Showing 21001 words to 24000 words out of 53693 words
Chapter 8 - LABARINA Series Complete by Mimi queen.txt
 a daya daga cikin danka dankaran kujerun dake sitting room irin masu amfani da AC dinnan wanda inbata suke saurin lalacewa, ya jima a ciki kafin ya fito ya dubeta."Zo muje muci abinci." ta yamutsa fuska."na koshi." domin ita yanzuma tsoro ya fara bata, dan gidan yayi kama dana masu shan jini amma data tuna matsayinshi da kuma daukaka irin nashi cetace, wannan ai bakomai bane, ya marairaice. "To muje ki rakani.." ba musu ta tashi suka jera zuwa hadaddan dinning room din da yake hade da kitchen, Inda cucu meyi mishi abinci ya riga ya gama komai, zama yayi tareda dubanta."Zuba min mana." tashi tayi ta janyo warmers din ta dauko dishes da saving spoon ta bude, ita kanta kamshin abincin ya mata amma ta daure haka ta zuba mishi ta ajiye a gabanshi, bismillah yayi yasa spoon yafara ci yana lullumshe ido yana fadin."uhmmmm abincin da dadi, ko zakiyi test ne."? ta dubeshi tareda hadiye miyau ya mika mata spoon."amsa kici kada ayi baki." ta turo baki."bari nayi testing kawai amma bawai dan inajin yunwa ba." ta amsa spoon ta fara ci, shiko murmushi yayi domin dama haka yakeso seda taci sosai sannan tasha madara shiko ido ya bita dashi yana kallon natural beauty. 
Bayan tasha madara ta dubeshi."Nayi testing amma ni banajin yunwa....." murmushi yayi ya tashi."Zo muje muyi magana."
Kan cushion ya zauna ta taso tazo ta zauna kan carpet, ya kirata dago da kai tayi."Na'am..." yace."rumana inaso ki bani labarinki dan daga gani kin fuskanci jarabawa da yawa a rayuwarki." tuni hawaye suka fara rolling kan face dinta, ganin hakan yasa ya tashi da sauri ya isa gabanta ya zube gwiwowinshi a gabanta tareda riko fararen hannayenta a marairaice yace."Rumana trust me am ur friend share ur life with me...." tasa bayan hannu ta goge hawayenta."hummm *LABARINA* kakeso in baka to kada ka damu ka bude kunnuwanka da kyau dan sauraron LABARINA." ta nisa"uheemmm." kana ta fara bashi labarinta tun tasowarta cikin kunci, har I yau seda ta fada mishi. 
Shiru yayi yana tunanin rayuwar yarinyar tabbas rumana abun a tausaya wane tayi hakuri da juriya a rayuwarta, wanda ko shi da yake namiji baze iyaba, da kyar ya iya dago kanshi ya dubeta yanda taketa rusan kuka bejin ze iya hanata kuka domin yana ganin hakan ne kawai zatayi ta samu saukin abunda takeji, 
A sanyaye yace."hakika naji labarinki kuma na tausaya ma LABARIN ki ainun, kuma kin burgeni matuka da baki aikata aikin dana saniba kikaci gaba da hakuri a yanda rayuwa tazo miki, domin mafiya yawan mutane idan rayuwa tayi musu zafi sesu kashe kansu kosu shiga sabawa ubangiji ta hanyar zinace zinace ko shaye shaye, gaskiya rumana kin burgeni kuma naji dadi da kika yarda dani kika bani labarinki, ni kuma na miki alkawari Insha Allah zan tayaki magance damuwarki, zan maidake gurin yayana inyaso seya maida auranki kuci gaba da rayuwa...." a razane ta dago tana girgiza kai, ya bita da ido."bakiso. "?  ta daga kai cikin kuka take fadin."please kada ka maidani kuma banaso yasan inanan, inaso kabarni anan ko kuma kabarni na nemi inda zani." jim yayi duk tausayinta ya kamashi yace."okey naji kibani dan wani lokaci zan yanke hukunci, yanzu taso muje na nuna miki dakin da zaki kwana dare yayi." ba musu ta tashi ya nuna mata hadaddan dakin shi kuma ya wuce nashi...... 
