Showing 12001 words to 15000 words out of 33792 words

Chapter 5 - YAR MAKAFI 1 to END by Nabilancy Love .txt

25 Dec 2024

3077

wani abun kodai tabata maka rai ne?




Dr ma,aruf ya daga masa hannu cln bacin rai yace "dakata mallam ba wannan ne agabana ba inkuma zancen wata amina ne yakawo ka to kajirani awaje innafito inda lokaci sai muyishi amma yanzu aikina yafita


"To!😳 ikon Allah . Inji dr lurwan yafada yana kama baki da mamaki


" to Allah yakyauta.


" Amin. Yafada yana duba agogon hannunsa don biyu tayi kuma yanaso yakoma gd da wuri sbd Lubna duk hankalinsa ya karkata kanta.....








*AUNTYN S&S*πŸ‘ŒπŸΌ ceπŸ’˜πŸ˜Š
[7/27, 6:28 PM] FRESH UMMIEY XEEY: ♦ ♦ ♦ ♦
πŸŽ— πŸŽ— πŸŽ— πŸŽ—
*'YAR MAKAFI...*
♦ ♦ ♦ ♦
πŸŽ— πŸŽ— πŸŽ— πŸŽ—




```written by.....```
*FRESH Uβ“‚MIEY XEEY*
Da
*NABILANCY LUVπŸ’˜*




*β™»REAL EXCLUSIVE WRITER'S FORUM*





*PG..55-60*
Baki har kunne Murjanatu keta daga atamfofi da lesika fadi take "Allah yakashe yabamu kawata domin kuwa wannn kaya daya hada mk sai yar wane da wance ke samun irinsu ji atamfar da muke gani ajikin yan karya dan Allah,


Ta daga sharaton tace "kinga wannan nasan ta doshi dubu talatin ko?


Aminatu ta mirgina kai gefe tana dariya tace "kai murja sai abarki ina zan sani nida kawai dauka nake ina lodawa kuma total akai masa yabiya.


Murja tace "gashi basu rubuta ba ajikin atamfar balle mugani.


" to meye amfanin ganin ma tunda inkasaka kowa yasan kasa me tsada.


"Ke walh badai kowa ba dan wasu saninsu baikai nanba. Ai kedai ki godewa Allah Allah yabaki miji haka nake so walh inga masami mijin da zaice muhado lefe da kanmu




mama dake cikin daki tana jiyosu tace da murjanatu "kema Allah zai baki murja Abu na Allah saikiga kin samu fin hakan.


Murja tace da mama " to mama atayamu da addu,a dai.


Aminatu ta xungureta tace "kefa bakida ta ido.


"Meye na zancen ta ido don nace atayani da addu,ar samun mijin wuce sa,a shine nayi rashin kunya kinjiki waima. Ta mutguda baki


Ta mike tsaye da nufin tafiya gida bayan ta rufe kayan tana fadin. " to kuma kawata yaushe za,a kammala siyayyar ne ?


Aminatu tace " yace a ckn watan nan dai saima yagama nawa zai yiwa lubnar nata sai angama siyan komai za,a sai akwatina.


Murja ta tafa da yar shewarta tace "lallai kawata kin ciri tuta kin zama tagaban goshi tunkan ki shiga kinga Aikin malam yaci ko.


Aminatu tace " ke inma dai yacin bazan sake komawa ba dan badaniba a aikata sabon Allah nadade da sanin babu kyau bin malamai nikam banason nakoya.


Murjanatu takawar da maganar da cewa " wannan keta shafa kidai samu ki shigan tukun gaba kyasan abin yi nidai duk randa xaku koma karasa siyayyar kigayomin inxo nabiku rakiya inganewa idona duniyar kaya ko nan gaba nima nakai wanda zan aura yaga duniya.


Aminatu tahau mata dariya kai murjanatu "yar ayi ce halinta sai ita.






<><><><><><><><><>
Tana ganin azahar tayi tahau shirin tarbar ma,aruf tunda yace mata zai dawo da wuri


Ta tsala kwalliya da wata doguwar riga me duwatsu tabi jikinta kusan abubuwan sun bayyana kansu


