Showing 78001 words to 81000 words out of 82053 words

Chapter 27 - Ni Da Shugaban Kasa Complete Book Reefat Yahya .txt

10 Jan 2025

4870

meyasa xaki amince har mutane su shiga tsakaninmu? Y shukrah? U knw I Lov u"
Nan shukrah ta rungume shuairat suna ta kuka mai ban tausayi dakyar Suka sagaita kukan shuairat tace
"Ynxu duk ba wannan bah..ina son ki daura damarar gyara rayuwar aurenki ba don ance miki baxaki kara haihuwa Ke shikenan kin gama rayuwar aure bah no! Shukrah ki daidaita da mijinki Ku xauna lfy ki nemi lahirarki ki ajiye komai a gefe pls..
Shukrah tana kuka tana Neman gafara tana cewa
"Nasan duk duniya bayN iyayena bani da sama dake shuairat ki yafe min don Allah ba laifina bane sharrin shaidan ne"
Harararta tayi ckn wasa tace
"Ba wani sharrin shaidan dolancin ki ne ya jawo hakan"
"Ehh..koma menene de na amince ki kirani dashi nasan na cancanci hakan "
"C'mon ni baki min laifin komai bah..kedai ki bawa yayana hakuri Ku xauna lfy , shukrah kinsan Ke aminiyata CE kuma yar uwata umaima kuma ya'ta ce don haka ina Neman alfarma a wajenki pls ki danne xuciyarki ki daure Ku xauna lfy kishin hauka ba naki bane, babu ruwanki da ita ki kame girmanki kiyi sabgar ki pls"
"Insha Allah bani da matsala da wannan"
"Yawwa ..haka nake so kawata"
Shukrah ta sake rungumarta har ynxu bata
Daina kuka bah shuairat tace
"Haba kukan ya isa pls hajiya" murmushi tayi sannan ta juya gun salman tace
"Kinga har na manta da dana , rabona dashi tun kuna wankan jego"
Shuairat tayi dariya tace "baxai kira ki mom bah yana fushi dake"
"Ah ah yayi hakuri don Allah" daga nan ta dauki yaron katoto dashi tana cewa tubarakallah.shuairat ta tashi ta fara gyara gidan shukrah de se kallonta take tana jinjina mata a ckn xuciyarta shuairat tace
"Malama ba kallo xakiyi bah ki sauke wannan lukutin kixo mu kama aiki bamu da lokacin xama se mun gama gyara gidan nan"
Shukrah na murmushi ta nemi xani ta goya shi wannan suka cigaba da aiki, bayan sun gama gyara koina yayi fes Suka kunna turaren wuta se qamshi Ke tashi daga nan Suka fada kitchen lafiyayen girki sukayi abinci kala 3 Suka dafa.shukrah ta fada wanka tayi ado Wanda rabonta da kwalliya tun ranar fansan auren umaima , tayi kyau sosai ta fito fes shuairat ma ta watsa ruwa sannan tayi ma salman wanka ta chanja masa kaya daga nan Suka ci abinci bayan sun gama Suka cigaba da hirarsu, shuairat ta kawo mata tsaraba tun xuwansu China Hutu ..English wears ne masu kyau da kuma Chinese gowns da turaruka masu tsadan gaske shukrah kam se hawaye take shuairat na mata dariya tace
"Ke..namanta ma ban gaya miki bah, an sama min admission a new Delhi maybe next week xamu tafi"
"Da gaske wow na miki murna bestie Allah ya bada sa'a
"Ameen sahibata "
Daga jin wannan sunan shukrah ta hada rai shuairat tace
"Yaya de? "Mtsw..sahiba da kika kirani dashi ne ya tunamin tsinanniyar yarinyar can"
Dariya sosai take mata haka Suka cigaba da hira har bayan azahar shuairat ta kira driver nan sukayi sallama bayan ta tabbatar ta bawa aminiyar tata shawarwarin yanda xata shawo kan mijinta da kuma wasu bayanan sirri๐Ÿ˜œ๐Ÿ˜œDaga nan sukayi sallama har bakin mota Suka rabu ckn kewar juna.


