Showing 111001 words to 114000 words out of 180982 words

Chapter 38 - CAPTAIN AHMAD JUNAID COMPLETE Book .txt

bi ta da kallo har ta isa can tsakiyar gadon, ya mike ya juya xuwa gun kofa, budewa yayi ya fita ya sa key ta waje, gabansa na faduwa ya sauka kasa, Humainah na ganinsa ta hadiye kukan da take ta dauke kai, ya karaso yana kallonta yace "Mumy fa?" Ba tare da ta kallesa ba tace "Ta tafi" ya hade rai yace "ke kika ce ta hau sama ko" mikewa tayi tace "Ehh" daga haka ta bi ta gefensa xata wuce ya fixgota ya hade ta da jikinsa. Junaid na kwance after isha yana son xuwa gida amma bai san yanda xa su kwashe da Mumy ba, wayarsa ne ya shiga ring ya mike xaune ya dau wayar yana kallon mai kiran nasa, ganin number El-ameen ne ya d'aga ba tare da yace komai ba, daga daya bangaren El-ameen yace "Captain!" Junaid yace "Yeah ina jin ka" El-ameen yace "Wai wani kayan muke hadawa da kai?" Junaid yayi shiru har sai da El-ameen yace "Ahmad!" Sannan yace "Ban gane xancen ba" El-ameen yace "Ummina ta kira ni daxu tana tambayata wani kaya muke hadawa ni da kai, I just don't get were she's heading, naga kuma ta dau abun da xafi, she don't want to talk to me yanxu ma, am just confuse frnd" Junaid da ya bude ido da kyau yana saurarensa yace "Kaya kuma? But kayan Meye ta ce maka?" El-ameen yace "Wllh nima ban sani ba, ban gane me take nufi ba" Junaid yace "Toh fah! Kana ina yanxu?" Da damuwa El-ameen yace "Ina gida mana....." Junaid yace "Ohk bari in xo but am afraid kuma kar Ummi ta gan ni" El-ameen yace "Ka kirani sai in fito" da haka suka kare wayar, Junaid yace "Wai kaya!" Tabe baki yayi ya mike ya dau jallabiyarsa ya daura kan singlet da 3qtr din jikinsa, makullin mota ya dauka ya fita, har xai sauka downstairs ya dawo ya bude dakin Humainah ya ganta xaune gaban mirror tana shafe shafe, bai bari sun hada ido ba ya rufe mata kofar har ya kai bakin stairs ya kuma dawowa ya tura kofar jasmine a hankali, xaune ya ganta a kasa ta takure waje daya, ya karasa cikin dakin yana kallonta yace "me kike a nan?" Dago kai tayi ta kallesa, ya durkusa kusa da ita yace "What are you doing here?" Girgixa masa kai tayi bata ce komai ba, yace "Za ki raka ni?" Gyada masa kai tayi ya mike yace "Toh tashi" mikewa tayi ya dau hijab dinta dake kan gado ya mika mata ta karba ta sa sannan suka fita dakin. Tana biye da shi a baya har suka isa parking space, Front seat ya bude mata ta shiga ya xaga ya shiga motar shi ma ya tada yayi horn mai gadi ya bude gate ya bar compound din, lokaci lokaci ya kan kalleta yana driving din, murya can kasa yace "Jasmine!" Ta juya tana kallonsa, ya mata murmushi yace "Kin koshi koh?" Kai ta gyada masa ta ci gaba da kallon waje da take ta glass din motar, har suka isa gidansu El-ameen bai sake ce mata komai ba, ya nemi gefe yayi parking sannan ya ciro wayarsa ya shiga kiran El-ameen, yana dagawa yace "Ga ni a waje" ko minti biyar ba ayi ba El-ameen ya fito ya karaso gun motar ya bude front seat, bude ido yayi ganin Jasmine, tayi murmushi tana kallonsa a hankali tace "Uncle!" Junaid ya bude motar ya fito yace "Plss ni ka ji da ni" kallonsa El-ameen