Showing 33001 words to 36000 words out of 53693 words
Chapter 12 - LABARINA Series Complete by Mimi queen.txt
 MK ganin zata yiwa kanta rauni yasa ya rikota da sauri."Wifey ki dena fadin haka bake bace Allahne ya rubuta hakan kuma yaya yayi fushi baze saurare niba yanzu inya huce zanje in bashi hakuri, yanzu kiyi shiru na riga na shirya mana biza zamu wuce Istanbul acan zaki haihu insha Allah."
 Itadai kuka taci gaba dayi. 
Zuciyoyin kowa a jagu le suka isa gida zeeza se faman kuka take, suna isa diyam ta shige daki tana kuka ta daga waya ta kira rumana, 
Itama har lokacin kuka take nan tayi picking dukkansu sunata kuka, da kyar diyam tace."kiyi hakuri Aunty nanemi wayanku nafada muku muna hanya amma daga wayanki harna uncle ba wanda na samu a rufe sannan banda landline number house dinku dana kira na fada muku, kuma nayi duk wani abu dan afasa tafiyan nan yau amma daddy yaki kuyi hakuri ba laifina bane...." ta fashe da kuka, 
Maheer da yakejin komai kasancewar wayan a free take yace."ki dena kuka diyam dama Allah ya rubuta se hakan yafaru dan haka mubamu isa mu canza ba, yanzu abinda nakeso dake ki lallashi rumana tadena kuka taci abinci domin tunda abu nan yafaru takicin abinci se kuka take kuma hakan ze iya taba lafiyan abinda ke cikinta,  to dan Allah taya hankalina ze kwanta bayan tasa damuwa a ranta....." 
Diyam ta share hawaye."Aunty dan Allah kidena kuka kici abinci ki kwantar da hankalinki hakan ne zesa hankalin mijinki ya kwanta kuma kinsan manzan Allah صلاه عليه)  وسلم) yanasan macen da take kwantarwa da mijinta da hankali wacce zata kasance farin ciki a gareshi, amma kiyi hakuri abune ya faru bayanda muka iya domin dama wata rana munsan se hakan ya faru وماةشااون الي ايشاء الله رب المين
komai kikaga ya faru rubutaccene tun daga mahalicci dan haka ki kasance cikin المرءة الصلح
a gurin mijinki domin manzan Allah(SAW) yace:mafi jin dadin duniya itace Al mar'atus saliha wato mace ta gari:, kuma nasan insha Allah kina daga ciki..." 
Ijiyar zuciya rumana ta sauke cikeda gamsuwa da nasihan diyam, ta gyada kai bayan sunyi sallama da diyam ta dubi MK da yake jinjina hankalin diyam kunnuwanta ta kama da hannunta."Sorry baby boo boo bazan kara daga maka hankaliba insha Allahu..." rungumota yayi yanajin Allah yagama mishi komai daya bashi rumana yayi kissing dinta."Inasanki wifey....zan iya rayuwa dake kadai a cikin duniyan nan kece rayuwata, kece numfashina inasanki sugar pie." murmushi me ciwo tayi tanajin itama Allah yagama mata komai daya mallaka mata maheer domin shine rayuwarta itama zata iya rayuwa dashi kadai a duniya, 
Maheer daurewa kadai yake danyaga hankalin matanshi farin cikinshi ya kwanta amma yanajin zafin hukuncin da yayanshi ya yanke.........
Toh fah....... 
Alhaji yayi fushi sosai ya dau zafi...
Matar sojace....... 
✍️
8/20/21, 8:22 AM - Mimi: 🎀🎀🎀🎀🎀
     *LABARINA*
🎀🎀🎀🎀🎀
Alkalamin. ✍️
      
       *Mimi.👸*
                   Haleemart Iserh
                 *(ummu ramlat)*
*🌍MANAZARTA WRITERS ASSOCIATION 📚🖊️*
                     *M. W. A*
Bismillahir Rahmanir Raheem. 
       Dedicated to yhu my Amjad I love yhu 💋💋💖💖.
