Showing 24001 words to 27000 words out of 38921 words
Chapter 9 - IMRANFAD By Maman Noorul Hudah-1-1.txt
da mai kaya kara"
Tare suka je office din,staff sai kallonsu da sha'awa
Office d'inshi suka,shiga ya nuna mata wani d'aki
Yace"je ki kwanta akwai komai ciki"
Race"lah harda, d'aki?"
Yace"eh saboda aikin dare.
Tace"OK"
.'bangaren mummy ko
. maman
Noorul
Hudahββ
Luv u my fans
Pls share
ππππ
IMRANFAD
ππππ
By maman noorul
Hudah
πGORGEOUS WRITERS FORUMπ
πG.W.F.π
Home of gorgeous,interllingent,and expert writers we are the best among the rest.
Dedicated to INDO (ππAYSH)gaskiya inajin dadin comment d'in ki Allah ya bar mu tare
π
Ώ6β£3β£&6β£4β£
Bismillahir Rahmanir Rahim
Tace "ni ummi paten wake zan ci"
Ummi tace"angama fadila ummi"suna cikin magana sai ga IMRAN ya shigo da sallama
Yace"mai ciki tashi muje mu ja kafa kin gan kafar ki ta kumbura"
Turo baki tayi tace"gaskiya ni ba inda zani cikina nauyi yake min,gashi tun safe bayana ki ciwo"zama yayi kusa da ita,ya shafa sumar ta
Yace"sweetheart yi hakuri muje kin ji baby mama"ummi da ta gan abin nasu ya fara wuce gona da iri fita dan sun ma manta tana wurin
IMRAN sai lallashin ta yake tana narkewa a jikin shi
Zahra dake tsaya tana jera kaya a wardrobe tace"yaya aiki ya gan ka, ba ciki ya aka kare balle akwai ciki,a ranta tayi maganar
Shiko ganin tana manne me tasa shi cikin wani hali
Kallonta yayi da jajjayen idanuwar shi yace"tashi muje"
Tace"IMRANFAD d'auke ni bazan iya tafiya ba"
Yace"FAD kina da rigima ya za ayin na d'auke ki da katon cikin nan?"
Tace"nidai sai ka d'auke ni"
Zahra tace"yaya ka d'auke ta ai tunda tace sai ka d'auke ta,toh dole ne fa sai ka d'auke ko rayuka su b'ace"
Hararrata tayi yace"toh ina ruwan ki? Baby tashi in d'auke ki"
Direct d'akin shi ya dire ta nan fa aka shiga duniyar ma'aurata
Bayan faruwar komai d'aukan ta yayi ya kai bayi,wanka yayi mata shima wanka yayi
Suna fitowa ya saka mata duguwar riga yace"muje ko baby?"
Tace"eh muje"
Saukowa sukayi ummi na ganin su ta hade rai tace"watoh ke fadila baza ki tausayawa kanki ba kina biyewa IMRAN bari ya tada miki nakuda"
Kunya ne ya kamata ta sunne kai
Shiko shafa kanshi yayi yace"FAD ki same ni a waje"
Bin shi ummi tayi da harara fadila tace"ummi sai mun dawo"
Zagayen anguwan suka yi da kafa daga karshe suka tafi gidan mummy,ba karamin tausayawa fadila mummy tayi ba anma sai ta basar
Fadila tace"mummy ina daddy na ne?ni ba wajen ki na zo ba"
Mummy tace"yana falonshi tashi tayi ta tafi part d'in daddy,ba karamin dadi ya ji ba da ganin ta yace"su fadila an girms"
Tace"daddy ya gida ?"
Yace"lafiya"
Hira su kai sosai da daddy,shiko IMRAN na zaune da mummy
Bayan sun ci abinci su bar gidan
Da misalin karfe d'aya dare fadila na kwance tana barci sai birgima take
IMRAN, yace"ya dai?"
