Showing 27001 words to 30000 words out of 38921 words
Maman
Noorul
Hudahββ
Luv u my fans
Pls share
ππππ
IMRANFAD
ππππ
By maman noorul
Hudah
πGORGEOUS WRITERS FORUMπ
πG.W.F.π
Home of gorgeous,interllingent,and expert writers,we are the best among the rest.
π
Ώ7β£1β£&7β£2β£
Bismillahir Rahmanir Rahim
Yace"hello sweet heart"
Da sauri zubys tace"hy"jikinta sai rawa yake dan tana da number shi
Yace"ya gida?"
Tace"lafiya"
Yace"ina son ganin ki ai na zamu hadu?"
Tace"ka zo gidanmu zan tyro maka address"
Yace"toh zan zo bayan na gama a office "
Tace"sai ka zo"
Da gudu zubys taje d'akin ummata ta rungumeta tace"umma ya kira ni yanzun nan,yama ce zaizo"
Umma tace"toh madallah daya zo ki yi me maganar aure dan baza mu tsaya b'ata lokaci ba"
Tace"toh ummi"
Da misalin karfe 6:30 IMRAN ya bar office direct gidan su fadila yaje,kiranta yayi a waya yayi ta fito
'Bangaren fadila ko wanka tayi ta saka rubber gown ba karamin kyau tayi ba girki tayi mai da lafiya ta gyra gida ta fashe jikin ta da tulare
Shirya kausar tayi tace"yau nasan zamu shirya da IMRANFAD in ya dawo zan bashi hakuri,toh amma me nayi me ne haka?"abinda fadila bata sani ba ranar da zee ta zo ta ajiye mata wani laya a kasan gado da taje kicin d'ako mata abinci
Shiko hira suke da zee hankali kwance
Zee tace"ya kamata ka turo magabata"
Yace"inshaallah gobe zanje kano zan sanar dasu dan ina so ayi mana aure nan da 3weeks"
Ba karamin dadi taji ba tace"toh"so take ta rungumeshi ya tureta yace"ki bari muyi aure tukunna"
Gajiya fadila tayi da jiran shi sai kallon agogo take yi,
Bashi ya dawo ba sai 11:20pm
Fadila ta ci kuka ta gaji yana shigowa taje da gudu ta rungumeshi.
Tace"please IMRANFAD stop punishing me this way I can take it anymore"
Ture ta yayi yace"stay away from me with your bastard child"
D'aki ya shiga yayi canja kaya zuwa armless ya fito falo ya zauna a falo ya fara waya da zubys
Yace"inshaallah in next 3weeks kin zama matata"
Gaban fadila ne ya fad'i tace"aure?"da Sauri ta karaso inda yake ta sugunna rike me kafa tayi tace"my IMRAN na roke ka ka yafe min in akwai abinda nikeyi da baka so ka fad'a min nikuma nayi maka alkawalin zan canja"
Saki yayi ya bar wurin
Zubys tace"ya nike jin hayaniya?"
Yace"wanan yar iska yariyar ne ke damuna"
Tace"amma kana ganin iyayen ka zasu yarda da auren mu?"