yayi bai ce komai ba, Junaid ya nufi gun flowers dake jikin gidan ya xauna kan bench din dake wajen, kallon Jasmine El-ameen ya kuma yi ya mata murmushi yace "Ina xuwa baby" daga haka ya juya ya bi bayan junaid, gefensa ya xauna yace "Frnd Ummi fa ta dau abun da xafi, mu je plss ka tambayeta wani kayan take nufi" Junaid yace "No, ni baxan iya ba..." El-ameen yace "Meye din ne baxa ka iya ba, but da nine ae xan iya yi maka hakan" Junaid yace "Toh ni nama san me xan ce mata, ka bari idan ta huce sai ka je ka sameta ka tambayeta" El-ameen yace "I see" Junaid bai kuma cewa komai ba, El-ameen ya mike ya tafi gun motar ya bude, kallonsa tayi kamar xata yi kuka tace "Uncle in fito?" Girgixa mata Kai yayi yace "No, yi xaman ki, have you eaten?" Gyada masa Kai tayi tace "Yes I ate rice and stew" yace "Wa ya baki?" Ta kalli inda junaid yake tace "Him" El-ameen ya mata murmushi yace "ohk" kallonsa tayi tace "Uncle Mami bata dawo ba?" Yace "Gobe xata dawo" ta bude ido tace "Sai ka Kai ni?" Yace "Yeah! But me yasa baki son xama wajen captain" shiru tayi kamar bata gane me yace ba, ya duka kusa da ita yace "Y don't you want to stay with Capt?" A hankali tace "I don't like him, he like shouting at me, he...." Sai kuma tayi shiru tayi kasa da kanta, shi dai kallonta kawai yake, Can ta dago dara daran idonta tace "I like him! He's kind, yana bani abinci...." El-ameen yace "Uhunn!" Takun da ya ji bayansa yasa bai ce komai ba, Junaid ya xaga daya side din ya bude motar ya shiga, yana kallonta yace "Fita ku gama maganar ku" ba musu ta fita, ya fixgo door din motar ya rufe ya tada motar tun kan ya fige ta El-ameen ya janye Jasmine yana murmushi.


鈿� *Captain Ahmad Junaid*鈿�


_By Khaleesat Haiydar_鉁嶐煆�


54......


Ko da nurse din ta xo kin bari El-ameen ya fita ya bar ta Jasmine tayi, ya fiddo wayarsa ya kira junaid har ya gama ringing bai daga ba, ya kuma kiransa nan ma no answer, kallon Jasmine da ke ta hawaye yayi yace "Nace maki am not going, yanxu xan dauko maki magani in dawo" tana girgixa kai tace "Noo" hade rai yayi yace "To bari in yi tafiyata..." Ta kamo hannunsa cikin kuka tace "Noo plss kar ka tafi" yace "Toh yanxu xan dawo" daga haka ya mike ta bi sa da kallo har ya fita, xaune ya ga junaid a balcony ga wayar a hannunsa, bai ce masa komai ba ya fita waje ya shigo da nurse din, ta gaida junaid ya amsa ba tare da ya kalleta ba suka shiga parlon tare da El-ameen, bai shiga dakin ba ya tura nurse din bayan ya mata bayani don yasan ba lallai ta yarda da nurse din ba idan ta gansa, tsaye yayi corridor din rooms din yana mamakin halin junaid, now a days the thing is just getting worst ma, tabe baki yayi yana nan tsaye har bayan kusan minti talatin nurse din ta fito tace "Dr bbu sanitary pad," shiru yayi sai kuma yace "then sai na je hospital don shaguna basu bude ba yanxu" tace "Ohk, ka taho da injection da drugs" yace "Ohk" ya juya ya sauka ita kuma ta koma dakin, da ido junaid ya bi sa har ya shiga motarsa ya bar gidan. Bakwai saura El-ameen ya dawo ya kira nurse din ta fito ya mika mata ledan hannunsa ta karba ta koma dakin, yana nan tsaye har ta kuma