Showing 21001 words to 24000 words out of 38921 words

Chapter 8 - IMRANFAD By Maman Noorul Hudah-1-1.txt

23 Jan 2025

4056

nasan zaka yi jaraba Dr IMRAN "




Washe gari da aka yi reception daga nan aka kai fadila sabon gidan ta bayan anyi mata nasiha mai shiga jiki,sai kuka take yi


Shi dai IMRAN bashi da walwala dan be san me zai tarar ba


Ana kaita kowa ya watse


Misalin karfe 9:pm IMRAN ya shigo tare da AMEER


Fitowa tayi cikin katon hijabi bayan sun gaisa yayi musu nasiha da addu'a sanan ya salame su


IMRAN yace"FAD bari in kaishi hotel zan dawo nan da minti 30"


Tace"toh,amma kar ka manta da amsoshin tambayata"


Suna fita ta shige d'aki tayi wanka ta saka wata arniyar bakin gown wanda bashi da hanun dogo ne amma an saga har cinya


Gaban mirrow ta zauna tayi kwalliya,headban tasa a kai ta wasu kitson ta baya sanan ta feshe jikinta da tulare lungu da sako har da Wanda ummi ta bata a karamin kwalba


Tunawa tayi ummi ta bata wani garin magani tace tasha da madara kafin ta kwanta


Kasa ta sauko ta d'auki madarar peak ta juye a Kofi magani ta juye ta shaye tas


Sanan ta dawo falo ta zauna ta had'e kafafu


Zaman ta da minti 10 sai ga IMRAN ya shigo da sallama


Kamewa yayi ganin kwalyar ta ba karamin kyau tayi me ba


Tana gani shi ta tashi da gudu taje ta rungumeshi


Ajiyar zuciya ya sauke tare da mamakinta


Rungumeta yayi gam har ya zai fara kissing nata


Tace"not now sai ka amsamin tambayoyi na"


Yace".....




Maman
Noorul
Hudah✍✍
Luv u my fans
Pls share
πŸ‘„πŸ‘„πŸ‘„πŸ‘„
IMRANFAD
πŸ’‹πŸ’‹πŸ’‹πŸ’‹
By maman noorul
Hudah


🌟GORGEOUS WRITERS FORUM🌟


🌟G.W.F.🌟


Home of gorgeous,intelligent,and expert writers,we are the best among the rest.


πŸ…Ώ5⃣5⃣&,5⃣6⃣


Bismillahir Rahmanir Rahim


Yace"IMRANFAD menene please karki ce baki sona"


Tace"zo ka zauna"


Zama suka yi ta kalleshi tace"meyasa kake tunanin bana sonka?"


Shiru yayi tace"ka taba ji nace bana sonka ne"


Yace"no,amma kina nuna min alamar haka"


Tace"IMRANFAD kayi min laifi"tayi maganar tana kallon kwayar idon shi


Zaro ido yayi yace"me nayi?"


Wani memo ta fito da shi ta nuna me


Tace"IMRANFAD na dade da fara sonka tun ina da shekara goma a duniya,tun ban san menene so ba"


Yace"ina kika sami wanan memo?"


Tace"is not important, what matters is sanadiyar wanan memo na gano irin son da kake yi min"


Yace"ya akayi kika fara sona?"


Tace"ranar birthday dina na ten years ummi ta aike ni d'akin ka na d'ako mata abu a d'aki ka,ina shiga na gan dakin ko ina zagaye da hotu na da kai,mamaki ne ya kama ni nace"toh waye wanan me kama da ummi?a ranar banyi komai ba ina fita na tambayi ummi waye kai dan ban taba jin sunyi hira ka ba"


Ummi tace"ai kai d'an ka ne kana India karatu"


Nace"toh ummi meyasa na ganshi dani a photo?"


