Showing 60001 words to 63000 words out of 180982 words
Chapter 21 - CAPTAIN AHMAD JUNAID COMPLETE Book .txt
a duba gidan" junaid ya girgixa kai yace "Toh yanxu ya za ayi da ita a nan?" El-ameen yace "I don't know" Junaid yace "Ka kira wannan nurse din na ranan mana" ba musu El-ameen ya fiddo wayarsa bayan sun gaisa ya gaya mata dalilin da ya kirata ya kuma gaya mata inda xata samesa, kafin awa daya ta iso gun, El-ameen yace "Ga kayanta nan xaki shiryata, you will be staying with her na 2 dayz plss..." Nurse din tace "But sir ina da duty a asibiti da daddare" kallon junaid El-Ameen yayi, jin bai ce komai ba yace "Ohk xa mu san yanda xa ayi xuwa ltr" Daga haka ya mike yace ma junaid xai tafi gida, Junaid yace "But am also leaving" kudi ya ciro a aljihunsa ya mika ma nurse din yace "Gashi ki siya maku abinda xa ku ci kar ki kuma bar ta ita kadai a daki" shi dai El-ameen fita kawai yayi, junaid ya bi bayansa, tana ganin haka ta mike da sauri xata bi su a rikice amma tuni suka rufe kofar, nurse din ta kamo hannunta sanin bata komai ta ja ta suka koma dakin. Umma ce xaune tare da Hajiya a parlon hajiyar, da ganinsu kasan abun duniya ya dame su, Umma ta sauke ajiyar xuciya tace "Toh Allah shi kyauta, amma ita suhaima don uwarta bata tabbatar da abu ba xata xo ta fadi yanxu da ta xo gidan nan ya xa muyi, ga shi matar nan ba mutunci ne da ita ba, mu dai Allah bai yiwo mu masu sa'a ba kila" Hajiya tace "Ae ni naji dadi da abun ya tsaya iya waya balki, sai kin ji maganganun da ta gayan wllh, wai in cire ido kan d'anta, maganganu dai bbu dadin ji, sai dai ban to fa ba don mu muka ja ma kanmu, uhum Allah shi kyauta dai, duk Suhaima ce ta ja mana" Umma tace "Xai kuma iya yiwuwa fa kawai rufa ma d'an nata da junaid din asiri tayi, wannan tattaccen d'an nata, kinsan kuma fa bakinsu daya da Amina" Hajiya tace "Ni wllh duk abun ya ishe ni, duk inda muka billo ba nasara wannan wace irin fitina ce, gashi ni gabana kullum cikin faduwa yake kar yace tsinannar Humainan nan yake so, kai ni na tabbata ma ita uwar xata ce ya fito da, kinga fa 'yan kwanaki suka rage wllh duk hankalina a tashe yake" Umma tayi tagumi tace "ga dukkan alama uwar nan tasa ba a xaune take ba ita ma abinda muke shi take yi, baki ga yau tun safe ta fita ba, ita da bata xuwa ko ina" Umma tace "Toh ke sai yau kika sani, ni ai tun ba yau ba nasan ita ma a tsaye take, bar ganinta haka green snake under the green grass ce wllh, amma dai akwai wani plan din da nake ta shiryawa a raina sai dai wllh ni kaina tsoronsa nake, amma hakan kadai shine mafita ba boka ba malam cikin kwanciyar hankali, sae dai kuma plan din na bukatan hadin kan mu ne, bbu bakin ciki ko nuna banbanci bare kyashi in suhaiman inma muhibbar" Hajiya tace "Haba balki, Ae mun xama daya wllh kawai gaya min wani plan ne wannan" shigowar motar junaid suka ji ko wannen su tayi shiru tana tabe baki, Umma tayi kwafa tace "ka kusa shigowa hannu yaro" Junaid na gama parking ya shiga part din Mumy, bbu kowa parlorn jin ana soye soye kitchen ya nufi kitchen din, Humainah ce kitchen din tana suyan nama, tana ganinsa ta hade rai ta dauke kai ta ci gaba da abinda take, karasowa kitchen din yayi ya rungume hannayensa yace "Fitsara kika koyo gidan Ayshan kenan?" Daure fuska tayi sosai ta kashe gas din ta rufe naman da ta soya ta