Showing 30001 words to 33000 words out of 82053 words
Chapter 11 - Ni Da Shugaban Kasa Complete Book Reefat Yahya .txt
share zancen haka nan su haj mairo ma an basu kudade Masu yawa daga nan ta sake Jan kunnen shuairat akan zaman da zatayi a gidan tare da koya mata wasu dabarun sarrafa miji Wanda ba sai na fada bah๐ nan sukayi sallama shuairat ta fara hawaye haj mairo tace kul..karki bata kwalliyanki daga nan motoci Suka kwace su sai gida aka bar amarya daga ita sai halayenta sai kuma masu aiki.
Sama ta haura sai ynxu ta samu damar karyawa tea ta hada sannan ta Debi chips kadan da kwai ta zauna ta cinye tas sannan ta dawo falo ta kunna TV MBC ta kama tana kallon film din "triple X" yan uwan Mr president ne Suka shigo sun Dan taba hira daga nan Suka shaida mata cewa yau zasu wuce Adamawa wasu kuma Kano wasu kd da kuma Lagos, cin-cin doughnut da cake ta diba musu da turarurruka masu yawa ta basu suna godiya Suka tafi. Haka masu aikin Suka shigo Suka gabatar da Kansu nan ma ta kawo musu abubuwa iri2 suna yaba mata Suka koma bakin aikinsu.
A can bangaren Mr president kuwa wasu turawa ne Suka zo tayashi murnan auren da yayi maza 3 da mata 2 dukkansu manyan mutane ne masu fada a ji a can kasar England daga fadar sarauniya Suka zo don haka Suka nemi ganin amaryar tasa Mr president ya daga waya bayan ya Dan fita daga dakin da aka sauke bakin nasa layin shuairat ya kira ringing 2 ta daga
"Hello ur xcelency"
Wani yarr...yaji a jikinsa dakyar ya saita kansa yace
"Ki shirya baki nayi kuma turawa ne suna son ganinki"
"Eyya...Mr president y not su bari xuwa dare Allah na gaji ynxu bacci zanyi"
Tayi maganan ne ckn wani salon shagwaba murmushi yayi shi kadai yasan ma'anar yace
"Ok sorry ki huta zuwa daren sai ki shirya koh"
"Ok tnk u my dear"
Nan ta kashe wayar ya tsaya Jim...tmkar mai tuna wani Abu sai kuma ya nanata kalamanta na karshe "tnk u my dear" nan ya sake yin murmushi haka nan tun jiya yake jin kansa ckn wani nishadi daga nan ya koma gun bakin nasa ya basu hakuri cewa amaryar tasa tana tare da baki sai zuwa dare zasu gan ta haka Suka cigaba da hirarsu.
Bash da john suna zaune a waje John ya juya ya kalli bash yace
"Aboki Mr president fah ya fada tarkon son yarinyar nan ba kadan bah"
"Me ka gani john?
"Haba ...kana ganin yanda muka samesu dazun"
"Hmmm...next tym zamu hana kowa zuwa bangaren Mr president sai da izininsa cos yanzu yana da iyali bai dace ana shiga anyhw bah"
"Yes haka zamu yi"
Daga nan sukayi shiru shi kansa bash yana mamakin kalan soyayyar kanwar tasa da Mr president hmmm...mata kenan zasu maida tsoho yaro.
Shuairat kuwa tana zaune a falo har bacci yayi awon gaba da ita se bayan azahar ta farka tayi sallah sannan ta fada wanka, wani material pitch color ta saka dinkin buba da zani ta saka danyar gwal mai kyau ta fesa turare se qamshi ke tashi. Dinning ta wuce masu aiki suna tsaye a gefe aka zuba mata rice n chicken ta fara ci a hnkli tmkar bata so sai wani yauki take. wata mata ta shigo tare da wani Dan yaro nan kuwa ta gane sultan ne nan ta sake fuska tana faraa sun karasa falon ta musu tayin abinci matar ta jawo kujera ta zauna shuairat ta rike hannun yaron tace
"Boy zo mu ci tare" ba musu sultan ya karasa gunta ta daurashi a kafa nan ta fara bashi a baki suna ci suna hira masu aiki kam se yaba halayenta suke nan da nan anty khady ma taji son shuairat ya shige ta don ba haka tayi tsammanin ganinta bah ta dauka shuairat irin matan nan ne masu girman kai da wulakanta mutane.sunyi hira sosai bayan anty khady ta damka mata amanar sultan nan kuwa ta karba ckn jin dadi Suka rabu akan anti kadi xata koma yau.