Karfe 8pm ya shigo har ta fidda ran ganinsa ya shigo tare da waleed wani farin cki ne ya lullubeta take ta rungumi Dan nata se kuma hawaye ya cika idanunta bash yayi saurin kawar da kai gefe dakinsa ya wuce dakin an gyara shi tsab se qamshi Ke tashi nan ya fada wanka.shukrah kuwa se nan nan take da waleed kamar xata hadiyeshi tana kaunar yaron nata haka ta xuba masa abinci ita take basa a baki har ya koshi ta dauko masa chocolate yNa xaune a samN cinyRta yana xuba suru2 dai2* nan bash ya fito ckn jallabiya qamshin turarensa ya mamaye falon shukrah tana satar kallonsa yayi kyau sosai waya yake daga ji tasan umaima ce yana lallabata akan ta kwanta tayi bacci wani kishine ya turnuketa dakyar take karanta innalillh nan ta Dan samu sauki ta daure dakyar tace masa
" a xuba maka abinci ne" yana faman danna waya ya amsa da
"Barshi kawai bana jin yunwa" waleed yace
"Abba ba dazu a mota kace yunwa kke ji bah"
"Na koshi my dear muje kayi wanka ka kwanta koh"
"Abba ba xamu koma gidan mama ba"
"Sorry nan xamu kwana se gobe mu koma koh"
"Toh"daga nan ya ja hannun yaron Suka wuce dakinsa shukrah tayi niyyar share sa amma ta tuna shawarwarin shuairat dole ta kwantar da kai.. Haka ta tashi tabi bayansu tace xata ma waleed wanka babu gardama ya amince ta masa wanka tare da shafa masa mai uban ya fito da kayan barcinsa aka sanya masa nan ya kwantar dashi tare da tofa masa adu'oi ya kwanta a gefensa ya cigaba da danna waya.
Shukrah ta gaji da tsayawa ta koma dakinta ta sake wanka tare da saka er rigar baccinta mai daukar hnkli ta fesa turaruka daban2* sannan ta koma dakin nasa. waleed yayi bacci shi kuma yNa nan yana danne2* a wayarsa da alama chat yake da matarsa ta xauna a gefen gadon ckn sanyin murya tace
"Bbn waleed ka yafemin nasan nayi kuskure kuma..
"Na yafe miki shukrah don't worry jeki ki kwanta "
Hawaye ne ya cika idonta a hnkli Suka fara sakkowa bash ya cigaba da abinda yake , sheshekar kukan nata ne ya janyo hankalinsa ckn Sauri ya daga kansa dama tunda ta shigo bai kalleta bah se ynxu...wow tayi kyau sosai shi kansa yasan tafi umaima diri cos tana da Dan jiki kadan take ta burkita masa lissafi ckn kasala yace
"Me na kuka kuma bayan nace na yafe miki ..haba shukrah ki daina kukan pls"
Bata sauraresa ba ta cigaba da kuka a hnkli ya sakko daga gadon ya dawo bangaren da take cak ya dagata sai dakinta ya dira ta kan gado yace
"Kiyi hakuri ki daina kuka na hakura ok..am sorry too nasan na miki laifi also ki yafemin" ckn dabara ta rungumesa yana jin dumin jikinta de labari ya chanza ๐Ÿ™ˆ๐Ÿ™ˆ bakinsa ya tura ckn nata nan Suka fara kissin juna passionately tabbas yasan yayi missin nata ko kuma in ce sunyi missing din juna about 3months ko fiye da hakan..hmm a wannan daren shukrah taji jiki ๐Ÿ˜œ๐Ÿ˜œ bash kuma se sambatu yake.


*ina theme shukrah Ku fito mu taka๐Ÿ‘ฏ๐Ÿ‘ฏ*


*theme umaima nko??*๐Ÿ˜๐Ÿ˜
Lols...
[2/21, 2:43 PM] Reefat: ๐Ÿ’žNI DA SHUGABAN KASA๐Ÿ’ž
*99*
By *Reefat yahya*




