Showing 42001 words to 45000 words out of 53693 words
Chapter 15 - LABARINA Series Complete by Mimi queen.txt
 yasha gaban doctor yana tambayan "ta haihu,? doctor indiya yayi jim kafin yafara magana cikin harshen turanci."bata aihuba oga may be se an mata C.S domin tanashan wuya sosai...." maheer yayi saurin cewa."please doctor a temaka a ceci rayuwarta..." doctor India yace."okay muje kasa hannu se a shiga da ita theater operation room..." 
Bamusu yabi bayan doctor indiya yaje yasaka hannu ya cike file akan operation da za'a mata tareda biyan komai atake a gurin aka bashi receipt da sauransu, 
Da kyar ya daure yayi alwala ya nufi masallacin dake asibitin dan yin sallah lokacin aka saka mata kayan aiki aka fito da ita akayi operation theater room da ita. 
duk tabi ta galabaitu nishi take me karfi takasa ko da kuka sunan ubangiji da sunan maheer kawai take ambata, zuciyarshi cikeda tunaninta haka yayi sallah addu'a yayi mata sosai akan Allah sauketa lpy, kasa zama yayi a masallacin ya koma cikin asibitin yayi tsaye a kofar ward din, har lokacin yakasa fadawa kowa halin da rumana ke ciki. 
Se around 12am sannan doctor yafito yake sheda mishi "sunyi theater sun ciro mata baby boy amma ita tana cikin mawuyacin hali baby kuma yana lapiya.
Addu'a sosai MK yayi mata zuwa lokacin ya kasa daurewa seda ya zubar mata da hawaye saboda tausayinta, se lokacin ya daga waya yake fadawa su hajiya dasu mairo dasu diyam. 
*********************************************************************************
Hajiya Asma'u ce akanta ita ke jinyan rumana bata iya komai tana kwance taci bakar wuya domin ansamu matsala anyi dinki amma ya bude ta ciki dan haka koda ta tashi bazata dinga komaiba,
Baby ko yananan bul-bul abunshi kyakykyawa sak balaraben babanshi ana bashi lafiyayyan madara yanasha, maheer yana matukar tausayawa rumana kai bama shiba kowama yaga halin da take ciki seya tausaya mata, tana kwance bata motsi se numfashi da takeyi wanda akasa mata oxygen bame shiga inda take se hajiya sauran ko sedai su ganta ta glass hatta MK domin inya shiga baya daurewa haka ze kankameta hakan yasa aka hanashi shiga, ba wanda ze ganta yace be tausaya mataba domin tanajin jiki ainun.
Har ran suna tana kwance rai hannun Allah hakan yasa ba'ayi wani taron sunaba radin suna kawai akayi inda yaro yaci sunan abban rumana wato Aliyu hydar, Abban rumana ma kanshi yazo yaga diyar tashi da takwaran nashi ya tausaya mata ainun, inda hydar yasha kyautuka.
Mimice. 
Inasanku masoyana. 
*SIRRIN FATIHA*
Fatiha Surace Mai Girman Matsayi da a keyi Mata Kinaya ko kirari da Uwar Alqur'ani, Ana yi Mata Laqabi da Surar Budi,
*Biyan Buqata*
Wanda Ya Karanta Fatiha Sau 41 Bayan Sallar Asuba Kafin Fitowar Rana Kwana 41, 
Allah Zai Biya Masa Buqatar da Ya Tunkara Komai Girmanta,
*Ciwon Kai*
Komai Tsananin Shi Kasa Hannun ka Na Dama Ka Kama Goshin Ka, Ka Karanta Fatiha 7, Zai Sauka,
*Ciwon Haqarqari*
Akaranta Fatiha 7 A Tofa A Hannun Dama A Shafi Haqarqari 
Ciwon Zai Dauke da yardar Allah
*Ciwon Ido*
A Gyara Qayar Aduwa ta Zama abin Shafa Kwalli, A Karanta Fatiha 1 Atofa Jikin ta A Shafa Kamar Kwalli a Idon da yake Ciwon, Kayi Haka Sau 3 A Rana Har Kwana 3,
Zaa Sami Lafiya,
*Ciwon Ciki*
A debi Ruwa da Ludayin Miya A Karanta Fatiha 7 Atofa Asha,
Zaa warke da yardar Allah,
*Ciwon da yake Yawo Ajiki*
Arubuta Fatiha 71 A wanke da Ruwan Sama Asha ashafe Jiki
Zaa Sami Lafiya da yardar Allah,
*Sihiri*
Wanda Maqiya Suka jefa, a Rubuta Fatiha Qafa 33 a wanke da Ruwan Sama, A Karanta Fatiha Qafa 33 a Tofa Cikin Rubutun Asha A shafe Jiki, Zaa ku6uta Daga Jifan
*Naquda*
A Karanta Fatiha 11 A Tofa a Ruwan Dumi  Abata Tasha,
Zata Sauka Nan Take da Yardar Allah
*Ciwon Qashi*
Fatiha Qafa 3 Ana Tofawa a Wajen
Zaa Nemi Ciwon Arasa,
*Aljanu*
Idan Iska ta Taso Ajikin Mutum
A Karanta Fatiha 7 A Tofa a Ruwa A Fesa a Fuskar Shi,
Nan Take Za Su Sake Shi
*Nutsuwa da Shiriya*
Karanta Fatiha Qafa 1, Ka Tofa a Kan Danka.