fitowa tace "Tayi bacci Dr" yace "Ohk shiga dakin can" ta kalli kofar dakin da ya nuna mata tace "In yi me?" Yace "Bata da lafiya ita ma ki duba ta" bude kofar tayi ta shiga da sallama, ta karasa gun gadon tana kallon Humainah da ke kwance cikin bargo tana bacci, yaye bargon tayi wanda hakan ya farkar da Humainah ta mike xaune da sauri tana kallon nurse din, Nurse din ta mata murmushi xata yi magana idonta ya sauka kan gadon, shiru tayi sai kuma ta juya ta nufi kofar da take tunanin bathroom ne, komawa Humainah tayi ta kwanta tana kokarin maida hawayen da ya cika idonta, ba a dau lokaci ba nurse din ta fito ta iso gun gadon tace "sannu sister tashi mu je bayi" bata mata musu ba ta cire bargon ta mike tsaye, kama hannunta nurse din tayi suka shiga bathroom din, Humainah ta kalleta cikin tsarkewar murya tace "Xan iya da kai na" nurse din tace "Toh shikenan" daga haka ta fito ta shiga gyaran dakin, tana nan har Humainah ta fito, nurse din ta tambayeta inda kayanta yake ta nuna mata ta bude ta fiddo mata da gown, cikin 'yan mintuna ta gama shirya wa nurse din sai kallonta take don tasan daurewa kawai take, darduma ta shimfida mata ta bata hijab ta karba ta hau kan darduman ta tada sallah, nurse din ta fita don xuwa hado mata tea tasha kafin ta bata Magani, da mamaki ta kalli El-ameen dake tsaye har lokacin a corridor tace "Kana nan har yanxu Dr, ai da ka xauna parlor" yace "Am okay, ya jikin nata?" Tace "Da sauki I want to go nd make a cup of tea for her" yace "Are you sure she's ohk?" Tace "Ka shiga ka duba Dr" yace "No ba sai na shiga ba, make the tea for her na taho mata da drugs" tace "Okay," sannan ta sauka, ba a dau lkci ba ta dawo da cup din tea din ta kai ma Humainah, ba laifi ta karba ta sha, nurse din ta fito El-ameen ya bata magungunan sannan ya sauka downstairs, parlor ya ga junaid kwance yana kallo, El-ameen bai bi ta kansa ba ya fita yayi xaman sa a balcony, nurse din na saukowa Junaid ya haura sama, kofar dakin da Jasmine take ya tura a hankali ya shiga ya tsaya daga bakin kofar yana kallonta, bacci ya ga take ya karasa kusa da gadon ya durkusa dai dai fuskarta yana kallonta, bude ido tayi a hankali ta mike xaune da sauri ganinsa, ya d'an koma baya yace "Cikin ya daina?" Kallon jikinta ta shiga yi, sai kuma ta gyada masa kai tace "Uncle ya tafi?" Hade rai yayi yace "Ban sani ba" tayi shiru bata ce komai ba, ya mike ya fice daga dakin, dakinsa ya shiga don yin wanka, Jasmine ta sauko daga kan gadon tana kalle kallen jikinta, a hankali ta dinga tafiya har ta fito ta sauko downstairs, hawaye ya cika idonta ganin bbu El-ameen, har xata koma sai kuma ta fita parlon, wara ido tayi ganinsa xaune yana danna waya, ta karasa da sauri ta durkusa kusa da shi tace "Uncle!" Yayi murmushi yace "Har kin tashi?" Gyada masa kai tayi, yace "Toh cikin ya daina?" Shiru tayi sai kuma a hankali tace "Eh ya daina, uncle wannan Antyn tace min am on my period, Meye wannan?" Ya d'an bude ido yace "Nima ban sani ba" shiru tayi sai kuma ta kalli jikinta a hankali tace "Uncle har yanxu fa yana yi" murmushi yayi yace "Xai daina, je ki duba min ko Anty ta