Showing 63001 words to 66000 words out of 82053 words

Chapter 22 - Ni Da Shugaban Kasa Complete Book Reefat Yahya .txt

10 Jan 2025

4847

nasa da niyyar guduwa ya cafke hannunta sannan ya tashi tsaye yana rike da hannunta Suka wuce falo a kasan carpet Suka xauna suna mai fuskantar juna
"Na tsorata ki koh?...sorry bazan barki bah har abada muna tare insha Allah"
Ckn jin kunya ta rufe fuakarta yasa hannu ya cire yana kallonta ckn so da kulawa yace


"Plss..umaima ki amince da soyayyata wllhi ina kaunarki pls ki yarda dani "
Bata ce komai bah ya daga habarta yana mata wani kallon sace xuciya😜 ya wani marairaice tamkar xeyi kuka yace


"Pls baby Nah...don Allah kiyi accepting dina don Allah..
Nan ma shiru batayi magana ya sake make kafada yace
"Plss...don Allah fa nace"
Bata San lokacin da ta fara dariya bah tace
"Kai uncle bash.. Kamar wani karamin yaro "
"Nidai ki amince da soyayyata pls"
"Ok fine...i'll tink abt it"
"Haba baby Nah..me abun tunani a ciki , kin sanni kinsan iyayena da halayena me abun tunani a cki"
"Umm..I know but just give me somtym "
"Ah-ahh nikam bana so ..ynxu xaa bani amsata if not kuka zanyi"
"Haba uncle bash..
"Haba baby...
Yana kwaikwayon abunda ta fada nan ta fara dariya ya kura mata ido sosai yake jin sonta na bin duk ilahirin jikinsa ya girgiza kai yace


"Allah..ameen"
"Mene uncle..
"Adua nayi ina rokon Allah a ckn xuci"
"Hmm..aduar ma sirri ce"
"Ehhh..bana son kowa ya ji aduar tawa se mala'ku kawai da kuma ubangiji na"
"Uhmm..yayi maka kyau"
"Umaima Allah kina da kyau sosai"
"Tnx.."
"Ba tanx xaki fada bah.. Kice ina sonka my love"
Dariya take haka suka kasance duk nacin bash umaima taki nuna masa cewa ta amince da soyayyarsa.


Da yamma kowa ya dau wanka banda jankim wacce take gun aikinta yaukam har matar Chinese president tare Suka fita sunje yawo sun zagaya wurare da dama tana nuna musu gidajen tarihi mr president yana manne da salman a jikinsa duk inda sukaje hannunsa na sakale da hannun shuairat sultan da waleed kuwa suna makale da bash sun hanashi sakewa da umaima ita kuwa dariya take masa duk sanda Suka hada ido gwalo take masa ya cika yayi famm...se bayan isha Suka koma gida a gajiye.
Kowa ya wuce dakinsa sultan da waleed kam bacci Suka fara yi tun a ckn mota dama sun ci abinci a restaurant don haka daki kawai bash ya kaisu Suka cigaba da baccin da suke. Umaima tayi wanka ta shirya ckn kananan kaya tea kawai take bukata don haka ta fito xuwa dinning table ta xuba ruwan xafi da Lipton ta saka Zuma instead of sugar..earpiece ne a kunnenta tana jin wakar *tum hi ho*na ~ashique~ ..tana matukar son wakar kamar Reefat😍😍wakar na sanyaya mata xuciya yana sata manta duk wata damuwar da take cki..a hnkli take sipping black tea nata ckn kwanciyar hnkli bata Ankara bah taji ana bin wakar ta juya Suka hada ido da bash ya cire mata earpiece na kunne 1 yana sauraron wakar yana bi ..murmushi yasakar mata yana daga gira umaima tayi saurin dauke kanta yasa bakinsa dai2* kunnenta yana bin wakar inda ake cewa
~zindagee abhi tum hi ho~ wani irin mutuwar jiki umaima take ji gaba daya jikinta ya mata nauyi tana kallon kasa yasa hannu ya daga fuskar tata ya kanne mata ido daya yace


"Ko zamuyi miming na wakar ne"
Ta kasa cewa komai ya hura mata iska a ido umaima ta tashi saye tace


"Me haka...pls bana so" ta juya tana tafiya ya rike mata hannu ta tsaya cak!
Yasa bakinsa ya sumbaci hannun tare da cewa