Ko dankwali bata daura ba kai yaci attach anyi mata kalba dogaye har gadan baya suka kwanto


Fuska taci make up antsatso kyau


Dayake gwanace wajen make up domin da ace zata bude gun yin kwalliya datayi suna donkam zatayi ciniki bana wasa ba sbd ta iya kwalliyar canza kamanni


Lemo ta hada masa na musamman ta hada masa me dauke da sihiri aciki




Daya dawo ruwa kawai ya watsa yasako jallabiya yasauko kasa don neman abinda xaisaka acikinsa don yayo sallarsa a masallaci


Karo sukaci dasauri taja baya cikin kissa tace "wayyo kayi hkr yayana bada sani ba nabugeka


Yayi dry yana kallonta ckn shauki yace " bakomai amaryata


Tace " sannu da dawowa.


"Yawwa mexa,a samamin akicin ne yunwa nakeji.


Yahau shafa cikinsa yana kare mata kallo


Cikin kissa ba fargaba atareda ita takama hannunsa ta nufi dining dashi ta xaunarsa


Wani yar yaringaji ajikinsa tareda sha,awarta


Ta xuba masa shanyayyun idanunta tace "zauna jira ni na yan mintina natanadar maka delicious


Tayi hanyar kicin tana karkada duwai😊


Cancakas hankalinsa na kanta idonsa kirrrr!agun da takeso yakalla din ( makira 🀣




Duk wani iri yake jinsa ayau tabbas ji yake son lubna nakwarara axuciyarsa jinta yake ba wata tamkarta xai iya fada da kowa akanta


Tadawo da flet arufe ta ajiye agabansa ta bude kuskus ne yana tiriri da miyar ganye akayishi miyar tasha kifi me tsoka ga kanshin curry ya cika gurin


Tace "jirani again kadan indauko maka ruwa da lemo inxo inciyarka da kaina.


Kasa magana yayi saidai gyada kai yana xuba mata na mujiya kawai


Ta dawo hannayenta da jugs na tangaren lemone aciki na kas kuma ruwa mesanyi


Ta diresu tana cewa inje in dauko karamin kofi?


Yace "jeki mana amma kiyi sauri nakagu inci girkin nan me dadi.


Tayi murmushi tace " sha kuruminka nawan dankaifa akayi bari nadauko nadawo.


Data dawo dab dashi ta zauna taringa bashi abincin abaki yana amshewa yanaci yana lumshe idanu


Yaci dayawa haka lemon duk yashanye ruwanma bai sami gurbiba acikin nasa


Ta goge masa baki da tissue tare da cewa ko akaro?


Yagirgixa kansa yace "a,a tawan nakoshi nagode da kulawa ina godiya ga Allah daya ke zaki zama matata ba Aminatu ba.


Ckn jin dadi da kissa tace "itan ma ai xata xama matar taka nan ba da dadewa ba. Takashe masa ido tana jiran jin abinda zai fada akai.


Yasha mur yace "daina fadar haka ada ne wannan zancen amma ayanzu nayi kansil haba lubna namiji me mace irinki mexai da wata ai bukata ta kare in aka sameki kinfi sauran matafa.


Abinda take sonji knn azo gurin. Tasan dole tasha yabo yau


Ta kada idanu tace " dagaske yayana? Kai amma naji dadi kana nufin kafasa auren aminar?


Yace "kima daina min xancenta inkina son ganin farin cikina, don tunata babban bacin raine agareni.


Tayi farrrr! Da idanu tace "to nadaina nawan tashi kaje ka kwanta inka wartsake sai inzo dakin muyi hira.


Yace "ok to godiya nake anaji dani dai.


Tace "ba dole ba angon "yan kwanaki.


Yace "kishirya yau muje siyayyar kayan lefenki


Tace " naga kabaiwa hjy kudin harsunje da hjy bilkisu sunsai min komi


