Showing 24001 words to 27000 words out of 53693 words
Chapter 9 - LABARINA Series Complete by Mimi queen.txt
 kai yace."okey tashi ki shirya mu wuce." ba musu ta tashi. 
A tare suka fito yana rike da handbag dinta, tana sanye da doguwar rigar abaya brown tayi rolling da gyallen akanta shikuma yana sanye da jeans da shirt wanda a bayan rigar sunan shine rubuce daanyan baki, a motanshi Prado da take manne da sunanshi a kowani bangare na motan hatta bayan motan sunan shine rubuce suka fice. 
A moto kam tana kwance a jikinshi a haka yake driving har suka karisa,  kowa ya bisu da kallo yana mamaki ganin ya rike mata jaka da an tambayeshi wacece se yace, "wacce zan aurace." kowa yai musu fatan alkhairy ace sun dace yayinda ake ganin rumana tafi kowa dace a duniya ganin ta mallaki zuciyar allura daya tal cikin ruwa, itako hakan  yayi mata dadi yayinda yan bakin ciki masu san MK suka fara kishi dan ganin rumana suke kaman balarabiya dan wasu har hararanta suka farayi acewarsu wannan san kaine MK naji da kyau haka ya zabo mata itama bakaramar kyakykyawa ba. 
A office dinshi suka yada zango kan kujaranshi dake juyawa kaman na mulki ya nuna mata."kauna ga fadanki." ba musu ta karisa ta zauna shikuma ya zauna a kujeran dake pacing dinta yana kallonta murmushi tayi tace."kasan meye burina.."?  ya girgiza kai ta kuma lotsa dimples dinta."be wuce wata rana na ganni da asibiti ba a matsayin likita da office kaman wannan ba." ya murmusa."murmushi nayi miki kyau musamman in dimples dinki ya lotsa se madaran kyanki ya bayyana." tace."ai naka yafi nawa kyau." yasake dubanta."indai ina raye ki dauka kaman duk buri kanki na rayuwa sun gama cika die heart." 
Files ya janyo ya bude ya dubeta."Idan aka daura mana aure wani kasa kikeso muje honeymoon muci amarcinmu."? ta rufe fuska yace."au wai kunya kikeji zonan." ta tashi a sanyaye tazo gabanshi, cinyanshi ya nuna mata."zauna." ta ware ido tareda make kafada yace."au bazaki zaunaba." ta daga kai, tashi yayi yanaso ya rikota da gudu ta ruga ya bita nan suka fara zagaye a office din, karshe ya kamota suna dariya kan kujeran ya fada ya janyota jikinshi ya riko fuskarta."Idan aka daura mana aure sena kawar da wannan kunyar naki dan haka ki shirya."
 dai dai lokacin rayyan ya shigo da sauri tace."cuddle buddy ka sakeni kada yayi tunanin wani abu mukeyi." yace a hankali kaman yanda ta fadi cikin rada."inma yayi aiba laifi bane kecefa wacce zan aura." rayyan ganinsu a haka yasa cikin firasanci yana dariya yace."haba oga tun yanzu kabar yarinya ta huta kafin lokacin dan nasan yanda ka kosa din nan bazaka mata da wasaba." shima cikin dariya MK ya mayarmai cikin French din."hummm rayyan kenan aida naso da sedai kaganta da ciki tunda guri guda muke kwanciya." rayyan yace."kafi karfina maheer." ya fice da sauri yana dariya. 
Itadai rumana shiru tayi domin bajin yaren takeba. 
Tsaye tayi tana kallon faheed da umaima da suke kwance suna aikata zina a firgice suka tashi dukkansu suna kallon hajiya, ga mamakinsu se sukaga ba alamun firgici ko tashin hankali a tare da ita cikin nuna barikanci tace."faheed meye haka naga kun wani firgita nicefa mummynku meye na damuwa danna ganku." umaima ta saki huci."mum wallahi ba laifina bane ya faheed ne ya fara." haj. tace."to mekuma ya faru dan shi ya fara ai gara shi ya fara da kije wani a wajefa ya fara gara dashi dan uwanki ya budeki." murmushi faheed yayi."mummy Shiyasa nake sanki." tayi murmushi."kada ku damu kudai kuci gaba da kiyayewa kada wannan tsohon banxan yaganku kunsan halinshi." ta cire gyalenta dan itama daga gantalin bin mazanta ta dawo tareda fadin."Ina raudah."?  mairo data shigo falo yanzu ta gefen ido ta kallesu faheed da yake fadin."taje shop rite." domin ita iskancinsu ya dameta ace kullum aka fita aka bar musu gida sun dingi cin juna kenan haba ai uwa daya uba daya ya wuce wasa se kace wasu dabbobi. 
