Showing 27001 words to 30000 words out of 82053 words

Chapter 10 - Ni Da Shugaban Kasa Complete Book Reefat Yahya .txt

10 Jan 2025

4866

nasa da shi wani murmushi ne ya subuce a fuskarsa
"My stubborn first lady! Ya kike"


Murmushi tayi da jin sunan stubborn ta gane abunda yake nufi


"Am sorry ur excellency nayi tafiya ba tare da na sanar maka ba"


"Is ok! Zaki iya yin duk abinda kike so as of now b4 ki shigo gidana"


"Don't worry a gidanka ma abunda naga dama zanyi cos am d first lady"
maganar ya sashi dariya sosai yace


"Well..we shall c! Anyway dama ina son ganinki ne saboda ina son sanin programs naki da kuma amount da kike bukata"


"Ur excellency ka kwantar da hankalinka bana bukatar komi iyayena xasu min idan ma akwai bukatar hakan"


"Nasan da haka but is my duty ..anyway zan tura miki 2mil kiyi shopping idan akwai bai isa ba let me know"


"๐Ÿ˜ณ2wat? No! No! Me zanyi da 2milion? Walima CE zanyi fah n olredy iyayena sun riga sun tanada komi na walimar so no need pls"


"Bana son jayayya sai anjima"
Nan ya katse waya shuairat ta kurawa wayar ido tana nanatawa 2mil ? Hmmm lallai ma ai wannan almubazzaranci ne.mr president kuwa ya tsinci kansa ckn wani farin ciki haka kawai yana murmushi yana lumshe ido daga nan ya kira bash ya shaida masa yana bukatar account number din shuairat.




***********\\
Jirgin yamma Suka bi sai gasu nan a Abj shuairat ta kara haske fatar jikinta ta murje tayi kyau sosai duk Wanda ya daga ido ya kalleta dole ya kara kallonta a karo na biyu. Bash ne yazo daukansu ita da anti mairo da diyarta Sadiya wacce take saar shuairat daga nan Suka kama hanyar gida .
Gidansu a cike yake makil da jamaa babu masaka tsinke saboda saura 4days daurin auren shuairat , bangaren shukrah ta shiga a yayinda haj mairo ta wuce gun aminiyar tata ga danginsu nan birjik mutanen Adamawa kyawawa dasu falon shukrah a cike makil da jamaa ta sa kai tare da sallama shewa Suka fara yi wata ya'r kawun shuairat me suna Ummi ta tashi Suka rungumi juna da shuairat se ihu suke sai ga shukrah ma ta fito ta Ruga a guje Suka rungumi juna ta kalli shuairat tayi wani guntun dariya tace


"Gaskiya ne mata a gidan Dr Suleiman Muhammad first ladyn Nigeria da kanta, kasar ta kusa ta dawo hannunmu sai yanda muka juya ta"
Aikuwa sauran yan matan Suka fara shewa
"Aiyuriri ...mata a gidan shugabankasa Allah ya bar mana ke"
Dakyar shuairat ta samu ta shige dakin yayanta ita da shukrah da Ummi da kuma Sadiya.shukrah ta kawo musu lafiyayyen abinci ita da Sadiya Suka ci sukayi nak sannan aka baje a gado aka fara xuba shukrah tace


"Bestie kawaye nawa kika zaba"


"Ummi da Sadiya da maimuna ya'r anti luba sai kuma Hafsat mubi"


"Ok! Dama mr President ne ya turo yayanki yazo ya tambaya kuma tym din layinki baya shiga""


"Ok na kashe wayar ne tym da zamu tashi"


" mr President fah yana ji dake yarinya ! Kinga kalan zirga -zirgan da yan gidansa suke?


"Allah ko"
"Ehh ..mana wllhi ki rike tsohon nan da kyau don na lura yana sonki sosai"
Gaba daya Suka kwace da dariya Ummi tace
"Wa ya gaya muku shi tsoho ne? He is just 40 somtin ne fah "
Sadiya tace


"Gaskiya kam! Kimanta da zancen wani tsoho ki fito ki nuna masa so zalla Ku zauna lfy ya fiye miki wllhi, kuma kinga yana da wata shu'umar ya' mai shgen girman kai kada ki kuskura ki bari ta rainaki wllhi"
Shuairat tayi murmushi tace


"_ina nake da lokacin ta"
Mama CE tayi sallama a bakin kofar dakin shuairat ta ruga a guje ta bude ta fada a jikinta tana dariya


"Mama na I miss u"
"Ba wani u miss me bayan kinzo kinyi zamanki a nan baki nemi gani na bah"


"Wllhi Bahaka bane! Naga mutane sunyi yawa ne"
Daga nan tabi bayan Maman nata sukayi ckn gida.