Tace"bayana ciwo,cikina ma haka"
Tashi yayi ya d'auko wani leda da kayar aiki dan tun rana yake sa ran haihuwanta
Ai ko sai ta saka ihu tana kuka tace"wayyo ummi mutuwa zanyi"
Yace"baza ki mutu ba IMRANFAD bazaki mutu ba addu'a zaki yi"
Addu'a takeyi,cikin minti 30 ta haihu y'arta mace me kama da babanta sak
Kwanciya tayi tana mayar da numfashi,d'auka babyn yayi yace"wow this is our little IMRANFAD "
Mika mata babyn yayi yace"kalleta mana"kallonta tayi tace"IMRANFAD ciki na ciwo yake yi"
Yace"OK bari in taso ummi ta kimsa Ku"
Kofar d'akin ummi ya kwakosa sai gashi ta fito tace"lafiya ko?IMRAN
Yace"kalau fadila n....."
Kafin ya karasa ummi tace"meya sameta ne?"komawa tayi ta saka hijabi ta bishi,dariya yake yi kasa kasa ganin ta tada hankalin ta
Suna shiga ummi ta gan fadila zaune saman leda a kasa da baby gefen ta
Kallonshi tayi tace"ya haka kuma"
Dariya yayi yace"d'azu ta sauka ai"
Ba tare da b'ata lokaci ba ummi ta d'auki baby ta kai ta bayi ta mata wanka fito da ita tayi lullube da towel
Tace"fadila ta so kin zauna cikin jini tunda kin nuna min ke matar Dr ne haihuwa ba gayyata"
Tace"ummi yi hakuri"
Baby ko kuka take IMRAN na lallashi ta,bayan tayi shiru ya kwantar da ita ya fara gyra wuri
Wanka tayi wa fadila tana gamawa ta fita dan nima mata abinda zata ci
Dawowa tayi tace........
Maman
Noorul
Hudahββ
Luv u my fans
Pls share
ππππ
IMRANFAD
ππππ
By maman noorul
Hudah
πGORGEOUS WRITERS FORUMπ
πG.W.F.π
Home of gorgeous,interllingent,and expert writers,we are the best among the rest.
π
Ώ6β£5β£&6β£6β£
Bismillahir Rahmanir Rahim
Dawowa ummi tayi tace"ki tashi mu koma d'aki na"
B'ata rai IMRAN yayi yace"ummi a barta nan mana"
Ummi tace"toh Abba na,fadila zaki tashi ne ko sai ran ki ya b'aci"
Tashi tayi IMRAN yace"bari in Baki magani ciwon cikin"
Ummi tace"bata a gabana"sai muku muku suke"ganin haka ummi yasa ummi d'aukar babyn ta fita
Shiko rungumeta yayi yace"tanks for the baby"
Murmushi tayi ja me hanci,a cikin wanan yanayin ummi ta dawo ta same su
Salata tayi tace"ke fadila ashe baki da hankali biye me gaki da jaririya ni dai babu ruwana
Kunya ne ya kamata cikin jin kunya ta bar d'akin shiko bayi ya shiga ya kulle,tulare ta kunna ta bar d'akin
Gari na wayewa Abba na zaune a dinning kawai sai ya gan a miko me jaririya,kallon ummi yayi yace"ina kika samo baby?"
Tace"ai jika ka ne,yar fadila"
Amsan yariyar yayi da far in ciki yace"yaushe akayi haka ban sani ba?"
