Showing 6001 words to 9000 words out of 47518 words
abu yasaka yayi saurin waskewa tareda cewa, come on she's
sick, by the way mai kika girka mana,?
Har ya nufa kitchen muryarta ta daka tardashi tace Malam I cook for two and I've ate so the
decision is yours,
Dan yake yayi yace ni ai I'm not hungry and nasan nu'ayma tafini bukata,
Da sauri nuayma ta katsesa da cewa, hamma ibi kawai kamun ordering pizza I'm craving,
Murmushi yayi yace to baby sis, bakin ciki kaman ya kashe salaha, amma haka nan ta danne
duk wani bakin ciki da yake kokarin kashe ta agun,
Koda dare yayi, kaman salaha Zata Cinye hamma ibi da masifan kan ita fa ayma bata isa ta
kwana mata gida ba, amma still haka ya kekashe yace dole yar uwarsa ta kwana gidansa, idan
taga ita bazata iya kwanaba to Kofa bude take, taje wani guri ta kwana inyaso in nu'ayma ta tafi
sai ta dawo,
Sosai salaha taji mamakin maganan ibi, mutumin da ko Kara tasaka baya iya tsallakawa Indai
bada izininta ba, yau shi yake sa'insa da ita,
Hakkan bakaramun sign ne data gane lallai asiri da ta masa yayi sanyi, dan haka ta kudiri
niyyar dole ta je Nigeria dan kaima. Bokanta ziyarar bazata!
bayan hamma ibi ya kaita dakin da da akace natane sukayi sallama kam sai Allah ya tashe su
lapia '
Ita kadai tayi lamo bayan ta gama karanta Quran dinta wanda yazama mata jiki, duk daren Allah
da asuba sai tayi, wayan ta taciro ta kunna dan, tunda ta karba gurin saif ta kashe ta,
Thinking about saif yasa tafara tunanin ko ya yaje gida, numbern sa da ya tura ma abba
messages tashiga, kaman ta kira sa kuma sai ta fasa tareda saving number din da "life savior
í ½í²€"
Koda ta fara flash back din Abunda yafaru tsakaninta da saif, sai wata dariya ta kwace mata,
chan kuma ta tsagaita tunowa da tayi da mr no manerz" (adel)
Bata san sunansa ba, amma tunawa da ya taimaketa yana guri da ban, she's great ful amma
zaginta da yayi da weak woman at least yakamata tayi returning favor din,
White hanky dinsa ta dauko wanda duk ta gama batasa da powder din fuskanta, but still hakan
bai hanasa wani special kamshi ba wanda yayi mata dadi '
Dan Murmushi tayi tareda aje hanky din kan night stand tace, I'll wash you in the morning and
return you to your devil owner, at least he's clean!
Messages dinta ta shiga dubawa, na khausar ta Fara gani har two messages , then na nusayr,
Sai kuma bakuwan number!
Then missed call Abba then na ummi wanda bata masan sun mata ba!
Message din khausar ra fara budewa wanda yanuna mata tun tana restaurant dinan ya shigo
amma bata gani ba!
Khausar: your bitch of a frnd posted it online, I'm not being some jealous bitch or shit, but I've
told you several time not to trust that girl, but you never listen to me í ½í¸‘i never like her from the
start, now see what pop! I'm sad and frustrated that i might kill her if we meet
Murmushi ayma tayi dan tasan halin khausar da muguwar zuciya, dan for sure da ace itace tayi
ido hudu da ummita, maybe duka kawai Zata saka mata!
Next message dinta bude!
Khausar :I'm coming to that side right tomorrow, morning, I don't blv you're okay, I'm having
exams now, I will call you when I'm on my way coming, endure babe, I love you xx
Murmushi nu'ayma tayi tareda wani murna da ya rufe ta at least tanada shoulder din da zai
tareta in zatayi kuka, tarasa kawa daya and her other only frnd ready to take place of hundreds
nusayr: twin sis, abba yafada mun something happen a school dinku tho yace he don't know the
exact reason, but sha muna zuwa gobe, me, ummi, abba, and little moh,
Cheer durlyn i hate it when you're sad, and don't worry,zan maganin wanna shegiyan ummita
din mai katon goshi,
Xx
MuRmushi tayi tareda jin kaunar twin bro din nata, ga wani fari ciki kuma da ya cimata da taji
labarin zuwan nasu!
Washe gari ko breakfast bata tsaya yi gidan hamma ibi ba, duba da yanayin matarsa, batasan
biyeta bare ta kaisu da ba dadi, beside, iskan daya Daukota mata kalla ba bare su zaya wani
cecekuce, for murnar da take yau na ganin yan gidan su ma bazai barta ba,
Hamma ibi yayi yayi da ita ta tsaya ta kiya, dan haka kawai ya dauketa kan zai kaita apartment
dinta, sai da suka fara zuwa cafe sukayi breakfast,kana ya kaita gida da tabbatar mata su abba
nazuwa zaizo, wanka kawai zaiyi a gida ya dawo!