Love u my fans๐Ÿ˜˜๐Ÿ˜˜
[2/21, 2:39 PM] Reefat: ๐Ÿ’žNI DA SHUGABAN KASA๐Ÿ’ž
*43*
By *Reefat yahya*




Karfe 4pm harabar city garden ya cika makil da manyan motoci kala2 idan ka duba can ciki bangaren da akayi decoration kuwa xaka bude baki ne galala tsantsan haduwar filin nikam xan iya cewa tunda nake ban taba ganin hadadden decoration irin haka ba๐Ÿ˜œ๐Ÿ˜œ๐Ÿ˜œ dama ansan city garden waje ne mai kyau kuma babu hayaniya se kukan tsuntsaye ga kuma flowers masu kyaun gaske anyi arranging kujeru kowane table kujeru hudu na zagaye dashi an rufesu da kyalle masu kyau colors daban2 wato multi color kenan haka nan bangaren da amarya zata zauna tare da kawayenta ma multi color ne abun de sai Wanda ya gani.
Idan ka duba kujerun sun cika da jamaa dangin mr President yan uwan marigayiya matarsa zainab dangin Maman shuairat da kuma dangin babanta ko ina dai manyan mata ne ansha ado na kece raini ga yan Adamawa kyawawa sun kara haska wajen both dangin ango da na amarya duka fulanin Adamawa ne idan kaga mummuna dai yan ganyan sodi ne๐Ÿ˜œ๐Ÿ˜œ a dayan bangaren kuwa invited guest ne ga matan ~gidan gyara~ ~Nisaul jannah~ ~professional writters~ ~Hausa novel grp~ ~dangin juna~ ~qasaitattun mata~ da dai sauransu.idan ka duba wani bangaren kuwa *adda bena*CE da *m jabo* *pherty* *Maman shakur* *khaleesat haidar* *miemie bee* *Ummi Aysha* da sauran online writers nima a can na xauna ina watsa rubutu na. Yan gidan TV radio da news papers duk sun hallara ana daukan live a kowane tashar TV idan ka kunna xaa hasko maka walimar Aysha (shuairat) bello matar mr President๐Ÿ˜Š, nayi rubutu har na gaji sai na taba miemie nace "amarya baxata zo bane" ta watsa min harara tace "tsiyata dake kenan rashin hakuri"๐Ÿ˜ daga nan naja bakina nayi shuru wani dadaddan qamshi ne ya buga hanci na ina daga kai na hango shuairat tare da tawagarta๐Ÿ˜ฑ๐Ÿ˜ฑ๐Ÿ˜ฑ
Mutuwar xaune nayi *halamcy* CE ta saka hannu ta tare min baki na Wanda saura kiris ya fada kasa...hmmm kawai na ajiye Biro na nace baxan iya siffanta irin wannan kyawun bah sai Ku jira *afrah* idan ta gama da jumaiya se ta siffanta muku kyaun da shuairat tayi.๐Ÿ˜Š๐Ÿ˜Š๐Ÿ˜ŠAmarya da kawayenta Suka sauna a filin da aka tanada musu nan kuwa yan jarida Suka fara daukansu hoto wal...wal hasken kamera kawai nake gani sai kuma aka bude taro da adua nan malama Maryam ta fara gabatar da waazi akan hakkin aure da rayuwar aure a musulunci.haka aka cigaba da taron masu video recording nayi masu daukan hoto nayi ga yan jarida iri2 ga reportrs din tambari magazine ga JF ma sun tura Mahmud Wanda kansa me kallon kasa yana jin wani radadi har ckn ransa .Karfe 6pm aka raba souvenirs iri2 har da kayan makeups a ciki abinci kuwa dama table by table aka raba daga nan akayi adua sannan kowa ya fara shirin komawa gida a yayinda wasu sukaje daukan pix tare da amarya dakyar ta samu hanya wannan ma don bodyguards ne.






