Showing 33001 words to 36000 words out of 37941 words

Chapter 12 - BABBAN YARO book 3 Book End Complete by Binta Umar Abbale .pdf

24 Jul 2025

470

shi da ta gama jikewa da gumi
fad'i yake'" kuyi hakuri don girman Allah kar Ku tab'a min Lafiya ta kar ki dake ni don Allah kuyi
hakuri."


Mari!! Wani daga cikinsu ya kaud'a masa! Cikin tsawa! Yace." Cire wannan babbar rigar ta
jikinka ko yanzu muyi maka zigidir."


Da sauri! Ya cire babbar rigar ya jefar yana goge gumin fuskarsa, d'ayan yace." Yi mana tsallan
kwad'o."! Babu musu mai citta ya dinga buga tsalle a kan titi shi kuma matashin na haurin sa da
k'afar shi Mai citta sai zufa yake yi gwanin tausayi dukan shi yake yi a d'uwawu yana fad'in
"Maza!!! Tsallan kwad'o da sauri! Allah sarki me citta ya dinga buga tsallan kwad'o yana nishi su
kuma suna tayi masa dariya had'e da d'aukar shi vedio a wayoyin su domin sunyi nufin tozar
tashi shi da 'yar shi mara tarbiyya........ Kasancewar jajiberan za'be ne yasa garin yake a
hargitse babu Wanda ya fahimci abunda yake faruwa a gurin kowa na hidimar gaban shi dama
kuma dare ne motoci jefi-jefi ne suke wucewa a titin sai da suka tabbatar da mai citta ya
galabaita sannan suka k'yale shi suka dawo kan Hibbah da ta kusa suma saboda fargaba da
tashin hankali..... Cikin iskanci suka jawo ta ta k'arfi ta fad'o kasan mota d'ankwalin ta ya
kwance ta dauka zata d'aura suka take cikin tsawa dayansu yace." Ke 'yar iska ko wato kin
shiga gidan redio zakiwa Governor mu k'azafi ko tom sai kin fada mana uban da yayi miki ciki
kika lakabawa bawan Allah....... Hibbah tana kuka take basu hakuri babu Wanda ya saurare ta a
cikinsu sai iskanci suke mata gashi suna kokarin yi mata tsirara a titi.


Cikin kuka tace." Don Allah kuyi hakuri zan fad'a muku." Take suka saurara mata mai babbar
wayar ne ya sai ta camera yana daukarta tace." Wallahi bashi bane sharri nayi masa domin. Ya
aure ni." Suka ce tom ki fad'i sunan Wanda yayi miki cikin." Take tace" sharri ne ba gaskiya
bane mun shirya maganar ne nida mahaifina muna ganin I Dan muka shiga gidan redio muka
fada to zamu 'bata masa suna."


Mari suka dunga gaura mata suna harbin ta da k'afafun su... Daga bisani suka sakata tsallan
kwad'o kamar yanda suka saka mahaifin ta..... Hibbah na kuka take tsallan kwad'o har ta isa
gurin Baban nata da yayi mutukar galabaita tana kuka shi kuma yana share gumi.



Su kuwa matasan tuni sun bar gurin kai tsaye gidan redio komai da ruwan ka suka nufa domin.
Kai musu rahoto suji kuma su gani duk maganar fa mai citta yazo Yayi karya ne...... Take suka
fara turawa a wayoyin mutane a'lamarin ya watsu a media kafin Safiya kowa ya gane gaskiya
mutane sai tur da Allah wadai suke yi da masu irin hallin mai citta.

A ranar Asma'u da Amjadu kwanan rigima suka yi gashi dai ranace ta farin ciki a gare su tunda
Allah ya baiyana gaskiya.... Matsalar daga Asma'u ne ta inda take tayi masa shan'kam shi da
yada masa magana cewar duk abunda ya faru laifin sa ne shine ya jawowa kansa raini da neme
Neman matansa na tsiya... Amjadu kam lallab'ata yake mussaman da fuskanci tana da ciki Bini Bini sai ya bude cikin yayi
ta mata sambatu wai nan hira yake da babyn shi addu'a kuwa kullum sai yayi Allah ya bashi da
namiji shi idan San samu ne ma Asma'u ta haifi 'yaya uku lokaci guda.... Ni kuwa nace"Amjadu
komai na Allah ne domin shine mai bayarwa da hanawa.




