Showing 18001 words to 21000 words out of 53693 words

Chapter 7 - LABARINA Series Complete by Mimi queen.txt

daria a karshe ko a'a, shin Alhaji sadeeq fadin da yayi mutuwa yayi ko yaya? duk zakuji amsoshin tambayoyinku inkun ci gaba da kasancewa tare dani Mimi queen πŸ‘Έ,




Masoyana masoyan litattafaina ina kaunarku ina sanku kuci gaba da kasancewa tare dani leeymart eiser zanci gaba da nishadantar daku, da fadakardaku tare dani


*Mimi (ummu ramlat)*✍️
8/20/21, 8:20 AM - Mimi: πŸŽ€πŸŽ€πŸŽ€πŸŽ€πŸŽ€
*LABARINA*
πŸŽ€πŸŽ€πŸŽ€πŸŽ€πŸŽ€


Alkalamin. ✍️

*Mimi.πŸ‘Έ*


Haleemart Iserh
*(ummu ramlat)*


*🌍MANAZARTA WRITERS ASSOCIATIONπŸ“šπŸ–ŠοΈ*
*M. W. A*


*Bismillahir Rahmanir Raheem*




*Dedicated to yhu my Amjad I love yhu πŸ’‹πŸ’‹πŸ’–πŸ’–*




My besty Aishat turaki's miss u alot nayi kewarki sosai please ki dawo haka domin ina sanki da yawa.




29&30






Kwance suke suna aikata masha'arsu dukkansu nishi sukeyi domin ba kadan sukejin dadin junansu ba, shushan dake gefe ya zuka tareda hura mata hayakin a baki murmushi tayi tareda dubanshi."Ya faheed muyi sauri mugama kadasu mummy su dawo kasan wannan yar rainin wayan raudah yanzu zata dawo daga school angama musu lecture tazo ta tadda mutane tafara wani musu wa'azi se kace ita bamusan me take aikatawa ba..." tsaki faheed yayi yana sake duban umaima."kanwata nifa ban gaji da cinkiba kinsan ko duka na shanye maganin nan." tayi dariyar mugunta."Allah kara kai sarkin zalama ko..."? yace."Aiso nake na miki cin kacha ne shiyasa.." tayi kwafa."ya faheed niko kadena luwadi meye kake nema a jikin namiji da bakada shi jubeni meye bana baka ka hanani kula kowa se kai kadai amma kai kaki tsayamin ni kadai har maza yi dasu kake haba ya faheed meye dadi a jinsi daya...." murmushi yayi."bazaki gane bane umaima mazan ma sunfi dadi kuma ni gaskiya yanzu yanda na saba da harkan homosexuality bazan iya daina waba domin akwai dadi kuma ana samun kudi sosai." (Wa'iyazu billah)
Kwafa tayi ta mike tareda janyo towel tana fadin."gaskiya nagode ma daddy da yayi cikinka gashi nan inajin dadin ka." murmushi yayi."ko kuma na gode maiba dan nine nakejin dadi dan kin zame min tsuka inda nake zuwa inyi ban ruwana duk sanda naso..." da sauri tace."kajika nida bana kula kowa ai ni kaine maji dadina kuma kai dan homo nefa amma lokaci nanan zuwa nima..." da sauri yace."yanzu dai abar maganan." tace."alright bari naje nayi wanka." mikewa yayi batareda komai a jikin shiba yayi sama da ita yana fadin."muje muyi tare."
Nan yayi bathroom da ita suna shiga ya kulle kofa sedai na jiyo ihun umaima kasa kasa tana fadin."Ash....ya faheed a hankali wash....." ta buga ihu, nidai nace wa'iyazu billah Allah rabamu da aikata irin wannan abu, uwa daya uba daya ayya wuce wasa, Allah dada kare mana Al'ummanmu Amin ya Allah.














