Showing 48001 words to 51000 words out of 53693 words
Chapter 17 - LABARINA Series Complete by Mimi queen.txt
 cutarmin da mata." murmushi tayi."Me kake tunani da kace nawa nakeso a tunaninka kidnapping dinta nayi a'a ko daya......" da sauri yace."to me kike bukata....."? tace."kai nake bukata maheer....ni kai nakeso kai kadaine damuwata........" shiru yayi."yes kai nakeso maheer kaine damuwata ni indai zan mallakeka a rayuwa kome zai faru sedai ya faru...." yace."okey inna baki kaina zaki sakinmin matata...." tace."yes muddin kamin alkawarin zaka miko kanka zuwa gareni ita kuwa ka rabu da ita a rayuwarka to zan iya sakinta amma fa firstly u most have sex with me but zanci gaba da riketa a hannuna harse hakana tacinma ruwa a kanka kuma nasan halinka shiyasa zan bata tsaro na mussaman nayi tanaji sosai se burina akanka ya cika sannan ita zan rabu da ita lokacin ne nasan bazaka kara waiwayen taba."."okey indai haka kike bukata bakida matsala nidai fatana kada kisake yi mata komai." tayi murmushi."Aiba abinda muka mata..." yace."to ba gashi kun watsa mata ruwaba kuma kun mata rauni indai kinaso nayi abinda kikace to kada ku kara mata komai..." tayi dariyan mugunta."Ina daure wanefa amma inada kishi to kashedin dazan maka shine don't invite any police to this matter inba hakaba ur wife gonna die, domin yarana suna bibiye da kai...." ya share zufa."okey turomin da gurin ni kadai zan zo....." tayi dariya."and base kasha wuya gurin ganoniba am ur fioncy Zeeza......and kazo karshen round about dake area three junction zakaga wani makarantar boy's college to ina ciki nida jakar matarka kahanzarta zuwa nanda minti talatin inba haka ba zakaga gawar matarka....quick and save ur wife....." tana fadin haka ta kashe wayan. 
Ya salam ya furta addu'a kawai yakeyi ya duka ya tarbe kanshi me zeeza take nufine wani tanaji tayi, kuma meye burinta da se ya cika zata rabu da rumana, heaven sex with zeeza impossible, rabuwa da rumana tamkar an rabashi da ranshine amma baze yarda ta hallakata saboda shiba. 
Wurwuri zeeza tayi da wayan."Maheer....maheer kaine rayuwata." duban rumana tayi data tsureta da ido."Meye kike kallona mayya dena kallona ko sena kwakwule miki wa'innan idanun aljanun naki dukke kika jamin ina zamana kikazo kika rabani da mijina angona to bari yazo kasheki zanyi firstly after we having sex domin boka ya tabbatarmin ina diban sperms dinshi nakai za'amin asirin daze soni ni kadai ya manta da kowa ni kuma daganan bayan na kasheki na cika aikina zan daukeshi mutafi can wani guri muci gaba da rayuwa...mayya tunda kinfi karfin aljanu ni bakifi karfinaba nasa a hallakar dake da wannan tsinannan yaron naki tun yana ciki amma sun kasa to ni yanzu zanyi da kaina...." duban jijiigegen mutumin dake gadin rumana tayi tace."kada ka matsa daga gunta ko kadan." ficewa tayi tana waya, rumana tasa kuka ashe zeezace tasa asace mata cikinta to su me sukama zeeza da zata musu wannan mugun abun.....
A firgice ya juya ganin yayanshi ke kira yasa yasaki zazzafan huci da kaman baze dagaba se kuma ya daga Alh. yace."hello bloodline yakake...."? daurewa yayi yace."lafiya...." a firgice Alhaji yace."kanina meke damunka naji muryanka duk ya canza."? yaso yayi musu amma yana bude baki seya fashe da kuka a tsananin firgita Alhaji yake tambayanshi "meke faruwa, a hankali yace."yaya rumana...." yace."meya faru da ita."?  
Hankalinshi ya dada tashi jin MK na kuka kaman wanda akace mishi iyayenshine suka rasu. Y
ya tsagaita."Zeeza ta kamamin mata she want me to go and save her..." nan ya fadamai komai har ya yanke hukuncin zuwa dan besan me zata mataba in bejeba. 