*Budi*
Wuridin Fatiha 71 Kullun Yana Kawo Arziki da Wadata,
*Nasara*
Karanta Fatiha Sau 1 Yayin Kama Aiki 
Yana Kawo Nasara,
*Farin Jini*
Ka Karanta Fatiha Sau 41 Ka Tofa a Ruwa Kayi Wanka da shi
*Mantuwa*
Idan Kana da Ciwon Mantuwa Ka Rubuta Fatiha Da Turaren Zafaran A Jikin Ganyen Gamji Bushashshe Kayi Hayaqi
Zaa Warke In-shaa-Allah!!
*Duk Wadannan kadan ke nan daga falalar Fatiha*
Much luv masoyan matar soja. 
Kuci gaba da suburbudomin comments insha Allah nikuma zan cigaba da suburbudo muku typing. 
Tnx.
8/20/21, 8:23 AM - Mimi: πππππ
     *LABARINA*
πππππ
Alkalamin. βοΈ
      
       *Mimi.πΈ*
                   Haleemart Iserh
                 *(ummu ramlat)*
*πMANAZARTA WRITERS ASSOCIATION πποΈ*
                     *M. W. A*
```Kungiya d'aya tamkar da dubu.Masu Nazari da Aiki  da Ilimi, Burin 'kungiyar a ko da yaushe shine ta fadakar ta kuma Nishad'antar da masoyan ta. πποΈ```
------------------------------------
Bismillahir Rahmanir Raheem. 
       Dedicated to yhu my Amjad I love yhu ππππ.
Allah ubangiji kasa mudace kabamu ladan wannan azumin na *TASU'A DA ASHURA*,(wato Azumin tara ga watan muharram da kuma Azumin goma ga wata) kada ku manta gobane in Allah ya kaimu yaune takwas ga wata, Allah bamu ikon yi Ameen.  Allah sa muna daga cikin yan tantun bayinka ranan al qiyama, 
Amin ya rabeel alameen. 
61&62
Yau sosai ya roki likitoci akan su barshi yashiga inda matarshi take da kyar suka barshi shima saboda matsayinshi da daukakanshi suka mai alfarma. 
Tsaye yayi yana kallon beauty dinta tausayinta fal zuciyanshi fuskanta tayi fari fat hannu yakai ya shafa face dinta."Allah baki lafiya beauty...please kitashi kada ki tafi ki barni kece rayuwata..."
Hawayene suka hau sintiri  a kuncinshi, hawaye guda dayane ya sauka akan fuskarta, motsi ta farayi da ido alamun zata bude, wanda be lura da hakan ba ya juya ze tafi yaji ta damke mishi hannu tamau da nata, da sauri ya juyo idonta na kulle hawaye nabin kuncinta tana rike da hannunshi abu daya bakinta ke furtawa."mijina....maheer.....mijina." da sauri ya rikota ya kamota ya hadata da jikinshi."gani nan bude idonki ki ganni matana...." rumana da takeji kaman a mafarki a hankali ta bude manya manyan idanunta ta saukesu akan MK dayabi ya rame ya canza gaba daya. 
Rungumeshi tayi tana kuka sosai fadi take."kaine rayuwata bazan iya rayuwa babu kaiba mijina...." "Wallahi baby kece kike tunanin haka ni ai kece komai nawa kidena tunanin tafiya domin nima a gurin zan tafi muddin kika tafi kika barni....." tace."ina babyna mena aifa...."? 
