Showing 9001 words to 12000 words out of 33792 words
Chapter 4 - YAR MAKAFI 1 to END by Nabilancy Love .txt
daya daya burge Aminatu yakara mata kaunar Dr shine taimakon dayai mata wanda bakowa zai iya mata ba yabiya kudi a asibitin malam aminu kano don yiwa babanta aikin ido
Satinsa guda ana abu guda da Allah yataimaka cikin ikon Allah saiga ido yasamu Amma kuma dishi dishi yake gani a ido daya
Ahakan ma angode Allah
Aranar da aka sallamoshi farin ciki suka kasance mara musaltuwa agidan baba yaringa shi masa Albarka
Mama cewa take "wannan yaro yagama mana komi Allah yasa rabonkine.
Aminatu tace "mama kema yace ai xai sa ayi mk aikin.
Maman tace "to Allah yabada iko Allah yasaka masa da alkairi dai.
Dayaxo da dare gunta tayi masa godiya harda kwallarta
Yace "meye naki namin godiya iyayanki nima nawa ne aminatu saura mama ma zanyi mata buking asatin nan itama ayi mata ai abun zaizo da sauki itanma tunda dukansu bada makantar sukaxoba waraka zata samu insha Allah.
"Allah yanufa " tace ckn sanyin murya
Yace "amin.
Aranar yanaso yagaya mata zancen lubna amma yakasa domin yana tunanin halin dazata shiga
Saida yaje gide awaya suna hira wajen sh dayan dare yafara sanar mata cewar yanada matsala agida anbashi yar kanwar mamansa kuma ance lallai saiya aureta kana ya auri aminatun da wata biyar gaba.
"Aminatu ina sonki kada kidamu lubna tasan bana sonta ke nake so dan haka kada kisa damuwar hakan aranki kuma wata biyar kamar yaune
Tace "yaushene za,ai muki auran?
"Satin sama sukasaka dan Allah kada kishiga damuwa my zinariya i really love you baxan barkiba bakuma zata samu fada azuciyata ba kece uwar gidana ko a aljanna aminatu
Yajita shiru yaxaci ma ta kashene to ashe kuka take nan hankalinsa yatashi yaji tamkar yakoma gidan nasu danya rarrasheta
Yai ta bata baki dakyar tayi shiru yaita gaya mata kalamai masu sanyaya rai tareda alqawura kala kala nan ranta yadanyi fari
Da safe kuwa jikinta asanyaye taita yin ayyukan gida
Tashiga gidansu murjanatu sula kule adaki take gaya mata
Aiko ran murja inyai dubu yabaci " jar uba wannan ko tsinan niyar mayya ita dan rashin aji namiji bai sonta amma ta nace toko zamui maganinta walh ba xama zamuiba tashi zakiyi muje gun wani malamina ayi aikin daxaiji yafasa yabujire musu saiya fara auranki tukun.
Aminatu tace "nifa gara inhakura dashi dama irin wannan matsalar nake gudu.
"Ke banxa ce matsala dake tsoro to bari kiji aure keda doctor kamar anyi dan haka dole kixo muje gun aramma yayi wani abun akai.
Aminatu tace "to bari ingama ayyukan gida sai muje.
<><><><><><><><><>
Lubna ta zabga tagumi yayinda tagama waya da kawayenta Aziza da Nabila tagaya musu zancen bikinta da yaya ma,aruf
Momy ce tashigo taxauna kusa da ita tajanye mata hannun datayi tagumin tace mata "to sarkin "yn saka damuwa arai so kk kirame kafin auran
Lubna tace "momy haryanzu yaya yaki tsayawa mui maganar biki sai binkansa nake yana wulakantani narasa mafita.
Momy ta tausaya mata tace " sha kuruminki diyata nasamo wani malami zamuje anjima Aramma ne acan tsaunin yadakwari ya iya aiki kawata hky bilkisuce zataxo gobe muje inaso yai aiki akan yadaina son Aminatu sannan asaka masa sonki aransa yaji ba kowa agabansa saike ko ya kk gani.
