Showing 42001 words to 45000 words out of 82053 words
Chapter 15 - Ni Da Shugaban Kasa Complete Book Reefat Yahya .txt
ne anti mairo ta fara yi sannan tace
"So kike yace miki ki zo mu sadu?
Shukrah da shuairat sun fashe da dariya sosai maganar ya basu dariya
"Aww..dariya na baki koh? Ki cigaba da rashin hnklin naki..wai ke ba na mace bane? Baki San yanda zaki ja raayin namji bah"
Haka dai anti mairo ta cire kunya ta wayar da kan shuairat sosai ta koya mata wasu abubuwa da dama , sun yini tare har yamma sannan Suka kira bash ya ajiyesu a gida.mr president bai shigo ba sai 11pm dakinsa ya wuce yayi wanka ya fito ya ci abinci har ya gama baiji motsinta bah dakinta ya shiga tare da sallama tana kwance a gado ckn wasu shu'uman kayan bacci , a hnkli ya karasa ya xauna kusa da ita ckn yanda da Jan hnkli tace
"Wlcm my man"
"Tnx my lady lfy yau baki xauna falo ba "
"Sorry kaji ni shiru koh..kaina kemin ciwo shine na dawo na kwanta"
Hannu yakai ya taba kan "eyya..sory gashi kai din baiyi wani zafi bah"
"Ehh..nasha magani ai"
"Ok..sorry"
"Tnx"
"Baraa tayani hira bane ko ciwon kan xe rabamu"
Tayi fari da ido tace
"Babu mai rabamu sai Allah"
"Hakane? "Ehh..ko kana shakka ne"
Murmushi ya sakar mata sannan ya gyara kwanciyarsa ya jawota a jiki ta kwantar da kanta a hnkli ta fara magana
"Mr president am so..sory nasan kana da juriya har ka xauna tsawon 1yr + baka taba Neman hakkinka ba duk da nasan cewa kana bukatar hakan, don Allah ka yafemin duk laifinda na aikata am sorry from....
"Shhhhh....Aysha ke nake so ba jikin ki bah, kuma na yafe miki. Idan har kina tare dani bana bukatar komai ok!
Ta daga kanta Suka hada ido yana murmushi yace
"Yes! Am ok..don't worry about me"
Wani tausayinsa ne ya kamata ta rungumeshi sosai tace
"I love u so much...Allah yabar min kai har abada , kuma daga yau ni taka ce sai yanda kayi dani am all urs"
Kankameta yayi a jikinsa yana jin wani irin shauki nan Suka fara kissing din juna daga nan kuma Suka fada wata duniyar..ya rabata da kayan jikinta sannan yasa hannu a switch ya kashe wuta, wani salon romance ne shuairat tayi amfani dashi ta birkita kwakwalwar mr president tmkar bai taba sanin wata mace a duniya bah gaba daya ya fita hayyacinsa sai sambatu yake ..........
Hmmm muje xuwa
[2/21, 2:40 PM] Reefat: ๐NI DA SHUGABAN KASA๐
*61*
By *Reefat yahya*
Mr president ma ba tayan baya bane gun Iya sarrafa mace hmmm...wadan nan masoyan sun Lula sararin samaniya๐๐ sun Dade suna romancing juna kafin ya shigeta gaba daya basa ckn hayyacinsu, shuairat taji jiki kam ba laifi suna ta Abu daya har 3 kafin Suka sagaita nan kuwa ya kankameta a jikinsa sosai sai hawaye yakeyi duk da xafin da take ji bai hanata jin tausayin mijin nata bah a hnkli itama ta rungumesa bayan hnklinsa ya dawo jikinsa cak! Ya dagata xuwa toilet shi da kansa ya mata wanka sannan ya hada mata ruwan xafi yace ta xauna a ciki babu gardama ta xauna duk da radadin da takeji hakan nan ta hakura ta cigaba da xama a ckn shikuwa ya koma dakin ya cire bedsheet da Suka bata ya bude wardrobe ya fitar da wani ya shinfida sannan ya dawo ya sameta tana wankan tsarki daga nan ya dauketa ya shinfideta a gado ya rufa mata bargo sannan ya dawo yayi wanka . nafila yake yana kuka yana godewa ubangiji da irin ni'imomin da ya basa a rayuwa , shuairat kuwa tuni bacci yayi gaba da ita.