Tace"ai yana ji dake, kisan shi sai dai ki manta da shine Dan ya tafi tun kina 5 years"labarin shakuwar mu taba ni


Amma ban san abinda yasa na kasa sukuni ba


Kawai sai na koma d'akin na fara bincike har na gan wanan memo wanda cike yake da labarin rayuwar da muka yi a baya inda ka tafi da fushi na akan na zauna kafar Dr sageer


Haka kawai naji ina son ganin ka na rasa dalili,d'aukar littafin nayi kullum sai na karanta,toh a lokacin ban gane soyyaya bace sanda nakai shekara goma sha biyar


Nan naje na tambayi ummi yaushe zaka dawo


Tace"nan da shekara uku"


Nace"ummi amma ai kince shekara bakwai zai yi amma yanzu shekarar shi goma kenan"


Tace"aiki ka samu,sai ka cigaba da karatu kuma"


Maganar nan ba karamin b'ata min rai yayi ba


Kawai sai na d'auka ka manta ni ne,ko kuma ka samu wata,Dan kana sona da ka dawo ka gan ni,da ko a waya ne da ka nime ni,a ranar nayi alkawari cire ka a raina,amma kasar zuciyata cike yake da soyyayar ka,tambayata a nan meyasa baka nime ni ba kuma ko hutu baka dawowa?"


Ajiyar zuciya ya sauke yace"nayi haka ne dan ki samu kiyi karatu,nayi hakan ne dan dana dawo muyi aure,nayi hakan ne FAD dan ina mutuwar sonki,nayi yarda da aiki ne dan in nime na kaina bawai inyi ta takama da kudin abba ba nayi hakan ne dan ki ci zafa na"


Tace"IMRANFAD wanan son da kake yi min yayi yawa"


Yace"ke ce weakness d'ina,kece kaddarata ta,amma meyasa kike kwallo ga uban rashi kunya"


Tace"a lokacin da na gama secondary school daddy ya so in je lodon amma sai na tuna da abinda ka rubuta


Cewa"baka son inyi karatun da ya wuce secondary,toh dama ina da sha'war kwallo,a school ma nike cin Kofi,sai kawai na fara bin filin kwallo har muka zama abokai da nazir"


Tace"amma meyasa kayi risking life d'inka dan kawai inyi regaining memory d'ina?"


Yace"because I need the real fadila"


Tace"da wani abu ya same ka ya kake so nayi?"


Murmushi yayi yace"ina sonki ina so in rayu dake har karshe rayuwata


Tace"nima haka"


Yace"........







Maman,
Noorul
Hudah✍✍
Luv u my fans
Pls share
πŸ‘„πŸ‘„πŸ‘„πŸ‘„
IMRANFAD
πŸ’‹πŸ’‹πŸ’‹πŸ’‹
By maman noorul
Hudah


🌟GORGEOUS WRITERS FORUM🌟


🌟G.W.F.🌟


Home of gorgeous,intelligent,and expert writers,we are the best among the rest.


Dedicated to MY FANS


πŸ…Ώ5⃣7⃣&5⃣8⃣


Bismillahir Rahmanir Rahim


Yace"amma waya gaya miki abubuwa da suka faru da baki da lafiya?"


Tace"a ranar da Abba ya fad'a min munyi aure da na dawo d'aki sai na shiga watsaap hotunan mu na gani a status din feena d'akin ka naje na d'auki wayar ka nan nayi ta ganin videos"


Yace"amm........."


Katseshi tayi da shhhhh ta sa babban yatsan ta a lips d'in shi


Tace"kar ka damu da bayani ina son ka mijina"


Yace"amma kin hakura da kwallo ko,wallahi bani so"


Murguda me baki tayi tace"ai ni ina so"


Yace"wallahi baki isa ba"


Shinshina wuyar ta ya fara yi yana kissing d'inta


Tureshi tayi tace"nifa yunwa nike ji,sai ka ta wani yamusa mutum ban so"


Yace"wallahi karya kike yi,ke da kanki kike yi da"


Rufe fuska tayi tace"ni dai ba ruwana karka yi min sharri"


Yace"Ashe kina da kunya"jawo leda ya ciro gasashiyar kaza yace"IMRANFAND pls d'auko plate a kitchen"


Tace"toh"


