Showing 30001 words to 33000 words out of 53693 words

Chapter 11 - LABARINA Series Complete by Mimi queen.txt

ta rubuto kaman haka "Good! kayi hakuri ina takurama ko? nasan kana tareda wacce zaka aura shiyasa kaki picking wayana......" yana karantawa yasan taji haushi hakan yasa da sauri yayi dialing numbanta amma ya kira kusan sau goma taki picking, hakan yasa yayi tsaki dan yasan tayi fushi kuma bayasan fushinta at all hakan yasa ya juyar da motanshi zuwa access international hotel, da sauri zeeza tace"ya naga ka canza hanya...."? be bata amsaba seda ya karisa yayi parking tareda dubanta."jirani ina zuwa...." ficewa yayi da sauri ta jinjina kai."hotel hmmmm."


Rungumeta yayi yana lallashinta sosai cikin kuka tace."banada kowa se kai mijina kaine gatana dan Allah kada ka barni gani nake wata rana za'a iya kwaceka daga gareni...." yace."ba wanda ya isa ya kwace ni kaman yanda ba wanda ya isa ya kwace minke ke tawace har abada nima nakine, dan haka kiyi shiru ki dena wannan tunanin, tare nake da zeeza tana waje a mota bari naje na maidata sena dawo kada tagaji...." kuka me karfi tasa yace."me kuma ya faru...." tace."Inada kishi mijina zuciyata zafi takemin in ina ganinka da wata macen banasan ganinka da zeeza please mu koma gidanmu na gaji da wannan garin." murmushi yayi ya kai mata kiss a pen cheek yace."kada ki damu gobe zamu koma tunda kin gaji yayi ko...."? ta daga kai, yace."to share hawayen kuma banasan kukanki dagamin hankali yake ya hanani nayi komai....." tasa bayan hannu ta share ya kara bata light pecks ya fice.


Zeeza kam ta gaji da jira hakan yasa ta fita ta shiga cikin hotel din tana tambayan MK.
Managern hotel din yace."wannan shahararren mawakin Maheer Khan ai yau kwananshi hudu a hotel din nan shida matanshi......." bude baki tayi a firgice tace."dan Allah zaka iya fadamin numban room din......."
DaiΒ² lokacin maheer ya fito ya bita da wani kallo."meyasa kika fito daga motan......"? ta bishi da kallon tuhuma hakan yasa ya fice, tabi bayanshi da sauri tana shiga motan, cikin tsiwa take fadin."ya maheer meya hadaka da kwana a hotel kai da wata..."? wani kallo ya bita dashi."wannan wani irin tambayane zeeza."? "Eh dole kace haka bayan managern hotel din da kanshi yacemin yau kwananka hudu kai da matarka ni kuma a iya sanina bakada mata semi, dama abunda yasa baka kwana a gida kenan kuma abinda yasa kadena zuwa kenan saboda karuw.......... "


Bata karisa ba ya kifeta da mari."ke ni sa'an kine ni tsaran kine? koda wasa kada ki yarda raini ya shiga tsakaninmu domin ni ko yanzu zan iya fasa auranki tunda ba'a dauraba ke ko an daura abu me saukine na rabu dake....." kunci ta rike tanata kuka har suka kai gida.
A kofar gidan yayi parking ya dubeta."fitan mun a mota in kinso inkin shiga kice musu ina can hotel tareda karuwa....fita nace..." ya daka mata tsawa da sauri ta fice yaja motan da karfi har yana watsa mata kura ya bar gurin.


Itako zeeza tsoron kada ya fasa auranta yasa tayi shiru da bakinta, shiko gurin kaunarshi ya koma aka caskali kauna.








Kanshe kari suka juya Abuja a can dinma soyayya akaci gaba da sha ba kama hannun yaro kullum sabon kauna da san junansu karuwa yake a zuciyoyinsu.








Ummu ramkat.
8/20/21, 8:22 AM - Mimi: πŸŽ€πŸŽ€πŸŽ€πŸŽ€πŸŽ€
*LABARINA*
πŸŽ€πŸŽ€πŸŽ€πŸŽ€πŸŽ€


Alkalamin. ✍️

*Mimi.πŸ‘Έ*


Haleemart Iserh
*(ummu ramlat)*


*🌍MANAZARTA WRITERS ASSOCIATION πŸ“šπŸ–ŠοΈ*
*M. W. A*


Bismillahir Rahmanir Raheem.