"I Lov u my princess"
Da gudu umaima ta wuce zuwa dakinta don bash yana nemar xautar da ita...dama haka ya iya soyayya? Ta tuna muryarsa a lokacin da yake mata waka ...wow...tamkar shi yayi wakan ga husky voice dinsa 😍😍😍
"Oh God he is so....romantic I Lov him"
ta fada tare da rungume pillow tana murmushi ita kadai kamar wata xautacciya...qamshin turarensa ya gauraye dakin tana faman lumshe ido aikuwa tana budewa carab!! Idanunta sun fada ckn nasa wani kunya ne ya rufe ta nan ta cusa fuskarta ckn filo...murmushi yayi yace


"Don't worry banji abunda kika fada bah..dama phn naki kika manta shine na kawo miki"
Daga nan ya juya yabar dakin yana murmushi.




******* Haka Rayuwa ta kasance sunyi 2weeks a hong Kong sannan Suka wuce Singapore....sunyi yawo sosai shuairat da mr president kam tamkar sabon ma'aurata soyayyar nasu ba'a magana haka nan bash yana nunawa umaima salon soyayarsa duk da cewa kunya ya hanata sakewa dashi Amma shi kam bai
Damu bah...
Yau suna xaune a falon hotel da Suka kama a can Singapore, mr president ya fara magana
"Umaima ina fatan baki manta da alkawarin mu bah...
Da Sauri ta daga kai tace
"Dad...alkawari kuma?
"Wateva..jiya daddy ya kirani yace suna jiran komawar mu cos iyayen yaron sun damu da xancen auren naku"
"Aure kuma dad? N wane yaro kake nufi dad"


"Dan abokin daddy..suna jiran komawar mu xasu kai kudin aure sabida dama can daddy ya basu ixinin hakan "


"Waat?....kudin aure? Shine bazaa tambayeni ko ina son sa bah"


"Will u keep quite n listen...ki saurareni da kyau aurenki dashi babu fashi babu Wanda ya isa ya hana se Allah"
Mr president ya fada ckn daga murya
Umaima ta fara kuka tace


"Wllhi ni bana sonsa sai dai idan gawata xaa kai gidan "


"Wateva...idan ta kama gawar taki xaa kai se a binneki a can gidan nasa aure ne anyi angama idan kika kawomin wargi kuma gobe zamu koma a daura auren muga karshen tsiya"
Ckn bacin rai mr president yayi wannan furucin daga nan ya tashi ya wuce dakinsa shuairat tabi bayansa bash kuwa suma ne kawai ya rage baiyi bah..Amma matukar raxana kam ya raxana don mutuwar xaune yayi ko motsi ya gagara umaima fuskarta ya jika da hawaye ta juya Suka hada ido dashi nan ta tashi ta ajiye masa wani lafiyayyen mari har wayata ta subuce ta fadi😱😱😱...




Toh me laifinsa a cki?
Hmmm...ya zasuyi?
Shikenan bash ya rasa princess😫😫😫😫


Muje xuwa...Lov u all😘
[2/21, 2:42 PM] Reefat: 💞NI DA SHUGABAN KASA💞
*85*
By *Reefat yahya*




Bash ya bude baki xeyi magana ta sake ajiye masa wani Marin tana kuka tana bugunsa ta zama tamkar wata xararriya tana cewa


"Duk laifinka ne..kai ka jawo min wannan bala'in bayan kasan cewa duk duniya babu Wanda nake so sama da kai, shikenan ..gashi ynxu xaa rabamu hankalinka ya kwanata koh"
Ta cigaba da kukanta tana kai masa duka dakyar ya samu ya rike hannayenta se kiciniyar kwacewa take daga nan ya rungumeta gamm...a jikinsa tana kuka ta kwantar da kanta a kirjinsa wani sanyi ne ya ratsa xuciyoyinsu yana shafa bayanta a hnkli alamar rarrashi ..baa dau wani tsawon lkci bah tayi shiru se ajiyar xuciya take.. Yakai bakinsa saitin kunnenta yace
"Am sorry...pls ki daina kuka I don't like it..yana dagamin hnkli"


Ckn wani murya mai ban tausayi tace
"But uncle bash kana gani anason a rabamu"
"Ki kwantar da hnklinki babu Wanda ya isa ya rabamu se Allah..idan Allah ya kaddara ke matatace babu Wanda xe hana hakan faru OK "..


