Showing 30001 words to 33000 words out of 33792 words
Chapter 11 - YAR MAKAFI 1 to END by Nabilancy Love .txt
kunyata ta zakace hakan kome?
Yakalleta ido cikin ido yace "aranar da kk fara yiwa uwata rashin kunya aranar nima naxama hakan.
Yana gama fadin haka yashura takalmansa yafice yabar gidan
Agaban kawayenta akai hakan dan haka saita kara kulewa
Ana gobe suna kuwa suka kule adaki suna kitsa mugun abu
Domin mamin ke gayawa lubna cewar angano mata wani boka acan zariya akan dutse zasuje in tayi arba,in domin bazata juri ganin ana wulakanta taba.
Sai asannan hankalin lubna yakwanta
Allahu Akbar kabiran Allah kenan kana taka yana tasa awashe garin suna dai ba.a tashi da jaririya baby jeedh ba domin tun asuba rai yai halinsa
Sai tashi sukai sukaga ba numfashi
Ashe da gawa suka kwanama
Dama da mura atare da ita donma uwar batada lurane amma ko adaren da ummiey xeey ta taba jikinta taji da dumi datazo barka
Aiko dai mejego tasha kuka kamar ranta zai futa
Ko maminta saida tazubda hawaye domin sunci buri
Aminatu ma taji ba dadi
Shikansa ma,aruf saida yaji xuciyarsa ta tsinke don yaji son jaririyar aransa ba yanda xasuyine Tunda Allah yafisu sonta
Momy da dady sunzo har gidan sunyi gaisuwa da jajantawa
Haka abokan ma,aruf sunxoxxo
Dr lurwan ma yaxo da matarsa zee
Maman Aminatu ma da murjanatu da babar murjan sunzo
Wannan shine zuwan maman na farko gidan tunda idonta yabude aiko dai tayaba da kyau da tsarin gidan Aminar
Sai yamma suka tafi gida suna tare da momy asashen aminar sunashan hira abinsu
Lubna taga samu taga rashi har rama tayi na yini guda idanunta sun rufta tayi xuru xuru bataci komoba aranar
Har ranar da jeedda tayi kwana uku da rasuwa bata daina kukaba....
*Su Lubna sai hakuri Allahn daya bada akecin buri yakarbi kayansa Allah yajikanki baby jeeddah*
๐ญ๐ญ๐ญ๐ญ๐ญ๐ญ๐ญ
๐คฃ๐คฃ๐คฃ
[7/27, 6:28 PM] FRESH UMMIEY XEEY: โฆ โฆ โฆ โฆ
๐ ๐ ๐ ๐
*'YAR MAKAFI...*
โฆ โฆ โฆ โฆ
๐ ๐ ๐ ๐
```written by.....```
*FRESH UโMIEY XEEY*
Da
*NABILANCY LUV๐*
*Kadan daga cikin masoyan "yar makafi sauran kuyi hkr abin dayawa wadannan ma writers ne* kada kuce munyi sonkai ๐ lolz
*khadija candy*๐น
*khadee waziri*๐น
*Fateey tambary๐น*
*Nusaibah*๐น
*Ummu Aleesha*๐น
*Ayush*๐น
*Aisha*๐น
*HAJJA*๐น
*YBK*๐น
*MAMAN SHAKUR*๐น
*Khaleesat haidar*๐น
*Ummu xuwairat*๐น
*and so so so on.... we HRT you๐น๐น๐น๐น*
*PAGE 105..110*
_SEMI FINAL๐๐ผ_
BAYAN sadakar bakwai kafa ta dauke sannan baki suka koma garinsu
Mami ma aranar tayi shirin tafiya
Dr ma,aruf ko lekowa baiba balle suyi sallama yana fitowa daga sashen Aminatu yashige motarsa yafice gun aikin sa
Saijin tashin motarsa sukai
Lubna tayi kwafa tace " mami kinga irin wulakancin mutumin nan ko, walh nagaji da wannan wulakancin da yake min nikam gara murabu kawai yafiyemin.