Alhaji a firgice yace."saurareni MK i know how to handle all this yanzu bari na fada maka yanda zamu tsara plan din kafin na iso, kafara fadawa jama'an da sukeda alhaki da arean firstly." nan ya fada mishi komai tareda cewa ya hadasu da jami'an tsaron zasuyi magana yanda za'a kama zeeza batareda ta cutar da rumana ba. 
      Tsaki zeeza tayi."Mtsssww kai lokaci na tafiya baze zoba koda yike zan iya kwana inajiranshi kuma bazan kashe kiba se a gabanshi dan seya sakeki zaki mutu bazaki mutu da auren shiba..." ficewa tayi daga gurin. 
Cikin kuka rumana ta dubi mutumin."Zanyi fitsari..fitsari nakeji.." banza da ita yayi hakan yasa ta kara fadi tsawa ya daka mata."yimin shiru baza kiyiba kiyi anan mana.....don't disturb me.." be rufe bakiba yaga ruwa ya farabin kafarta alamun fitsari takeyi, gindin bindigan hannunshi yabuga mata akai nan danan jini ya farabin kanta seda tunaninta ya dauke na yan mintuna kafin ya dawo, wani uban ihu tasa cikin tsawa yace. "Maza hadiye kukanki ko nasaki ki hadiye bindigan nan.." hannu yasa ya kwance igiyar da aka daure mata kafa da hannu dashi yace."maza tashi kifita kiyi fitsarin ki dawo kada kiyi tunanin escaping domin gaba daya gurinnan zagaye yake da yarana......." 
Ya juya baya kenan ta janyo wani katako dake gurin ta buga mishi a keya take ya fadi, a firgice ta rarumi bindiganshi tayi waje da gudu da nufin tayiwa zeeza barazana, amma tana ganin zeeza seta rude ta ruga da gudu a sittin zeeza ta bita, wani guri rumana tayi da baya bullewa domin karshenshi ginine tsayawa rumana tayi cikin kuka tana nunawa zeeza bindigan."kada ki matsoni in kika matso sena harbeki...." Zeeza da tasan rumana sam bazata iya harbin taba domin ko bera tasan rumana bazata iya kashewa ba, matsawa takeyi kusa da rumana hannunta dauke da wuka, harta isa da gudu rumana ta yarda bindigan a kasa ta ruga da gudu da gudu itama zeeza ta bita ta rikota. 
Rumana ganin zeeza da gaske take bil hakki dagaske take seta caka mata wukan yasa tafara kokarin kwatar kanta nan suka fara kokawa, 
MK daya kariso gurin a mota yan sanda na binshi duk sun kewaye makarantan sun kama yan ta'addan duka, ganin rumana tayi wani gu da gudu zeeza tabita yasa yabi gurin da sauri suma yan sandan suka bishi, 
Da gudu ze nufesu ganin suna kokawa da wuka wani daga cikin yan sandan yayi saurin hanashi yayinda wani ke fadin."ki miko kanki cikin ruwan sanyi u are under arrest...." a gefen ciki taci nasaran cakawa rumana wukan zata kuma kenan rumana ta kauce zeeza ta juya hannun nan zeeza ba tareda tasaniba ta cakawa kanta wukan wanda ya shiga har cikinta ya nado yan hanjinta zaro ido tayi, rumana tayi saurin rike wukan a nufinta na temakon zeezan jini na bin hannunta, a take a gurin zeeza ta fadi a kasa, itama rumana zube gwiwwowinta duka biyu tayi a kasa  tasa kuka tana dafe da gefen cikinta da jini ke zuba, da gudu MK ya karisa cikin kuka kaman zararriya take kallonshi se lokacin tasaki wukan a kasa ta rungumeshi tana kuka, da sauri yan sandan suka karisa kan zeeza ganin ta mutu yasa ogansu yayi saurin cewa."U are under arrest Mrs MK." maheer da yake duke yadago da sauri."are u in seance."?  yace."yes sir am sorry mu dukanmu ba wanda yasan meya faru mun daiga suna kokawa se daya ta fadi ta mutu to bamuda hujjan da zamuce ba ita bace bincikene kawai ze nuna hakan am sorry." rikota ogan yayi tana kuka tana rike maheer.."wallahi banyi komaiba bani bace..." MK ya fizgeta daga hannunshi."how dare you dazaka kama matata for no reasons..." ogan yace."sorry MK amma a yanzu mubar hukuma tayi aikinta duk da ko nasan matarka seta fito domin batada laifi.." cikin fushi yace."can't u see she is bleeding..." dan sandan yace."ai hospital zamu kaita first daganan kuma se mufara bincike." MK yayi tsaki, 
MK da rumana motan ogan yan sanda suka shiga yayinda su kuma sauran suka dauko gawan zeeza da sauran yan daban da suka kama tareda mutumin da rumana ta bugawa katako ya suma.