Tace "da dare misalin karfe d'aya nima sai bayan ta haihu suka sanar dani"
Waya ya d'auka yace"bari in kira alhaji"
Tace"na fadawa hajiya tace gata nan zuwa"
Bayan kwana bakwai yariyar ta ci sunan ummi watoh FATIMA amma ana kiran ta da KAUSAR
Ansha shagali mai jego sai canja kaya take feena ma ta zo suna IMRAN baki ya ki rufuwa,nan na hango MAMAN NOORUL HUDAH fans group 1&2 da IMRANFAD fans group 1&2 cikin anko,su indo anyi busy a kicin,har dasu GORGEOUS WRITERS FORUM,fans d'ina na uxtaziya fans group 3,su shuwa Arab da dai sauransu,
Anci ansha masu hotuna sunyi aikin su
Ma jego ta samu kyaututuka har da sabuwan mota mummy ba a barta a baya ba
Fadi kyaututuka da fadila ta samu b'ata lokaci ne,sai dai muce Allah ya raya kausar
Washe gari suna ummi ne keyiwa kausar kuka sai kuka takeyi,fadila take barci ta mike tace"ummi meya same ta ne,ko ruwan yayi zafi ne a sirka?"
Baki sake ummi ke kallonta tace"fadila ke ko irin kunya yar far in nan bakiyi"
Tace"eh wani kunya in haifi yariya kuma in ji kunyarta"
IMRAN ne ya shigo yace"meke faruwa ne nike jin kukan kausar?"
Ummi tace"laila ga masu ya'ya sun shigo gari"
Tana gamawa kausar wanka ta sa mata kaya mika mata yariyar tayi tace"ga yar Ku"sanan ta bar d'akin
IMRAN ya karasa kusa yace"yauwa ai dama haka nike so bata mama in rage zafi nayi kewar ki"
Haka fa rayuwa ta cigaba da tafiya inda yanzu fadila tayi arba'in da haihuwa kuma jibi suke shiri komawa yobe ba karamin gyrata ummi tayi ba
IMRAN ko ya koma bayan suna saboda aiki amma duk weekend yake dawowa ya gan su,ba karamin kulawa da so ya nunawa fadila da kausar ba kullum cikin godewa Allah take daya bata miji irin IMRAN
Zubys ne zaune da ummata a falo
Umma tace"zubaida na samu labarin wani boka a nijar aikin shi kamar yanka wuka ne"
Zee tace"toh umma yaushe zamu?"
Tace"bari in na shirya zan fada miki"
Tace"shiyasa nake son ki ummana"
Umma tace"nima ai ina kwadayin dukiyar IMRAN "
Cikin kwana biyu fadila ta gama shirin ta na komawa yobe
Washe gari suka daddy da kanshi ya kai fadila airport domin IMRAN bai samu damar zuwa daukar su ba saboda ayyuka sun yi mai yawa
Suna isa yobe IMRAN yaje ya d'auke su a airport cike da farin ciki
A daren ranar ba karamin arnaye aka kashe ba domin sun yi kewar juna,itama zagewa tayi ta nuna me soyyaya
Gashi yanzu ta kware a girki,
Cikin kwanaki nan ba karamin soyayya suke nunawa juna ba wanda basa iya minti daya batare da sun ga juna ba
Haka rayuwa yace gaba wanda yan kausar watan ta 8 da haihuwa kuma ba laifi tayi wayau kamar ba yar wata takwas ba
Cikin watanin nan sunje kano so biyu,so biyu feena ke zuwa yobe ganin su kuma tana sha'awar inda suke gudanar da rayuwar su
'Bangaren zubys kuwa gobe suke sa ran zuwa nijar ganin bokan su
Zubys tace"umma kina ganin zamu yi nasara,domin boka da dama su kasa raba su"
Umma tace"kar ki damu ai dani suke zancen"
Dariya zubys tayi tace"shiyasa Nike sonki,ashe dai yanzu za a fara wasan"
(Toh jamma'a me kuke ganin zai faru?nima maman noorul hudah nace yanzu za a fara wasan)
Maman
Noorul
Hudahββ
Luv u my fans
Pls share
ππππ
IMRANFAD
ππππ
By maman noorul
Hudah
πGORGEOUS WRITERS FORUMπ
πG.W.F.π
Home of gorgeous,interllingent,and expert writers we are the best among the rest.
