Showing 45001 words to 48000 words out of 82053 words

Chapter 16 - Ni Da Shugaban Kasa Complete Book Reefat Yahya .txt

10 Jan 2025

4852

CE princess da suke chat a watsap...umaima ta shigo ckn mutuwr jiki ta xauna sunyi shiru can umaima ta daga kanta a hnkli tace
"Ynxu dama ke kanwar bash CE?
Murmushi shuairat tayi ta gyada kai alamar ehh..shiru Suka sake yi umaima kam mamakine karara a fuskarta sai kuma ta tuna irin abubuwan da takewa shuairat a matsayin matar mahaifinta nan taji wanni kunya ya kamata anya burinta na son auren bash xe cika? Ita kam bata San ta ina xata fara bah ta juya Suka hada ido shuairat kam se murmushi take umaima tana son bada hkri Amma girman kai ya hanata don haka ta tashi ta koma bangarenta.
Shukrah ce tazo mata ta Dan debe mata kewar rashin mjin nata a kusa haka Suka kasance tare da sultan shi kuma yaxo yana wasa da waleed don sultan akwai son yara shukrah ta kalli mutuniyar tata tayi Murmushi tace
"Ikon Allah ...an fada tarkon so hmmm!


"Nifa bana son gulma azo gidanka ana sa maka eyes"
Shuairat ta fada tana murguda baki
Shukrah ta kwashe da dariyan mugunta tana mai cewa


"Allah sarki wata tayi missing din mijinta...hmmm ko 1 day baiyi ba fah baby"


"Wai ke kwantar min da hnkli kika zo yi ko me?


"Oho..nidai ina son kiyi accepting cewa u r inlov daz ol"


"Ok fine shukrah.. Shuairat is inlov wit her gorgeous Darling husband, Alh Suleiman Mohammed shikenan!
Habawa me shukrah xatayi inba dry ba tayi mai isarta sannan Suka cigaba da yiwa juna shakiyanci.
Haka Suka kasance har dare suna xaune shukrah tana sanyawa waleed kaya saboda suna shirin komawa bash yana kan hanyar xuwa maidasu gida. Umaima ta shigo tare da sallama shuairat CE kawai ta amsa shukrah kam ko kallo bata isheta bah ..Sam! Ta tsani yarinyar umaima ta lura da rashin amsa sallamar da tayi ta tabe baki ta nemi kujera ta xauna can ta juya gun shuairat tace
"Amm...mom sultan nace bah..


Shuairat ta juya tana kallonta tana mmkin sabon sunan da ta kirata dashi *mom sultan* sabanin *ke* da ta saba
"Nace kunyi waya da dad ne layinsa baya shiga"


"Wllhi bamuyi bah..even me am worried Allah yasa dai lfy"
"Ameen...maybe yana busy ne"
Shuairat tace


"Ga matar bro dina Ku gaisa..
Shukrah ga umaima"


"Sannu koh..
"Yawwa ..kema sannunki"
Shukrah ta fada a takaice tana mai yatsina fuska umaima tabi ta da kallon mmki gaba daya shukrah ta canza don tana da pix din aurensu , tayi kiba ta kara hske tayi kyau sosai sai kace matar wani minister lallai bash ya Iya kiwo Amma ta rasa meyasa shukrah ke daure mata fuska haka ko meyasa oho! Ta tashi tayiwa shuairat saida safe abunda bata taba yi ba duk Iya tsawon xamansu a gidan a bakin kofa Suka cikaro da bash saura kadan su buge juna yayi saurin komawa da baya ta sunkuyar da kai kasa tana murmushi
"Sorry...
Kamar hadin baki suka furta Kalmar tare murmushi Suka sakarwa juna dai2* nan shukrah ta hangosu wani kululun bkn ciki ne takeji tmkar ta shake wuyan umaima๐Ÿ˜ณ๐Ÿ™Šshukrah akwai xafin kishi nan ta tashi ta karasa wajensu tace


"Bbn waleed tun dazu ina jiranka shine kazo ka tsaya bayan kasan munyi missing diinka sosai nida waleed"
Tana magana ckn wani salon makirci umaima kam xuba mata ido tayi tana kallon ikon Allah


"Ok sorry gani nan xuwa koh" ya fada kai tsaye shukrah ta juya tana hararin umaima ita kuma tayi wani guntun murmushi kamar cewa zanyi maganinki tayi saurin cewa


"Ohh..namanta zamuyi magana ynxu pls idan baxaka damu bah ka roki matarka ta bamu aron 10min pls"


"Sure..ba komai muje waje kiyi maganar"
Suka sakarwa juna harara shukrah ta koma ckn falo umaima kuwa tabi bayan bash Suka fita waje .
Shukrah ta koma kan sofa wani irin radadi take ji sai huci take kamar zakanya tace


"Hmmm...yarinyar nan xata ci ubanta wllhi xata San dani takeyi, hmmmmm..."
Abun yaso bawa shuairat dariya ta danne tace


"Wacce...
"Mtswww...wacece kuwa idan ba umaima ne ko me take da suna..