Wanka tayi tareda gyara apartment din nata, tunani take mai Zata dafa musu ma, murnan
datake baya misaltuwa, tunawa da tayi da moha zazo yasaka ta yi sauri fara preparing masa
bacon _Cheddar pinwheels, in 30min tagama baking, then sharp sharp tafara "no bake snickers
crunch bar"moha's favorite, bayyi taking dinta more than 1 hour ba ta gaka komai, tareda
refrigerating , healthy unicorn smoothie "dinta,
Wanka tashiga, tareda saka navy blue jallaba dinta, da dan light makeup at least, tanaso suzo
sutanta all clean and neat!
Shiru shiru basuzo ba har saida tafara bacci, kaman a mafarki taji muryan nusayr, then casually
taji moha, a bayanta yana cewa adda ayma wake up,
Da sauri ta mike, tana ido biyu da muhammad ta rungumesa cikeda murna, asking him inna su
abba,
Parlor dinta yayi pointing, da sauri ta mike tareda fita palor, aikuwa dadi kaman ya karta, da
gudu ta danne abba, then ummi
, saida tagama ihunta and hug exchanges dinta sanan ta kula da nusayr wanda already yafara
topping "snickers crunch bar, dayagani tayi decorating dinsu well perfectly, kallo ummi tayi then
abba, then moha,
Atare suka daga kafada tareda cewa, we can't deal with your foodie twin, dagudu takarasa
tareda kama kansa harsai dayasa ihu,
Da sauri ya tashi yana chewing last piece nabakinsa yace you're damn wicked twin, murguda
masa baki tayi tace wannan cin naka zaisa kasha poison,
Dariya duka sukasa, da gudu muha ya karasa gun cookies din, tareda kaiwa baki yace"muah I
love you so much for this adda, you know how to treat me right banda wani, (referring to nusayr)
After sunyi settling, sungama enjoying table din da ta hada musune abba yanemasu kan zaman
abunda ya kawosa,
Kaman anjefo hamma ibi kuwa sai gashi yazo, tho sai sunkuyar da kai yake amma, ummi da
abba basu nuna masa komai ba illa zanlan Kauna da kuma kewansa da sukai, dan sun manta
yaushe rabon da suyi wannan haduwan ma!
After abba yagama fada musu Maike faruwa, kafun yace mene yagan duk suna kuka,
musamman nu'ayma, nusayr ma wanda yana taredasu, shidai yasan something was off amma
bai taba tunanin tsananin abun har hakaba, babu abunda yake maimatawa a ransa banda
inalillahi wa ina illaihir rajiun,
Sosai hamma ibi maganan tashigeshi shima, tho baya zuwa gun iyayennasa sosai amma ya
tabbatar mahaifinsa mutumin kirkine kuma bazai taba aikata abunda akamasa sharri akai ba,
Muhammad ba bai fahimci kan abunba amma shima, kukan yasa ganin yan uwansa nayi!
Abba ne ya tsawatar musu kan cewa bayasan wanan kuka, komenene yayi zafi maganinsa
Allah sanan kukansu bazai wanke sa ba, amma akwai Allah, Allah baya taba barin azzalumai
suyi nasara a rayuwansu, koda kuwa sunyi na dan lokacine!
Kasa cewa komai ummi tayi ganin yarda family dinta sukayi appearing so vulnerable  gabanta,
amma for sure tasan Komai will be alright, bazasu taba wulakanta ba!
After komai ya zama like all good ne abba yakira saif kan yanasan ganinsa, 30min kuwa ya
kawo saif apartment din nuayma da taimakon GPS,
Tareda wani bakon fuska wajen age dinsa,Kodak nusayr ya shigo dasu kan saif kas, a ransa sai
shaawa family din nuayma ke basa,
Koda yaje gun abba dan gaishe shi, yana dagowa abba yadan kallesa kafun Chan yace, ikon
Allah salma zo kigane mun wanan ba Saifullahi bane yaron Alhaji usman nawaje na,
Ummi na kallansa tace Allah da nasa iko kaga ikon Allah wallahi shine,
Saif na dagowa da confusion chan koma sai yafara dago fuskan Abba,
Hamma ibi ne yace abba ya akai kasansa, Murmushi abba yafadada yace, yaron gidan alhj
usman ne, abokin nan nawa da muka hadu a saudiya,,
Ah cewan hamma ibi nagansa amma saif dinne ban waya ba,
Ai lokacin da nake Aida ka gidan bayanan, nima dalilin dayasa muka shaidasa nida ai yasha
turan hotonsa kinsan shine babban yaronsa, amma kadan ka girme masa, baraa kagani,
Wayansa yaciro tareda kiran numbern dad din saif, kira biyu Kuwa ya dauka, bayan sun gaisa
ne abba ya hadasa da inda dad.dinsa ya tabbatar masa abba ma mahaifinsa ne,
Yarda abba da dad dinsa suke Chad chafkewa a Wayane yasaka duka suka tabbatar abokaine
sosai!
