Showing 51001 words to 53693 words out of 53693 words

Chapter 18 - LABARINA Series Complete by Mimi queen.txt

ki gani." ta kai hannu zata taba kenan shikuma ya danna remote din dake hannunshi beran ya taso yayo kanta ta kudun duneshi ta cusa kanta a kirjinshi tana kuka harda hawaye, dariya yasa harda tafa hannu ganin duk ta tsorata yasa yayi wurwuri da remote din ya dagota."look baby beran roba nefa baya cizo..." Ina taki sakinshi da kyar ya tashi yadauke beran ya wurgar sannan ya dawo ya janyota kan jikinshi ta matsa tana turo baki, yayi murmushi."rigima girl...yau kuma bakin akeso nasha to zansha.."


be jira fadin taba ya kafa kanshi kan lips dinta yafara tsotsa kaman yana shan zuma har wani tande baki yakeyi tuni jikinta yafara amsan sakonshi.




Kan gadon ya fada da ita, tashi tayi ta sanya hannunta daya ta fito da nononta ta fara goga masa a kirji yanajin wani mugun dadi, hannuwansa ya sanya ya fara shafasu tareda sake fitowa dasu rikesu yayi gam sun cika mishi hannu laushi kamar audiga, bakinshi yakai yafara lasar kan nononta yana tsotsarshi kamar jariri tasaki wani nishin dadi tareda cewa."oohhhh....ahhhh.....dadi."




Tana fadin hakan tana tura hannunta cikin kwantaccen sumarsa me laushin gaske wanda koya aske bata sati take cika kansa, tsotsar nononta yake tsotsa bana wasaba ya tsafki wanna ya koma ya tsotsi wancan, dick dinshi ta kamo tana wasa da ita tana lailaya kan tareda murzawa kafin ta janye ta turata a baki,


Murginata yayi sukayi kai da kafa tana shan mood dinshi shikuma ya tura harshenshi cikin farjinta yana tsotsa."ohhhhhh bloody I really....luv yhu.....ohh....I die for ohh......." sambatu kawai yake tashi tayi ta kwale kafa ta lumshe ido da sauri ya matsa a tare suka fara turawa ciki dukkansu suna ihu.....da kyar suka samu ya shiga duka saboda har lokacin rumana da an gama sex take komawa ta tsuke,


Ihu suke sosai suna sambatu danjin junansu suke fil sambatu yake yana fadin."baby...I luv you u are the best cutie and honey queen in the word wow.....ah.... Ashhhhhh......ohhh....i love yhu u are so sweet...ohhh...i die in honey pot... Ohnn."


Infact dai seda yayi release a lokacin yakai sau biyar amma daya kawai yayi a gabanta sauran duk a bakinta yayi domin ya tsatso wulakanci haka yake sata ta hadiye fresh milk shima haka yake tsotse na jikinta.




MK irin mazananne da suka kware gurin soyayya domin da wuya mace ta iya rabuwa dashi ya kware sosai gurin romance bakai tsaye yake afkawa maceba seya tabbatar kin kamu yanda da kanki zaki budemai kafa sannan yafara heaven sex da mace, dan hardly mace ta iya rabuwa dashi domin bashida kyankyami yakan lashe rumana tun daga kanta har kasan yatsunta ko a jikinshi sema dadi da zeji, on like wasu mazan da suke afkawa mata batare da wani romance ba hakan yakesa aure baya lasting se kuga yayi saurin mutuwa to ba'ajin dadin abun domin romance shine tushen komai, dan haka yar uwa ki tashi tsaye kada a barki a baya.




Kukan pinky darling sukaji da sauri tace."kaman pinkyce ke kuka..." da kyar ya dagata ya zare abun tazura riga shima ya zura jallabiya suka fice.