"Me tamiki best"
Da gangan shuairat tayi tmbayar shukrah sai karkada kafa take tace


"Dallah..karki rainan wayo, xaki CE baki lura da take taken bane..kina gani tana kashewa yayanku murya tana wani yanga...mtswww xata gane batada wayo..hmmm mijina take so koh? Tahmmm...xanyi maganinta"


"Chill..bestie kibi a hnkli kinga...


"Ke dakata malama! Nabi a hnkli? Lallai ma baby hmm...toh ba dai ni bah wllhi babu wata shegiyar da xata shiga tsakanina da mijina"


"Ah'ah shukrah abun bai kai hakaba Allah ya huci xuciyarki"


"Yakai harma ya wuce ..ahaf aikin banza Allah ya huci xuciyata? Daga baya kenan wai anyi sadaka da karuwa...mtsww"
๐Ÿ˜‚๐Ÿ˜‚๐Ÿ˜‚๐Ÿ˜‚


Shuairat kam taja bakinta tayi shiru daga nan ta dau sultan ta kaishi daki ta dawo remote ta dauka ta kunna TV tashar CCTV ta kama ta koma kan sofa ta gyara kwanciya shukrah kuwa tana cika tana batsewa.
Wani jirgi aka nuna ya fadi dayan bangaren jirgin duk ya kone ana fitoda gawarwaki shuairat ta gyara xama tana xare ido innalillahi take nanatawa sai kuma repotern ya fara magana ckn yaren China ana fassarawa da turanci


*yau da yamma ne akayi hadarin jirgin sama a kusa da garin Beijing ta kasar China an samu I'd card din matattun da kuma lambar jirgin Wanda ya nuna cewa jirgin ya fitone daga kasar Nigeria , bayan munyi bincike da hukumar kula da jiragen sama ta kasar Nigeria anshaida mana cewa jirgin yana dauke da jamaa da dama cki kuwa har da shugabankasa kasar.....* kunnuwanta basu karasa jin Kalmar karshe bah ta sake wata irin razananniyar kara ji kake timm! Ta fadi kasa bata ko motsi shukrah ta rude ta tashi tana taba jikinta Amma inaa...dai2* nan bash tare da umaima Suka shigo ckn tashin hnkli bash yana tmbayar lfy..shukrah se kuka take tana cewa
" mr president ne Allah yayi masa rasuwa ynxu muka...


Wani gigitaccen mari umaima ta ajiye mata idanunta sun rikide xuwa kalar ja tace
"Karya kike munafuka..karyane mahaifina bai mutu bah...


Tohfah...yau akeyinta ๐Ÿ˜ฑ๐Ÿ˜ฑ๐Ÿ˜ฑ๐Ÿ˜ญ๐Ÿ˜ญ๐Ÿ˜ญ๐Ÿ˜ญ masu karatu shin da gaske mr president ya rasu?
Ana surviving hatsarin jirgi kuwa?
Shin ya shuairat xata yi kodai itama mutuwar tayi?
Ya rayuwar umaima xata kasance?


Ku biyoni...mai fatan nishadantar daku
*Reefat CE* hop u enjoying d story....dis is just d beginning
4 comments o correction ~07030077024~
Bana editing so don't wory abt typing errors๐Ÿ˜˜๐Ÿ˜˜๐Ÿ˜˜
[2/21, 2:40 PM] Reefat: ๐Ÿ’žNI DA SHUGABAN KASA๐Ÿ’ž
*65*
By *Reefat yahya*




A hnkli ta bude idonta tana bin dakin da kallo sai kuma ta tuna abunda ya faru hawaye ne ya fara gangarowa a gefen fuskar ta bash ne ya shigo tare da momsi suna mata sannu suna hada ido da momsi shuairat ta fashe da kuka nan Suka fara bata hakuri