Haka shuairat ta kasance tare da sultan tana biye masa duk abunda yake so shi zatayi sunyi game sunyi kallo sunyi karatu haka Suka kasance har lokacin sallan la'asar nan ma tare sukayi sallar shuairat ta masa wanka ta canza masa kaya sannan Suka tafi bangaren momsi( Maman Mr president )
Love u alll๐๐
[2/21, 2:39 PM] Reefat: ๐NI DA SHUGABAN KASA๐
*47*
By *Reefat yahya*
Sun shigo falon tana tare da wasu mata su 2 nan shuairat ta gaishe su sannan ta zauna a gefe momsi kuwa wani irin dadi taji don anty khady ta shaida mata komai fuskarta dauke da murmushi ta fara Jan shuairat da hira tana tambayarta ko ta taba zuwan mayo belwa can Adamawa haka dai Suka cigaba da hira shuairat ta sake kadan suna hira sultan kuwa yana makale da ita, aka kawo musu fruits da drinks dakyar shuairat ta dau apple kwaya1 tana ci wannan ma saida momsi ta bata rai ne ta nuna mata cewa ta dauka nan gidan su ne ta daina jin kunya ta sake jikinta nan ne shuairat take tmbayar ina umaima aikuwa momsi ta zayyana mata daga biri har wutsiya sannan ta Dora da nasiha kan cewa tayi hkri da halayen da zata fuskanta gun umaimA haka dai Suka cigaba da hira har magrib sannan ta koma bangaren ta tare da sultan , bayan sunyi magrib da isha ta dibawa sultan abinci yaci ya koshi ta kunna masa cartoon yana kallo har yayi bacci nan ta daukesa ta kaisa dakin barcinta daga nan ta fada wanka.tana fitowa ta tsara wani uban kwalliya sannan ta fito da wani hadaddiyar dinner gown silver da duwatsu a jiki sai shinning suke ta sanya rigar mai dogon hannu pencil hand ya dame hannunta haka nan rigar dai-dai da jikinta ta saka wasu English diamond mai uban kyau ta daura wani red net daurin step har 6 tayi kyau sosai ta saka takalmin Vinci red color ta rike clutch purse din shima red ga red lipstick tayi kyau sosai woow....ta fesa turaren laylatul sahr da musk- almudhakkr se kuma far away , bleu feeling, diable bleue, to nyt , mekako Miami, Cuba , touch me da kuma esabella Curie.โบโบโบ turare 10...hmmmm qamshi kam baa magana ita kanta tasan ta hadu sosai.wayar intercom na dakin ne ya fara ruri ta daga wata mai aiki CE take sanar da ita cewa Mr president ya turo mota yana bukatar ganinta nan ta ajiye wayar ta kurawa fyskarta ido a ckn mirror tace
"Wow...yarinya kinyi kyau but hakan ya dace ta fita ne ko ta yafa gyale? Ahhh....turawa ne bata son su mata kallon bakauyiya don haka red net din ta dauko wani ta yafa sannan ta daurashi ta baya tayi kyau sosai๐๐๐๐.
A hnkli take takawa har ta fito falon ba kowa duk masu aikin sun koma bangaren su sai masu gadi a waje ta Tarar da bodyguard din ๐ณ๐ณ๐ณgaba daya Suka zuba mata ido dakyar ya saita kansa ya bude mata gidan baya ta shige daga nan ya ja motar .
