Showing 138001 words to 141000 words out of 180982 words

Chapter 47 - CAPTAIN AHMAD JUNAID COMPLETE Book .txt

k'arasa gaban gadon idonta cike da hawaye ta durkusa tana kallon yayan nata, kuka ta shiga yi, El-ameen yace "Ba abinda na kira ki kiyi ba kenan" da kyar ta tsaida kukan nata tana share hawayen fuskarta tace "Yaa El wai su waye suka mishi haka, kuma ba a sansu ba?" El-ameen yayi mata assuring murmushi yace "Kiyi mishi addu'a kawai, he will be fine", ta kad'a mishi kai, karasowa yayi ya shiga Examining Junaid yana gamawa ya fita. Wajen hud'u da wani abu Khadeejah na zaune Junaid ya farka, da saurinta ta isa wajenshi ta zauna kan kujera kamar zatayi kuka tace "Yaa Aj ya jikinka?", bai bata amsa ba ya shiga kokarin mikewa xaune yace "Mumy fah?" A hankali tace "tana gida" komawa yyi ya kwanta yace "Humainah?" kai ta kad'a tace "um tana gida", daga haka babu wanda ya sake magana cikinsu, kiran da Hajiya tayi mata yasa ta koma gida ba don ta so ba. Da daddare Junaid na kan gado idanunshi lumshe sai dai ba bacci yake ba shi daya yasan abinda yake ji a lokacin, bude kofar dakin aka yi duk da yana son bude ido amma ya kasa, Humainah ce ta shigo dakin, ta kusa minti biyu tsaye bakin kofar kafin ta karaso a sanyaye ta isa gabanshi ta durk'usa, lkci daya hawaye ya cika Idonta, da kyar ya bude idanunshi ya sauk'e kanta jin motsin mutum kusa dashi, sunkuyar da kanta tayi hawayen da ke makale idonta ya gangaro, ya lumshe ido a hankali ya kamo hannunta ya rik'e cikin nashi dan bazai iya kallonta ba, kuka ta fashe da sosai, cikin sanyin murya yace "Am.. Am sorry, for everything" bata iya ta ce masa komai ba sai kukan da take yana son lallashinta amma ya kasa, bude kofa aka yi El-ameen ya shigo, jim yayi ganinta, can ya karaso ciki tun kan yace komai ta mike ta fice daga dakin da sauri. Washegari da safe junaid na bacci El-ameen ya fita, gidan Aliyu ya nufa yana gama parking a waje ya shiga gidan, bin compound din yayi da kallo ganin bai ga motar Aliyu ba, ya bude kofar parlor ya tsaya yana bin ko ina da kallo, Jasmine ce ta leko daga kitchen tana ganinshi ta fito a guje tayi inda yake ta wara ido tace "Uncle!" Gira ya daga mata yace "Uhmm" bata fuska tayi tace "plsss take me away from here, take me to Captain, kallon stairs yayi yace " Dauko hijab din ki" da sauri ta tafi dauko hijab din, ya fita ta bi bayansa. Asibiti ya koma da ita dan ya gaji da tambayarta da junaid ke jefo masa a ko da yaushe, tana biye da shi a baya suka shiga ward din, idon junaid biyu a lokacin don Dad din El-ameen bai dade da fita ba, ido ya kafe su da har suka karasa shigowa dakin, El-ameen i xamansa kan kujera yana kallonsa, gadon ta nufa tana kallon ruwan hannunsa ta durkusa kusa da shi kamar xata yi kuka tace "Whats wrong with you captain, are you sick?" Kallonta kawai yake kamar bai gane me take nufi ba, ganin bai ce komai ba yasa tace "Aren't you happy am back Captain....? Talk to me plss" hawaye ne ya taru idonta ganin yaki cewa komai still, ta juya tana kallon El-ameen, tabe baki yayi ya mike ya fice daga dakin. kamar jira Junaid yake ya fita yana fita ya fixge drip d'in dake hannunshi ya mik'e tsaye da k'yar, ji yayi jiri na neman k'ada shi hakan yasa ya dafa kanshi ya jingina da bangon, tana ganin haka ta mik'e da sauri tazo gabanshi tana kokarin rik'eshi tace "Captain you didn't tell, are you sick?", makullin motar da El-ameen ya ajiye kan table ya d'auka yace "Let's go" xaro ido tayi tace "You are sick Captain, you can't even stand right lemme call Uncle for you", ganin zata b'ata mishi lokaci ya samu da k'yar yayi regaining balance d'inshi ya jefa mata wani kallo ya kamo hannunta suka fice daga d'akin, haka ya dinga tafiya da k'yar har suka iso gun mota, Jasmine sai ce mishi takeyi "Captain ina xa mu tafi" bai tanka mata ba, ganin yanda yake tafiya tace "Kafar ka ne ke ciwo" motar