*13/12/2019*
[12/14, 11:48 AM] .: *BABBAN YARO*
*89_90*


Ga maibukatar cmplt. Sai same ni a wannan numbars *08089965176_07084653262*




🔚🔚🔚🔚🔚🔚🔚


```Wannan pege d'in sadaukarwa ne ga duk wani d'an kwankwasiya Amana Mussaman Madugu
uban tafiya Dr Rabi'u Musa kwankwaso```
⛑⛑⛑⛑⛑⛑⛑




Alhamdullahi anyi za'be an gama lafiya yanzu sauran zaman jiran sakamako, to abun dai ba sai
an futo an fad'a a zahiri dai Amjadu duk yafi ko wane d'an takara yawan 'kuri'u jama'ar gari sai
murna suke yi domin suna ganin sun Riga sun gama cin za'be, Amjad kuwa yana gida tun
bayan da ya futa ya sanya 'kuri'ar shi ya dawo gida ya futini Asma'u yini yayi yana abu d'aya
duk ya jigata ta, ya zamana da 'kyar take motsa jikinta aikuwa ta dinga kyalaya amai! na futar
hankali Wanda tun da ta samu cikin ba tayi irin shi ba, granny ta dinga fad'a kamar ta ari baki,
dama tun daga ya'ki futa take fad'a tana cewa"Shikkenan ya 'ki ya futo ya sanya yarinyar
mutane a d'aki yana sasakarta ko tausayi babu." Ita dai Iyami dariya kawai take yi tace "In
banda abunki granny yau sharabon da kika ganshi ya zauna a gida irin yau, yau d'in ma dalili ne

kuma kinga baza ki hanashi ya kusanci iyalinsa ba." Granny tace"Duk da haka dai wallahi Iyami
futunar 'kato yawa gare ta, ace ka shiga d'aki ka kulle tun safe Dan jaraba ko yunwar cikinka
baka ji humm Allah dai ya kyauta."!

Iyami dariya takewa granny ta 'mike tana fad'in "Granny kenan ko dai kishi kike yi ne." ? Da
sauri Granny tace" Babu wani kishi ina tausayawa baiwar Allah ne." Cikin dariya Iyami tace"To
ai aikin lada take yi kuma idan bazan manta ba kwanaki da bakin ki naji kina mata magana
cewa ta tsaya ta kula da mijinta ta bashi hakkinsa saboda kar ya futa yabi matan bariki."
Granny tace"Ai Ba irin wannan nake nufi ba Wato Iyami kema na lura kina goyon bayan 'kato
ko."? Iyami tasa dariya tana fad'in"Dole ne in goyi bayan ubangidana shugaba mai adalci
ubangiji Allah ya taya shi ri'ko yayi rik'o da hannayen sa Allah ya bashi ikon d'aukar nauyin
jama'a."

Granny taji dadin addu'ar Iyami shiyasa take sonta Iyami macace mai karamci da mutumci sun
fi shekara goma a tare duk masu aikin da tayi tafi sha'kuwa da Granny kuma tafi sonta saboda
tana kyautata mata, itama kuma tana kyauta ta mata gwargwadon iko idan Iyami zata je
'K'auyan su Shatara ta arzi'ki granny take had'a mata Iyami tayi buhu-buhu da kayan masarufi
ta kaiwa 'yan uwanta na can da suke ganinta da daraja saboda tana mutukar taimaka musu.

Iyami kicin ta nufa domin had'a sanwar dare ita kuma granny tayi zaune a parlor tana jiran
futowar masu gidan, Baby ce ta rarrafo tazo ta kama granny ta mike tsaye tana mata gwaranci
Granny ta dauke ta tana fadin "Nasan Iyayen ki kike nema Yo idan suka ji kukan ki ai sa futo
Dan dol... Kafin ta rufe bakinta baby ta tsandare da ihu! Tana nuna d'adin Asma'u da hannunta.

Rarrashin ta granny take yi fafur yarinyar ta'ki yin shiru sai ya zamana ma kamar 'kara ingiza ta
take yi. Iyami ta futo daga kicin da sauri tana fad'in" Baby rigima ai tunda ta fara wannan kukan
nata komai zai tsaya." Granny tace"Tayi min dai-dai Wallahi ke dai je ki cigaba da aikin ki."