tashi a sama" tace "toh" sannan ta mike ya bi ta da kallo har ta shiga parlon, dakin Humainah ta shiga ta ganta kwance tana kuka, karasawa gun gadon tayi ta durkusa kamar ita ma xata yi kukan tace "Anty menene?" Shiru Humainah tayi mata, hakan yasa ta mike ta fita ta koma gun El-ameen, hawaye cike idonta tace "Uncle kuka take, she don't want to talk to me" yace "Captain din fa?" Tace "Yana dakinsa" mikewa El-ameen yayi ya shiga gidan ta bi bayansa, tsaye yayi bakin kofar Humainah yayi sallama har sau biyu bata amsa ba, Jasmine tace "Ka shiga tana ciki" bude kofar yayi ya mata alamar ta shiga, tana shiga ya bi bayanta, karasawa cikin dakin yayi ya tsaya d'an nesa da gadon yana kallonta yace "Ya jikin Humainah?" Mikewa xaune tayi amma ta kasa juyowa tace "Da sauki" yace "Ohk kiyi hakuri, Allah ya sauke kin ji" kai kawai ta gyada masa yace "Go to sleep xa ki ji sauki sosai" kwanciya tayi ya juya ya fita Jasmine ta bi bayansa, a hankali Jasmine ta kamo hannunsa tace "I hate that captain, he's so mean" bude ido El-ameen yayi, sai kuma ta sunkuyar da kai a hankali tace "Though I like him also, he's fine just like you" dariya El-ameen yayi yace "To naji tafi dakin ki" ta hade rai tace "Ina xa ka" yace "parlor" bude kofa aka yi duk suka juya Captain ya fito, suna hada ido da Jasmine ya watsa mata wani kallo a kan idon El-ameen kuma, xame hannunta tayi a hankali daga na El-ameen ta juya ta shiga daki, junaid yace "You are still around ashe, tot ka tafi" El-ameen bai tanka sa ba ya sauka kasa, junaid ya bude kofar Humainah ya shiga ya karasa gun gadon ya xauna yace "Good morning wife" rufe ido tayi da sauri, yayi murmushi xai dagota ta mike xaune sai kuma ta fashe da kuka, ya wara ido yace "Toh kuma, Allah ya baki hakuri just came to say ya jikin" daga haka ya mike ya fita, dakin Jasmine ya bude ya ganta xaune ta rungume hannayenta kiris ya rage ta fashe, yace "Ai kin iya dafa indomie koh?" Kai ta gyada masa a hankali, yace "Toh xo ki dafa mana" mikewa tayi ya juya ta bi bayansa, indomie hudu ya fiddo mata tace "Har da Anty?" Yace "Eh" kujera ya dauko ya xauna kitchen din yana kallon yanda xata yi girkin, har ta gama bayan kusan minti goma idonsa na kanta bai ma san ta gama ba, ta karasa kusa da shi ta duka a hankali tace "Captain!" Rufe ido yayi ya bude da sauri ya kamo hannunta cikin sanyin murya yace "Jasmine" bude ido tayi a hankali tace "Na gama" mikewa yayi a hankali har lokacin yana rike da hannunta yace "Ohk dear, dauka daya ki kai ma Anty sai ki dauka kema ki ci" toh tace ya sake hannunta ya juya ya fita. Da yamma nurse Salima ta kuma dawowa duba Humainah da Jasmine kamar yanda El-ameen ya umarce ta. Da magrib junaid ya shirya ya tafi gida, gabansa sai faduwa yake don bai san yanda xa su kwashe da Mumy ba, part din Abbansa ya fara shiga don gaidasa, ya tarda Umma da Hajiya a parlon, xaunawa yayi kasa ya gaida Abba ya amsa yana tambayarsa gida, yace "Alhmdllh Abba" juyawa yayi yana kallon Su Umma ya gaida su, duk suka amsa masa da fara'ar da bai kai ciki ba ana tambayarsa amarya, Hajiya ta mike ta fice daga parlon bayan ta ma Abba sallama Umma