ya biyo ni mundawo, beside same flight muka
hau, a gaba na ma ya zauna,
So I'm confused, nasan for sure wani ke updating masa about me and my movements, and...
And kina suspecting dina right,
Nusayr ya katseta tareda kafe ta da ido,
Nusayrrrrr ba wai Ina suspecting dinka bane, I just wanna know ko Kana da masaniya akai,
Okay inba suspecting ba, menene ko Ina da masaniya a kai,
Sanin kankine I might be stupid at times amma baza a taba hada hannu dani a cutar dake ba,
We are siblings and ba wai nasha kika sha ba, no we shared breast, so why would you be
thinking za'a taba hada Baki dani a takura miki,
Wallahi I aint the one, and to be serious ni ban dauka magananki gaskiyaba, yazaayi ace
mutum yasan kowanne irin moves naki batareda kinsan ko wanenen ba, sai kace a film,.
Kawai dai you were trying to pull my legs and you do pulled,
Ajiyan zuciya tayi tareda nuna Mata messages dinsa,
Sosai mamaki yacikasa,
Kama hannunta yayi yace I've got a plan,
Call him!!
Din
Share vote and comment!
I love y'all,!
Chuchujayxo
Halal veer
Dialing number dinsa tayi,cikeda aduaan Allah ya sa dauka,
Ta gama karaya akan bazai dauka ba, amma cikin saa akai picking call din,
Sallama tayi tana jiran taji muryan mayenta
Amma kash, sai taji akasin haka,
Mace taji dauke da murya mai dadi ta amsa mata sallaman,
Kallon nusayr tayi tareda rufe speaker din wayan tace, its a girl bro "
A hankali yace "ask her ina mai wayan,
Maida wayan kunneta tayi tace "dan Allah mai wayan fa "
Daga daya bangaren,Matan tace, "brother yafita aunty nuayama, and yabar wayansa a charge,
amma I'll let him know kin kira '
Aunty nuayma "
Nuayma ta maimaita a hankali,
Hello "
Hello". Aunty nuayma are you still on the line?
Dan gyaran murya, nuayma tayi, tace, okay ba damuwa, but what's your name, and how do you
know my name,
Sunana fasiya, and brother have been telling me about you,!
Dan Murmushin yake nuayma tayi, tace ayya that's amazing fasiya, and you have a very nice
name,
Kifadama brother dinki nakira and dan Allah he should call me back asap,
Daga daya bangaren yarinyan tace "insha Allahu I'll let him know .
Hanging wayan nuayma tayi tare da Kallon nusayr, dafe goshi tayi tace gosh, I should have
asked the girl about yayantan maybe da nasamu wani hint "
Dariya nusayr yayi yace, why should you ask her, bayan a yarda tayi maganan, yayanta yana
bata labarinki, that means ke girlfriend dinsane,
Dan shiru, nuayma tayi kafun tace"kumafa gaskiyanka dana kwafsa, but kasan I really wanna
meet this guy, so I can slap him deep On the face,
Daga gira daya nusayr yayi yace "if I hear, maybe ma kigansa dan beauty Ki kafe masa, bar
cikan Baki,
Aje wayanta tayi gefe ta matso tareda rike hannunsa "
Tace and you know what brother, ni ba abunda yake dauren kai kaman yarda ya zabi stalking
Dina akan facing Dina, at least I'll listen to him, I might even consider keeping him,sabida kaga
its high time ace na aje serious saurayi,
Amma Ina tunannin he's ugly and not proud of it shiyasa yake mun ta bayan fage,
Amma fa indai shi nagani a jirgi to for sure he's hot, fuskan ne dai ban gani ba,
Daga gira tayi in a teasing way tace, well koma menene I don't do ugly guys, must especially
masu gudun hakan,
Tabe Baki nusayr yayi yace if I hear,
Nidai be updating me about him, and yanzu can you excuse me, I want to watch anime,
Haka dai, I don't think you'll make heaven yarda kake dedicated to anime stuffs din nan,
Sakan Baki yayi then yace in nashiga ki cilloni, beside nafi masu nacema india da Chinese,
Daukan wayanta tayi tareda nufan hanyan fita, tace kaidai kasani...
*********
Yarinya mai kyau wadda bazata wuce shekara daya nuayma Zata bataba zaune kan kujera,
gefenta kuma brother dinta ne zaune,
Thumb up yamata yace you did a very good job fasiya, and yau dole na kaiki habilla ice ,
tabe Baki tayi tareda mika masa wayan tace brother ni bansan maiyasa kaki mata maganaba,
yanzu yakamata ace kayi introducing wadda kake so, its time, and kasani cewa dada ta kosa
taga matanka, amma kana ta playing kan mata, and ni wannan daga muryan tama ta kwanta
min and she desperately want to speak to you. Brother dan Allah keep her and stop all this,.