Waya ya janyo ya kira aka kawo hydar domin bayaso yayi nisa da rumananshi.
Bayan kwana biyu. 
Tadan murmure har mamaki akayi daga tashinta har MK yayi kiba ya ciko hummmm, abunda baku saniba shine rumanace rayuwar maheer domin da bata silar lalacewarshi kenan. 
Ana gobe za'a sallamesu. 
Hydar ne a hannunta shikuma MK yana rike da ita tana tafiya a hankali, sunabin ward ward din marasa lafiya bed bed suna raba musu chocolate, cup cake, da kudi masu yawa. 
Bayan sun gama suka fito reception suka rabama ma'aikatan asibitin seda kowa ya sheda matar MK tasamu tafiya. 
Chocolate din ta bude tasaka mishi a baki tana murmushi tareda kanne ido daya."happy anniversary Abban hydar....." chocolate din bakin nashi yakai nata bakin ta gutsiri kadan tareda lasan pink lips dinshi."same to yhu mummyn droon......naso ace na hada mana party namana waka a gurin anniversary din amma kuma kin gani muna asibiti....." tayi murmushi."haka Allah ya rubuta Abban hydar......." ya bata rai."ni banasan wani Abban hydar..." tace."to me kakeso aici gabane...." yace."hummm banaso kici gaba da kirana da sunayen da kike kirana."
Tayi murmushi tana duban hydar daya tura hannu a baki yana wasa tace."yarona kyakykyawa kaman babanshi." kiss ta mannama yaron, MK ko hadasu yayi duka ya rungume abinshi."beauty idan kika barni rayuwata tazo karshe." haka ya fadi murmushi kawai tayi. 
Washe gari suka wuce Kaduna domin Alhaji sadeeq ya matsa akan akaita can ta kara samun karfi tukun, Abba,mairo,raudah da umaima da take fama da jiki sunzo sun kara ganin lafiyanta. 
************************************************************************************************************
Aknan ce dauke da hydar tana mishi wasa inda cikinta harya fara bayyana, diyam da rumana suna zaune akan center carpet suna yanka salat, maheer ne yafito shida rayyan zemai rakiya, idan MK nakan rumana rayyan yace."uwar gida madam tace na gaidaki se tazo." murmushi rumana tayi."Allah sarki jidda kace mata ina amsawa inanan ina jiran dawowanta..." rayyan suka fice ita kuma sukaci gaba da aikinsu. 
MK ne ya shigo da ido yamata alama akan tazo, yana hayewa sama tatashi taje ta wanke hannu tabi bayanshi sumi simi amma su diyam suna kallonta, 
Tana shiga ya janyota kan gadon ya rungumeta a kunni ya rada mata."I need u baby nayi missing dinki." murmushi tayi cikin shagwaba tace."I miss u too baby boo..." kisses ya fara bata tako ina tashi yayi ya cire mata kaya yana wasa da boobs dinta yana sha, dicks dinshi ta kama da sauri ya tura mata ita a baki tana tsotsa moments din na juya musu, 
Sun dauki lokaci suna romance sannan yafara kokarin shigarta da sauri ta sake bude legs yafara turawa a hankali dan har lokacin a tsuke take jinta yake sabuwa fil kaman be tabayi da itaba da kyar ya budeta.
Alhaji daya shigo yanzu yaji kukan hydar ya cika falon duban diyam yayi yace."Ina mummynshi take..."? sunkuyar da kai Aknan tayi domin tunda abunnan yafaru kunyan daddyn takeji, diyam ce tace."tana gun uncle." yace."oya daukeshi ki kaishi tabashi abinci..." tashi diyam tayi ta amsa hydar a hannun Aknan tayi sama. 
Rumana da suke cikin wata duniya suna heaven sex da mijinta sama-sama sukaji kukan hydar da bugun kofan da diyam takeyi ta zabura da sauri zata tashi ya mayar da ita ya kwantar yaci gaba da kwakwularta."husby droon nefa yake kuka kabari nabashi nono....." ta fadi cikin tausayi, bece da ita komaiba ya lumshe ido yaci gaba da abinda yakeyi. 
Diyam data gaji da knocking seta koma kasa tace."daddy na buga ba'a budeba." shiru Alhaji yayi domin ko ba'a fadaba sunsan sex sukeyi. 