๐Ÿ˜˜๐Ÿ˜˜๐Ÿ˜˜
[2/21, 2:39 PM] Reefat: ๐Ÿ’žNI DA SHUGABAN KASA๐Ÿ’ž
*44*
By *Reefat yahya*


Yau aka daura auren Ayshat bello maiha tare da Alh Suleiman Muhammad mayo ( PhD) akan sadaki naira 100k jamaa da dama Suka halarci daurin auren manyan kusocin gwamnati tare da manyan sarakuna ta kasashe daban-daban ga mutane dai talaka da masu arziki , yan jarida suna nan birjik an daura aure lfy aka watse daga nan villa Suka wuce akayi hadadden reception kowa ya ci ya sha sannan aka watse ango de furkarsa na dauke da murmushi .


A can bangaren amarya kuwa ta sha kwalliya ckn wata hadaddiyar shadda masu kyau da tsada ga gwalagwalai carkaf a kunne da wuyarta tayi kyau tmkar a saceta a gudu tana zaune a bangaren shukrah tare da kawayenta.ta buga wani uban tagumi shukrah CE ta shugo tare da sallama
"Amarya bakya laifi ko kin kashe sultan lolz"


"Hmmm...lallai mah rufa min asiri kan a jiki"
"Tashi muje an tura camera man yazo ana ta daukar hotuna"


"Kuje Ku dauka nikam na gaji"


"Haba ranki shi Dade, kinsan gobe war haka fah ganinki sai da ticket ki tashi muje muyi last card pls"


"Mttsww...me wani na cewa last card sai kace mutuwa zanyi"
Su Ummi suna mata dariya haka Suka fita akayi ta daukan hotuna da yan uwa da abokan arziki.


Tun Karfe 5 shuairat ta shiga wanka tare da anti mairo har magrib suna ckn bayi shiru kawai kake ji na so zuwa in gano me ya sukeyi acan Amma ba dama haka na hakura na zuba ido.by 7 Suka fito amarya sai qamshi take tmkar anyi barin turare dakin mama Suka wuce ta saka wasu atamfa ya'r super mai uban kyau da tsada batayi wani makeup bah dakin babanta aka kaita ya mata nasiha sosai tAna kuka Suka koma dakin mama a can aka kawo mata dafaffiyar kaza ta sha hadi sosai dole ta cinyeshi Tass sabida anti mairo ta sata a gaba, mama CE ta shigo haj mairo tace
"Mutuniyar idan akwai abunda zaki gaya mata kiyi sauri cos ance by 8 zamu wuce da ita gidan mijin nata"


Mama ta sunkuyar da kai tace "ba komi duk abunda ya dace ki sanar da ita " daga nan ta tashi ta tafi haj mairo ta kara fesheta da turare sannan Suka wuce bangaren yayanta baya nan Mr president ya kirashi haka suka zauna ckn shiri by8 Suka ji tsayuwar motoci . duk yanda shuairat taso ganin mamanta don suyi sallama abun ya gagara firr mama taki fitowa haka Suka hakura yan raka amarya Suka shirya Suka fito shuairat kam se kuka take anti mairo na bata hakuri daga nan akayi mota da ita.
Motocine masu kyau se sheki sukeyi gasu nan birjik sai Wanda ka zaba daga nan Suka dau hanyar villa.
Bayan sun iso gidan aka wuce wani dankareren building upstairs ne mai kyau gaskiya bazan bata lokacina ina zayyana muku tsaruwar ginin bah kawai de kunsan gdn shugabankasa kam๐Ÿ˜€๐Ÿ˜€karshen kyawu kenan. Yan rakiyar amarya sun zaga building din ko ina suna ta yabawa , an nuna musu dakunan daga nan anti mairo ta sallami kowa ya rage daga ita sai kawayen amarya da wata yar mama se kuma kanwar baban su shuairat. Dangin ango sun shigo wasu mata kyawawa su 6 Suka shigo musu maraba tare da ajiye musu abinci mai rai da lfy sannan Suka tafi. Kawayenta daki daban aka ware musu ita amaryar kuwa da anti mairo zata kwana, bayan sunyi shirin kwanciya Karfe 11pm anti mairo ta ajiye shuairat ta fara mata nasiha..


"Baby kiyi hkri bansan ko kina son mijinki koma yaya ne ki daure ki fara sonshi ki koyawa kanki yanda zaki so shi , haka nan shima ki koya masa sonki ki dasa sonki a ckn zuciyarsa Ku zauna lfy.yi nayi bari na bari kuyi hkri da juna wannan shine zaman aure, bauta ne ya kawoki ba wani Abu ba aljannarki kika zo nema kiyi kokari ki kasance mai faranta ran mijinki.ki zauna lfy da kowa ki mutunta kowa nashi ki daraja iyayensa ki girmamasu ki kula da dukiyarsa da ya'yansa, fada da umaima ba naki bane ki kame girmanki kada raini ya shiga tsakaninku...haka dai anti mairo ta cigaba da mata nasiha masu ratsa jiki daga karshe Suka kwanta.