Mamin takaiwa bakinta bugu tace " kul nasake jin haka daga bakinki burin namu bai cikaba xakice hakan.
To tsaya kiji ma dabarar danake shirin hada miki donki samu ma,aruf ahannu da iyayansa
Kinga idan mukai asirin da Amina tabar gidannan bayan munkashe abinda ke cikinta sai ayi asirin da zaixamo komi saida ixininki zaiyi haka murufe bakin iyayansa balle su gane har suje su karya kekuma inkin haifi namiji kai koda macece sai musan yadda xamuyi muga munsa masa guba a abinci yamutu inyaso kinga kin mallake komi nasa kenan
Lubna tayi shiru ta xurfafa dogon tunani " kuma fa hakane "
Da murnarta tace da mamin " wai! Aiko dai harna hangoni naxama miloniya mami dan walh mutumin nan yanada kudi sbd yanzu har kamfani yakedashi agefe guda banda karin girman da akai masa agun aiki.
Mami tace "yanzu dai inna tafi baxan dawoba sai kinyi kwana ar,bain da haihuwa zanzo mutafi zarian gun hatsabibin bokan da akai min kwatancen.
Lubna taji dadi sosai taringayiwa mami godiya naganin yanda takeson taga tayi rayuwa mekyau agidan miji ( Allah yakyauta lubna wato dan,uwanki kk so ki kashe ko ? To Allah yatoni asirinku)
Awashe garin da maminta takoma garinsu ita kuma aranar ta tashi hankalinta naganin ma,aruf yadawo dakinta da kwana (oh ! Su lubna jarababba abari ayi ar,bain mana ko sati uku๐ค
Taringayi masa waya bai dagaba ta tura masa sakonni tace kamar hakan
_Yaya yau fa asashena kake domin yau zan karbi girki banyarda kakai kwana na ga wataba inkuma baka dawominba to kaida Allah ban yafeba_
yana ganin sakon yayi tsaki ya goge
Yagano yau lubna akwai abinda takeji zaikumayi maganinta
Alokacin daya dawo gidan kai tsaye sashen Aminatu ya wuce ko kallon part din lubna bai ba
Tana zaune afalo tana kallon mbc 2
yai mata sallama ta amsa tareda tasowa dakyar ta tareshi
Tarumgumeshi tana masa welcome da hotkiss agoshinsa
Yai mata kyakykyawar runguma ajikinsa yarukota ahankali suka koma kan 3siter suka zauna
Ta tashi da nufin takawo masa ruwa me sanyi yai saurin zaunar da ita yace "zauna kawai na yafe nasan me xakiyi kuma nace kirage wani abin yanzu kinyi nauyi banison kina aikin wahala my madam.
Tayi murmushi tace " kai habibi kabarni nai aikin lada mana kadaina hanani cikin da har yanxun baikai bakwai ba kawai dandai kafata tanamin nauyi ne kuma ai ana son mudinga motsa jikinmu kada kasa naxama malalaciya mana.
Yace " to aiban gane bane amma nikam baniso kisha wahala gaskiya
Ta cire masa kot din jikinsa ta dauki jakarsa tayi daki dasu
Bayan yaci abinci suna xaune wajen tara na dare taga anata kiran wayarsa yafi biyar bai dagaba
Tagaji ta dauko da nufin mika masa saiya girgixa kai
Ta duba taga lubna ce
Tace dashi "why!? Metayi maka ne?
yace " neman rigima takeyi
Zinariya banison rabuwa dake kinamin abinda nakeso inajin dadinki gashi lubna nashirin rabamu wai ita adole ayau saina dawo dakinta nikuma banyi shirin hakanba uphead kawai tasamin doka nikuma bata isaba haka kawai zata katsen farin ciki alhalin ita bata isa sani farin cikinba
Aminatu tace " haba dear meye laifin macen da take bukatar mijinta kada kaga aibunta itanma _may be she is missing you alot_ kayi hkr kakoma mata ayau din meye aciki....
ya katseta da tsarewar ido yace "wato kingaji dani ko?
