Showing 45001 words to 48000 words out of 53693 words
Chapter 16 - LABARINA Series Complete by Mimi queen.txt
     Dedicated to yhu my Amjad I love yhu ๐๐๐๐.
*TASU'A DA ASHURA*
*AZUMIN TASU'A*
Shine azumin ranar tara ga watan muharram, an shar'an tashine dan sabawa yahudawa, *Manzon Allah sallallahu alaihi wasallam* yana cewa"Idan Allah yaraya ni zuwa shekara me zuwa zan azamci ranan tara ga wata- Muslim (1134)
*AZUMIN ASHURA*
*Manzon Allah sallallahu alaihi wasallam* yace game da Azumin ranan goma ga watan *MUHARRAM* (Ashura)
"Ina kyautata tsammanin a gurin Allah da ya kankare zunuban shekaran data gabace shi- Muslim (1162). 
63&64
Kamar wasa rumana ta rubuta jarabawan jamb da temakon me lesson din da MK yadauko tana koya mata, cikin yardar Allah taci dan haka maheer yashiga yafita yasama mata direct entry, medical doctor tafara karatu anan federal university of Abuja cikin yardar Allah, tana kula da mijinta yanda ya kamata  zuwa lokacin ta iya driving dan haka da kanta take driving kanta zuwa makaranta dan MK bashida lokacin da ze dinga kaita koda yaushe dan a lokacin ayyuka sun mai yawa kuma baze bari driver yadinga driving matar shiba dan haka da kanta take driving tana hawa duk motan dataga dama domin zuwa lokacin naira ya zauna ta zama babbar mace data amsa sunanta dan tana daya, daga cikin first ladies din da ake ji dasu ake kwatancensu a zamanin, 
Suna bala'in san hydar kamar ransu kuma suna ji dashi sosai dan ya cika dan gata sun kaima malam hassan droon wanda yatemaka musu har hydar ya samu lol ๐,  yaganshi kuma yasa mishi albarka. 
Zuwa lokacin Aknan ta haihu ta haifi Mubinat inda akasa ranan auranta da habibinta Noor d'a ga gomnan new delhi.....
Shiri take sosai domin bataso tayi latti kasancewar lecturen eight gareta, 
Rywan zafi tafashashshe ta tsiyaya a tumbler cup daga cikin tea flakes ta ajiye tumbler cup din kan center table, hydar na gefensu daya fara koyon mikewa yanata mutsu mutsu ga kayan wasanan birjik a gabanshi, 
MK da yake zaune bisa carfet ya kurawa surprise gift din data bashi ranan patyn nan ido, hotunane a frames wani yana kwance ta mishi ta zagaye gadon da yake da jajayen fure anyi rubutu da furen kamar haka *Luv yhu more baby booboo*, wannan kuma tana rungume a kirjinshi ta manna mai kiss a pen cheeks shikuma *Cute Angel* aka rubuta a hoton, wannan kuma suna rungume da juna su uku harda droon dukkansu dariya suke suna kallon droon da aka kafamai wani hula me kyau se sheki yake kamar na gold fuskan droon ko ya baci da ice cream shikuma *My gifted family* aka rubuta a jiki, wannan kuma video ne a cameran dake hannunshi zaune suke a gaban beach suna kallon ruwa MK na sanye da summer beach pant daya dan wucemai cinya kadan ya dameshi yabi kyakykyawan cinyanshi jikinshi ba riga sai faffadan huge full idanunshi sanye da ocean cabaretti sunglasses daya wani irin fitar da dogon hancinshi, duba da gurin da suke zaka fahimci ba nigeria bane wata kasace a kasashen waje, tana kwamce kan kirjinshi yayinda take sanye cikin bikina pink ta daura beach hat akan long kitson kalban dake kanta wanda yake digar da ruwa dan da alama daga ruwa suke, Aqua de coco (danyen kwakwa da aka fere saman akasa strew berry a ciki)  ne a hannunta a hankali take sipping coconut water har lokacin MK beach yake kallo wanda cool breeze da feshin ruwa na feso musu, gasunan dai videos kala da kala wanda suke cikin kauna a gida Nigeria dama kasashen waje wanda unexpected take dauka, se kuma dairy data rubuta yanda take masifan kaunar MK da godia bisa farin cikin daya saka rayuwarta a ciki, 
Tsaki tayi."kullum seka karanta dairy dinnan ni me makon ma kazo ka shiryamin droon kafin na gama se mu wuce.." Idanshi a lumshe yace."ki barminshi kije ki dawo yau am free.." ta harareshi tace."husbyyy kaine zaka iya kula dashi jiyafa zuwa nayi naga kana kokarin yadamin yaro wai zaka goyashi ko iyawa baka yiba.....shiyasa yau nace tare zamu tafi kaga se nanny ta rikeminshi inna shiga lectures........" bata rufe bakiba taji ihun droon da sauri dukkansu suka juya ashe rarrafawa yayi ya janyo flakes din ruwan dake gefenta dan ta manta bata kulleba su kuma basu luraba gaba daya tafashashshen ruwan ya zubo mishi a jiki, 
Da sauri ta karisa ta daukeshi tana kuka sosai hankalinta duk ya tashi droon se tsala ihu yake gaba daya fatan jikinshi ya kone dama dagashi se pampas ba kaya a jikinshi, da gudu MK ya amsheshi a firgice da gudu sukayi waje. 