Kai ta gyada masa haka ya cigaba da kwantar mata da hnkli ya rada mata "I Lov u*
A kunne se ynxu ta tuna yanayin da suke cki ..kunyane ya sa ta xame jikinta daga nasa tana rufe fuska yayi dariya yace
"Anaso ana nokewa..bayan kin wani lafe min a jiki tamkar mage yanxu xaki nuna wai kina jin kunya"
Ckn shagwaba ta tura baki tace
"Toh ba kai ka kwantar dani bah...ni nace maka ina so ne"
Dariya sosai yake yana tsokanarta tayi fushi ta wuce dakinta ta barsa a tsaye yana dariya.


**d next day bayan sun gama brk mr president bai fito ya karya bah yana can daki shuairat tana faman lallabashi batun auren umaima fir..yaki amincewa yace aure babu fashi dole ta hakura ta rabu dashi ..ya fito falo fuskar nan a tamke , yaran suna kallon cartoon bash yana danne2* a wayarsa chatin suke da masoyiyar tasa don tana daki bata fito bah bayan sun gaisa da mr president yace masa ya kula da yaran su xasu wuce Korea dashi da matarsa sai kuma salman..bash ya amsa masa ckn girmamawa.shuairat ce ta shiga dakin umaima tana kwance a gado tana chatin nan ta tashi xaune
"Mom sultan anguwa zaki ne irin wannan kwalliya haka tamkar mai shirin xuwa dinner "
Murmushi shuairat tayi tace
"Zamu wuce Korea shine naxo miki sallama"
"Aw...mijin nake fushi yake damu koh..babu damuwa Allah ya tsare hanya "
"Uhmm..rabu dashi xamuyi maganar insha Allah yayana xaki aura"
Ta tabe baki tace
"Hmmm..nidai na karaya, cos ban taba ganin dad yayi fushi irin haka bah..ko meyasa oho"
"Don't worry I'll handle him..bari muje Korea xamu daidaita lamarin"
"Allah yasa"
"Ameen...insha Allah xamuyi nasara ki kwantar da hankalinki ki tayamu da adua"
"OK tnx..n safe trip"
"Tank u..ki kula da kanki da kuma sultan n waleed"
"Ok..I'll "
Daga nan Suka rungume juna se kuma shuairat ta juya ta tafi.
Airport yaran Suka musu rakiya amma banda umaima daga can Suka hau jirgin xuwa *Seoul city of Korea* bash ya juya ya koma gida tare da waleed da sultan.


Da yamma Suka shirya ckn kananan kaya gwanin kyau wani filin shakatawa Suka je ..waleed da sultan na ckn cable car suna viewing wani mountain mai kyawun gaske umaima da bash kuma suna xaune a karkashin wata bishiya bash ya juya yana kallonta se murmusawa yake umaima tace


"Uncle bash kallon ya isa haka mana"
"Ina ruwanki.. Ke nake kallo?..mutum da matarsa"
"Ummm...Allah yasa"
"Kefa na lura Ke matsoraciya ce...I told u not to worry Amma kin kasa kwantar da hankalinki"
Umaima ta marairaice tace
"Allah uncle bash bana son rabuwa da kai"
"Mmm...shine baki taba cemin I Lov u bah"
ta sunkuyar da kai tana wasa da yatsun ta yayi murmushi yace
"Ba ga irinta nan bah..shiyasa shukrah take burgeni cos bata jin kunyata ko kadan"
Jin ya ambaci shukrah umaima ta hada rai se ynxu ta tuna cewa yana da wata a gida Ashe ba ita kadai bah..wani kishine ya turnuke ta , bash yana sane yayi maganar yana son ganin ko xataji haushi ya cigaba da cewa


"Kinga!.. Shawara xan baki ki daure ki rage wannan kunyan if not mijin nan naki na Lagos baxai...
Bata bari ya karasa ba ta jefeshi da wayar hannunta yana dariya nan ta tashi wai tayi fushi ta juya tana tafiya ckn axama ya dauki wayoyinsu yabi bayanta


"Haba umaima daga baki shawara kuma se ya xama fada"
Tsaki taja tare da cigaba da tafiyan da take ya Dora hannunsa a kafadarta tayi saurin ture hannun yasake mayarwa ta ture haka Suka cigaba da abu guda..yace


