Showing 3001 words to 6000 words out of 37941 words

Chapter 2 - BABBAN YARO book 3 Book End Complete by Binta Umar Abbale .pdf

24 Jul 2025

460

Murmushi ya saki ya shafa sajanshi As'usuel yace." Saboda kawai Inna ta tace
min in kara aure shine kika rugu daki da gudu kina kuka kome.? Shiru nayi masa ina jin wani irin
tafasa da zuciya ta take, a halin yanzu idan nace zanyi magana ba mai dad'i bace domin zai iya
zaginsa wallahi saboda yanda nake jin wata irin muguwar tsanar sa cikin zuciya ta bayan haka
kuma nasan yana a matsayin mijina yanzu kome nayi masa za'a rubuta min lada da zunubi ne,
shiru yafi amfani a gare ni..... Kasa yayi da muryar shi yace." Ki koyi mu'amula dani idan kuma
kin kasa zaki sha wahala a gurina zanyi aure idan Allah ya hukunta hakan a tare dani saboda
haka kar kisawa zuciyar ki cewa dake kadai zan zauna." Hannu na daga masa da sauri bakina
na rawa na ma rasa me zan ce masa.!! Kafarsa ya dire a kasa har yanzu hannunshi yana cikin
aljuhun sa yana mata wani irin kallo Wanda shi kadai ne yasan ma'anar sa.
Kasa cewa komai nayi kawai na sauke hannuna kasa ina kokarin mayar da hawaye na domin
na tsani yaga kuka na gudun raini daga gare shi. Cikin wata dakilalliyar murya yace." Kin bude
baki kina so kiyi magana kuma kin kasa kawai ki fada kar ta kashe ki.""""" Ni kuma ina sauraron
ki.... Kaina na a kasa nace"Kome kayi min na barka da Allah ka b'ata min suna a duniya kowa
na ganina kamar wata mai yawon ta zubar a Shikkenan. "!! Yanda ta fadin maganar hakan ya
Sosa masa rai sosai amma sai ya basar duk da ya kara cusguna mata ya zauna kusa da ita
yana k'wakumar ta sosai.. Asma'u a karshen gado take tsoro ya kamata yunk'urin tashi take ya
hana faruwa hakan k'irjinta yake kallo da lumssasun idonsa yace." Yanzu zan gwada miki wani
Abu in yaso sai ki barni da Allah kamar yanda kika ce duk abunda nayi miki kin barni dashi.""
Kafin ya Ankara ya haye jikinta ta inda tayi plate kam bed dama jiki duk babu kwari gajiyar buki
fa fargaba. Sosai ya sake mats nauyin shi yana wani irin Abu da idonsa. Asma'u ta shiga wani
hali na Neman dauki domin ta San halin rashin mutumcin guy babu abunda bazai iya yi mata
ba.... Hannunta ta sanya tana dukan kirjinshi hade da ture shi. Ko gezau yak'i yi sai ma rike
hannunta guda da yayi ya kaishi kasan wandon sa, yana cusawa sa, still idonsa tsaye a kanta.
A wannan lokacin Asma'u ji tayi kamar ta nutse saboda kunya domin zahiri tana jin joystick
dinshi a hannunta. Sai tayi saurin dunkule hannun nata, amma duk da haka bai fasa wasa da
hannunta a gurin ba.... Dan kanshi ya curee hannun NASA hade da d'aga ta yans watsa mata
wani irin kallo yace." Yanzu ma sai ki barni da Allah kinji ko."! Rigar shiri ya sakko da ita ya
gyara sosai ya kama hanyar futa.
Asma'u suman kwance tayi a gurin domin ta kasa motsa ko k'aramin Dan yatsan ta saboda

