Showing 81001 words to 82053 words out of 82053 words

Chapter 28 - Ni Da Shugaban Kasa Complete Book Reefat Yahya .txt

10 Jan 2025

4868

juya gun sultan cikinsa ya duri ruwa ya sunkuyar da kai yace
"Mom kiyi hkri wllhi...
"Rufemin baki daga yau nayi seizing laptop dinka " salman yana kuka ta turashi gefe nan mr president ya jawosa yana lallabashi yaron se kuka yake ita kuma ta xauna tana karkada kafa ta cika tayi fam ..sultan kuma jin an ambaci xaa rabashi da laptop nan ya fara kuka ya tashi xai koma dakinsa shuairat ta daka masa tsawa tare da cewa "dallah dawo nan ka xauna ina kake tunanin xaka je , ni Saar ka ce don na maka fada xaka tashi ka tafi..ynxu Ku rufemin baki Ku tashi Ku cigaba da karatu ko na tattaka yaro a nan wajen" sum-sum ya dawo ya xauna salman ma ya hadiye kukan da yake don yana tsoron maman nasu bata daukan wargi , mr president de sai kallo kawai yake musu bai tanka bah bayan ta gama yace "my lady can we talk" bata ce komai ba ta tashi ta koma daki yabi bayanta da ido daga bisani ya tashi ya wuce dakin tana kwance a bisa gado tayi matashi da filo se karkada kafa take ya xauna dab da ita tare da rike mata hannu "my lady pls ki rage yawan fadan da kike wa yaran nan xasu fara jin tsoron xama inda kike" "naji xan rage amma kasan yara idan an sake musu kadan shikenan se kaga tarbiyarsu na Neman lalacewa kuma gskiya kana sake musu too much" murmushi yayi yace "oh wannan babyn rigimammiya ce gata da yawan fada ga kuma shagwaba" ta gyara kwanciyarta ya jawota a jikinsa yace "baki ci abinci bah Ayshata y? "Ni bana jin yunwa" "pls ki daure ki ci koda dan kadan ne nikuma I promise u xan kawo miki icecrm" bitt ta tashi xaune ckn jin dadi tace "da gaske ..wllhi kuwa xan ci muje mu fara siyan icecrm b4..
"Haba my lady bani nace xan siya miki bah..trust me" ta tura baki tace "toh ba Kaine ka daina siyamin bah kana biyewa munafukar jankim wai ka hanani yawan shan sanyi da zaki" "yau kuma gum Jan takin ce ta xama munafuka..lallai babyn nan se a hnkli" ta tura baki wai fushi take bata Ankara ba taji bakinsa ckn nata nan ya rikita mata kwakwalwa tuni ya mantar da ita xancen wani icecrm๐Ÿ˜๐Ÿ˜œ.
Da safe tana xauna a falo da kofin tea a hannunta salman da sultan Suka shigo bayan sun gaisheta ta amsa ba laifi mr president ya shigo ya xauna tare da manna mata peck a kumatu murmushi tayi ta cigaba da kurban tea nata salman yana xaune yayi shiru mr president yace "fine boy meke damunka" ya bata fuska yace "ba mom ce ta daina kirana da sweetie bah" me zasuyi idan ba dariya bah mr president yace "ah toh..lyk mother lyk son shagwabar de gado ce" murmushi shuairat tayi tace "com here " ba gardama ya karasa kusa da ita ta ajiye cup din hannunta ta daga shi tana nishi "uhm..my sweetie ina sonka kaji..but ka daina kallon film kayi karatu ka xama likita kamar anti jankim.. Ba kacemin kana son saka fararen kaya irin nata bah" "ehh..Jan yiwa bhai allula koh" "ehh..har dad ma zaka masa" murmushn jin dadi yayi shuairat ta kalli sultan tace "zo nan engineer sultan Suleiman.. Ko injiniya ss ne" sultan yana dariya ya dawo kusa da ita ta hadasu ta rungumesu tare da cewa "I Lov u koh..mom tana sonku Allah ya rayamin Ku ya muku albarka" "ameen"Suka amsa har da mr president daga nan tace su koma daki suyi karatu tunda weekend ne babu makaranta da yamma kuma kullum ita take koya musu karatun Qur'an. Mr president ya rungumeta yace "I Lov u Ayshata kina burgeni kin bani komai na rayuwa Allah ya sakar miki da gidan aljannah" "ameen my man Lov u more" wow...Lov birds๐Ÿ˜๐Ÿ˜๐Ÿ˜..