A tare suka fito suna tambayan meya faru,? hydar ne yace."Mummy muna zaune muka nemi chu chu muka rasa bamu gantaba." a razane MK yace."what mekake nufi droon."? cikin turanci kaman yanda sukeyi pinky tace."daddy muna zaune ita kuma tana wasa a can...." ta nuna inda jerin kayan wasa yake birjik taci gaba."muna juyowa mukaga bata....mun duba har sorrounding bata nan." cikin kuka rumana tace."Na shiga uku ina 'yata ta shiga..."? MK ya dubeta hankali tashe."come down wifey chu chu na gidan nan...." cikin kwaratsi tace."how...taya zakace I should calm down bayan banga chu chu ba...."


Lokaci guda hankalinta ya tashi ta hau kuka."Shikenan husby Aljanun sun kara sacemin baby dama na fadama basu rabu damuba gashi yanzu sun sacemin chu chu na har nan suka biyomu ni....ummu rumana ya zanyi...." ta daura hannu akai tana kuka, maheer khan dashima hankalinshi a tashe yake ganin droon da pinky na kuka ga rumana hakan yasa hankalinshi da da tashi.




Diyam da take boye bayan cushion wacce ta dawo daga school
(zuwa lokacin tayi aure ta auri wani dan indiya inda ta zama babban lawyer tazo England ne dan kara fadada iliminta lokacin tanada karamin ciki su aknan ai an haifi yara biyu kenan bayan mubinat, Areed, da Airan, raudah kuma da kyar ta samu tayi aure amma bata taba haihuwaba hakan yasa mijinta karo mata kishiya domin tayi amfani da pills na hana daukan ciki abaya shiya kashe mata mahaifa mairon Alhaji kam ai ta haifamai yan biyu Adeel da Ajeed duka maza).




Diyam ta dago tareda chu chu dake hannunta tana dariya da sauri rumana ta ruga ta rumgumeta tasa kuka, droon da pinkyma bayan mummynsu sukabi suma suka rungumesu dukkansu suna kuka,




Maheer khan adon garin yan mata da samarine ya kariso gunsu yana murmushin nan nashi me bayyanar da madaran kyanshi yace."Aljanunne suka dawo miki da chuchu nawa......"? dagowa tayi cikin wasa takai hannu ta bugeshi a kirji hannu yakai ya share mata yan kuntun hawayenta in a whisper yace."be with smile for ever...happiness is free...."


hannu tasa ta dankwali chocolate cake din dake kan table ta shafa mishi a hanci shima cikin murmushi yasa hannu ya dankwala ya lakuci hancinta, droon da pinky wasa suma suka farayi da cake din tana shafa mishi yana shafa mata.




Hannu ya bude dukkansu suka fada suna dariya, diyam da take gefe ta daga camera takashe ido tareda fadin."Happy Family be in happy for ever."




