Showing 39001 words to 42000 words out of 53693 words

Chapter 14 - LABARINA Series Complete by Mimi queen.txt

shine kyaikyayi koma kan mashe kiya Allah ubangiji ya tsaremu yasa muyi kyakykyawan karshe).


Koda su Alhaji da masu gadin gidan suka karisa sun tadda mutane zagaye da ita.
Bakin macijine zagaye da barin gangan jikinta na hagu anyi juyin duniya yatafi yaki secan kuma ya tafi.


da kyar aka tattara namanta aka sallaceta aka kaita makwancinta inda ana sakata akaga bakin macijin nan ya dawo ya kwanta gefen ta (Innalillahi wa'innan alaihir raji'un) ba yanda suka iya haka suka rufeta da wannan bakin macijin suka tafi suka barta.




Innalillahi wa'innan alaihir raji'un Shiyasa akeso mu dinga aikata aikin Alkhairy a rayuwa yanzu ina mulkin hajiya? Ina isan? duk basu antafi an barta daga ita se aikinta se abunda ta shuka.
Ya yan uwana mu daure mu dinga aikata aikin Alkhairy koze cecemu ranan mutuwanmu yanzu dai karshen hajiya yazo ba kyau sakamakon abunda ta dunga aikatawa a doran kasa da zalintan marainiyan Allah data dingayi dacin amanan mijinta ko wannan ya ishemu ishara.
In kunni yaji gangan jiki ya tsira.








Koda MK ya iso ya tarar ana sallan jana'iza wanda yabisu akayi, rumana ko se kuka takeyi takasa cewa komai abu daya take tunani yanzu hajiya ita taso wannan abun ya faru da ita se gashi ya koma kanta amma sedai tasan ta yafe mata yanzu addu'a kawai zata dinga mata, Alhaji ma anashi bangaren ya yafe mata sedai sutayata neman gafara a gurin ubangiji rauda, mairo da su umaima se kuka suke suna mata addu'a.




Kashe kari maheer ya dauki rumana suka koma abuja inda take fada mishi yanda abubuwan suka faru wanda takasa fadawa kowa, shima yakara jinjina abun tareda yiwa hajiya fatan dacewa.


Mutuwan haj. Maryam ya girgiza haj. Asma'u ya shigeta sosai ta kara shiga taitayinta.




***********************************
Cikin wani yanayi take fadin."baby booboo kayimin a hankali zafi yakemin......." hannunta na kasan maranshi, maheer da yake wani yanayi duk ya gigice da yarinyar saboda ba kadan yayi missing dinta ba.
Sosai ya fara tura katuwar dick dinshi a hankali cikin farjinta da taketa fidda ruwan ni'ima yanayi a hankali dan runruntse ido takeyi saboda zafin da takeji, kanne kawai ya shiga amma yasa wata uwar ihu yasa yana sambatu idonta na lumshe tana ciccije labba. da kyar a hankali ya samu abun ya shige gabanta ya cika mata gaba tam domin ramin rumana daidai maheer ne kuma duk girma da tsawon dick dinshi rumana na daukeshi domin she's available as well,


Shiyasa duk girman da namiji y'a mace karama na daukeshi.


Wani dadi sukeji da ba yanda za'a jishi seta wannan fannin. numfashi rumana takeja itama kanta tasani tayi missing mijinta da yawa,
Sambatu ta fara."wash.......aasssshhhhhhh..........baby booboo dadi............wwash.......cini.........da karfi.............wayyo mijjna.......ahhhhh......u are so sweet........ah.....abunka.....dadi.....ka cini sosai ka tabomin please.......wayyo" ta buga ihu jin yanda yake ridding dinta hardly....
MK jin sweet and softness na gabanta yasa yafara sakin nishi na dadi domin rumanan shi badai dadiba kuma tunda ta samu ciki ta kara wani dadi kuma tana faranta mishi sosai yanda yakeso, yakasa furta komai dan hakoranshi har rawa suke.
Jin rumana na sambatu yasa ya dubeta ita banma tasan abunda take fadiba hakan yasa yayi murmushi yasan ta kamu sosai ba karya yagama rudata da abunshi.