Plate ta d'auko ta saka kazar tace"my IMRAN gidan nan tayi kyau"


Yace"nakine ai dole ta kasance mai kyau"


Bayan sun cin sun koshi ta tattara wurin ta kwashi plate ta kai kicin


Shiko mamaki yake ji yake kamar mafarki


Zama tayi a 1seater yace"FAD pls zo ki zauna kusa dani"


Babu mutsu ta tashi,nuna mata cinya shi yayi ya ta zauna


Yace"FAD yau ina so ki nuna min irin son da kike yi min,ina so insa wacece FAD"


Gabanta ne ya fad'i zatayi magana yace"shhhh banason musu wallahi yau bazan iya hakura ba"


D'aukar ta yayi ya haura sama d'akin part d'in shi ya kaita yace"IMRANFAD muje ki tayani wanna"


Tace"je kayi ni nayi nawa ko"


Yace"no zaki sake"



Zuwa yayi zai cire mata riga da sauri ta rike


Tace"wai meyasa Ku maza baku da kunya ne?sai kuyi ta yiwa mutane iskanci"


Buge mata baki yayi yace"yau zaki gan iskanci nan da kike gudu shi zamu yi"


Cire mata rigar yayi ya rage ta da underwear daukar ta yayi zuwa bayi


Wanka sukayi nan ma sanda aka sha love alwala sukayi


Suna fitowa suka yi nafilla addu'a IMRAN yayi musu bayan su gama


IMRAN ya nade dadduma ya ajiye gefe


Towel ya mika mata yace"cire dogon rigar nan"




Bats yi musu ba ta cire ta d'aura towel




Rungumota yayi ta baya ya shafa kitso ta yace"wa yayi miki?ban taba gani kinyi kitso ba"


Tace"ummmi ne ta kira ta,kuma nayi dan nagan kana son kitso na gani a diary d'inka"


Lumshe ido yayi ya kuma bude su,juyo da ita yayi ya fara,aikin nashi,kuma tana mayar me da martani


Kwantar da ita yayi ya cire towel d'in jikinta ya fara wasa da dukiyar Fulani ta


Nishi yake kamar wanda ya je gona, shi cire towel din jikin shi yayi


Ganin abin ya fara wuce Gina da iri yasa ta fara ture shi tana kuka sai bugun shi takeyi


Shiko baya ji Dan ya gama fita hayyacin shi


Yace"please baby ki nasu kar inji.miki ciwo"


Tace"yaya dan Allah kayi hakuri natuba"


Yace"kadan zanyi na minti 20"


Magiya takeyi amma be saurareta ba hanya kawai yake nima


Yana shigar ta,tayi ihu,shima ihun yayi idonshi a rufe


Tace"na mutu yaya dan allah ka cire inba haka ba zan mutu"


Yace"my FAD kin kashe ni,wallahi akwai dadi"tana kukan zafi yana kukan dadi


Tun muryar ta na fita har ya zo baya fita


Shiko bai ma san inda yake ba saboda daddy sanda ya tabbatar ya samu gamsuwa ya sauka


Shafa kanta yayi yace"Allah yayi miki albarka,yau kin bani farin ciki,ni kuma nayi miki alkawarin kare mutuncin ki ke kadai ne matan IMRAN,ke kadai ne zaki San wanan sirrin nawa,inshaa allahu babu wata mace da zan kalla balle har in kusance ta,wanan sirri ki ne ke kadai"


Kuka ta fashe dashi tace"ni ka mayar dani wajen ummi mugu kawai"


Taba cikin ta yayi yaji shi da zafi Dan nan danan zazzabi ya rufeta


Yace"subhanaallah kina da fever"


Tashi yayi ya d'auko allura na pain kille yayi ma


Bayi ya shiga ya Dino ruwa a ruba da karamin towel ya fara matse mata jiki




Da k'yar barcin wahala ya kwasheta


Bayan sati biyu sosai fadila ke fama da zazzabi kuma IMRAN be kara taba ta ba


Yau da dare ya suna kwance ya fara shafa ta


Tace"yaya da zafi fa"


Yace"yau ba zai miki zafi ba trust me"bata yi magana ba


Yau ma ta ji zafi amma ba sosai ba sai dai ba karamin dadin abun ta ji ba




IMRAN yace".....