Allah dai ya kyauta. 
Allah mun gode maka da iyayenmu suka bamu tarbiyan arziki ka bamu iyaye na kirki.
Amin ya Allah. 
****************************************************
Kwance take kan kafadanshi yayinda yake tuki cikin nutsuwa gaba daya attention dinshi na kanta se shagwaba take zubaba mishi shiko gaba daya ya shagala gurin kallon childish behaviors dinnan nata domin tanayin kyau idan tanayi kuma tana saurin jefashi cikin wani yanayi, wayan shine ta hau ruri gaba dayansu suka kalli screen din wayan yayanshine hakan yasa a sanyaye ta mika mishi, picking yayi tareda kangawa a kunni."na'am yaya..." itadai shiru tayi tana sauraronsu harya kammala dubanta yayi a kufule yace."die heart banyiwa yayana adalciba ya daukeni matsayin da be kamata ace a dauramin aure ba tareda sanin shiba, amma ba yadda zanyi dolane tasani hakan domin sankine ya rufemin ido gaba daya har nakejin in bakiyi gaggawan zama tawaba zan iya rasa raina, kuma Insha Allah bazan taba bari kowa yasan muna tare a matsayin ma'aurata ba, domin yayana ze kwace kine daga gareni saboda nasan yana matukar kaunarki, kayi hakuri yaya...." 
Itadai shiru tayi se jikinta da ya hau rawa, an daura mata aure dazu da farin cikinta wannan ranace me dimbin tarihi a gareta, kukane ke neman kufce mata daidai lokacin yayi parking a RUFAIDA DRINK'S dayake garin abuja, dubanta yayi."die heart ina zuwa..." kai kawai ta daga yayinda ya fice. 
Kilishi, kaza, tsire, da fura me kyau, shawarma da yoghurts, da ice cream duk na rufaida drinks ya siya musu daganan ya dawo motan, 
Janyota yayi daganan ya kwantar da kanta jikinshi yayinda ya cigaba da shafa wani sassa na jikinta dayan hannun kuma yana driving, music ya saka musu a motan me dadi wanda ya rera musu yana fadin irin kaunar da yake mata da kuma godia ga Allah dayasa rumana ta zama matarshi uwa ga yayanshi wanda baki yafi karfin furtawa, kankameshi tayi sosai tana farin ciki jindadi takeyi domin wakan tayi dadi sosai, yana rada mata dadadan kalaman soyayya a haka suka karisa gida, 
Da gudu gateman ya bude musu gidan ya shiga yayi parking daukanta yayi chak kaman wata baby doll yayi cikin gidan da ita a haka se shagwaba take mishi be direta ko inaba se a bedroom dinshi bisa makeken royal bed dinshi, 
Dubanta yayi a marairaice."zo muje muyi alwala mu gabatar da sallah..." a sanyaye ta sauko daga kan gadon bayin bedroom din tashiga shikuma ya shiga na dayan bedroom din, kusan a tare suka fito jiki na rawa ya shimfida musu pray met, 
Shiya jasu har suka idar, addu'a ya dinga kwararo musu tana amsawa da amin bayan sun shafa ya kama goshinta yamata addu'an kasancewa alkhairy, tambayoyi ya shiga mata game da addininta nan ta dingi bashi amsa abun ya bashi sha'awa seta kara burgeshi yanajin santa na karuwa hakan ya tabbatar mishi da cewa lallai beyi zaben tumin dareba ya samu irin macen da yakeso tako ina masha Allah, 