"Momsi da gaske ne mr president ya rasu?
"Shhh...mr president yana nan ki kwantar da hnkli"
Ta xare ido ckn tsananin mamaki


"Hw comz"
"Ikon Allah kenan..ya'ta, Allah ya kaddara da sauran numfashinsa a doron kasa..ynxu haka mun sami lbrin cewa su 2 Suka rage a ckn jirgin suna can asibiti a Beijing"


"Alhamdulillh..
Ta furta a hnkli tare da ajiyar xuciya tana kokarin tashi xaune sai ynxu ma ta lura da drip da aka saka mata


"Ina sultan da umaima"


"Suna nan ki kwantar da hmklinki ga abinci nan ki ci"
Momsi ta deba mata abinci dan kadan taci tace ya isheta sai ynxu ta daga ido ta kalli agogon dake makale a dakin 8am lallai ta Dade a kwance nan ta koma tayi kwanciyar ta bada dadewa ba akayi sallama Muryar mamanta CE nan ta juya Suka hada ido mamace tare da shukrah Suka shigo tana ganin haka ta fara kuka dakyar aka rarrasheta daddy ne ya sake shigowa


"Ah..ta farka ne..alhamdulillh ya jikin de Aysha"
"Da sauki"
"Masha Allah..kici abinci ki kwantar da hnklinki mijinki yana nan a raye ynxu haka xamu tafi nida yayanki kinji koh"
Kai ta gyada masa daga nan sukayi sallama shi da bash akan xasu tafi China don ganin halin da mr president yake ciki.
Haka jamaa Suka dinga xuwa jaje gidan kullum cike yake makil da jama'a mr Joshua kuwa kullum sai ya shigo ya duba lfyar yaran tare da shuairat. Umaima ta rame kullum ckn tunani take tana yiwa mahaifinta adua haka nan shuairat ma ta warke se yawan tunani shiyasa momsi take matukar bata kulawa ta musamman.bash tare da daddy sun share 2 weeks kafin Suka dawo akan cewa yana samun sauki Amma shuairat kam Sam hnklinta bai kwanta bah don haka ta dage cewa xataje ta kula dashi babu yanda Suka Iya dole daddy ya amince aka mata visa ta faran shirin tafiya..bash yace tare zasu tafi firr taki yarda tace ya xauna ya kula da yara hakan kuwa akayi daddy da momsi sun shirya sun koma Lagos sultan kuwa gidan mama aka turashi can xai cigaba da xama umaima kuwa bash yace a gidansa xata xauna ba don tana so ba dole ta amince da haka.
Shuairat ta tattara motocinsu da nata da na mr president ta aika gidansu tare da duk wani Abu mai muhimmanci ta tura can daga nan taje sukayi sallama da iyayenta baba ya mata nasiha sosai daga nan ta koma gidan babu dadi sam .


Jirgin 7 Suka bi ita da bodyguard din da xai rakata bayan ta xauna ta fara jera aduoi kam๐Ÿ˜€๐Ÿ˜€ don ynxu ta tsani jirginma kwata2* .bayan sun sauka taxi Suka shiga xuwa doushin hospital ga yan China nan birjik kowa na shaanin gabansa babu mai kula harkar wani har dakin aka nuna musu Suka shiga yana kwance ckn coma ko motsi baya yi ga na'urori daban2* a manne ajikinsa shuairat tana ganin haka ta fara kuka bodyguard din yana bata hkri daga karshe ya mata sallama ya tafi ta kura masa ido yana kwance tmkar matacce haka ta cigaba da xubda hawaye babu mai bata hkri har ta gaji don kanta ta daina.toilet ta shiga tayi alwala ta fito da abun sallar ta nan ta biya duk sallolin dake kanta tana idarwa ta koma kusa dashi ta xauna tare da kura masa ido.gashi dai babu rauni sosai a jikin nasa Amma baya motsi lallai ikon Allah kenan, Allah mai yin yanda yaso da bayinsa.wata nurse CE ta shigo nan ta wuce ta dudduba na'uororin ba tare da tayuwa shuairat magana ba , allura ta saka ckn ledar drip din sannan ta juya ta fara yarensu murmushi shuairat tayi sannan ta nuna mata bata jin yaren yarinyar ta fita bayan mintuna kadan ta dawo tare da wani saurayi.
Murmushi yayi sannan ya fara magana da turanci
"Sunana baek San chu..ni ma'aikacin wannan asibiti ne, mr president yayi loosing memory dinsa..
๐Ÿ˜ณ๐Ÿ˜ณinnalillahi nan hawaye ya wanke mata fuska .
Yace
"Kiyi hkri ki kwantar da hnklinki xan warke very soon ana bashi kulawa ta musamman, kuma Chinese president ya aika a wuce dashi Hong Kong gobe..he is lucky to survive a plane crash"


