Showing 21001 words to 24000 words out of 47518 words

Chapter 8 - HALAL VEER Book Complete end by Chuchu .pdf

06 Jul 2025

1302

she is right salaha, Ki bari Zan kaiki da kaina I promise, "

Zama salaha ta dawo tayi Cikeda takaici da haushin nuayma, babu abunda take bukata daya
wuce ta kebe takira dargus, dole tana san Karin bayani Mai yasa yarinyar nan ke numfashi,
Bata Kawo cewa nuayma tasan ita bane tasa aka saceta sabida ta tabbatar tayi clearing hanya
yarda babu ma yarda zaayi sufada ma nuayma itane, babu ma hanya,
Abunda yadameta dayane shine shin ya Nuaymaa tayi escaping "

Kallonta nuayma tayi nadan lokaci taga KO dar babu a tareda ita, bare guilt yakamata,

Batasan ta tarwatsawa hamma gida amma kuma salaha ba Matar arziki bace da zaka so ka
hada zuria da ita, gurbattaciyyace wadda batada niyyan danasani ko gyara halayanta,
Dama babu wadda bata harba hanyarta ba amma taki daukan wannan daman ta tuba "

Murmushi nuayma tayi aranta tana tuna Mukhtarul haq, mutane irinsu yamakata ace they are
free from bad deeds sabida yanada soul Mai kyau, dan haka she's doing this for him, dole ta
tarwatsa gang dinnan, kuma hanya dace wato tayi exposing salaha, Wanda hakan yana nufin
karshen auren yayanta Wanda shine mafi alkhairi "
Envelope ta mika ma hamma tace "hamma wadda tayi kidnapping dina tana cikin envelope
Dinnan,
Wanda ya taimakeni shi ya bani Hoton and ban budeba because inaso yazama kai zaka bude"

Da Sauri salaha ta tashi tareda nufan gareshi tana fadin muga wacce shegiyarce tasaka akayi
kidnapping kanwarmu "

Da Sauri nuayma ta tareta tareda fadin, Ki dakata auntyna, kibari hamma zai bude and kema
zakiga wace shegiyarce, "

Wata zufa tafara ketoma salaha,
Lokaci daya tafara hargagin ita Ana bata mata lokaci fa tanada gun zuwa "

Lokaci daya hamma ya bude envelope din Kuma lokaci daya ya saketa ta fadi, bakinsa har
rawa yake, Cikeda mamaki da kidima yace salaha, so tuban da kikai na muzuru ne,

You got my sister kidnapped sannan har kibada daman ayi raping dinta sannan a kasheta,?
Yanzu nuayma KO ba kanwata bace kyayiwa dan adam haka,are you even human?

Cikeda burin kunya tafara balai, tareda fadin nayi din fiye da haka ma Sai nayi and taci saa tayi
escaping this time around but I promise ni zan zama ajalinta dan wallahi said nabi ta kanki da
mota kin mutu har lahira "

Hamma ne  ga katseta tareda fadin bazama azo nan ba inda har zaki kadeta da mota ,
Nasakeki saki biyu "

Wani uban ihu tarafka tareda fadin "kasakenifa kace "
Wallahi tallahi baka isaba  ,wallahi bansakuba wallahi Allah "
Nizaka mayar yar iska ,muyi auren amana sannan yanzu akan yarinyan nan ka sakeni ?
Karyane wallahi.