Dariya dukkansu sukayi ta
dauka a haka duka suna dariya harda droon, pinky da kuma chuchu.




```AND THEY LIVED HAPPILY EVER AFTER.```




Masha Allah Alhamdulillah.




Tammat bissalam.


I thanks Almighty Allah for give me opportunity and power to complete this book.




Masha Allah Allah sa muyi amfani da darasin dake cikin wannan littafin.


Allahsa ayi amfani da abunda nafadi kan daidai wanda nafadi kan kuskure kuma Allah gafarta mana.




Gargadin da littafinnan y kunsa a fili yake base na muku wani bayaniba fatana Allah sa littafinan ya ilimantar da Al umma kuma ayi aiki dashi ba'a karanta abarshiba.




Amma kafin na kare ga wani dan jan kunni da zanyi.






Yan uwa ya kamata mudinga tunawa da mutuwa ako wani yanayi muka tsintsi kanmu ya kamata muyi abunda ya kamata tunka dare yamana.


Hankalina kan tashi inna tuna da hardani ake zaman makokin wasu yan uwa to wata rana haka za'ayi nawa yan uwa, hankalina na tashi idan na tuna nidinma mai lefice kuma hisabi na jirana a gaba, hankalina na tashi idan na tuna Annabawama sunji radadin mutuwa balleni dana kasance me aikata zunubi, hankalina na tashi idan na tuna cewa mutuwa dolacefa a gareni, a gareka, a gareki, a garemu...., gashi kuma bamu wani tanajiba bare muje mu tarar da abu me kyau,
Hankalina na tashi idan na tuno da inada sutura me kyau amma wata rana likkafani shine abun karshe da za'a samin sutturata, hankalina na tashi idan na tuna ada bani yanzu kuma akwaini yanzu kuma a wayi gari wata ran babu ni, hankalina na tashi idan na tuna yanzu ina motsi wata rana zan zamo gawa, hankalina na tashi idan na tuna kullum a gidanmu nake kwana wata rana a kabari zan kwana, hankalina na tashi idan na tuna da kullum da kaina nake wanka nake komai wata rana yimin za'ayi, hankalina na tashi idan na tuna da hardani a rayuwa dani ake chatting dani ake komai hardani cikin masu posting a yanar gizo wata rana za'a wayi gari babu ni,




Yan uwa mu daure mu tuna da abubuwan nan masu muhimmanci a rayuwarmu.
Idan yau hardamu gobe babu mu dan Adam a kullum yana rasa abubuwa masu muhimmanci a rayuwanshi ba tareda yayi nazariba,






WATA RANA MANZON Allah (saw) yacewa sayidina Ali kayi wadannan abubuwa guda Biyar kafin kayi barci


na Daya 1 ka bayar da dinari dubu hudu sannan kayi barci
na biyu 2 ka karanta alqurani dukkansa sannan kayi barci
na uku 3 ka biya diyya kudin aljanna snnan kayi barci
na hudu 4 ka saka mutane biyu farin ciki
wadanda suke fushi da junan su Sannan kayi barci .
na biyar 5 kayi aikin hajji sannan kayi barci


sai sayidina ali yace wannan Abu ba mai yiyiwa bane taya zan iya yinsa sai manzon Allah yaba amsa.


❤️ karanta fatiha sau hudu dai dai yake da bada dinare dubu hudu hudu sadaka
❤️ karanta kul huwallahu dai dai yake da sauke alkur'ani dukkansa
❤️ fadar LA haula wa LA quwata illa billah dai dai yake da biyan diyar aljanna
❤️ fadar astagfirullah dai dai yake da saka mutane biyu farin ciki wadanda suke fushi da junansu
❤️ fadar kalimatu shahada LA ilaha illal laha Muhammad u rasulillah dai dai yake da aikin hajji


sai sayidina Ali yace yanzu zan aikata wadanan abubuwa ya rasulillah 💙


Annabi yanacewa imanin dayanku baya cika har sai yasowa Dan uwansa abinda yake sowa Kansan .


Annabi yace duk Wanda baya rahama ga mutan (tausayawa/taimakawa)
mutane Allah bazai yi Rahama a gareshi ba


Yan uwa annabi muhammdu Yana son mu yayi Mana komi ya Allah ka Kara Masa daraja da daukaka duniya da lahira ameen ❤️.














*NASIHOHI GUDA HAMSIN (50)*


1 ka kula da kanka
2 yazamana kana jin tsoron Allah
3 ka san cewa duk abinda ya sameka daga Allah ne
4 ka zamu mai cika alkawari
5 ka zauna da kowa lafiya
6 ka dinga tunawa da mutuwa
7 ka rage buri
8 ka cire kwadayi
9 banda yin hassada don kaga Allah ya daukaka wani
10 kasan cewa ita fa duniya ba matabbaciya bace
11 ka yawaita istigifari
12 ka yawaita salati ga manzon Rahama
13 banda yin gulma ko munafurci
14 banda cin amana
15 ka zauna da kowa lafiya
16 ka tsarkaka zuciyarka
17 banda nufar mutum da sharri
18 karkayi zalunci
19 karkayi girman kai
20 karkayi wulakanci
21 ka zama mai taimako
22 ka kula da addininka
23 ka zamu mutum mai Alkunya
24 ka zama mutum nagari mai kirki
25 kasan cewa komai mai wucewa ne
26 ka dinga hakuri kar ama shaidar cewa baka da hakuri
27 ka kuma yawaita addu'a
28 kayi biyyah ga iyayenka
29 ka zama mai tausayi
30 ka zama mai imani
31 kana aiki da hankalinka
32 ka guje wa sabon Allah