ta bi bayanta, ya d'an jima xaune parlon Abba sannan ya mike yace masa xai je gun Mumy, kamar munafuki ya xauna kasa ya sunkuyar da kai yana gaida Mumy, ta amsa masa bbu yabo bbu fallasa, rasa abun cewa yayi haka ya karashi xaman sa Mumy nata harkan gabanta ya mike yace xai tafi tace "Allah ya tsare" ya fita parlon, bai yi mamakin ganin su Hajiya da Umma xaune a spot dinsu ba, ko sallama bai yi masu ba ya fice, Hajiya tayi murmushi tace "Komai dai ya kusa xuwa karshe in da rai da lafiya, sai mun cusa ma iyayenka tsanarka" gidansu El-ameen junaid ya nufa bayan ya bar gidan, yayi mamakin ganinsa xaune waje, ya xauna gefensa yace "kai kuma xaman waje ka fara yanxu kenan" El-ameen ya shafa kai yace "Yafi min alkhairi ne, kawai Ummi ta dau fushi da ni kan abinda bansan komai kai ba, ni wllh ban san kayan me take nufi ba" junaid yayi shiru can yace "Toh ka tambayi Abba mana," El-ameen yace "He also don't want to say anything about it to me" junaid yace "Toh tashi mu je mu samu ummin sai mu tambayeta" El-ameen yace "A'a ni baxan je ba, wannan Kanwar Abban nawa na ciki" mikewa Junaid yayi ya shiga gidan, Small mum din El-ameen ce xaune parlon da Ummi, Ummi ta hade rai ganinsa ya d'an shafa kai ya karaso ya xauna kasa kusa da Ummi ya gaida ta ta amsa bbu yabo bbu fallasa, ya gaida Anty dake parlon ita ma ta amsa masa haka, yana shafa kai yace "Ummi mu fa bamu san kayan me ake cewa ba" Anty tace "Eh ai baxa ku sani ba munafukai, irin yanda aka maka haka xa a masa shi ma kwanan nan" ko kallonta Junaid bai yi ba ya kalli Ummi ya marairaice yace "Allah Ummi ba mu sani ba" Ummi tace "kayan auren mutum ku ke hadawa a boye ko na me" junaid ya xaro ido yace "Kayan aure kuma Ummi, wani kayan auren?" Ummi ta tabe baki tace "Na sha gaya masa yanda aka yi maka a gida haka shi ma xa a masa yana xaton fadi nake kawai koh, to xaku sha mamaki daga kai har shi" junaid yayi shiru can yyi murmushi yace "toh ayi masa hakan kawai Ummi, don nima ina masa maganan aure baya saurarana, ni ba gashi ina xaune lafiya da matar ba" Ummi tace "To tafi daki ka ga kayan sun yi" junaid ya d'an bude ido yana kallonta, sai kuma ya mike ya nufi bedroom dinta, ko da ya fito dariya kawai yake yace "Wllh sun yi sosai Ummi, Allah ya saka da alkhairi" junaid bai ce ma El El-ameen komai ba da ya fito kawai dariya yake bakin rai, El-ameen yace "Meye haka?" Junaid yace "Nothing, na shawo kan Ummi ta hakura wllh" kallonsa kawai El-ameen yake bai ce komai ba.


Bayan kwana biyu da ya kama ran lahadi Humainah ce tsaye kitchen tana girkin lunch Jasmine na daga bakin kofar kitchen din tsaye duk ta cika ta da surutu ita dai aikinta take ba tare da ta tanka ta ba don da tace ta tafi xata dawo, junaid kuma na sama, danna bell aka yi Jasmine ta xaro ido tace "kila uncle koh Anty?" Humainah bata tanka ta ba ta fita daga kitchen din, jasmine ta bi bayanta da sauri, suka isa gun kofar a tare ta bude, wata yarinya da baxata wuce su ba ce tsaye bakin kofar Humainah sai kallonta take don bata santa ba, yarinyar tayi murmushi tace "Baki san ni ba koh,

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login