Murmushin takaici yayi kafun yace"toh ai bakigama ganin komai ba sai nasaka anyi arresting
dinki tukunna "

Wayansa ya dauko tareda kiran wani abokinsa ,
Magana kadan yayi yakashe yasamu guri ya zauna"

Hargagagi tacigaba ta dure duren ashar akan lallai saidai ta fita ,kofan ya je yasama key kafun
yakoma yauzauna ,inda ita kuma keta fadin "a tunaninka zanji tsorone ,?
Wallah KO uwarka bata isaba ibrahim bare kai "

Yanajinta dai bai kulataba ,inda nuayma kuma babu abunda zuciyanta yake sai ta
farfasa,batasan daukan hukunci bayan wanda hamma yayi amma da babu abunda zai hana ta
fasa mata baki "

Jimawa kadan abokin nasa ya shigo tareda yan sanda mata guda biyu sai namiji daya wanda
daga gani shine babbansu "

Umarni daya ogan nasu ya basu sukayi kan salaha wadda ko dar batayiba iyakaci hannayanta
guda biyu da ta nuna idanunta da sannan ta nuna nuayma alamun.shes watching her ..

***************************************

Assalamu alaikum amazing readers both the active and the ghost readers ,
Ok I was sick lately so I couldn't update ,amma im good Alhamdulillah so be expecting me
often"
I love you all"

Chuchu..

Halal veer☕👡
23
Nuayma ta kasance mutumce ita wadda batacika san super big occasion ba .amma yau sabida
farantawa masoyinta take zaune a vip na cikin makeken hall din johnsmith &co.

Taro ake gudanarwa a gurin na live interview inda kowanne dan wasan raga a cikin mutane
shida din da aka zaba zai bada takaitaccen tarhinsa ,kana azo a raba award ,
Andauki wajen hour uku kenan inda adeel ne mutum na karshe da yabada takaitaccen tarihin
rayuwarsa inda masoyansa a daya bangaren suke cikeda shauki da kaunarsa "

Ticket wajen goma ya kawo mata kafin ranan ,5 vip 5 regular so ba abar mutanenta a baya ba,

Ganin yarda nusayr ya kakkame gurin khausar saka makon wani a gurin da yaketa being flirty
flirty da it yabata dariya da sai da ta dan dara ,

Tabo maimuna tayi wadda hankalinta yana chan inda aka tanada dan zaman yan wasan ,
Adan firgice ta juyo tareda fadin "magana kike"

Dariya nuayma tayi tace aa cigaba da mai kike yau yayana yayi kyau ga dukkan alamu"

Wayace miki saif nake kallo"

Wata dariyar nuayma tayi tareda fadin ,now ive gatchu"

Sunan adeel taji an kwala kira lokacin da aka daga award na eligible player da most valuable
player ,
A take gurin ya kaure da tafi lokacin da ya taso cikin navy blue suit da take immaculately
tailored to fit him ,matching cufflinks dinsa ma kadai abun kallo ne kafun a tafi kan tie pin dinsa
har zuwa ga pocket square dinsa,
Hannunsa daure yake da beautiful matched rolex watch daya dace dashi,
Fuskansa kuma dauke take da kyakkaywan murmushinsa mai sace zuciyar yan mata ,

Kowace fan dinsa a gurin jitake kaman ta bude zuciyarta tasakashi dan dole,amma ina shi ba
tasu yake ba,
Mutum dayace gabansa,wato abun alfaharinsa nuayma "

Chain din girmamawa suka fara bashi kafun aka gabatar masa da award din inda yan mata
suka hau ihu tareda tafi,

Mic ya Karba domin gabatar da speech,
Cikeda nutsuwa yafara magana "
Good evening ladies and gentlemen !

I am extremely honored to be receiving such an important award of eligible player and most
valuable player,I am earnestly greatful for the recognition I have received for my work ,I have
faced several challenges on my way here ,but each one of them strengthened me to make me
the man i am today ,
Gyaran murya yayi kafun ya cigaba "
I would like to make a special mention of my coach mr Mark David who has been my mentor
throughout the journey,he saw my talent and honed it such that I'm now standing here talking to
all of you about it ,
Kallonsa ya maida kan coach Mark kafun ya furta "Thank you sir "
Inda shikuma datijjon baturen yayi murmushi tareda daga masa hannu ,