*3montz leta* shuairat ta sauka lfy ta haifi ya' mace kyakkyawa aka rada mata fateema( sunan mama) suna kiranta umaisa, daddy momsi baba mama umaima bash shukrah tare da ya'yansu Suka shiga jirgi xuwa Delhi bayan suna sun kara 2weeks sannan Suka dawo Nigeria. Umaisa Nada shekara daya da watanni 10 shuairat ta sake haihuwa wannan karon namiji ta Haifa aka rada masa bello suna kiransa saleem, a wannan lokacin ta kammala masters dinta tace karatun ya isheta haka Suka dugunxuma xuwa Nigeria tare kyawawan ya'yansu.
Yaran mr president 5 umaima sultan salman umaisa saleem.yana ji dasu tamkar ya hadiyesu amma yafi ji da salman da umaisa musamman ma umaisa yarinyar ta hadu sosai kamar ya'yan larabawa , umaima kuma ya'yanta 6 maza 3 mata 3 ..Ummi Abbas Ahmad feena Azeez shukrah. Suna xaune lfy kalau gwanin shaawa, shuairat ta kara kyau tayi maintaing na jikinta batayi kiba har can bah amma ta cika tayi kyau sosai an xama manyan mata naira ta xauna musu masha Allah.
Suna xaune a makeken falonsu ga yan jaridar tambari magazine sun xagayesu ana musu interview tare da daukansu hotuna saboda mr president ya tsaya Dan takarar shugabankasa kuma ana sa ran xaiyi nasara ga nan yaransu a gefe suma ana daukarsu hotuna wani Dan jarida ne ya matso kusa yace wane heading xaa saka a fuskar magazine din tarihin rayuwarku" shuairat tayi carab! Tace *ni da shugabankasa* murmushi mr president yayi nan ya fara tuna ranar da Suka fara haduwa..ikon Allah kenan.
*ALHAMDULILLH....*
anan xan dakata da wannan littafin nawa as usual bana wuce 100pages a novels dina๐Ÿ˜œ๐Ÿ˜œ saura kuce am laxy ehen....


Nagode wa Allah subhanahu wataala da ya bani ikon kammala wannan littafin ckn rai da lfy...godiya gareku masoyana da kuke bani karfin guiwa da kuma shawarwari Nagode da kulawarku Lov u all...masu turamin sako da masu kirana ina godiya gareku Allah yabar mu tare..
*gaisuwa gareku*
Anty baby ( ummu Suleiman shuaib yan awaki)
Hadiza Salish Sharif
Abdulazeez sani
Shehu usman Mohd
Maryam k/mashi
Adda benah
Kheeleesat haiydar
Ummi Aisha
Batul Mamman
Maman shakur
Da sauran writers...
*blood is thicker dan water*...sis Reedat (Mmn haisam)
Sis teemah (Mmn afra)
N mie...(Mmn haneef)


*jinjina* gareku (grps)
Matan gidan gyara
Nisa'ul jannah
Professional writers
Duniyar novels
Manshat novels
FGGC yola class of 2012...
N to all fans of *nida shugabankasa* Lov u all


*maryam jika my PA๐Ÿ˜€๐Ÿ‘๐Ÿผ jinjina gareki tare da kaneem dost* na gode da taimakon da kuke min๐Ÿ˜
*nanasticaly Nah ban manta dake bah..tare da xeetah n teemah lov*...
Allah yasa mu dace...

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login