Showing 24001 words to 27000 words out of 37941 words
Chapter 9 - BABBAN YARO book 3 Book End Complete by Binta Umar Abbale .pdf
daka kan jahar kano domin in kawo cigaba mutukar na zama shugaba a cikinta duk wani
'k'aramin ma'aikici zai samu promotion zan dauki sabbin ma'aikata da suka dace masu bukatar
tallafi da kowa ne b'angare gwamnati na zata tallafa musu , zamu yiwa matasa aure zamu basu
sana'ar yi kana zamu ya'ki da 'yan daba gami da 'yan Sara suka zamu sanya ido sosai a jahar
kano zamu sanya jami'an tsaro ta ko wane fanni zamu kula da marasa lafiya gami da
nakassasu zamu yi yak'i da cin hanci da rashawa mutukar Allah ya bamu mulki zamu tsaya mu
kula da hakkin Al'umma da izinin Ubangiji. "
Cikin nutsuwa ya 'k'arashe maganar sa.
Jama'ar hajar kano suna ma'kale da redio mussaman matasa sai ihu suke yi jin cewar za'ayi
musu aure ayi musu lefe kuma a basu abunyi babu shakka baza su taba mancewa da guy nan
ba, ma'aikata kuwa babu Wanda ya kaisu murna jin abunda amjad din yace, wadanda suka aje
takkadun su tuni suka fara murna zasu samu aiki da basu samu ba Kai yara da manya dattaija
har da mata na cikin gida murna suke yi jin cewar Amjad din yace." Suma zai basu tallafi na
sana'oi iri-iri..... Tambayar 'karshe da ta bawa kowa mamaki har shi Amjadu din inda d'an jarida
yake tambayar sa da cewar"Yallab'ai munji wani labari daga majiya me tushe shine muke so
muji daga bakin ka shin hakane ko ba haka bane ko kuma sharrin magauta ne wai da gaske ne
Matar da kake aure a yanzu cikin gidan haya ta 'kare rayuwar ta har ka aure sannan a halin da
ake ciki yanzu Wanda suke hayar a cikin gidan ya basu notis domin su tashi su bar gidan
hak'ika wannan labari da muka samu ya bamu d'umbun mamaki ta inda muka k'aryar ta hakan
saboda sanin da makayu maka cewar kai mutum ne mai taimako da tallafawa Wanda yake
dashi hakikanin gaskiya baza ka bar iyayen matar ka cikin gidan yaya ba, yallab'ai muna so muji
komai daga bakin ka, sannan muna Neman afuwa a gurina saboda mun San dole ranka ya
'baci dalilin wannan tambayar."
Amjad yayi shiru na tsawon mintina biyar kana ya sauke ajiyar zuciya yace." Wannan maganar
da kayi ba gaskiya bace, babu shakka akwai abunda yake rufe Wanda ni dakai da su da kuma
ita wife dina bamu sani ba, So nasan dai gidan da suke ciki cikin unguwar Gigiginyu na
company ne Wanda ya mallakawa mahaifin ta tun yana raye had'e da shaidu da sa hannu yau
shekara goma sha hudu kenan da rasuwar sa wannan shine abunda na sani, amma dole zan
bukince kan maganar taka."
'Dan jaridar yace." To babu komai Yallab'ai mungode mutuka da samun damar hallatar mu da
kayi muna maka fatan alkairi a rayuwan ka Allah yayi maka jagora ya taya ka rik'o." Amjad
yace." Amin suma amin."
Nan D'an jaridar yayi sallama kana ya rufe kayan aikinsa........ Amjadu tun a mota zuciyarsa
take masa wani irin ciwo ranshi ya gama 'abaci da abunda Asma'u tayi masa domin shi yana
ganin duk laifin ta ne har akazo wannan jalli tabbas ya Dade da sanin mecece siyasa a rayuwa
babu sauki a al'amarin duk inda zaka wa mutum baza ka futa ba dole sai ya San yanda yayi ya
bata maka rai! Yana mamakin Gidan haya Asma'u suke zaune amma bata ta'ba fada masa ba
dole ya nuna mata 'bacin ransa..
