Showing 12001 words to 15000 words out of 53693 words

Chapter 5 - LABARINA Series Complete by Mimi queen.txt






Maheer ko a ranan ya juya abuja saboda ayyuka da sukayi mishi yawa......














Akashe kari tun safe rumana na daki ko waje bata lekaba saboda tana gudun cin mutumci diyam cema takai mata abinci a boye........














Daren ranan Alhaji ya shiga dakin rumana duk da gabanta na dukan uku uku hakadai ta bashi kanta yayi romancing dinta, attempting kusantarta yayi a karo na biyu zuciyarshi na tsoron abinda ya faru a first night dinsu ya sake faruwa domin yana zuwa ze kusanceta gaba daya ta sankare mishi tafara fizge fizge kaman wata me iskah hakan yasa yayi mata addu'a cikin yardar Allah tadena ta koma ta lankwashe kaman gawa dan haka ya fita yabarta a daren ita kadai ta kwana shikuma ya koma dakinshi.


Still yauma lafiya lau yake romancing dinta yana attempting kusantartata fara fizgeΒ² tana nishi kaman zakanya Ayatul kursiyu ya karanto mata ta tofa mata nan cikin yardar Allah ta koma ta lankwashe guri guda, kwanciya ya gyara mata tareda jan blanket ya rufeta dashi,
Shiru yayi yana tunani a iya bincikenshi na likitoci be tabacin karo da matsala irin wannan ba sedai idan aljanu rumana takeda su da wannan tunanin ya tashi ya kashe mata globe ya fice......
















******************************************************
Bayan kwana takwas, ayan kwanakin nan sau hudu kenan Alhaji na kokarin kusantar ta still abunda ke faruwa kenan ta dingi fizge fizge kenan hakan yasa yake tunanin Aljanu rumana kedasu amma be tabbatarba kuma idan ta tashi nunawa take batasan abinda ke faruwaba dan ita a tunanin Rumana Alhaji ya riga ya kawar mata da budurcinta amma shi a bangaren Alhaji har yau ba abunda ya hadashi da rumana na sex..........




A yan kwana kinnan rumana ta koyi abubuwa da dama kuma ta karu sosai a gurin Malam manu domin cikin kwarewa da hikima yake koya mata hakan yasa ta iya turanci sosai yanxu dukda dama ta iya amma ta kara iyawa.


Iskancin hajiya dasu Aknan yananan sema abunda ya karu dan yanxu ko abincima basa bata wulakancin zeeza kam yafi na kowa dan ko haj. bata mata abinda zeeza kemata














Babyn malam ce............... ✍️
8/20/21, 8:19 AM - Mimi: πŸŽ€πŸŽ€πŸŽ€πŸŽ€πŸŽ€
*LABARINA*
πŸŽ€πŸŽ€πŸŽ€πŸŽ€πŸŽ€


Alkalamin. ✍️

*Mimi.πŸ‘Έ*


Haleemart Iserh
*(ummu ramlat)*


*🌍MANAZARTA WRITERS ASSOCIATIONπŸ“šπŸ–ŠοΈ*
*M. W. A*


*Bismillahir Rahmanir Raheem*




*Dedicated to yhu my Amjad I love yhu πŸ’‹πŸ’‹πŸ’–πŸ’–*




Bazan manta dakeba my besty rabin raina *Babyn Aminu*, Rabee'at I love you plenty plenty Allah barmu tare har karshen numfashin mu I love u abokiyar fada na.


Bamu kwana bamu yi fadaba kuma da munyi muke shiryawa saboda munasan juna da yawa with Jamilah Adamu (Jameey) ina sanku da yawa I can't do without you guys, inasanku sosai kune Jigon *Ummu ramlat* we are three in love. Love you plenty plenty Jameey and Rabeeyat (rabin baby).








21&22






Tana zaune tana tunanin abubuwan dasu haj. suke mata ko kadan bata taba tunanin fadawa Alhajiba amma abun ya dameta, diyam ce ta shigo ta boyo abinci ta kariso ta direshi gaban rumana tana fadin."Aunty kiyi hakuri ki dena kuka nima nasan abun da ciwo." Cikin kuka tace."diyam ba ina kuka bane saboda rayuwata a gidanku ina kukane saboda LABARINA tun tasowata a rayuwa ina tausayawa kaina....." diyam tace."Aunty inba damuwa zan iya jin LABARINinki.....? Rumana tayi jim kafin tanisa...."Uhmmmm koda wasa ban taba ba wani LABARINA ba domin abinda na yarda dashi bamemin maganin damuwana se ubangijina....." diyam tace."Eh nasani amma dan Allah ki daure ki fadamin a matsayin kawa kuma aminiya na daukeki.."
Rumana tayi shuru ganin yanda diyam ke kyautata mata yasa taga ya cancanta taji Labarinta, share hawaye tayi tafara bata labarinta..........