Zare penis din yayi tayi saurin bude ido ta dubeshi idonta yayi jawur ta marairaice."please ka mayar min inajin dadi...sosai...." yayi kwafa cikin nuna abun be dameshiba yace."ni ya isheni haka....na koshi nagaji da cinki....." ta rubgumoshi da sauri."please baby ni ban gajiba kasamin please da dadi." ya dan tureta."baby baki tausayin babynmu kada wani abu ya sameshi saboda yawan sex...."? cikin muryan kuka tace."to baby ko finger ne kasamin please ko fingering dina kayi ji nake in baka samin wani abu agunba yanzu mutuwa zanyi...." abun har dariya yaso ya bashi ganin yanda ta rude amma ya daure."baby nifa na gaji hutawama zanyi yanzu....." matsawa tayi ta sake rungumoshi cikin kuka tace."please baby booboo kasamin ko kadan ne kamin ko kadan ne wallahi ina bukatanka....." ya dan sake tureta."baby nina gaji duk kinbi kin tsotsemin ruwan jikina dick dina dukta rame......"
Haushi abun yaba rumana ganin tana rokonshi yana wulakanta ta, cikin fushi ta fice daga dakin tana kuka sosai.


Tana shiga dakinta ta zube saman gado tarasa inda zatasa kanta ya tabo mata amma ya barta wannan ai muguntane, hannu takai kasanta ta fara fingering kanta da sauri ta cire hannun tuna cewa haramun ne tafara astagfirulla, tashi tayi ta shiga bathroom ta sakarwa kanta shower tafi minti 20 sannan ta daura bathrobe a kirjinta ta fito gashinta se digar da ruwa yake.


Zaune ta sameshi gefen gadon da alama yadade a gun, karisawa tayi tashige cikin blanket domin batason ganinshi domin har yanzu sha'awan bata sake taba.
Tasa kuka me karfi ta kudindine jikinta harya fara rawa hayewa gadon yayi ya rungumota yanajin yanda jikinta ke rawa.
dan tuttureshi takeyi. "Wifeyyy...meya faru jikinki yayi zafi sosai....." cikin kuka tace."Inata rokonka kasamin kasamin.....amma kanamin wulakanci dan kaga anason abun naka to bama aso kaje ka cinye ba'a so.........." tasa kuka, ido ya bita dashi duk tausayinta ya kamashi seyaji be kyau taba abunda yama babyn nashi gashi yasata kuka ya sakar mata da zazzabi, wanda shima daurewa kawai yakeyi amma shima a matukar bukace yake, hannu yakai goshinta ya gyara mata sumarta data zubo a gaban kanta tana digar da ruwa tana neman rufe mata ido, hannu yasa a kan mirrow ya janyo pink band yakamo sumarta ya kameshi wanda yakwanta akan gadon bayanta itadai kuka take sosai.


Hannu yasa ya kwance towel din dake jikinshi inda katuwar abunshi ta bayyana a mike tayi jajawur, kallo daya tama abun ta dauke kai ta hau girgiza mishi kai."banaso kabarni....." ta kara dukunkunewa hannu yakai ze tabata ta saka ihu."banaso....kabar abunka....." ganin ta hana ya taba tane yasa yafara kiciniyar kamota tana ihu tana hanawa hakan yasa ya turmusheta da karfi ya yaye blanket din yasa hannu ya fincike bathrobe din kuka take sosai tana kare jikinta da karfi ya ware kafafunta....a kudurinshi na mata dole sedai ganin yanda take kuka tana fadin."banaso..." tana kare jikinta yasa yafara sakin nishi idanshi nakan HQ dinta ya mata wani mugun riko da hannunshi kuka take sosai.


Sakinta yayi tareda dubanta."kiyi hakuri zan bar kine saboda kince bakiso ni kuma bazan taba miki wani abu da baki soba amma ina tsananin bukatanki abuna zafi yakemin sosai yayi jajawur......" ya nuna mata shi yana fadin haka yasakai ya fice daga dakin.


Tausayin mijintane ya kamata ta tashi da sauri tabi bayanshi.




Kan jikinshi ta fada."baby boo boo kayi hakuri nasa mijina yaji badadi kayi hakuri ka yafemin bazan kumaba." murmushi yayi yanajin kaunarta na karuwa yanzu duk abunda ya mata ita ke bashi hakuri. yace"okey naji na yafe miki tashi ki tafi kinga bakijin dadi......" ta turo baki.


Bai an karaba yaga ta zame boxer din jikinshi still penis dinshi na mike kan cinyanshi ta haye ta raba cinyoyinta gida biyu yafara shigewa, kara yasaki jin tana tura abun da karfi wannan karon ko nuna tanazin zafi batayi da kyar ta samu ya fara shiga tafara sukuwa akanshi tana sama tana kasa a kan jikinshi.