Fatima π€
banga ragon layyaba. 
Eid kabeer once again π. 
Babyn Amjad ce βοΈ
8/20/21, 8:21 AM - Mimi: πππππ
     *LABARINA*
πππππ
Alkalamin. βοΈ
      
       *Mimi.πΈ*
                   Haleemart Iserh
                 *(ummu ramlat)*
*πMANAZARTA WRITERS ASSOCIATIONπποΈ*
                   *M. W. A*
*Bismillahir Rahmanir Raheem*
       *Dedicated to yhu my Amjad I love yhu ππππ*
Much love abokiyar yarinta, Aishat salis Allah sarki rabin rai taya zan manta dake ina kaunarki sirikata. 
35&36
Cikin dare rumana na kwance jigum ta kasa bacci jikinta se rawa yakeyi haka nan ta tsinci kanta da jin tsoro, duba da wagegen gidan kuma ya kawota dankareren daki ita kadai, tashi tayi a hankali cikin sanda ta fito ta nufi part din dataga ya shiga dazu, sankarewa tayi a tsaye tana kallon yanda gurin yake ko a kasar waje albarka gaskiya gidan ya hadu ainun, tsoron tane ya kara tsananta duba da jerin kofofin glass din dake gurin ta rasa gane wanne zata shiga lokacinne taji kaman ana taba mata gashi dan haka batasan sanda ta ruga da gudu ba cikin firgici ta nufi daya daga cikin kofar glass din takoci sa'a a bude take dan haka ta shige da gudu, 
Yana zaune ga kayan music nan birjik a gabanshi ya makala abun music a kunni yanabin wata wakan arabi da yayi, yaga ta shigo da gudu tashi yayi da sauri tareda cire abun daga kunninshi ya isa gabanta ya rikota yana tambayanta."meke faruwa..."? kankameshi tayi sosai ta rungumeshi cikin firgici take fadin."tsoro nakeji bazan iya kwana ni kadaiba kada ka barni please..." ganin duk ta rude yasa ya rikota gefen makeken family bed dinshi ya zaunar da ita, ya karanta mata ayatul kursiyu ya tattofa mata nan da nan bacci ya dauketa kwanciya ya gyara mata ya rufeta da blanket ya koma yaci gaba da aikinshi, bayan ya gama ya kwanta kan three sitter idanshi na kanta. 
Kashe kari 
Tajima tana bacci koda ta farka lokacin ya dade da ficewa office yadai barwa kuku sallahu akan yabata abinci, koda tayi break setayi wanka cikin kayan da yaita siya mata da tana asibiti tasa wata doguwar rigar abaya brown, lokacin ne taga al'adanta yazo gashi ba pad hakan yasa ta kimtsa kanta ta fito da niyyar aiki, ta taras an gyara ko ina kaman aljanune sukayi aikin domin an gyara gidan tsaf ko ina da ina dan haka ta shiga kitchen inda kuku ke shirye shiryen fara girki. 
Kuku da becika jin hausaba se turanci ganin ta shigo yasa shi gaidata dan a zatanshi aure MK yayi, da kai ta amsa yayinda yaci gaba da aikinshi dubanta yayi cikin turanci."dame zan temaka miki madam."? itama cikin turancin ta mayar mishi."please inaso ka bari muyi girkin tare." ba musu ya bata hanya nan tashiga hada hadan girki cucu na temaka mata. 