yasa ta shiga, ya shiga shima ya tada suka bar asibitin, El-ameen da ya fito da sauri dan ya koma d'aki bai gansu ba a kan idonshi motar tabar premises din asibitin, driving kawai Junaid yake ba tare da yasan me yakeyi ba, Roughly yake driving d'in kamar wani mai tseran formular, he just want to take her away, Jasmine na ganin irin driving d'in da yakeyi lokaci d'aya ta rikice ta shiga k'iran sunansa, sosai take ihu da ya rikita Junaid d'in shima lokaci d'aya yayi loosing control d'inshi motar ta kufce daga hannunshi, har lokacin babu abinda jasmeen take banda ihu, rintse ido kawai Junaid yayi dan shima yana jiran hukuncin Allah a kansu, da k'arfi yaji sunyi hitting wani abu da yasa kanshi yin baya, yakai 5mins zaune idonshi rintse, a hankali ya samu ya bud'e idonshi ya sauk'e kan Jasmine, kallonshi kawai takeyi da wasu irin expressions shimfid'e fuskarta, ganin irin kallon da take mishi yasa ya kawo hannu zai tab'ata to check if she is fine, gani yayi tayi Luuu zata fad'a baya yayi maza ya rikota, wani irin skipping heart d'inshi yayi ganin yanda ta sakar masa jiki bata motsi, Sosai ya rud'e ganin suma tayi, bai damu da mutanen da suka tarar mai jikin mota ba don ba ma jin abinda suke cewa yake ba, da k'yar ya samu ya kwantar da ita daga gefe ya shiga k'ok'arin tada motar, Luckily ya samu yayi igniting motar tareda yin reverse, ikon Allah kawai ya maidasu asibitin, ko gama parking baiyi ba ya fito daga cikin motar, jingina yayi jikin motar jin yana neman faduwa, El-ameen dake tsaye har lokacin inda yake cos he was still surprise, ya karaso gun motar yana kallonsa yana son gano abinda yasa ya dawo. Kin ce masa komai Junaid yayi, can ya nufi cikin asibitin ya bar sa nan tsaye, bude motar El-ameen yayi ya ja baya da mamaki ganinta a kwance, bin junaid yayi da kallo kafin ya matso kusa da ita ya kai hannu kan fuskarta breathing d'inta yaji na hitching sama sama, reception ya nufa da sauri sai ga shi da nurses da stretcher, bedroom dinsa na office ya kwantar da ita ya fiddo oxygen bag cikin wani wardrobe daidai bakinta ya jona tube snn ya koma ya kunna socket d'in da Oxygen d'in ke jone, kan sofa El-ameen ya koma ya zauna ya da rik'e kanshi da duka hannayenshi biyu yana jin yanda kan ke sara mishi sbd stress amma bashida strength d'in koda nemawa kanshi magani, mikewa yayi a fusace ya fita nemo junaid, tsaye ya gansa daga waje ya karasa kusa da shi ya fixgosa yace "What happened to her?" Kallonsa kawai Junaid yake da wani expression a fuskarsa don a tunaninsa abu ne ya sameta, turasa yayi ya shiga office din da sauri ya nufi bedroom direct, lumshe ido yayi xuciyarsa na bugawa ya durkusa kusa da ita cikin sanyin murya yace "Am sorry jasmine, am sorry" ya kusa minti uku kafin ya bude ido ya zuba mata yana kallon yadda breathing d'inta ke dawowa dai dai a hankali, duk sai ya nemi ciwon kai da dizziness din da yake ji ya rasa, Shigowa El-ameen yayi dakin yace "Yea ka kasheta kawai kowa ma ya huta Ahmad, just kill her" ko kallonsa junaid bai yi ba idonsa a kanta, a hankali ta bude ido ta sauke kansa, lumshe ido yayi yana hamdala a xuciyarsa, ta kusa minti daya tana kallonsa kafin ta mike zaune da sauri tana bin ko ina na dakin da kallo, El-ameen ya sauke ajiyar xuciya shi ma, kallon El-ameen ma tayi sannan ta sake kallon junaid, kusa da Ita El-ameen ya dawo ya cire oxygen din yace "Baby are you okay?" Jin bata ce komai ba ya kai hannu xai dafa goshinta ta koma baya da sauri tana masa wani irin kallo, Kallon junaid yayi junaid ma ya kallesa, ta shiga kokarin sauka daga kan gadon junaid ya mike yace "Where are you going to?" Ko kallonsa bata sake yi ba ta nufi kofa da sauri, bin ta junaid yayi ya wani fixgota yace "keee" tana juyowa bai ankara ba sai ji yayi ta sauke masa mari, a hankali ya saketa yana kallonta, ta fashe da kuka ta durkushe wajen tace "Where is this?"