Da asuba ya tasheta ya taimaka mata tayi sallah sannan ta koma bacci.
11am ta bude ido ganin anti mairo tayi a gafen gado tana jera kwanukan abinci ckn mamaki ta tashi
"Anti ..
"Ah..Ya'r albrka har kin tashi ne, muje kiyi wanka kixo kici abinci koh"
Ba gardama ta tashi dakyar take Iya tfya anti mairo CE ta taimaka mata tayi wanka sannan ta hada mata ruwan xafi Wanda aka tafasa shi da magarya da bagaruwa tace ta xauna a cki, haka ta xauna kamar xatayi kuka bayan ta gama ta fito ta shirya ckn doguwar Riga lipgloss da powder kawai ta shafa sannan ta xauna cin abinci.farfesun kifi ne yasha hadi da kuma soyayyar dankalin Hausa sai kuma soyayyen kwai, tana ci mr president ya kira wayarta ta daga yana tmbayarta ya jiki.
Haka yinin ranar gaba daya anti mairo ce ke kula da ita, ko falo bata je bah mr president kuwa bayan kowane awa 1 sai ya kira yana aiki amma hnklinsa na gun shuairat. Kwana 2 anti mairo tayi tana jinyarta ta warke sumul kamar ba ita ba, daga nan ta shirya ta koma bayan tasha kyaututtuka gun mr president.
10:30pm tana kwance tana chatting a watsap ita da princess maimah tana korafin son ganin pix nata haka nan itama dukkansu basu taba saka pix nasu a dp ba sai na cartoons ko na couples shuairat tace nikam nafi son muhadu face-face ne"
"Allah koh..tohh ynxu haka ina Abj kefa?
"Uhmm...nima haka toh yaushe zaki zo gidan mu"
"A..ah ke zaki fara xuwa gidan mu"
"Naki wayon"
"Toh shikenan na yarda zanxo jibi, xan kiraki"
"Ok toh..ina jira"
"Let's sleep bacci nake ji"
"Ok nyt" daga nan shuairat ta kashe data dinta cos shukrah bata online. Wayarta ya fara ringing mr president ne bata daga bah ta tashi ta fada wanka bayan ta fito ta shirya ckn kayan baccinta masu daukan hnkli ta fesa turaruka da humra ta jefa chewing gum din orbit a bakinta sai qamshi yake sannan ta rike hijabinta ta nufi hnyar xuwa dakin oga..
Yana kwance ya kurawa ceiling ido baiji shigowarta ba ta jefar da hijabin a gefe ta fada a jikinsa wani dogon numfashi yaja sannan ya sauke idanunsa a kanta
"Ohh my lady kin tsoaratani"
"Haba..babba dakai"
"Ehh.mana banji shigowarki bah"
"Soryy..but tunanin me kake yi"
"Tunaninki nake" ya fada yana kallonta ta juya ido sannan ta xagaya hannayenta a bayN wuyansa tace
"Toh..ba gani bah"
"Yeah..am hpy to c u" ya hada lebensa da nata ya fara kissing a hnkli tun tana nokewa har ta fara maida martani haka Suka cigaba sai kuma ya fara shafa duk ilahirin jikinta a hnkli yake wasa da kirjinta nan ya turata ta fada kan gado ya susuce ganin yana Neman wuce gona da iri yasa shuairat ta fara kuka Amma ina..kamar kara tunxurasa take dakyar ta bude baki tace
"Plss...kasan ban gama warkewa ba fah..
A wahalce yace
"I knw baby ..don't wory a hnkli xanyi pls"
"No..."
Daga nan ta turashi gefe ta tashi ta xauna tana rawr jiki ya runtse ido ckn bacin rai ya juya yana kallonta kawar da kai gefe tayi ya tashi zai fita a hnkli tace
"Am sorry..
Tsaki yaja yayi ficewarsa xuwa falo ta rike kai innalillahi! Badai fushi yayi bah, Allah ka yafe ni"
Ckn axama tabi bayansa yana xaune da gorar ruwa a hnnunsa ya kurba sannan ya ajiye a hnkli ta karasa ta sunguna a gabansa
"Am sorry swt hrt ka yafemin pls"
"Tashi ki koma daki"
"Don Allah kayi hkri pls..