Dedicated to yhu my Amjad I love yhu πŸ’‹πŸ’‹πŸ’–πŸ’–.






Sorry fans nasan kunata jirana am sorry wlh banda lapiyane kwana biyu am sorry readers.




47&48






Bangaren Abba kam tunda ya kwanta paralyze ba wanda ke kula dashi se mairo mai aiki, domin ko haj. ko kadan batai nadamaba domin ko sema sabon lalle data kulla raudah kam tayi nadama sosai dan ganin halin da yar uwarta umaima ke ciki ga karshen dan uwanta da yazo a wulakance yanzu fatanta daya uwarsu ta gane gaskiya,
Haj. maryam kuwa duniya tsantsa tasa agaba duk da tasan asirin datawa Abba ya karye amma acewarta ai yanzu bashida amfani duk iskancin da taga dama yi take a gabanshi kuka ba irin wanda Abba bayayi dan yasan Alhakin rumanane ke bibiyanshi se yake ganin inama yanzu zata dawo ya roketa abinda yayi mata duk da ba cikin hayyacinshi bane,
Domin indai Alhakine yasan ko kadan be fara ganiba.
yana daga kwance baya iya komai se hawayen dake zuba daga idanshi zuciyanshi na tafarfasa mairo ke mishi komai ta kwantar ta tayar saboda akwai amana a tsakani...........










***********************************************************************************
Basu jima da gama aikiba itada sabuwar yar aikin da maheer ya kawo mata danya sallami kuku acewarshi yanada kishi baze yarda ta zauna daga ita se kuku a cikin gidan ba inya fita shiyasa ya samo mata sajna wacce bata cika jin hausa sosaiba, kuma tanajin dadin zama da ita saboda tare sukeyin duk aikin gidan,


Maheer ne ya dawo ta tashi da sauri ta rungumeshi, ciki suka shiga seda sukayi wanka a manne suka fito, dinning room suka nufa shiyayi serving dinsu daganan ya janyota yana bata itama tana bashi, se yasa mata abincin a baki ta tauna ta fito dashi ya cinye na bakin nata shima seya tauna yasa mata a baki a haka suka ciyar da junansu.


Kan faffadan kirjinshi ta kwantar da kanta tanajin zuciyarta na tashi sedai kafin tayi wata wata ta fara kwaramai amai a jiki seda ta gama tsaf sannan ya dagata sukayi ciki ya wanketa shima ya wanke kanshi, beyi auneba yaga ta fara wani aman
tausayi ta bashi ganin yanda take kwara amai kaman zata amayar da kayan cikinta dan duk abunda taci seda ta amayar dashi harda hawaye,
duk tausayinta ya kamashi ya sake wanke mata jiki ya fito da ita doguwar rigan material yazura mata."tashi muje asibiti......" ta lumshe manya manyan sexy ball eyes dinta da zazzabi ya rufeta lokaci guda cikin hawaye tace."ba karfi a jikina baby booboo bazan iya tashi ba....."
Waya ya daga ya kira permanent doctor dinshi.


Ba'afi 10mints ba sega doctor saif nan yazo.
bayan yan gwaje-gwaje ya dubi MK cikin farin ciki yake fadin."congratulations yallabai ur wife is pregnant seven weeks........" rungume rumana yayi saboda murna a gaban doctor yana kissing dinta fadi yake."thank you so much wifeey thanks for the gift that u gave me, u change my life with source of happiness, thank you yanzu kuma zaki haifamin cutie triplets kamanki thank you sugar pie. " itadai kasa cewa komai tayi.....




Bayan doctor ya tafi jikinshi ya janyota ya dage riganta sama yana shafa cikinta yana murza cibiyanta yana lumlumshe ido yace."shikenan yanzu abunda muka dade muna kulle kofa munayi kowa ze sani......." da sauri ta tashi a firgice."wayyo....Allahna....shikenan yanzu zeeza da Alhaji zaau san abinda muke aikatawa na shiga uku......." ta fashe da kuka, ganin duk ta tashi hankalinta se kuka take yasa ya kara rungumota."stop....shedding ur tears wifey ba wanda ze sani ba wanda ze gane sedai ganinki sukai shine zasusan me muke aikatawa amma inba hakaba ba wanda ze sani."
Seda ya kwantar mata da hankali ta dena kuka tayi bacci sannan yasamu nutsuwa....













