Showing 21001 words to 24000 words out of 37941 words

Chapter 8 - BABBAN YARO book 3 Book End Complete by Binta Umar Abbale .pdf

24 Jul 2025

466

ta."Ban ta'ba tsammanin futowar wannan maganar daga bakin shi ba sai na
dinga mamakin Ashe yana da saukin Kai da iya mu'amula mutukar ka fahimce shi, jin addu'ar
da yake min yasa naji saukin zuciya tayi sanyi Kwata kwata na daina jin haushin abunda yayi
min.... Luf nayi a jikinsa bacci na fuzgata gefe guda kuma ina jin hannunsa na yawo sassan jiki,
share shi nayi kawai har bacci ya dauke ni.


Amjad kuwa daurewa kawai yake yi domin wani sabon fleengs din ne ya taso masa jin fatar
Asma'u da tudun Brest dinta a jikinsa ya kara dilmiyar dashi, gaskiya kome za'ayi bazai tab'a iya
rabuwa da ita ba... Ashe haka yarinyar take da baiwa iri-iri bai sani ba tabbas ya gode Allah da
bai sa ya yi mata wani abunba lokotan baya da ya samu dama akanta.

Idonsa biyu har aka fara kiraye-kirayen sallahr asubah lokacin jikin Asma'u ya d'ume da zafin
zazzab'i jikinta sai rawa yake yi tana datse hak'oran ta.

Gogan naku duk ya burkice a gurguje ya d'aura alwala ya nufi masjid hannunsa rike da carbi....
Ana idar da sallah ya shigo gidan kai tsaye d'akin Asma'u ya koma, bed din ya nufa da sauri ya
cire bargon dake jikinta, tattaro ta Yayi gabad'ayan ta ya sanya a jikinsa yace." Kinyi sallah ko."?
Girgiza Kai tayi tana cize baki... 'Kokarin zame jikina nake yi daga jikinsa ya rike ni tam! Hade
da tsira min ido duk ya koma wani abun tausayi nace"Ka bani Paracetamol kawai zazzab'i
sauka." Jiki na kyarma ya cikani ya mike da sauri ya futa. Kallo na bishi dashi cikin mamakin
rawar jikin da yake yi.

Yana futa suka ci karo da granny tace" kai 'kato ka dawo Ashe." ? Yana 'kokarin kar'bar baby
dake kuka yace." E nadawo jiya kuna bacci nine ma na aje miki baby kusa dake."


Granny tace'' Haba ni nayi mamaki dama ya akayi baby ta dawo gurina. Cike da zargi tace"Ina

Asma'u take." ? Kai tsaye yace." Tana ciki bata da lafiya."? Granny ta fahimci kome ye ganin shi
a hargitse yana wani sinne Kai. Kai tsaye ta shige dakin bata re da tace masa komai ba.

Simi-simi ya wuce da baby dakin sa domin dauko magani duk jikinsa yayi sanyi zazzab'in nan
ya mugun bashi haushi shifa so yake yi ya 'kara wani sex d'in ko gurin ya washe sosai, shiyasa
duk jikin sa yayi sanyi zuwan zazzab'in ya 'bata masa rai sosai, babu kuzari ya shiga dakin a
hannunsa rike da maganin
Granny na tsaye hannunta rik'e da jibgegen zanin gadon da ya cukurkude yayi kaca-kaca da
jini kamar an yanka lafiyayyar kaza ma jini a jika! Sai fad'a take yi kamar ta ari baki tace" in
banda rashin imani irin na 'kato fisabillahi sai ya kamaki ya kwana a kanki yana Abu d'aya duba
don Allah jini kamar an yanka kaza ai komai a sannu ake binsa."

Ya tsinci kadan daga cikin surutan da take yi don haka ko da ya shigo 'bata fuskar sa yayo don
ma kar ta kawo wargi. Ya bude firji hade da dauko goran ruwa Mara sanyi ya nufi gurin Asma'u.
Granny ta kalleshi cike da takaici tace"Ka dawo cikin dare kamar wani munafiki ka haikewa
yarinyar mutane don rashin imani ba dole tayi zazzab'i Haba! Sai ka yi mu'amula da ita a
hankali cikin laluma tunda bata saba ba ni wallahi wannan jinin ya bani tsoro ! Yo ko mu da
muke mutan da ai bamu zubar da Wannan jinin ba daran farkon mu."!!