Maman
Noorul
Hudah
Luv u my fans
Pls share
πŸ‘„πŸ‘„πŸ‘„πŸ‘„
IMRANFAD
πŸ’‹πŸ’‹πŸ’‹πŸ’‹
By maman noorul
Hudah


🌟GORGEOUS WRITERS FORUM🌟


🌟G.W.F🌟


Home of gorgeous,interllingent,and expert writers,we are the best among the rest.


πŸ…Ώ6⃣1⃣&6⃣2⃣


Bismillahir Rahmanir Rahim


Bangaren mummy ko kewar fadila ta dameta,daurewa kawai takeyi


Daddy yace"toh kirata mana a waya ku gaisa"


Tace"zan kirata inshaallah"


Ummi ko kullum suke waya da fadila"


'Bangaren zubys kuwa kullum cikin bin malamai da bokaye abin haushi ma yanzu har da mahaifiyarta


Zee ko har ta fara gajiya domin duk bokan da malamai da ta sani sun yi iya kokarin su amma ba nasara


Yanzu ma zubys ne zaune da zee a d'akin ta


Zubys tace"har yanzu na kasa cin galaba a kan yariyar nan"


zee tace"toh ki hakura mana nima na gaji,ki hakura ki auri TJ tunda yana son ki"


Zubys tace"Allah ya kiyaye,ni IMRANFAD nike so kuma shi zan aura"




IMRANFAD ko soyyaya suke sha son ran su kullum suna makale da juna


Ga cikin ta da fara tasowa domin watan shi uku


Yanzu fadila ta fara iya girki da taimakon kallon recipe a waya,sai groups da ta shiga a watsaap na koyan girke girke kuma ba laifi an samu canji


IMRAN ne zaune a kujera,fadila kuma ta kwanta tasa kanta a cinyar shi


Yace"baby gobe ina so inje Cameroon in gai da Dr sageer zan dawo jibi inshaallah"


B'ata rai yayi tace"amma tare zamu ko?"


Yace"a wanan condition bana son kina yawo a jirgi"


Kuka tasame yace"haba IMRANFAD ki bar wanan kuka zuciyata na zafi in kina kuka,ko baki son nayi tafiyar ne?"


Tace"eh"


Yace"toh angama"


Murmushi tayi,kissing d'inshi tayi tace"love you my husband"


Yace"love you more"


Hiran su,suka cigaba dayi,wayar IMRAN ne yayi kara yana d'agawa yace"hello nurse habiba"
Shiru yayi na d'an lokaci sai kuma yace" OK gani nan zuwa"


Kallon fuskar fadila yayi yace "IMRANFAD zani asibiti akwai emergency"
Bata yi magana ba
Kawai sai ya gan tana hawaye


Yace"subhanaallah meya faru?"


Rike ta yayi ta tura me hanun


Yace"please fad'a min meya same ki in ma laifi nayi sai in baki hakuri"


Sai a sanan tace"ba kai bane sai bane sai kayi ta magana da mata ba,jiya kayi da wata samira yau kuma da wanan nurse da ke yawar kallon ka"


Murmushi yayi yace"IMRANFAD baki yarda dani bane?"


Tace"na yarda da kai,sune ban yarda da su ba"


Yace"kalli idona"kallon kwayar idonshi tayi




Yace"zaki gan soyyayar ki,sunan ki ne kadai ke rubuce a zuciyana,fadila ina so ki gane ke kadai nike gani a masayi mace in kika cire daga ummi mummy sai zahra wanda babu aure tsanin mu,duk saura kallon maza Nike musu"


Murmushi tayi ta rungume shi tace"na yarda da kai mijina"


Yace"Barin inje in dawo"


Tace"tare zamu"


Yace"OK kwaso hijab"


Suna shiga asibiti yace"shiga ciki ki huta zan shiga tiyata"