ta girgixa kanta da sauri tace " no, kawai dai banison ashiga hakkintane tunda ta bidi mijinta kada adanneta dayawa
Yace "har yanxun fa mejego ce ita ko sati uku fa batayi da haihuwa ba kawai dai tanason taga nashiga takurane
Nan Aminatu taita rarrashinsa tana tausarsa domin Lubna dai bata daina yo wayarba har saida yadaga da tsawa yace mata gashinan zuwa kana ta hakura
Bai shiga sashen nataba bama saida yatabbatar yasami farin ciki daga zinariya kuma lokacin daya je dakin natama har tagaji tayi bacci wajen 11pm fa
Kota kanta baibi ba yakwanta abinsa a can gefe guda agadon
Saida safe taganshi wajen 7 ta tashi sallah shiko ma harya fara shiri don yafito wanka daure da towel yafito yanufi kayansa yaciro a drower yasaka
Tabishi da kallo kawai lallai tagane ayanzu adole yake zaune da ita kuma zatayi maganinsa
Tashige toilet don dauro alwala
Yabita da kallo yana tsaki anyi asara dai mace ba rikon ibada sallar asuba sai safe alfijir yaketo hhhhmnn ibada ai sai zinariyarsa
Da yayaje gun Aiki tunanin zinariyar sane yadameshi bini bini sai yayo mata waya yaji lafiyarta
Irin nuna kulawar dayake mata ne yasaka taji aduniya tagama samun jindadi batajin akwai macen datayi dacen miji irinta domin tasani sanin kanta akwai bambanci atsakaninta da lubna tasan tasha gabanta agun miji da dangin miji da iyayansa
Akwana atashi dai watan haihuwar Aminatu yatsaya sai mama tayowa Dr ma,aruf waya kan cewa ko zai aminta tadawo da Aminatu gabanta sbd haihuwar farice
Ma,aruf baiyi alkunyaba yace "mama kiyi hkr walh baniso inyi nisa da aminatu akusa dani dan Allah ayimin alfarma abarta ta haihu agidana momy xata bata kulawa tamkar kina kusa da ita
Mama ckn tausayawa tace masa "to shikenan ma,aruf anbarta Allah yasauketa lfy.
Yace " amin nagode mama. Sukai sallama yakashe
<><><><><><><><><>
Alokacin da Lubna tayi kwana arba,in da haihuwa ne suka ajiye agenda itada mami naxuwa xaria
Meeting point dinsu atasha ne
Da sassafe lubna tafito ta tafi tasha don haduwa da mami ranar ma,aruf ba.a bangarenta yake ba
Dama tayi masa karyar xataje dubiyar kawarta Aziza tahaihu anmata operation
Tasan kuma baya daukarta amota balle yace zaikaita Har can hankali kwance tafice
Sun isa zaria lfy yayinda suka sami zuea har gun bokan dake kan wani tsibiri
Inkaga halittar bokan babu kyan gani bakine kirin ga katon baki wawakeke ga kunnuwa kamar girman fankassu ga idanu manya manya jajaye hancinsa rusheshe ga muryarsa gwangwaran dayai magana saikaji amsa kuwwarta
Babu tsoro atare dasu tunda sun saba ganin hakan
Bayan sun zayyane masa abinda yakawosu ne boka yanemi makudan kudi ahannunsu ba musu suka dire masa don lubna tazo da uban kudi tun aranar da ma,aruf xaibar dakinta tayi taiming ta saci dubu dari akudinsa ckn durowarsa dataga yashiga toilet tasan inba tsayawa yai yakirgaba da wuya yagane don kudaden masu yawan gaskene.
Mami tace da boka "muna so ne akadata daji in ankashe dan dake cikinta sannan kuma shi ma,aruf din yadawo ahannun lubna yaxamo sai abinda tace dashi arufe bakin iyayansa kada suga komi balle su tashi da addu,a
Boka ya kyalkyace da mummunar dariya dasaida suka toshe kunnuwansu yace " angama kutashi ku koma.