Murmushi yayi yace, I will siya, its just that mun dan samu misunderstanding ne, and I was at
fault, so I'm ashame to talk to her,
Dariya fasiya tasaka, tareda Tafa hannu tace wow, brother she's the one, so Akwai Dama ranan
da zaizo wai har nayi witnessing guilt atare da kai dan ka bata ma mace?
Wannan abun farin ciki ne, I'm So excited wallahi,
Amma ni brother a gani na hiding won't change things, stop hiding, and ka fito kayi facing dinta,
kuyi magana nafahimtar Juna, and im sure she will understand and forgive you, kasan ance, ",
two hearts that love, easily forgive "so my dear brother face your girlfriend and stop hiding
undercover,
Dan shiru yayi yana nazarin maganan ta, yayi maana sosai, amma kash if only she knows that
he's just a stalker, stalker Wanda bayasan tasan koshi wanene har sai ya karkata akalar
zuciyata garesa, bai taba faduwa a abunda yasaka gababa and he's very sure that he will win,
and zai zasaka nuayma ta so shi at any cost,
Kama hannun kanwar tasa yayi, tare da pecking yace, "thank you very much little angel,
Blushing tayi tare smiling tace you're welcome brother, bari kaga Natashi naje na dafama dada
wheat kafun tafara nemana, tunda nariga nayi solving problem din favorite brother.,
Har ta kai bakin kofan fita ya kira sunanta,
Juyo Wa tayi tareda kallonsa,
Daga mata gira daya yayi yace, Yaushe kika zama relationship therapist, hala kunyi nisa ke da
suhail,
Rufe fuskanta tayi da hannunta tace, kai brother stop it,
Then tafita dakin da gudu ta barshi yana Dariya,
*********
Kayanta take hadawa a trolley cikin nutsuwa. Fuskanta dauke da annushuwa,
Knocking din da aka mata ya dan tsayar da ita kafun tabama mai knocking din umarnin
shigowa,
Nusayr ne ya shigo hannunsa rike da wayansa,
Twin albishirin ki, guess w...
Kasa karasawa yayi ganin tana packing, zama yayi bakin gadonta yace, bebs sai ina kuma kike
hada kaya haka,
Hararansa tayi tareda hissing tace gwanda ma ka hada kayanka early gudun mantuwa, ni
nariga na kafu , but still ina hada kayana tun yanzu kar namanta wani abun mai muhimmanci,
Baisan lokacin da wani Dariya ya kwace masa ba,
Aje rigan ta datake ninkewa tayi tareda zama gefensa, hannunta tasaka a goshinsa, then tacire
tareda kada kai alaman gamsuwa tace "you're not sick, amma what's funny,
Dariyan dayafi komai kular da ita yayi tareda cewa, you"
You made me laugh nuayma,
Tafiyan da saura sati guda da kwana 2 kike ma wannan shirin kaman gobe zaki tafi,
Ke tunda Muhammad guy dinnan (her stalker)
Yace miki zai nuna miki Kansa in kinje chan shine kike ta wannan zumudin,
Serious face yasaka, yace I just pray you don't rue it, I mean Baki taba ganin guy dinan ba, how
on earth would you fall for him so deep a 2 months,
I can't blv it, ko picture wannan nasa bai taba tura mikiba, how could you be so careless and fall
in love with a voice kawai,
Nuayma, you have to reconsider your love for this guy, its scary,
Ni wallahi kaman wasa na dauka abun, bansan da gaske zaki soshi ba,
Don't you think ko kawai yanasan playing da brain dinki ne,
I know guys,
Ajiyan zuciya tasauke, dan cikin maganan nusayr babu abunda yafada ba dai dai ba,. She's
stupid and batayi thinking straight ba,
Share dan guntun tears dinta tayi tace, nusayr ba laipina bane laipin zuciya nane, nayi tunani
akan abun amma naga babu yarda zan iya da ita,
Muhammad ya nuna yana sona sosai, kai kanka shaida ne yarda yake bibiyana, his touching
messages, har ya kai da ya fara kirana a waya, tun bana dauka har na fara dauka, I insulted
him fiye da tunani, I threatened him amma duk a banza,
Baiyi giving up ba, he keep chasing me, and kasan zuciya,
I couldn't help but fall for his sincerity, he's kind, ko magana nayi cikin damuwa so yasan Akwai
abunda ke damuna and zaiyi duk yarda zaiyi ya saka Murmushi a fuskana,
And maganan rashin sanin fuskansa, yes yana damuna, but yakawo mun excuse na yafiso
nagansa eyes to eyes and he promised next day da nasauka a uk we will meet, ya so yayi
picking dina a airport amma naki because nasan ya ibi will come, so I respected his decision,
since yayi assuring Dina kan he'll show his self to me,
And sometimes ba dole sai kaga mutum ba kafun kafara soyayya da shi, nasani I sound like a
fool, but nusayr I love this guy fisabillilah, I don't care about his look, I just love the man he is,
and I know Insha Allahu I won't regret the ghost love, just pray for me, and yafada mun I know
him sosai.