Yace"nima abinda nike tunani kenan"
Zubys tace"ga mafita"
Yace"ina ji"
Tace"in kaje kafin kayi musu maganar aure ka ce musu baka samun kulawar daya dace,kuma bata yi maka ladabi ga zagi da take ma,in badan kana hakuri ba da ka dade da sakinta"
Yace"wow brilliant idea"
Haka fa suka cigaba da waya itako fadila sai buga kofa amma yayi banza da ita tayi kuka har ta gode Allah
Washe gari IMRAN ya bi jirgin safe ya tafi kano ba tare da sanin fadila ba
Bayan ta had'a breakfast taje d'akin shi ta gan wayam
A ranar ta ci kuka har ta gode Allah
IMRAN na sauka a kano wurin mummy yaje direct ko hutawa baiyi ba ya zayyana mata karya da gaskiya
Mummy tace"ita fadila ce keyi maka hakan,ai nasan karamin aikinta ne,bata da mutunci"
(Niko nace mummy da kin ja yar ki a jiki da kinsan abinda zata iya da Wanda bazata iya ba")
Tace"bari alhaji ya dawo"
Yana barin office ya gidansu ya je shigar shi gidan yayi dai-dai da shigowar Abba
Abba yace"kai ne garin namu toh ina yar Abba da kausar"
Yace"lafiya suke Abba kai na zo gani"
Abba yace"toh muje ciki"
Bayan sun zauna Abba yace"ina jin ka"
Yace"Abba aure nike so in kara"
Abba yace"ban ji ba maimaita"
Yace"aure nike so in kara"
Abba yace"Ashe baka da hankali ina maka kallon mai hankali fadila zaka ma kishiya me tayi maka?"
Nan ya fara zubawa Abba karya
Abba yace"toh bari in fad'a ma ko kashe ka zatayi baka is a ka kara aure ba,tashi ka bani wuri"
Tashi yayi ya fita direct gidan daddy ya tafi ya tarar dashi a falo shi kuma da alamun mummy ta sana dashi komai
Zama yayi bayan sun gaisa,bayani yayiwa daddy
Daddy yace"aure kamar an d'aura ne,ko da a ce kuna zaman lafiya da fadila kana da right da zaka kara aure"
So ni zan tsaya ma
Ba karamin dadi IMRAN ya ji ba yayi godiya ya koma part d'inshi sake gidan
Addu'a yake Allah yasa kar ummi ta ji zancen sai bayan aure
Sai sai fa kasan zuciyar shi cike take da kunci domin shima ya rasa dalilin dayasa ya tsani FAD
Fadila kuwa jin shiru IMRAN bai dawo ba kuma ta kira shi baya d'agawa
Tace"ya kamata iyayen mu Susan da matsalan nan
Noban ummi ta kira sau uku ba d'aga ba,sai kawai ta kira mummy
Yace.....
Maman
Noorul
Hudahββ
Luv u my fans
Pls share
ππππ
IMRANFAD
ππππ
By maman noorul
Hudah
πGORGEOUS WRITERS FORUMπ
πG.W.F.π
Home of gorgeous,interllingent,and expert writers,we are the best among the rest.
π
Ώ7β£3β£&7β£4β£
Bismillahir Rahmanir Rahim
Tace"mummy ki taimaka ni yaya ya canja min gaba daya kuma yanzu wai aure zaiyi"sai ta fashe da kuka
Mummy tace"toh munafuka,ya ba zai yi aure ba kina me rashin kunya,wallahi fadila kin ji kunya a ce duk iri kaunar hajiya ke yi miki ki rasa abin wulakantawa sai jininta"
Fadila tace"mummy please ki tsaya in miki bayani"
Mummy tace"babu wani bayani da zan saurara sha-shasha ai aure kamar an gama d'aurawa ne"
Fashewa fadila tayi da kuka cikin kuka tace"ai dama nasan baki sona mummy,zan kira ummina in fad'a mata nasan zata share min hawaye"
Mummy tace"in kika kuskura kika kira hajiya akan wanan maganar ban yafe miki ba,watoh so kike ki had'a shi da mshaifiyarshi ko?toh baki isa ba"
Cikin kuka tace"ki yi hakuri mummy,amma mummy me yasa baki nuna so?me yasa baki zaki saurari damuwa ba?mummy so kike inta fi in bar ku,mummy pls ki nuna min so ko so d'aya ne kafin in mutu,mummy IMRAN ya guje ni ba zan iya rayuwa da babu shi ba nasan mutuwa zanyi zuciyana zafi yake yi mun"kuka ne ya ci karfinta ta rungume kausar
Jikin mummy ne yayi sanyi ta kashe wayar
Juyawa da zatayi kawai sai ga daddy a bayanta
Kallonta yayi yace"dayawa kike waya?"