Sosai cikin kebawa rumana wahala dan haka bata iya komai ko aikin gidan duka sajna keyi maheer na kula da ita yanda ya kamata,
Bikin MK da zeexa ya matso amma seya nemi a daga domin rumana najin lokacin bikin yayi tasa rigima ta dena cin komai ta rame ga wahalan ciki hakan yasa ya nemi a daga saboda bayasan damuwarta se yaji inama a fasa bikin dan kwanciyar hankalin matanshi....










Bayan wata hudu.....
Cikinta ya bayyana kasancewarta mai girman ciki tayi kiba kirjinta ya cicciko tayi haske ta kara kyau domin maheer na cikata da ingredients madaranshi me kyau, kallo guda zaka mata ka gane tana dauke da ciki domin cikinta ya daga.








**************************
Shiri yake tsaf ze koma office yayinda rumana ke makale dashi se shagwaba take zuba mishi, face dinta ya kamo yana kallon eyelashes dinta da suka jike da kwalla yace."ba kiso na koma office din nayi zamana ko....."? ta turo baki cikin shagwabanta na koda yaushe ta juyar da kai."uhmmmmm...." yace."alright nafasa zuwa, kinji dadi....."? ta zunburo baki tareda daga kai. yace."good to inna zauna me za'a bani......" ta kanne ido cikin kissa."Za'a saka ka a honey pot......." rufe fuska tayi saboda kunya ya rungumota..."dagaske....."? fuskanta na rufe ta daga kai yace."dama kwana biyu an hanani shiga aserderm inyi iyo...." katseshi tayi cikin shagwaba."ba.....ba....kai...bane...." yace."menayi....."? ta nuna cikinta."babyn daka ajiye anan shike bani wahala...." yayi saurin kissing cikin yana fadin."sorry wifey...baby kana wahalar da mummy da yawa amma kiyi hakuri....baby kace a temaka aba daddy clit yaci........" rufe fuska tayi da sauri."kada ka koyama babyna rashin kunya.." dubanta yayi."Iye ji wannan babyn se kace kedin ba baby bace..." bubbuga kafa tayi cikin shagwaba."uhmmm...uhmmm.ni ba baby bace tunda harna samu baby." ya rikota yana dariya."ke babyce mana amma babyna wallahi wifey ko tsufa kikayi u are still my baby..." shiru tayi tana murza ido.
Ya kamota."Oya zo a bani twins nasha...." kamota yayi yamata goho yayi kasa da yar yololuwar rigar dake jikinta ya duka ta karkashinta ya cafki nononta, yanasha kaman yasamu sweet yafi 20mints sannan ya dago yana tande baki kaman wanda yasha zuma murmushi yayi ya dagota yana murza fatan jikinta yana lumlumshe eyes yace."I like ur softness ina san jikinki...." tayi murmushi yaci gaba."U have soft body too swampy I love yhu." ta kanne ido."Like urs...." yayi murmushi yace."Sure.."? ta kuma kanne ido tareda daga kai."yeah.everythings in ur body is soft badda one thing." da sauri ya kamo hannunta."taba kiji it's soft now." hannunta ya dora a penis dinshi da take a mike dan mikewanta abun har tsoro yabawa rumana jin yanda take zillo kaman zata fasa wando ta fito da sauri ta kauce hannun tana fadin."Na ji nika rabu dani....." yana mata wani kallo yace."In rabu da kefa kikace? bazan rabu dakeba sekin tsotsa kinsha abinki...."
Cakulkuli ya fara mata tana dariya pillow ta dauka ta buga mishi cikin wasa wani filon ya janyo me shape din heart cikin wasa ya buga mata ta janyo katon pink teddynta ta buga mishi.
Haka suka dingi wasa da pillow da teddy cikin annashuwa da farin ciki data gaji kawai seta baje a gadon tana fadin."na sadakar zan sha...." kanta ya fada ya sakar mata nauyi yana tsotsan wuyanta kara ta saki."Wayyo ka dannemin babyna." da sauri ya dagata ya janyota jikinshi yayi kasa da wandon jikinshi tabi abinshi da kallo hannu takai ta rikota ta bude baki ta turata tana lunlumshe ido, tana wasa da twins dinshi da dogayen yatsunta nishi yake yana kara danna kanta yana matsa boobs dinta,
dagowa tayi da sauri hakan yasa yayi saurin fadin."me kuma ya faru nisful hayatee.." tace."ba kaji ana danna door bell bane a kasa may be baki mukayi.." yayi kwafa"In ma bakinne baga sajna banan zata bude musu kofa ta kula dasu." tace."No ya kamata naje na duba." yace."bari dai naje na duba ki jirani.." ta make kafada."Noo ai nice matar gidan dan haka bari naje na dawo." ta zura riga ya rikota."kiyi sauri ki dawo am in needed I want to see me flying in the ocean, amaryarki na bukatanki honey queen u are the most cutie and honey queen in the world I love yhu my lip soft loly pop." ta damki penis dinshi da take a waje mike tayi murmushi."don't be worry yanzu zan dawo I luv you more my champ..." ta tsotsi lips dinshi na kasa sannan ta fice.