Dariya nuayma tayi tace saif ashedai abunda namaka ba a banza ba we're related omg,
Saif din kaniyanki cewan umma, saif gatsai, haka kike cema ibi,
Dariya duka sukasa tace I'm sorry bro saif,
Forgiven yar kwanwata saif yabata amsa cikeda barkwance,
Sai around asr haka saif yatafi, kaman kuma menene sai ga khausar after ummi da Abba
suntafi masaukinsu, nusayr da moha kuwa cewa sukai nan zasu kwana, dan haka Suka
rabudasu,
Khausar nashigowa da sallama ta nusayr na game yace omg, twin sis ina kika samu hurul ayn!
______________
Im some coincidental bitch í ½í¸‚í ½í¸‚omg saif and nu'ayma are family frnds, cool tho
Next chappy tie y'all belt, more of adel
Xoxo
Chu²
Halal veer
Wallahi ka banu nusayr, aa Kafi hurul ayn ce, idanunka idon mata, da haka ta karasa gurin
khausar tareda hugging dinta cikeda murna tace "
I though you were joking when you said you're coming over "
Murmushi khausar tayi tace "I cant joke around with my bestfriend's sorrow you know, gotta lend
my shoulder anytime you need "
Juyawa khausar tayi tareda kallon nusayr tayi pointing masa finger da fara'arta tace nusayr
right, nuayma's twin bro huh,?
Kaman wani soko nusayr ya daga kai, tabbatarwa da yayi bata jin Hausa yasa yakaraso gabasu
tareda tashi charming smile din yace "of course yes, I guess your best friend here told you more
about me, she can't resist talking about me all the time, hannu ya Mika mata tareda cewa it's
nice to see you,
Batayi wani tunanin ba ta Mika nata hannun sukayi exchanging, handshake, "tace its nice
seeing you too!
Nusayr bai ankaraba yaji nu'ayma ta bige hannunsa daga na khausar, sabida kincika wa da
yayi, whining yafara tareda rike hanunnun, inda ita kuma taja hannun khausar tareda ce masa
"d*ck head "sannan Suka shige ciki suna dariya!
Girls talk sukayi tsakaninsu, inda khausar har ta fara tunanin switching school amma nuayma ta
hana ta, da cewa bazata zama selfish ba, ace sabida bata da wadanda zatayi hanging out da a
makaranta, ba hakan zaisa tayi ruining wani bangare na karatun ta ba,
Beside a ganinta ai Karatu tazo yi ba Tara friends marasa amfani ba, beside ga saif tasamu, duk
da ba school din yake yanzu ba at least tasamu wanda Zata na kaima kukanta cikin garin apart
from hamma ibi,
Much more with time, next year kaman haka tana tareda nusayr a school da koma garin, dan
sungama deciding in yazo zasu zauna a apartment dinta tunda dama Chan apartment for 3 ne!
Insisting khausar tayi akan tafiya, nu'ayma ta nuna kin yardar ta tunda it's already late, dafari
taki amincewa da maganan nu'ayma din, har saida little Muh yace
"
"Sis khausar won't you wait until tomorrow and exchange greetings with ummi and abba, ummi
had been asking ya nu'ayma about you, she won't be happy when she comes tomorrow and
were told you left, right hamma nusayr?
Nusayr da kaman jira yake yace "sure moha, ummi will be sad, and your desperate brother here
is ain't tired of feeding his eyes the sight of this beauteous belle!
Yakarashe zancen tareda wani lumshe attractive idanunsa da dole saida yayi gaining blush din
khausar,
Who is she kidding "nu'ayma ta ayyana, tasan yarda dan uwan nata yake mugun play boy,
luckily not a fuck boy,
Hardly kagan nusayr ya kyalla ido kan yarinya yanaso yakasa samu, for mata da yawa can't
resist his charm
He's indeed handsome!
Da haka dai sukayi winning kan khausar ta yarda Zata zauna, a hankali a hankali, tun khausar
na hira da moha, nusayr yana saka baki, har tazo tasaki jiki dashi Suka fara hira kaman sun san
juna for life,
Haka whole time din sukayi ignoring nuayma kaman yarda mutum zaiyi ignoring good advice,
Da dai tagan abun nasu bana karewa bane taja moha Suka dasa nasu hiran!