Gaba daya fatan jikin droon ya d'aye duk ansa bandage an nade mishi jikinshi sosai rumana take kuka harda majina tana dukan matar rayyan jiddah da taketa bata hakuri, shima MK kuka yake sosai. 
Sosai Alhaji sadeeq yake lallashin maheer domin be taba ganin kaninshi na kuka hakaba duk ko irin dauriya na MK yayi kuka sosai na ganin gudan jininshi a cikin wani hali. 
Kuka take sosai domin ta gama tsinkewa da al'amarin droon a hankali MK ke driving jikinshi yayi matukar sanyi, dubanshi tayi cikin kuka tace."mijina muje mu fadawa malam halin da droon ke ciki ko akwai maganin daze bamu akan droon kagafa kullum fatanshi kara d'ayewa take....." cikeda gamsuwa da maganan iyalin nashi ya juyar da hancin motanshi zuwa gidan malam hassan, 
Shiru malam yayi domin kwanaki sun zo da yaron ya ganshi har yake tambayan ba matsala sukace"Eh. 
Shiru yayi nadan lokaci yace."maheer niba Allan masaru bane amma a'iya tunanina ina ganin bakin mutanene yakama yaronku domin sau tari za'a ganshi ba za'a mai addu'aba se ace wow yaron nan nada kyau kaza da kaza, to a tunanina hakan ne domin kanada masoya kuma kila sunga yaronka ko gidan TV ko a jarida ko a zahiri, to wasu ganin kyanshi sunyi furuci sosai akanshi domin bakin mutane nada illa sosai, 
Amma shawaran da zan baku shine kuci gaba da addu'a insha Allah ze samu sauki ku dinga karanta mishi *Amanarrasulu* da *Ayatul kursiyyu* *Falaqi da Nas* Insha Allah komai zeyi sauki."
*Kai bakin mutanefa dafine dan ba'asan irin bakin waniba shiyasa akeso idan anga wani abu me kyawun gaske ace masha Allah ko tubarkallah amma se kuji wacce me kyauce ai wacce nada gashi ko wacce nada kokari to se kyannan yasamu matsala ko gashin nan ya zube ko kuma ta koma batada kokari kodai wani abu yasamu mutum dan har mutuwa anayi saboda bakin mutane*
Dan haka dan Allah yan uwa mu dinga kyautata bakinmu domin Manzon Allah (SAW) yace"kafadi Alkhairy ko kai shiru".. dan haka dan Allah in munsan ba Alkhairy zamu fadaba muyi shiru kawai. 
*Nima adena yabon kyawun ramla na ko gashinta ehen ๐.*
*********************
Cikin yardar Allah da suka dage da karanta mishi addu'oi da shafamai rubutu jikin yayi sauki dan har fatanshi ya fara dawowa. 
************************************************************************************************************
Yau two ta tashi lecture a gajiye take ainun kiran maheer tayi akan yazo ya dauketa domin tanajin zazzabi bazata iya driving ba amma beyi picking call dinba baya kusa, hakan yasa tashiga motanta first lady ta dau hanya. 
Tafiya take zatayi bazata yiba wata bakar mota Jeef ce tasha gabanta ta bugi motanta tayi baya ta bugi da wani katon dutse, wani katon mutumine yafito a jeef din ya bude motanta tuni har jini yafara bin hancinta kasancewar buguwar da tayi tana shirin yin magana kawai seji tayi ya shaka mata wani hanky a hanci tuni idonta ya juye ta kame kam, daukanta yayi ya sakata a motanshi yayi gaba. 
Toh fah shin wanene wannan mutumi, kuma me ummu rumana ta mishi daze tafi da ita,  kuma ina ze kaita, shin sashi akayi ko sa kanshi yayi?.  
Zaku samu amsoshin tambayoyinku a bakin ni taku *Sadiya Isah Idris yar mutan bakori.*
Comments dinku shi zesa naci gaba. 