*12/12/2019*
[12/11, 10:37 PM] .: *BABBAN YARO*
*84*
Sai wajan 'karfe goma ya isa gida, Parlor babu kowa duk sun gaji sun tashi mussaman Hafsa da
akaci Uwar kwalliya kamar matar gida ana jiran sa ya dawo ya gani k'arshe sai ta 'buge da
gyangyadi, gefe guda kuma 'konar ta na yi mata zugi da rad'ad'i! Babu arziki taje ta kwanta,
Inna ta bita a baya tana mita......granny kuwa Dariya take musu tare da fad'in kwaji dashi haka
kurrum saboda daukar dala ba gammo Ku gayyato jiki Ku dawo gidan mutane nima barin gidan
zanyi sai ku 'k'arata Ku kad'ai."
Asma'u kuwa komai cikin d'aki Tayi shi saboda yanayin da take tafiya babu sauki shiyasa ta
kulle kanta Har baby ta gaji da kukan ta ta ha'kura.... Yini tayi babu abunda yake cikinta sai
yughot da granny ta tilas ta mata dole tasha kwata-kwata bata jin test a bakin ta.... Sallah ma da
k'yar! Tayi ta jikinta ciwo kawai yake yi cikin wannan halin ya shigo ya same ta.
Tana kwance kan dadduma da ta idar da sallahr Isha'i ya shigo ya same ta, sama-sama taji
muryar shi ta bud'e idonta da suke cike da bacci.... Mik'ewa tayi zaune tana mutsike ido zatayi
magana ya Riga ta ta hanyar fad'in.
"Tashi zamu yi magana." Yanayin yanda ya fad'i maganar ne yasa ta bud'e idonta sosai tana
kallon fuskarsa taga ya wani murtuke fuska, gabanta ya fad'i sunkuyar da kanta tayi 'kasa.
A hasale yace." A rayuwata na tsani rufa-rufa Asma'u a yanda na d'auke ki a zuciyata Sam bai
kamata ki rufe min sirrin cikin gidan Ku ba yau da tun farko kin Sanar dani cewar gidan da kuke
ciki ba naku bane ni mai mallaka mu gidane tun kafin azo ga jallin tonan asiri! Ina fatan kin
saurari hirar da akayi dani a tashar freedom redio."
Cikin rashin fahimta nace"Abban baby ban fahimci maganar ka nifa tunda ka futa ina kwance
ina bacci in banda yanzu da na tashi nayi sallahr Isha'i wallahi ban saurari komai ba, kuma naji
kana wata magana kamar ta cikin gidanmu ka Sanar dani kome ye."!? Baba walwala a fuskar
shi yace." E maganar cikin gidanku ce ko bata shafe ni bane."!? Ya fad'i maganar cikin gatse!
Kallonsa nayi naga ya tsura min ido cike kamar wacce tayi masa sata!!! Gyada kaina kurrum
nayi takaicin halayen sa ya soma damuna Sam shi baya daukar Abu da sauki! Sai yayi dakawa
mutane tsawa! Mik'ewa nayi ba tare da nace masa komai ba. Na cire hijab jikina toilet na nufa
cikin yanayin tafiya kamar me koyo..... Muryar shi a sama! Yace." Ko bakya ji ne wato ina miki
magana kina tafiya kamar wani sa'an ki, ki bar ganin jiya na kwanta dake Wallahi kika raina ni
sai na baki mamaki."!
Cikin fada yake maganar
Hawayen dake kokarin zubo min nake mayar wa a zuciya nace wai dame zanji ne Da bala'in sa
ko da haibaicin da Innah sa ta yini tana yi min ko kuma da ciwon jikina zanji.... "Abban baby
Allah ya baka hakuri maganar da kake wallahi ban San da ita ba." Toilet din na shige ban San
saurari abunda zai ce min ba... Ruwan zafi na hada na kara shiga tsawon minti goma sha biyar
na futo daga ciki, wanka nayi tsaf na futo daure da towel na rofu jikina da wani jin wani irin sanyi
na shiga ta Nasan zazzab'i ne har yanzu bai tafi ba.