*Haske Writer's Association*




鈿� *Captain Ahmad Junaid*鈿�


_By Khaleesat Haiydar_鉁嶐煆�


70.....


Still junaid yayi yana kallonta ko kiftawa bai yi, El-ameen ya karaso shi ma idonsa a kanta ya durkusa kusa da ita ya dake yace "Why did you slap him?" Mikewa tayi da sauri tace "How dare him touch me, who is he?" Kasa cewa komai El-ameen yayi ya hadiye yawu da kyar ya mike yana kallon junaid da ya kasa daina kallonta, kofa ta nufa El-ameen yayi saurin bin ta yace "Wait! Ina xa ki" kokarin bude kofar take ta kasa, can ta fashe da kuka ta juyo tana kallonsu tace "Where is this plss, me nake yi a nan?" El-ameen ya sauke ajiyar xuciya a hankali ya juya ya kalli junaid, juyawa junaid yayi ya shige bedroom yayi banging kofar, bin bayansa yayi da sauri, junaid ya xauna gefen gado, El-ameen ya karasa kusa da shi yana kallonsa, murmushi ne yayi escaping lips dinsa yace "Frnd it seems ta dawo hankalinta fa, from all indication her memory is back, ohh God! Isn't it amazing frnd?" ko kallonsa junaid bai yi ba, hakan yasa ya hade rai, can ya juya ya fice, jingine ya ganta jikin bango tana bin ko Ina na office din da kallo, tana ganinsa ta fashe da kuka tace "Tell me where is this plss, ina Usman? What are we doing here?" Tausayinta ya ji sosai cikin sanyayyan murya yace "kin ga baki da lafiya ne shi yasa kika ga kan ki a nan, I am Dr El-ameen Umar, i....." Tsaida kukan tayi da sauri tace "Me ya sameni?" Shiru yayi yana kallonta, kallon jikinta ta shiga yi tace "Get me out of here plss, where is my driver?" Rungume hannayensa yayi yace "He went to call ur parent!" Ta buda ido tace "My parent? Stop kidding me pls, where is usman, and???" Langwabar da kai yayi yace "this is katsina! Where are you from" xaro manyan fareren idonta tayi tace "What? Katsina??" Gyada mata kai yayi yace "Yea, sit in gaya maki abinda ya kawo ki nan" wani kallo ta watsa masa Calmly tace "No! Just get me outta here" kallonta yake da expression din da xa a iya kira da na mamaki, is she this rude? Hannunta ta daga tace "Before the count of 5, I want to see me out of here!" Xaro ido yayi yace "If not?" Wani mugun kallo take masa tace "Are you daring me?" Xai yi magana junaid ya fito daga bedroom ya nufi kofar office din ya bude, ya juya yana kallonta fuskar nan tasa a murtuke yace "Get out!" daga sama har kasa take kallonsa tace "Or?" Ji yayi kamar ya kifa mata mari, ya dake yace "I throw you out" wani tsaki me lafiya ta ja tana hararansa tace "Kayi kadan!" Bai san lokacin da ya daga hannu ba sai ji yayi El-ameen ya rikesa yace "meye haka captain! What are you doing" bai jira cewarsa ba ya shige bedroom dashi ya kullo kofar, junaid da tunda yake mace bata samu fuskar da xata yi masa kallon banxa ba ya hade fist dinsa lokaci daya idonsa ya kada, xuciyarsa na bugawa yace "I regret everything Ahmad, a kan wannan brat din nayi ruin din relationship dina da parent dina, is this who she is...." El-ameen ya lumshe ido ya bude yace "No! Consider her plss, never judge a book by just it cover..." Xaunawa junaid