Albishirn da mr president yayi wa shuairat dama na samun admission ne , ya sama mata makaranta a new Delhi can kasar India. Bayan kwana2 shuairat tayi sallama da en uwa da abokan arxiki jirginsu ya daga xuwa delhi tare Suka tafi da mr president sultan kuma ya koma gidan umaima a can xai cigaba da xama.
Sun sauka lfy mr president dama ya kama musu gida.bayan sati 1 shuairat ta fara xuwan skul salman kuma an kaishi day care mr president yana gudanar da harkokinsa ckn kwanciyar hnkli, haka rayuwarsu ta kasance ckn so da kulawa kullum suna waya da en gida salman ya kara haske ya girma yyi kyau sosai, sunyi shekara 1 a can da yake shuairat suna Hutu a makarantar tasu donhaka Suka shirya kawo xiyara a Nigeria.
Bash tare da umaima da sultan su sukaje tarbansu a airport umaima ta kankame shuairat tana dariya tace
"Wow..mom kin kara kyau gskiya xaman Delhi ya karbeki "
"Rily...
"Yeah...Allah kinyi kyau sosai"
Suna dariya ta juya gun dad yana dauke da salman tace
"Oh..sweetie an kara girma irin wannan jiki haka"
Tasa hannu ta karbesa sultan ya karasa kusa da shuairat yNa cewa
"Mom I rily miss u"
"Miss u more my boy.. Daz y nace tare da kai xamu koma"
"Allah mom...gskiya naji dadi"
Bash ya gaisa da surukin nasa ckn jin kunya umaima ma haka tana wani sunne kai sabida katon cki ne da ita yakai 9months haihuwa ko yau ko gobe. Shuairat ta CE
"Umaima da karanbani ..ina Ke ina daga salman a ckn wannan condition din da kke cki"
tasa hannu xata karbeshi ta cigaba da cewa
"Duk laifin dad ne yaro ya iya tafiya da kafafunsa amma kullum yana hannu tamkar wani jariri"
Mr president yayi carab yace
"Aa aa hajiya kada ki wahalar min da yaro bani shi a nan"
Yasa hannu ya karbe salman yaron se dariya yake daga nan Suka shiga mota se gida.
An share gidan ko ina fes fes ga abinci an jera musu a falo Suka xauna gaba daya ana ta hira masu aiki na shigowa suna musu Barka da xuwa mr president ya shige cki ya barsu shuairat tana murmushi ta kalli umaima tace
"Mom 2b"
Kunya ne ya kamata ta rufe fuska tana dariya tace
"Mom ki tayani da adua Allah a tsorace nake kullum ckn fargaba nake kwana"
"Dong worry insha Allah zaki sauka lfy babu wata matsala..ba kina tofa yasin da na gaya miki ki yawaita yi bah"
"Ehh ..ina yinsa ever month"
"Masha Allah...Allah ya raba lfy"
"Ameen mom Nagode"
Salman ne ya shigo tare da sultan yana tafiya irin tasu ta yara a hnkli yake takawa sultan na masa wasa se dariya yake gashi yana koyon magana umaima tabi yaron da ido daga bisani ta juya gun shuairat tace


"Allah mom kin iya haihuwa..bana gajiya da kallon sweetie "
Dariya sosai shuairat tare da cewa
"Kedai kina son sweetien nan naki..Allah yasa ki haifi mai kama dashi"
"Ameen wllhi da naji dadi kuwa..nayi nayi muje scanning HP Nah yaki amincewa wai mu jira lokaci"
"Hmm ai halin yaya se a slow..anyway kwana nawa ma ya rage, Allah de ya saukeki lfy"
"Ameen"sallama Suka ji daga bakin kofa shukrah ce ta shigo tare da waleed se kuma bash yana biye dasu a baya
"Oyoyo anty shuairat"
"Wani irin anty ..bayan kin ki xuwa daukata a airport ai takardar saki xan baki"
"Wayyo...mijin a min afuwa"
Dariya suke shukrah ta karasa ta xauna kusa da shuairat umaima ta mata Barka da xuwa ta amsa ba tare da ta kalleta bah , bash ne ya jawo hnklinsu yana yi wa umaima magana da cewa
"Baby akwai abinda kke bukata ne"
"Aa ba komai"
"Babu inda yake miki ciwo"
"Babu"
"Ok ki kular min da kanki da kuma baby Nah xan fita se dare xan dawo mu koma gida koh"
ta shagwabe fuska tace
"Haba HP ba anan xan kwana bah"ganin abun nasu ba karewa xaiyi ba
Shuairat ta wayance tace
"Kwana kuma? I tot da dawo wankan jego ne "
Bash ya harareta da cewa
"Wankan bom ne...babu inda xata dawo a gidan mijinta xata haihu a can xatayi wanka"
"Oh..yaya ko kunya babu Allah ya bada saa ka tafi nikam ka katse mana hirar mu"
Yana dariya ya juya yace
"Mmn waleed na tafi"
"A dawo lfy" ta amsa a gajarce daga gani kasan ranta a bace.bash ya juya yayi tafiyarsa umaima tayi saurin bin bayansa ko me xata gaya masa oho!
Idanun shukrah ya cika da kwalla shuairat tayi saurin cewa