DaiΒ² lokacin rayyan ya kirashi da sauri ya dauka."lafiya a wannan daren." rayyan na dariya yace."MK kenan shine ko rako babu katafi gun amarsu kai kadai....."?  ya dan daure."Eh ni zan iya gabatar da kaina bace an rakaniba." rayyan yace."Aiko ka huta domin ko ina hanyan gidanka zanzo na siyama baki...." da sauri yace...."Noo...noo.. No.... banaso kasha zamanka nariga nasiya abuna tun tuni.....yanzu madam jiddarh na jiranka...." da sauri ya katse wayan rayyan na dariya, murmushi tayi domin ya bata dariya dan yanda yake rawan jiki akanta abun ya burgeta itama seta karajin sanshi na karuwa kuma ta kudurci zata mai duk abunda yakeso indai ze sashi farin ciki, ledojin rufaida ya janyo ya bude da sauri yace."Amarya ga kazarki..." ta turo baki."ni sedai ka bani bazan iya ciba jikina rawa yake.." murmushi yayi ya yago kazan ya manna mata a baki ta amshe tana lumshe ido domin kayan rufaida badai dadiba, seda taci sosai tasha fura da ice cream sannan ta juyar da kai. tissue ya yago ya goge mata bakin yana fadin."tashi kije ki canza kaya kizo mu kwanta." ta juyar da kai ganin tayi banza dashine yasa yace."kodai sena siya bakin ne da gaske za'amin abinda nakeso..."?  ta daga kai, 
Bata an karaba taga ya janyota jikinshi tareda tura bakinshi cikin nata ya fara tsotsa kaman ya samu sweet, lum lumshe ido takeyi tanajin dadi na kai mata, ya tsotsa sosai kafin ya saki bakin ya dago Idonshi daya canza kala saboda sha'awarta, cikin desire voice yace."yanzu aina siya bakin ko..."? lumshe ido tayi tareda daga kai, a hankali ya rada mata."die heart jinayi na fara kishi da yayana..saboda shiya fara auranki ya riga yayi duk abunda zanyi a wannan dare dake..." tuni damuwa ya bayyana a fuskarshi tayi murmushin karfin hali."Ai naga duk daya ne....." harara ya ballara mata, tayi saurin juyar da kai tana murmushi. 
Daukanta yayi ya direta gefan gadon, kusa da ita ya zauna hade da janyota jikinshi yana shakan kamshin jikinta na dindindin, hada bakinshi yayi da nata yana kissing dinta sosai hannu yasata bayan rigarta ya bude zip din a hankali yayi kasa dashi yacire bra dinta yanayin ido biyu da manya manyan boobs dinta ya kara rikecewa ya kamosu da duka hannunshi yana murzawa. 
Romancing dinta yake sosai tuni rumana ta fara kauce network tafara maida mishi martani, cikin gwarewa ta rabashi da shirt din jikinshi,dagashi se boxers wasa yake da nononta da dayan hannunshi dayan kuma na kasanta yana shafa clit dinta nishi tafara tana kukan dadi, ganin hakane yasa ya sauko da bakinshi kan nononta yana sucking dinsu sake rikice mishi tayi tana kukan dadi da batasan tana yiba, kissing dinta yakeyi kasanta ya sauko game dayin kasa da pant dinta seda ya hadiye miyau saboda wani kamshi da p part dinta keyi gashi a tsaftace, ga ruwan ni'ima dake ambaliya available kaman ruwan linta, tongue dinshi yasa yana lasan HQ dinta yana tsotse  ni'imarta hannunshi nakan nipple's dinta yana basu wasu message mai rikitarwa, batasan lokacin data sake bude mai legs din taba tana fadin."cuddle buddy . fuck...me...fuck...me please Ash..... Wash.....I love you badly hummm..." 
Ganin da yai ta rikice mishi yasa shi saka tongue dinshi cikin hq dinta wanda da kyar ya shiga yana moving dinshi in a romantic way, yan tsotsan ciki hannunshi yasa yana shafa clit dinta."Ash....cuddle buddy zaka kasheni da dadi..." abunda ta fadi kenan. 