Mimi ποΈ.
8/21/21, 8:03 AM - Mimi: πππππ
     *LABARINA*
πππππ
Alkalamin. βοΈ
      
       *Mimi.πΈ*
                   Haleemart Iserh
                 *(ummu ramlat)*
*πMANAZARTA WRITERS ASSOCIATION πποΈ*
                     *M. W. A*
```Kungiya d'aya tamkar da dubu.Masu Nazari da Aiki  da Ilimi, Burin 'kungiyar a ko da yaushe shine ta fadakar ta kuma Nishad'antar da masoyan ta. πποΈ```
------------------------------------
Bismillahir Rahmanir Raheem. 
       Dedicated to yhu my Amjad I love yhu ππππ.
~END~
```Last page insha Allah.```
69&70.
```BAYAN WASU SHEKARU```
Cikakkiya kuma hamshakiyar mace na hango zaune a office din wanda kallo guda zaka mishi ka fahimci na likitocine duba da kayan dake ciki kuma daga gani ba'a kasar Nigeria bane, tana sanye cikin kayan likitoci wanda ya kara mata kyau ta daura mini hijab fari a saman lap court din dake jikinta, tana juyi akan kujeran. 
Rumana ta kara cika ta zama hamshakiyar mace wacce take cikin manyan matan first ladies masu tashe a zamanin, ta kara zama cikakkiya kuma kosassan mace ta kara kyau tayi haske kallo guda zaka mata ka fahimci irin kwamciyar hankalin da take ciki, babban Asibiti wanda akeji dashi a kasar MK ya bude mata a kasar England inda yanzu a can suke rayuwa, gaba daya ita da iyalanta zuwa lokacin yaranta uku, yayinda MK ya kara zama hamshakin mutum wanda duk duniya ta sheda dashi kuma take kaunar wakokinshi Infact dai ana damawa dasu. 
Wayane makale a kunninta tana magana cikin baturen harshenta tana murmushi wanda yake haddasa bayyanuwar dimples dinta dagajin yanda take wayan zaku fahimci da wanda takeyi wato mijinta abun begenta, siririn tabarau din dake makale a manya manyan bold eyes dinta da yake kara bayyanar da madaran kyanta ta sauke kasa,."okay cuddle buddy yanzu zan tafi cos zan biya school dinsu pinky na daukota...." banji me yaceba se cewa tayi."au batun Aunty umaima ai ina bata kulawa sosai yanxuma na baro ward din da take ta samu sauki sosai....." tace."okey seka dawo I love you." kashewa tayi ta tashi tsam tadau handbag dinta da key din motanta tayi waje. 
Inda kowa ya ganta zubewa yakeyi inda kaf dinsu ma'aikatanta turawane asibitinta yayi suna a duniya dan har daga kasashe da dama kawo patient ake, cikin fara'a take amsawa mutane harta fice. 
Ta nufi tsantsareren motanta da kallota kawai ya isa ya rikitaka ya tabbatar maka da matsayin rumana ta wuce inda ake tunani amma duk da haka basu dauki duniya da zafiba, 
Shiga tayi ta danna remote da kanta ta fara driving batareda anyi control dintaba, international tours Turkish ta nufa, makarantar na yarane dake England wanda seka rufa katada kai ko a kasar zakasa yaranka a school din domin hatta shugaban kasan England yaranshi a school din suke makarantar na manyane ba karya. 
Can saman upstairs ta hango pinky cikin pink uniform dinta wanda komai na jikin yarinyar pink ne hatta lips dinta da fatan jikinta pink color ne, 
Yaran school din ne wwa'inda kaf dinsu turawane wa'insun suma larabawane da indiyawane ke zagaye da ita tana raba musu chocolate wanda shima kanshi chocolate din pink chocolate ne, kowa fadi yake cikin turanci."thanks you pinky....." 