************************************************************************************
Bude ido yayi ya ganshi kwance a daki ga drip dake manne a hannunshi da sauri ya tashi ya fincike karin ruwan yayi wurwuri dashi hajiya tayi saurin jan baya, fuskanshi daure tayi jajawur ya juya yabi hajiya dasu Aknan da mugun kallo cikin tsawa yace."get out, get out I said...." a fusace suka fice, hada kai yayi da tafin hannunshi yana kuka sosai tunanin halin da rumana take ya hanashi sakat tausayinta cike fal da zuciyarshi, ji yayi an dafashi be dagoba domin yasan ko wacece cikin wacce tasha kuka muryarta na cracking tafara magana."daddy kayi hakuri nasan abinda kakeji nasan kanajin cewa kaine silan batan ta, aa daddy bahaka bane kaddarartace tazo a haka kuma insha Allahu zamu ganta." se lokacin ya dago yana maida hawaye saboda beso yar tasa ta gani amma ya maka dansu hawaye ba'a hanasu zuwa, tuni suka fara rolling a saman face dinshi a sanyaye yace."diyam bakomai Insha Allah zata bayyana muci gaba da tayata da addu'a kinji.." ta gyada kai."and daddy in rokeka wata alfarma."? ya daga kai ta marairaice."and please daddy kayi hakuri kamaida mummy kayafe musu kabarsu aunty zeeza suci gaba da zama is not their fault daddy laifin shaidan ne...."
Ido yabita dashi yanaso ya musa seya tuna ya mata alkawari dan haka yace."Ina godewa Allah diyam daya mallakamin ya kamarki sedai baki sa'ar mahaifiya ta gariba Allah ya baki uwa meson zuciya da san kanta, Allah miki albarka diyam nayafe mata kuma na maidata dakinta haka Aknan, sedai Allah tsare gaba dan nasan rumana zata dawo cikin gidan nan insha Allahu wallahi suka kara mata wani abu hummmmm......" rungumeshi tayi tana kuka."nagode daddy."
Dai dai lokacin haj. ta shigo zubewa tayi tana bashi hakuri ya dubeta."kinci albarkacin yarki diyam na yafe miki dan daba dan itaba bazan yafe miki ba dan haka kema inaso ki yafe mata." ta ballawa diyam harara."na yafe miki diyam Allah miki albarka." murmushi diyam tayi cikeda jin dadin addu'an mummynta a sanyaye ta amsa da."ameen."...












######################################
Kwanan rumana biyar tana gantali a garin abuja batasan inda zata jeba duk tabi ta lalace, kadan daga cikin al'umma mune masu tausayinta suna bata sadaka duba da karancin shekarunta dan wasuma sun dauka mahsukaciya ce yanda take ko mayafi bata dashi balle takalmi, wasu ko ai sedai sukai mata hari da niyyan yi mata fyade Allahne ke cetanta ta samu ta gudu.






Yauma kaman kullum rakube take gefen titi jikin wata mota hawaye ke sintiri a kuncinta domin tun rana mazaje ke kai mata hari domin unguwan mabushi unguwace ta karuwai da sauran gangan yan iska, ji tayi an dafata jikintane ya hau rawa tako ina domin tasan yanzu batada maceci se Allah,
Kafin tayi wata wata mutumin nan yafara janta harya fitar da ita a tsakiyan motocin nan, duk da kasancewar darene amma unguwan kamar rana dan kowa se harkan gabansa yskeyi, kuka rumana tafara ba kadanba tana rokon mutumin amma ina be jiba, seda ya jata wani lungu da mugunta ya matseta."na kamaki yau bazaki tsere minba." cikin kuka tace."kayi hakuri dan Allah."be nuna ko alaman yajiba hakan yasa ta runtse ido a cikin zuciya tace"ya Allah ka kawomin dauki"
hannu yasa yana wasa da sassan jikinta tunanin yanda zata kwaci kanta takeyi domin tabbas indai batai wani abuba ze iya aikata abinda yakeso akanta, dukawa tayi ta rarumo wani dutse ta buga mai akai tana niyyar guduwa ya fincikota ya bugata da jikin ginin dan seda tayi kara kanta ya fara fitar da jini, cizo ta gantsara mishi yasaki ihu tareda kifeta da mari dukunnawa tayi ta wawuso kasa ta watsa mishi a ido da gudu ta ruga,
ba tareda ta tsaya duba titiba tashiga da gudu babban burinta ta tsira daga hannun fasikin nan, dai dai lokacin wata farar dypidor ta shararo titin da gudu ba tareda ta lura ba tayi sama da rumana tayi sama ta fado jini ya hau biyowa daga kanta da sauri motan tayi parkin a gefen hanya....