Tace"da wanan wawiyar yariyar ne?"
Yace"maryam hakan na nufin kin yarda da maganar IMRAN kenan?"
Tace"eh ai zata iya ne ai?"
Murmushin takaici daddy yayi yace"wallahi fadila bazata aikata abubuwan da ya fad'a ba,nasan abin da zata iya da wanda bazata iya ba,amma taya zaki san haka tunda baki taba zama kin fahimce ta ba,na tsayawa IMRAN ne akan maganar auren nan domin sunnah ne kuma aka hana shi bayi me adalci ba,kuma tunda yana so in bayi ba zai iya fara bin matar bazan a wuje,amma bayi mamaki inda ya iya yiwa fadila karya akan zaiyi aure"amma ba matsala zan cigaba da yiwa ya'ta addu'a Allah ya bata dangana da ikon cin wanan jarabawa ke kuma zaku yi nadama"
Yana kaiwa nan ya bar d'akin
Yana kaiwa nan ya bar d'akin
Yana kaiwa d'akin ya zauna noban fadila ya kira da kamar baza ta d'aga ba ganin sunan daddy yasa ta d'aga
Cikinn kuka tace"daddy na".
Yace"fadila ya kike?"
Tace"daddy ba lafiya,yaya ya fita tun safe be fad'a min inda yaje ba"
Daddy yace"kar ki damu yana kano,fadila ki saurari abin da zan fad'a miki shi rayuwa juyi-juyi ne wata rana ka ji dadi wata rana ka yi kuka,ina son ki amshi rayuwa inda ta zo miki,ki yarda da kaddara,ki d'auka komai ya faru dake haka Allah ya Sara na yarda dake ya'ta"kuka take yi sosai hakan yasa daddy ya gane bata ci abinci ba
Yace"ki daure kici abinci mijinki na lafiya,ina kausar ne"
Tace"gata nan tana barci,daddy ina tafi ku rike mun kausar amana ka yafe min abubuwan dana muku abaya"sosai take jin zafi a zuciyarta
Yace"fadila babu inda zaki,muna tare"
Washe gari a office daddy ya sami Abba yayi me maganar auren IMRAN
Abba yace"ba ruwan shi da maganar "
Daddy yace"aircraft d'an nane ni zan tsaya me"
Abba yace"kafin kaje ka tsaya me sai nayi magana da fadila inta amince toh na amince"
IMRAN dake tsaye dan tare suka zo da daddy yace"yana zuwa zai yi fitsari"
Yana shiga bayi ya kira fadila a waya
Da Sauri ta d'aga tace" my IMRAN pls ka dawo na tub..."
Katseta yayi da cewa"yanzu Abba zai kira ki wallahi kika kuskura kika ce baki amince da auren nan ba saina sake ki"
Kafin tayi magana ya yanke waya
Yana fitowa Abba yace" kai nike jira nafison in kirata gaban ka"
Kiran fadila yayi ya tambayeta yace"ta amince"
Tace"eh"kafin yayi magana ta yanke wayar domin kuka ne ya zo mata
Abba yace"ni dai babu ruwana"
Bayan sati uku
Maman
Noorul
Hudah
Luv u my fans
Pls share
ππππ
IMRANFAD
ππππ
By maman noorul
Hudah
πGORGEOUS WRITERS FORUMπ
πG.W.F.π
Home of gorgeous,interllingent,and expert writers we are the best among the rest.