Bai kulata ba, ya d'ago Asma'u da kunya ta kusa kashe ta a gurin yana kokarin bata magani
Granny ta kwa'be hannunsa maganin ya zube kasa.!

Hararasa tayi tace"Baza ta sha d'aci ba da safiyar nan ka gama wajigata zaka dauko kayan
d'aci ka bata to da sake."!!!

Dariya ya 'kunshe wa yace." Wai ke granny meye ruwan ki ne ? Wannan fa sa'ido ne tsakanin
mata da miji ki daina shiga ki k'yale mu, kome ma nayi aike ce kika bani maganin 'karfi."

A hasale! Tace"Dana baka maganin 'karfi sai nace kayi wulakanci son ranka tou Shikkenan
tunda ka samu lafiya bazan kuma baka ba balle ka cutar musu da yarinya."


Dariya yasa sosai yana mamakin granny da 'k'arfin halinta... Ganin ya mai da ita shashasha
yasa ta futa daga dakin hannunta rike da bedshirt din tana ta faman fad'a kamar ta ari baki.!


Kallonshi nayi a fakaice naga sai dariya yake yi da annushuwa ni ya barni da wahala da cizon
leb'e a hankali nace"Kaje ka 'karbo bedshirt din can don Allah."


Ido ya tsira min hade da d'age gidansa guda Yace." Saboda me."? Kauda kaina nayi

nace"Bamu kad'ai bane a gidan nasan halin granny zata nunawa mutane."


"Mu da suwaye a gidan."? Yafad'a yana me tsurawa k'irjinta ido kamar wani tsohon maye sai
cizar lips d'insa yake. Lokacin shi kadai yasan halin da yake ciki.

A hankali nace" 'Baki muka yi jiya da yamma, Innah da yarinyar ta." Shiru yayi yana tunanin
wace Innah take nufi." Yace." Wai Innah Suwaiba ce." ? D'aga masa kai nayi kurrum.
Shiru na minti biyu yana kallona yace." Yanzu wane irin yanayi kike ji a jikin ki."?

"Zazzab'i" na fada ina lumshe idona.... Koka rin shigowa bargon yake yi yana fad'in"Bari kiga
abunda zanyi miki yanzu zaki daina jin sanyi.... Rigar ta yake kokarin cirewa na buge hannusa
da sauri nace" Don Allah k'yaleni ni kam ka k'yaleni da rigata.!!! Tsaf na fahimci wayon sa tunda
naga ya tsira min idona yana cije lips nasan abunda zaiyi..... Da siriryar murya yace." Ni kika
bugewa hannu." ? Baki na zumb'ura nace"Yi hakuri ba da gayya nayi ba."

A sake yace." Ok bari in miki fiffita nasan kina jin zafi har yanzu. " kafata guda ya d'aga sama!
Na rintse idona cikin jin a zaba nace"Please Abban baby don girmar Allah ka k'yaleni wallahi ni
kadai nasan abunda nake ji.""" Amjad da ya fara hawa network yace." Ki bari min ki fiffita a
gurin zaki ji sauki ko kuma ki bari in 'kara wani shikkenan kin wuce komai kin dawo babbar
mace, yanzu ma don farko ne."

Cikin zuciya ta nace"Wallahi komai nacin ka dole ka rabu dani a zahiri kuwa kuka nasa masa
ina bashi hakuri domin na lura da gaske yake...... Da kyar na samu ya bar d'akin.. Yana futa ya
tadda granny Innah Suwaiba A tsaye a parlor granny hannunta rike da bedshirt tana wassafawa
Innah Suwaiba abunda ya faru kamar wacce aka yi a gabanta take fad'in"Ni yarinyar ta burge ni
wallahi na Dade banga budurwar da ta kawo 'yan cinta gidan miji ba.