More comments more typing.




Comments dinku na kadan.






Mimi ✍️
8/20/21, 8:20 AM - Mimi: πŸŽ€πŸŽ€πŸŽ€πŸŽ€πŸŽ€
*LABARINA*
πŸŽ€πŸŽ€πŸŽ€πŸŽ€πŸŽ€


Alkalamin. ✍️

*Mimi.πŸ‘Έ*


Haleemart Iserh
*(ummu ramlat)*


*🌍MANAZARTA WRITERS ASSOCIATIONπŸ“šπŸ–ŠοΈ*
*M. W. A*


*Bismillahir Rahmanir Raheem*




*Dedicated to yhu my Amjad I love yhu πŸ’‹πŸ’‹πŸ’–πŸ’–*




Amarsu Allah bada zaman lpy my hafsat sunusi Ahmad (babyn farooq) gonna miss yhu sister, Allah bada zaman lpy ya kawo kasantar daki I luv u plenty plenty.




31&32








A hankali ta fara bude idanunta da taji sun mata nauyi harta budesu a saman pop dake dakin juya idanunta tayi zuwa ga hannunta se taga karin ruwa, dakin ta karewa kallo kan ta fahimci a inda take wato asibiti, da sauri ta lumshe idanunta jin alamun za'a shigo zuciyar tane yake bugawa da karfi wani irin daci na ziyartar kan harshenta, a yanayin duk abinda ya faru ke dawo mata, Allah kadai yasan irin abinda takeji a zuciyarta bata fata wata mace yar uwarta taji irin wannan abun, da sauri ta kuma rintse manya manyan bold eyes dinta tareda taune harshenta jin an turo kofan an shigo, duk da ba'a yi magana ba amma masifaffan kamshin designer turaren daya ziyarci kofofin hancin tane ya tabbatar mata da namijine ya kabeta, cikin matsanancin kuka take fadin."meyasa na rayu meyasa ka kawoni asibiti daka barni na mutu, rayuwata batada wani amfani mutuwa nakeso nayi inaso natafi inda mahaifiyata take me kaunata ita kadai ke sona duk duniyan nan....banasan duniyan nan......." ta fashe da kuka duk da idanta a runtse suke hakan be hana hawaye zubowa ba, da sauri ya fice daga dakin bude ido tayi taga ya fice dukar da kai tayi da aka nade mata shi da bandage taci gaba da kuka, likitace ta shigo ido ta bita dashi har ta gama hada injection din sannan tamatso se tinta cikin kuka ta fara ja da baya."banasan allura please kada kimin......." dr. teemah tayi murmushi ganin yanda ta rude."to bazan mikiba."
A cikin drip din ta juye alluran sannan ta dubi rumana."ki dena kuka mara lafiya ba'aso tana kuka it can affect u..." rumana ta share hawaye."to.......to.....na daina." doctor tayi murmushi ta fice, ko minti biyar ba'ayiba bacci ya dauke rumana saboda alluran harda na bacci a ciki.












Yana zaune a office files ne dayawa a gabanshi wanda zesa hannu amma yakasa taba ko guda daya, tunanin MK gaba daya yana kan rumana daya bige yau kwana uku, tausayin yarinyar fal zuciyanshi sema maganganun da tayi dazu a gabanshi hakan ya nuna tana cikin kuncin rayuwa, domin yayanshi ya fada mishi komai a yanzu yayanshi na matukar bukatar rumana amma baze fada mishi tana gunshiba harse ta samu sauki ya maidata gun mijinta, ganin baya gane konai yasa ya daga waya, cikin cool voice dinshi yace."rayyan kafadawa D. one da namej bazasu samu signing contract dinnan a yauba coz abubuwa da sukayi min yawa sedai su jira nan da 2days." "okey." kawai ya kara ya katse wayan, tareda tashi ya zari key din mota ya fice nan bodyguards sukayi kanshi.
















Doctor na ganinshi tace."Maheer taji sauki yanzu bacci takeyi amma taki daina kuka har yanzu." kai tsaye dakin da take ya nufa still har lokacin bacci takeyi tsayawa yayi yana kallon beauty face dinta, tsintar kanshi yayi da yin murmushi har beauty point dinshi ya lotsa, ya jima yana kallonta kafin ya fice gurin doctor ya koma yace."doctor na baki amanarta ki kulamin da ita." tace."bakada matsala yallabai." nan ya fice.