"Ashhhh baby......" yafadi yana kara dannata.


Yana shigewa duka yafara yawo da penis dinshi a cikin jikinta, yana tabo can can ciki zuwa gurin albasarta.


Shar se hawaye ido tabi MK dashi ganin yana hawaye sosai, cikin karfin hali tace."baby booboo hawayen na meye...."? "baby wallahi bana gajiya dake kinada dadi dazu koda nace nagaji da cinki wasa nake miki, ni MK bazan taba gajiya da cinkiba my wifeeyyy ji nake kaman na dauwama ahaka ina cinki har karshen numfashina.....baby u are special, honey queen and..............." bakinta takai kan nashi tana tsotsan harshenshi suna masayan miyau kaman zasu cinye juna, hannun shi nakan sweet boobs dinta yana bata wani message yana matsa nipple's dinta.




Sun dau lokaci a wannan yanayin kafin yafara yin ihun release na first round seda ya juye mata sperms dinshi yajima sannan ta dagashi ta zare a jikinta mirginota yayi yana shafa bombom dinta zuwa bayanta.
Bombom dinta ya buga"raguwa yanzu zakice kin gaji....." ta marairaice..."niba raguwa bace zan iya jure mijina ako wani lokaci....." bakinshi ya cika da nononta daya yana sha yana matsa dayan hannunta duka nakan dick dinshi.


Sun jima suna romance sannan yafara ridding dinta, hannunta ya daura akan twins dinshi still abunshi na jikinta ya marairaice "kimin wasa dasu...." murmushi tayi tafara wasa dasu, shikuma yana yawo da abunshi a farjinta bakinshi nakan nononta yasha wannan yasha wancan hannunta nakan twins dinshi.


Seda sukayi more rounds ana yin different styles sannan ya dauketa zuwa toilet cikin jacuzzi yasakata ya shiga, shiya mata wankan janaba dana sabulu sannan yayi nashi sannan suka fito suka shirya suka wuce asibiti awo,
Re
Hotel suka biya suka yi odan abinci daganan suka wuce gida.












***************************
*****************************************************
Kwance take kan kirjinshi yana shafa cikinta tace."hubby ni ko na kosa na haihu naga ijiyar da kamin......" bata rai yayi."hummmm....ai babyn nan yasha yawo gaskiya kinyi yawo da shi ba karya....kece can kece can....dan kinga inasanki sosai kuma banasan fushinki." tayi murmushi.."Ay yana motsi...." yayi saurin cewa."da baya motsi da tuni munje asibiti ai....Allah sa ki haifi quadruplets...." rike baki tayi tana dariya."tab...bazan iyaba har yan hudu...kuguna karamine...." hannu yakai yana shafa kugunta cikin rada yace."karamine amma ya iya dauke min...." ta turo baki."ai kai..kaine ka kara budashi......." dariya yayi."alright taso muje muyi alwalan bacci....." ta turo baki a shagwabe."ni sanyi nakeji..." yace."Zo muje se ki using da warm water...." ta kara shagwabewa."nina gaji...." hancinta ya kama."shedan yanaso yasa miki kasala ko baby..."
Yar kuwa tayi."wayyo hancina...." yace."eh koba haka bane..."? ta murguda baki."ba wani bakai bane tun safe kake kwakulata kana hakana ko tausayinama bakaji baka tausayinama kodan abinda ke cikina...." murmushi kawai yayi ya shige bayin saboda yasan rigima take nema.




Koda ya fito ya tarar har tayi bacci dan haka ya mata addu'a tareda manna mata kiss yanajin santa kaman yafasa zuciyarshi ya fito tareda gyara mata kwanciya, ya fice yanufi studio dinshi na tankamemen gidan.

























###################


Gudu take sosai cikin duhun daren yayinda wani mugun halitta ke binta a baya yana tashi sakamakon fiffiken da yake dashi, gudu take batasan inda ta nufaba ba gida gaba ba gida baya kutsa kai take cikin dajin da yake bakin kirin, bata an karaba ta ganta a gaban wasu mugayen halittu wa'inda suke sanye da bakaken kaya idansu jajaye yana fidda jini faduwa tayi a gabansu tana ihu sunan maheer kawai take fadi akan ya temaketa.


Wannan halitta da yake binta ya sauko kasa se lokacin ta kara tsorata ashe wani bakin aljanine me jikin jaki da fiffike fuskanshi abun tsorone dan ko jajayen hakoranshi ka kalla ya isa yasa ka suma.