"I will like to send my warm heartfelt thanks to my team ,colleagues and family,I wont be any
where with out them ,
To make this short I would like to dedicate this award to my lover Mss nuayma yunus ,
Can I have her up the stage? "

wani dum taji faduwan gaba ,
Zungurinta suka fara kan ta tashi taje ,doubting shiganta tafara inda suka kara tabbatar mata
she looks beautiful,karar heels dinta ya cika gurin dan kowa yayi shiru yana jiran yaga wadda ta
sace zuciyaR adeel, inda wayanda suka santa yan makarantansu mata suke zaginta a zuci ,

Tafi aka hau lokacin da ta karaso kan stage din nervously ,award din ya mika mata inda ta daga
shi sama lokaci daya karar tafi ya kuma kauraye gun,
MiKama nagefensa award din tayi wanda dama yana gurinne dan rikewa,

Har ta juya zata tafi taji muryansa yakira sunanta da sassayan harshe ,
Juyowa tayi ta tsincesa kan gwiwansa daya,in a proposing way,hannunsa dauke da karamin
akwatin zoben diamond mai masifar kyau"

My life is wonderful because you're with me nuayma ,you make me happy even if I feel sad and
low ,your smile lighten up my life and all the darkness disappeared,your love has made me
crazy
,I will love you till the end of my breath
And I want to be with you all my life ,
Yes i love you nuayma,
Will you do me the favor of being my wife?
Will you marry me?

Ihu gurin ya dauka anata fadin"
Say yes "
Say yes "

Wasu hawaye taji suna zuban mata ,she had been fantasizing this ,abun yana burgeta inta gani
a movie ko ta karanta a novel,
Bata taba kawo akai hakan zai taba faruwa da itaba dubada cewa hakan ba aladarsu bane,
Wani soyayyarsa ta kara zakudata ,bata taba tunanin sanda yake mata yakai har ya fadama
duniya ba ,

Kada kai tayi alamun yes ,
Kafun ta bude baki tace yes,I'll marry you ,yes,

Nanfa tafi ya karu ,
Mikewa yayi tareda zira mata zobe a hannunta ,paparazzi an samu abinso ,tako ina pictures
suke dauka ,
For sure wanna zai zama headline labaran safe sannan da jaridar safe ".

Kara Kai bakinsa yayi dai dai mic din kana yace "last but not the least ,I want to thank you all for
coming ,without your continued support we would never be able to put an event like these,so
thank you and I wish everybody safe home return "

Wajen su nuayma yayi tareda yimata alamu da ido kan ta biyosa ,
Ta fahimci mai yake nufi so tafakaici idanun kowa ta bishi,

Chan ta hangoshi tsaye bakin motansa,
..da tako dai dai takarasa gareshi,inda shikuma ya zabgeta da mayun idanunsa ,

You looked handsome today "tafada tareda jingina jikin motansa ,

Juyowa yayi yana facing dinta yace ,kinfi kowa kyau a cikin gurinnan and gani nake kowane
namiji a gurin ke kawai yake kallo and I couldn't help it so I called you here dan kiyi
accompanying dina im hungry ,

Murmushi tayi tareda kada masa kai "yes sir "

Bude mata motan yayi tashiga ,kafun shima ya bude yashiga tareda bata wuta,

Why do you dedicate your award to me,?tatsinci kanta da tambaya"

Murmushi yayi tareda fadin "sabida kinfi kowa muhummamci a gurina and im very happy
dakikace yes to me ,so I want to marry you bayan semester dinann ya kare ,I'll make you the
happiest woman on earth,
Trust me .

I've talked to dad already and yace he'll visit Abba ,and zasu nema min izini. Nasan you'll
receive a call from home,so i just gambled.

