Showing 6001 words to 9000 words out of 33792 words

Chapter 3 - YAR MAKAFI 1 to END by Nabilancy Love .txt

25 Dec 2024

3076

πŸŽ— πŸŽ— πŸŽ— πŸŽ—
*'YAR MAKAFI...*
♦ ♦ ♦ ♦
πŸŽ— πŸŽ— πŸŽ— πŸŽ—




```written by.....```
*FRESH Uβ“‚MIEY XEEY*
Da
*NABILANCY LUVπŸ’˜*




*β™»REAL EXCLUSIVE WRITER'S FORUM*


_Dedicated to all masoyan book dinnqn.....mungode_πŸ”₯






*Pg 30-35*


Murmushi Aminatu take zabgawa ranta fari kal ganin mamanta a farin ciki


Kudin da Dr ma,aruf yabata ne ahannun mama tana shafasu tana godiya ga Allah cewa take " oh! Ni maryamu inama inada ganin wannan yaro dana je gareshi inya dawo inmasa godiya na wannan hidima Allah yasaka masa da Alkairi Amma fa ki kula aminatu ina jin tsoron samarin wannan zamani kada ya hilaceki da kudi ya yaudareki ta hanyar banxa ki amince kikula da kanki sosai aminatu


Aminatu takai lomar karshe na teba bakinta tayi murmushi tace " haba mama da wayona fa zankula kada ki damu dan wannan ma da aure yake sona nice ma matsalarsa dan ina ganin baxan iya aurensaba alhalin Aminullah yana raye kinaga baxa,ace nai butulciba


Mama tace da ita " a a Aminatu kada ki jahilci kanki wanda duk kkji zuciyarki takwanta dashi shixaki aura baxan hanaki ba domin mijinki shi zaki aura duk wanda kkga kin zama matarsa to haka Allah yatsara kawai dai kiringa tashi ckn dare kina addu,a kibaiwa Allah zabi kinji.


" to mama ammafa inajin Aminullah kinsan yana kokari akaina banaso yakasan ce munrabu zai iya shiga damuwafa




Mama tace
"Aminatu knn kina son Aminu dayawa shima kuma wannan din kina sonsa to ya knn.?




" narasa ya xanyi mama


" da yanda zakiyi mana banace kiyi addu,aba zaki samu mafita da yardar Allah daya miki xabin alkairi shikenan.


" to mama Allah yazaba min mafi alkairin.


" amin yar nan ga kudin boyesu gunki


" mama barsu agunki zanringa karba in za,asai wani abun.


" dakin wari wanda xakiyi mana awon gari sai in boye wasu akarkashin tabarma.


Nan aminatu ta debi dubu uku ciki tafita donyi musu awo.




<><><><><><><><<<<>


Yana zaune a office dinsa kansa aduke sai faman cike wani file yakeyi


Sallamar sakatariyarsa ne yakatseshi yadago kansa anitse yana kallonta bayan ya amsa mata sallamar da tayi


Sa,adatu yarece irin kedaran nan marasa fasalin kira gata baka kuma hausa bata cikataba


"Ranka ya dade ogah kayi bakuwa,




Yace " kije kice wacece ita?


tajuya da sauri ckn yn mintina ta dawo tasanar masa cewa "wai sunanta LUNA...🀣


saida ya dara don ya fahimci Lubna takeso tace


Nan take kuma yahada rai metaxo masa kuma har office.


"Kiji kice mata aiki nake takoma gida


Jin kadan da fitar sa,adatu yaji anbude kofa anshigo


Lubna ce yar naci


Daga makaranta take ta biyo


Wasu riga da siket ne na material ajikinta sunkamata tsam kirjinta har burtsowa yayi yaji matsa




Karamin mayafine ajikinta ta rataya suwaga me sarka


Fuskarta na dauke da space baki


High heel ne akafarta tana tafe kamar ta karye tana karairaya


Yasake hade ransa ba raini alamarinsa


Amma ko ajikinta tanemi kujera ta zauna tana kallonsa


Saida tagaidashi sau biyu kana ya amsa mata a wulakance


Tace "yaya wai meyasa kk min haka ne? Kada sonka yakasheni dan Allah kasassauta min mana waima dame aminatun nan tafini ne?


Yadago kansa ya kare mata kallo yace " abinda yakawoki office dina knn? To yanzu kuwa zakijishi


Kinga na farko tafiki kamun kai kuma tafiki nutsuwa da tarbiya sannan bata bin maxa har gun aikinsu.... takatse shi da sauri " to amman dai nasan nafita kyau da wayewa kuma da alama ko ban fadaba ita din yr matsiyata ce..,.




Ya daga mata hannu " karya kk aminatu tafiki kyau da kyan jiki amma bata sakewa tabayyanashi ga maxan titi sannan bandamu da ko ita yr talakawa bace ko yr masu kudi tarbiya da nasaba nake nema kuma nasamu


Harta bude baki zatayi magana yadaga mata hannu tareda nuna mata kofa yace "maxa tashi kifutar min dg office kada kisake zuwarmin inda nake inkoba hakaba zakiga abindaxan mk banza mara kamun kai.


Abin ya qona mata rai ta kufula tace " ni kk xagi yaya?


" anzageki mara kunya ko xaki ramane?


Ta mike tana goge kwalla tace " walh ko kanaso ko bakaso saika Aureni kuma zakaga ni.


Ta fuce fuuuuu tana kukan bakin ciki.


Yaja wani mugun tsaki yanajin wata sabuwar tsanarta aransa.....




,




*Tofa muje xuwa Auntyn S and S*
[7/27, 6:28 PM] FRESH UMMIEY XEEY: ♦ ♦ ♦ ♦
πŸŽ— πŸŽ— πŸŽ— πŸŽ—
*'YAR MAKAFI...*
♦ ♦ ♦ ♦
πŸŽ— πŸŽ— πŸŽ— πŸŽ—