*********
Washe gari, su ummi Suka tafiya Nigeria, tareda moha, whilst nusayr yace zai kara kwana
inyaso washe gari ya koma Ukraine sabida school,
Ranan sunzaga gari su uku tare inda gaba daya nu'ayma takejin left out, yarda twin dinta kicin
kicin yake nema ya sace mata bestfrnd, dan kafun tasani wai har sunyi exchanging number,
plus sai wani flirts suke tsakaninsu,
Lokaci daya saida nu'ayma tafara tunani when Zata zama lucky ta hanyan samun, hot
handsome bf da zai na treating dinta kaman kwai,
Duka rayuwanta, saurayi daya tayi, wanda tunda ta bar Ukraine Suka fara samun matsaltsalu,
las las kuma tanema Suka rabu!
Bawai batada masu having things akanta bane, aa, kawai sometimes idan ta duba samarin
bada pure love suke zuwa ma mutum ba rather lust, shiyasa ta tat Tara almarin su ta watsar,
***********
Yau jitayi kawai tanasan wankan atampa, so tana fitowa a wanka, after daily morning routine
dinta, taciro, red atampanta mai kwaliyyan white flowers, Riga da skirt tasaka,
Fashe jikinta tayi da favorite twilight dinta kana ra Dakota white veil dinta, tareda rataya back
bag dinta a side shoulder dinta,
Kallon kanta tayi a mirror tareda bama kanta kwarin gwiwa na everything is gon be alright, new
day new beginning, "I have to he strong "she whispered!
A parlor ta tarar da nusayr yana topping Pan cakes,
Book shelves dinta ta nufa inda take aje car key dinta ta dauko, tareda dauke kai kaman bata
ga nusayr ba, tajuya Zata fita, dan tun jiya bayan tafiyan, khausar ta dauke masa wuta, hatta
hirar dare kinyi tayi dashi tace ya tafi gun khausar suyi,
Kallon ta yayi tareda wani grins, dan childishness din nu'ayma yana basa dariya sosai,
Karasawa yayi tareda hugging dinta ta baya, yace come on sweet sis hala kina having grudges
akaina, look I'm sorry Indai Akan jiya na maida hankalina gaba daya kan frnd dinki ne,
Yanzu dai kibar fushinan, I've made you your favorite pan cake, muje kiyi breakfast and sai na
rakaki school!
Dan smirking tayi dan nusayr yasan weak point dinta sosai, dan haka yayi winning over har ta je
Suka fara breakfast tare,
Tana moaning dadin pan cake dine taji muryan sa tace "why are you against my relationship
with your frnd "?
Hadiyye na bakinta tayi tace, ni?
I'm not against it,
To maiyasa kike fushi akan abun!
Sipping milk shake dinta tayi tace nusayr I'm not against it ko kuma wai Ina fushi ne, no
Kawai I'm scared of what you might do, I know you best, sannan nasan what a player you are,
so ina tsoran kar nan gaba abun yazo yazama threat a frndship dina da khausar,
She's my only loyal frnd da banasan nayi losing, inkasan you're not serious about her dan Allah
tweeny let her go, free her, dan naga kaman itama tafara having wani soft side akanka, just be
sincere, if you want to play around, to khausar is not the one! Amma idan har da gaske kana
santa, ni sai nafi kowa farin ciki,!
Murmushi nusayr yayi tareda dauko duk wani serious mood dinsa yasaka, yace look tweeny I
know I can be a dick sometimes, amma a cire wannan, wallahi I'm very serious about her,
dagaske Inasan ta sosai, I won't play her, beside ni aurenta nake so nayi!
Kaman mene nu'ayma tafara masa dariya tareda Nuna sa tace aure, bro are you kidding me,
when?
How?
Duka duka shekara daya fa muka bata and tana uni kana high school, tafika da step dayafa,
rufe bakinta tayi a dariyan datake tace wai, kai yanzu ina zaka kai khausar fisabililahi '
Bata rai yayi yace Allah twin I'm serious! Insha Allah I will marry khausar and zaki mai maita mai
kikace, beside ita ba irin yaranmu ne na nigeria ba da zasuce yamun yaro, that's what is killing
us,
Sai mutum yace yana sanka, tana sansa ba bata sansa ba oo
, amma wai saikiji ana ba saan aurenta bane, to Annabi saw) ma ya aura wadda ta girmesa, so
kinga banga inda akace dan age gap dinmu kadan bane kuma sai yazama bazan iya aurenta
ba,
And school dakika ce it's a matter of time, next year iyanzu ina nan and same year zamuyi
graduating, sabida course din da zanyi naki yafisa da year daya,