π
Ώ6β£7β£&6β£8β£
Bismillahir Rahmanir Rahim
bayan kwana biyu zubys da umma suka tafi nijar wurin boka
'Bangaren Dr sageer kuwa bayan rasuwar farida watoh matar shi,ya tattara shi da kanwar shi Amina da kausar yariyar da farida ta haifa wajen haihuwa ta mutu suka koma Cameron dan dama basu da kowa tun baya rasuwar iyayen su a plane crash,dama aiki kawai ke kawo shi Nigeria
Umma ne gaba wani katon boka tace"boka na zo ne ka taimaka kayiwa wani d'an saurayi asiri ya auri ya'ta"ta nuna zubys dake zaune kusa da ita"
Zubys tace"ina son ya aure ni kuma ya aikata komai da nike so,ina so ya tsani matar shi"
Dariya boka ya kece dashi yace"kun zo wurin biyan bokata"
Umma tace"boka ina so duk arzikin shi ya dankawa ya'ta"
Bokan yace"angama" wasu surutai yayi,sanan yace"yaya sunan shi?"
Zubys tace"IMRAN"
Yace"mata shi fa?'
Tace"fadila"
Dube dube yayi,sanan ya kalle su yace"wanan aiki ne mai wahala,amma ba zai gagara ba"
Umma tace"ai dama nasan wanan aikin sai kai"
Yace"sai dai akwai sharadi"
Umma tace"babu damuwa in bukata mu zai biya"
Yace"sharadin shine duk ranar da asirin ta karye yar ki zata haukace bayan kwana bakwai zata kashe kanta da kanta"
Tsoro ne ya kama zubys zatayi magana ummi ta cingule ta had'e da cewa"mun amince"
(Wanan wani irin son abin duniya kenan?Allah ka sare mana imanin mu ka raba mu da San zuciya amin)
Tulare garwashi ya basu mai shegen kamshi yace"duk inda za ayi ki tabtar shi da matar shi sun shaqi kamshin toh daga ranar da suka shaqi kamshin zai sane ta,ni kuma cikin dare zan ja hankalin shi wajen ki,zai ji ba wanda yake so sai ke"
Murmushin samun nasara yayi
Yace"karku manta da sharadina domin raba masoyan nan ba abu ne mai sauki ba dole sai mutum ya biya babba abu,nima kasada nayi"
Umma tace"mun amince"
'Bangaren IMRANFAD kuwa soyyaya suke sha son ran su,yanzu ma suna zaune ne a falo tana kwance a cinyar shi
Tace"IMRANFAD me ke damun ka ne kwana biyu nan?sai in gan jikin ka yayi sanyi"
Yace"baby tashi ki zauna"tashi tayi ta zauna yace"ina ji a jikina zanyi tafiya mai nisa,amma ina so ki yi min alkawari nine kadan mijin ki,kuma ki yafe min,duk abin da zai faru ina son ki san ke kadai ne a zuciyata
(Muna sakaci da addu'a wani lokaci kafin abu ya same mu,muna ji a jikin mu amma saboda rashin addu'a sai miyagu suci galaba a kanmu,saboda sakaci irin na mu,mata ya kamata mu ringa Jan mazajen mu suna yawan yin nafila dare da sadaka,domin maganin masifa ce sadaqa,sai ka gan mace tana da ibada kafin aure amma da tayi aure sai ta rage ko ma ta daina ba d'aya saboda ta hadu da mijin da be damu da ibada ba,madadin ta ja shi suna yi sai kawai a share ana zuba love,toh wanan ba dai-dai bane,aure ba love kadai take bukata ba )
Ai sai ta fashe da kuka tace"ina zaka ka barni da ya'ta dan Allah muna bukatar ka bazan iya rayuwa ba sai tare da kai ka taimaka min ka rayu damu"
Yace"FAD ki daina kukan nan zuciyata na zafi in naga kina kuka"
Lashe hawayen yayi da halshen shi ya hade bakin su nan fa salo ya fara canjawa
Ture shi tayi tace"kausar fa na kallon mu"
Dariya yayi yace"shine me?"