"Smile mana amaryar mutanen lag ..smile plss.."
Ta juya tana shirin kuka yace
"Ok sory sory...matar...mutanen lag "
A zatonta xai ce matar bash ne..nan kuwa tayo kansa da gudu yabar wajen tana binsa Suka fara guje2* gwanin shaawa wasu yan chinese suna daukarsu hotuna sai da umaima ta gaji ta fada kan wasu carpet grass mai kyau ..tana maida numfashi bash yaxo ya xauna a gefenta ta koma gefe ta kwanta fuskarta na kallon sama a hnkli take sauke numfashi.. Ya mirgino ya koma kusa da ita ya kura mata ido idanunta na kallon yanayin gajimaren dake sararin samaniya tana murmushi wani nishadi take ji bash kuwa ya shagala da kallonta se faman lumshe ido take dakyar ya iya furta mata
"I Lov u my bby gal...I want to spend d rest of my life wit u"
"I Lov u too"
Ckn mamaki ya juya Suka hada ido ta sakar masa wani kayataccen murmushi tace


"Yes of coz..I do Lov u wit all my hrt"
Nan ta fara mirginawa akan ciyayin tana murmushi haka nan shima yabi bayanta yace
"I Lov u my swt hrt"
Tace "I Lov u too..Darling"
"U are my hrt..
"U are my soul..
"U are my air..
"U are my water..😜
"U are my world..
"U are my Paradise..
"U are my...my
"U are my everything😊😊


Hmmmm..ni Reefat nace abun ba sauki...tohfah *romeo n Juliet*


Hmmm ko burin masoyan zai cika???
Muje zuwa...Lov u all
[2/21, 2:42 PM] Reefat: 💞NI DA SHUGABAN KASA💞
*86*
By *Reefat yahya*




Haka rayuwa ta kasance kwanaki na tafiya lokaci na shudewa mr president da shuairat sun share mako 2 a can *Seoul* soyayya kawai suke xubawa tamkar masoyan da Suka fito honey moon , a dayan bangaren ma hakan ta kasance tsakanin bash da umaima ..ko sau 1 bash bai nemi shukrah bah.
Shuairat tana hada musu kaya a ckn jakan da Suka taho dashi don jirgin yamma xasu bi xuwa hong Kong washe garin kuma xasu koma Nigeria. Mr president yana kwance da salman a saman kirjinsa shuairat ta juya tana kallonsu cke da so tace
"Yobo...
tsaki ya ja yace
"Na gaya miki bana son sunan nan amma baki jin magana koh"
Ta fara dariya dama neman tsokana ce ta cigaba da cewa
"Haba yobo...sunan akwai dadi fah"
"Mtsww..wane irin dadi ? Idan ana pronouncing kamar nayi amai wllhi.., ke kin wani dage mah kinsan meaning na sunan ne?


"Na sani mana..ba *honey* bah...haka naji suke kiran maxajensu"
"Toh ni bana so...pls gara ki kirani honey direct akan wani yobo...kamar sunan mene oho!
Dariya sosai shuairat take masa bayan ta gama ta dawo kusa dashi ta xauna hannu tasa a hnkli tana shafa sumar kansa tana masa tafiyar tsusa tace
"Swt hrt..magana xamuyi plss..
"Yes...go on"
"Ahmm..dama maganar auren umaima ne"
"Me ya faru "
"Pls swt hrt idan batason auren gara...
"Um um madam...gara ma kiyi shiru da abunda kike son fada..aurene babu fashi undrstn?
"Haba mana my man...kasan fah...
"Ayshata kiyi hakuri pls..kar maganar auren umaima ya jawo prblm tsakanina dake pls"
Shuairat ta tashi ckn bacin rai tace


"Shikenan tunda ni baka daukeni a bakin komai bah..kuma don kana ganin bani na haifeta daz y"
Daga nan ta juya ta koma falo..mr president ya runtse ido yace
"Na shiga 3 yazanyi da Aysha ta fahimci me nake nufi ne"
Kwantar da salman yayi a gadon yana masa murmushi yace
"Sorry son...ur mom is angry dole dad ya bada hakuri koh"
Yaron kamar yasan me uban nasa ya fada nan ya fara dariya mr president yasa kai ya fice xuwa falo ta jingina da kujera tana sheshshekar kuka😜😜kukan munafurci koh...hmmm.
Cike da tashin hnkli ya karisa kusa da ita ya jawota a jiki tana wani fusgewa ya kankameta sosai sannan ya fara magana