Kuka sosai diyam take na tausayin rumana itama rumanan kuka take domin ta tuna da rayuwarta a baya, hada kai sukai dukkansu sunata kuka bame iya lallashin wani, diyamce tayi karfin halin share hawaye ta sake rungume rumana."hakika labarinki abun tausaya wane duk wanda ya jishi indai yanada imani seya tausaya miki kiyi hakuri komai yai farko zeyi karshe kuma Insha Allahu zakiyi dariya da farin ciki me daurewa nan bada jimawaba, namiki alkawarin kasancewa dake a matsayin aminiya har karshen rayuwarmu."
Nan sukaci gaba da kuka, unin ranan suna tare se kuka suke......








Koda Alhaji ya dawo kasancewar girkin rumana ne kasa gane kanta yayi se kuka take, a gaba yata sata yanata kallonta yayi lallashin duniya takiyin shiru hakan yasa ya janyota bisa kirjinshi yana shafa yalayalan gashinta zuwa gadon bayanta,
Wayan shine ta hau ruri hakan yasa rumana ta janyo wayan ta mika mishi, "Bloody" taga an rubuta hakan yasa tayi shiru jin yana dagawa ya fasheda dariya."haba kanina taya amarya zatasa na manta da gudan jinina bayan kullum kana zuciyata...."
A can bangaren maheer dake cikin swimming pool yayi murmushi cikin shagwaba yace."Yayanah I miss u so much Wallahi." dariya Alhaji yayi."My brother baka girma damin shagwaba bako yanzufa kai ba yaro bane da da da yanzu ba daya bane." "To yaya aini yarone a gunka har yanzu kaine fa mahaifina, in ban makaba wazan mawa."? Alhaji sadeeq yace."kabari in kayi aure se kama matarka...." da sauri MK yace."mata kuma yaya? as young as i am, am still young....." Alh. yace."harka tunamin munyi magana da haj. akan zeeza yaka gani."? shiru maheer yayi yace."yaya kai yaka gani ni kasan zabinka shine nawa yayanah." Alh. yayi murmushi cike da jin dadin zancen kaninshi yace."aini banada matsala domin zeeza tamin." yace."okey yaya sedai na dawo zamuyi magana." Alh. yace."yaushe zaka dawo kanina."? yace."se weekend wancan weekend dinma abinda yasa banzo bama saboda wani waka da nake rubutawa Abdul d. one kuma a abuja zeyi show din shiyasa, amma ina kammalawa Insha Allah zaka ganni." Nan sukayi sallama kowa ya kashe,
Duk firan da suke rumana naji wani irin burgeta sukayi sun bata sha'awa se taji inama tanada yan uwa masu kaunarta kamar haka aida ta more.




Kiss Alhaji ya mannawa rumana a kumatu nan ya fara sarrafata yana tsotsan nononta har ze kusanceta seya tuna da sauri yafasa ya dago ya mata rada a kunni da fadin."ki sakin min jiki muji dadinmu kema ki dinga motsawa." nan ya fada mata abubuwan da zata dinga mishi, fito da mood dinshi yayi ya mika mata akan tayi sucking, jikintane ke rawa hawaye ke sintiri a idonta ta bude baki ta sakata tana hawaye shiko wani dadi yakeji,se faman wasa da cikakku kuma tsayayyun boobs dinta yake, ita kuma se shan penis dinshi take tun batajin dadi har abun yafara mata dadi dan haka batasan sanda taci gaba da duk abinda yasataba, nan suka dingi farantawa juna har dukkansu suka samu nutsuwa batareda ya kusancetaba, kan kirjinshi ya kwantar da ita yana sauke ajiyar zuciya san rumana na shigar shi yarinya karama amma ta dauke mishi hankali, a haka bacci ya daukesu yana rungume da ita......