yayi ya rike kai xuciyarsa na tafarfasa, El-ameen ya juya ya fito daga dakin, tsaye ya ganta ta wani hade rai, tana ganin El-ameen tace "Did he try slapping me?" El-ameen yace "No he didn't" tace "Good, get me out of here" El-ameen ya ja kujera ya xauna yace "Since you don't want to cooperate, its unfortunate to say, drivern ki da kike tambaya is late, you two had an accident shekaranjiya, and you were unconscious tun lokacin sae yau kika farfado, here is katsina state" kallonsa take da mugun shock, can ta sulale gun tace "Innalillahi wa inna ilaihi raji'un....." Ta maimaita hakan yayi sau biyar, can ta fashe da kuka sosai tace "Me muka xo yi katsina..." Mikewa tayi a rude tace "Oh my God, Where is my farida..." Shiru yayi yana kallonta, da gudu ta isa kusa da shi ta kamo hannunsa tace "Plss tell me Dr, where is my sister, my sister...." Kasa cewa komai yayi sai kallonta da yake da tausayi, ta fashe da wani matsanancin kuka tace "Ka min magana Dr, Ina kanwata" jin yaki cewa komai ta fada kansa tana kuka sosai, dagowa tayi da sauri tana kallonsa kamar me naxari, ta wara ido tace "Innalillahi wa inna ilaihi raji'un, Dr Ummi fa, where is she, ina take ita?" Dafa shoulder dinta yayi don ya ma rasa amsan da xai bata, ya zaunar da ita yace "Look, sun tafi gida....." Wani kara tayi ta kamo hannunsa tace "Nooo, kar ka ce min haka Dr, we were all together, where is the car...." Kuka ta fashe da sosai, sai a sannan ya fara da ya sanin ce mata drivernta ya rasu, kwantar da murya yayi yace "Kinga sisters dinki are all fine, sun je gida fadi ma parent dinku ne, but if you can't wait for the arrival of ur parent ki gaya mana garin ku sai a kai ki yau din nan" har wani rawa jikinta yake tace "I am from bauchi" yace "Where in bauchi?" Sake hannunsa tayi ta koma baya hawaye na sauko mata tace "idan mun je nasan hanya, plss a kai ni yanxu" shiru yayi yana kallonta, ya daga kai jin an bude kofar bedroom, Junaid ne ya fito bai ko kallesu ba ya nufi kofar ya bude ya fice, El-ameen ya mike da sauri ya bi bayansa, har ya fara sauka stairs ya dafosa yace "Ahmad, she said she's from bauchi" Junaid ya juyo ya dake yace "So?" El-ameen yace "Yaushe xa a maidata gida?" Cire hannunsa yayi daga shoulder dinsa yace "Am going no where!" El-ameen ya buda ido yace "Baka cika ladan ka ba kenan" tafiya ya ci gaba da yi yace "Na bar maka" El-ameen ya bi sa da kallo har ya sauka sannan yace "uhm wnn ne kuma baka isa ba" daga haka ya juya ya koma office, kuka sosai ya sameta tana yi, ya durkusa kusa da ita yace "na fa ce maki yan uwanki na gida" mikewa tayi da sauri tace "Yanxu xa mu tafi plss?" Ya langwabar da kai yace "Ni ban iya tuki ba, wanda ya iya kuma kin maresa, nd you were rude to him, kuma shi ya kawo ki asibitin nan" mikewa tayi da sauri tace "ka kai ni motor park kawai, I will be okay, you help me thank him" daga haka ta nufi kofa da sauri bin bayanta yayi ya sha gabanta yace "Dama ta haka ake biyan good deed baiwar Allah?" Wani kallo tayi masa tace "Toh me yake bukata, money?? or what!"