juya xata fita ya fixgota ta fado jikinsa, 'yar kara tayi ya Rungumeta yana kallonta, tuni jikinta ya dau rawa ta fara turasa tana cewa "Meye haka ya Ahmad ka sake ni..." D'ago kanta yayi ta kasa kallon fuskarsa sai kokarin kwace kanta take, yayi murmushi murya can kasa yace "Ba fitsara ba!" Ta girgixa kai da sauri ba tare da ta bari sun hada ido ba tace "don Allah kayi hakuri ban gane kai bane, baxan kara ba" Muryar fatima da ya ji yasa ya saketa da sauri, ko second uku bata kara ba ta fice daga kitchen din tana tuntube, juyawa yayi shi ma ya fita yana mamakin hakan da yayi don bai taba shigen haka ba, mumynsa kadai yake runguma a rayuwarsa. Karfe hudu da wani abu yana kwance part dinsa kiran El-ameen ya shigo wayarsa, ya d'aga daga daya bangaren El-Ameen yace "ka dai ji abinda nurse din nan tace daxu, kuma baka kira kace ga yanda xa ayi ba, kai fa matsala gare ka" junaid ya d'an yi shiru sai kuma yace "Wllh ban san yanda xan ce xa ayi ba friend, baxai yiwu ka kaita ko gidan frnds dinka masu mata ba?" El-ameen yace "Kai ma ai naga kana da frnds din masu mata, ka kai ta mana" daga haka ya katse wayar, junaid ya tabe baki ya ajiye wayarsa ya koma ya kwanta, wata old time frnd El-ameen ya kira don xuwa tayi spend din daren da Jasmine ganin time na wucewa. Khadija ce kwance parlonsu misalin takwas da rabi ta fara bacci, Muhibba dake parlon ita ma xaune ta buge kafarta tace "Baxa ki kai ma ya Ahmad ruwan lipton dinsa ba ne wai kina neman kiyi bacci" kallonta khadija tayi tana murxa ido tace "Lipton kuma, a gun Mumy yake sha ai" Muhibba tace "Amma daxu ya aiko Humainah wai ki dafa masa ki kai masa, ohh bakya parlon ashe" mikewa khadija tayi tace "Da gaske" Muhibba ta tabe baki ta ci gaba da kallo abunta tace "A'a karya" Hajiya dai abincin gabanta take ci amma duk hankalinta na Kansu haka ma Suhaimah dake parlon, Hajiya tace "Shegiya da nice na tashe ki yanxu ki dafa min Lipton da baxa kiyi ba, amma da yake Ahmad ne, wato uban da ya haife ki ai kin tashi..." Turo baki tayi ta mike ta nufi kitchen, Muhibba ta kalli Hajiya, Hajiya tayi murmushi ta ci gaba da cin abincinta, khadija na shiga kitchen din ta shiga dafa masa ruwan Lipton da kayan kamshi sosai kamar dai yanda yake so, Hajiya ce ta kwalo mata kira ta fito, Hajiya tace "Tafi ki dauko min wayata a sama" tana haurawa sama Hajiya ta kalli Suhaima tace "tashi..." Da gudu Suhaima ta nufi kitchen din ba a dau lokaci ba ta fito da sauri tayi xamanta, dai dai lokacin da Khadija ta sauko ta mika ma uwarta wayar ta nufi kitchen, cikin few minutes ta fito rike da mug mai murfi ta fice daga parlon duk suka bi ta da kallo. Junaid na xaune parlor yana kallon kwallo sai dai duk sonsa da kwallo ranan baya masa dadi, gaba daya tunanin yanda xai fara kawo jasmine gun mumy ran lahadi kamar yanda El-Ameen ya basa shawara yake, kwankwasa kofa aka yi ya juya da sauri lokaci daya khadija ta bude ta shigo da sallama tace "Gashi yaya" kallonta ya tsaya yi kafin yace "What's that?" Tace "Lipton mana, wai Humainah tace kace in dafa maka" ya d'an bude ido bai dai ce komai ba, ta karaso ta ajiye masa ta juya ta fice, bude mug din yyi ya lumshe ido ganin Lipton din yanda yake so, dama can ita ke masa Mumy ta hana wai bata son yana cin duk abinda xai fito daga side dinsu, rufewa yayi ya ci gaba da kallonsa.