Kusa da ita ya kariso kuka take sosai tana tambayan meta musu?,
Wani dariya yayi da seda gaba daya dajin ya amsa wa'innan aljanun dake zagaye da rumana suma sukasa dariya kuka take sosai ta kasa yin komai.


Hannunshi me ban tsoro ya daura a tulelen cikinta hannu ya tura a cikin se gani tayi ya zaro jariri yanata tsala ihu, kuka take tana rokonshi akan yabata yaronta da yaketa kuka amma ina be jiba juyawa yayi ya tashi sama da wannan yaro da yaketa tsala kuka, suka barta a wannan duhun dajin.










A firgice ta farka tareda yaye blanket din data rufa dashi tana karanto Addu'a hannu tasa ta lalubi lamp din gefen gadon ta kunna firgicine ya bayyana a idonta da jikinta ganin ba cikin jikinta da sauri ta tashi a firgice ta duba toilet dan bataga maheer a gefentaba ganin bashi yasa tayi waje da gudu cikin kuka,


Yana zaune a falo yana rubuta wani waka a firgice ya tashi."baby kin haihune....."? fadawa jikinshi tayi tasa kuka me karfi."banga cikinba...." a firgice ya dago."me kike nufi da bakiga cikiba...."? cikin kuka tace."wallahi banganiba." yace."to garin yaya..."? a firgice tace."mafarki nayi...."




Bata rufe bakiba yajata ciki yana fadin."zo mu duba ko aihuwa kikai a cikin bacci amma it's in possible ace kin kwanta da ciki kin tashi ba ciki...." ko ina maheer ya duba ya yaye bedsheets ya duba bayi ya leka kasan bed wai kota boye tana tononshi ya bude wardrobe ya duba, janyo shi tayi tana fadin."ba yanda za'ai ciki ya boye mijina katsaya ka saurareni inaga Aljanu ne suka sacemin cikin nan........."






Toh pah. ana wata ga wata.






Shin wai meye hadin rumana da a aljanu?


Ko dai fatanwan hajiya Maryam ne ta sace cikin?




Taku mimi.


Ba comments dinku bane yakesa in dinga muku typing idan da din comments dinkune da tuni na daina
Amma ina yine saboda nima kaina nakosa na gama wannan book din.


Amma gaskiya in baku gyaraba inaga zan daina typing gaskiya.








Innaga comments dinku da yawa zanci gaba.
8/20/21, 8:23 AM - Mimi: πŸŽ€πŸŽ€πŸŽ€πŸŽ€πŸŽ€
*LABARINA*
πŸŽ€πŸŽ€πŸŽ€πŸŽ€πŸŽ€