*Haske writers association*馃挕


鈿� *Captain Ahmad Junaid*鈿�


_By Khaleesat Haiydar_鉁嶐煆�


71.....


Still junaid yayi yana kallonta ko kiftawa bai yi, El-ameen ya karaso shi ma idonsa a kanta ya durkusa kusa da ita ya dake yace "Why did you slap him?" Mikewa tayi da sauri tace "How dare him touch me, who is he?" Kasa cewa komai El-ameen yayi ya hadiye yawu da kyar ya mike yana kallon junaid da ya kasa daina kallonta, kofa ta nufa El-ameen yayi saurin bin ta yace "Wait! Ina xa ki" kokarin bude kofar take ta kasa, can ta fashe da kuka ta juyo tana kallonsu tace "Where is this plss, me nake yi a nan?" El-ameen ya sauke ajiyar xuciya a hankali ya juya ya kalli junaid, juyawa junaid yayi ya shige bedroom yayi banging kofar, bin bayansa yayi da sauri, junaid ya xauna gefen gado, El-ameen ya karasa kusa da shi yana kallonsa, murmushi ne yayi escaping lips dinsa yace "Frnd it seems ta dawo hankalinta fa, from all indication her memory is back, ohh God! Isn't it amazing frnd?" ko kallonsa junaid bai yi ba, hakan yasa ya hade rai, can ya juya ya fice, jingine ya ganta jikin bango tana bin ko Ina na office din da kallo, tana ganinsa ta fashe da kuka tace "Tell me where is this plss, ina Usman? What are we doing here?" Tausayinta ya ji sosai cikin sanyayyan murya yace "kin ga baki da lafiya ne shi yasa kika ga kan ki a nan, I am Dr El-ameen Umar, i....." Tsaida kukan tayi da sauri tace "Me ya sameni?" Shiru yayi yana kallonta, kallon jikinta ta shiga yi tace "Get me out of here plss, where is my driver?" Rungume hannayensa yayi yace "He went to call ur parent!" Ta buda ido tace "My parent? Stop kidding me pls, where is usman, and???" Langwabar da kai yayi yace "this is katsina! Where are you from" xaro manyan fareren idonta tayi tace "What? Katsina??" Gyada mata kai yayi yace "Yea, sit in gaya maki abinda ya kawo ki nan" wani kallo ta watsa masa Calmly tace "No! Just get me outta here" kallonta yake da expression din da xa a iya kira da na mamaki, is she this rude? Hannunta ta daga tace "Before the count of 5, I want to see me out of here!" Xaro ido yayi yace "If not?" Wani mugun kallo take masa tace "Are you daring me?" Xai yi magana junaid ya

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login