Yabasu wani turare da maganin da zata saka masa a abinci yace sujira nanda kwana biyu zasuga abinda xai faru itakuma lubna ayau da dare xata haifi bakwaini amma matacce.
Da murna suka bar gurin bokan
Lubna hankali yakwanta taringa hangota tahau karagar mulkar ma,aruf komi yadawo hannunta
Lumshe idanu taringayi ackn mota har wani bacci me dadi yasureta
Dayake motar hayane itanma mamin baccin ne yakwasheta da tafiya tayi nisa
Motar shiru wasu na bacci wasu sun nutsu
Yayinda drivern keta kwarara gudun wuce sa.a
Da tsautsayi kuwa ya gwabzawa wata trailer yaxo yin over taking nan wata mota dake binsu abayama ta buga musu duka suka kife kuwa
Hhhmmm Ansha wuya anmummutu domin motar bayansuma babu wanda yai rai
Garama motarsu lubna mutum takwas sun mutu mutum biyar sun jikkata ckn matattun harda maminta don bata farkaba sai akiyama tun baccin data koma
Allahu Akbar haka duniyar take dama mutuwa ba iya xuwar maka aduk irin halin da kk ciki ko taxo maka kana tafe ko kana kwance ko kana xaune ko aikin Alkairi kona tsiya
Mukam muna rokon Allah dayasa muyi mutuwa mekyau Allah yasa mudace amin
Lubna tasamu karaya akafa kanta yabugu sosai
Ba ita tasami farfadowa ba ma sai ckn dare a asibitin Aminu kano ta ganta
Ta dawo hayyacinta dan haka saita firgita taringa kuka tana kiran maminta
Wata likita tajata ajikinta tana bata hkr "kiyi shiru sis Allah yayiwa maminki rasuwa har ankaisu makwanci tun daxun ke kuma kigodewa Allah ma da kk ganki araye
Lubna ta rushe da kuka tana fadin "wayyo mamina kintafi kinbarni nashiga uku.
Ta yunkura zata sauko agadon saitaji karafa akafafunta
da sauri likitar ta rikota takomarta tace mata "kiyi ahankalifa kinsami karayane akafafunki neel dinki sun tsage baxaki iya tafiya da kankiba har sai anyi mk aiki.
Nanma ai dada tunxurata likitar tayi bata saniba saitasa hanni aka ta fashe da kuka
Kanta yasha bandage
Likita tace " da kinyi shiru baiwar Allah domin wannan kukan bakomi xai harfar mikiba sai ciwon kai.
Wani likita yashigo dakin da nurses na take masa baya
Yakalli likitar dake dakin yace " sis zee ta farko ashe patient din taki.
" eh walh tafarka gatama sai fama nake da ita takiyin shiru.
Likitan yamatso kusa da lubna yakalleta anutse yace "baiwar Allah kiyi shiru domin takima ahaka tayi kyau sbd wasu ma kamanninsu ne ya canxa keko gashi har mijinki da yaxo yagane ki banda kanki da kafafunki babu inda muka ga ciwo wasu ko suna can suna iface iface sunfita hayyacinsu ma don wanima daxu akai asibitin mahaukata dashi
Lubna ta dafe kirji jin wai ashe mijinta har yaxo asibitin
Tace da likitan " kace mijina yazo likita ya akai kukasan shine mijin nawa?
likitan yace " eh to indai sunansa Dr ma,aruf to shine don mun sami nambarsane awayarki da aka kawoki sannan ma dayaxo yace tabbas ke matar sace kafin yaxone ma yai mana tirjiya yace shikam baisa matar da ta tafi zariya ayau
Da aka kirashi da layinki ne harya yarda yaxo
Kuma daya ganki har hawaye yaxubda munbashi wayarki da wasu kayayyaki da jakarki suna gunsa yanzuma yana can waje shida danginsa bari muje muturo miki shi.
Gaban lubna yafadi hankalinta yatashi yau yaxatayi asirinta yagama tonuwa tunda har ma,aruf yaji cewar zaria taje itada tace masa dubiya zataje gidan kawa
Gashi jakarta na gunsa fatanta Allah yasa baiga magungunan da boka yabata ba......