33 karka ci haram
34 karkayi shaye-shaye
35 ka nisanci zina
36 ka mai da hankalinka guri daya
37 ka ciyar da kanka halal
38 karka zama mutum mai yaudara
39 duk abinda zakayi kayi saboda Allah
40 banda aibatan mutum don kaga yana wani yanayi,yi mishi addu'a
41 ka zama mai taimako da tausayin iyayenka
42 ka yawaita yiwa wadanda suka rasu addu'a
43 kazama mutumin da kowa zai dinga maka kyakkyawar shaida
44 kabi duniya a hankali
45 karka dinga yin gaggawa
46 sannan ka rike gaskiya duk maganar dazaka fada kake yin gaskiya.
47 ka zamu mai adalci a duk inda kake
48 kar abin duniya ya rudeka har kaje kana aikata sabo
49 ka kula da hakkin makwaftanka
50 kayi fatan gamawa da duniya lafiya...
Allaah Yasa mudace...






📚🖊️
Muji tsoran Allah bayin Allah 🤝🍇


Wani saurayi yazo ya samu manzan{saw} yace: ya ma aikin Allah kamin ixini dana je nayi zina, sai mutane suka juyo gareshi suna mamaki kuma suna tsawatar masa, suna cewa Kai Kai Kai,


SAI ma aikin Allah yace : Ka kusanto ni: sai ya kusanto dashi kusa da manzan Allah {saw} sai annabi yace ya zauna, Sai ya zauna✓ sai annabi Muhammadu s a w,, yace dashi: Shin kana so ayi xina da mahaifiyarka? Sai wannan matashin yace: Aa wlh Allah ya sanyani fansa gareka,


Sai yace: to Suma mutane Basu so ayi da mahaifiyarsu"


Sai yace dashi, Kana so ayi zina da yarka? Sai yace dashi A'a wlh ya ma aikin Allah' ubangiji ya sanyani fansa gareka,


Sai yace:To Haka suma mutane baza Suso ayi zina da yayansu ba, sai yace dashi Shin kana so ayi zina da yar uwanka? Sai yace A'a wlh Allah ya sanyani fansa gareka, sai yace : To Haka suma mutane baza Suso ayi zina da yar uwarsu ba,


Sai yace dashi Shin kana so ayi zina da goggonka ? Sai yace A'a wlh Allah ya sanyani fansa gareka, sai yace To mutane Suma baza Suso ayi zina da goggonsu ba, sai yace: Shin kana so ayi zina da yafendon ka ?, Sai yace A'a wlh Allah ya sanyani fansa gareka, sai yace: To mutane ma baza Suso ayi zina da yafendonsu ba,


Sai manzan Allah {saw} ya dafa kayin wannan matashin da hannunsa Mai albarka yayi Masa addu'a: yace: YA UBANGIJI ka gafirtama wannan saurayi zunubansa Ka tsarkake xuciyarsa Ka tsare masa farjinsa{Al'Aura}
Daga nan wannan saurayi bai sake waiwayan lamarin zina ba,
Allahu Akbar-kaneeran
Allah ta ala katsare mana imaninmu kayi mana aiki gafara alfarman annabi Muhammadu (SAW)
🤲🤲🤲😭😭😭😭😭😭




Allah ubangiji kamana tsari da zina ka nisanta mu daga gareta.


Ameen ya Allah.




😭😭😭😭😭😭😭😭😭😭😭😭😭🤍🤍🤍🤍🤍🤍🤍🤍Ya ubagijinmu, sarkinmu me share mana hawaye gatan mu a yau da kullum🤲🏻ya rabbi muna tawasali da sunayanka kyawawa 🤲🏻muna Kama kafa da fiyayan halita Annabi Muhammad S.A.W 🤲🏻Y rabbi dan girman ka🤲🏻 dan karfin mulikinka 🤲🏻Dan rahamarka 🤲🏻dan malaikun rahamar ka🤲🏻 dan daidaituwar ka akan alarshi 🤲🏻dan ka'abanka ya rabbi🤲🏻 dan qur'ani ya Allah 🤲🏻wa'yanda suke fama da kuncin rayuwa da kuma damuwa Allah ka yaye musu 🤲🏻Ya Allah idan basu fito sun fadi damuwarsu ba Kai ka san abinda ke cikin xuciyoyinsu ya rabbi dan annabi muhammadu ka biya mana bukatunmu🤲🏻 Allah ka share mana hawayenmu🤲🏻 ka zama gatanmu 🤲🏻bamu da kowa sai kai 🤲🏻Kai ka ce Mu rokeka xaka amsamana gamu munxo da qoqan baranmu ya rabbi ka amsa mana🤲🏻Allah ka dubemu da idon rahama ka share mana hawayenmu ya hayyu ya Kayyum,




Allahumma Ameen ya rahma🤲🏻




❤❤ ❤❤
💖
Manzan Allah tsira da Amincin Allah su kara tabbata agareshi yace:–
Duk Wanda yayimin salati a rana sau dubu(1000) to bazai mutu ba har sai nayi masa bishara da Gidan Aljannah.




Allahuma salli wa sallim alal nabiyina Muhammad sallallahu alaihi wasallam.


Allah bamu ameen.


Amin ya Allah.


Wannan shine dan takaitaccen tunatarwanmu Allah sa ya amfani al umma.
Ameen.










Nagode sosai masoya bansan da wani baki zanyi amfani wajen nuna godiyata a garekuba nagode sosai da irin comments din d kukemin ni kuma insha Allah zanci gaba d nishadantar daku fadakar daku harma da ilimantar daku, fatana kuci gaba da bani hadin kai ta hanyan comments dinku me karamin kwarin gwiwwa.




Ngd nagode sosai yan uwa really appreciate.




Masoyana masoyan littattafaina masu min magana da masu kirana a waya ina godiya sosai kuma ina baku hakuri duk wanda suka kirai basuga feedback ba suyi hakuri abubuwane sukamin yawa da masu min magana basuga reply ba am sorry, amma masoya kuna raina ako yaushe.






Jinjina ta musamman da ban girma ga uwa ma bada mama me share mana hawayen mu.




*MANAZARTA WRITERS ASSOCIATION 📚🖊️*
*M. W. A*