Daga nan yacigaba da bata hkri da kalamai masu kwantar da hnkli Daga karshe Suka tafi Suka barta ita kadai.daddy ya kirata sun Dade suna hira nan ta sanar dashi komai ya bata momsi Suka gaisa tana gamawa wayar bash ya shigo nan ma sun Dade suna magana har umaima ma ta karba Suka gaisa tana tmbyn jikin mahaifin nata.
Haka shuairat ta kasnce ckn xaman kadaici ko yunwa bata ji dakyar bacci ya saceta.da safe tayi sallah ta watsa ruwa sai ynxu ta fara jin yunwa ba bata lokaci ta xari kudin ta fita wajen harabar asibitin , babbar asibiti ne na kudi ga kyau tana tafiya tana yan dube2* har bakin gate bata ga alaman shago bah , ta fita waje ne ta hango stores a tsallaken titi daga nan ta wuce ta shiga wani super market mai kyawun gaske drinks da snacks ta dauka sai kuma grapes n apple ta biya kudin ta koma ckn asibitin dakyar ta gane dakin.bayan ta gama ci tana xaune baek San ya shigo tare da wasu mutane ckn bakaken suit yana murmushi ya fara magana da turanci


" dafatan ki tashi lfy"


"Lfy kalau "
"Ga wadannan daga fadar shugabankasa aka turosu sunxo da private jet xaku tafi tare xuwa babban asibiti acan hong Kong "


Shuairat ta gyara akwatin ta daga nan aka kawo wani gadon tura marasa lfy nan aka dora mr president akai Suka wuce xuwa wata katuwar mota mai kyau sai Suka wuce filin da aka ajiye private jet din don xuwa hong Kong....




Muje xuwa Lov u all
[2/21, 2:41 PM] Reefat: ๐Ÿ’žNI DA SHUGABAN KASA๐Ÿ’ž
*66*
By *Reefat yahya*




A fadar shugaban kasar China akayi musu kyakkyawan tarba nan aka basu masauki mai kyau ckn kankanin lokaci aka shigar da mr president ckn wani daki dama can likitoci suna xaman jiransa nan take Suka fara aiwatar da aikinsu, shuairat kuwa an kaita wani bangare mai kyawun gaske babu bata lokaci ta fada wanka tana fitowa ta xauna gaban madubi tana kallon kanta ..tabbas ta rame sai Dan hasken da ta karayi tana nan xaune ta buga uban tagumi wayartace ta hau ruri tana dubawa taga layin umaima ta daga
"Hello princess ya kke"
"Lfy anti ya jikin dad"
"Alhamdulillh da sauki"
"Allah ya bashi lfy"
"Ameen..hop kina lfy koh"
"Uhmm lfy alhamdulillh"
Daga nan sukayi shiru hawaye ne ya cika idanun umaima tabbas tayi nadamar tsanar da ta nunawa shuairat a da can baya
"Hello princess yadai"
"Lfy ba komai"
"Ok toh..takkia koh ynxu muka sauka a hong Kong bari na huta xan kira anjima"
"Ok bye"


Daga nan Suka kashe wayar tare shuairat tana mmkin sauyin umaima ko don rashin lfyn dad dintane oho..nan ta shafa mai ta fesa turare, doguwar Riga ta saka mai kyau daga nan ta fita falo ta kunna TV tana kallo ammaa Sam hnklinta baya wajen ta kurawa TV ido amma tunaninta yana gun mr president.. Allah sarki kamar yasan abunda xe faru dashi yaki amincewa da tafiyar ita ta tilasta mishi , daren da zasu rabu ta fara tunawa..dare ne me kunce da so da kulawa Wanda baxata taba mantawa dashi ba har karshen rayuwarta..hawaye ne Suka diga a fuskarta ba tare da ta sani bah


"Excuse me!
Wata murya taji yasa ta waigo wata yar budurwa ta gani kyakkyawa bazata wuce 25yrs bah dakyar shuairat tace
"Yes! How may I help u"
Yarinyar ta mika mata hannu tana murmushi


"Gum jankim n u"
"Shuairat"
"Shu..??
"Shu..ai..rat"
"Wow nice name shu..-ai...-rat..."
Ta sake maimaita sunan nan ta xauna ta shaida mata cewa ita likita CE a america tayi karatu an daukota ne don kulawa da mr president a nan hong Kong take aiki a can babban asibitinsu.
Shuairat taji dadin xama da jankim sabida yarinyar akwai raha da fara'a tana da saurin sabo ckn kankanin lokaci shuairat ta sake da ita sosai suna hira ta Dan ji saukin damuwar da take ciki.