yanda gab'obinta suka shika tsigar jikinta duk ta mike Wani irin sanyi sanyi take ji a fatar jikinta,
wandon ta kuwa tuni ya jike da ruwa Yo dama haka kurrum take zubah to balle wannan
*Majnun* _(Sunan littafi na me zuwa)_ Ya kusan ce dole taji abunda ya fi haka ma, rintse idonta
tayi tana cije lips dinta cike da wata irin sha'awa take matse cinyoyin ta, tafi minti ashirin cikin
wannan halin kafin ta fara jin sassauci ta mike zaune idonta duk fad'a kokarin Mik'ewa take ta
shiga toilet ta tsarkake jikinta. Ya shigo dakin a karo na biyu wannan karon bakin kofar ya tsaye
yana sanye da Shadda galila 'yar gaske dark blue wannan ma dinkin Muhammad Abacha me
har kasa tasha wani irin aiki na maza Wanda suka amsa Sunan su. Hular kanshi zanna buka
'yar gasken yau Amjad ya futo bahaushe sosai kuma ango. Kauda fuskar ta tayi cikin fad'uwar
gaba tana tunanin me ya dawo dashi dakin kuma..... Babu yabo babu fallasa yace." Kowa ya
hallara ke muke jira OK." Yana gama maganar shi ya fuce daga dakin babu abunda ya dame
shi.....








*3/12/2019*
[12/4, 10:26 AM] .: *Babban Yaro*
*08089965176_07084653262*






*73*







Yana futa na mike da mataccan jiki na shiga toilet ruwa na hada mai zafi nayi wanka sosai
sannan yayi wankan tsarki na futo jikina daure da towel mai d'an fad'i kofa na nufa na kulle da
key na barshi a jiki gudun kar ya kara fad'o min daki kamar yanda ya saba, zama nayi kujerar
mirror ina goge fuskata tunani nake yi wace irin kwalliya zanyi ma gashi ni ba gwanar kwalliya
bace domin ban iya ba, mai na shafa a jikina shafa farar hoda kwalliya na xizara na gyara girata
kana sanya man lebe Mik'ewa nayi na zazzage kayan dake cikin ledar. Wani irin material ne

roba-roba Kalar shi Orange yana da wayan stones a jikinsa birjiki dinki petad gwon ne sai site
din takalmi da jaka iri d'aya wani k'aramin akwati na bude naga wani irin sarkar gwal hade da a
warwaron ta guda shida manya manya sai zubuna hudu sai shek'i suke yi sunyi bala'in burge ni
da sauri na sanya rigar jikina kamar a jikina a dinka min sai da bayan a bude yake sosai kuma
tudun nonowana duk sun fito, gashin kaina da yayi tozo na gyara sosai na dauki wane irin net
golden da nagani na Dora a kaina take na fara wani irin shek'i da walwali na gwal dama ga
fatata tayi luwai-luwai tsayuwa nayi gaban mudubi INA kara duba kaina ni da kaina nasan mayi
masifar kyau na kadan ba, duk da babu wani kwalliya na fuska amma zahirin kyawuna ya futo,
takalman na dauro a k'afafuna na rike pose din.. Ina tunanin futa a haka domin ni kaina nasan
kayan sun matse ni dama haka nake kome nasa sai ya fito min da kira kuma material din Roba
ne shiyasa abun yayi tsanani. Motsin bude kofa naji gabana ya fad'i sai na tuna na kulle kofar a
jiyar zuciya na sauke, babu kuzari na karasa jikin kofar na Mirza key din kana na matsa gefe
shigowa yayi idonsa tsaye a kanta... Sai da yayi ta maza tukkuna domin ji yayi kamar zai fad'i
yayi gyaran murya yana bin ta da kallo cikin nazari.... Bata fuska yayi yana wani ya mutse ta
yace." Kinyi kyau sosai amma wannan kayan sai kin cire su Wallahi." Kallo na bishi dashi cikin
mamaki nace"A kan me."? Hararata yayi yace." Ni ba lusarin Namiji bane da zaki burtsu nono
waje ki nunawa wasu dole inyi kishin aurena."" A hankali nace "Ba laifina bane dinkin ne haka."
Cikin dakin ya shige yana fad'in "Zancan kike so shiyasa Mimi take burge ni ita duk rintsi bata
nuna tsaraicin ta." Shuru nayi masa saboda ba naso inyi magana me zafi yayi min wani abun
nasan halinsa. Ina tsaye jikin kofa ya karaso gurin hannunsa rike da wata atampfa ruwan ganye
cikin wata farar Leda ya warware sosai ya mik'o min tare da fadin sanya wannan yafi mutumci."
Cike da mamaki nace "Ina ka tab'a ganin anyi party da atampa." A kaurare yace
" wannan na party bane Walima ne Wanda Annabi ya koyar... Karbar nayi nace"Jeka waje in I
shirya." Hannunsa ya zuba Cikin aljuhu yace." Baki isa ba ina tsaye a gaban ki ki shirya mu futa
me kike nufi ne."?Yanzu nana kaunar yi masa musu saboda ina jin tsoron abunda yayi min
d'azu, sai na fara kokarin kwabe doguwar rigar dake jikina na dawo daga ni sai brz da k'aramin
shiket iya gwiwa bayan pant dina na ciki.. Rigar atampar nake kokarin sanyawa ganin yana ya
k'urawa k'irjina ido... Fuzge rigar naji anyi na tsorata matse ta yayi jikin kofar ya zura hannunshi
ta bayan ta ya rike kugunta sosai! Kanshi ya cusa tsakanin breast dinta yana murzawa cikin
futar hayyaci k'amshin turaran ta ya dagula masa lissafi wani irin nishi yake saki yana gogo
fuskarsa a gurin. Asma'u ta dinga jin ta kamar tana yawo a gajimare tsigar jikinta ta dinga
mekewa wannan salon da yake mata zai zautata gashin shi na fuska sai tsikarin ta yake a
k'irjinta sai taji kamar anayi mata susa take nipple dinta suka kumbura suka fara k'yakyayi..
Ajiyar ,zuciya take sauke wa ba tare da tasan me take yi ba ta rungume kanshi dake k'irjinta
tana lumshe ido. Daukarta yayi kacokan ya nufi bed da ita plate tayi ta kasa motsa Dan yatsan
ta guda... Shi kuma yayi tsaye a kanta hannunsa cikin aljuhu kallon kurrula yake mata sosai
itama shi take kallo da lumssasun idonta lokacin ji tayi kawai tana bukatar taji shi a jikinta yana
mata wasa da Brest domin sun dame ta da kyaik'ayi..... Idonshi ya Dan sauya kala amma ba
sosai ba yace." Tashi ki sanya kayan ki.""" Tsabar bakin ciki da takaici ya sata fashewa da
kuka!! Murmushi yayi yace." Me nayi miki kuma." !? Da sauri ta mike ta dauki pillows ta fara jifan
sa dashi tana kukan takaici.