```Kungiya d'aya tamkar da dubu. Masu Nazari da Aiki da Ilimi, Burin 'kungiyar a ko da yaushe shine ta fadakar ta kuma Nishad'antar da masoyan ta.```


~Nagode sosai uwa ma bada mama jinjina ga daukakin writers na MANAZARTA ina sanku sosai, Allah barmu tare ya kuma kara hada kanmu.~


Ameen thumma Ameen.




Bazan manta dakuba jinjina gareku.


```Ummiter Maiyaki.


Maman hisham.


Maman Amatullah.


Hauwa'u M. Al hassan.


Hafsyy banki.


Mmn khalipha.


Murja Ado Usman.


❤️✨.




Jameelah Isah.




Ummin Yahzeed.




Fateemah Cameroon.




Marghi Lady.




Maman mamy (Shalele).




Shuwana (Rahma koise).


Fatash.


Jasmine.


Erisco.


Eedatou.


Aunty jameey yar mutan kankiya.




Sis binta umar balele.




Sis rufeey.




Milhat.




Yussy.




Sis Nafeesat tawa.




Zara ❤️




Name sake (Sadeeyah Abdallah)




My besty my dream hafsat Amjad really appreciate darling.




Dama sauran wa'inda ban lissafoba, I want yhu to know that you magalize in my heart.




Ngd sosai masoya inasanku ina kaunarku sosai se mun hadu a sabon book dina insha Allah taku me kaunarku *Mimi* gonna miss the team rumana.




Marubuciyar.




*RAYUWA SEDA KEE*




And now kuma LABARINA se mun sake haduwa a sabon book dina insha Allah bazan fadi muku sunaba se kunjini.```






Please ku tayani da addu'a Allah bani lpy wlh banajin dadi daurewama nayi nake muku typing saboda nakosa nagama typing din LABARINA, please am serious sick please pray Allah bani Lafiya amin.




~For more Information.~


09035221937.


~Ngd gonna miss yhu ladies.~

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login