Koda ta farka taga an cika dakin da kayan ciye ciye da abinci kala da kala nan doctor tazo ta lallabata da kyar taji abincin kadan.












Yau satin ummu rumana biyu a asibitin ta warke sosai tasamu sauki, har yau batasan wanda ya kawota asibitinba domin tun ranan MK be sake zuwaba doctor ce ke kula da ita, ita kuma a bangaren rumana ta matsu tasan wanda ya ceci rayuwarta yake kula da ita sosai dan a sati biyun da tayi a asibitin ta ciko ta danyi kiba domin tanacin abinci kuma hankalinta a kwance kullum se tayi wanka fiyeda biyu a rana, doctor na kokari wajen ganin ta hanata damuwa da yawan tunani, koda ta tambayi doctor "waye ya kawoni".? doctor tayi murmushi."zaki ganshi ze zo." domin beba doctor teemah daman bayyana shiba.










Suna zaune a gurin meeting a table din meeting da ma'aikatan shi kwararrun mawaka na gida nigeria, larabawa da turawa dan yan kasar wajema sunfi yawa a companyn da larabawa yan uwanshi, dama sabbin mawaka shine head of the meeting yana zaune a tsakiya suna tattaunawa duk cikin harshen turanci suke maganan, wayan shine tahau ruri yayi duba da soccer din wayan doctor ce, hakan yasa yayi picking ya kara a kunni kowa a gurin shiru yayi yana kallonshi, dan be taba daga waya a gurin meeting ba aka sarima shike fada akan adena dan yana cikin roles and regulations na kamfanin, Global records, bayan sun gaisa doctor tace."sir rumana ta samu sauki sosai dan tuntuni muka sallameta kuma se tambayan ka takeyi." jim yayi kafin yace."okey yanzu ina meeting ne give me 30 mints I will be soon there insha Allah." yana fadin haka ya katse tareda duban mutanen duk kunya ta kamashi ya karya doka yace."am sorry." suma sun mai unzuri dan daga gani wayan me mahimmanci ne tunda ya daga, nan sukaci gaba da tattaunawa.






**************
Zaune take ta zuba uban tagumi tunani take kala da kala abinda yafi tsaya mata bai shige yanda Alhaji ya yanke hukunci ba tareda bincike ba, tana wannan tunanin taga an turo kofan kai ta dago tana kallon me shigowa da kamshin shine ya isa ya tabbatar mata shina daban ne,
....A razane ta mike tana zaro ido idanta nakan beauty face dinshi tayi baya da sauri tana neman gurin boyewa da sauri, ganin ta rude yasa ya karisa gareta da sauri kokarin shigewa cikin blanket ta buya take hakan yasa ya rikota da sauri, cikin kuka tana kokarin kwatar kanta ta soma fadin."please kayi hakuri kada ka maidani kamani zesa ayi kuma wallahi banyi komaiba nasan ya turo kane danka maidani please ka rabu dani....." duk ta rude rike kafadunta yayi da karfi sosai yace."ki natsu tsaya ki saurareni...." Ina bata jiba se kuka dataci gaba tana fadin."katemaka min kada ka maidani." ganin taki nutsuwa yasa cikin tsawa yace."kimin shiru...." tsit tayi se jikinta daya hau rawa ta sankare domin ta tsorata da tsawanshi, ganin yanda ta firgice hakan yasa ya dada tausaya mata ya sake rukota a sanyaye yace."zo muje..." hannunta ya riko da kyar ta iya tashi suka fice, seda suka biya sukawa doctor sallama ita dai har lokacin kuka takeyi doctor ta dubeta."rumana yau rigima ta kare ga MK nan." shiru tayi idanta naci gaba da zubda kwalla doctor tayi dariya."au kukan farin cikine na ganin maheer."? da sauri ya dada yima doctor teemah godiya sannan ya bata kudi masu yawa daganan yaja hannun rumana sukayi waje......




Manage this! kunsan sallah ta kusa yaune jajubari aiki ne yamin yawa kuyi hakuri.




Happy arfat day, ina jiran ragon layyana, Allahsa ayi sallah lpy,
Ameen.