"Haba bestie karki ban kunya mana..ynxu dan wannan abun ne xaisa ki kuka? Idan ta haihu kuma sumewa xakiyi kenan.. Pls act maturely ki danne xuciyarki nasan cin fuska ne amma kiyi hkri kiyi behavin kanki kada raini ya shiga tsakaninku"
Shukrah ta share hawaye tana mai cewa


"Ba haushinsu nake ji bah...haushin kaina naji ni na cuci kaina "
"No...kaddara ce babu Wanda ya isa ya hanata afkuwa so just take hrt ki yarda da kaddarar ki kuma ki godewa tunda kin samu kina da daya , wani har ya koma ga mahallicinsa ma baxai samu ikon ganin jininsa don haka yana da kyau bawa ya kasance mai yawan godiya a duk halin da ya tsinci kansa a cki"
"Maganar ki gskiya ce Nagode Allah bar xumunci"
Shuairat ta cigaba da kwantar wa shukrah hankli umaima ta shigo kallo daya ta musu ta dauke kai tayi wucewarta.haka Suka cigaba da hira har lokaci sallah yyi Suka gabatar da sallah tare da cin abinci, umaima bata fito bah don haka shuairat ta ynke shawarar duba ta.
Tana kwance a dakinta ido 2 shuairat ta shigo tare da sallama cki cki ta amsa tamkar bata so shuairat tace
"Ki fito ki ci abinci" "na koshi"
"Lfynki kuwa..so kike ki kashe abunda Ke cikin ki da yunwa , tashi maxa ynxun nan"
"Allah ni nace miki bana jin yunwa"
Shuairat ta tabe baki tayi ficewarta shukrah kuwa tana ganinta ta hada rai shuairat ta koma ta xauna ta fara magana ta ga shukrah na amsawa kamar bata so , umaima ce ta fito fuska a hade ta bude fridge ta debo ruwan sha shuairat tace
"Haba umaima...ya xaki sha ruwan sanyi a ckn halin da kke cki "
"Haka nake so"
Tayi shiru tana mamakin wannan sauyin ckn kankanin lokaci ta juya gun shukrah itama ta hada rai nan shuairat ta gane matsalar ta tashi tsaye ckn masifa tace
"Nifa baxaku maida ni er iska bah...kowacce ta hada rai toh wllhi ni ba munafuka bace ga fili na bar muku kuyi abunda kuka ga dama"daga nan ta haura xuwa dakinta mr president yana kwance ta shigo ckn bacin rai yana kallonta yace
"Wa ya tabo min my lady"
"Mtsww...aikin banxa, nema suke su mayar dani munafuka wllhi karyansu"
"Su waye? "Umaim da shukrah man"
"Aw...kice min aminiyarki da ya'r ki matan yayanki"
Wani kallo ta jefa masa tare da cewa "meaning" "meaning notin ..kedai ki bi a hnkli" haushi taji nan ta fada toilet se cika take tana batsewa mr president kam dariya ta basa ya girgixa kai yace "oh Aysha ba dai rigima bah"
Har dare basu sanyata a ido bah har xuwa lokacin da bash yaxo daukarsu shukrah ta shiga gidan gaba ta xauna umaima tare da waleed Suka xauna a baya, ta cika tayi fam a haka Suka karisa gida.


Bayan kwna 3 da xuwan su shuairat momsi da daddy Suka kawo musu xiyara a wannan Daren umaima ta haifi kyakkyawar erta mace murna a gun bash baa magana shukrah kam kuka ta kwana yi a wannan Daren. Haka en uwa Suka yi ta xuwan Barka.