π
Ώ7β£5β£&7β£6β£
Bismillahir Rahmanir Rahim
Bayan sati uku aka d'aura auren IMRAN musa Adam da amaryar sa zubaida musa
Daddy kadai ya je d'aurin auren da Abba ya ki zuwa kuma bai sanarwa kowa ba a dangi
Ummi ko bata ma San wainar da ake toyawa ba domin wata d'aya kenan a saudiya taje bikin yar kanwata (karku manta ummi balarabiya CE)
Bayan an d'aura aure har gida daddy ya je yayi wa fadila nasiha
Tayi kuka sosai daddy ma ya tausaya mata dan har wani rama tayi
Yace"fadila kukan name "
Tace"daddy IMRAN baya cin abincina kullum sai ya dake ni,bani kadai ba har da kausar yanzu ma tsoron shi takeyi"
Yace"yi hakuri zanyi me maganar dukar nan nima bana son ana dukan ki"
Kudi ya bata mai yawa,tace"daddy ka barshi akwai kudi a account dina basu ne damuna ba
Misalin karfe 4:pm daddy ya bar garin yobe
Da misalin karfe 7:30 da rabe aka kawo amarya
Bayan yan kawo amarya sun wase IMRAN ya shigo gidan
Itako tana d'akin ta rungume da kausar tana kuka kausar nayi
Shiko wani haushin kanshi yake ji be san dalili ba ji yake zuciyar shi tayi me nauyi
A falo tarar da zubys ta hade kafa
Tana ganin shi ta taso zata rungume shi yayi ssurin kwacewa
Tace"yauwa kai nike jira yunwa nike ji,ka je ka kirawo wanan shegiyar matar naka tayi mana girki,kuma ni gaskiya bana son wanan d'akin da aka bani"
Yace"wanne kike so?"
Tace"wancan nike so"ta nuna me kofar d'akin fadila"
Yace"angama inda kike so haka za a yi"
Yana shiga d'akin ya tarar da fadila kwance
Yace"ke zo nan"da sauri ta mike gudun kar ya duke ta
Yace"biyo ni"bin shi tayi a baya "
Suna saukowa yace"ki shiga kicin ki dafo mana abinci"
Zubys tayi saurin cewa ni sakora zanyi miyar egusi"
Kallonshi fadila tayi tace"yaya Dan Allah ka bata hakuri ba iya dakawa ba"
Yace"toh dafo mana jellof rice"
Tace"toh"
Kicin ta shiga ta fara aiki,tana cikin girki ta ji ihun kausar da gudu ta fito zata haura sama
Zubys tace"ke ina zaki"
Tace"zan dauko kausar ne"
Tace "koma ciki ki gama min aiki"
Ko sauraran ta batayi ta haura sama lokacin har kausar ta fara saukowa,daukanta tayi ta sauka zata shiga kicin
Zubys tace"ke zo nan"yi tayi kamar bata jiba
Sai ji tayi IMRAN yace"ke bada ke ake yi ba"
Zuwa tayi ta tsaya zubys tace"watoh ni kika raina ko?toh ajiye yariyar nan"
Kin ajiye kausar tayi ai ko sai ta ji saukan mari kuka ta fara yi
Zubys ko sai kokari kwace kausar take amma,fadila taki sake ta,
IMRAN yace"ba zaki sake ta ba"
Tace"wallahi bazan saketa ba sai dai Ku kashe ni"
Gajiya zubys tayi ta sake kausar dake ta faman kuka
Tace"je ki duba abinci ko ya nuna"
Goyan kausar fadila tayi wanan ta shiga kicin
Bayan wasu lokaci sai gata ta fito da kular abinci a dining ta ajiye
Tace"nagama"
Bayan zubys sun zauns a dining har zata bar wurin domin ita kadai tasan abinda take ji
Zubys tace"ke ina zuwa kuma?tsaya muna da magana"
IMRAN yace"dama so nike ki kwashe kayan ki ki koma d'ayan d'akin can"
Zubys tace"haba honey ai yayi mata girma ina laifin store"
Yace"toh kin ji ta,sai ki koma store"
Tace"toh"dan ita ranar mutuwar ta kawai take jira"
A ranar sanda zubys tasa IMRAN signing cheque din 5million washe gari ta kaiwa ummata daga nan ta biya wajen saurayin ta TJ suka yi harka domin babu abinda ya shiga tsakaninta da IMRAN
Haka fa suka cigaba da hantara da wahalal da fadila amma ba taba Samar da kowa a gida ba sai dai tasha kukanta ta gaji
A gidan bata da maraba da house girl domin har wankin zubys ita keyi
Bayan wata d'aya da auren su zubys ne zaune a gidan umma ta tace......