Da murna lubna tace "haka ne momy naji dadi nagode da taimako Allah yakara girma.
" amin, tashi maxa kije kixubo abinci kici.
" to momy "
Cikin murna ta nufi kicin don ranta yai fari momy tasata afarin ciki tabdijan aiko inhar yaya ma,aruf yashiga hannunta zaiga wulakanci zata rama duk abinda yai mata....
*Auntyn S&S &Ummiey Xeey*
[7/27, 6:28 PM] FRESH UMMIEY XEEY: β¦ β¦ β¦ β¦
π π π π
*'YAR MAKAFI...*
β¦ β¦ β¦ β¦
π π π π
```written by.....```
*FRESH UβMIEY XEEY*
Da
*NABILANCY LUVπ*
_auntyn S&S_
*β»REAL EXCLUSIVE WRITER'S FORUM*
(ZAFAFAAπ₯π₯π₯)
*PG 45-50*
A tsaunin yadakwari nan dan tsibbun da murjanatu ke zuwa yake da sassafe tayiwa Aminatu rakiya xuwa can
Yayinda murjanatu taringa kutsawa da ita har " yar bukkarsa
Suntararda wasu mata su biyu sukaja gefe suna jira kafin layi yaxo kansu
Ba,a dau lokaciba yagama ganin matan saisu
Gaban Aminatu nata faduwa waiyau itace daxuwa gun boka duk akan namiji lallai Abun babbane Allah yakawo mata dauki bata fatan ta dore da xuwa
Suna zaune agabansa murjanatu tana rattaba masa yanda takeso abun yakasance
"So muke yaji yakara tsanar yarinyar aransa sannan yabujirewa iyayansa akanta ya tirje inba Aminatuba yabar gabansu kada yai musu biyayya yabijire kawai
Take bokan yace "angama kudire naira dubu hamsin na aikin sannan in angama aiki xaku bada na rago da xa,a yanka ayi amfani da jinin.
Gaban Aminatu yafadi jin kudi tsububu ita ina taga dubu ashirin ma balle hamsin damafa matsalar xuwa gun bokaye knn barnan kudi
Murjanatu tace "Allah yaja da zamaninka dubu sha biyar mukaxo dashi saidai aimana lamuni makawo ragowar daga baya tunda duk ana tare.
Yahau girgiza kansa yana fadin "maxa kutashi ku koma baxanyi aikin ba inba andire rabin abinda na bukataba wannan shine lamunin.
Murja babu bakin magana tasan halinsa ba,a masa magiya magana daya yakeyi
Nan takama hannun Aminatu jiki asanyaye suka fuce
Ahanya Aminatu tace " kinsan aikinsa da tsada kk kawoni gunsa ni ina naga wadannan tsububun kudaden sha biyar dinma dan matara sune inbanda ma ma,aruf din yana bani ina zan samesu gaskiya nahakura kawai abinda Allah yai Annabi sai ceto.
Murja tagalla mata harara tace "ke kinji matsalarki walh karaya gako da tsoron tsiya to bagudu baja da baya sai munyi abinda mukai niyya zamu sake wani gun akwai me sauki akan tudu can xamuje ko goma baxai bidaba.