Misalin uku 
MK ya dawo kuku ya tareshi da sauri tareda fada mishi abinci na dinning room, cikin sauri MK ko kallon kuku beyiba cikin turanci yace."a koshe nake banajin yunwa." kuku shima cikin turancin yace."oga daka daure kaci domin girkin madam ne..." be rufe bakiba maheer ya juyo da sauri jin yace rumana tayi yasashi saurin ajiye brief case ya nufi dinning room, tunkan ya karisa kamshin abincin ya cika mishi hanci dan haka da sassarfa ya karisa ya janyo plate ya bude hotter lokacin ne ya kusa sumewa jin kamshin abincin, faten doyane yaji kayan ciki da hanta se farfesun dawisu da jellof na shinkafa da yaji kifi, loman farko seda ya kusa faduwa saboda dadi tunda yake a duniya be tabacin abinci ko makamancin wannan ba, seda yaci sosai sannan yasha strew berry juice din data hada mishi wanda ko kuku da ba'a kasar yakeba baze iya ko makamancin wanda tayiba, domin shi duk masu aikin gidan daga kasar waje suke har gate man, 
Dai dai lokacin ta shigo dinning room din tana sakin mai wannan best smiles din nata ya shagala sosai gurin kallonta har besan sanda bakinshi ya furta."kinyi kyau."ba ta lumshe manya manyan idanunta brown golden ta budesu akanshi yace."waya koya miki irin wannan girkin haka."? tayi murmushi har cute one side dimple dinta ya lotsa tace."yayi dadi ne." ya daga kai tareda fadin."Eh mana, banaso ki kara girki domin bashi kikazo yiba." ta shagwabe fuska."yallabai...." da ido ya amsa yana kallonta ta sadda kai kasa alamun jin kunya yace."na'am inajinki..." cikin in ina tace."dama....uhmmm....inaso ka siyamin....uhmmm.....pad..." ta rufe fuska da sauri dan murmushi yayi."sorry kinsan ba mace a gidan shiyasa bana ajiyewa amma jeki shirya ki fito muje ki siya duk abunda kikeso..."
Seda ya shirya ya fito sannan suka jera kaman wasu masoya a bakar Mercedes Benz (300 suka fita. 
A mota waka yasa mata wanda yayi tana saurara se faman dariya take shiko se faman kallonta yake yana kallon dimples dinta shima yana murmushin wanda besan daliliba, babban boutique sukaje seda yamata siyayya manyan kaya da kananu irinsu, abaya da dogayen riguna da sauransu daganan suka nufi shagon atampopi da leshika, swis swis, bowels dadai sauransu, yayi mata siyayya da yawa daganan suka biya suka bada dinkunan, duk inda sukaje kowa ya ganshi rudewa yake an dingi zagayeshi kenan itako tana gefe tana kallon yanda yake yiwa mutane fara'a duk matsayi irin nashi amma bayada girman kai, murmushi tayi tanajin wani iri akanshi, bayan sun fito shop rite suka nufa, nan ma sunyi siyayya a babban shopping mall din harda su pad da sauransu, anan dinma yan matane da samari kowa so yake yayi selfie da MK adon garin yan mata da samari, rumana ganin ya shareta yasa ta fita daga shopping mall din zuciyarta na mata zafi ta shiga mota, kuka ta fara tanajin wani iri a cikin zuciyart ko kadan bataso taga wata mace ta rabeshi batasan daliliba, shiko ganin ta fice yasa hankalinshi komawa kanta da sauri ya ba mutane hakuri ya fice,
Yana shiga mota ya janyota jikinshi yana fadin."Sorry rumana mutanene suka rufeni kuma kinga be kamata na share suba..." ta share hawaye ta janye daga jikinshi tana fadin."shikenan..."
Bayan ya hau titi ya dubeta."kin meye."?  ta girgiza kai yace."In kina kuka kinfi kyau...." tayi murmushi a haka suka karisa gida. 
Unin ranan suna tare har dare dan da daddarenma tana dakinshi dan tsoro takeji ta kwana ita kadai dan haka tana kusa dashi, matsamai tayi seya koya mata waka dan haka ya makala mata abun sauraron music yanayi tanaji ahaka har tayi bacci...
Manage this. 
Kunsan ana hidiman sallah. 
Taku me kaunarku. 
Serdeeyeer βοΈ
8/20/21, 8:21 AM - Mimi: πππππ
     *LABARINA*
πππππ
Alkalamin. βοΈ
      
       *Mimi.πΈ*
                   Haleemart Iserh
                 *(ummu ramlat)*
*πMANAZARTA WRITERS ASSOCIATIONπποΈ*
                   *M. W. A*
*Bismillahir Rahmanir Raheem*
       *Dedicated to yhu my Amjad I love yhu ππππ*
Babyn umar inasanki sa'adatu Aminu umar (Ummi) kina raina, I want you to know dat you magalize in my heart.
37&38
Bayan wata uku. 