Bude ido tayi taganta kwance kirjin Alhaji ya rungumeta tsam a jikinshi ido ta kura mishi yanada kyau ba karya domin asalinsu indiyawane sedai haryau ta kasa sanshi duk da tana koyawa zuciyarta hakan.tana mai biyayyane kawai saboda shi mijintane bawai dan tanason shiba....


Bude ido yayi ya saukesu kanta da sauri ta juyar da kai gefe, murmushi yayi ya saketa tareda sauketa daga jikinshi yarinyace karama amma hakan be hanashi jin wani abu akantaba domin yarinyar she's available in namiji me lafiya ya kalleta dole yaji wani abu, tashi tayi tashiga bayi batareda tayi mishi maganaba, shiko ido ya bita dashi.
Ko kafin ta fito ya fice dan haka tana fitowa gefen bed ta zauna jim kadan tayi tana tunanin yanxu haka rayuwarta zataci gaba a gidan nan gaskiya ya kamata ta dinga shiga mutane zata jure kome zasu mata insha Allah domin batasan kadaice, tashi tayi ta shirya tashi tayi ta fice,
Alh. yananan be fitaba hakan yasa ba'a cemata komaiba harta fito ta dukunna tana gaidasu da fara'a haj. ta amsa Alh. baki washe ya amsa yana fadin."kariso muyi break..." wani harara Aknan da zeeza suka wurga mata a sanyaye ta karisa ta zauna, haj. ta zuba mata arish, da soyayyan kwai se plantain ta hada mata tea ta mika mata ta amsa,
Bayan duk sun gama Alh. ya dubesu."Haj. ni zan wuce ga rumana nan dan Allah kidaina barinta tana zaman dakin nan da take banaso..." Haj. tace."insha Allahu Alhaji ai nima banaso." Itadai rumana kanta na kasa tanajin makirci,
Tashi tayi Alhaji yayi saurin fadin."Ina kuma zakije."? In ina tafarayi. "Wanke wanke zanyi." yayi murmushi. "dakin bari masu aiki suyi." tace."barshi kawai zanyi." ta harhada kayan da suka bata tayi kitchen.
Alhaji ya dubi haj. "Allah sarki kidaina barinta tana aiki." afili kai ta gyada amma a zuciya cewa tayi."Hummmm ai yanzu tafara." tashi yayi ya fice, kira hajiya ta kwalawa rumana tafito da sauri hajiya tayi murmushin mugunta."daga yau duka ayyukan gidan nan yadawo kanki duk zanba masu aikin gidan nan hutu kinji ko."? ta daga kai, kira hajiya ta kwalawa me aikinsu ta taho da gudu, ta nuna rumana."kinganta daga yau duk aikin gidan nan ya koma kanta kinji ni ko." tace."to hajiya." hajiya Asma'u tace."Je ki da ita kifara nuna mata yanda komai yake..."


Tsawa zeeza ta dakawa rumana."wuce ki bamu guri jaka kawai Mtsssww."
taja tsaki, jikin rumana na rawa ta tashi da sauri tabi bayan suwaiba me aiki........






Har yanzufa bamu fara komaiba.






Kuci gaba da kasancewa tareda ni leeymart eirser zan cigaba da suburbudo muku LABARINA.






Taku
babyn yaya ce πŸ‘Œ




*please comments*
*share*
*and vote β˜‘οΈ*
8/20/21, 8:19 AM - Mimi: πŸŽ€πŸŽ€πŸŽ€πŸŽ€πŸŽ€
*LABARINA*
πŸŽ€πŸŽ€πŸŽ€πŸŽ€πŸŽ€