*Awwnnn Ummiey xeey and Nabilancy*
[7/27, 6:30 PM] FRESH UMMIEY XEEY: โฆ โฆ โฆ โฆ
๐ ๐ ๐ ๐
*'YAR MAKAFI...*
โฆ โฆ โฆ โฆ
๐ ๐ ๐ ๐
```written by.....```
*FRESH UโMIEY XEEY*
Da
*NABILANCY LUV๐*
*ALHAMDULILLAH*
_Muna godiya ga Allahu Subhanallahu wata'ala da Ya bamu ikon gama wannan labari *YAR MAKAFI* Allah Yasa mu amfana da abinda yake cikinsa wanda yake daidai._
_Kuskuren dake ciki Allah Ya yafe mana Ya kawar da hankulanmu daga aiki dashi._
*Special thanks to*
Zauren Uโmiey xeeyโฃ
Taskar Nabilancyโฃ
Novella's lodgeโฃ
Musan kanmuโฃ
Excellent writers and lots moreโฃ
*Our fans baki bazai Iya zayyanuku gaba daya ba domin kuna da yawa....Allah dai yabar so da kauna*
*LAST PAGE....... 110...115*
*๐๐๐๐๐*
Nurse dinne taje ta kira Ma'aruf, Da sauri ya shugo Su mummy da Aminatu suna biye dashi, kallo daya tai musu hankalinta yai mugun tashi, Nan take nadama yazo mata, Wato Aminatun da mummy data tsana yau sune sukai mata rana
Aminatu ne ta kalleta Tace" sannu Lubna, Allah ya tsare na gaba, cikin kuka.Lubna tace" Ameen nagode
Ma'aruf kuwa wani banzan kallo yai mata A zuciyarshi yana tsanar halayenta,
<><><><><><><><><><><><><><><>
Bayan kwana biyu ma'aruf ya bada kudi akai mata aiki a kafa, Duk da bazata Iya tafiya kwata kwata ba SBD ta sama karaya sosai, Aminatu kuma tana mai tausayin Lubna, Domin kwata kwata batai ma kanta adalci ba
Lubna Kullun cikin kuka da bakin ciki Ga maminta da take goyan mata baya yanzu bata nan, ita kam kaiconta rayuwa baya mata dadi
Lubna na Kwance, a gadon asibiti, ta rasa yanzu ya zatai, Ga maganin da suka amso yana cikin Jakarta, kuma yana hannun ma'aruf ya ajiye a cikin matarsa, Saida Aminatu tazo gaisheta tace" dan Allah ki amso mun jakata a wqjen ma'aruf, Aminatu tace" to shikkenan Ta tashi ta Tafi tai wa ma'aruf din magana
Kallonta yayi Yace" ke meyasa bazaki fita harkanta ba, Aminatu tace" se kai mata uziri ai da lafiyanta qalau INA ruwana da ita, nan ya bude back site din cikin motar ya dakko jakan, Ji yai gabanshi ya fadi, then before ya mika wa Aminatun jakan ya bude,
Aiko yana Budewa yaga wani Abu a bakin Leda, Ma'aruf ya bude ya gani Yace" kai.......!!!
Aminatu zo muje, cikin ward
Suka nufa Ma'aruf na tafe Aminatu na binshi a baya, Sukai sa'a ba kowa, Lubna dake kwace yanda taga Ma'aruf seda hanjin cikinta ya kada. Zuwa yai gabata Yace" asirinki ya tono meye wannan?
Gabantane ya fadi gham tace" uhm Magani ne, Ma'aruf Yace" banza makira, Yaudai asirinki ya gama tonowa, Bazaki fadamun ba?
Tai shuru se hawaye ke zobu mata tace" Dan Allah Ku yafemun, Ma'aruf ka yafemun Aminatu ki yafemun tun ba'aje ko INA ba na Ga karshe na.
Ma'aruf wani dogon