Shakuwa sosai ya shiga tsakanin MK da rumana, zuwa lokacin tayi iddarta ta gama yanzu sun shaku sosai, 
Ya jima beje kaduna ba se waya ake mishi dan haka wannan weekend din ya shirya tafiya, fadawa rumana yayi ta dingi kuka domin bataso ya tafi, lallashinta yayi sosai nan ya bata sabuwar waya IPhone 11 pro max yace."Inna tafi zamu dinga waya."
Yau ya sauka a kd inda yan uwa kowa ya saukeshi yana murna ya tausayawa yayanshi ganin halin daya shiga duk an bincika ba labarin rumana an yayyada ako ina amma bata ba labarinta, se yaji kaman ya fada mishi sedai shima a yanzu yana bukatar rumana a rayuwar shi domin yanzu ya saba da ita a rayuwar shi. 
Tana kwance wayan da MK yabata ta dau ruri seda rumana tayi kara saboda tsoratan da tayi da sauri tayi picking cikin kuka take fadin."tsoro nakeji kadawo please......" cikin kwantar mata da hankali yace."yi shiru saurareni ina tare dake kinji..." ta daga kai kaman yana ganinta, yace."to share hawayen ganinan ki dena jin tsoron zan zauna dake harse kinyi bacci." cike da gamsuwa da magananshi ta share hawayenta tareda sakin ajiyar zuciya, 
Nan ya shiga bata labari dan kawai ya debe mata kewa, dariya tayi tace."yallabai...." da sauri yace."banace kidena cemin yallabai ba." tace."uhmmm..to mezan ce maka." yace."ki kirani da cuddle buddy..." fuska ta rufe cikeda jin kunya tace."to cuddle buddy kasan meye.."? yace."se kin fada.." tace."I miss u..." ta kareshe maganan tareda rufe fuska kaman yana ganinta. yace."Miss u too..." ta turo baki."bayan kana can tareda zeeza wacce zaka aura.." ta karashe tareda da shaahshekan kuka da sauri yace."Noo rumana yi shiru ki dena kuka, bahaka bane rumana ki dena kuka..." nan ya shiga lallashinta, seda hankalinta ya kwanta sannan ya shiga rera mata waka cikin zazzakar muryarshi tanajin dadi seda yaji alamun tayi bacci sannan ya kashe wayan ya kwanta. 
 Da kyar ya daure yayi kwana uku a kaduna sannan yace ze koma domin yayi bala in kewan rumana, nan Alh yace."bayan kajima baka zoba yanzu kuma daga zuwa zaka tafi."? yace."ai yaya aikine sukamin yawa amma inna samu hutu zan dawo." zeeza ma rigima tasa wai baze tafiba da kyar ya lallabata ya koma abuja. 
A kullum wani yanayi yakeji in yana tareda rumana domin ita wata iriyar gifted ce da duk wanda yake tareda ita se yashiga wani yanayi daurewa kawai yakeyi domin she's available as well. 
*****************************
Suna zaune shida rayyan a office, rayyan ya lura kwana biyu wani abu na damun abokinshi yana yawan tunani, duban MK yayi da yayi shiru."big man wai meyake damunkane kwana biyu."?  MK ya nisa."umhhhhmmm." kana yace."rayyan aure zanyi.." dariya rayyan yayi."me kakeci na baka na zuba, befi yan watanni auranku kaida zeeza ba." yayi tsaki."dalla bada zeeza ba watace nakeso na aura kuma a cikin satin nan nakeso a daura mana aure, batareda kowa ya saniba a gida." da sauri rayyan yace.saboda me MK."? 
Nan Maheer ya kwashe komai ya fada mishi, shiru rayyan yayi."amma baka ganin baka kyautawa yayaba inya gano zeji haushi." MK yace."sedai in kai ka fada mishi itama bataso kowa ya san muna tare." rayyan yace."to ya zakayi da zeeza."?  yace."itama zan aureta amma a kd zan ajiyeta ni kuma inanan tareda da kaunata..." tashi yayi yana kokarin daukan key din mota, rayyan ya mike."bari nazo muje na ganta tunda rowanta akemin." MK yace."kuma kada ka kallan min ita sosai in ba hakaba zan kwakule maka ido." na suka fice rayyan na dariya. 