51&52
."Baby wai meye haka kinsa rigima a gaba nafada miki goban nan zamu wuce Istanbul amma kinsa rigima rigama, ko Istanbul dinne bakisan zuwa."? daga kai tayi yace."alright to wani kasa kikeso muje...." share hawaye tayi cikin rigima tace."Kano nakeso kuje....." "Kano kuma...."? ya tambaya ta daga kai."Eh Abbana nakeso na gani nayi kewanshi..." shiru yayi yana jinjina kai, ta marairaice."please baby booboo don't say no...."."alright baby indai hakan ze faranta miki ai ba damuwa gobe insha Allah semu wuce kanon......"
Kakalo murmushi tayi ta rungumeshi."nagode sosai husby...." kiss ya manna mata a kumatu yanajin kaunarta na circulation a cikin jinin jikinshi yace."alright yanzu muje muyi dinner..."
Rikoshi tayi suka tashi suka nufi dinning room, 
Akan cinyanshi yamata mazauni yazuba abincin ya fara bata kadan taci ta juyar da kai, domin tunda abun nan ya faru ta kasa samun nutsuwa balle ta saki jiki kaman da har yanzu ta kasa daina daurawa kanta laifi. 
Kashe kari sukayi sammako zuwa kano, a Marriott hotel suka sauka, 
Shiri tayi tsaf cikin atamfarta golden kirar dubai, duban maheer tayi daya zuba mata eyes tayi murmushi."na shirya husby zo muje." yayi murmushi."naga se rawan jiki kikeyi......" da sauri tace."to ba doleba inata dauki yau zanje naga Abbana...duk da bansan irin tarban da zan samuba."? ta karishe maganan cikin damuwa, cikeda kara karfafa mata gwiwwa yace."Insha Allah zaki samu sauka me kyau daga gurin Abba dama kowa kinji..taso muje" suna manne da juna suka fito. 
    Basu jimaba suka isa nasarawa G.R.A inda tunda suka doshi gidan gabanta ke fadi, horn yayi a wagegen gate din gidan inda me gadi yayi sauri ya bude mishi ya shiga yayi parking. 
Hannunshi na hagu yasa ya daura akan hannunta dake cinyarshi ta dago kai da har tafara kwalla ta kalleshi, lumshe ido yayi yace."ki kwantar da hankalinki kinji wifey......" 
Kofan motan ya bude ya zagaya ya bude gefenta ya fito da ita, jikintane keta rawa se kuka take handkerchief ya ciro yana goge mata hawayen da kyar yasamu ta daina kukan ta daidai ta kanta sannan suka nufi cikin gidan. 
Tun daga kofar falon take ssallama, jin shiru yasa ta dubi maheer ya lumshe ido."mu shiga kawai..." shiga sukayi tanaci gaba da sallama, dai² lokacin mairo me aiki ta fito daga kitchen kallon rumana take domin bata gane taba dan tayi girma kuma takara kiba da kyau da haske uwa uba kuma ganin ciki da tayi yafara bayyana bayan sunada labarin rumana ta gudu daga gidan Alhaji, 
rumana data ganeta tace."Aunty mairo...." still har lokacin kallon rumana take ta kasa ganeta, rumana tace."baki gane niba."? ta daga kai tace."ummu rumanace.." bata rufe bakiba taga mairo ta rungumeta tana kuka fadi take."kece kika zama haka kaman wata baturiya.."? dukkansu kuka suke kafin mairo ta saketa se lokacin ta lura da MK wanda yake balarabe sak."waye wannan rumana."? a hankali tace."Miji nane." mairo ta fashe da kuka."Allah sarki rayuwa kenan ummu Rumana yau kece kika zama haka dama duk abunda Allah yace zaka zama ba wanda ya isa ya hana." rumana tayi saurin cewa."Inasu mummy suke dasu aunty raudah da ya faheed naji kaman gidan ba kowa...." kuka mairo tasa."Faheed ya rasu umaima kuma na gadon asibiti tana daukeda HIV...." Itama wani kukan rumana tasa na tausayin yan uwanta cikin kuka tace."Allah jikanka ya faheed, aunty mairo ina Abbana....shikuma meya faru dashi..."? bata rufe baki ba taga mairo taja hannunta Kiiiiiii....luuuuu tabi bayan mairo se dakin Abba. 
 Yana kwance baya iya komai se kuka yakeyi da gudu rumana ta karisa ta riko hannunshi kuka take tana fadin."meya faru da Abbana....Abba katashi.." shiko ganin rumana da yayi kaman a mafarki yasa ya kara tsananta kuka ya kasa furta komai balle ya motsa, cikin kuka mairo ke fadin."kinga yanda suka maida mahaifinki rumana bakin ciki shiya maidashi haka kuma ko a jikinsu basu damu dashiba burinsu daya suga ba Alhaji a duniya." 