๐Ÿ˜๐Ÿ˜๐Ÿ˜lov u all
[2/21, 2:39 PM] Reefat: ๐Ÿ’žNI DA SHUGABAN KASA๐Ÿ’ž
*45*
By *Reefat yahya*




Da misalin Karfe 9 na safe masu aiki sun gama gyara komai na gidan sai qamshin air freshener ke tashi an jera abinci kala-kala a dinning table.building din dakuna 4 a sama da babban falo a tsakiya da dinning table mai kujeru6 sai kuma dakuna 3 a kasa da kitchen da kuma dinning mai kujeru 10 ga wani tangamemen falo da kujeru duma2 har set 4 kai kayan more rayuwa dai an narkasu a wanga falon.
Shuairat tayi wanka tayi ado ckn wani uban leshi Wanda zai kai 100k golden n lemon green da milk color ta saka yan kunnen gold mai tsadan gaske tayi kyau sosai tana tsaye a gaban dressing mirror tana kallon kanta yanda ta chanza tayi kyau sosai, anti mairo ta shigo dakin itama ckn uban kwalliyarta tana murmushi tace
"Wow my baby is looking gorgeous kinyi kyau sosai I wish Mr president zai ganki yanzun nan"


"Tnx anti" ta fada tana murmushi anti mairo ta rike hannunta Suka bar dakin sai kuma ga sauran yan uwan nata sun fito kowacce ckn ado na alfarma tare da kawayenta anti mairo na gaba tana rike da hannun shuairat Suka fito sai zuba gaisuwa ake musu wani Dan building Suka nufa me karen kyau .
Sun shigo tare da sallama wani makeken falo ne a cike makil da jamaa mata zalla gasu nan birjik kowacce tasha ado tana ji da kanta ckn faraa aka karbesu daga nan aka fara gaisuwa.


Bayan kowa ya nitsu anti mairo ta fara magana
"Ga ya'rmu nan mun kawo muku sai Ku riketa da amana idan tayi abunda ba dai2 bah a nusar da ita ko kuma a sanar damu saboda karama ce , Allah ya basu zaman lfy da zuria dayyiba"


Gaba daya falon aka amsa da ameen .sai ynxu na lura da wata dattijuwa mai kyaun gaske kamarsu daya da Mr president tunda aka shigo da shuairat se murmushi take a hnkli ta fara magana


"Insha Allahu zamu riketa hannu2 Allah ya basu zaman lfy da ya'ya nagari"
"Ameen" aka sake amsawa daga nan aka kai shuairat kusa da wannan matar Suka gaisa ta rike hannun shuairat cike da so tace "ya'ta Allah ya miki albarka kiyi hkri nasan zaku zauna lfy insha Allah "


Bayan wani lokaci kowacce tana Dan tufa albarkacin bakinta tare da musu fatan alheri daga nan aka fara daukansu hotuna sai kuma kyaututtukan da shuairat ta samu na ban mamaki wato turamen zani ne da lesuna sai kuma kdade mai dumbin yawa kai sunga abun arzki kam daga karshe Suka koma bangaren ta.kowa yana yabawa dangin Mr president da irin karamcin su.


Wani bodyguard ne ya shigo ya sanar dasu cewa Mr president na son ganin shuairat tayi shiru bata CE komai bah anti mairo CE ta jawota xuwa daki ta kara fesa mata turarurruka iri2 sannan ta kara powder da lipstick tace mata
"Saura kije kina wani nokewa , feel free mijinki ne"
Murmushi kawai shuairat tayi tana mamaki halaye irin na anti mairo daga nan ta sauka zuwa kasa inda bodyguard din yake jiranta daga nan Suka wuce ckn mota ya kaita bangaren Mr president.
Sau daya ta taba zuwa amma yau taga komai ya canza mata an sake fenti da furniture's da komi a bakin kofa bodyguard din ya tsaya ta karasa.
Bata sameshi a falon farko bah don haka ta wuce personal falonsa ta shigo tare da sallama yana zaune ckn manyan kaya yayi kyau sosai ko don ta kwana2 bata ganshi bane oho ya amsa ba tare da ya daga fuskarsa bah yana danna waya da alama wani yake son kira ta nemi waje ta zauna suna fuskantar juna. Shiru sukayi sai kuma ta tuna cewa ynxu itace kasa dashi nan kuwa a hnkli ta furta