鉁嶐煆�
*Haske Writers Association*馃挕
鈿� *Captain Ahmad Junaid*鈿�
_By Khaleesat Haiydar_鉁嶐煆�
31.....
Kallon agogo junaid yayi yaga tara ya kusa, ya jawo wayarsa ya shiga kiran El-ameen don ya ji ko ya samu inda xai kai ta, har ya gama ring bai d'aga ba, mikewa yayi ya dau mug din Lipton din ya shiga daki ya xauna gefen gado ya bude ya shiga sip dinsa a hankali, kusan rabi ya sha ya rufe ya ajiye sannan ya mike ya shiga bayi don yin wanka, da kyar ya iya fitowa daga bathroom jin kansa na wani irin juya masa, ya xauna gefen gado sanye da bathrobe, shi kansa baxai ce ga abinda ke damunsa a lokacin ba, kwanciya yyi yayi rub da ciki, a haka ya ji an bude kofar parlor aka karaso har bedroom, kasa dagowa yayi yaga ko waye jin wani axababben ciwo da cikinsa ke masa, tsaye Muhibba tayi bakin kofar tana kallonsa, tuni kamshin turarenta ya gauraye dakin, ya juyo da kyar yana ganinta dishi dishi, rufe kofar tayi ta karaso cikin dakin ta xauna gefensa cike da kissa tace "Ya Ahmad dama Abba ne yace ka ban dubu biyar xan yi amfani da shi" mikewa xaune yayi don ta muryarta ya gane ko wacece ya rike kansa duk da yanayinsa hakan bai hanasa hade rai ba yace "How dare you xaki shigo min daki?" Mikewa tayi ta nufi kofa irin ta ga ko xae tsayar da ita, har ta isa bakin kofar bata ji yace komai ba sai komawa da yayi ya kwanta ya runtse ido, cije lebe tayi ta kuma dawowa ta hau kan gadon da damuwa kamar gaske ta dafa sa da duk hannunta biyu tace "Wai baka da lafiya ne ya Ahmad" ai bai san lokacin da ya fixgota ba ta fado kansa ya kankameta, wani murmushi tayi tana kallon kyakkyawan fuskarsa don har lokacin idonsa rufe suke, ta dake tace "Meye haka ya Ahmad, ka kyaleni" ko kadan bai jin abinda take cewa ba, lkci daya ya koma kamar mara hankali, wani farin ciki ya rufeta ba kadan ba ta sakar masa jiki, cikin mintuna kadan yanayinsa ya bata tsoro, tun tana daurewa har dai tsoron ya fara bayyana, gashi ba rikon wasa yayi mata ba, turasa ta fara yi a tsorace daga karshe tana neman kwace kanta duk da ba haka suka yi da su Umma ba, amma ta gama tsorata da shi gaba daya, kin saketa yyi ta saka kuka tace "Don Allah ya Ahmad kayi hakuri ina rokon ka" ko sanin abinda take cewa bai yi ba, ihu ta fasa a rikice tana turasa tana kwala ma Umma kira amma ya ki saketa, bude kofar dakin da aka yi lokaci daya da karan tarwatsewan bowl me dauke da fruit salad ne ya sa shi sakinta da sauri, ta ja bargo ta rufe jikinta tana kuka jikinta na rawa, shi ko dama bathrobe na jikinsa, kallonsu Humainah ta tsaya yi a bakin kofa jiki a sanyaye, ya sauko da kafafuwansa kasa ya rike kai xuciyarsa na bugawa ya dinga nanata innalillahi... A xuciyarsa, Muhibba ma ta xamo daga kan gadon tana kuka har lkcin ta jawo hijab dinta ta sa ta fice da sauri sai ka rantse ba ita ta kawo kanta ba ganin yanda take kukan jiki na rawa, da kyar Humainah ta juya xata bar dakin ya dago kai yayi kafin halin kiranta, amma ko juyowa bata yi ba ta fice da sauri, sake rike kansa yayi ya runtse ido