Se bayan ta nufi downstairs ne tafara tunanin wasu bakine itadai tunda tazo gidan ba bakin da suka taba zuwa gunta sedai ko bakin maheer ne.






Gaban tane yayi mummunan faduwa tana gama saukowa haj. Asma'u da suketa bin gidan da kallo basu lura da rumanaba a firgice suka juyo, idansu gaba daya ya sauka akan rumana cikin jikinta daya fara bayyana kaf suke kallo harda Alh sadeeq khan dasu Aknan.
A firgice zeeza tace."Utumar uba...uban me kikeyi a nan......."?






Toh fah.


Wata sabuwa.






Nidai ba ruwana ina tareda sojana bansan chakwakiyar da ake yiba.




Kada tashin hankali yasa ku manta da alkawarin da kukayiwa rumana na zaku hada mata mayan baby to pah lokacin yazo.....






Taku.
Ummu ramlat. ✍️
8/20/21, 8:22 AM - Mimi: πŸŽ€πŸŽ€πŸŽ€πŸŽ€πŸŽ€
*LABARINA*
πŸŽ€πŸŽ€πŸŽ€πŸŽ€πŸŽ€


Alkalamin. ✍️

*Mimi.πŸ‘Έ*


Haleemart Iserh
*(ummu ramlat)*


*🌍MANAZARTA WRITERS ASSOCIATION πŸ“šπŸ–ŠοΈ*
*M. W. A*


Bismillahir Rahmanir Raheem.




Dedicated to yhu my Amjad I love yhu πŸ’‹πŸ’‹πŸ’–πŸ’–.






49&50




Kasa furta komai rumana tayi se jikinta da ya hau rawa hajiya ta zabura ta murxa ido ta sake budewa ta saukesu kan rumana."me zan gani haka Alhaji kaga karuwar daka jima kana nema ashe tana tareda kaninka suna karuwanci......." Alhaji kam kasa furta komai yayi, ya kasa gasgata maganan haj. fata yake ace mafarki yake amma dan uwanshi baze ci amananshiba, itako rumana hawayene kawai ke bin kuncinta tanajin maganganun da Aknan ke fada mata, zeeza da tayi kukan kura ta shake rumana."dan ubanki me kikeyi tareda mijina se kin fadamin."?
wani mugun shaka tayi mata idanun rumana suka fiffito waje, diyam kuka kawai takeyi.


Maheer jin shiru yasa ya saka jallabiya ya fito, dai dai ze sauko daga stairs yake fadin."Wifey...kina ina kinsan ke nake jira am in needed....I want to see me flying in the cloud....."