"Ina kwana ur xcelency"
Wani kayataccen murmushi ya sakar mata duk da cewa baya kallonta sannan ya amsa ckn wani salon ji da kai


"My first lady kin tashi lfy"
"Lfy alhamdulillh"
"Hw was ur nite ya bakunta"


"Lfy kalau"
"Daz grt, dama na kiraki ne ina son jin nawa zaa sallami frenz naki"
Shiru kake ji ta rasa me zata gaya masa yaji shirun yayi yawa don haka ya daga ido ๐Ÿ˜ณ๐Ÿ˜ณ๐Ÿ˜ณ masha Allah haka ya furta a ckn zuciyarsa dama yarinyar nan haka take da kyau? Wow..she luks soo...btiful" carab Suka hada ido a dai dai lokacinda shuairat ta daga kanta , kowannensu yayi saurin dauke kai zuciyoyinsu ne ke harbawa.Mr president ya daure yace


"Kinyi shiru"
"Uhmm...gskiya nima bansani bah just give dem...


"No first lady! I hate dat word "bansani bah" ki gayamin pls"
Nan ma tayi shiru sai kuma ta tashi ya bita da ido har ta kai bakin kofa yace
"Ina zakije kuma muna magana"


"Uhm...zanje gun anti mairo ne"


"Zakije ki tambayeta nawa ya dace ?
Murmushi yayi yana tunani shi kadai cewa lallai akwai yaranta a tattare da ita
"Ok dawo ki zauna tunda baki sani bah lemmi tink on my own" ba gardama ta koma ta zauna yana danna waya can ya kara a kunne yace
"Ka tura sakon da na baka jiya ?
Ok yes ka hada duka ka basu a ckn gida "
Daga nan ya kashe wayar ya maida kallonsa gareta sun kurawa juna ido can shuairat ta kauda fuskarta yana Murmushi sannan ya fara magana


"Aysha ynxu idan aka baki mukamin first lady haka zaki dinga yi?
Ta daga kai ckn rashin fahimta yace


"Yes! Wat I min is dai komi sai kin tambaya ? Bazakiyi on ur own bah?
Ta zumbura baki tace


"Ni...ni nace a bani first lady ne dama"
A hnkli ya taka xuwa gabanta ya sunguna idanunsa a kanta suna fuskntar juna shuairat ta sunkuyar da kai tana wasa da warwaronta yasa hannu ya daga habarta Suka kurawa juna ido yace


" ke matata CE dole zaki koyi yanda zaki gudanar da wasu harkokin on ur own , u have to fight Aysha"
Bash ne tare da wani bodyguard Suka shigo tare da sallama ganin halin da Suka tarar da ogan nasu a ciki ne yasa Suka bar wajen shuairat kuwa kunyane ya kamata haka nan Mr president ma nan da nan ya tashi ya koma kujerar da yake da ya zauna ya dannawa bash kira a waya Suka shigo Suka sanar dashi cewa yayi baki daga England nan ya tashi Suka fita tare shuairat kuwa bodyguard Suka rakata ta koma bangaren ta.






๐Ÿ˜๐Ÿ˜๐Ÿ˜๐Ÿ‘๐Ÿผ๐Ÿ˜˜lov u all
[2/21, 2:39 PM] Reefat: ๐Ÿ’žNI DA SHUGABAN KASA๐Ÿ’ž
*46*
By *Reefat yahya*




Ta shigo bangarenta kawayenta suna mata tsiya Hafsat tace
"Ohhh shuairat an kasa hakuri a jira mu koma mana"
Ummi tayi dariya tace


"Gane min hanya dai da ana nokewa wai tsoho zaa aura ba zancen love gashi nan tun baaje ko ina bah an fara lumewa"
Suka fashe da dariya Suka shewa anti mairo ta shigo tana dariya tace


"Rabu dasu baby nah love kam kowa ma yana yi sai Wanda bai samu bah , Ku kuwa Ku tashi Ku tattara mu bar musu gida ynxun nan"


Suna dariya se kuma Suka hau godiya abun arzikin da Mr president ya aiko musu kowacce an bata kaya lace super da kuma Holland se kudi 120k shuairat kam mamaki ne karara a fuskarta sai kuma ta

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login