Fad'ar wannan magana da Granny tayi sai Innah Suwaiba ta tsargu tace." Insha Allah zaki ga
budurcin wacce tafi Asma'u daraja a gidanan." Karaf a kunnan sa, sai ya fara mamakin wace
macece ce wacce zata fi Asma'u shi daraja a gidansa









*10/12/2019*
[12/11, 1:09 PM] .: *BABBAN YARO*
*83*

Cikin tafiyar sa ta jarumin namiji ya 'karaso tsakiyar parlor inda su granny suke tsaye suna mai
da magana. Ina Suwaiba tace." Ka futo yaron kirki."? Zama yayi cikin kujera yana fad'in"E Innah
yaushe kika zo gidan." ? Washe Baki tayi tace." Jiya muka zo da yamma ai bani Kad'ai bace
tare muke da 'k'anwar ka Hafsa." Yace." Duk ya mutan gida da sauran 'yan uwa."? Tace"Kowa
lafiya Lou kuma suna taya ka murna da farin ciki Ubangiji Allah ya taya ka rik'o ." yace." Ameen
Innah nagode k'warai. " mik'ewa yayi zai wuce ta dakatar dashi ta hanyar fad'in"Nace dama ai
mun dawo kusa dakai da zama duk inda zaka shiga muna 'kungun ka ko da ko gidan
gwamnatin ne, arzikin mu ne."


Dariya Ta bashi don haka sai da ya dara tukkuna sannan yace." K'warai kuwa innah amma fa ni
wannan mulkin ba son shi nake ba, don dai jama'ar gari sun matsa ne." Tace" A'a mu kam
muna so zamu yi ta taya ka da addu'a. " yace." Nagode Innah.''

Yana 'kokarin shiga d'akinsa tace" baka tambayi 'yar Uwar taka ba." Ajiyar zuciya ya sauke
al'amarin Innah ya soma bashi haushi yace." Tana ina."?

Tsaki ta buga tace"Tana cikin d'aki kwance jiya daga zuwan mu matar ka ta 'kona ta da soyayya
man 'kuli.''

Juyowa yayi cike da mamaki yana kallon Innahr tasa. Granny tace"Haba Suwaiba a dinga Sara
ana duban bakin gatari mana, ki bar shi yaje ya kwanta ya huta tukkuna kome sai a ayi ki duba
da kyau ki gani yana tare da gajiya ga bacci jiya ya kwana yana ibadar aure."!

Ya'ke Innah tayi tace"K'warai zance ki haka yake ka shiga ka kwanta ka huta Idan yaso in ka
tashi sai muyi maganar dole ka jawa matar kunne ta ga mutumcin mu domin mune kai baza ka
tab'a janza mu ba."


Amjad ya 'bude dakinsa ya shiga yana mamakin maganganun Innah Suwaiba idan ya fahimci
maganar ta tana nufin sun dawo gidan shi da zama kuma tana so ta cusa masa 'yar ta bayan
haka kuma yanda ya fahimta tana so ta tayar masa da hankali a cikin gida, sai babban abunda
ya d'aga masa hankali shine wai Asma'u ta 'kona Hafsa da mai a gaban granny Tayi maganar
yaga bata musa ba tabbas zancan haka yake yi, dole ya sanya ido kuma ya tsawatar matsayin
matar shi daban matsayin dangin sa daban amma Sam bazai lamunci zaman Innah Suwaiba
cikin gidan shi ba yasan halin matar muguwar 'yar rigima ce.
[12/11, 10:30 AM] BintuUm@rAbb@le: Wayoyin shi dake kan drwoar ciki ya d'auki guda ya
kunna tun jiya suke a kashe saboda yasan mutukar ya barshu a kunne babu shakka jama'a
zasu dame shi shiyasa ya kashe su, yana kunnawa messages suka dinga shigowa ya aje ta

kan bed d'in bathroom ya shiga ya had'a ruwa sosai yayi wanka ya futo daure da towel a
kungun shi, ya zauna yana duba sa'konni mutane wasu ma Sam bai San su ba, suna yi masa
fatan alkairi, sa'ko har daga Garin mahaifin sa Chadi ya duba iya Wanda zai iya ya aje wayar
kwanciya yayi rigingine yana tunanin ta yaya za'ayi ya sallami Innah domin gaskiyar magana
sun ta kura masa da sa ido mussaman granny yanzu da babu kowa cikin gidan yasan suna tare
da matar shi amma parlor d'aya duk abunda zai yi idonsu na kai. Tsaki kawai yake ja..... Kira ne
ya shigo wayar sa, yana dubawa ya numbar Ali 'Dan jaridar nan Ali ya wuce komai a gurin sa ya
d'auki wayar had'e da sallama.