Ina tsoran kar kice min no yau "

Juyowa tayi tareda fadin so kasa manya a cikin maganan before hand and "the guts"
Na turasu gidan mu"

Shafa smooth fuskansa yayi yace babe,come on I'm sorry I just couldn't help it ,inasan na tabaki
batareda tunanin wani zunubiba ,i want to hug you,I want to kiss the whole of you,inasanki ta ko
ina so i want to make this relationship halal"

Shiru tayi tana nazarin abun,lokaci daya zuciyarta ta yarje mata kan ta amince ta auresa tunda
tana sansa yana santa mai yarage "

Kissing ring din tayi tace ,yes I'll marry you in semester dinnan ya kare"

Da murna yayi parking motan a bakin wani romantic restaurant da yayi booking,
Yace "i booked the most cleaned restaurant DA zaiyi fitting white gown Dinki
,
Kallon expensive gown din da ke jikinta tayi tareda fadin "and it goes with your well fit navy blue
suit ,ta kashe masa ido"
.
Jinshi yake kaman yafi kowa saa a duniya idan yasamu auran nuayma,

Baya iya fasalta abunda yakeji muddin yana tareda ita ..

Dole zai aureta and he'll make that soon.

Chu chu.

Halal veer�
24
Nutsuwa tayi awaya tana sauraran abba inda yake kara tambayarta,"ayma kin tabbatar babu
dole a alamarinnan ,sabida ayma yaron nan yaron sarkine bana san abunda zai zo ya zaman
miki matsala ,ina tsoran gidan sarautan nan ,are you sure about your decision,?

Yea baby think about it ,are you sure ,muryan ummi ya daketa wanda hakan yakara tabbatar
mata cewa a loud speaker suka sakata kuma suna sauraranta,

Dariya keneman kwace mata duba da yarda iyayenata suka maida abun babba ,tasani cewa
bakomai yasaka hakan ba face irin kaunar da suke mata takaida basu san tazo tana dana sani,
Amma ta tabbatar da yardar Allah babu wata matsala da zata bullo sabida adeel yana santa
tsakanin da Allah ,sannan itama tana masa san da bata tunanin family dinsa da inda ya fito zai
zama wata matsala a gareta da yardar Allah,

Dan jan majina tayi tace my dear two lovely best parents on earth ,nasan damuwanku and abun
yazo muku sama taka ,nima i wasn't expecting It,so jiya adeel kefadamun,
So yace dad dinsa zai waya daku kafin suzo gida and I'm sure iyayena sunfi na kowa kuma
zasu min zabin da yafi na komai ,kuma zasu yaken decision da zai amfaneni,
So ni ina san adeel and I won't mind getting married to him ,so that's my decision amma
ummi,abba ,komene kuka Yanken dai dai ne ,

Kaji fistarariya ko Abban moha,bata kunyan fada mana tana sanshi ,yarinya kaman kaduwa,taje
garin turawa tana fama da right ,

Dariya Abba yasaka wanda a lokaci daya itama nuayman tasaka,
Gyara murya abba yayi yace ummin yara nibanga rashin kunyanta ba ,at least zaayi komai ne
kan yardarta ,

Ina nuayma ?
Gyara zamanta tayi kaman tana gabansu tace gani abba ,

Cigabawa yayi tareda fadin,
Mahaifin yaron nan wato sarki dakanshi yazo gidana nema ma yaransa auranki ,and basu son
ayi wani dogon jira ,so nikuma nace zan nemesu sabida dan yana sarki ba shi zaisaka na basu
aurarnki kai tsaye ba tareda naji ta bakinkiba ,amma yanzu tunda kin amince,its okay,

Sannan sun nema idan zaa saka bikinku ya zamana lokacin semester break dinku ,so nima na
gamsu ,but inasan nayi kwakkwarar magana da shi adeel din ,so I'll be expecting ki kawo mun
shi ,although nasaka ibi yanemesa su dan tattauna .