Maheer dake tsaye yayi saurin fadin."ai be kamata a barshi a gidaba asibiti ya kamata akaishi." karisawa yayi da kyar ya tayar da Abba ya daurashi a kan wool chair duban mairo yayi."dauko mayafinki mu wuce asibiti." tace."A'a ni zan zauna kada mutan gidan su dawo suga ba kowa......" rumana tayi saurin fadin."A'a aunty kizo mu tafi tare." 
Mayafi ta dauko suka fice, maheer yasa Abba a baya shida mairo shi kuma shida rumana suna gaba. nan yayi horn me gadi daya cika da mamaki ganin baki sunzo sun dauki me gida dame aiki sun fice, se ya fara tunanin ko kidnappers ne amma haka nan ya bude musu suka fice. 
 
  Babban Asibitin dake kano na Aminu kano ya nufa da Abbah. 
      Tun daga bakin gate me gadi ya tareta da tsegumin wai wasu sun tafi da Alhaji da mairo, a firgice ta shiga gidan tana kwalawa mairo kira ta tambayi duk masu aikin gidan sunce batanan haka ta duba bataga Alhaji ba, a firgice ta fito bakin gate tana tambayan me gadi"wasu irin mutane ne..."? me gadi yace."mace ne da namiji da alama larabawane ko indiyawa dan da alama ba'a kasar nan sukeba......." shiru hajiya tayi ta kasa ganewa, hannu ta daga ta kife me gadi da mari."sakarai kawai shashasha duk laifin kane daka barsu suka fita a gidan nan mtsssssswwwwww." taja dogon tsaki takoma ciki, 
Raudah tace."lafiya mummy meya faru..."? Haj. tace."mairo me aiki ta sace mahaifinku....." kuka raudah tasa tana fadin."shikenan mun shiga uku......" 
Shiru hajiya tayi ita ba tafiya da Alhajin bane ya dameta manufan mairo nayin hakan ne take tunani da kuma tunanin wasu mutanene wannan kenan seda Alhaji tayi ko ya?, rumana ne ta fado mata gabanta yayi mugun fadi domin haj. Asma'u tafada mata batun auren MK da rumana wanda bata soba dan taso ace raudah ko umaima ya aura. 
"Inko hakane dole na dau mataki akan yarinyar nan tun wuri tunkan ita ta gama dani". 
Mayafi ta dauka raudah na tambayan inda zata bata bata amsaba ta fice, 
  A haukace take jan motan firgici karara akan fuskarta, dajin da bokanta yake ta nufa kan wani dutse, 
Wani uban ashar ta rafka nan da nan wani bakin mutum ya bayyana kato baki wulik badda fentin da yayiwa jikinshi, bokan gunin ban tsoro ba kyan gani a firgice ta karisa gaban bokan tayi mishi sujjada (wa'iyazu billah, Allah tsarkake mana zuciyoyinmu ka kara mana tsoronka). 
ta dago."boka ina cikin tashin hankali.........." wani uban tsawa ya daka mata."ba'a kiran mana tashin hankali anan domin mu masu magance tane...." cikin muryarshi me firgitarwa yayi maganan jiki na rawa tace."Amin hakuri bokan halakakku boka me duniya kutukku kutukk mugun iri, tsafi ya dafa maka shirka da la'ana su tabbata a gareka bokan yan wuta, tabewa da halaka su tabbata a gareka......" shiko yasaki kunni a dole anamai kirari (Allah ka tsaremu ka karemu, wa'innan sunyi nisa basajin kira).  
  Hannu ya daga mata."nasan meke tafe dake batune akan yar mijinki rumana....." jiki na rawa tace."Eh hakane...hakane" yace"a yanzu komai ya canza shiyasa ban dau mataki akan taba tuntuni domin tana tareda namijj tsayayye a bayan ta kuma itama yarinyar a tsaye take domin sun dage da bautan Allah mu kuma bama iya zuwa ko kusa da bayin Allah masu tsoronshi dan haka yanzu ba abinda zamu iya...." (To fa kunji yan uwa mudage da addu'oi mu rike bautan ubangiji ba dare ba rana mu yawaita ambatonshi hakan zesa muyi nesa da Aljanu dama duk wasu mugayen hakittu da mugayen mutane, Allahsa mu dace), 
  da sauri tace."a temaka kaman yanda tsafi ya dafa maka a cikin basiranka aga me za'a iya akanta....." cikin tsawa yace."ba abinda zamu iya suma kansu Aljanun tsoron zuwa kusa dasu suke dan haka kema ki hakura." 