Yana zaune inda yake na jikina babu kwari na lalubo kayan bacci cikin Kayana gaban dressing
mirror na tsaya na shafa mai sama-sama humrar gurin aunt Hauwa na shafe jikina da ita
sannan na zura kayan baccin masu Riga da wando rigar mai siririn hannu ce shi kuma wando
iya gwiwa yaje gashin kaina na tubke sai na d'aura d'ankwalin abaya a kaina... Kai tsaye bed
din na nufa.... Amjad da tunda ta futo daga toilet yake binta da wani irin kallo sai da yaga ta juyo
ne yasa ya dauke kansa da sauri hade da kara hade fuskar sa, sai da ya bari ta kusa karasowa
ya sanya k'afarsa ya tade tata ta fado kansa
'Dankwanlin a bayar ya cire ya jefar kasa ya rike tarin gashin ta da tayi parking dinshi tsakiyar
ka, jansa yayi da k'arfi yace." Ina a matsayin mjinki kina kin daukar magana ta da muhimamci
Asma'u magana ta dake ta farko ta k'arshe shine ki kira Yayan ki Aminu cewar insha Allah gobe
yazo ina Neman sa maganar zaman gidan haya ta 'kare in dai ina Raye a duniya."
Cikin kuka nace"A rayuwata na tsani mutum mai saurin daukar zafi da rashin fahimta nifa
Wannan maganganun naka Sam ban fahimce su ba kamata yayi daga shigo sai ka warware
min kome cikin ruwan sanyi amma kazo kana tayi min masifa ko tunanin halin da nake ciki baka
yi."
Sassauta rik'on gashin yayi yace." Kece kika jawa kanki da ki'ki tsayawa ki saurari maganata."
Nace'ta yaya zan saurare ka kazo kana yimin hayaniya.!" Duk ina hawaye nake maganar tsira
min idonsa yayi yana kallona yace." Kiyi kokarin hana hawayen ki zubowa bana son ganin su."
Jikina na fuzge da k'arfi nace"Ni ka k'yaleni ko waye yace maka haya muke yi a gidanmu karya
yake yi."
Yace." Nine makaryaci kenan." Banza nayi masa na shiga cikin bargon ina share hawaye....
Mik'ewa yayi ya futa daga d'akin, ni kuma na shiga tunanin maganganun shi.
Amjad na futa parlor ya tadda Hafsa a zaune ta k'urawa kofar dakin Asma'u ido, cikin mamaki
yace." Ke Lafiya me kike yi bakiyi bacci ba."? Furgitt Hafsa ta dawo hayyacin ta. Sai ta hau ya
'ke da kame-kame yace." Tashi kije ki kwanta dallah." Cikin tsare gira yayi maganar! Hafsa ta
mike simi-simi ta shige daki gwiwar ta duk ta sage, Amjad yana yi mata mugun kwarjini a
rayuwar ta ta inda ko muryar shi taji sai taji gabanta ya fad'i kusa da mahaifiyar ta ta kwanta
cikin sarewa dà al'amarin shi ta fashe da kuka me cin zuciya.
Bedroom dinshi ya bude ya shiga yana Jan tsaki in banda abun Innah yana da Asma'u a gidan
sa me zaiyi da wata Hafsa a halin yanzu Sam babu maganar aure a tare dashi domun yana
ganin Asma'u shi ta Tara dukanin abubuwan da yake so matar auran shi ta kasance dasu.
A gurguje Yayi ya wanka yana tunani k'amshin jikin Asma'u da yanda yake jin wani sihirtaccan
kamshi na futa daga sumar kanta. Lumshe idonsa yayi ya nufi d'akinta cikin karsashi da k'warin
gwiwa.
[12/12, 10:04 AM] .: *BABBAN YARO*
*85*
Cikin bargon ya shiga yana laluben ta... Hannunsa na ture lokacin Dana ji yana 'kokarin kama
Brest dina tsigar jikina duk ta mike saboda yanayin jikinshi sanyi ruwan da yayi wanka take na
fara sauke ajiyar zuciya.. Birkitoni yayi muka fuskanci juna dashi ya kura min idanunsa masu
mugun kashe min jiki sai wani lumshe so yake yana cizar lips d'insa, nagane shi mutukar zai yi
futuna zai dinga lumshe min ido yana lasar leb'e kamar wani yaro.... Cikin wani irin voice yace."