```written by.....```
*FRESH Uβ“‚MIEY XEEY*
Da
*NABILANCY LUVπŸ’˜*




*β™»REAL EXCLUSIVE WRITER'S FORUM*


_Always remember to smile. You may not know it, but someone might be dying to see that smile everyday._




PG 25-30


Tana Zaune atsakar gida tana yankan kubewa danya zuciyarta ta lula atunanin mazaje biyu awani bangaren zuciyarta tafi rinjaya akan Dr ma,aruf amma kwadayayyar zuciyar kenan kammalalliyar xuciyarta kuwa bata shawara take akan Aminullah dinta domin tana nuna mata inhar ta auri Dr ma,aruf wahala zatasha agunsa da gun yan uwansa sbd kasancewarta yr talakawa kuma yr makafi tunda mafi akasarin auran datakeji anyi saitaji ance ana wulakanta maryar ko ansakota sbd kasancewarta yar marasa karfi ko ace anfi fifita yar masu kudi akan yr talakawa insu biyune agun mijin kokuma ace uwar mijin tasa yakara aure ya auri daidaishi yar manya


To ire iren wannan ma kesa zuciyarta rawa akan Dr ma,aruf


Ammafa ta wani bangaren zuciyarta lashe money na kwadaitarta akan daular duniya dajin dadin zaman duniya tana bata shawarwari akan kada ta wuce jin dadi domin inhar ta auri doctar wahalar da take ciki takau kumafa hakane(ai konice mexanyi da madaci bayan ga xuma 🀣)


Afirgice ta dawo hayyacinta dataji shigar wuka a yatsunta ta yanke kadan ta rike gun ta ajiye wukar dama saura kadan ta gama adai dai lokacin kuma wani yaro yai sallama yace ana sallama da ita awaje


Takalleshi tace "kaje kace wanene"


Kafin yadawo ta mike da sauri tazuba kubewar ackn ruwan miya dake kan wuta yanata tafasa ga kamshin daddawa yar bichi yakauraye gidan


Dama teba ce ta tuka tana kula yunwa takeji kamar taci babu tayi tsaki data tuna kuma futa zatayi "aiko inhar ban sanshiba ba inda zanje. Tafada ckn ranta


Yaron yadawo yasanar mata cewa " wai Dr ma,aruf ne.


Wani farin ciki taji yaziyarceta " kace ina zuwa.


Ta wanke hannu da sauri jinin kadanne yazuma ayatsun nata


Tashiga tagayawa mamanta sannan ta dauko hijab ta fice fuskarta fayau ba kwalliya amma kyanta yafito tamkar balarabiya haka take aminatu ta dabance inbatai kwalliyar bama ganuwa take koda kunnenta ma ba dankunne bata muni


Tayi musu sallama tareda rusinawa ta gaidasu


Sun yaba da hankalinta Dr lurwan yahau tsokanarta "ke yammata kinfa rikota min aboki gashinan bayada xance sai naki abokina yana miki so na gaskiya dan Allah aminatu kema kisoshi tsakani da Allah kirikeminshi gashinan amana kada ki yaudareshi baisan so ba sai akanki kuma kinfi kowace mace sa,a da kk sameshi donshi mutum ne adali metausan nakasa dashi gashi da amana kuma kaifi dayaneshi baida riko balle saurin fushi ga yammata na rubibin neman soyayyarsa sun kasa samu kinga kuwa ke kinsamu abagas saiki rike mana amanarsa dafatan kin dauka amina?


Tayi murmushi ahankali kanta akas tace "kada ka samu damuwa nadauki amanar nan fatana dai shima yarike amanar.