Shiru tayi tana tunanin rumana nema take tafi karfinta tunda tafi karfin boka tsatsuba kutukku kutukku mugun iri me duniya, 
Tashi tayi zata tafi ya daka mata tsawa bashiri ta dawo ta kwanta kaman yanda ta saba koda yaushe nan ya shiga amfani da ita (wa'iyazu billah), bayan ya gama ta tashi tanajin haushi ta fito lallai dole ta canza sheka domin taga gazawan boka me duniya anan gurin duk da bata taba zuwa mishi da bukata be mataba amma rumana ta gagareshi dan haka dole ta canza boka dan intafi karfin wani batafi na waniba, harshi kanshi mijin rumanan takeso a hallakar dan yanzu fadan da mutum biyu take........ 
Tofah fans waime rumana tama hajiyane wannan tsana haka, gashi yanzu ya shafi MK..... 
Tofah..... 
Nidai ba ruwana ina bargo....😷😷
Alkalamin leeymart bintu eirser bn edress bakori........🖊️
8/20/21, 8:22 AM - Mimi: 🎀🎀🎀🎀🎀
     *LABARINA*
🎀🎀🎀🎀🎀
Alkalamin. ✍️
      
       *Mimi.👸*
                   Haleemart Iserh
                 *(ummu ramlat)*
*🌍MANAZARTA WRITERS ASSOCIATION 📚🖊️*
                     *M. W. A*
Bismillahir Rahmanir Raheem. 
       Dedicated to yhu my Amjad I love yhu 💋💋💖💖.
 Allah ubangiji ka kara mana lafiya ka yaye mana abinda ke damunmu.. 
 Please 🙏 fans kutayani da Addua Allah yayemin abinda ke damuna domin kwana biyu wallahi banajin dadi sosai kuma wani abu na damuna please 🙏. 
53&54
Bayan yan gwaje gwaje doctor ya nemi ganin maheer, 
Bayan sun gaisa dr yace."ranka shi dade gaskiya ka kyauta daka hanzarta kawo mahaifinka asibiti domin daka jira wani lokaci u gonna miss him but............" maheer yace."Inajinka doct...." yace."don't be worry ba wani abu bane but yanxuma haka he's under comma he's under life and dead......" da sauri maheer yatashi a firgice, doctor ganin ya firgita yasa yace."yanada manyan cututtuka irinsu olser, siga,da ciwan zuciya me tsanani ga mutuwan barin jiki daya samu wato paralyze, the things that course the pains wounded is ansan yana dauke da irin wa'innan cututtukan amma ba'a kiyaye kalan abincin da ake bashi...." maheer yace."yanzu doctor please me za'ayi dan ceto rayuwarshi....."? doctor yace."akwai kwararran doctor a kasar Paris ba damuwa idan zaku kaishi can...." maheer yace."thank you doctor inba damuwa ko gobane zamu iya tafiya...." doctor yace."badamuwa." maheer yace."can we see him now...."? doctor ya girgiza kai."Nooo...har yanzu bamu samu kanshiba..." 
Maheer ya kara mishi godia harze fice doctor taraba yace."please one minutes." juyowa MK yayi, dr yace."Inata kallonka tuntuni kaman wannan shahararran mawakin Maheer khan assist name MK..."? maheer yace."uhmmm..nine..." dr cikin farinciki yace."gaskiya naji dadi da zuwanka asibitin nan ni fans din kane sosai inasan wakokinka duk Albums dinka daze fito sena samu ko ringing tone dina wakan kane, kuma ina following dinka a social media, please zamu iya daukan selfie."? maheer yayi murmushi."yeah...we can." doctor ya dafashi yayi murmushi shima MK murmushin yayi nan yadaga waya ya dauka godiya yama maheer daganan ya fice. 
  Rumana da mairo da suke zaune bisa resting chairs suka tashi da sauri kowa na tambayan lafiyan Abbah, lumshe ido yayi ya dubi mairo."gobe zaku wuce Paris keda Abba dan nema mishi lafiya... 