Kafin tayi magana wayar shi tayi kara Dr sageer ne
Yace"ai nayi fushi baka zo ka ga y'ar ka ba"
Dr sageer yace"hmm ni fa da matata ta rash ko ta aziya baka min ba gashi har kausar tayi wayau"
Yace"wow sunanta kausar itama?Ashe sunan su d'aya da ya'ta"
Hira suka raba sanan suka yi sallama
A ranar soyyaya suka sha amma kowa Nada abin da yake sakawa a ranshi,dan haka kawai yake jin babu dadi
Bayan kwana,biyu IMRAN yaje asibiti fadila ne kad'ai a gida
Sai ga zee ta shigo,mamaki ne ya kama fadila domin ba ta harka da it's(karku manta zee makota ne da su fadila a,kano makaranta ne ya kawuta yobe)
Cikin mamaki fadila ta tarbe ta
Zama zee tayi,fadila tace"sannu da zuwa ya kwana biyu?"
Zee tace"alhamdullilah"
Fadila tace"muje ciki"
Cikin bedroom dinta ta kaita zama zee tayi bakin gado tana kallon saruwan gida
(Mata dayawa suna wanan kuskuren na kai baki cikin bedroom toh meye amfanin falo?d'akin ki shine sirrin mijinki amma sai ki bari ko wani kare da doki suna shiga wanan ba daidai bane)
Zee tace "naji kuna garin nan ne nace bari mu gaisa "
Fadila tace"Allah sarki nagode"
Abinci ta kawo mata taci,baya ta gama ci zee ta bude jaka ta ciro tulare nan da nan dakin ya dume da kanshi
Tace"ga wanan nagani ne ana sayarwa a hanya da zan zo nan shine nace bari in kawu miki
Karba fadila tayi tace"nagode,gaskiya tularen nada kamshi so sai
Zee tace ba damuwa ni zan wuce
Ajiye tularen tayi ta rakata har gate sanan ta dawo ciki
Zee na fita ta shige motar zubys tace"an gama"
Dariya zubys tayi tace"dani take zancen"
Bayan kwana biyu fadila ne ta bude show glass dita sai ta hango tularen zee
Tace"allah sarki zainab,yau tularen nan zan sa Dan yana da kamshi
Wanka tayi ta gyra gida kausar sai wasa takeyi.
Tularen ta dibo ta kunna buna dai-dai nan sai ga IMRAN ya dawo
Tari ya fara yi ya kalleta yace........"
Maman
Noorul
Hudahββ
Luv my fans
Pls share
ππππ
IMRANFAD
ππππ
By maman noorul
Hudah
πGORGEOUS WRITERS FORUMπ
πG.W.F.π
Home of gorgeous,interllingent,and expert writers,we are the best among the rest.
Dedicated to my family
π
Ώ6β£9β£&7β£0β£
Bismillahir Rahmanir Rahim
Yace"baby wanan wani irin tulare ne haka kaina na juyawa,yayi karfi diyawa"
Tace"eh wallahi nima haka nike ji,bari in kashe"
Zuwa tayi ta kashe bunner amma still d'akin sai kamshin take
Bude windows imran yayi dan su samu iska
Yace"ina kausar?"
Tace"kausar na barci"
Yace"alright bari inje in dubo ta"
Tace"ka bari sai kaci abinci,kasan halin kausar da rigima yanzu kana tashin ta sai ta hana ka hutawa"
Yace"no ba zan iya ba tun safe ban gan ta ba,kuma dakike maganar rigima ai bata yi rabin abinda kika yi ba"
Murmushi tayi tace"ka fara ko?"