Kawar da fuskarsa gefe yayi nan ta tashi ta xauna a saman cinyoyinsa ta rungumesa tana kuka tana cewa
"Pls dad sultan ka yafemin kasan mala'iku xasu tsine min kuma ubangiji ma yana fushi dani pls am sorry"
Yana shafa kanta yace
"Baby baki jin magana ..toh na yafemiki shikenan?
"Da gaske?..tank u so..much๐
Ta manna masa peck a kumatu kai yarinyar nan xata haukatashi bakinta takai dai2* kunnensa tana yawo da harshenta ckn kunnen ..hmmm sauran kadan mr president ya suma baiyi wata2* ba ya dagata sai bedroom dinsa.acan Suka Lula duniyar masoya yaukam bata ji xafi sosai bah ita kanta tayi sambatun bare oga kam๐คhmmm..se a slow sau3 yayi sannan Suka kwanta manne da juna har bacci ya sace su.
10am mr president yana xaune a conference room suna meeting sai faman murmushi yake yana lumshe ido shi kadai yana tuna Daren jiya tabbas shuairat daban ce a ckn mata tana da abubuwa da dama Wanda ....
"Mr president sir!
Firgit ..ya juya yaga an xuba mishi ido wani senator ne yace
"Are u ok sir?
"Sure..am ok! Yeah...
Yana girgiza kai tmkar Mara gskiya sannan yayi gyaran murya yace
"So! Wat am I saying"
Gaba daya Suka juya suna kallon juna dakyar dayansu yace
"Sir! We are discussing about your trip to China"
"Waat? No..no.no pls...maybe mr Joshua will represent me"
"But sir! Its very important n u....
"I said am not going daz final" ya fada ckn daka tsawa daga nan ya tashi
Yana hushi sannan ya bar dakin taron kowa yana mamakin wannan al'amarin bash ne ya shigo a matsayin p.an sa ya basu hakuri kan cewa zai shawo kan al'amrin nan Suka sanar dashi lallai ya gaggauta yin hakan saboda muhimmancin tafiyar kuma gobe ne ya kamata su tafi don meeting na duniya gaba dayane zaayi a can kan tattalin arxiki don hada kasuwanci da kasar China.
Ku biyoni๐๐๐
[2/21, 2:40 PM] Reefat: ๐NI DA SHUGABAN KASA๐
*62*
By *Reefat yahya*
Dakinsa ya wuce kai tsaye ya xauna kan rest chair ya cire hularsa ya ajiye a gefe ..sam bazai Iya yin nisa da shuairat ba koda na dare 1 tlkless of sati 1 no...yana runtse ido wani daci yake ji acan ckn makwakwaronsa .
Shuairat tana kwance a dakinta tana danna laptop wani file take saving na gidan marayu list din da aka turo mata jiya shine take shigarwa ..wayarta CE ta hau ruri yaya bash ne ta daga tare da sallama
"Baby ki fito falo ina jiranki"
Xumbur ta tashi ta saka hijabinta a hnkli take tfy har ta fito falon yana tsaye
"Zauna mana yaya"
"No..am ok! Dama magana nake so muyi"
"Ina jinka"
"Mr president ya shigo ne?
"Bangane bah...ba ya tafi office ba yacemin yana da meeting"
"Wato bby ina rokonki pls kisan hanyar da xaki bi ki tabbatar ya amince da wannan tafiyar"
"Wace tfy kuma?
"Ana nemansu a China ne n is very important shi kuma yace bazashi bah"
"Hmmm..mr president akwai rigima, don't wory I'll talk to him"
"Ynxu fah...pls ana meeting ne ya fita kuma dole suji daga garesa don asan shirin da xaayi na tafiyar"
"Ok..go n continue ynxu xaku ganshi insha Allah"
Murmushi yayi yace
"I trust mah sisy ..ina jiranki plss"
"Worry not my guy"
Daga nan ta wuce xuwa dakin mr president bash kuma ya juya ya tafi.ta shigo yana nan xaune shuairat Ya'r duniya tana ganinsa ta sakar masa Murmushi ta karasa ta xauna a kan cinyarsa tace
"Wane bako mukayi da tsakiyar rana haka, mr president yaukuma lfy dai ka shigo da wuri haka"
Harara ya jefa mata sannan yace
"Wato ma nikadai na damu dake koh...ina can na kasa tabka komai sai tunaninki nake amma ke kina nan hnkli kwance "
Ta langabe kai tace
"Eyya...Bahaka bane fah! Nima nayi missing dinka sosai" sai kuma ta hau kissing nasa saida ta tabbatar yazo hannu sannan ta sake shi tace
"Now..gayamin, me yasa ka dawo da wuri haka bayan kacemin kunada meeting?