Pinky motan mummynta ta hango hakan yasa tayi musu waving bye ta sauka da gudu..., fitowa rumana tayi daga motan tayi yar lelen nata ta ruga da gudu ta rungumeta cikin shagwaba yarinyar tace cikin turanci wanda hausa be zauna a bakinta ba."Mummy kinyi late..." Rumana ta rikota."Sorry my pinky darling na tsaya duba patient ne am sorry ta riko kunnuwanta." pinky tayi murmushi."mummy where is daddy...."? Rumana tace."yana tareda baki a guest house.". 
Nan suka shiga yarinyar na kwance a jikinta se surutu da shagwaba take mata har suka karisa dan kareren gidansu. 
Da gudu pinky ta fito hydar daya fito sanye da short jumper da riga armless wanda yanzu be wuce 12years ba ze tafi lesson, ya bude hannu pinky ta fada da gudu tana dariya cikin turanci yace."My pinky kin dawo."?  domin yaran hausa be zauna a bakinsuba, pinky da bazata wuce six years ba ta daga kai."Eh ya droon...." da sauri hydar yace."sannu da dawowa mummy." tace."yawwa droon zaka wuce lesson." yace."Eh..mummy wai daddy yace baze barni na fara driving yanzuba bayan kinsan papa (Alhaji sadeeq) ya siyamin new car daga Germany." tace."Eh ai yanada gaskiya gara driver ya dinga driving dinka ba yanzuba ka bari kakai 15." 
Ya bata rai."Au mummy namanta kinyi baki." tace."su waye.."? yace."bansaniba mummy." hakan yasa da sauri bodyguard suka bude mata kofan ta shige. 
Nany ta samu zaune tana bawa chuchu madara, (karamar yarinyar rumana), tana ganin rumana ta tashi "Sannu da zuwa hajiya." da kai ta amsa tareda fadin."droon yace nayi baki." tace."hakane suna blue falo...."
Karisawa rumana tayi ta amsa chuchu daidai lokacin billy pink ta shigo rumana tace."oya jeki aunty sajna ta cire miki uniform din ta shiryaki.." pinky tayi sama da gudu ta nufi pinky room dinta domin ita komai nata pink ne saboda ita komai na gidan ya zama pink kallon sha'awa dukkansu sukabi pinky dashi, bayan ta haye rumana ta nufi blue falo. 
Daga hydar se bilkeesu wacce suke kira da pinky wacce bala'in san da takewa pink color ne yasa suke cemata pinky kuma dama bilkeesu sunan mahaifiyar Maheer ne wacce yanzu billy pinky durling bazata wuce 6years ba, bayan pinky se chuchu wacce taci sunan mahaifiyar rumana wato rahma, yanzu shekarunta hudu domin tsakaninsu da pinky ba nisa tana zuwa play group itace yanzu karama, 
Dattijawan turawane su shida wanda kowa da abunda ya kawoshi kasancewar ta bude wani kungiya na tallafawa tsofaffi, marayu, mara gata da kuma kananan yara da duk me neman temako hakan yasa suma wa'innan bayin Allahn sukazo mata da nasu kukan. 
Allah sarki rumana baiwar Allah nan take ta share musu kukansu. 
Kai Allahu akbar rayuwa kenan. 
******************************************************
Wanka tayiwa chu chu tana cikin shiryata message din MK yashigo akan taje bedroom dinshi, murmushi tayi bayan bayan ta gama shirya chu chu itama ta shirya ta kara turare jikinta da turarruka masu kamshi da sirrika ko ina yaji, fitowa tayi inda tasamu hydar da pinky a zaune a falo, hydar na assignment pinky kuma na drawing tana sanye da short tight trouser da free size top duk kayan dake jikinta pink ne hatta earrings da siririn sarkanta da zabbunanta duk na gold suma pink ne hatta duwatsun da aka zuba mata a sumar kanta me sheki da alama na gold ne suma pink ne, 
Yaran a tare sukace."Sannu da fitowa mummy." ta daga kai."Yawwa droon, pinky ga chu chu nan ina gurin daddy." chu chu ta fada jikin droon, ita kuma  Seda ta hada mai coffee me zuma sannan ta dauka ta nufi dakin MK. 