Bayan ya haura sama sai gashi ya fito da kausar sai wasa yake mata tana dariya
Abinci fadila ta zuba a plate d'aya a falo suka zauna tare suka ci
Bayan sunyi gama cin abincin fadila tace"kawo ta ka samu ka huta"
Yace"no wanan lokacinta ne"
Hade rai fadila tayi tace"na lura kafin son kausar a kaina"
Rungumota yayi yace"no baby dukan Ku ina son Ku"shafa cikinta yayi yace"yaushe zaki bani baby?"
Zaro ido tayi tace"haba IMRANFAD kausar fa shekaran ta d'aya da wata biyu,dan ma tayi sarin wayau ne yasa na yaye ta kuma ta iya tafiya da wuri"
Yace"ni da nike so nayi ta baki baby kowani shekara,saboda mu tara zuri'akin gan ke d'aya mummy da daddy suka haifa mu kuma mu biyu,ai ya kamata mu ta haihuwa"
Tace"haka ne ne amma kowani shekara yayi yawa a mun sauki haihuwan nan fa da wahala"
Da misalin karfe 11:28 na dare IMRANFAD suna barci kawai sai ya ji kamar wani abu ya shiga jikin shi,a zabure ya tashi,tashi fadila tayi dan dama a jikin shi take
Tace"lafiya?"
Kallonta yayi yace"lafiyar gidan ubanki,me kike yi a nan?"
Kallonshi tayi da mamaki tace"haba mijina mai nayi maka da zaka zagi ubana,ai naga shima ubane a wurin ka"
Yace"bar nan shegiya yar iska"
Ai dama kunsan fadila bata d'aukan raini tashi tayi tace"ni ba yar iska ba ce, me nayi ma da kake jifa na da irin wanan kalaman?"
Yace"zaki fita ne ko sai na fitar dake?"
Tace"ba inda zani nan d'aki na ne sai dai kai ka fit....."
Ji kake tas tas tagwayen mari ya bata,dafe kumatu tayi a ranta race"da gaske yake amma me nayi me ne haka?"
Kallaonshi tayi tace"dan Allah my IMRAN in akwai abinda nayi ma ka yafe min na tuba"
Ai janta yayi ya tura ta waje,dawowa yayi ya d'auki kausar da ke kwance a gadonsu na yara ya bata sanan ya shige ciki ya kulle
Kuka takeyi kausar na tayata dan inda ya roko ta kamar ba yariya ba,zama tayi baki kofa ta jingina da kofa tana lallashin kausar
Shima zama yayi a kasa ya jingina da kofa yana jin babu dadi a ranshi
Itako bubbuga kofar take har ta gaji tace"my IMRANFAD please ka bude min kofa,in wani laifi nayi maka ka tausaya ka yafe min but please dt purnish me dis way"
Shafa kofa yake yi itama haka,sai ajiyar zuciya ta ke saukewa
A daren ranan a nan babu wanda ya rinsa shi ya rasa dalili da yake jin sanan ta
Gari na wayewa ya tashi yayi wanka yayi shirin office yana bude kofa sai ta fad'o
Da Sauri ta mike ta rungumeshi tureta yayi har kanta ya bugi bango
Kara ta sake wanda yayi sanadiya tashin kausar dake kwance a gefe a kasa
Ko kallonta beyi ba yayi tafiyar shi
Dafe goshin tayi ta gan jini ai sai ta fashe da kuka
Kasa ta sauka ta fara treating ciwon tana kuka tana cewa IMRANFAD karka guje ni"
IMRAN ne a office yana aiki amma sai tunanin zubys yake yi,haka kawai ya ji yana son jin muryar ta
Wayar shi ya d'auka ya fara duba numbern ta amma babu
Yace"oh no"dabara ne ya fad'o me na duba Facebook
Facebook ya shiga ya danna searce sunanta yasa zubaida musa
Zubaida musa ne dayawa ai sai ya fara dubawa d'aya bayan d'aya sai ga ta nan
Yana shiga ya duba information sai nobanta
Kwashewa yayi a daya wayar shi yayi dialling
Tana d'agawa yace........