Yace " nawa na dabanne inkuma nasun sun miki to abarsu.


Da sauri tace " haba dai ai naka sune abin faharina ni ason samuna ma kamaisheni yar gata katura da kudin ta account asiya maka komi adubai aturo maka su ko kuwa?


Yace "ok inhakan kk so ai sai ayi tunda akwai sauran time ba sati biyu bikin ya rage ba?


Tace "eh mana ko kana manta lissafine ?


Yace "inafa. kishirya kawai muje tare dake kizabi komai da kanki zaifi


Tayi tsalle harda dan fadawa kirjinsa tana bugawa na sigar shagwaba tana cewa " wow! yayana amma naji dadi i love you


Yace "i love you too my wife.


Ai da gudu tayi gun momy don ta kai mata rahoton yanda abin yakasance


Momy ta jinjina mata tace "aikoda asiri yai tasiri to kema kin taka rawar gani diyar arxiki inaso ma kice masa kinason kayan furnitures a dubai din kisa yasai miki komi har electronics


Tayi dariya "haka za,ai momyna.






<><><><><><><><>><>


Kwana daya,kwana biyu Aminatu taji dr ma,aruf shiru baikirata ba bakuma sako ita takikkira no answer ta tura masa sakwanni shiru ba reply


Abin yaita damunta gashi takasa gayawa mama dan itanma saita shiga damuwar


Saida aka kwana biyar ta kebe da murjanatu take sanarta


Aka ta dora hannu tamkar anyi rasuwa tace " nashiga uku ni murjanatu shine kikai shiru har wadannan kwanakin bakixo munje nemansa ba.


"To murja ina zamu je nemansa nida ko gun aikinsa bantaba xuwaba bankuma taba tambayarsa asibitin dayake aikin ba




Murja ta harareta tace
"Amma aike kam kincika mashiririciya walh danice har gidan iyayansa saina gano walh bansan irinkiba aminatu


Amina tayi shiru tace "banajin qalau murja jikina nabani akwai wata akasa nikam Allah dai yasa ba hanashi aurena akaiba dako ancuceni dan ayanzu xuciyata tacika da qaunarsa babu gurbin wani zanshiga matuqar damuwa i. Narasashi gashi yaxame mana bango yarufa mana aairi takoina yaimin sabo da kudi ta yanda xan shiga wani hali i aka samu akaai dan Allah murja kisamo mafita


Aminat takalleta da jan idonta dake shirin kawo ruwa tace "fadi meye mafitar murja.


Murjanatu tace "mafita dayace jal mukoma gun mallam yaduba mana lamarin.


Aminatu tace " murja inafa tsoron... "tsoron abu daya yakamata kiji shine talauci wanda annabin mu da kansa yanemi tsari dashi kinga kuwa inhar kk shirya xama dashi na kud da kud saiki zauna karkije gun mallam.


Aminatu da xuciyarta takarye shedan yakawo mata ziyara tace "to yanxu ya xa,ai banda kudi ahannuna dayawa.


" inbabu kudi amina ai akwai kayan kudi kifito da atamfofi kamar biyu ko uku muje musaida akasuwa muje gun me zafi donkinsan da zafi zafi akan bugi karfe gun na yadakwari xamu koma sbd na yadda da aikinsa don talaka ma bai nufarsa aikinsa akwai kyau zakuma ki fada da bakinki.




Amina ta amince take tunda bataga amfanin komiba atare da ita inbabu Doctor ma,aruf.....








*Ikon Allah sai kallo muje xuwa fans*






*Auntyn S&S*πŸ’˜πŸ‘ŒπŸΌ *and Fresh Ummiey Xeey*πŸ’‹πŸ’‹
[7/27, 6:28 PM] FRESH UMMIEY XEEY: ♦ ♦ ♦ ♦
πŸŽ— πŸŽ— πŸŽ— πŸŽ—
*'YAR MAKAFI...*
♦ ♦ ♦ ♦
πŸŽ— πŸŽ— πŸŽ— πŸŽ—