Please comments more I needs more comments. 
Dafatan kunajin dadin book din? 
Taku Mimi queen.
8/20/21, 8:23 AM - Mimi: ๐๐๐๐๐
     *LABARINA*
๐๐๐๐๐
Alkalamin. โ๏ธ
      
       *Mimi.๐ธ*
                   Haleemart Iserh
                 *(ummu ramlat)*
*๐MANAZARTA WRITERS ASSOCIATION ๐๐๏ธ*
                     *M. W. A*
```Kungiya d'aya tamkar da dubu.Masu Nazari da Aiki  da Ilimi, Burin 'kungiyar a ko da yaushe shine ta fadakar ta kuma Nishad'antar da masoyan ta. ๐๐๏ธ```
------------------------------------
Bismillahir Rahmanir Raheem. 
       Dedicated to yhu my Amjad I love yhu ๐๐๐๐.
65&66.
~~~~~~~~~~~~~~~~~~~~~~~~~~~~~~~~~~~~~~
```COMMENTS
COMMENTS
Comments for page 61&62 and page 63&64```
```page 61&62```
๐๐๐๐๐๐๐๐
Wow ๐ฎ Wow ๐ฎ Wow ๐ฎ. 
Masha Allah Allah raya mana droon. 
Suna yayi masha Allah Wallahi sis har naji nafara kishi da rumana se naji inama nina samu MK amma ba damuwa nabarwa Allah Allah bani wanda ya fishi da yaron da yafi droon. 
Allah sarki yanzu rayuwar rumana abun sha'awace sedai a dinga kwatance da ita.
Gaskiya Mrs maheer kina morewa. 
Maheer khan mungode sosai da irin yanda kake kula da rumana ka canza mata rayuwa Allah baka lada. 
Lol ๐ Miss Zeeza kwalelenki MK namune. 
Sedai ayi harara a duhu amma ba'a isa ayi a filiba. 
Wow ๐ฎ Masha Allah nice comments *~Namesake*. Allah saka da Alkhairy. 
Amma MK kwalelenki ๐ dan rumana ta riga ta cike zuciyarshi ba space, naga dan kishi har sunanki kika maida *RUMANA* to am srry to say am srry MK y bani sako yace kiyi hakuri yanxu bashida tym din duk wata mace domin rumana ta gama mai komai tana lasa mai honey sosai kuma tana mai biyayya ynx kuma ga droon am srry ki cire rai. 
*Lol ๐ Nagode sosai Namesake really appreciate hrt u plenty plenty*
Wow wow wow ๐๐toh Allah Raya Mana droon taron suna fa yayi kyau har hangowa na ke yi๐คฃ
Allah Kara basira. 
Amin nagode sosai *~Ummiter Maiyaki*. 
Wow Masha Allah Allah raya mana droon besty shine ba gayya gurin party se a TV nake hango ki keda Jameey kuna debo shoki ๐, saboda kinfi santa ko ๐ bayan kinsan we are three lovers. 
๐ค๐ค๐ค๐ค๐ค๐ค
Ayya am sorry *~Abokiyar fadan part tow* (Rabee'at Ibrahim) babyn aminu,  ba laifina bane, laifin jameey ne ita ya lallabo tace mutafi dan kada kije ki kashe kwarkwatan idonki ashema kingani a TV, 
Shiyasa tsiyata da bikin manya kenan terere. 
Amma kinsan I luv yhu oll ko? fiyeda tunaninki my laughter ๐. 
*Nagode sosai Abokiyar fadan ta biyu rabee* inasanku sosai keda jameey domin kune jigon Ummu ramlat sedaku zan iya really appreciate u magalize in my heart u ladies.  
A hayye munje Munsha shagali munbar wata a gida tana bacci. 
Kai Masha Allah besty page dinnan yayi masha Allah so citta ๐. 
Allah biyaki ya barki da abun begen ๐ท. 
Amin amin ngd *Jameey* abokiyar fada ta farko Allah barmu tare. 
Abokan fada kaman ๐คง. 
Kirage tonon fada dankinga kinada baki sosai. 
Allah kara dankon kauna besties. 
Kai gaskiya wannan page din yy dadi sosai 
Muna godiya allah yasaka da alkhairi
Allah yara karfin ido. 
 Ameen *Maman hisham* ngd sosai. 
Alhmdllh rumana komi yazama dd Sai dai ince Allah yabada zaman lafia Mrs maheer Allah yaraya haidar ๐ฅฐ๐ฅฐ
Jinjina ta musamam ummu ramlat Allah yasaka da alkhairi Allah yaqara basira da hazaqa da qaifin๐ 
Ana tare๐๐๐๐๐
Tnx *Maman Amatullah*. 