Komai ya hallara kowa yazo hatta da 'yan gidan su Asma'u an dauko su kwansu da
kwarkwatar su, Malami mai jawabi yazo Amarya da Ango kawai ake jira har yanzu nasu fito ba,
Jahid ya kira wayar Amjadu din yafi sau biyar bai dauka ba a zahiri kuma yaga lokacin da ya
shiga dakin Asma'u domin zuwa da ita kamar yanda ango da amarya suke futowa tare.....Cikin
gidan ya koma yana tambayar Granny ko Amjad ya futa ne bai sani ba, tace." Yana cikin dakin
matar shi k'ato da Neman fitina maza buga musu kofa mutane na jiran su......... Jahid yaji wani
Abu aran sa, amma take ya fara addu'a hade da danne zuciyar sa, ya karasa jikin kofar yana
bugawa.


Lokacin da Amjad yayi nasarar kwace pillows da Asma'u take jifan sa dashi ya rike ta a jikinsa
har sai Da dawo nutsuwar ta sannan suka ji bugun kofa sakin ta yayi da sauri! Jin muryar Jahid
din yana fad'in "Ka futo don Allah Ku aje jira." Itama Asma'u jin muryar Jahid din tayi saurin saka
rigar ta d'aura zanin atamfar, net din ya mik'o mata bayan ta d'aura d'ankwalin ta Dora a kanta..
Takalmin ta ya gyara mata sosai ta sanya ya nuna mata hanya da hannunsa, itace a gaba shi a
bayan ta suka futo.