```written by.....```
*FRESH Uβ“‚MIEY XEEY*
Da
*NABILANCY LUVπŸ’˜*




*β™»REAL EXCLUSIVE WRITER'S FORUM*

_Shout out to all our fans....munajin dadin yanda kuke comments, Wannan page din Nakune....We love you Irin Sosai dinnan domin da bazarku muke taka rawa... *#OnE LoVe😍❀*_ Enjoy reading😘




*PAGE 60_65*


Anyi biki nakece raini tundaga ranar kamu har ranar yini gidan momy acike yake dankam


Mahaifan lubna ma nan sukazo akayi komi ckn mutumci da bajinta don mahaifinta me haline yayi kuma rawar gani wajen siyan kayan furnitures masu tsada baiyi la,akari da wai Dadyn Ma,aruf yasiya mata komiba


Kayan gara kuwa motar akori kura aka ciko dasu shinkafa manyan buhuna goma sha biyu samovita da kalwin vita da farar shinkafa ta tuwa buhuba sha bibbiyu
ga pastocin mai na fari da ja
sai bangaren maggi kaloli harda buhun sugar uku manya dana gishiri


Sai bushashshen kifi dasu tumatirin gwangwani kai duk abinda suka san zata nema sunyi kokarin sako mata dashi donta wuce gori wanda kuma inzata shekara sunaci tana kyautar dasu bazasu kare da wuriba


Ango sai rawar jiki yake da bazazawa yana narkar da nerarsa kawayen amarya ma su biyar yaiwa anko ita tasashi kuma dole yayin bai isa ya musaba


Ankai amarya da kwana biyu mahaifiyarta ta koma gida dama shi babanta ana daura aure aranar yajuya sbd yanada meetting don haka dole akai ms uxuri ya wuce


Ankai amarya gidan Angonta wanda ke karkasara gidane flat me kyau


Sati guda ana lula soyayya ko futa kofar gida baya sonyi


Hatta gun aiki ma saida yacika sati biyu hutun daya dauka yakare kana suka ganshi


Dr lurwan a ckn mamakin abokinsa yake domin harya fara zargin ma ko wata qullalliya aka hadowa ma,aruf shiyasa yake susuacewa in lubna takirawoshi


Duk aikin dayake saiya bari yayi nata uzurin wani xubinma kiransa xatayi tace dashi ita dai gaskiya tagaji da zaman ckn gidan ita kadai yadawo haka ko kuma ta aikashi wani gurun donyi mata siyayya


Lamarin na lubna yabaiwa lurwan mamaki sbd yasan inhar dai ba abinda yake zataba to babu abinda zaisa abokinsa yaringa bin abinda tace ckn rawar jiki da tsoro karara atare dashi don basuyi haka da Zainab matar saba


Dr lurwan yasha alwashin saiya taimakawa abokinsa zaisa ayi masa saukar karatun qur,ani inma da wani abun Allah yakadarsa yadawo dai dai


Domin tausan abokinsa yakeyi kuma yana tausayim aminatu da abokin nasa ya goge shafinta arayuwarsa ji yake inama bai dade da aureba dayaje ya aureta don aminar tanada kyawawan halaye da za,a so


Sau daya sukaje gidan momy tunda sukai aure shima da darene kuma wajen tara na dare suna xuwa da minti goma tabashi umarnin su tashi su koma gida


Asannan dady yayi tafiya lokoja


Momy bata damuba bata kuma sa abin arai ba saida taringa kiransa akan zaauyi wata muhimmiyar magana


Yaki zuwa yaita jirgata kan zaizo to abin yai mata ciwo sosai arai saima da ya furta mata cewar ta tambayi lubna in ta amince da xuwansa saiyaxo inya taso daga aiki


Mamakine yakashe momyn bata san ma sa,a taci ya daga kirantaba don yana gun aiki amma in a gidane baya daga wayar kowa saida izininta




Watansu guda da Aure tazo musu har ckn gidan da wata safiya ta lahadi


Lubna na falo tana shan tea sai ganin momy tayi kamar ancillota bagatatan


Takurawa momy idanu da bacin rai afuskarta


Haka itama momyn ranta abace tashigo gidan


Lubna takalleta sama da kasa batace uffan ba


Da momy taga lubna batada niyyar gaidata balle hartabata maxauni saita zauna kan kujera ta dubi lubnan tace


"Ke tsagera rasai nazo ganin d'ana ne har gdnsa domin bansan nufin kiba nahanashi xuwa gun uwar.