Ya bata fuska sannan yace
"Wai tfy xamuyi xuwa China 4 1week"
"Allah sarki..Allah ya taimaka ya bada sa'ar abunda aka je nema"
"Haba..Aysha meyasa baki damu dani bane pls"
"My man..kaima kasan ina sonka kuma baxan so rabuwa da kai koda na min1 ne but ya xama dole ka kula da aikinka hkkin miliyoyin jamaa ne rataye a wuyarka kaga dole ka sauke hakkin ko?
Yayi shiru yana sauraron kalamanta tabbas abunda ta fada gskiyane muryarta ce ya katse masa tunani
"Ni taka CE har abada babu mai rabamu sai Allah, don haka ina son ka maida hnkli kan aikinka Allah ne ya baka shugabanci ba yinka bane so u have to tank him n handle everything ok"
Kai ya gyada mata nan ya rumgumeta sosai idanunsa a rufe yana rada mata a kunne
" tank u so much Ayshata Allah ya barmin ke tabbas ke macce ta kwarai nagode Allah ya miki albarka ya baki gidan aljannah nagode"
Murmushin jin dadi ne bayyane a fuskarta ta Dan sassauta rungumar tace
"Tashi kaje ana jiranka"
Yana murmushi ya tashi har ya kai bakin kofa sai kuma ya dawo ya manna mata peck a goshi yace
"Lov u"
"Lov u too" daga nan ya fita yana murmushi yana godewa Allah da ya hadashi da mace ta gari.
A can conference room sun fara surutun rashin ganin mr president kwatsam! Ya shigo fuskarsa dauke da murmushi sunata mamakin wannan al-amrin haka aka cigaba da meeting daga karshe aka zabi wadanda xasu raka mr president a yayinda mr Joshua kuwa xai xauna ya kula da harkokon kasar.
Ba karamin murna bash yayi ba da ganin mr president lallai kanwarsa tana ja๐๐.
Bayan sallar isha ta gama shirya kayan da mr president xeyi tfy dasu tana kwance a dakin ya fito daga wanka bayan ya gama shirinsa tsaf yana kallonta yana murmushi yace
"Baby I have somtin 4u"
"Aw..da gaske?
"Ehh.. Nan ya rike hannunta Suka fito falo wata Ya'r karamar kofa Suka bi ta bayan gidan Suka bullo suna tfy can sukaje garage inda yake ajiye motoci nan yaje kusa da wata katuwar mota an rufeshi da wani bakin kyalle a hnkli mr president yace ta rufe idonta bayan ya irga 3 ta bude guess wat๐ณ๐ณh..........mmmmmmmmmmm....nikam saida na fadi a kasa shuairat ta bude ido a hnkli wata arniyar lemo CE fara Sol...yeah lemozin da kuke ji ko kuma kuna gani ๐๐ motar da take da komai a ciki ga kyau da tsada idan xaa kirga masu shi a duniya ma kalilan mutane ne basu da yawaโบโบ.shuairat kam shiru tayi ta kasa cewa komai , daga nan ya sake nuna mata wata hadaddiyar Ferrari baka wuluk yana murmushi yace
"Dis my gift 4u na mallaka miki su duniya da lahiraa"
Hawayene Suka gangaro a kumatunta yayi saurin riketa yace
"No..pls bana son kuka"
Daga nan ya dagata cak! Suka koma ckn gida a dakinsa ya ajiyeta yace
"Cloz ur eyes again"
Ta rufe idonta alamar takardu taji a hannunta ta bude ido yana murmushi yace
"Ki duba ki gani"
Takardun filayene guda 5 ๐ณ๐ณ daya a mubi, yola, Lagos,2 a Abj .habawa ta rungumesa tana hawayen farin cki
"Tnk u soo..much Alllah ya biyaka nagode sosai"
Ita kam ta rasa wane irin godiya zatayi tace
"Bani da abunda xan biyaka dashi bansan da wane baki ko kalamai xan gode maka bah..nagode nagode I Lov u so much"
Ta kara shige jikinsa yana murmushi yace
"Bana bukatar komai ..fatana ki soni ki zauna dani ki haifamin yara masu kama dake"
Ckn jin kunya tace
"Ina sonka kuma har abada baxan barka komin tsanani komin wuya insha Allah, yara kuma Allah ya kawo masu albarka"
"Ameen"
Nima reefat nace
ameeeennnn.......