Ki d'auka a ranki kin zama ni na zama ke a duniya bani da wacce zan kawo wa matsalata sai ke
ina so kema idan wani Abu na damun ki naki ko na cikin gidanku ki fad'a min insha Allah zanyi
iya iyawa ta akai, ina fatan kin fahimta." Duk wannan maganar da yake yi yana yi yana shafa
min jiki da hannunsa hade da goga min fuskarsa a wuyana, bakina na rawa nace"Nima ban
'b'oye maka komai ba wallahi abunda kake tuhumata dashi ban sani ba ina jin bayan barina
gidan abun ya faru, amma mungode sosai da wannan karamcin naka ubangji Allah ya kara
maka suttura."
'Kasa kasa yace." Amin." Ya cigaba da ya mutsa min jiki daurewa kawai nake yi don kar yaga
gazawa ta amma fa gabana sai fad'uwa yake yi ina jin tsoron yace zai 'kara wani sex din dani
don ko yanzu dana shiga ruwan zafin banji wani sauyi ba gurin har yanzu rad'adi yake min.
Hannunsa ya zura ta bayana yana kokarin cire min Riga.. Nace." Abban baby ban... Maganar ta
katshe lokacin da naji saukar fuskar shi tsakanin Brest din yana gogo min gurin.... Naji wani irin
Abu jikina yayi hannuna na sanya ina kokarin ture kanshi murya na rawa nace "Bani fa da
Lafiya ka bar...kabari don Allah."!! " Uhum-Uhum."!! Ya fada kamar wani yaro 'karami wannan salon NASA yana mugun kashe min
jiki... Na dinga motsi da kafafuna ina ture shi. Da kyar ta d'ago kansa yana kallona da idanunsa
da suka sauya yace." Ki Bari in 'kara wani zaki ji dad'i Wannan karon kuma baza kiji zafi kinji."!?
A shagwabe Yayi maganar, zuciyata ta 'kara dilmiya a cikin kugin son sa.... Rintse idona nayi
saboda bana so ya fuskan ci wani Abu daga gare ni fuskarsa ya matso da ita daf da tawa yace."
Me kike so in miki." Shiru nayi masa gabana na fad'uwa in San samu ne zance masa ya tsotsi
Brest d'ina domin ina mugun jin dadin haka, amma kunya baza ta barni ba
Cikin wata kasallaliyar murya yace." Ki insha nan."? Yafad'a yana 'kokarin zare min dogon
wandon jikina, kara runtse ido nayi ina turje k'afafuna domin hanashi aikatawa, cikin zuciya INA
fadin "Sam bashi da kunya wallahi.... Duk abunda take yi da k'afafunta sai da Yayi nasarar zare
wandon dama babu 'k'aramin a jikinta, wata lafiyayyar ajiyar zuciya ya sauke jiki ns kyarma ya
kafa kansa s gurin..... Asma'u ta saki a jiyar zuciya me k'arfi ita da take turje-turje tana hanashi
sai gashi ta bude masa 'k'afafu sosai tana saki nishi hade da shafa sumar kansa
*Zaku ga ina rubuta abubuwa masu tsauri cikin littafin, ina in fahimtar daku abunda yake faruwa
tsakanin ma'aurata, rashin sakin jiki da juna gurin mu'amular aure tana kawo na'kasu da koma
baya kan zamantakewa aure yana da kyau ace ma'aurata su amince da junansu gurin
auratayya su dunga 'kokarin farantawa junansu mata muna da wasu abubuwa da yawanci
maza basa so shine gidadanci da kunya mutukar akace wannan mijiki ne kun Riga kun zama
d'aya ke dashi ki saki jiki dashi ta ko wane fanni ki kula dashi mussaman a shimfid'a duk abunda
kika lura yana so gurin mu'amular Ku ta aure kiyi masa zaki samu BABBAN matsayi a zuciyar
sa kuma zaki samu lada gurun ubangiji, amma abun mamaki shine zakiga namiji ya zake yana
miki wasa gurin sex kina jin dad'i amma shi da yace yimin kaza Ku tab'a mun nan ko kuma