Alkalamin. ✍️

*Mimi.πŸ‘Έ*


Haleemart Iserh
*(ummu ramlat)*


*🌍MANAZARTA WRITERS ASSOCIATION πŸ“šπŸ–ŠοΈ*
*M. W. A*






```Kungiya d'aya tamkar da dubu.Masu Nazari da Aiki da Ilimi, Burin 'kungiyar a ko da yaushe shine ta fadakar ta kuma Nishad'antar da masoyan ta. πŸ“šπŸ–ŠοΈ```


------------------------------------




Bismillahir Rahmanir Raheem.




Dedicated to yhu my Amjad I love yhu πŸ’‹πŸ’‹πŸ’–πŸ’–.




59&60






Ko Ina maheer ya duba ya yaye bedsheets ya duba bayi ya leka karkashin gado wai kota boye tana tononshine ya bude wardrobe ya duba,


Janyoshi tayi tana fadin."ba yanda za'ai ciki ya boye mijina ka tsaya ka saurareni inaga Aljanune suka sacemin cikina....." dubanta yayi a razane ta daga kai cikin kuka."wallahi mijina dagaske nake saboda nayi mafarkin sun sacemin yaro a cikina yanata kuka suka tafi dashi." hannu MK yasa ya tarbe kanshi tareda fadin."ya salammm....." cikin kuka take fadin."yanzu ya zamuyi kafadamin duk laifi nane nice naja da banyi alwalaba da zan kwanta da basu samu daman sacemin cikiba..." kuka take tana maganganu kaman zararra hakan yasa ya rikota."ki dena fadin haka baby haka Allah ya kaddara, yanzu dole mukoma gurin malam daya temaka mana tun farko." tace."mu tafi yanzu..." ya duba agogo hudu na dare yace."ki bari ayi sallah." tasa kuka "ita a tafi yanzu, ba shiri suka kama hanya....












Tun dare malam ke saukan Al qur'ani yana rukiya amma da yike aljanin nada taurin kai yaki bayyana seda malam ya fara gayyatan manya manyansu, sukace zasu kawo mishi aljani duguzu.






Duban su maheer yayi yace."kayi hakuri zan sashi ya bayyana a jikin matarka.....saboda kaji yanda zamuyi dashi....." kankame MK tayi ta karasa kuka, MK da sauri yace."malam meze hana ya bayyana a jikina......"? malam yace."A'a a jikinta nakeso saboda cikin a jikinta yake...."


Kuka take tana bubbuga maheer kawai se gani yayi ta baje a gurin a firgice MK yahau tabata yana kiran sunanta se gani yayi tayi sama dashi ta shakeshi ta sakeshi a kasa da sauri ya tashi yana kallon yanda ta zama zakanya gaba daya ta saki yalayalan gashinta ya zubo a fuskarta.


Malam ne yaba Aljanin umarni domin aljanu suna tsoron malam hassan dan yana riko da addinin Allah, a kan ya natsu ya koma ya zauna, malam ya jinjina kai yace."duguzu..duguzu ka kara bari mun sake haduwa ko? to muddin ka kara bari muka hadu a karo na gaba sena saka a kurkuku kasan nasanka sosai kaima kasanni kasan mezan iya dan haka banasan jin komai kawai kafadamin meyasa ka dauke mata jinjiri a ciki...."?
Cikin wata hargitsatstsiyar murya aljani duguzu yace."nima aiki aka bani watace tasani akan na hallakar da rumana da abinda ke cikinta seda na hadu da ita na fahimci tana tareda kariyar ubangiji saboda bata rabo da bautan ubangiji nadade ina fakonta se jiya da tayi kuskure nasamu daman dauke cikin domin ita ba abinda zan iya mata....." shiru maheer yayi yana nazari.
Allah sarki rumana na haduwa da jarabawa masu yawa a rayuwarta, malam yace."to waya saka aikin...."? dariya aljanin yayi me kama da kuka."wannan baya cikin aikina butulci kaima kasani..." malam yace."to yanzu abinda nakeso dakai shine kamaida mata da cikinta batareda wani abu ya same baiwar Allahn nan ko yaron dake cikin taba kuma kayi nisa dasu kada kasake ko rabansu..." shiru yayi can yace."malam akwai girmamawa tsakaninmu kuma inajin kunyanka kaima kasani amma da badin kaiba ba wanda ya isa ya sani..." wani bakin hayakine yahau fita daga jikin rumana, harya gama fita firgigit ta dawo ga cikinta a jikinta da sauri maheer ya rungumeta yana lallashinta yana godewa Allah kuka take sosai.,


Sosai malam ya kara musu fada gami da riko da addu'oi sosai suka mishi godiya dan MK besan da wani baki zeyi amfani wajen godema malam ba.....










Tun daga wannan rana koda wasa rumana bata kara sake da addu'a ko ibadaba haka shima MK.












Bayan wata biyu.




Sosai cikin ta ya tsufa dan yanzu bata iya komai ta kumbura sosai kuma cikin na bata wahala, sajna ce take komai MK na matukar tausayinta dan yanzu ko fita be cika yiba.










************************************************************************************************************
Cikin baccinshi yaji kaman kuka da sauri ya tashi zaune jin rumana na bubbugashi jini sosai ke zuba a jikinta se kuka take, da sauri bashiri yazura jallabiya ya ciccibeta yayi waje, bayan mota yasata yashiga yaja da gudu me gadi ya bude mishi gate ya fice da gudu....










Central hospital dake abuja yayi parking hanzarce nurses din masu dutyn dare sukayo gunsu motan ya bude suka kwasheta se ciki.


Zuwa lokacin ta dena koda numfashi ta suma maheer da yake a firgice yana kokarin shiga ward din da aka shigar da ita.


Likitan yayi saurin tareshi."yallabai please kayi hakuri yanzu zata haihu insha Allah...." cikin harshen turanci doctor din yayi maganan domin be cikajin hausaba.


Gefe ya koma yanata safa da marwa tun wurin uku na dare yake har hudu doctor be fitoba.




Can wuraren biyar har an fara kiraye kirayen sallan asbah aka turo kofan da sauri

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login