Magananne ta makale mishi ganin duka sun zubo mishi ido wani faduwan gabane yazo mishi amma duk da hakan be hana yayi karfin halin karisawa ya ture zeeza dake shake da rumana ba,
Rungumeshi tayi tana kuka sosai hajiyane ke fadin."Lallai MK wuyanka ya isa yanka har zaka ture zeeza akan karuwarka, ashe dama karuwar na tare dakai shine ka boyema dan uwanka duk da kasan irin neman da yake mata." Alhaji daya kasa gasgata abinda idanshi ya gane mishi rumananshi rungume da maheer da yaji abunda maheer ke fadi da bakinshi da ze sauko,


Ya dubi maheer da ya runtse ido yanajin kukan rumana dake daga mishi hankali da kuma maganganun da hajiya ke fadi, abu dayane ya tsayamai kalman karuwa da ake jifan matanshi ta sunna dashi. Alhaji ya daure yace."ba da kai ake maganaba ya kayi shiru kabamu amsa me kuke aikatawa? kabani mamaki maheer ka watsamin kasa a ido yanzu mun shirya mun kawo maka ziyarar bazata ashe kaine zaka mana bazata muzo mu kamaka da karuwa a cikin gidan ka..........." dago da kai rumana tayi jin Alhaji ya kirata da karuwa yasa ta kara fashewa da kuka ta kankame MK kenan shima Alhaji ya yarda,


Da sauri MK yace."ya isa...nagaji....nagaji....nagaji da jin kuna jifan matata ta sunna da siffa mafi muni domin rumana matata ce halak malak wacce ke dauke da cikina......" maganan shi ba wanda be dakaba a gurin sedai badda diyam dake kukan fitan rai, zeeza ihu tasa."na shiga uku...wallahi seka saketa..ni zaka aura nice azalinki wallahi sena kashe......"


da sauri Alhaji ya katseta daga haukan da takeyi."Maheer kasan abinda kake fadi kuwa matar nawa kake kira naka anya kana cikin hayyacinka...."? maheer ya daga kai."tabbas ina cikin hankalina yayah, rumana matatace wacce zan bugi kirji akanta nayi ikirari da cikin da ke jikinta cewa nawane...." ya hade hannayenshi."Afuwan yaya kayi hakuri nasan nayi maka laifi na yanke hukunci ba tareda sanin kaba kasani banyi hakan da ganganba illah soyayyar rumana tausayinta da shaukinta daya rufemin ido kuma ina fargaban inzo kace bazaka bani itaba domin matar kace wacce kake ikirarin kanaso............"."ya isa maheer....nace ya isa kabani kunya maheer yanzu har akwai abunda zaka aikata ba tareda sani naba kuma kasan wacece rumana a guna kasan irin cutar da rashinta ya jamin amma......" maheer ya matsa kusa dashi yana kuka abinda yakara daga musu hankali be wuce ganin Alhaji shima kukan yakeba maheer ma haka jikin kowa yayi sanyi,


MK ya bude baki zeyi magana yaji saukan mari a kuncinshi, be sakeshiba yaji Alhaji yakara mai wasu har guda uku."na tsaneka maheer duk da kai dan uwana ne wanda nafiso fiyeda komai a rayuwata to daga yau bani baka kaje ka zauna da macen daka fifita fiyeda kowa a rayuwarka......" ya juya ya dubi su hajiya."ku kuma ku wuce muje...." zeeza cikin matsanancin kuka tace."yanzu tafiya zamuyi mu barshi da karuwan dan Allah kada mu barshi da ita......" Alhaji ya daka mata tsawa."rufe min baki daga yau baki bashi an fasa auren mun yanke duk wata alaka dashi daga yau dan haka wuce mubar mishi gidanshi...."


Cikin kuka diyam ta tsugunna ta riko kafafun Alhaji tana fadin."daddy kayi hakuri ka tsaya ka saurari uncle wallahi bada wani manufa yayi hakaba dan Allah kada ka tsinke zumuncin dake tsakaninku hakan ze........." wani tsawa ya daka mata da yasa yan hanjinta kadawa."ke.......yimin shiru ki tashi mutafi in kuma zaki zauna tareda sune kema sena yanke zumuncin dake tsakanina dake......" tashi diyam tayi tana dubansu maheer,


Ganin zasu tafi yasa rumana karisawa kusa da MK tana jijjigashi cikin kuka take fadin."zasu tafi kada ka bari su tafi kaje kabashi hakuri zasu tafi....." a hankali yace."ki kyalesu su tafi....." ganin sun fice yasata fashewa da kuka ta zube bisa tyles din dakin tana buga kanta a kasa."banida amfani ba amfanina a duniya yanzu wa da kani suna rayuwa shekaru da dama amma yau saboda ni, saboda mace sun rabu kai gaskiya mace masiface........."


Haka ta dingi sumbatunta tana kuka tana buga kanta da kasa

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login