Suka gaisa cikin girmama juna Ali yace." Yallab'ai muna Neman alfarma a gurin ka idan zamu
samu." Yace." Ali fad'i kome ye."! Ali yace." Muna so zamu yi hira dakai a gidan redion mu yau
da misalin 'karfe takwas na dare."

Jim! Yayi yana tunani yace." Babu damuwa insha Allahu zan amsa gayyatar Ku. " Ali yayi
mamakin saurin amincewar sa, murna ya yi sosai yayi masa godiya kana suka yi sallama. Aje
wayar yayi gefan sa yana lumshe ido, minti biyu tsakani kira ya 'kara shigowa ya bude idonsa
had'e da kallon fuskar wayar.....Hibbah sunan da ya gani yana yawo kan screen din wayar,
tsaki yaja kawai ya share wayar har ta katse. Wani kiran ya 'kara shigo ..... Dauka yayi ya k'ara
a kunnesa ba tare da yace." Kome ba, ita kuma jin ya d'auka yasa ta ma'ke Muryar ta tana
fad'in"Zumana ka ya dani ko."? Yana sane yace." Wacece ke."? Hibbah takaici ya ishe ta tace."
Nice Hibbah mayar ka, duk wulakancin da zaka mun bazan yi zuciya ba ina sonka ina 'kaunar
ka." Idonsa ya 'bude sosai yace." Ke baki da hankali ko bakin San abunda ubanki yayi min ba
ne." ? Take tace" Nasan kome zumana, kuma mahaifina a halin yanzu yana cikin tsananin
tashin hankali da nadama shine dalilin ma da yasa na kira ka a waya ina me baka hakuri ko don
darajar son da nake maka ka YAFE masa domin yana cikin halin damuwa. Amjad yaji zuciyar sa
nayi masa zafi da maganganun da take yi masa na shirme yo shi ina ruwan sa da Alhaji
Hashimu mai citta can gasu gada kuma Allah ya raka taki gona, don haka a kaurare yace."
Hibbah kike ko meye? Ki kula ki kama kanki daga yau sai yau kar ki kara yimin magana
makamanciyar wannan duk wata ukuba da mahaifin ki ya shiga shine ya jawa kanshi, ki dauka
a rayuwar ki kamar baki ta'ba sanin Amjadu ba a rayuwar ki kuma ki fad'awa ubanki cewa ko da
wasa kar ka kuskura ya shiga hurumi na idan bai wasa ba wallahi sai na d'aure shi."!


Hibbah ta fashe da kuka tace"Ni kaka fadawa wad'annan kausasan maganganun naka don kayi
sabon aure kuma zaka zama governor shine kake min wulakanci kar ka manta da cewar Kaine
ka fara keta min rigar mutumci na wallahi Idan bakayi wasa ba sai na tona maka asiri domin duk
abunda ya faru a tsakanin mu dakai INA da pictures d'insa a waya ta."

Yace."Hibbah Idan baki fasa tona min asiri ba bakya 'kaunar Allah da manzon sa kije duk inda
zakije ki fad'a cewa ni fasi'ki ne kuma nine na fara sanin ki 'ya mace wannan ba damuwa ta
bace taki ce duk abunda zaka yi kije kiyi kanki zaki 'batawa suna a duniya."!! Yana gama fad'in

maganar shi ya kashe wayar zuciyar sa na yi masa mugun zafi haka kurrum yana cikin farin ciki
da annushuwa Hibbah ta 'bata masa rai da Safiyar Allah.

******


Aunt Hauwa ce tayi sallama cikin gidan su. Umma na zaune a rumfa tana lissafin 'kudi tace."
Kece da yamman nan." Aunt Hauwa ta zauna kusa da mahaifiyar ta suna gaisawa tace"Wallahi
daga kasuwa nake sai da na fara zuwa gida na aje kaya san nayo nan."