Iyami tace"Granny bari dai in tsaya in dama mata madarar ta kin san Abban ta baya son kukan
ta abu komai a sannu dama Kuma yau ba abunci mai wahala zanyi ba."


Granny ta mi'ke tsaye da baby a hannun ta kai tsaye bedroom d'in Asma'u tq nufa tana
fad'in"Iyami baza kiyi mana girkin dare ba mutukar kika tsaya rarrashin Wannan 'yar rigimar sai
magariba tayi bakiyi komai ba, dole su futo haka." Iyami tabi Granny da kallo cike da mamaki.!


Granny kuwa dukan 'kofar d'akin take yi da hannunta tana fad'in"Kai d'an anace ka futo haka
Haba! Wannan jaraba dame tayi kama! Ni kam na tsani wannan d'abiar taka, ku futo Ku d'auki

'yar ku ta cika wa mutane kunne da kuka." ! Baby ta 'kara tsandara Ihu! Tana zillo dole sai ta
sakko.

Asma'u da Tayi mutukar galabaita ta kalli Amjad din da yake ta kyarma jiki yana 'kokarin sanja
mata kaya bayan yayi mata wanka da ruwan d'umi tace"Abban baby don Allah ka bud'e 'kofar
nan haka wai baka jin kukan da baby take yi ne tun d'azu."


Shiru yayi mata kawai ya cigaba da sanya mata riga kamar yanda ya niyyata sai da ya shirya ta
tsaf! Sannan ya nufi kofar futa, yana jin haushin abunda granny take masa a gidan duk ta saka
masa ido, shi da gidan sa da komai bai isa ya shiga daki da matar sa zata hau 'korafi fa surutai!
Cikin zuciyarsa yace ." Da ya sani ma lokacin da tace zata tafi ya barta tayi tafiyar ta ya huta da
saka ido."



Yana bud'e kofar ya sha kunnu domin kar taga fuska ta kawo masa wata maganar.... Harara ta
maka masa tace"Oho! dai ka futo kana muzurai da 'bata fuska bayan kagama turmshe 'yar
mutane kagama iface-ifacen ka na rashin imani! Irin naka baka gani yarinyar nan ciki ne da ita
sai ka dinga hawanta kamar wani doki Haba! Ina dalilin wannan abu." Ta 'karashe maganar tana
mi'ka masa baby da take mik'a masa hannu.

Hannu yasa ya 'karbi baby yana fad'in"Wai ke don Allah granny ina ruwan ki ne? Kin fiye sa'i do
duk kin bi kin dame mu tun safe sai mita kike yi kin hanamu bacci sai kace an fad'a miki abunda
kike tunani muka yi to ki shiga ki duba ki gani mana." Ya fada babu wasa


Granny taje "Oho! Kai ka sani ni babu wani shiga da zanyi in duba domin ni ba yarinya bace,
wai mutumin da zai dauki ragamar mutane sama da dubu d'ari shine yake ma'kale mace a jiki
babu dare babu rana, itama Asma'u duk da laifin ta da take biye maka sai kaje ka baro ta tana
fama da 'karamin ciki."

Dariya maganar ta ta bashi amma baiyi ba sai ma 'kara had'e fuska da yayi yace." Shikkenan
kuma saboda zan ja ragamar jama'a sai in fasa more rayuwata kawai don in cutar da kaina
bazai yiwu in takurawa kaina ba." Granny tace" Oh-oh! Kaje kayi tayi 'kato Allah ya bada sa'a
kadai kiyaye da 'karamin cikin ta." Tana 'kokarin barin gurun take maganar...... Yace." Kinji ki
kuma da wani magana granny ciki dai nawa ne kuma nasan takan komai. " Fad'ar haka da yayi
sai ta fashe da kuka tana fad'in" Yanzu 'Kato ni kake wa wannan maganar? Ni zaka yi wa gori
akan d'an cikin ka." Amjad ya saki dariyar da yake 'b'oye wa yaja hannun granny d'in da take ta
faman kuka tana fyace majina sai surutai take yi wai yayi mata gori.

Yace." Nifa ba haka nake nufi ba Kuma ba abunda kike nufi nake yi ba to idan ma hakane ai ba