Alkalamin. ✍️

*Mimi.πŸ‘Έ*


Haleemart Iserh
*(ummu ramlat)*


*🌍MANAZARTA WRITERS ASSOCIATIONπŸ“šπŸ–ŠοΈ*
*M. W. A*


*Bismillahir Rahmanir Raheem*




*Dedicated to yhu my Amjad I love yhu πŸ’‹πŸ’‹πŸ’–πŸ’–*






23&24




Yanzu kam duk aikin gidan rumana takeyi kama daga girki, share share, wanke wanke hatta wanki tana musu guri guda takejin dadi gurin girki domin dama tanaso ta iya, yanzu kam duk suwaiba ta kokkoya mata dan a ranan se suyi abinci kusan kala goma, diyam ko tun tana sharewa yanzu bata iyawa Idan taga anawa Rumana wani abun,
A bangaren Alhaji kam yana iya bakin kokarinshi ganin ya farantawa rumana domin ba'a mata komai a gabanshi, kuma itama tana faranta mishi sosai gurin romance domin yanzu baya attempting kusantarta wanda batasan dalilin hakanba, yanzu kam ta kware a romance domin tanajin dadin abun kuma tana yiwa Alh. duk abinda yakeso dan yaji dadi,
Tana gane karatun da ake koya mata sosai tako wani bangare domin ita yanzu babban matsalanta be wuce zeeza ba saboda ko haj. bata takura mata kaman zeeza, duk da sake ramewa takeyi kullum dayin duhu amma duk tambayan da Alhaji zemata dalilin hakan har yau bata taba fada mishiba acewarta Idonshi ya nuna mishi, yanxu kam yana san rumana sosai.












Bamgaren Maheer kam anyi baikon aurenshi da zeeza ansa rana shekara daya wanda su basu so asa da yawaba maheer ne yace haka yakeso, farin ciki gurin zeeza dasu haj. ba'a magana shiko ya amsane kawai saboda bin umarnin yayanshi amma bawai dan yana san taba......














*********************************************************************************
Suna zaune dukkansu a dinning room harda Rumana da jikinta yadau zafi sosai zazzabi takeji tun jiya amma batasan takamamman meke damuntaba Aknan ce ta dubi Alh. "Daddy Inaso ka siyamin sabuwar mota domin yanzu an dena yayin wanda ka siyamin last two months." da sauri diyam tace."daddy kada ka canza mata wallahi karya take....." "Ke ni sa'ar kice....."? Aknan ta fadi da isa diyam ta turo baki."Ai gaskiya na fadi aunty aknan dan kinji uncle yace............." da sauri Aknan takaima diyam duka Alh. yayi murmushi."rabu da ita autah bazan canzaba kinsan nawa na siya miki kuwa? kusan miliyan takwas fa......" Aknan ta turo baki."Eh nidai yanzu banaso new coming nakeso....." yace."okey ki barwa diyam ita ke kuma se munyi magana da uncle dinku naji sabuwar data shigo se na siya miki....." tayi tsalle."Yawwa daddyna shiyasa nake sanka."
Rumana dai najinsu Alh. ya maida dubanshi ga rumana."Amarya kema kinasan asiya miki mota..."? da sauri zeeza tayi saurin cewa."Yaya ni shop rite nakeso naje banda kudi." hannu yasa ya bude brief case dinshi dake gefe ya ciro check ya rubuta mata kudi masu yawa ya mika mata."gashi kuje da rumana koda abinda take bukata." rumana ta bude baki zatayi magana ya daga mata hannu."na gama magana." ba yanda ta iya haka ta rufe baki.


Tashi zeeza tayi ta nufi sashin maheer domin yana gari, baya falo hakan yasa ta nufi bedroom karar ruwa taji a bayi da alama yana ciki hakan yasa ta nufi bayin, tana shirin shiga ya fito ido ya bita dashi."lafiya zeeza."? shiru tayi hakan yasa yace."naga kaman da zaki shigo bayin ne..."? tana murmushi tace."eh zan zone na tayaka wankan..." Ido ya tsareta dashi."Ashe dama bakida hankali zeeza...."?
Cikin nuna ko in kula tace."meye abun laifi a ciki dan zan taya mijina wanka naga kai zan aura ko kuma an mana baiko..." Manya manyan sexy bold eyes dinshi ya bita dashi cikin bacin rai yace."zeeza ki fita idona tun wuri danni ba tsaran ki bane, meya faru na ganki a dakina...."? tace."dama shop rite zani shine nakeso ka kaini tunda kaga zuwa da masoyi yafi dadi....." "bazan jeba...." ya fadi a kufule tace."saboda me. "? a dake yace."banyi niyyaba saboda ni ba driver dinki bane...." cikin kissa tace."sena fadawa Aunty tunda aini zaka aura...." harta juya ya janyota ta fada jikinshi ya matseta a jikin bango."ba auntyba ki fadawa duk uban da zaki fadawa bazan jeba tunda ni ba tsaranki bane ko waye yazo yayi abinda zeyi kuma maganan aure ko yau zan iya cewa nafasa domin baiko ba aure bane shashasha kawai Mtsssww......" ya turata waje ya kulle kofanshi, kuka zeeza tasa tanasan MK sosai dan haka bata fadawa kowaba dan tasan halinshi tsaf ze iya fasa auren ko a jikinshi.