Babu kowa a parlor domin granny da Iyami ma duk suna waje daf da zasu futa ya rike hannuna
cikin NASA.. Kwata-kwata baya son kusancin sa da ita saboda k'amshin ta yana gigitashi
daurewa kawai yake yi, tun daga futowar su har zaman su jama'a suke musu htona da wayoyin
su kai harda masu vedio ma masu camera man suna ta aikunsu mutane da dama suka dinga
mamakin Wannan hadin Fari da bak'a wasu hadin yayi musu wasu kuwa gani suke Amjadu yayi
wauta da ya karb'i auran Asma'u wadanda kuma suka San meye kyau suna yaba wa gami da
ganin nagartar Asma'u.. Zama sukayi cikin kujerar su Anutse sannan guri ya nutsu Malamai
kusan hudu ne dukaninsu sai Da suka yi tambihi kan zaman aure da rayuwar yau da kullum
sannan akayi addu'a aka fara ciye_ciye da rabon kaya abun gwanin sha'awa dama su Jahid
sun shirya tsaf........ Alina na zaune kujerar baya tana jin kamar ta cakawa kanta wuka ta mutu
da ganin Wannan bakin cikin wai me yasa ta ko wane fanni Asma'u take nasara a kanta gashi
dai dalilinta har suka San Amjad din,, Mimi ta aure shi tana zaune yanzu kuma Asma'u lokacin
da suka ji labarin faruwar hakan ta girgiza ta shiga halin damuwa da tashin hankali daurewa
kawai take yi don kar ta nunawa kawayen su halin Da take ciki har suka zo gurin Walimar a
lokacin aljanun ta ma sun so su buge ta Allah ya takaita.


Hafsa kuwa kyashi da bakin ciki ya hanata cewa komai mutumin da ta kwallafa rai a kansa
shine ya auri Asma'u tasan yayi mata nisa dole tayi kokarin cire shi cikin zuciyar ta ko da kuwa
hakan zai zama shine silar mutuwar ta... Hafsa da Alina daurewa kurrum suke yi har aka tashi
daga gurin walimar Su Jahid suka fara sanya mutane jikin mota...... Alina ta karasa kujerar
amarya da ango cikin daure wa tace"Sugar boy inayi maka fatan alkairi. """ da murmushi a
fuskarsa yace." Nagode Alina." Amjad duk Cikin 'yan matan shi yafi sakin jiki da Alina saboda ta
iya mu'amula da kisisina shine dalilin da yasa ma yaje birth day dinta... Wayar ta futo da ita ta
tsaya kusa dashi tana d'aukar su hoto shi kuwa sai murmushi yake yi.... Ta matso gurina zata
daukeni hoto wata banzar harara na maka mata nace"Matsa daga kaina."! Alina tasan jarabar

Asma'u murmushi tayi me ciwo ta kauce daga gurin... Asma'u yake kallo a fakaice yaga tasha
kunu girgiza kansa yayi kawai yana mamakin kishinta a kansa... Su Maryam ne suka karaso
gurimu ko wacce rike da k'atuwar waya suna ta d'aukar mu hoto, yak'e kurrum nake yi zuciya ta
duk babu dadi....... Ganin sun cika gurin ya sanya ya mike ba tare da ya kalli inda nake ba ya
bar gurin shima Cikin abokan shi ya shiga.


To sai daf sallahr magariba sannan taro ya tashi kowa ya koma gida rike da k'atuwar Leda
me hoton ango da amarya da kayayyaki a ciki abun burge wa sai muce Allah ya sanya
alkairi.Misalin 11:00 na safe aunt Hauwa suka iso gidan ita da k'awarta Zainab, granny da Iyami
suka samu a parlor suka gaisa da ita cikin mutumci nan ta nuna musu dakin Asma'u take suka
mike aunty Hauwa tana rike da wata Leda me Zane- Zane suka shiga dakin.