Dan shiru tayi tana jin jina maganan ,aurenta lokacin semester break ,break din wanda ya
zamana baifi saura 2 months ba ,
Bataso hakan ba ,amma tunawada akan wa ake maganan yasaka kuma hankalinta ya dan
kwanta ,indai akan adeel ne she'll do anything,

Amma abba abun bazai ma hamma yawa ba ,i mean bai wani dade sosai da rabuwa da
matansa ba which was a hard blow,so ni a ganina we shouldn't bother him da damuwana ,right
ummi"

Dan tsaki ummi tayi tace ke ar,
Mai kika maida yaron nawa,kina tunanin rabuwa da wannan matar zai damu rayuwansane,?
No he's a Good man so he deserves better ,and maganan abbanki dama ko baisa shi ya nema
adeel ba nasan a matsayin babban hammanki dole zai samu zantawa da shi.

Haka dai sukai sallama inda take kara jinjina matsalan Hamma ,
Rokansa tayi akan kar yafada ma su ummi dalilin rabuwansa da salaha ,dan mudun suka sani
to hankalinsu tagama kwanciya inba ganinta sukai agabasu kullimba,

That the only girl's problem ,kowa kaffa kaffa yake da damuwanta,inba haka ba mene sai sun
bama adeel wani lecture akanta ,

Dariya tayi tareda shiga bayi dan tayi alwala ta shirya dan tanada haduwa da masoyin nata .

*
Kamar kullum suna zaune a garden din da suka saba zama bayan makaranta
.
Dariyan da take ta faman yi ta tsayar dayi ganin yarda ya kura mata ido,
Share dan guntun hawayenta tayi tareda kallonsa tace "why the look"

Murmushi yayi tareda lasan lips dinsa na kasa yace"komai kikayi kyau yake miki"_
I love everything about you"

Wani blushing ta fara lokaci guda ..

..kara gyara zamansa yayi yace amma wai a cikin maganata wacce kike ma dariya"..

Dariyan yakuma zuwan mata da ta tunna maitakewa dariyan"

"Kasan yarda kace hamma ya tsureka da ido yanaso kabashi 4 reasons da kakeso ka aureni
while kaikuma kafara stammering shi yafi ban dariya i mean who does that?
Saura ganuwanka da Abba"

DA Sauri ya dago Kai yace seriously babe kanna aureki naci wuya,
You're some expensive deal "

Hade rai tayi lokaci daya "tace excuse me ?
Did heard you called me a deal "
A deal?

Shafa kansa yayi tareda cije lebe da ya fahimci taji haushin maganan,
Karaso wa yayi tareda tsugunnawa gabanta yace "baby come on ,karkimin wani fahimta,you're
expensive ,bansan yarda zan sakaba so the word deal just pop up,
You'll never be a deal to me ,inasanki,so bazan taba kakantar dakeba ki yarda dani I'm very
sorry heart beat"

Bazata iya fushin minti goma da shi ba ,
Sanin bashida wuyar bata hakuri,ganin mutane masu wucewa suna kallansa tsugunne
gabantaa yasa tace "katashi please kar kaga headline din labarai gobe and dora  ,
The mighty spark yayi tsugunne gaba mace ,

Kintashi yayi a gun illa ma gyara wa tareda fadin"bana kunyar duniya taga na tsugunna miki,

I love you and zan iya yin komene a kanki i don't care mai mutane zasuce in the process 
,
Juyawa tayi taga still su ake kallo,
Marairaice fuska tayi tareda fadin"baby moh dan Allah get up"_

..I will get up only in kikace kin yafe mun,

Da sauri tafurta "Allah na yafe maka now get up.

Murmushinsa da yake burgeta yayi tareda mikewa "I'll listen to you "

Hira suka cigaba na masoya inda a hiran nuayma ke cewe ,
Baby Moh kasan menene,

Gyara zamansa yayi tareda kada mata kai "aa sai kin fada ,

Goran ruwanta ta bude tareda kurba"
What I hate the most shine amin karya ko ayi deceiving dina ,
I'll forgive anything but not these ,
What i love the most kuma you and the truth"

Licking lips dinsa na kasa yayi tareda murmushi yace ,you'll find

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login