Tace"Allah ya bada sa'a mijina"


Yace"amin


Bayan sun gama a asibiti gida su ka dawo


Wanka suka yi tare da yin alwala


Yace"bari inje masalaci"


Tace "ok"


Bayan isha'i ya shigo tace"muje muci abinci"


Bayan sun gama cin abinci


Ya d'auketa sai d'akin shi nan aka bude sabon babi abin sai wanda ya gani


Haka rayuwa ya cigaba da tafiya inda IMRAN ke bawa fadila da babyn su kulawa wanda a yanzu cikin fadila watan shi takwas


Ba karami kiba yasata ba kullum sai IMRAN yayi mata siya da dariya itako tayi ta kuka




Wata rana ma cewa yake suje kwallo


Sai ta fashe da kuka


Ummi ko sai cewa take a dawo mata fadila ta haihu a gida


Mummy ma hakan take so amma ta kasa magana saboda kunya yar fari




(Niko wanan kunya addini ne ko al'ada?ya za a yi Allah yayi maka baiwa ka ce kana kunyar kula dashi?wasu suna nima ido rufe amma kai ka samu kana kunya,mata please mu rage wanan kunyar sanadiya wanan kunyar wasu yara sun lalace saboda rashin kula mahaifiya,ya za a yi ki san sirri yar ki in ba kin jata jiki ba,kamata ai kafin wani yasan sirrin ta ke kin sani,ni bagwariyace so iam less concern about those things,so my mom is my best friend,please be a friend to your daughter, yar ki tana bukatar ki,let change our mindset")


Bayan sati biyu,a lokacin cikin fadila na wata takwas da sati biyu


Suka tattara suka koma kano,ba karamin dadi ummi ta ji ba


Daddy ma kamar ya goya fadila dan murna domin yaji dadin inda ta kwantar da hankalin ta


Zubys ne zaune da zee


Zee tace"ashe IMRANFAD yana yobe bamu sani ba"


Zubys tace"kai haba wa ya fad'a miki"


Zee tace"dana je kano ne naji labarin,ai shike da IMRANFAD special hospital a yobe nan"


Zubys tace"ashe komai zai zo min da sauki kenan"


Zee tace "haka nima nike gani,sai dai yanzu fa suna kano taje haihuwa gida"


Zubys tace"ba damuwa kafi ta dawo nasan abinyi"




Bayan zuwan su kano da sati biyu fadila ne zaune a d'akin ummi tana cin apple


Ummi ta shigo tace"me za a dafa miki ne?"


Fadila tace.....




.




Maman
Noorul
Hudah✍✍
Luv u my fans
Pls share
πŸ‘„πŸ‘„πŸ‘„πŸ‘„
IMRANFAD
πŸ’‹πŸ’‹πŸ’‹πŸ’‹
By maman noorul
Hudah


🌟GORGEOUS WRITERS FORUM🌟


🌟G.W.F.🌟


Home of gorgeous,interllingent,and expert writers,we are the best among the rest.


πŸ…Ώ5⃣9⃣&6⃣0⃣


Bismillahir Rahmanir Rahim


IMRAN yace"FAD ya jikin ne"


Tace"alhadullahi"


Yace"sorry,next week zamu koma yobe da zama inshaallah angama asibiti na"


Tace"Allah ya kaimu"


Ba karamin soyyaya IMRAN ke nunawa fadila ba,balle da ya gane ciki ne da ita,shike yi mata girki dama fadila bawani girki ta ita ba amma ta d'au alwashin zata koya dan farantawa mijinta rai


A na gobe zasu koma yobe suka je sallamar iyayen su ba karamin addu'a da nasiha Abba yayi musu ba tare da yi musu fatan alkhairi


Abba yace"nasan aiki zai yi maka yawa ga aiki company kuma ga asibiti please ka rike fadila amana"


Yace"inshaallahu Abba zanyi iyaka kokari na"


Ummi ko d'aki ta kai fadila nasiha sosai tayi mata maguguna ta bata


Tace"fadila ki zauna da mijinki lafiya,in ya miki abin da ba dai-dai ba ki kirani ki guji b'acin ranshi"


Tace"inshaallah ummi zan kiyaye"


Bayan sun bar gidan ummi,gidan mummy suka he


Nan ma nasiha aka musu


Fadila taso suyi magana da mummy amma mummy taki bata dama


Haka ta hakura


Daddy yace"wani lokaci zaku wuce be?"