Allah yakara nisankwana darayuwa me albarka
Munagodiya sosai
Amin *hauwa'u M. Al hassan*. 
๐๐๐๐ I can't express my happiness
Wannan pafe din na dabanne gsky ya matukae birge kowa
Amma zeza ce kadae nasan baemata but we don't care๐
Mimi Allah yakara basira
Mk shima da rumana Allah yabarsu tare d droon nasu๐
Tnx ngd sosai *~hafsyyy banki* really appreciate.
Sis mimi muna godiya allah ya qara baseera
Amin amin *Sister*. 
```Page 63&64```
Innalillahi rumana kinacin yanayi allah ykareki 
Sster sannu da kokari allah ybiyaki. 
Amin ngd sosai *~Mmn khalipha*.
Allah yakara basira sister Allah yakara zakin hannu fatan alkairi๐
*Amin tnx ~Murja Ado Usman*.
Wayyo. 
Thanks yayi dadi sosai allah ya kara Basira. 
Amin Ngd sosai *~โค๏ธโจ*
๐ฅบgaskiya Wannan page din da ban tausayi Allah sarki droon ๐ฅบ๐ญ
Kaaai๐คmaheer ya ga jarabawa yau an sace mata ga da ba lfy๐ฅบ
Inanillahi ko wa ye ya sace rumana Kuma ๐ฅบ๐ฅบ
Wayyooo ni๐ฅบ
Sister Allah Kara basira muna godiya. 
Allah sarki sis Amin ngd sosai *~Ummiter Maiyaki*
Ayya ๐ญ๐ญ๐ญ๐ญ
Gaskiya sadeeyah (Abokiyar fadan) rumana na bani tausayi daga wannan jarabtan se wancan to Allah ubangiji ya mata magani ya fitar da ita daga hannun wa'innan azzaluman, Allah sarki Maheer na kana cikin tashi hankali. 
Allah karawa droon dina lpy ya fidda rumananmu daga hannun azzaluman nan yasa kada su mata komai. 
Amin nagode sosai *~Jameey* (Jamila Adam)  ina bala'in sanki mouth can't describe cant heart u less abokiyar fadana duk fadanmu muna saurin shiryawa dama haka akeson aminan kwarai ngd sosai Amaryan *Sefuu* Allah kara dankon soyayya.
Ya kara hada kan three lovers, with Rabeeyat. 
Luv yhu oll.
Wayyo besty Allah sarki rumana Allah fiddake sisto leeymart kina faranta mana kina samu nishadi Allah biyaki ya kara dankon kauna keda............Abun kaunar๐
Ya kuma bar three lover tare har abada. 
*wow amin nice addu'a Rabeeyat Allah barmin ke ke kuma Allah barki da Aminunki can't  hrt u less baby*
Allah bayyana rumana my partner ina sanki sosai. 
Amin ngd sosai khadijat *My Cousin* luv yhu too.
    Allah sarki droon Allah yabaka lpy 
To anawata gawata kowakuma kebin rumana oho Allah dai yakubutar dake 
Maheer kabani tausayi wlh allah yabaka ikon cinyewa
Sannu da kokari malan allah yasaka maka da alkairi ameen
Sis mungode allah yasaka miki da alkairi yasa kifi haka yakara daukaka. 
Amin ngd sosai *~Ummin Yahzeed*.
To kuma dai ashe tsugunne bata kareba,rumanan MK tnx. 
Tnx *~Jameela Isah*
๐ณ๐ณ๐ณ Wayyo allah ruhama meke bibyarki ne Haka๐ค๐ค
Kuma Anya wnn ba aikin zezza ba hmm Bari dei mugani ๐ค
Wayyo Allah maheer Dina da wanne Zaka ji da yaro ko da uwar n'a tausayamaka wlh๐๐
Sister Muna gd ssi da tunarwa da kike mana Muna garuwa SSI Akan littafi mun gd Allah ya biyaki da gdn aljanna๐ฅฐ๐ฅฐ
Ramlat Kuma zamu rake cewa tayi keu tana da gashi Amma zamu dinga cewa wow yarinya kekkwa๐๐๐ Mash Allah Tabarkallah๐ฅฐa gaidata pls. 
Ngd sosai *~Fateemah Cameroon* Allah bar kauna.