Shiru nusayr yayi yana Kallonta, ya sani abune mai wuya chanza zuciyar da ta kamu da
soyayya, so bashida zabi da ya wuce yayi supporting yar uwartasa, and hoping to this see
amazing ghost guy din da yasace zuciyanta lokacin guda,yana so yayi warning guy din kan kar
yayi breaking heart din twin dinnasa, sabida she loves him dearly,
koda a labari bai tabajin inda akai wannan makahon son ba,
Ajiyan zuciya yayi tareda sa hannun ya share mata hawayen ta yace, I'm with you sis, duk wani
decision da kika yanke I will support you, Dari bisa Dari but hey we are going together to meet
the guy, sabida babu yarda zaayi for the first time nabarki ki Kadai batareda da sanin da Wa
zaki hadu ba, Deal?
Murmushi tayi tace deal"
Okays
And yes a rage raking mouth, inajin ke kika gama cemun you'll never fall for this guy,
musamman da Baki san saba,
Rolling eyes tayi tace and then, sai mene, najanye and talk again and I swear to God sai nafada
ma ummi da Abba wacece budurwanka,
Yana kokarin sake wani magana moh ya turo kofan da spoon cikin bakinsa yace can you two
get down so we can eat, ni yunwa nakeji and ummi said sai kowa ya hadu anyi addua, can't you
both save a life,
Dariya suka sa tareda hada Baki wajen kiransa acici, dan baya wasa da abinci!
Xo chuchu í ½í¶Š
Halal veerí ¾í¶„
Juye Juye nuayma take tana neman hamma ibi,
Kaman ance ta daga kai sama ta hangoshi rike da little board dinsa mai dauke da boldly
"WELCOME SWEET TWINS "
Lokaci guda ta sakanma nusayr akwatinta tareda karasawa gurinsa da gudu, kiran sunan ta
nusayr yake amma taki juyawa, batayi wata wata ba tadane hamma ibi,
Sakin board din yayi tareda juyawa daita cikeda tsokana yace ochhh little sis you're gaining
weight seriously,
Da Sauri ta sauka tareda hade giran sama da kasa tace, "da gaske hamma,
Omg nusayr da gaske nayi kiba, why didn't you told me that tun ina gida,
Dariya nusayr yasaka tareda karasa gun hamman Nasa yayi hugging dinsa tareda cewa "I miss
you bro "
Jawo hannun nusayr tayi tace little dude magana nake fa,
Wani kallo yamata yace ke da baki kallan kanki a mudubi, sai shegen ciye ciyen junk kaman
gara why won't you add weight, sai ma kinga yarda hancinki ya wani kumbara, kam balai,
A haka zaki Dane mana hamma kaman wata moha, angirma ba asan an girmaba,
Kansa tayo da niyan bugansa, baisan lokacin da yasaki dukan akwatin nasu ba yanufa hanyan
fita da gudu tana biye dashi.,
Dariya hamma yasaka tareda kar kadakai yana jinjina shakuwan yan biyun, basu taba girma,
Jan akwatinan nasu yayi tareda take musu baya, inda sabo ai yariga ya saba,
a bakin motansa ya gansu suna ta dariya,
Karasa wa yayi tareda Bude bayan motan yasaka akwatunan,
Kara so wa yayi tareda Bude driver seat din ya shiga ya zauna,
Jin bawanda yake kokarin shigowa cikinsu yasaka yaleka yace, "ya kushigo mutafi kwa karasa
fadan a gida,
Leko kai nuayma tayi tace hamma, ni Zan shiga gaba right, amma nusayr ya dage kan shi zai
shiga gaba, I thought ni na nuna masa car dinma, bai sani ba,
Now hamma tell him kullum inzan shiga motan nan nine a gaba,
Kada kai nusayr yayi yace baki isaba yar nan, kawai ina namiji sai nashiga gaba kina baya, ina
bazata sabuba Idan zaki shiga baya kishiga, case close!
Fitowa daga motan hamma yayi tareda zagayowa gurinsu yace "shekarunku nawa dan Allah,
Cikin hada baki sukace, 20 da 2minutes,
Da Sauri nusayr yace a gaidan wa kika kai 2 min din, inace nariga ki fitowa,
Da Sauri tace kodai na Riga ka,
Katsesu hamma yayi