haramun bane tunda ke da kanki kike cawa dani kar in bi matan banza kin ga idan sha'awa ta
kamani dole in zo ga iyalina kiyi hakuri kinji Uwar gidana." Granny ta share hawayen ta tana
fad'in"Yanzu ina Asma'u take."?

Yace." Tana ciki bata jin dad'i amai ma ta gama yi yanzu." Tace"Ai kaji abunda nake fad'a maka
ka 'karya tani Hummm! Mik'ewa tayi ta nufi dakin Asma'u tana surutai kamar yanda ta saba. Shi
kuwa Amjadu kallo ya bita dashi har ta bud'e dakin ta shiga sai a lokacin ya saki dariyar da yake
'boyewa yana mamakin 'karfin halin tsohuwar.



******
Alhmdullahi dukanin abunda aka ce Allah a rayuwa to an gama komai kuma zakaran da Allah
ya nufa da chara ko na muzuru ana shawo sai yayi, hausawa suka ce hassada ga me rabo taki
ce, Amjadu ya sha gwagwar maya a rayuwar shi kafin Allah ya tabbatar da mulkin jahar kano a
hannun shi, hak'ika yaga dumbin masoya kuma yaga dumbin ma'kiya dasuke ta caccakarsa
gami da zaginsa a gidajan redio dukanin su maganar guda ce cewar shi d'in ba d'an gari bane
babu yadda za'ayi yazo ya mulki 'kasa saboda gudun kada ya gama cin albarka cin "kasa ya
gudu k'asarshi ta gado *Chadi* to dukanin wannan surutun da suke yi babu mai sauraran su
domin jama'ar jahar kano sun gama yin nisa da 'kaunar Amjadu ta inda suke ganin zasu iya
za'ben sa ya zama shugaban 'kasa mutukar yana nuna yana da ra'ayin haka su zasu Goya
masa baya.
[12/14, 9:50 AM] .: Rayuwa kenan Asma'u a gidan gomnati lallai arzikin mutum a jikinsa yake
Umma ko da wasa bata ta'ba tunanin zata haifi 'yar da zata auri kansila ba ma amma dake Allah
Allah ne 'yarta Asma'u wacce take da 'karacin kyau a cikin 'yayanta itace take auran governor
dole ta godewa Allah da wannan karamcin da yayi mata, Amjadu ya d'ora Aminu kan
harkokinsa da yake yi a da kuma a halin yanzu ana shirye-shiryen farfad'o da company da ya
ruguje shekaru biyu da suka wuce. Umma kullum cikin sanya wa Amjadu albarka take yi saboda
ya tsaya mata sosai su aunt Hauwa an samu abunda ake so kasuwanci ya k'ara bunkasa kudi
ko ta ina suna shigo mata tunda yanzu Alhmdullahi jari ya fara k'arfi kuma Ya Aminu ya kama
'kasa duk ta dalilin Amjadu, Umma sai yanzu ta yarda da maganar hausawa da suke cewa sai
kana dashi ake yi dakai ada idan ta shiga cikin dangin mijinta kallon arziki basa yi mata saboda
bata da kudi bata da sutturar kirki yanzu kuwa har rububin gayyatar ta sabga suke yi shi kanshi
Kawu Yunusa kamar yayi mata sujjada Saboda tsabar ladabi da yake mata kawai kallonsa
take yi, saboda tsabar tsaurin ido irin nasa kuwa cewa yayi yana so ta auri Idiris Wanda ya
kasance 'kani ga Baban su Asma'u Umma tayi mamakin jin Wannan maganar daga bakinsa
kawai sai barshi da halinsa tasan da cewar duk kwadayi ne ya jawo haka, duk da cewar suma
Amjadu din yana tsaye a Kansu yana bukata musu sosai amma sun dauki ido sun 'Dora mata.

'Bangaran granny kuwa bayan za'be da wata biyu tuburewa Amjadu din tayi kan dole sai taje
taga 'yan uwa suma da hankalin su na kanta tunda suka ji Amjadu din ya zama governor a jahar
kano suke murna da yi masa fatan alkairi.... Amjad da yaga rigimar granny ta'ki karewa sai yace