Tana shiga ajiye cofin coffee tea din tayi bisa stool, ta aijiye cup cake  din dake hannunta bisa bedside table.
Yana zaune kan kujera one sitter yana sanye da wani hadaddan fine pyjamas masu bala'in kyau fuskarnan nashi ma'abociyar murmushi se kyalli take jita yake kadawa, hijabin jikinta ta zare inda wani arnen shigene a jikinta na wata arniyar riga transparency water am less gownth tayi bala'in mata kyau kaf surorin jikinta a bayyane suke, 
Kan cinyanshi ta zauna tana murmushi yasa hannu ya rungumota ta baya yana sumbatan wuyanta taja numfashi.."Nagode sosai mijina kaine rayuwata kacanzamin LABARINA daga na kunci ya koma na farin ciki amma bansan mezanceba inasanka sosai baby boo banda bakin da zan ma godiya kaine rayuwata." ya kara rungumota."dazu muka gama magana da Asif seen next week zamu tafi london domin za'a bani kyautar kambu na duniya a kasar London za'ayi taron wanda shugaban kasar ne ya hada."."wow gaskiya nayi murna mijina Allah kaimu." 
Ya tura hannu yana latsa nononta da suke a mike yace."dafatan yau za'a bani inci kinga rabona fa daci tun dazu da safe...." 
Wani irin murmushi tayi wanda ita kadai tasan abunda ya kunsa se kuma maheer da rayuwansu ke jone tuni ta fara hawaye ta kara rungume shi."Nagode sosai mijina naga jarabawa a rayuwata mijina naga jarabawa kala da kala har daga baya jarabawan kan kazafin kisan kai yazomin amma da yike Allah ba azzalumin bayinsa bane da gaskiya tayi halinta se aka gano banida laifi, nagode sosai mijina LABARINA ba abinda ya kunsa se tsantsan jarabawa idan ubangiji ya jarabcemu a rayuwa hakan bayana nuni dacewa baya sanmu bane a'a hakan yana nuna mana cewa muna daga cikin mummunaine dan haka bayin Allah muyi tawassali ga ubangiji duk jarabawan da yake mana kada mu kosa Allah ubangiji ya bamu ikon cinyewa, 
Kiss ya manna mata yana lashe hawayenta."kaji uwar iya tsara zance..." ta bugeshi a kirji cikin wasa."ba wani ai kai ka koyamin." yayi saurin rike haba."ni a'a kada kimin sharri sedai ko ```UMMU RAMLAT```....."?  ta turo baki."Eh naji mijina harka tunamin ina jidda matar rayyan." yace..."Eh." tace."tacemin tanaso tasan Ummu ramla- saboda yanda takejin labarinta...." yayi murmushi."to ki bata numbanta." tace."A'a numbanta nada tsada dan har haddaceshi nayi." yace."Eye to menene..." tace." ~09035221937~" yace."to yayi autar ummu ramlat,....ya kamata mu samarwa chu chu kani ko kanwa, amma kafinnan akwai abinda kike bukatane ko kuma abunda kikeso na temaka miki dashi ta bangaren kudi ko wani abu." 
ta sake rungumoshi."ba abinda nake bukata inada kudi a hannuna sosai nan da two days insha Allah nakeso afara ginin gidan marayun nan amma in bukatan yazo zan fada maka." ya shafo cibiyarta."Ina alfahari dake matata kece rayuwata i can't do with out u. " tace."ai wannan kai za'a jinjina mawa domin kome na zama yau a rayuwa kaine sila gaskiyar masu iya maganane da sukace every successful women they must be a strong man behind her. hakane mijina wallahi na yarda." 
yayi saurin cewa."and than in every successful man they must be a wife....." Ido ya kashe mata cikin wani irin kallo yace."kece rayuwata my Abna....."
hanci yakai mararta yana shinshinar kamshinta tareda cewa."rufe idonki.." ba musu ta rufe seda yace, ta bude. Sannan ta bude. 
Dan zabuta tayi ta kankameshi ganin beran roba, yayi dariya"matsoraciya yau shine tsarabanki....." 
Ta daure."ni ba matsora ciya bace kuma bana tsoron beran roba nefa ai baya cizo..." yace."to taba