Bangaren saukan baki sukayi parking ya bude mata kofa ta fito tana takun kasaita ta hadu da yayanta yana fitowa murmushi ta sakar masa sannan ta wuce ya tsaya galala yana kallonta har ta bace masa da gani yana tsaye yana mamaki shi kadai. Suna zaune a dinning area da alama ita ake jira Mr president ne yake fuskantar kofa tana shigowa ya kasa dauke idonsa a kanta tmkar a mafarki haka ya ganta kurrr ya ajiye ido ya kasa motsi tana murmushi ta karasa kusa dashi ta mika masa hannu nan ya tashi yana rike da hannunta gaba dayawa turawan sun shagala da kallonta basu taba ganin bakin fata kyakkyawa irin shuairat bah.Mr President ne ya katse musu tunani ta hanyar cewa
"Pls meet my wife mrs Suleiman"
Murmushi shuairat ta sakan musu sannan tace
"Hello everyone" tare da mikawa matan hannu sun gaisa ckn faraa sannan Mr president ya jawo kujera kusa da nasa nan ta zauna tare da cewa
"Tnk u Darling"
Ckn wani tsiga tana fari da ido Mr president kam se kallonta yake tmkar wata sabuwar hallita nan shuairat ta fara musu barka da xuwa tare da basu hakurin rashin xuwanta akan lokaci, haka nan ta sace zukatansu hira sosai sukeyi ckn harshen turanci Mr president in banda murmushi babu abunda yake shuairat ta bashi mamaki sosai nan da nan Suka fito da wayoyinsu aka fara daukan selfie an dauketa tare da Mr president ma sunyi kyau sosai nan aka fara turawa a instagram da Facebook ana taya Mr president murna. Daga karshe Suka gabatar da kyaututtukansu diamonds golds da dalolin amurka shuairat de tasha kyaututtuka da dama har wajen 12 sannan kowannensu ya koma masaukin sa shuairat ta tashi zata tafi Mr president ya rike hannunta sai kuma ya rungumeta gam a jiki, mutuwar tsaye tayi ta kasa motsawa Sun share minti 3 ckn wannan hali dai2 nan john ya shigo don kulle kofa aikuwa a 360 yabar bangaren ya tsaya a waje ya rike kai yana maida numfashi . Mr president ya motsa bakinsa a hnkli yace
"Allah ya miki albarka nagode sosai ki fitar dani kunya tnx much Allah ya biyaki"
"Amee..men" dakyar ta amsa daga nan ya sake ta yace
"
"Muje ki kwanta dare yayi"
Nan ya rike hannunta Suka fita gidan shiru sai securities ke kaiwa da komowa sunata kallon Mr president hannunsa tsarke ckn na matarsa suna taku a hnkli farinwata da hasken fitillun gidan sun haska koina , haka Suka cigaba da tafiya har xuwa bangaren shuairat aka bude musu kofa a tuaninta nan zai dakata da rakiyar se kuma taga ya biyota har dakin bacci ya bude kofar ga mamakinsa sultan ya gani kwance yana sharar baccinsa ya juya Suka hada ido tayi murmushi nan ya sake mata hannu ya koma kusa da sultan ya shafa kansa tare da tofa masa aduoi daga nan ya tashi yace
"Nagode sosai gud nite"
"Nite" ta fada a hnkli daga nan ya sa kai ya tafi tare da rufe musu kofar yana tafiya yana murmushi shi kadai yasan abunda yake ji.
๐๐๐๐ku biyoni kusha labari
*Reefat* ce
[2/21, 2:39 PM] Reefat: ๐NI DA SHUGABAN KASA๐
*48*
By *Reefat yahya*
Shuairat ta gama shirin kwanciya tsaf tayi aduoin bacci ta kwanta sai kuma abubuwan da Suka faru tsakaninta da Mr president ne yake yawo a kwakwalwarta haka nan ta tsinci kanta ckn wani farin ciki he is so calm bashi da matsala tabbas idan haka yake toh lallai zasu zauna lfy.haka dai ta cigaba da sake sakenta har bacci yayi awon gaba da ita.
A bangaren Mr president ma hakan ta kasance Sam ..ya kasa yin bacci fuskar shuairat yake gani idan ya rufe idanunsa dama matarsa wayayyiya ce? Daman haka take da kyau? She is so cute n presentable.tabbas yayi dace kuma yaji dadin ganin sultan a dakinta da alama tana son yara kuma xata rike masa sultan da amana , haka nan ta faranta masa rai haka ya cigaba da sake sake har bacci ya daukesa ba tare da ya sani bah.