Sosai haidar yake kuka tausayi yaba diyam hakan yasa ta koma wannan karon tashi tayi ba tareda yabata umarnin hakanba jin yanda hydar ke tsala ihu hakan yasa itama tafara kukan, towel ta daura tareda bude kofa da sauri ta amsheshi a hannun diyam ta shige ta zauna gefen bed ta fara bashi nono, da sauri yakama yafara tsotsa domin dama yunwa yakeji 
Janyota maheer yayi ya kwantar da ita ya zare towel din har lokacin nono na bakin hydar kwanciya yayi akan jikinta yasaka dayan nonon a bakinshi yana tsotsa ya Kara bude kafarta yatura dick dinshi a cikin HQ dinta yaci gaba da yawo dashi yana tabo mata ko ina. 
Maheer khan ba karamin jarababban namiji bane dan ko a gidan su Alhaji ba raga mata yakeba dan yanzu tare suke kwana  sunayin sex ba kunya sunayiwa mutane iface iface a cikin gida hakan yasa basu wani jimaba su Alhaji suka sallamesu dan maheer ko kadan bashida kunya akan matarshi.  
Hakan yasa rumana ta kara mikewa tsaye dan jiyar da mijinta lagwadan dadi da zumarta, sosai take gyara kanta koda yaushe tana cikin shigen kananan kaya turarruka masu kyau da kamshi ake kawo mata daga meduguri dangin mahaifiyarta koda yaushe tana cikin kamshi tana bawa HQ dinta kulawa na musamman musamman breast dinta domin taga MK yafisan nono tana faranta mishi tako wani fanni bata cika shaye shayen magungunan mataba sedai wanda mairo ke aiko mata dasu da wanda ake kawo mata daga maiduguri sannan fanna yar sokoto na aiko mata da magunguna na gyaran jiki, se wanda take hadawa da kanta na kayan marmari, inka ganta ko kadan bazakace ta taba haihuwaba haka MK duniyarsu sukeci da tsinke, 
MK na mutuwan san rumana domin ba kadan take jiyar dashi dadiba kuma tana kula dashi da danshi dan haka yake faranta mata yana mata duk abunda takeso,account ya bude mata duk karshen month se zuba mata makudan kudi masu natukar yawa kuma izuwa yanzu ya siya mata manya manyan motoci sunkai kala biyar dan haka sosai take faranta mishi yana sakin mata kudi ba karya hakan yasa itama take kashewa jikinta naira ba karya dan taga ta farantawa mijinta domin shima yana faranta mata. 
*********************************************************************************
Ba karamin party ya hada musuba na murnan haihuwan hydar da kuma anniversary dinsu ba, inda abokan aikinshi daga kasashe da dama sun hallara da manya manyan mawakan gida Nigeria dama na waje, 
Ba karamin kyau rumana da MK sukayiba sunsa kaya kala daya harda droon, inda yan uwanta sun hallara harda dangin ummanta inda harda *Rahma koise* domin cikakkun shuwa arab ne, 
Rumana da MK sun kamile akan high table ga hydar dake kwance gurin ajiye baby anma gurin decoration inda mawaka irinsu MAHEER ZAIN, (dake kasar larabawa) yake wakesu cikin yarensu MK wato larabci, dan juyawa suke yana rungume da ita kallo daya zaka musu ka fahimci irin san da sukewa junansu, manya manyan mawaka daga kasashe da dama sun tashi sun wakesu kafin azo kan mawakan Nigeria irinsu umar m. shareef, Ali jita, nazifi asnanin, namej, lilin baba, Aminu ala, naziru sarkin waka, hamisu breaker, Abdul d. one, nura m. inuwa, sannan akazo kansu DJ Ab., deezeel, da dai sauransu. 
Ku sani duk wa'innan abubuwan da akeyi ba gidan yada lanaran da ba'a nunaba, masoya masu san maheer khan wa'inda basusan yayi aureba wasu da suka gani a gidan TV ko radio ko jarida haka suka dingi kuka kai wasu harda suma dan a ganinsu rumana tayi dace data mallaki MK adon garin yan mata da samari allura daya tal cikin ruwa. 
duk da ko suna ganin itama rumanan makurace gurin kyau ga yaronsu daya hadu domin ya hada kyan uwanshi da ubanshi dan haka yasoma ya zarce su, yayinda wasu suke ganin hakan a matsayin san kai domin be kamata MK nada masifan kyauba kuma ya auri mace itama makura gurin kyauba hakan san kaine.
Wasu ji suke inama su kasheta su su sameshi. 