Yatsanshi guda yasa yafara fingering a hankali duk da tanajin zafi amma ta daure, hannu takai ta kamo banana dinshi datayi matukar bata sha'awa murzata take tana wasa da ita a hannunta ganin ta fita hayyacinta(domin ya rikitata ba karya) yasashi gyara mata kwanciya hade da daga mata kafa ya kamo kpomo yasaita gani tai yana kokarin shigarta, ta runtse ido jiki na rawa addu'an saduwa ya karanto, yasoma daura penis dinshi a HQ dinta yana kokarin shigarya,
 ido ya zuba mata yana kallon ikon Allah ganin lokaci guda ta rikice jikinta ya dau rawa ta fara fizge fizge kaman wata me shafan aljanu, ido ya zuba mata yakasa cewa uffan mamaki yake dama rumana nada aljanu, da kyar yayi karfin hali ya kamota se wani irin kuka take kaman zakanya wanda kanaji kasan mutum be isa yayi irin wannan kukaba, se faman fiffizega take, 
Ayatul kursiyyu ya karanta mata ya tofa mata ta saki wani uban ihu, ya karanta amanar rasulu, da laqadi ja'akum ya tofa mata lokaci guda ta koma ta langwashe guri guda tana wani irin nishi ta dena fizge fizgen, ruwa ya debo a cup yazo ya karanta wasu ayoyi a cikin al kur'ani da ayatul kursiyyu ya tofa a ruwan ya watsa mata kara ta saki lokaci guda kuma tadena numfashi an dauki lokaci kafin numfashinta ya dawo, 
Daganan bacci mai nauyi ya dauketa. 
To fah. 
Shin meke damun rumana, wani irin cuta gareta, kuma meyasa se za'a kusanceta cutar ke tashi, dama ba akan Alhaji sadeeq kawai cutar ta tsayaba?  
Ku biyo babyn Amjad dan jin amsoshin tambayoyinku.
Happy sallah my fans, 
Taqabbalullahu minnah wa minkum. 
May Allah grant us with peaceful lifes, and rescue us from this dreadful, pendemic disease Covid19,
Amin ya rabbil Alameen. 
More comments more typing, I need more comments in kunaso a dinga muku typing me yawa. 
Babyn malam ce βοΈ.
8/20/21, 8:21 AM - Mimi: πππππ
     *LABARINA*
πππππ
Alkalamin. βοΈ
      
       *Mimi.πΈ*
                   Haleemart Iserh
                 *(ummu ramlat)*
*πMANAZARTA WRITERS ASSOCIATIONπποΈ*
                   *M. W. A*
*Bismillahir Rahmanir Raheem*
       Dedicated to yhu my Amjad I love yhu ππππ
Hrt u more my rahma koise, inasanki sosai my sweetheart shuwa Allah barmu tare love u more umman zahrah. 
41&42
Tsaye yayi yana kallonta duk tausayinta ya kamashi kaman rumana ace tanada Aljanu gaskiya ya tausaya mata yanzu ashe yayanshi ba abinda ya hadashi da rumana tanada iskokai masu hana namiji ya kusanceta gaskiya rumana abun tausayi ce, he pity her. 
Bude ido tayi taganta kwance ita kadai ya lullubeta da blanket cikin kunya ta tashi jikinta bakomai hakan yasata tashi da sauri ta daura towel, ta shige bayi tanajin kunya dan a tunaninta wani abu ya shiga tsakaninsu, wanka tayi ta fito daure da towel ta karisa gaban mirrow tahi heavy make up daganan tasaka wani hadaddan sponge bob riga da pencil skirt black ta yafa veil ta fito. 
Zaune yake kan dinning yana break fast ganin ta fito dauke da murmushi yasa ya zuba mata ido tayi kyau sosai, hakan yasa ya tuna yanda ta birkice mishi jiya tanata sumbatu dan murmushi yayi, a kunyace ta kariso ta dan runsuna ta gaidashi be amsaba se ido daya bita dashi yana murmushi, tashi tayi ta karisa kan cinyanshi ya mata mazauni shiya dingi bata a baki harta koshi. 
Dubanshi tayi."yanaga se murmushi kake..."? yace."wani abu na tuna...." ta shafi kwantaccen sajenshi."meka tuna...."? ya make murya yana kwaikwayonta."please..fuck...me...." da sauri ta kaimai duka a kirji ya tashi da sauri kan one sitter ya zauna tareda mika mata hannu."Zo inaso muyi magana....." tashi tayi a sanyaye ta karisa kan cinyanshi ya zaunar da ita."Rumana...." a sanyaye tace."Na'am." yayi shiru tadan dubeshi."kai nake sauraro mijina... " yace."ba abinda ya taba hadaki da wani namiji bani ba ba yayana ba..."! ido ta bude cikin mamaki yaci gaba."kinada aljanu ne wa'inda suke hana a kusanceki....." da sauri ta birkice mishi ta fara kuka."Aljanu. 