Asuban fari shuairat ta tashi tayi wanka tare da daura alwala tayi nafilfilun ta sannan tayi sallar asuba tayi lazimi bayan ta gama tayi adua ta shafa sannan ta koma bakin gado ta zauna a hnkli ta fara shafa kan sultan bayan wani Dan lookaci ya bude ido a hnkli tace
"Boy tashi kayi sallah koh"
Ckn muryan bacci yace
"Um um anty nikam ki bari ba ynxu bah"
"Haba my boy jiya fa cemin kayi kana son ka shiga aljannah ka tuna?
Kai ya gyada mata tayi murmushi tace
"Good! Duk Wanda baya sallah akan lokaci bazai shiga aljannah bah, oya get up"
Nan kuwa sultan ya tashi ya shige toilet yayi alwala ya fito ta shinfida masa sallaya ya tada sallah tana zaune tana kula da yanda yake sallar a natse lallai ko ya iya batayi mmki bah sabida a hiran da sukayi ya gaya mata akwai malamin da yake xuwa har gida yana karantar dashi.bayan ya idar da sallah nan ya koma gado ya kwanta shuairat tace
"Boy ba gaisuwa ne?
Murmushi yayi yace
"Morning anty!
Ta shafa kansa tace
"Morning my boy! Ynxu se mu dau Qur'an mu karanta koh"
"Anty bacci nake ji kuma kinsan anjima zanje skul "
"I knw my boy! But pls mu karanta koda 5pages ne se mu koma bacci koh
"No! 5pages yayi yawa"
"Ok 3pages koh"
Dakyar ta lallabashi ya karanta pages 2 na suratul baqarah sannan ya kwanta , ita kuma ta cigaba da karatu har 6:30 sannan ta wuce falo nan ta hadu da masu aiki suna xuba gaisuwa ta bukaci su kawo mata kayan makarantar sultan babu bata lkci kuwa aka kawo duk abunda zai bukata ta bada umarnin a shirya masa kayan kari sannan ta koma daki.
Karfe 7am masu aikin sultan Suka nemi izinin ganin sultan saboda xaa mishi wanka ya tafi skul, shuairat ta hana.ita kanta ta masa wanka ta shirya sa ckn kayan makaranta ya fito fes dashi ta fesa masa turare itama ta sha wanka tayi ado ckn atamfar super masu kyau ta ajiye dankwali ga gashin kanta ya kwanta a kafada tayi kyau sosai tana rike da hannun sultan Suka fito falo masu aikin Suka kura musu ido tabbas sunyi kyau sosai.
Dinning area Suka wuce a nan ta zuba masa abinci yaci sosai tana xuba mishi hira ckn raha tana biye wa duk shirmensa har ya gama aka kai jaka da lunchbox nasa a mota.an bude motar ana jiran fitowarsa shuairat ta rike hannunsa tace
"Muje ka gaida dady koh"
Ba musu Suka wuce bangaren Mr president masu aikin Suka xuba musu ido ckn shaawar ganin sabon chanjin rayuwa da sultan ya samu.a hnkli ta tura kofar dakin da take tunanin dakin barcinsa ne sabida basu tarar dashi a falo bah, ta shigo tare da sallama yana zaune da Qur'an a hannunsa bayan ya rufe qur'anin ya amsa sallamar nan Suka hada ido shuairat tayi saurin dauke kanta
"Good morning ur Excellency"
"Morning hw was ur nite dafatan kun tashi lfy mom sultan"
Wani kayataccen murmushn jin dadi tayi saboda sunan da ya kirata dashi
" lfy alhamdulillh dady sultan hop kaima haka"
"Alhamdulillh"
"Dady good morning"
Sultan ya furta bayan ya karasa kusa da mahaifin nasa
"Morning my boy "
"Laa..dady kaga anty ma boy take kirana fah
Murmushin jin dadi yayi yana kallon shuairat wacce kanta ke kallon kasa
"Dady kaga yau na karanta Qur'an har 2pages ni da anty
"Wow...am so happy my boy kip it up koh Allah ya muku albarka da kai da antyn naka "
"Ameen dady"
Shuairat ce ta katse hiran nasu ta hanyar cewa
"My boy kamanta mota na jiranka kar kayi latti let's go"
Ya tashi tsaye yace
"Bye dad na tafi"
"Ok takkia ayi karatu banda wasa koh"
"Ok dad zanyi cos anty tace idan ina karatu sosai zata siyamin yacht kuma zan shiga aljannah"
Dariya sosai Mr president yayi yana kallon shuairat gwanin birgewa yace
"Ok a dawo lfy"
Daga nan Suka fita Suka bar dakin ya bisu da kallon shaawa shi ganin shuairat yake tmkar ita ta haifi sultan nan da nan wani farin ciki ya ziyarci xuciyarsa ya manta da duk wani bakin ckn da yake cki a da tabbas maganar dadynsa gaskiya ne da yace masa shuairat zata zame musu alkairi a rayuwa zata kawo musu farin ciki , gashi tun baaje ko ina bah ya tsinci kansa ckn farin cki Mara misali.