Umma tace"Hakan yayi kyau ai.... Aunt Hauwa tace"Jiya Aminu yaje min da wata magana
wacce ta d'aga mun hankali mutuka." Umma tace" Humm al'amarin mutane na da ban mamaki
wallahi mutuwa she kara goma sha biyar amma saboda rashin imani da tada zaune tsaye suka
'bullo mana da wannan maganar."

Aunt Hauwa tace"Ni wallahi abun yayi mugun daure min kai ayi abun nan tare da sanin shaidu
da sanya hannun kowa amma daga baya a sanja magana."


Umma tace"Duk Ku kwantar da hankalin Ku insha Allahu kamar yanda suka buk'ata din zamu
tashi mu bar musu gidan su ko hayane mu kama ai Shikkenan. "

Aunt tace"Insha Allah ba zamuyi haya ba Umma zanje gurin Kawu Yunusa tunda akwai gurare
cikin gidan shi ko d'aki guda ne ya baki ki zauna a ciki kafin mu San abun yi."


Umma tace"A'a ni bazan je gidan Yunusa ba kun San halinsa nayi sa dashi ma ban tsira ba
balle INA kusa dashi ai har dukana ma sai yayi, Aminu yace." Inje gidan shi in zauna dakin nam
na tsakar gida ni kam bana sha'awar zama da suruka gwara inje in biya 'kudina in San na biya
babu me yi min wulakanci." Umma ta 'k'arashe maganar ta tana goge hawaye Aunt taji zuciyar ta nayi mata zafi sosai tace"Umma me za'ayi da rashi talauci baiyi ba a rayuwa
amma dole ne in Sanar da Asma'u halin da ake ciki a halin yanzu itace take da dama a hannu
kuma mijinta yana da rufin asiri ko sa wani taimako da zata yi mana."


Umma tace"Kul! Kar ki fara domin yin hakan zai zama kamar ro'ko me Asma'u take dashi da
zata taimaka Idan ba so kike yi ki koya mata ro'ko ba zamu tashi daga gidanan ba tare da ta
sani ba, Shikkenan daga baya sai taji kome ye."


Aunt Hauwa tace"Umma nifa bana sha'awar ki zauna gidan haya wallahi ki bari ayi wa Asma'u
magana nasan insha Allahu a siri zai rufo." Umma ta futtuke bata so Dole aunt Hauwa ta

hak'ura amma ji take kamar taje ta ciwo bashi ta siyawa Ummsn su gida su huta da ganin
wannan bakin cikin.


To 'bangaran Ya Aminu ma tun da ya futa da safe take fafutukar gurin ganin ya samu gurin da
Ummansu zata zauna abun ya fassakara da kyar wani abokinsa ya samo masa gida a kurna
shima daki daya ne gidan mutum uku ne Umma ce ta hudu tace"Taji ta gani haka zata zauna.


Aunt Hauwa kamar ta mutu don bakin ciki haka ta tattara yana ta yana ta ta bar gidan zuciyar ta
nayi mata suya.


****

*Assalamu alaikum jama'a kamar yanda muka shaida muku tun da safe cewa yau zamu yi hira
da shararran kuma sanannen mutumin nan da kuka sani a jahar kano wato Amjadu AbulAbbas
mainasara Wanda kuka fi sani da Young millionaire gamu tare dashi a yau zai fad'e mana biri
har bindinsa zamu ji komai daga bakinsa."* d'an jaridar ya 'kare maganar sa yana gyara wa
Amjadu Abun magana dake ma'kale a jikin rigar shi.

Amjad yayi sallama cikin dakakkiyar muryar shi ya gaida jama'ar jahar kano sosai kana d'an
jaridar ya d'ora da fad'in" Yallab'ai jama'ar jahar kano suna 'bukatar ka zama shugaban su
kamar yanda maigirma shugaban kasa ya basu damar za'bar governor su saboda abunda ya
faru, d'umbin masoyan ka suna so suji ta bakin ka suna so suni ra'ayin ka kan hakan."

Amjad yayi gyaran murya a nutse yace." Alhmdullahi Allah ne abun godiya hak'ika babu abunda
zance da masoya da jama'ar jahar kano babu shakka sun nuna mun 'kauna ta hak'ika ta inda
nake ganin bazan ta'ba bujerewa bukatar su ba, babu shakka na karba kuma zan tsaya ra'ayin

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login