"Nifa nahakura kawai tunda shima nasan damunje tsadar zai mana
Murja tace "aiko me ya bukata aikinki zaici hakan don babban aikine kuma ba daya za,aiba don haka biyo bayana sai munje
Aminatu tace "nifa baxaniba nafasa gara naje nasai mana buhun shinkafa na ajiye
Murjanatu taharareta tace "banda wanda doctor ya ajiye muku har buhuna 2 don son iyawa da son asani zaki kara siyan wasu to ai saiki siya din inkudin ahannunki yake
Aminatu ta dage akan baxata ba murja kuwa tace walh saitaje inko ba hakaba su raba gari tana son tayi "yanci ne
Adole aminar ta hkr tabita xuwa kan tudu gun wani malamin ammafa baikai na yadakwari zafi ba
Suna barin yadakwari da mintina saiga hjy zulaihat da lubna sunxo suma gunsa
Kawar hjy zulaihat ce takawosu gun itace idon gari tana zuwa yau da gobe
Hjy bilkisu tana gaba suna baya
Suka xaxxauna gabansa shiko yanata tsibbace tsibbacensa
Hjy bilkisu tagabatar masa da hjy xulaihat tareda nuna lubna tafadi dalilin zuwansu akantane
Momy zulaihat ta fayyace masa komi tareda fada masa yadda suke so abin yakasance "so muke ya amince da auran nan na lubna da muka hada ayi komi ckn sauki yayi rawar jiki akai acire ms son aminar yadawo son lubna fiye da Amina sannan ya mance da batun aminatu kana yaringa rawar jiki akan lubna duk abinda tace yabi ba musu.
Boka yace "angama adiremin dubu dari yanzun nan.
Take ba fargaba balle musu ko neman ragi momy ta dire masa dubu dari
Yace "aiki na akwana uku yakeci zakuga komi yakasance ammafa a wata uku xai iya karyewa tunda ba fadar Allah bane saidai inkunso zaku dawo ku dora wani akai
"To ai wannan ba wani abu bane mudai muga yacin tukun inyaso madawo adora daga inda aka tsaya.
Inji momy
Lubna ranta fari qal zata ringa juya ma,aruf lallai duniya sabuwa yaya ma,aruf zai zama nawa . Tafada aranta
Bayan yabata magunguna dazata ringa wanka dasu danasha da kwalli daxata saka sui toxali saina abinci dazata saka masa in anyi aure harda na tsarki don inya sadu da ita yaji baxai iya rabuwa da itaba( kai jama,a Allah yashiryamu yadawo damu hanya.)
<><><><><><><><><>
Sai bayan sallar azahar su aminatu suka dawo rubutune leda biyu yabata wai intasha zataga biyan bukata dubu biyar ma yabukata
Murjanatu nata mata mita "gaki kamar wayayya amma sai ahankali gun malamin ma saina mk dole zakije alhalin kanki xaki gyara aidai kowa rai yaiwa dadi ba ya maishi.
Itada tsabar gajiyar datayi ko uffan batace da itaba jan kafa kawai take tana tuba ga Allah don tana ganin anyi na karshe
Tashiga gida agajiye tilis
Sallah tafarayi sannan ta leka dakin mama tasameta da kwano agabanta taci abinci dama takan zuba abinci akula ta ajiye mata kusa da ita sbd inbata nan ko zataji yunwa
Dayake ma babanta yana dan futa da sanda duk da idonsa daya yana gani abun yaragar mata yakan taimakawa mama inbatanan
"Sannu mama kinci abincin knn.
"Naci tun daxu aminatu kun dawo knn.?
mundawo mama baba fa?
mama tace "yanzu yadan dogara yafuta masallaci.
Aminatu taxuba nata a palte ta koma dakinta don taci abincin itama
Tana daukar wayarta daniyyar takira ma,aruf sai taga missed call dinsa har 5π³
Tuni tabi baya da sauri
Bai dagaba saida takatse yabiyo baya
"Hello zinariya ina kkje haka naita kira no answer?
Tace "nafuta gidansu murjanatu sai yanzu nashigo.
"Ok dama inason ingaya mk ne zanzo indaukeki anjima muje store kizabi irin atamfofin da kk ra,ayi domin kala daya zansiya muku keda lubna baxan bambanta ba.
Tace "to dear saikazo.
"Ki zauna ackn shiri ana magriba zanxo.
" allah yakawo minkai lfy.