Dr ma,aruf yai mata wani kallo na so da kaunar juna yace "indai rikon amana ne ai kinxo gdn zinariya.


Tayi kyakykyawan murmushi har dimple dinta yalotsa takalleshi ckn wani shauki tace " to ai hakan akeso Nima zan rike.


Nan suka taba hira tana Allah Allah su tafi don cikinta sai kuda yake na yunwa ga tunaninta miyar data dora


Tarasa me zatace musu dansu tafi takoma gida


Kamar yaranfota yaga tana dan yatsina


Yace "ya dai zinariya qalau kuwa?


tace "bakomi


"A,a saikin fada naga wani yanayi daya ziyarceki fa


"Cikina ke ciwo tun daxu dama amma fa yama lafa


Ta shafa cikin


"Sannu zinariya shiga gida kisha magani.


Tace " ai nasha dazufa


"To bari mutafi kije ki kwanta kinji.


Dayake saida suka biya ta store yai mata siyayyar kayan kwalliya da na tande tande


Ya daukosu aleda yamika mata ta rusina takarba da godiya


Dr lurwan yakoma mota yabarsu suyi sallama


Dazai tafi yabata rafar yan dari dari na dubu biyar


Taso taki karba amma data tuna basuda komi na kayan abinci sai garin kwaki daya rage gwangwani uku aiba shiri tasa hannu biyu takarba da biyayya tana godiya


Sukai sallama yatafi itama tashiga gida ranta fes hartaji yunwar ta ragu ganin nera ( huuuiu kudi mahadin rayuwa πŸ˜‰)


take taji dayar zuciyar nasake tunasar mata da abinda tagaya mata daxun


Take taji ta aminta tabbas Za,aje da Doctor ma,aruf.....