..? ni banada aljanu..." kamota yayi ya rungumota sosai."ki natsu ai bawanda yasani dama wani dalili ke tadasu to ke sanadin aure naki sun bayyana, amma ki natsu yanzu zamuje gurin wani malami nayi magana da rayyan ya turomin da address dinshi ya kware sosai gurin maganin jinnu, yanzu zamu tafi maza dauko hijabinki." da sauri ta tashi taje ta dauko ta dawo suka fice. 
Kaman yanda rayyan ya turo mishi da address din gidan haka yabi. 
Bayan sun fito daga mota aka musu iso zuwa cikin gidan, shiga sukayi aka shinfida musu tabarma, 
Basu jimaba malam ya shigo. 
MK ne yayima malam bayanin komai. 
Shiru malam yayi yana duban rumana da kanta ke kasa tunda suka shigo dakin. 
Malam yace."ke...dago...." sukaji shiru hakan yasa malam duban MK yace."dagota...." yakai hannu ze tabata ta fizge tareda dagowa tana wani gurnani idanunta sun juye sun dawo jajawur, maheer alla alla yake ya rikota domin ta bashi tausayi ainun da sauri malam ya dakatar dashi gefe ya koma yana kallonta kaman yayi kuka saboda tausayinta, wani kwarya malam ya dauko ya watsa mata ruwan dake ciki, ihu ta saki me karfi tareda komawa ta zube a kasa, malam ya daka mata tsawa."taso...ki zauna." jiki na rawa ta taso yace."wanene...."?  shiru ya kara fadin."wanene....."?  ganin taki magana yasa ya janyo wani kwano me ruwa yayi addu'a a ciki ya watsa mata ruwan, kara ta saki cikin wani iriyar rikitacciyar murya irin na gardawa wanda dagaji dan adam be isa yayi irintaba tace."zan yi magana kadena kona ni...." malam yace."To wanene kai kuma meyasa ka shiga jikin wannan baiwar Allahn kanaso kahanata jin dadin aure....."? cikin wannan murya tace."Ni sunana dursum...." malam yace."kai musulmine..."? yace."A'a ni kafirine...kuma dalilin da yasa na shiga jikinta turoni akayi akan kada na mari namiji ya sadu da ita...." malam yace."to waya turoka....."? 
Shiru yayi malam yace."ba zaka sake maganaba sena sake kona ka.... 
" da sauri yace."Matar mahaifinta ce ta turoni." (Haj. Maryam), malam da mamaki yace."to yanzu zaka fitane ko in fitar da kai? tunda ba wani alaqa tsakanin mutum da aljan balle kai kafiri......" Ihu yasa."kada kasani na fita domin bamuyi haka da boka ba..." malam yace."kenan ba zaka fitaba....."? yayi shiru malam ya debi wannan ruwa ya sake watsa mata ta sake kwarma ihu."zan fita..zan fita." malam yace."Inaso karabu da wannan baiwar Allahn kayi nesa da ita ko a mafarki kada ka sake kusantarta inba hakaba zan saka a mari, to yanzu ta ina zaka fita."? "Ta ido...." malam yace."A'a ta hanci nakeso ka fita maza..." malam na rufe baki tayi wani atishawa me karfi wanda wani bakin hayaki ya fita, MK da yake tsaye ganin ta koma lankwashe kaman gawa yasa ya karisa da sauri ya rungumota yana kiranta, an dan dauki lokaci kafin ta farfado nan ta fara tambayan, meya faru." 
MK yaji dadi da yaga ta dawo hayyacinta nan malam ya bata hayaki na kariya daga Aljanu da kuma turarrurruka daganan ya kara basu shawarwari akan riko da addu'oi dan kare kai, sosai maheer yayi mishi godia ya bashi kudi masu yawa amma sam yaki amsa yace'sadaka ake bamu domin mu munayine dan Allah sauran kayi sadaka dasu. 
" kudi kadan ya amsa daganan suka sake mishi godia suka fito. 
A mota maheer nan ya fada mata yanda akayi se jinjina hali irin na haj. maryam yake duk irin abubuwan da tayima rumana be yiba seta turo mata da aljanu, itadai shiru domin ba abinda zatace dan se yau ta yarda haj. maryam ta wuce duk