Nan sukai sallama
Alokacin dayake wayar yana dinning table yana cin abincine yyinda lubna ke labe tanajinsa tsaf duk abinda yace da Aminatu
Bakin ciki fal ranta takaici yatsaye mata yanzu dan wulakancima ita datake amarya yawan kayan ta da kalar babu bambamci da wacce ba ita za.a auraba lallai wannan abin nasa yakai kololuwa zakuwa tayi maganinsa kwanann nan
Dayake ta saka kwallin da ka bata dan haka ta tunkareshi yayin data kirkiro murmushi taja kujera taxauna kusa dashi
Yaga xuwanta gun amma baikalletaba
Ta gaidashi ya amsa dakyar kansa akasa
Tace " barka da hutawa yayana angona to be.
Ya dago dakansa xai mata bala,i jin takirashi da angonta
Amaimakon yai bala,in dayai niyya sai yaji wani abu ya tokare masa kirji idonsa yatsaya cak akanta yakasa daukan mataki n dayai niyya
Kallon kallo sukaiwa juna
Baice da ita komiba amma yaji tayi masa kwarjini sosai
Itako tasan me hakan ke nufi na ganin sauyi gareshi
Tasan aiki yafara ci
"Saima nan da kwana uku "
Tafada ckn ranta
Shiru yaratsa atsakaninsu na yn mintina har zatayi magana saitaga ya mike yabar gurin
Ko abincin bai gama ci lemon daya tsiyayo akofi zaisha nan yabarshi baishanba.
Ta dafe kanta wannan wane irin mutum ne abunma yafara cinsa amma baigama rusunaba bakomi muje zuwa aidole zakayi laushi wanda tashin ma saida ixinina zakayishi
Ta dauki lemon tasha tana dariyar mugunta "yaya ma,aruf kakusa zama nawa nikadai ka kusa mantawa da Aminatu *"YAR MAKAFI....*
_MUJE ZUWA._
[7/27, 6:28 PM] FRESH UMMIEY XEEY: β¦ β¦ β¦ β¦
π π π π
*'YAR MAKAFI...*
β¦ β¦ β¦ β¦
π π π π
```written by.....```
*FRESH UβMIEY XEEY*
Da
*NABILANCY LUVπ*
*β»REAL EXCLUSIVE WRITER'S FORUM*
*PG 50-55*
BAYAN Sallar magriba tana kan sallaya ta idar da sallah tana jan carbi yaro yashigo yasanar mata cewa ana sallama da ita awaje
Tabashi umarni dayaje yasanar cewar tana gatanan zuwa
Tasan ma,aruf ne ta tashi da sauri tashiga dakinta tayi emergency make up
Tafito tasanarwa mamanta zata futa zasuje siyayya da ma,aruf maman tayi mata adawo lfy
Amota ta tararsa baikashe motar ba
Tana shiga ya kada kan sitiyari yacilla kan motar titi
Ta gaidashi tana kallonsa
Ya amsa yana cewa "zinariya kinyi kyau fa.
Tace "wane kyau kuma na zurmuko hijabi.
"Aini hakan ma burgeni kk yi gara da kk sayamin jikinki tunda gun jama,a xamuje
Tayi murmushi kawai
A jippatu atamfofi ya siya mata guda goma sha biyar manya daga sharaton sai exclusive da holland
Kaloli masu kyau leshika kala biyar ne manya swiss swiss
Shaddoji gezna biyu ne yan dubu ashirin
Materiyals uku da dogayen riguna biyu.
Suka shiga sahad store yasiya mata mayafai da turarika da kayan make up
Saida aka lode kaya amota yakalleta yace " to kudi sunyi low abari gobe madawo mukara sauran amma shoprite zamuje sunkawo takalma " yan ubansun da jakunkuna
Tace "ko yaushe ma asiyesu kawai tunda ba yanzu xa,ai auren ba wata shidafa kace gaba.
Yace "ainafiso komi yakammala saidai injira daurin aure da axuwan amarya ko kuwa?
Tace "to ita Lubnar kuma vanga kadau mata komiba ko kwazo da ita daga baya ?
Ya harareta yace "da nayi niyyar insai muku komi kala daya amma daga baya nafasa zanbaiwa hajiya kudi kawai suje tare su siya banda lokacin kawota nan.