๐Ÿ˜๐Ÿ˜
[2/21, 2:43 PM] Reefat: ๐Ÿ’žNI DA SHUGABAN KASA๐Ÿ’ž
*100*
By *Reefat yahya*


*last page*


Ranar suna yarinya taci sunan maman umaima wato zainab anyi shagali sosai mai jego sun sha hotuna tare da en uwa da abokan arxiki a gidan mijinta ta xauna aka hadata da wata tsohuwa ta xauna da ita , bayan 2weeks shuairat taje gidan iyayenta da gidan shukrah da kuma umaima sukayi sallama wannan karon tare da sultan xasu koma hakan kuwa akayi jirgin yamma Suka bi sai Delhi.


1yr leta ...shuairat ta kammala degree nata dama kos din shekara 2 ne tayi ynxu ta fara masters sultan yana js2 salman kuwa yana da shekara 2 da rabi ya gara girma yayi wayo sosai sai shegen surutu muryarsa radau babu maganar da be iya bah .mr president ya bude wani kamfani a nan Delhi na sarrafa gwalagwalai๐Ÿ˜œ a China kuma yana da kamfanin sarrafa motoci , idan aka zo gida Nigeria kuma abun baa cewa komai don babu inda zaka shiga ka kira sunansa a ce da kai baa San shi ba..yayi kaurin suna yana da kamfanoni da dama ga gidajen mai da sauransu.bash Ke kula masa da harkokinsa na Nigeria se bayan wata 1 yake xuwa , umaima ta sake haihuwa namiji ta Haifa aka rada masa Suleiman suna kiransa Abbas zainab kuma Ummi ake kiranta.rayuwarsu ta kasance ckn so da kulawa umaima ta gama tana kula da daya daga ckn kamfonin mahaifin nata dake Abuja arxiki ya bunkasa babu harkan talauci shukrah ma mijin nasu ya gina mata katafaren boutique tana harkar kasuwanci ckn kwanciyar hnkli a jarida ta samu labarin an damka fatee tana gidan yari a can Kaduna.
Shuairat na kwance a kasan kafet ga katoton cki Wanda xai kai wata 6 idanunta a lumshe suke da alama bacci take ji mr president ya shigo ya xauna kusa da ita
"Pls my lady ki tashi bana son kina kwanciya a kasa ko so kke ki cutar min da ya'
Harararsa tayi tace "wato ni idan naga dama na mutu koh..dama ai Ku maxa haka kuke kunfi son ya'yan Ku fiye da komai mu mata...
"Pls not again Aysha ba haka nake nufi bah ki tashi don Allah"
"Ni ka rabu dani don Allah" ta sake gyara kwanciya ya rike kai haka yake fama da wannan ckin se masifa da shagwaba haka laulayin yaxo mata Abu kadan ta fara fada ko kuma ta fashe da kuka ..ya ja dogon numfashi ya marairaice "haba mom sultan kinsan ba kyau mace ta dinga kwanciya sanyi na shigarta is not gud pls"
"Ni a nan xan kwanta" yasa hannu ya dagata duk da nauyin da ta kara haka ya dagata xuwa daki ya shimfidata a gado nan kuwa ta fara kuka ya xauna a gefe yana lallabata dakyar bacci yayi gaba da ita. Bayan magrib ta farka ta gabatar da sallah sannan tayi wanka , wata doguwar farar Riga ta sa mai dogon hannu a hnkli take tafiya ta fito falo suna xaune sultan yana koya wa salman ABCD mr president yana kallon news ta shigo babu ko sallama fuska a hade salman ya daga kai Suka hada ido yayi dariya yace "lah...mother conpesho(confessor) bhai!( sunan da yake kiran sultan dashi wato yaya da harshen Hindu) bhai ka tuna film da muka kalla na mother conpesho..irin rigarta ne mummy ta shaka" yana magana da harshen yara masu koyan magana wata uwar cafka shuairat ta kai masa ta matse bakin tana huci tace "nice mother confessor? Uban wa yace ka kalli film har xaka rike sunayensu..ban hanaku kallon film bah" ta

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login