Lubna ta dire kofin shayi makira batace uffan ba saita mike tahaye sama don kiran ma,aruf din


Tare suka sauko falon jallabiya ce ajikinsa


Jikinsa yabashi wani abun duk saiya tsorata da ganim yanayin momyn nasa gashi kuma lubna tayi masa jan kunne Adaki




Har kasa yagaida momynsa kansa akasa


Ta kare masa kallo taga ya canza tamkar ba ma,aruf dintaba


Ya rame yayi duhu sai tausayinsa yakamata fadan dataxo tayi masa saita fasa ckn rage murya tace dashi "ma,aruf meyasa bakason daga wayata kuma meye dalilin dayasa kadaina xuwa inda nake kacanxani kenan ko yaya ?




Kansa akasa yahau girgixa kansa


Lubna dake tsaye akansa tace " kayi shiru bata amsa mana koka manta abinda nace maka?
ya dago da kansa cikin bin umarninta yace "kiyi hkr momy ba canxaki nayiba kawai dai Lubna ce bata amince da fitata koina ba shiyasa dan Allah kiyi hkr zan gyara intabani umarnin ingyara din...yi shiru haka! Lubna tace dashi


Aiko ckn rawar jiki yakame bakinsa tsit baisake cewa uffanba


Ikon Allah yau momy taga abinda yafi karfinta




Lubna ta dubi momy tace
"To kingani ganin idonki kuma kinji da kunnenki dan haka sai a adauke kafa
Adaina mana zarya inko ba hakaba zakiga abinda zai faru agabanki ato




Yau momy taga tsiya da wasali za,a rabata da danta


Ta nuna lubna "ke fitsararriya butulu wacce batasan arxikiba har nixaki dubi idona ki gayamin haka kinmanta ranar danai mk aryuwa to ko inhaka zamuyi dake to daidai nake dake ni warkice dai dai kugun kowa domin niba uwar banxa bace kuma baxan lamunci kina wahalar min da dana ba akan kallagaggen aurenki mara amfani,




Lubna ta mike afusace tace " saurara momy nifa ba...kau!kau! Karar marin da momy tayiwa lubna ne yafirgitani domin saida *Ummiey Xeey* ta tsorata ta futa afirgice daga falon _LOL_


Ma,aruf ma ya dago da saurinsa yakai kallonsa ga lubna data rike kuncinta takasa magana dan takaici tunda ta dade rabon da ayi mata wannan marin


lubna takalli ma,aruf "me kake azaune da baxaka tashi kadaukarmin mataki ba kana ganin cin zarafinfa da akayimin shine kayi shiru ko. Tahau kuka makira


Ya rikice yarasa tacewa yace "am...kin...san... dai uwatace babu abinda zan iya lubna kiyi hkr.


Yajuya yadubi momy yace " momy agaskiya wannan ba adalci bane azohargida adaki mace akan tafadi gaskiya...

momy tace toko zaka rama matane ?


Dr ma,aruf yakasa cewa uffan kansa na kasa


hannu Lubna tadora akai ta kwalla ihu tana gunsheke kamar an aiko mata da sakon mutuwa


Momy tace " makira kiyi kukan jiniba karewa walh ke baki isa ki hanani ganin dana ba balle kishiga tsakaninmu kuma kisani zanyi maganinki saina karya mugun nufinki akan abin.




Tana gama fadin haka ta fuce fuuiuuu




Yajanyo lubnar ajikinsa yana rarrashi yana fadin


" kiyi shiru kada kisaka nima nayi kukan matata walh naji wannan mari har raina kuma kinsan mahaifiya tafi gaban komi ba


Ta tureshi tana fadin "nidai kayi wani abun akai kokuma ayau ba sai gobeba nabar maka gidanka don baxan yardaba gara nakoma gaban iyayena da in xauna wata can tana dukana


Yaji ciwon kalmar data fada wai wata can! Amma

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login