ta shirya insha Allah zasu je ranar Monday gabad'ayan su har Asma'u da cikinta yayi nauyi ga
wata Uwar 'kiba tayi ciki wata biyar amma da kyar take cire 'kafa duk yabi nonowan ta da
kwankwason ta shiyasa ta bude sosai bayan haka kuma da samun Hutu da cima mai kyau ga
Ac ko ta ina ga kulawar ogo domin cikin NATA baya hanasu su more rayuwar su 'ka'ida ne sai
sunyi sex dare da asuba abun ya zame musu jiki.


Duk da tarin ayyukan da suke gaban shi haka ya tsalle ke ya bar komai a hannun mataimakin
shi Injiniya Jabir Hamid yasan mutumin jajurtacce ne akan komai yayi masa fatan dawowa lafiya
ya tattara iyalinsa suka nufi 'k'asar shi domin gaishe da 'yan uwa.



Satin sa d'aya yayi nufin komawa najeria saboda aikin da ya bari granny ta 'kekasa 'kasa tace
ita ba yanzu zata koma ba tilas ya k'yaleta yace. " da Asma'u ta shirya su wuce Asma'u dama a
takure take a garin saboda bata samun yanda take so gurin mijinta Granny ta sanya mata ido
ita da sauran dangi sai kafkaf suke da ita da cikinta ko da wasa basa Bari ta sake da mijinta
shima haka zai gaji da mota ya kyalesu Dan dai ma aiki nayi masa yawa hade da dubba
abubuwan da yake faruwa cikin system dinshi abunda yake dauke masa hankali kenan amma
dai duk da haka daurewa kawai yake yi.
[12/14, 10:10 AM] .: Aikuwa granny tace"Asma'u baza ta bishi ba sai da ya bari sa dawo tare,
tsakaninsa da granny aka dinga dauki babu dad'i da kyar wani yayan ta Wanda suke kira Malam
Halilu yayi mata magana ta kyaleshi ya dauki matarsa ya tafi abunda take yi bai dace ba.

Sai da ta bari Malam Halilu ya bar gurin ta dinga musu masifa mussaman Asma'u tace"Kije idan
ya jawo miki najudar dole kanki kika jiyo ita dai Asma'u bata ce komai sai sinne kai take yi cike
da kunya cikin zuciyarta tace"Granny kenan tsoguwa me rigima, ko da zasu tafi granny shigewa
tayi daki tayi kwanciyar ta har suka bar gidan Asma'u ta yana da karamcin mutanan sosai suka
sad'o ta da kayansu na can irin nasawa da abubuwan gurginsu kayansu na gargajiya duk da dai
sun San tafi k'arfin abun Sam basu damu ba tunda Annabi ya fada cewa ka girmama bakon ka.
Sai da suka shiga jirgi sannan 'yan rakiyar suka koma gida cike da kewar su. To suma nasu
'b'angaran sunyi kewar su sosai haka rayuwa take dama.


******
Granny sai da tayi wata uku sannan ta dawo lokacin cikin Asma'u ya tsufa haihuwa ko yau ko
gobe a lokacin ne Kuma ayyuka suka tsananta ga governor domin ba k'aramin b'arna Alkanawi
Yayi ba yanzu sun mai da hankali gurin ganin sun dai-dai ta komai a jahar kano.

Umma sau daya tazo gidan gomnati taga Asma'u ta sanya mata albarka tare da yi mata fatan
sauka lafiya ta tafi cike da kauna da son yarta a zuciyarta


Aunt Hauwa kuwa ai tazo gidan yafi sau biyar duk da cewa akwai tsaro sosai amma babu
yanda suka yi da aunt Hauwa domin wani sa'in gayya take yo wa ita kawayen ta lallai sai ta
nuna musu itama babbar macace kanwarta tana auran governor.



Innah Suwaiba da Hafsa sunzo gidan ya kai sau goma securitys sun hana su ko da ra'bar gate
din Saboda rashin sani har kuka sai da Innah Suwaiba tayi

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login