tsotsar min nan sai ki hau no'ke-no'ke wai ke kunya dan rainin hankali wasu suce 'kyamkyami
wato shi baya jin 'kyamkyamun naki yake tsotse ki, don Allah mata mu ringa ma mazan mu
adalci Wallahi mafi a kasari wasu matan ne suke jawo mijin su shiga bariki ko kuma in yaga 'yan
mata ya dinga rawar jiki ko dako a gabanki ne, ke kuma kiyi ta jin haushi gashi dai Matsalar
daga gurin ki ne kin kasa gyarawa. Wallahi maza suna son jarumar mace wacce zata iya daukar
dukanin futunar su idan sunzo da ita ko wane sitayal mijin ki yace." Zai yi dake gurin sex kar ki
Gaza ki bashi hadin kai koda Ku ke kina jin zafi ne ki barshi yayi domin ya samu gamsuwa dake
ko ya futa bazai ji sha'awar matan waje ba, ke ko yaji sha'awar ma yasan idan ya dawo gida
yana dake bashi da matsala. Yawancin maza suna son matansu suyi masu goho domin su
kadai suke jin dadin da suke ji gurin hakan, mafi a kasarin mata mu kuma bama son wannan
gohon saboda zafi gashi babu wani dadin kirki, ki saka a ranki don ki faranta masa rai kikeyi ki
Bari tukkuna ya samu nutsuwa dole kema zai biya miki taki bukatar, akwai matsaltsalu sosai a
zamantakewar aure mussaman gurin sex yana da kyau matan da mazan kowa ya gyara domin
kawo zaman Lafiya a zamantakewar auran gaba daya.... Nasan cikin gruop din nan akwai 'yan
mata sosai akwai kuma iyayena akwai wa' yanda na girma suka girme ni duk dai matane mu
ina fatan wannan tunasarwar da nayi ta amfane mu gabadaya ubangji Allah yasa mu dace*
****
A ranar Amjad da Asma'u rayuwa suke yi me dad'i da sanyaya zuciya duk wani takaicin da ya
shigo dashi gidan ji yayi ya yaye domin Za'kin Asma'u ya mantar dashi komai ita kad'ai yake
gani a halin yanzu ko wace gaibu ce indai da Asma'u a rayuwar shi, Asma'u ta ji dad'i aure
domin ta faskanci mijin nata jarumi ne kuma jajirtacce sai da ya tabbatar ya gamsar da ita
sannan ya saurara mata, suka rungume juna suna sakin numfashi cikin gamsuwa.
Da asubah tare suka yi wanka tsaf Asma'u take tafiyar ta domin wannan tale-tale da take yi ta
daina yi sai dai yanayin jikinta da Yayi sanyi wannan kuwa dole ne tunda an yage mata wannan
tantanin na budurci hak'ika budurcin 'ya mace yana da mutukar daraja a tare da ita Wannan zai
siya miki daraja da martaba gurin mijin ki zai ta gani kimarki saboda yasan shine ya fara sanin ki
to hakane ya kasance gurin Amjad wani irin 'kimar ta yake gani yana sawa iyayenta albarka da
shi kanshi Jahid din da ya sadaukar masa da Asma'u
***
Yana kwance kan bed yana bacci sosai Asma'u ta gama shirnta tsaf ta tsaya kanshi kura masa
ido tayi tana kallon fuskarsa ganin yanda take futar da wani irin annuru gaskiya ta more miji
kyakyawa me kyawun zuciya uwa uba kuma jarumi cikin maza dole ta dage a kansa.. Ajiyar
zuciya ta sauke tana tuno al'amarin da faru tsakaninta dashi jiya, murmushi kurrum tayi da ta
tuno irin sambatun surutun da ya dinga yi mata k'arshe sai da ta rufe masa baki sanin cewar
basu kadai bane a gidan. A hankali ta runkufo kansa ta sakar masa kiss a kunci karaf! Ya rike
ta tsira mata rikitattun idonsa yayi yana kallonta.... Duk sai ta diririce ta fara kame-kame! Ya
mike zaune sosai hade da sanya ta s tsakiyar k'afafun shi yana shakar kamshi jikinta sai wani
lumshe idonsa yake jikinsa har ya soma kyarma! A sark'e