Misalin 12 dukkansu suka shirya dan zuwa shopping harda rumana data rakube a bayan mota gefen diyam, zeeza ke driving Aknan na gefenta se harara take kaiwa rumana ta mirrow din motan, a haka zeeza taja sun cika motan da kida sebin wakan suke duka su biyun, diyam ko kanta na kan waya se faman tsaki take kai ta dago tace."Aunty zeeza please kudan rage volume din yayi yawa....." tsaki aknan taja."ba za'a rageba din in yadame kine ki sauka ki tari taxi mazo mu sameki Mtsssww."taja tsaki, duban rumana diyam tayi domin tasan itama sun dameta.






A haka suka karisa wani babban shopping mall me suna pick millions, zeeza ne ta dubi Rumana ta mirrow tana kokarin fita tace."ki jiramu a mota." diyam ce tayi saurin cewa."taya zata jiramu a mota bayan daddy cewa yayi muzo da ita itama ta zabi abinda takeso......" Aknan ce ta juyo tana duban diyam."Ko...? to yanzu mukuma mukace ta jiramu in kema baza kii shigaba seki zauna da ita.." Komawa diyam tayi ta zauna tana fadin."Eh bazan shigaba se kun fito..." Zeeza taja dogon tsaki suka fice...


Cikin sanyi rumana tace."diyam ki bisu kada suga kaman nice na hanaki shiga kije ki dauki abinda kikeso dan ni dama rakoku nayi......" tsaki diyam tayi tace."haba aunty ai abun yayi yawa inke bazaki iya maganaba ki barni nayi kuma na riga na rantse bazan bisuba, zan zauna tare dake to inna tafi a barki ke kadai dan haka kiyi shiru kawai."




Sun jima kafin suka fito masu aikin gurin suka zuba musu kayan a boot sannan suka shiga still zeeza ce ke driving...


Sun danyi tafiya sosai kafin Aknan ta dubi zeeza tace."In kin danyi gaba ki tsaya...." ba musu ko tayi parking a gefen hanya, ta mirrow Aknan ta dubi rumana tace."Fita..." Ido rumana ta ware tsawa Aknan ta kuma daka mata hakan yasa ta fice da sauri Aknan tace."Rufo mana motan domin wannan mota nane bana ubankiba ki kirashi mijin naki ya maidake gida." tuni rumana ta fara kuka."dan Allah kiyi hakuri wallahi bansan hanyaba..." da sauri diyam tace."wai me yake damunkune Aunty Aknan dan kawai ta auri daddy shine laifinta to ai ba laifi tayiba domin inma laifinne daddyne yayi tunda shiya aureta, kuma muddin bazaku tafi da aunty ba to nima ko sedai na sauka." tafawa zeeza da Aknan sukayi suna dariya.
Aknan tace."Aunty manya, sakarya shashasha tunda ke baki taya mummy kishi to mu munayi kuma muddin kika kuskura kika sauka daga motan nan se kin gane aya zakine a gurin mummy........." Zeeza ce taja motan da gudu suka bar gurin.






Dukunnawa rumana tayi ta fasheda wahalallan kuka kuka take sosai wanda duk wanda ya jishi seya tausaya mata, tananan durkushe tafi minti arba'in motoci nata wuwuceta babu wanda yayi tunanin tsayawa, tashi tayi ta share hawayenta tafara tafiya.


Tayi tafiya akalla yakai na mintuna ashirin har lokacin batabar kukaba, wata motace ta sharo titin da gudu bakar range robber sabowa dan daga gani bata dade da shigowa nigeria ba, harta wuce rumana se kuma drivern yayo reverse daiΒ² saitinta yayi parking itako tsaye tayi tana kallon motan bata iya ganin komai domin glass din motan me duhune, a hankali ya sauke glass din motan kasa ya tsareta da firgitattun idanuwanshi masu jefa duk me kallonshi cikin wani hali da mamakin ganinta a gurin a sanyaye yace."Me kikeyi anan gurin ke kadai."? bayan hannunta tasa ta share hawayen dake sintiri bisa dakalin fuskarta, ganin tayi shiru se zubar hawaye take yasa MK ya bude motan gaba gurin me zaman banza a sanyaye yace."Enter...." a sanyaye ta shiga ta

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login