**********
Umaima tana xaune tayi jugum tana tuanin duniya da abunda ke cknta rayuwarta na baya ta fara tunawa har xuwa rasuwar mom da kuma auren dad da shuairat da irin cin mutuncin da ta dinga yiwa shuairat.. Allah sarki yarinyar akwai hkri ko kadan bata taba nuna damuwa ba duk irin rashin kunyar da take gwada mata, ga irin kulawa da take ba sultan ga sanin darajar Dan Adam ga fara'a ga yawan taimako ga kuma saukin kai..shuairat bata dau duniya a bakin komai bah ..Sam abun duniya baya rufe mata ido, hmm ita umaima ga girman kan tsiya ga kallon banza da kaskanci ynxu duk ina suke? Dad da take ji da kanta don ta kasance yarsa ma ina yake yau? Yana kwance rai a hannun Allah ko zai tashi ko baxai tashi ba wallahu Ahlam ..duniya kenan wata ran naka wata ran kuma na wasu shiyasa ake son mutum ya dinga hangen nesa ya tuna gobe.. Hawaye ne Suka wanke mata fuska tana mai jin haushin rayuwar da tayi a can baya.girman kai ya hanata samun kawaye haka nan ma samari , gani take tmkar tafi karfin kowa..Ashe ba haka abun yake bah, lallai ko ynxu ne ta karanci menene duniya tabbas duk...........garam!!!!! Banko kofar dakin da akayi ne ya dawo da ita daga dogon tunanin da take shukrah CE ta watsa mata kallon tsana ckn daga murya tace


"Munafuka! Kukan me kike yi? Kinzo kin share gindi kin xauna wato gaki ya'r gwal koh? Toh bazata sabu bah..maxa ki tashi kixo ki min wanke2* don ni ba ya'r aikin gidanku bane shegiya ba kina son mijina bah...hmmm mu xuba nida ke"


Umaima ta sunkuyar da kai kasa ta fara kuka Mara sauti..wannan wace irin rayuwace? Yau ita CE zatayi wanke2* ? Yau ita akewa gorin gida? Allah sarki duniya juyi..dad ta tuna nan ta kara fashewa da kuka Allah ya bashi lfy.shukrah ta fara tafa hannu
"Iyye..lallai ya'r gwal kenan.. Wanke2*n yake saki kukA? Ah..lallai kina da aiki babba don kuwa ynxu muka fara wllhi, ba kin bi mijina kika zo min gida kince zaki xauna bah? Toh sai ki koyi xama dani Dan wllhi sai na koya miki hnkli xaki gane borno gabas yake"
Daga nan shukrah ta juya tabar dakin , umaima ta tashi tabi bayanta kitchen Suka nufa..kwanukane tirim a ckn sink ga nan wasu ma a kasa daga nan ta fita tana dariyar mugunta umaima kuwa kuka takeyi tmkar ranta xe fita.
Bash ya shigo falon ba kowa amma ya ji motsi a kitchen kai tsaye yaa wuce tana xaune ta hada kai da guiwa tana kuka ckn hnzri ya karasa


๐Ÿ˜ณ๐Ÿ˜ณ" innalillahi! Umaima meya faru kike kuka"
Batayi magana ba ta cigaba da kukan taba daya hnklinsa ya tashi ya fara rarrashinta dakyar ta sagaita kukan ta daga jajayen idanunta


" don Allah yaya bash ka taimaka ka kaini gun anti shuairat ina son ganin dad pls"
"Is ok ..ki gayamin me ya faru? Wani Abu shukrah ta miki?
Shiru tayi bata CE komi ba ta sake fashewa da kuka tace


"Nikam don Allah ka kaini ko ina baxan xauna a wannan gidan ba"
"Ok kiyi hkri koh..muje xan kaiki gun mama na

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login