Babyn Amjad ce....✍️
8/20/21, 8:21 AM - Mimi: πŸŽ€πŸŽ€πŸŽ€πŸŽ€πŸŽ€
*LABARINA*
πŸŽ€πŸŽ€πŸŽ€πŸŽ€πŸŽ€


Alkalamin. ✍️

*Mimi.πŸ‘Έ*


Haleemart Iserh
*(ummu ramlat)*


*🌍MANAZARTA WRITERS ASSOCIATIONπŸ“šπŸ–ŠοΈ*
*M. W. A*


*Bismillahir Rahmanir Raheem*




*Dedicated to yhu my Amjad I love yhu πŸ’‹πŸ’‹πŸ’–πŸ’–*


Happy sallah to u oll.
Eid Mubarak in advance
Allah maimaita mana. ya karbi ibadunmu ya yafe mana zubanmu.
Amin ya Allah.


Appy eid kabeer to you oll fans, I love you plenty plenty Inasanku da yawa,


Nagode sosai fans da rakumin layyan da kuka hada kudi kuka siyamin Allah saka da alkhairy πŸ˜….


Kun siyawa *Ramlat* dan kamfai πŸ€”




Tnx Allah saka.


Wannan page din Appy sallah ne ga masoyan *Mimi* masoyan litattafanta nagode sosai dears really appreciate πŸ₯°.




33&34




Ganin ya sanyata a mota ya shiga ya kulle motan yasata cikin kuka tanaso ta bude motan take fadin."dan Allah katemakamin kabarni na mutu dan Allah kada ka maidani gidan nan, wallahi niba mazinaciya bace......" cikin fada yace."bazaki yimin shiruba wai waya fada miki wanine ya sana daukoki nina bigeki kuma babu wanda na fadawa, amma in kina sone sena kira yaya in fada mishi....." da sauri a razane tace."A'a..a'a dan Allah kada ka fada mishi.."
shiru yayi yana kallonta a hankali ya fara tuki, sunyi tafiya sosai kafin sautin kukanta ya cika motan cikin kuka take fadin."Mutuwa ya kamata nayi meyasa ka ceceni? daka barni na mutu..." taci gaba da kuka, ko kallonta beyiba wayan shine ta dau ringing me dadi ko ba'a fadaba yasan ko wanene, bloodline din shine dubanta yayi tareda yin murmushi."yawwa gama yinan yana kira..."
da sauri ta dago tana bashi hakuri yayi picking idanshi na kanta itama shi take kallo burinta kada ya fadawa yayanshi suna tare."Hello yaya." ya fadi tareda yin murmushi har beauty points dinshi ya bayyana,."haba yaya Insha Allah za'a ganta kadena sawa kanka damuwa." lokaci guda yaji tausayin yayanshi ya kamashi se yaji kaman ya fada mishi hakan yasa yace."Yaya ai muna tar.........................." bai karisaba rumana ta fada jikinshi tareda sa hannu ta rufe mishi baki tana girgiza kanta hawaye na zuba daga Idanunta zuwa dakalin fuskarta,
Janye hannun nata yayi daga bakinshi yace."am sorry yaya ina driving ne zamuyi waya later." ya katse tareda dubanta."ke kinada hankali kuwa."? sauka tayi daga jikin nashi tana fadin."please katemakamin kada ka fada mishi dan wallahi sawa zeyi akamani a tafi dani prison." murmushi yayi,
A haka suka karisa maitama a dankareren gidanshi mai kama dana tsohon gwanan Ph ROTIMI AMECHI yayi horn, da sauri me gadi ya bude mishi wagegen gate din ya shiga yayi parking a haraban gidan inda motocine birjik manya manya masu bala'in tsada a pake irinsu range rover, toyota sterlet, ferrary, toyota hiace, 202, tapanese box van, costom van kazu kiauto, ga dai sunan dai kala da kala dan kaf daga kasar waje aka kawo mishi su dan MK baya hawa karamar mota, yanayin parking ya fito ya bude kofan inda take yace."Fito." ba musu ta fito tabi bayanshi har cikin dankareren gidan bayan ya amsa gaisuwan me gadi.
Sama ya haye hakan yasa tabi bayanshi ganin yana kokarin shiga wani part yasata yiwa kanta mazauni

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login