Suna shiga daidai lokacin ta fito sanye da jan batik Amima tayi kyau sosai, suman tsaye rayyan yayi yana kallon beauty din ta tunda yake be taba ganin kyakykyawa irin taba gaskiya dole MK ya shiga cikin yakin neman auranta dan da shiya fara ganinta shi ze riga, har kasa ta tsugunna ta gaidasu daganan ta shige ciki dan kawo musu abun tabawa, 
Tana shiga rayyan ya dubi maheer."wow!!! wannan me kama da indiyawan zaka aura? kai wannanma sedai ace da aljanu take kama gaskiya abokina tanada kyau kuma da alama yanda take kyakykyawa haka zuciyarta yake tunda harka amince da ita, gaskiya kayi babban sa'a abokina na baka dama ka aureta..." daiΒ² lokacin ta fito dauke da hollandia da kings berries non alcohol  a plate da glass cups guda biyu ta ajiye a center table dake gabansu cikin yaran french rayyan yace."gaskiya MK yarinyar tayi tako ina." hararanshi MK yayi tareda dubanta yace."koma ciki.." ba musu ta koma. 
Rayyan ya jima suna tattauna yanda auren ze kasance baza'a wani tara mutaneba daurin aure kawai za'a yi se can ya tafi.... 
Turkashi...........!!!! 
*Mimi*βοΈ
8/20/21, 8:21 AM - Mimi: πππππ
     *LABARINA*
πππππ
Alkalamin. βοΈ
      
       *Mimi.πΈ*
                   Haleemart Iserh
                 *(ummu ramlat)*
*πMANAZARTA WRITERS ASSOCIATIONπποΈ*
                   *M. W. A*
*Bismillahir Rahmanir Raheem*
       *Dedicated to yhu my Amjad I love yhu ππππ*
My mummy hrt you plenty plenty inasanki hajiya mama, abun kaunata Allah barmin ke har abada. 
can't heart you less hajiyana π. 
39&40
Bayan tafiyan rayyan ya koma ciki gurin rumana, suna zaune yana mata waka wayanshi ya hau ruri ganin zeeza ya sashi dubanta ta daure fuska, a sanyaye ya dauka ya kanga a kunni. 
Waya suka fara tanaji tasan da zeezane amma yi yake kaman an mai dole, can yace."okey saura six months Allah kaimu, kinga banma kirgawa." daure fuska rumana tayi ta mau idonshi na kanta yace."okey dame dame zakiyi lokacin bikin.................." be rufe bakiba yaga rumana ta fashe da kuka ta tashi  tayi ciki da gudu, da sauri ya katse wayan batareda yayi sallama da zeeza ba yabi bayanta, 
Zaune ya sameta se kuka take ya durkusa a gabanta yana tambayanta cikin cracking voice tace."wata rana aure zakayi kabarni dan nasan zeeza bazata yarda na zauna da kuba..." yana kallon kwayan idonta yace."to ai kece wacce zan aura......!!!!!." Ido ta ta zaro ya daga mata kai."kwarai u are my fioncy ni kece wacce zan fara aura kafin zeeza nan da sati daya." cikin rashin yarda ta sake fashewa da kuka."Ni.....ni wasa kakemin." ya janyota bisa faffadan kirjinshi."am sure u are the love of my life. wallahi rumana bansan meye soba se akanki, kuma dazu da rayyan yazo maganan aurenmu dake mukeyi trust me I love you....!" ganin da gaske yake yasa ta kara rungumeshi kaunarshi na kara shigarta dan dama tadade da fara sanshi gani take ita ba ajinshi bace, kuka take sosai ya dago da kanta."kukan me kikeyi die heart."? tayi murmushi tareda lakutan hancinshi."cuddle buddy kukan farin ciki nakeyi dan Allah kada kabarni wallahi ina sanka... 
" ya hada hancinsu guri guda."babu wanda ya isa ya rabani dake u are my forever." tashi yayi ta dago tana kallonshi. 
"Ina zakaje."?  ya sosa kai."office zan koma signing wasu files kawai zanyi na dawo, ko zaki rakanine."? ta daga