*MUJE ZUWA*
[7/27, 6:28 PM] FRESH UMMIEY XEEY: ♦ ♦ ♦ ♦
πŸŽ— πŸŽ— πŸŽ— πŸŽ—
*'YAR MAKAFI...*
♦ ♦ ♦ ♦
πŸŽ— πŸŽ— πŸŽ— πŸŽ—




```written by.....```
*FRESH Uβ“‚MIEY XEEY*
Da
*NABILANCY LUVπŸ’˜*




*β™»REAL EXCLUSIVE WRITER'S FORUM*
_(ZAFAFAAπŸ”₯πŸ”₯πŸ”₯)_


_πŸ—£πŸ—£ina kuke masoyan wannan littafin da kuma ranar na nadama...Muna mai muku albishir da wani Sabin littafin *SAFNA ME SUNA DANGANTAKARMU* yananan tafe, Karku bari a Baku labari domi littafin ya bada abubuwa da Dama..._




*PAGE 40-45*
A durkushe yake agaban momy da dady kansa akasa yanajin momyn tana ta masa fada abinda yaiwa Lubna baice komiba


Hakama dadyn baiyi magana ba har saida tagama bambaminta kana dadyn yakalleta yana murmuahi yace "ayi hkr momy zan ari bakin babana inbada hkr baxai sake mata cin zarafi irin hakaba..."niba haka nakeson jiba.


Dady sarkin yan raha yasan halin matarsa sarai yagyara zama yana murmushin yace "me kk son ji ?fadi ko meye inda hali sai muyi miki.


Ta hade rai tace "nasan kana goyon bayansa tun ba yau ba bakasan laifinsa don haka tunda yana jin maganarka inaso kasa ya amince da Auren lubna inko ba hakaba za,aga fushina ackn gidan nan koma inbar muku gidan gabaki daya inhar ba a faranta min da wannan ba.


Dariya dadyn yayi harda tafa hannu yace "ho momyn mu kuma Auren dole zakiyiwa dan naki... takatseshi "au wasa ma kamaida abin ko?


yace " a,a ba haka bane mamaki kk bani ai tunda naga wai namiji xakiyiwa dole alhalin ko mace ayanxu andaina mata auren dole.


"To naji dolen xan masa inkaso kataushe shi inkuma kaso kazugashi yabujire walh aga bacin raina.


Dayaga serious ne abin nata saiya juya ga Dr ma,aruf yace "babana kaji dai abinda momynka tace yanzu ya xa,ayi da xancen aminatun zaka hkr ne ka auri lubna don farin cikin momynka ko yaya?


Dr ma,aruf ya dago kansa yana sharce gumi agoshinsa na tashin hankali yace " dady walh ina son aminatu hk itanma tana sona.


"Nasani wai ma aminatun nan waye baban tane?bani kwatancensa ko nasa aymin bincike akansa inyaso saika auresu duka gaba ki dayansu ko hankali yakwanta.
Cewar dady


Dr ma,aruf yace "babanta talaka ne kuma makahone suna zaune a unguwar rimi basuda kowa agarin nan sai Allah amma asalinsu yn chadi ne inaso inga nataimaki aminatu don mahaifiyarta ma makauniyace Amma daga baya suka samu makantar Allah ne yadora musu..."kace kawai "yar makafi ce! cewar momy tafada ranta abace


"Walh baxata sabuba baxaka kawo mana "yar miskinai gidan nan ba yar talakawa yar matsiyata gara ma tun wuri kabinne maganar ta kafin mubata dakai..." dakata Zulaihat bazan lamunci ki kuntatawa danmuba akan son ranki babu ruwana da talaucin iyayanta ko makantarta wannan duk na Allah ne shine meyin komi ga bayinsa kuma akwai jarabta wanda muma bamu wuce yajarabcemuba dan haka ki sassauta masa ki bari yazabi wacce yakeso.


Ta harxuka "walh Alhaji kaji na rantse bazai kawo mana yar makafi ba saidai inhar ya Auri zabina afarko inyaso daga baya saiya auri yar matsiyatan daga baya shima bada yawu naba.


Harta mike zata bar gun yadakatar ta "kinga zauna zulaihat a tsaida maganar da zata yiwu bana so ki fifita yr "yar,uwarki akan wacce danki yakeso ki sassauta dan Allah


Yakalli Ma,aruf yace " babana kaji dai hukuncin da momynka ta zartas dafatan xakayi abinda tace ka Auri Lubna daga baya sai ka auri zabin naka.


Idonsa yakada yai jajir yace "naji dady nakuma amince inhar za,a barni na auri aminatu domin itace zabin raina.


Dady yakalli momyn yace "to kinji ya amince dan haka kijanye kudirinki da kk ce ba yawunki akan auransa da aminatu tunda yazabi farin cknki.


Tace " hhhmmm aini kuma babu qauna tsakanina da *"YAR MAKAFI* me ake da auran yr matsiya wacce ba,asan daga inda ta fitoba.


Taja tsaki ta mike ta barsu nan tahaye sama abinta


Kama kansa ma,aruf yayi jin yana sara masa momy tasa masa tension


Dady yatausaya masa don yasan ciwon so nan yahau tausar sa yana cewa "kayi hkr halin momynka har yanzun yaki canxuwa kabari in anyi auranku da lubnar sai ayi da aminatun ckn wata biyar ko shida kuma saikayi transfer din aikinka ka koma wani garin da zama da aminatun kabar lubnan anan takarata ita momyn ba shikenan ba tunda matar shige bata daraja (kunjifa uba me son farin cikin dansa ho l! Dady knn)😊




Ko dayaje zance gun Aminatu bai nuna mata komiba don xuwansa na uku knn sunsha hirarsu ta masoya tasaki jiki tana nuna masa qauna


Murjanatu taxo sungaisa yabata dubu uku yace tasa kati tayi masa godiya


Waya yakawo mata yr karamar android techno me dauke da layin MTN


Yabata dubu goma tayi masa godiya don ayau kam yasata farin ciki koda yatafi tashiga gida da murna tagayawa mama tabata wayar taita shafawa tana shi masa albarka


Haka babanta ma yasa albarka ta dankawa baba kudin yace "ajiyesu agunki mana Aminatu aikece gidan


Aranar kasa bacci tayi ma,aruf yafaranta mata ranta lallai dole ta amince dashi domin jin dadin duniya yana gareshi tunda aminullah baida kudin daxai sai mata waya balle harya iya bata dubu goma iya gejin kyautarsa dari biyarce.


Tofa tun daganan son ma,aruf yafara samun matsuguni azuciyar Aminatu


Zasu dau tsahon awa suna waya ta soyayya sunfara sabo inyai kwana uku baizoba sai taji wani iri


Murjanatu ma tana taka rawa akan soyayyarsu don itake dorata akai


Akullum takan nusarta akan taso Dr ma,aruf shiyafiye mata domin yanzu ba gwaninta bane yin soyayya da talaka wanda baida aikinyi


Dr ma,aruf yai kwance malemale axuciyar Aminatu yakan kawo musu kayan abinci buhu buhu ko yadauketa yakaita store yai mata siyayyar kayan kwalliya sannan sutura me tsada yake sai mata yatanadar mata babban tela kwararre yana bashi kudi me tsoka yana tsara mata dinkuna


Mayuka masu kyau da tsada tadawo shafawa aiko fatarta har kyalli tadawo yi tabbas kyan Aminatu yanata fitowa tamkar balarabiya


Turarikanta masu tsada har murjanatu take daukarwa duk da murjan ma tana gara mata samarinta masu kudine yawancinsu duk sugar dadyne masu nera


Dr ma,aruf yasai musu gidan da suke ciki sannan yasa aka buge aka sake masa fasali ginin bulo da bulo yasha fenti yai kyau


Abu

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login