~Nagode sosai masoya bansan da wani baki zanyi amfani wajen godiya a garekuba, nagode sosai da irin comments din da kukemin ni kuma insha Allah zanci gaba da nishadantar daku, fadakar daku, da kuma Ilimantar daku, fatana kuci gaba da bani hadin kai ta hanyan comments din ku me karamin gwiwwa.~
~Thank you so much fans really appreciate.~
~Masoyana masoyan~ ~littafaina masu min magana da masu kirana a waya akan book din LABARINA, ina godiya~ ~sosai kuma ina baku hakuri domin duk wanda~ ~yamin magana bega feedback ba yayi hakuri abubuwane sukamin~ ~yawa amma masoyana kuna raina ako yaushe, wa'inda nasani da wa'inda bansaniba luv~ ~yhu oll Fans u magalize in~ ~my heart can't luv yhu~ ~less masoyana.~ 
~Haleemart ~Sadeeyarh ~Isah~ ~Idrees~ ~bakori~ โ๏ธ ~................~
8/20/21, 6:50 PM - Mimi: ๐๐๐๐๐
     *LABARINA*
๐๐๐๐๐
Alkalamin. โ๏ธ
      
       *Mimi.๐ธ*
                   Haleemart Iserh
                 *(ummu ramlat)*
*๐MANAZARTA WRITERS ASSOCIATION ๐๐๏ธ*
                     *M. W. A*
```Kungiya d'aya tamkar da dubu.Masu Nazari da Aiki  da Ilimi, Burin 'kungiyar a ko da yaushe shine ta fadakar ta kuma Nishad'antar da masoyan ta. ๐๐๏ธ```
------------------------------------
Bismillahir Rahmanir Raheem. 
       Dedicated to yhu my Amjad I love yhu ๐๐๐๐.
Jinjina gareku manyan Aunties dina ina sanku ina kaunarku more than u can emergine. 
Aunty hamdiya (mmn husnah), Aunty mommy (mmn salmah), Aunty Rabi'at Maiwa, Aunty khadeejat (mmn yesmeen), Aunty zainab (mmn sajjad), Aunty Amina (mmn zuhrah), Aunty Ummi (mmn sajida da sultan). 
Ina sanku sosai Allah kara hada kanmu ya kuma barmu tare. 
Ban manta da kuba my kannis. 
Rukayya Isah Idrees, Fatima Isah Idris, Hussaini Isah Idris and than my momy *Aishat Isa Idris bakori* ina sanki autanmu, 
Ina kaunarku yan uwa Allah kara hada kanmu yabar mana mama da baba ya kara musu dankon kauna. 
Ameen. 
67&68
Koda ya dawo daga masallaci missed calls din rumana ya gani hakan yasa yabi sedai be shigaba yakira uncountable numbers bata shigaba kuma lokacin yaga three na neman yi kuma bata dawoba bayan yasan two zasu tashi lecture, hakan yasa ya tashi ya kira nany akan ta kula da hydar dake bacci, shikuma ya nufi federal university of Abuja. 
Hankalin shine yayi mugun tashi ganin motanta da yayi a gefen hanya yafito a sukwance ya duba ko ina began taba. 
Yana tsaye yana waige waige ko ze ganta kallo guda zaka mishi kafahimci yana cikin tashin hankali, wayan shine ta hau ruri, private number yagani har zeyi ignoring se kuma ya dauka tareda kangawa a kunni, dariya yaji an fashe dashi wanda macece keyi cikin mugunta be tsaya tantance me muryanba yaji tace."MK....MK masoyina....." fadin hakan da tayine yasashi fadin."ke wacece......"?. tasake fashewa da dariya."Ni masoyiyar kace wacce ta ke mutuwan sanka fiyeda jakar matarka...." yace"naji yanzu me kike bukata...."?  "hummmmm." ta murmusa."Ur pool wife is with me......"
Zabura yayi."ke..uban waya baki daman daukarmin mata...how dare you....."?  cikin sanyi tace."Calm down maheer da alama baka tsorataba to ka duba wayanka na turo maka da shot video wanda it's proof daze tabbatar maka da ur Idiot wife is with me...after that zamuyi magana....." dif ta kashe kiran. 
Ganin new message yasa gabanshi tsananta faduwa ya daure ya bude video ne hakan yasashi danna play. 
Rumana ya gani zaune kan kujera an kulle mata hannuwa ta baya da kafa tana zaune jini na bin gefen fuskarta idanta a rufe kaman matatta, ruga yaga an kawo a bokiti guda aka juye mata a jiki ruwan harda kankara, ihu tasa tareda zabura ta bude idanu tana kiran sunan maheer, 
Dunkule hannu yayi yanajin zuciyarshi na zafi, daiยฒ lokacin aka sake kira da sauri ya daga."Me kikeso nawa kike bukata? ni dai fatana kada ku