Maman
Noorul
Hudahββ
Luv u my fans
Pls share
ππππ
IMRANFAD
ππππ
By mama noorul
Hudah
πGORGEOUS WRITERS FORUMπ
πG.W.F.π
Home of gorgeous,interllingent,and expert writers,we are the best among the rest.
Dedicated to GORGEOUS WRITERS FORUM
π
Ώ7β£7β£&7β£8β£
Bismillahir Rahmanir Rahim
Umma zubys tace"ni fa har yanzu jira nike in ji kin ce kina da ciki"
Zubys tace"ai har yanzu be kusance ni ba da nayi yunkurin taba shi sai ya bar mun d'aki ko kuma yayi ta kiran sunan wancan sinanniyar matar shi,ko barci yake sunan ta yake kira,niko tunda yana bin umurnin na kuma ina samun kudi,shiyasa ban damu ba"
Umma tace"ashe ke sha-shasha ce ban sani ba?toh yaya zamu ci arziki ba tare da kin haihu dashi ba?ya kamata mu koma nijar cikin satin nan muyi wa boka bayani"
Tace"toh"cheque ta fito dashi ta bawa umma"
'Bangaren fadila ko tana zaune sai ga makociyar ta anty rukkaya ta shigo tana shigowa ta gan fadila na wanki wujiga wujiga da ita
Mamaki ne ya kama rukkaya ganin inda fadila ta canja
Tace"me nike gani haka?"
Kuka fadila ta fashe dashi,lallashinta rukkaya tayi tace"please ki bar kukan nan ki fad'a min abinda ke faruwa"
Cikin kuka ta sanar da ita komai
Kema kinyi sakaci,ai ya kamata ki sanar da gida koda ummishi ne ki fad'a mata"
Tace"ummi na saudi watan ta biyu kenan fa dan bayan biki da taje Allah yayi wa mahaifiyarta rasuwa,kullum muke waya da ita bana son in d'aga mata hankali,amma da ta dawo zan koma kano"
Rukkaya tace"haka zaifi gaskiya amma kina addu'a kuwa?"
Tace"ina sallah"
Tace"eh ai nasan kinayi amma kina nafila duk bayan magariba ko shafa'i da utiri bayan isha'i?ko kuma nafila dare?"
Tace"a'a"
Rukkaya tace"laila akwai masala"
(Mata mu yawata yin addu'oi domin shine makamin mumini,domin ka rayuwa ne amma baka san mai sonka ba)
Rukkaya tace"toh ki fara kin ji"
Tace"toh nagode"
Kicin ta shiga ta dafa musu abinci"a ranar fadila ta d'an ji sauki kuma ta sake ta ci abinci
Suna gamawa rukkaya tace"zata koma gida"ai ji fadila tayi kamar ta bita
Tace"anty rukkaya "
Tace"na'am"
Fadila tace"please ina tafi ki kula min da kausar"
Jikin sanyaye rukkaya tace"ina zaki?"
Tace"ba ko ina"
Fadila tace"
Please ki cewa mummy na ta yafe min"
Bayan kwana biyu zubys suka tafi nijar bayan tayiwa IMRAN karya zata biki
Su zubys ne gaban boka umma tace"boka bukata ya biya sai dai har yanzu be kusance ta ba"
Wani madubi ya duba tayi gyra murya yace"ai ba zai kusance ta ba in matar shi na gida saboda ruhin shi na tare da ita"
Umma tace"toh miye mafita?"
Boka yace"mafita shine a b'atar da ita"
Umma tace"toh me ake jira"
Yace"toh zan a had'a ta da bakin aljani zata bar gida"
A daren ranar kasa bacci IMRAN yayi,ga shegen jaraba ya dame shi kawai sai ya tashi yaje store inda fadfans
take kwana yana zuwa ya.....