Ina zaune kasan kafet ina shirya baby domin a gurina ta kwana taki yadda da Iyami ko kadan
suka shigo jin muryar aunt Hauwa yasa na dago da sauri ina amsawa suka karaso dakin
nace"Aunt sannunku da zuwa.. Zama suka yi bakin gado na juyo muna gaisawa nace"Aunt Ina
Umammu Ashe dama hak...... Katseni tayi da sauri tace"Yanzu maganar k'orafi da tashin
tashina ta kare tunda dai gaki jikin gidan sai kiyi hakuri k'walla nagoge kawai ina gyada kaina
cike da takaici, tace." Ba zama ne ya kawo mu ba matso inyi miki bayani." Juyowa nayi ina
kallonta aunt Zainab tace"Ni banga abun kuka da damuwa ba ke da Allah ya mallaka mi miji na
tsrewa sa'a." Da sauri nace"Aunt Zainab auran irinsu abban baby had'ari ne wallahi ki dubi
yadda rayuwar Mimi ta kare duk a kansa."


Aunt Hauwa tace"Ke bana so shirme itama tata kaddarar kenan kowa da tashi dama Allah
yayi Mimi ba me tsawon kwana bace, kema kika iya zama dashi zaki dauke hankalinsa daga
kan ko wace mace shiyasa ma nake kokarin gyara ki. Kuma wallahi banda gaddama gurin
shimfid'a abunda yake tunzura zuciyar maza kenan har ta kaisu ha Neman Matan waja." Aunt
Zainab tace"Hakane kawata yaran yanzu sun kasa fahimtar hakan wai idan mijinki yayi miki laifi
sai ki kaurace masa a shimfid'a to ba haka ake hukunci ba. Idan kikayi fada da mijinki kar ki
FASA yi masa duk wani Abu da kika saba yi masa kawai idan kina so ki ga gazawar sa to ki
rage walwala a gida ki rage fara'a ki kama kanki, Tom shi kuma a lokacin zai shiga halin
damuwa zai San abunda yayi miki ne, kuma zaki bashi tausayi ki kara shiga ranshi, dalili zaiga
dukkanin wani hakkinsa kina sauke masa, take idan me tsoron Allah ne zai zo ya baki hakuri to
Kinga ko tanan kinyi winning d'inshi." Aunt Hauwa aunty Zainab suka d'age suna kara wayarwa
da Asma'u kai kan zamantakewar aure, kana suka fara yi mata bayanin yanda zata yi amfani da
kayan mata 'yan gaske Wanda da Kansu suka hada mata domin nemo mata martabar ta a
gidan miji suka yi mata bayani sallah dallah suka mike da niyyar tafiya Kuka ta sanya tana fad'in
sai kace wata mara galihu daga zuwa zaku tafi haba aunt Hauwa. "!!!

Cikin tsokana aunt Zainab tace"Aikuwa dai Gaskiya Dole muci kazar amarci gaskiya." Hararata
aunt Hauwa tayi tace"kin zama babbar kwabo wallahi idan ya shigo ya ganki kice me." ? Da
sauri na mike na bude wani firji dake can gefa Leda na ciro nazo na aje gaban su na Ciro

robobin yugut da biyu masu sanyi aunt hauwa tace"Baki da hankali Asma'u waye zai ci wannan
kajin da sanyi a jikinsu.."! Aunt Zainab ta bude ledar tana dubawa lafiyyayn gassasun kaji ne
sunji kayan had'u guda uku sai dai babu wacce aka gutsira sunyi sanyi kadan dalili frijin ba a
kunne yake ba... Zainab tace"k'aryar ki ta sha karya kawata inke baza ki ci ni zanci domin nasan
wannan kajin karshen su zubar wa da kyawun su, nuna min kicin in shiga in gasa yanzu...
Nace"Naga kamar akwai k'aramin kicin a parlor na bayan na babban parlor tace "muje ji nuna
min." Futa mukayi na nuna mata aunt Zainab ta kunna oven ta gasa kajinan tsaf sai kamshi da
turiri suke ta zubo su k'aton plate ta futo take kamshi ya cika dakin nima naji mi yau na ya
tsinke, kawai sai na zauna cikinsu muna ci muna hira, domin dama ko da na tashi ban karya ba,
duk da cewar ga kayan karin nan a je... Fula's din tea na jawo na hada tare da fad'in "Aunt ko in
hada muku tea din."? Gyada kai kurrum sukayi tare da fadin wannan ma ya isa... Kurbar ruwan
shayin nake ina tunani Amjad tun a gurin Walima rabona dashi har yanzu banji motsin sa
ba.......







Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login