" da sauri rumana tace."ni kuma fa."? wani kallo yamata na ina zakije kibarni da yike agaban mairo ne se yace."baki ganin abinda kike dauke da shine ki bari su tafi su biyu inyaso muse muje daga baya." ta bude baki zatayi magana mairo tayi saurin cewa."ke ko ki zauna Allah ze bashi lafiya.." 
Ganin dare ya farayi yasa MK yace su tafi rumana taso ganin Abbanta amma an hanata kuma doctor ya hana wani ya kwana dashi yace, nurses zasu kula dashi, badan tasoba ta tafi. 
Guest house dinshi dake gwammaja ya nufa dasu, gidane babba ba karya a gyare yake tsaf domin yakan sauka anan in yazo kano domin yanada gidaje masu yawa a ko wani states, 
Mairo na shirin shiga kitchen dan tai musu warming wani abu maheer yace."baze kinyi girkiba." 
Rufaida drinks dake nan gwammaja yaje a mota yayo musu siyayyan kayan lashe lashe da tande-tande ya biya restaurant yayo musu oda ya dawo, 
Rumana chocolate chips cookies da shawarma se ice cream kawai tasha su dinma kadan danya takura matane, shiko haka yadan tsakura tsire da dambun nama se yasha yoghurt din rufaida unsweeted domin be cikasan zakiba yasha madaransu me kyau, mairo ko ai bude ciki tayi taci kazarta da doya da kwai, tasha fura da yoghurt kai taci abinci sosai domin rabon dataci abinci ta koshi harta manta, 
Bayan sun gama dubanta yayi da ido yamata alama akan ta tashi su shiga daki, sallama suka yiwa mairo suka shige daki. 
Kan kirjinshi ya janyota nan ta hau mishi shagwaba."uhmmm uhmmm nidai sena bi Abbana.." harda kukanta hankalin shine ya tashi ya kara kankameta."kiyi hakuri baby ki zauna dani domin kinsan bazan iya komaiba in ba kyanan ki temakamin kada kiyi nisa dani..." ganin ya marairaice yasata tausaya mishi domin se yanzu ta yarda su wasu halittune wanda daya baze moruba matukar ba daya. tace"to meyasa kai ba zakaje da shiba..."? yace."saboda ke...wallahi rumana ina fada miki baki yardane amma bazan iya numfashi ba matukar baki tare dani...." rungumeshi tayi."nagode sosai mijina u are d best handsome and cutie in the world I love you..." 
Dagota yayi cikin zolaya."Idan muka koma abuja zan ajiyeki a gidane ni kuma zan wuce nigar saboda sabon album dina da zan bude tun dazu nazifi asnanic da namej suke kirana jibine taron...." ya fiddo da wayanshi ya nuna mata jerin missed calls dinsu wanda harda na sauran mawaka da manyan mutane amma be daukaba, kankameshi tayi tuni ta fara kuka."ni bazan zaunaba tare zamuje." yakai kyawawan yatsunshi bisa kuncinta ya share mata hawaye yace."am joking wifey tare zamuje, dama baki taba zuwa maradi bako..."? da sauri ta daga kai, yace."to ban fada mikiba gobe maiduguri zamu sauka ta flight mugaisa da dangin umma jibi se mu wuce niger...." 
Kara rungumeshi tayi tasa kuka da sauri ya dagota."meye na kuka aini nafison kullum naita ganin cute murmushinki tareda hushiryanki me kyau me haskawa sannan cute kumatunki me bayyana madaran kyanki su dinga lotsawa." murmushin tayi."nagode sosai baby booboo u change my life with happiness nagode." da sauri yace."hummmmmmm wifey kenan godiyan me kike bayan niya kamata nayi kecefa kika fara jiyar dani dadin duniya kikasa nasan meye so kenefa kikasa nasan waye ni, ada na dauka ni MK ne shahararran mawaki numba daya me tashe amma yanzu nasan dan rumana aka halicceni kuma rumana itace MK, 
Ko wani namiji yana rabe wane yasha dumi a karkashin mace ni kece tawa matsugunin wacce ta ingantawa MK actris rayuwanshi uwa uba uwar yayanshi, rumana kin gamamin komai a rayuwa nagode zaki haifamin cuties babies kamarki nagode."