Maman
Noorul
Hudahββ
Luv u my fans
Pls share
ππππ
IMRANFAD
ππππ
By maman noorul
Hudah
πGORGEOUS WRITERS FORUMπ
πG.W.F.π
Home of gorgeous,interllingent,and expert writers,we are the best among the rest.
Dedicated to MY FANS
π
Ώ7β£9β£&8β£0β£
Bismillahir Rahmanir Rahim
Tashi IMRAN yayi ya yaje store inda fadila ke kwana
Yana zuwa ba tare da yayi magana ba ya fa shafa ta
Tana ji an taba ta ta bude ido ganinshi tayi
Ai sai ta fashe da kuka tace"IMRANFAD please ka yafe min in laifi nayi maka,na gaji da wanan rayuwar azaban da kake yi min"
Shidai beyi magana ba ya haye samanta ya fara cire mata kayar jikin ta
Ai sai ya fara aiki ita dai kuka takeyi,san da ya tabatar ya samu gamsuwa ya sauka
Mayar da kayar jikin shi yayi ya bar d'akin cike da nishadi
Kuka fadila keyi tana kallon wani abin hanun da ya bata da zobe ranar first night d'in su,kuma shima yana da irin shi,tuna irin rayuwar da suka yi a baya take yi rayuwar farin ciki
Tashi tayi ta Shiga toilet d'in palour tayi wanka ta d'auro alwala ta fara nafila
'Bangaren ummi kuwa hankalin ta tashe,saboda mugayen mafarkin da take yawa yi akan IMRAN da fadila
Tace"dole inje gida"dama jinyar mahaifiyarta ne ya hanata komawa da wuri
Washe gari ummi ta kira fadila tace"zata dawo yau" ba karamin dari fadila ta ji ba
Nan fa ta je gidan anty rukkaya ta gaya mata ummi zata dawo yau
Rukkaya tace"toh zaki tafi kano kenan?"
Tace"eh gobe inshaallah zan tafi "
Anty rukkaya tace"yayi kyau haka"hira suka yi sanan suka yi sallama
Tana dawowa gida ta kira abba
Bayan sun gaisa Abba yace"ina fatan kina lafiya ko?"
Tace"lafiya lau,gobe ma zan zo kano"
Yace"watoh kin ji ummi ki zata dawo shine zaki zo amma kin ki zuwa ki ganmu ko?"
Tace"lah Abba ba haka bane"
Bayan sun gama waya da Abba ta kira daddy,hira suka yi sosai da daddy yace"ina kausar?"
Tace"gata nan tana barci"
Yace"alrigt"suna gama waya ta kira mummy
Mummy tace"yanzu ko kefa da kika kwantar da hankalin ki"
Dariya tayi tace"mummy kenan na bar wa allah komai"
Suna cikin waya da mummy zubys ta shigo gidan
Da sauri fadila ta yanke wayar,zuwa zubys tayi tace"ke tashi ki dafo min abinci"
Ganin IMRAN baya nan yasa fadila cewa"ba a zuwa ai kema macece kije ki dafa da kanki"
Zubys tace "lallai yariya wuya ki yayi kauri,yau zanyi maganin ki sai ki bar gidan nan,bari IMRANFAD ya dawo"
Dariyar rainin hankalin fadila ta yi tace"me kika kira shi?"
Zubys tace"IMRANFAD "
Fadila tace"mijina kenan,kin san ma'anar sunan?yana nufi IMRAN da fadila,zubaida ina son ki sani tun ba a haifeni ba IMRAN ke sona wanan abin da yake yi nasan bayin kanshi bane,amma nasan ko ba jima mijina zai dawo gare ni domin suna kadai ke zuciyar shi"
Zubys tace"ni kike gayawa magana?"
Fadila tace"an gaya miki"
D'aga