Ku biyoni love u my fans masu turamin mssg ta private tnx alot I love u all๐๐๐
[2/21, 2:39 PM] Reefat: ๐NI DA SHUGABAN KASA๐
*49*
By *Reefat yahya*
Shuairat ta raka sultan a bakin mota suna dagawa juna hannu har ya bace mata da gani sannan ta wuce bangaren momsi a falo ta sameta tana xaune da carbi a hannu ta karasa tare da sallama sun gaisa ckn girmamawa ta amsa tana mai faraa daga nan ta bukaci shuairat ta jira daddy ya fito su gaisa bayan yan mintuna Alh Mohammed ya shigo falon fuskarsa dauke da murmushi Suka gaisa da shuairat daga nan ta musu sallama ta koma bangarenta daki ta shige ta haye gado tayi kwanciyarta wayarta ce ta hau ruri layin anti mairo ta gani nan ta daga
"Ina kwana anty"
"Amarsu ta ango an tashi lfy ya gida ya kadaici"
"Alhamdulillh anty dafatan kuna lfy"
"Lfy me kikeyi haka"
"Wllhi ynxu na dawo daga rakiyar sultan ya tafi skul shine nace bari na samu bacci kadan"
"Kaji min yarinya da shirme..sultan kika aura ko ubansa? Bazaki je ki duba lfyar mijinki bah se dansa?
"Anti naje mun gaisa fah dazu"
"Haba baby..ynxu duk abubuwan da na gaya miki sun tashi a banza kenan? Mijinki ne bazaki je ki kula dashi bah ki tabbatar yaci abinci yayi shirin office sannan ki mike a gado wai bacci zakiyi ? Anya zaki sinana abun kirki kenan..
"Eyya fah anty..
Ta fada ckn shagwaba
"Eyya me? Ki tashi maza ynxun nan kije ki kula da mijinki ki tabbatar ya shirya ya fita office kan ki dawo kiyi baccin..aikin me zakiyi girki ko shara? Eyye..
Haka dai anti mairo ta dinga balbale shuairat da balai ba shiri ta tashi bayan sunyi sallama ta sake fesa turare ta kara makeup kamar yanda Antin ta umarceta ta tsaya a gaban dressing mirror ita kunyan masu aikin gidan take ji , ya zaayi ta dinga shiga tana fita a bangaren Mr president ? Ya ilahi ya zatayi?
Haka ta daure ta fito bayan ta yafa veil nata se uban kamshi ke tashi ta fito tana taku dai2 har ta fito nan bodyguards Suka bude mata mota duk da cewa ba wani nisa bane Amma abunka da manya haka aka ajiyeta a bangaren Mr president ta fito bayan an bude mata kofa ana xuba gaisuwa tana amsawa ckn sakin fuska nan Suka gaisa da yayanta shima se kallonta yake daga nan ta wuce ciki .baya falonsa don haka dakin bacci ta wuce direct ta kwankwasa tare da sallama ta tura kofar carab Suka hada ido yana tsaye ya gama shiryawa yana rike da turare a hnkli ta karasa tare da karban turaren a hNnunsa ba tare da tayi magana ba shi kuma ya bita da ido ta fesa masa koina ckn kasaita da wani irin salo, Mr president de ya xuba mata ido kawai