duk ya kasa tuna yanda abun ya faru, mikewa yayi yana jin jiri ya shiga bayi, ya kusa awa daya bayin sannan ya fito ya fada kan gado lokaci daya bacci ya daukesa. Muhibba kuwa tana komawa part din uwarta ta gansu duk xaune suna jiran dawowarta, Hajiya ta mike da sauri tana kare mata kallo tace "Ya naga kin fito da wuri, ko dai bai sha ba" ta bata fuska tana goge guntun hawayen idonta tace "Ya sha mana, ni dai tsoro nake ji wllh" Umma da Hajiya suka yo waje da ido suka hada baki wajen cewa "Me? Kina nufin bai maki komai ba??" ta fashe da kuka tace "Ni Allah tsoronsa naji Umma, ni dai baxan iya ba a tura suhaima" Umma tayo kanta a fusace tace "Nashiga uku ni balki, Allah wadaran ki yar iska kawai, tsoron uban me, innalillahi... Shikenan ta bata plan din" Hajiya da idonta ya kankance don bacin rai tace "Ni nasan a rina dama kawai nayi shiru ne, da Suhaima ce ko dar baxa ta ji ba kika ce mu tura debabbar yar nan taki gashi ta rusa mana budget, wannan wace irin fitina ce" Umma ta kwalo ma suhaima kira tace "Maxa ke ki je..." Muhibba tace "Humainah fa ta shigo ta ganmu!" Juyawa suka yi da sauri Suna kallonta, Hajiya ta xaro ido tace "Allah?" Muhibba ta tabe baki tayi hanyar daki, Umma ta jabe kan kujera ta dafe kai tace "Allah ya tsine ma tsiya!" Tsaki Hajiya tayi ta fice daga part din kamar xata tashi sama. Ray din rana ne ya farkar da Junaid da safe, ya mike xaune da sauri yana kallon agogo yaga bakwai da kusan rabi, xaro ido yayi lokaci daya abinda ya faru jiya da daddare ya dawo masa gabansa ya fadi, kalle kallen dakin ya shiga yi yana tunanin what just came over him jiya, rike kansa dake sara masa yayi, ya mike tsaye da kyar ya shiga toilet, wanke baki yayi, yayi wanka snn ya dauro alwala ya fito, ya jima xaune kan pray mat bayan ya idar da sllh daga bisanni ya mike ya isa bakin kofa ya tattara pieces din bowl din jiya da Humainah ta fasa bakin kofar ya gyara wajen ya goge ya fitar da mug din Lipton din ma. Parlor ya fito ya xauna ya jinginar da kansa jikin kujera ya lumshe ido. Ganin har Karfe tara ya kusa ya sa ya mike a sanyaye ya fita ya nufi part din Mumy, kasa shiga parlon Mumy yayi don bai san da wani ido xai kalli Humainah ba, da kyar ya tura kofar daga karshe ya shiga, bbu kowa parlon sai kamshi me dadi dake tashi, ya karasa ciki jiki ba kwari ya xauna, Mumy ce ta fito daga daki tana kallonsa tace "Sai yanxu ka tashi?" Kasa kallonta yayi ga wani faduwa da gabansa yake don gani yake kamar Humainah ta gaya mata, ya dukar da kai ya gaisheta, tace "Meye haka kake kamar munafuki" dagowa yayi da sauri ya kalleta yace "A'a kaina ke min ciwo Mumy" tace "Toh ga breakfast dinka can a dinning sai ka sha magani idan ka gama" mikewa yayi ya tafi dinning din ta bi sa da kallo, tabe baki tayi ta koma daki, tea kawai ya iya sha sai dube duben inda xai ga Humainah yake, mikewa yayi daga karshe ya tafi dakinsu, kwance ya sameta ita kadai fatima kuma ta tafi boko, mikewa xaune tayi ganinsa ya rufe kofar dakin tana ganin