Ku biyoni๐๐
[2/21, 2:40 PM] Reefat: ๐NI DA SHUGABAN KASA๐
*63*
By *Reefat yahya*
Sun dade suna rungume da juna sannan shuairat ta sakesa ta juya ta koma dakinta wani sabon wanka ta sake yi ta fito ta shafa mai ta gama shirinta ckn wata doguwar vest Iya cinya ko ina qamshin turare ne me tashi a jikinta ta dauko wayarta tana duba tym new mssg tagani tana budewa ๐ฑ๐ฑ๐ฑ tsayuwa ya gagareta dakyar ta xauna ta kurawa wayar ido..alert ne daga bankin first bank kudi kimanin 500mil๐๐ tunda take a rayuwrta bata taba shiga irin yanayin da take cki bah gaba daya ta rikice nan kuwa ta tashi ta koma dakinsa yana kwance ya gama shirin bacci ta shigo ckn sanyin jiki hannu ya nuna mata alamar ta taho gunsa ta fada jknsa sai kuma ta fara kuka hnklinsa ya tashi ya fara rarrashinta dakyar ta daina kukan ta gaya masa batun alert da ta gani dariya sosai ya dinga yi yace
"Ki kwantar da hnklin ki dama akwai allowances na first lady shine na hada da kyautar da nayi niyya na bayar aka tura miki a account"
Godiya sosai tayi sannan Suka kwanta bacci a wannan Daren shuairat ta faranta masa sosai gaba daya tana Neman haukatashi da kalan soyayyarta ta kware sosai haka nan itama ta kasance ckn farin ciki.
Karfe 6:30am suna airport a ckn mota suke dakyar mr president ya banbareta a jikinsa shima yaji wani iri tmkar ya fasa tfyar ya cigaba da kwantar mata da hnkli sannan ya fita ya barta ckn motar taku 2 yayi ya sake dawowa ckn mota ya rungumeta gam a jiki yayi pecking nata a goshi yace
"I Lov u Aysha ki kular min da kanki da kuma ya'yana da dukiyata"
Daga nan ya juya ya tafi wani sabon kukane ya kubce mata driver ya shigo ya tada mota Suka dau hanyar gida.
A ckn jirgi sai faduwan gaba yakeyi idan ya tuna halinda ya bar shuairat a cki Allah sarki shuairat yarinya me hnkli haka dai mr president ya cigaba da tuna kyakkyawar fuskar matar tasa .
Shuairat kuwa yinin ranan sukuku tayi shi bata ckn walwala ko abinci ta kasa ci wayartace ta hau ruri princess maimah ce dakyar ta daga
"Kawata ya kke"
"Lfy princess ya gida"
"Lfy alhamdulillh dama ina son xuwa gidanku ne"
"Allah..gskiya naji dadi sosai "
"Kibani address dinki"
"Uhhmm..ynxu haka dai bana gidan mu naje villa ne"
๐ณ"๐ really...kina ckn gidan ynxu haka?
"Ehh...
"Wane side?
"Ke dai idan kinxo bakin gate ki kirani"
"Ok toh"...
1hr leta..phn din shuairat ya fara ringing princess CE
"Kina ina"
"Na shigo ina ckn gidan"
"Ok kice a nuna miki bangaren mr president xan jiraki a bakin kofa"
Shuairat ta fito tana tsaye umaima taxo tayi shigewarta shuairat ta tabe baki tace kya jida shi"
Umaima CE ta sake fitowa wayarta ta xare tana danne2* can ta kara a kunne dai2* lokacin phn din shuairat ya fara ringing
"Hello princ...
Ckn mamaki da raxana Suka juya suna kallon juna
Wayar hannun umaima CE ta fadi a kasa ji kake kasssss.....
Screen yayi hali...
Hmmmmmm ...muje xuwa
[2/21, 2:40 PM] Reefat: ๐NI DA SHUGABAN KASA๐
*64*
BY *Reefat yahya*
Sun dade suna kallon kallo sannan shuairat ta wuce ckn gida falo ta nufa ta xauna tana sauke numfashi har ynxu tana mamakn wannan al-amari wai umaima