Farin ciki rumana take tana dariya lokacin suka isa gurin yanka cakes yayinda haske ke binsu duk inda sukabi,  cakes ne jere sunkai kala ashirin guda daya suka nufa wanda wuta ke tashi yanata fidda sunan rumana, hannunta ya riko suka yanka suna yankawa wasu kyalkyali da flowers suka zubo daga sama suka sauka kan rumana yayinda wani haske ya haske su wasu tsuntsaye farare suka bayyana daga sama suna wakan da MK ya rera cikin yarenshi na larabci yana ambaton sunan rumana......
Wani kyalkyaline yafara bayyana yana walkiya da yake rubuta harafai kowa yabi abinda yake rubutawa, I yafara bayyana yana walkiya yana kyalkyali se follow by L, O, V, E, Y, O, U dukkansu daban daban suka bayyana suna walkiya se kuma *RUMANA* ya bayyana gaba daya yana walkiya yana juyawa. 
Lokacin ne balo balo suka fashe wanda wani ruwan flowers suka zuba akan rumana, cikin farin ciki ta juya tanajin dadi MK tagani ya duka gwiwwowinshi duka a kasa ya miko hannunshi dake dauke da wani haddan jan flower da kyalkyali ke zuba a jikinshi an rubuta *I love yhu my swampy* kashe mata ido yake cikin cool voice wanda kowa yasaurara yana kallonsu cikeda sha'awa yace. *"I love yhu rumana and I want to be with you for ever u are my life partner...."*
Hawayene suka fara zuba a idonta na farin ciki murmushinta me bayyanar da cute dimple dinta da kyakykyawan hushiryarta takeyi rungumeshi tayi tasa hanky yana dan tsane mata kwallanta, 
Gurin ne ya dau tafi yayinda kowa yake ganin sun dace, su umaima da raudah abun ya burgesu har hawaye sukayi yanzu gashi raudah naso tayi aure amma ba manemin umaima ko dama ba wanda ze iya aurenta dan tana dauke da HIV. 
Zeeza da take kallo a star time haka ta dingi kuka tana hauka, 
Cake din ta dauko ta manna mishi a baki ya gutsiri kadan tareda kaiwa bakinta ta gutsiri na bakin nashi tareda lashe lips dinta itama tadan tsotsi lips dinshi kadan, tafi akasa a gurin abun ya burge mutane, karisawa sukayi suka dauko hydar inda haske ke binsu flowers da kyalkyali na zuba akansu abun kamar a kasar waje, 
daga sama flowers yaita zubowa da ruwan kyalkyali na gold π seda suka wanke droon da kyalkyali na gold sannan suka karisa inda kayan wasa na yara yake birjik aka ajiyeshi a ciki shiko droon se wasanshi yakeyi rumana na gefe MK ma haka abun ya burge mutane. 
Hotuna suka farayi kowa zuwa yake suyi hoto dashi. 
Nan aka fara ciye ciye inda kowa ya kamile a even me roll wanda akamai rolling da decoration ga ma'aikata nan nata kaiwa kowa abunda yake bukata, amma wasu daga ciki ba abinda suka iyaci saboda bakin ciki, 
Wani cakes da akayi da zallan madara da chocolate yana makale da hoton droon, rumana ta yanka sunan hydar ne ya bayyana yana haske da kyalli tasakawa MK a baki yayi murmushi shima yasaka mata. 
Infact dai anyi shagali anci ansha ansha kyautuka domin rumana tayiwa maheer kyautar bazata acikin rapping amma be budeba secret ne yayinda itama tasha kyautuka daga gareshi kuma har a gurin mutane dan droon yasha kyautuka. 
Masha Allah Allah kara dankon soyayyan amarya rumana da ango maheer khan. 
Afwan ban fada mukuba kumin afuwa *DROON* shine sunan da rumana da maheer suke Kiran hydar dansu dashi. 
 
Mimice βοΈ.
8/20/21, 8:23 AM - Mimi: πππππ
     *LABARINA*
πππππ
Alkalamin. βοΈ
      
       *Mimi.πΈ*
                   Haleemart Iserh
                 *(ummu ramlat)*
*πMANAZARTA WRITERS ASSOCIATION πποΈ*
                     *M. W. A*
```Kungiya d'aya tamkar da dubu.Masu Nazari da Aiki  da Ilimi, Burin 'kungiyar a ko da yaushe shine ta fadakar ta kuma Nishad'antar da masoyan ta. πποΈ```
------------------------------------
Bismillahir Rahmanir Raheem. 
  