"Haba my lady kiyi hakuri pls...ynxu dan abunda na fada shine zakiyi fushi ki barni ..OK am rily sorry kiyi hakuri don Allah pls"
Bata kulashi bah ta cigaba da kuka gaba daya ta daga masa hankali ya cigaba da rarrashinta yana shafa kanta kamar wata karamar yarinya dakyar ta sagaita kuka tace
" ynxu ne nasan matsayina kuma...
Ya tare numfashinta da cewa
"Haba matata..ki daina irin wannan maganar pls I don't lyk it, ina son ki gane cewa bana son tilastawa umaima akan wannan auren but baxan faranta mata na bata ran mahaifina bah..daz y"
A hnkli ta daga kai tana kallonsa ckn mamaki tace


"Kana nufin cewa daddy ne ya hada auren?
Kai ya gyada tare da cewa
"Kin manta ranar da ya gaya mana wani abokinsa ne yake nemawa dansa auren?..shi daddy kai tsaye ya basu ixinin fitowa shiyasa nima bani da wani zabin "
Ta kwantar da kanta a kirjinsa a hnkli sannan tace


"Dama yaya bash ne ke son aurenta"
Wani murmushi mr president yayi yace
"At last de ya fito ya gaya mata yana sonta kenan"
"Ehh...dama kasan suna son juna ne?
"Hmmm..na dade da gane cewa umaima tana matukar kaunar yayanki ..don kuwa lokacin aurensa da shukrah har rashin lafiya umaima tayi duk ina sane da komai kawai na xuba ido ne naga karshen gudun ruwansu"
Shuairat ta gyara kwanciya tace
"Ynxu me mafita?
"Mafita guda daya ne..kiwa daddy magana idan ya amince fyn, kinga yafi jin maganar ki idan ni na tunkaresa wllhi nasan rai na sai ya baci"
"OK..Allah yasa ya amince"
"Ameen...don nima ina son farin ckin umaima kuma ko bayan raina nasan bash xe riketa da mutunci"
Haka Suka cigaba da hiransu kamar ba su Suka samu sabani bah...




********
Umaima tana kwance a kasan carpet din falonsu ita da waleed da sultan littafin kawa'idi ne a hannunta sultan yace
"Anty umaima na iya wannan fah..dama mom tana koyamin tun ina karamin yaro"
Dariya sosai umaima tayi sannan tace
"Iyye..su boy din mom an girma koh"
"Ehh mana...ynxu na kara girma baki ga na xama kato bah, next year xan kamo tsayinki "
"Lallai yaro ka rainani"
Waleed yace
"Anty maima..nima na girma koh"
Ta shafa kansa tace
"Yh..my swt hrt ya girma"
Sultan ya bata rai yace
"Meyasa ni bazaki cemin swt hrt bah"
Murmushi umaima take don kuwa sultan ya dago ta , waleed yana kama da mahaifinsa sosai shiyasa take son yaron tayi saurin cewa
"Bana son yawan surutu oya..mu cigaba da karatun"
Daga nan ta bude littafin tana karantawa sultan yana gaya mata fassarar idan yayi mistake ta gyara mishi ..tana mai cewa
"Tunda ka iya farillan alwala da na sallah da mustahabbansu , ynxu xamu shiga babin wajabta akan wanka da sunnoninsu..Amma kafin..


"Anty na iya duka fah"
"Kai sultan..
"Allah na haddace wannan littafin gaba daya, mom ce ta koyamin"
"Ok lemmi test u...babun fi guslil masnuni"
Sultan yana murmushi yace
"Babi a ckn bayanin wanka na sunna"
"Wa Amma guslul masnunu fa sab'un"
"Wanka na sunnah guda 7 ne"
"Guslun ki salaatil iyadaini"
"Wanka domin sallar idin karamar salla da babban salla"
"Wa guslun li salaatil jumu'ati"
"Wanka saboda sallar juma'a"
"Wa guslun li dukhuulil makkati"
"Wanka saboda shiga makka"
"Wa guslun may....
Bata karasa bah saboda jin kararar faduwar Abu , gada daya Suka juya ..bash ne ya fasa wani flower da akayi decorating falon dashi ..ya dade da shigowa Amma babu Wanda ya lura dashi.umaima ta tashi a gigice

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login