Yace"inshaallah karfe shida na safe"


Daddy yace"toh Allah ya taimaka"


Suna kaiwa gida suka fara shiri


IMRAN yace"kwanta ki huta zan had'a kanya


Wayar shi ne yayi kara,


D'agawa yayi yace"Dr sageer ya dai?"shiru yayi na d'an lokaci


Yace"inallillahi wa ina illahi rajiun,yaushe? Kuna ina ne yanzu?


Kallonshi fadila tayi tace"lafiya?"


Cire wayar yayi a kuni yayi yace"farida ta rasu wajen haihuwa matar Dr sageer"


Tace"waye Dr sageer? "


Yace"abokina"


Tace"Allah ya jikan ta yasa ta huta"


Yace"amin"


Washe gari suka tafi yobe fadila ta sha kukan rabuwa da gida har ta gode Allah sai lallashin ta yake a jirgi


A wani hadaden gida suka sauka gidan ya had'u ba karya


Wanka suka yi


Yace"IMRANFAD je ki huta bari in dafo mana ko indomie ne mu ci sai mu kwanta ko?"


Tace"no muje ni zan dafa mana yau"


Yace"no baby dont stress yourself"


Tace"dont worry"


Dan sosai rashin iya abinci ke damun ta,wani lokaci har kunya take ji in ya dafo ya




(Iyaye mata ya kamata mu koyawa yaran mu girki da akaice akaice gida tun suna kanana saboda gaba,Dan wallahi in mace bata iya girki ba akwai babban matsala,domin ko mata biyu mijin ki ke dashi sai kin gan babanci in baki iya girki ba,please mu koya musu,in kina girki kira ta ta zo tayi ta kallon inda kike yi a haka zata iya")


Kicin ta shiga ya biyo ta tace" ya dai IMRANFAD?"


Yace"nothing bazan iya minti goma ban gan ki bane shine na biyo ki"


Murmushi tayi tace"nima haka my IMRAN"


Kunna gas tayi ta aza tunkunya,sai kallonta yake yi


Tama rasa daga ina zata fara


Tashi yayi yace"tsaya ki ga inda zanyi gobe sai ki dafa min ko?"


Girgiza kai tayi tana hawayen ta kaici


Yace"subhanaallah meya faru FAD?"


Rungumeshi tayi tace"laifi nane mijina"


Yace"laifin me?"


Tace"naki zama in koyi aikin gida gashi yanzu ko girki ban iya yiwa mijina ba"


Share mata hawaye yayi yace" kar ki damu ni zan ta mana,har ki
Iya"


Bayan ya gama dafawa falo suka koma,suka ci,suna gamawa ya d'auketa ya kaita bayi yayi mata wanka ya kwantar da ita




Washe gari IMRAN ya shirya cikin kaya zuwa office


Fadila na ganin ya shirya tasa rigima sai dai su je tare


Yace"yi hakuri asibiti zan leka daga nan zani company daddy into maganar da manager da ba kullum zanta zuba"


Kuka ta fara yi yace"toh je ki dauko hijab muje"


Har zatayi gudu ya harare ta yace"bana ce banason gudun nan ba?"


Race"yi hakuri angon fadila"


Murmushin jin dadi yayi yace"amarya IMRAN yi Saudi"




Zubys ne gaban wani malami yace"zan iya aikin amma sai ta haihu asiri zaiyi tasiri a kanta"


Tace"no malam yanzu nike so"




Yace"ba damuwa kawo dubu d'ari uku bukata zai biga"


Race"badamuwa kudi ba matsala bane"




Kudin ta Ciro ta bashi


Tana barin. Wajen yayi dariya yace"iska na wahalal

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login