Batace uffan ba dama jan bakine amma daya fadin hakan saitaji dadi don tanajin kishin lubna aranta da xata fara shiga gidansa kafin ita.
Saida yatsaya yahuxa suya yasiya mata naman kaza guda biyu da lemuka sannan yakaita gida
Yaune ranar shigarsa gidan na farko yataya daukar kayan suka shiga dasu har ciki
Yagaida iyayanta har kasa
Dasuka gama shigarsu yai musu sallama amutunce sannan yadire musu kudi dubu gomane yarage ajikinsa sukaita godiya dasa masa albarka
Haka kawai taji ayau tana masa wani irin so mara misultuwa kamar kar yatafi takeji shima jikinsa asanyaye yai mata sallama yanajin wani abu akanta
Koda yatafi saida yayo mata waya sunyi kusan awa daya suna hirar soyayya.
Ta tashi ckn dare tayi mafilfili takoma bacci.
<><><><><><><><><>
09:00 am
Agurguje yafito yana balle botiran gaban rigarsa zaitafi gurin aiki yayi latti yana saukowa daga bene ita kuma tana kokarin hawa
Aiko taji dadin gamon nan domin yau kwana ukun boka ta cika kuma tana son ganin mafarin aikin
Ckn kissa ta tareshi da sauri tana fadin " yayana harka fito ina kwana.
Harda rankwafawa
Yakalleta ransa asake yace " lafiya kanwata.
Taji wani shork tareda jin nice aranta
"lallai abu yayi. Tayi fari da kashe ido
"Bari natayaka gyara maballan ko ?
Yayi murmushi " a,a bari kawai nagode fa.
" a.a ai baniso kasha wuyane kuma gara infara tying aikina tun ayanzu ko?
Takashe idanu tana murmushi
Yace "kwarai hakane. Yasakar mata tahau ballewa tana dan shafa wuyansa
Bai hanata ba yabita da kallo yarasa dalili ji yayi ta birgeshi sosai gashi yakasa hanata
Yace " nagode bari natafi nayi latti aikene dani jingin a office.
" gashi ina sonyin magana dakai kuma ba.
Yace " ok to ayimin hkr zan dawo da wuri domin ki.
Tayi murmushin jin dadi tace " ok no worry i am waiting 4 you .
"Allah yatsare yadawo min dakai lfy ayi tuki da kula pls.
Yatsinci kansa da kai hannu yashafa kumatunta yace "nagode zan kula bye.
Yatafi yana daga mata hannu itama tana daga masa
Aguje takarasa hayewa saman tana kwallawa momy kira
"Momy! Momy! Momy!!! kina ina ne kixo kiji news
Momy tafito da sauri daga dakin dady tana fadin "meya faru diyar momy
Tafada jikinta "walh momy abu yaci yaya yasaki jiki dani bakiji kalamaiba walh harda cewa xai dawo da wuri daga gun aiki domin ni kai momy aikin boka yayi yakamata aje akara masa kudi.
Dry momy tayi tace " af ai dama nagaya mk kukanki yazo karshe saikin dara kadan kk ganima tunda yau abun yafara saikin bani lbr
Nan momy takira hjy bilkisu kawarta tana rattaba mata labarin aiki yafara ci.
(Kaji jaka jama,a wai har murna take akan aikin asiri yaci danta. Towallah saikinyi nadama muje xuwa)
Agun aiki kasa katabus yayi duk tunanin lubna ne yacikashi taringa masa gizo tana masa makirin murmushinta
Yayinda yatingajin kewarta aiko duk aikinsa a office sukuku yayishi gashi takaicinsa baida nambarta yaja tsaki daya tuna hakan.
Dr lurwan yace "yadai mutumin qalau kake kuwa tunda nashigo inata sallama baka amsaba kuma naji kanata tsaki meya faru haka?
"Meye ma bai faruba lurwan.
"Ko Aminatu ce..."wacece hakan???Yaja tsaki
Da mamaki lurwan yace "meke faruwa tsakaninku ne yada tsaki? Dan kaji sunanta to tabbas akwai