haka ta fashe da kuka tace "Ni wllh ka fita kar in kira maka Mumy" tsayawa yayi yana kallonta, tana share fuskarta tace "Ni dai ka fita" ganin ya nufota tsoro ya kamata ta fasa ihu tana kiran Mumy, still yayi yana kallonta, Mumy ta bude kofar dakin tana kallon ciki da mamaki tace "Meye haka?" Ta fashe da kuka tana kokarin sauka daga kan gadon, Mumy ta kallesa tace "Me ya shigo da kai nan?" Rasa abun cewa yayi ya fara kame kame, can yace "Ni ban san..." Wani tsawa Mumy tayi masa tace "Get out!" Juyawa yayi ya fice daga dakin, Mumy ta kalleta tace "Ihun me kike ma mutane ke kuma" share fuskarta tayi a hankali tace "Ba komai" Mumy ta kusa second ashirin tana kallonta sannan ta juya ta fita daga dakin. Junaid kam part dinsa ya koma ya dau makullin motarsa ya fito ya tafi parking space ya dau motarsa ya fice daga gidan, hotel din jiya ya nufa yana gama parking ya fito ya hango El-ameen ya fito, kallo daya El-ameen yayi masa ya nufi gun motarsa dake ajiye har ya bude xai shiga Junaid ya bi sa da sauri yace "Hey..." Wani kallo El-ameen ya watsa masa yace "A haka xaka auri yarinyar ka kula da ita?" Junaid yayi tsaki ya xaga ya bude seat mai xaman banxa ya xauna, girgixa kai El-ameen yayi ya shiga motar shi ma, junaid yace "Kasan me frnd ina cikin damuwa wllh" El-ameen ya kallesa yace "Me ya faru kuma?" Dafe kansa yayi na kusan second goma sannan ya dago ya shiga gaya masa abinda ya faru bai boye masa komai ba, murmushi kawae El-ameen yake yana kallonsa can kuma ya fashe da dariya har da kyakyatawa, junaid ya tsaya kallonsa da mamaki lokaci daya ransa ya baci, bude motar yayi xai fita El-ameen ya tsagaita dariyarsa ya rikosa yace "Haba it's very funny mana, daga shan lipton? Seductive aka xuba maka cikin ruwan lipton din, its a plan, ba dai kace kayi trusting wannan khadijar ba kana tare da wahala," Xaro ido Junaid yayi yace "Seductive kuma?" El-ameen ya kuma fashewa da dariya yace "Of course, ita kuma warce aka turo maka taji maxa ta tsorata... Ohhh my God! Kai ban taba ganin makirci a xahiri irin na yan gidan nan naku ba" Junaid kallonsa kawai yake don kansa ya gama daurewa, El-ameen ya daga kafada yace "Allah ya taimakeka ka nuna mata kai din ba na wasa bane, da kawai sharri xa a maka ace kayi raping dinta you know daga nan ka kuma shiga wani case kila ma daga karshe Abba yace sai ka aureta, tunanin da Humainahn ma ta yi kenan kuma gwara da Allah ya kawo ta a lokacin don da komai xai iya faruwa" junaid ya rike kansa yace "Innalillahi......" El-ameen ya tabe baki yace "Allah ya kyauta! Ni dai am going to clinic Abba ya Kirani yanxu" junaid ya dago kai ya bude motar xai fita jiki a sanyaye, El-ameen ya d'an bude ido yace "But wait! ina xa ka yanxu? Uhn.... kar kuma pills din bai gama sakin ka ba kaje ka afka ma....." Kasa Karasawa El-ameen yayi ya dinga dariya, junaid ya hade rai yace "Wai mahaukaciyar?" Shi dai El-ameen bai ce komai ba sai dariya yake, Junaid ya dawo ya xauna yace "Look ko da ace na aureta yanxu me kuma