Showing 15001 words to 18000 words out of 38921 words
an d'aure ta gashi sun rufe mata baki da hanky,da gudu ya karasa inda take ya kwance ta tare da bude mata baki
Abinda ya d'aga me hankali shine bats motsi
Cikin tashi hankali yasa hanun dai-dai hancinta
A fili yace"watoh sun yi using drugs ne suka kamata,jini ya gani gefen bakinta wanda ya tabbatar me sun duke ta
D'aukan ta yayi ya fita da ita
Su ummi na zaune da mummy sai kuka suke yi feena tace"mummy please Ku yi hakuri inshaallah za a gan ta"
Shgowa IMRAN yayi da fadila a kafada da sauri suka mike
Mummy tace"ina ka gan ta?kuma meya sameta"
Beyi magana ba ya wuce d'akin shi,a gado ya kwantar da ita
Su dai su ummi da mummy kallon ta shi suke
Drawer ya bude ya ciro allura da drip
Ruwan ya sama ta,sanan yayi mata allura domin ba karamin zafi jikinta yayi ba
Bayan ya gama ya zauna kusa da ita ya fara shafa sumar kan ta
Ummi na ganin haka tace"hajiya muje falo"
Mummy tace"son ya kamata ka fad'a mana abinda ya faru"
Shiru yayi kamar be jita ba a dole yana fushi da ummi dan duk laifin ta yake gani
Ummi tace"hajiya barshi kawai ki San shi da zafin zuciya"
Tace" toh muje a sanar da su alhaji an gan ta"
Suna fita ya shafa fuskar fadila yace"sorry,Dan Allah ki gafarce ni,inshaallah bazan kara Barin ki ba"
Haka yayi ta surutu shi kadai kamar me tabin hankali
Mummy na kokarin kiran dadi sai ga Abba ya shigo
Yace"hajiya Ku fito ga yan sands a yi musu bayani inda abin ya faru"
Ummi tace"ai an ma ganta tana cikin sai dai kamar ba lafiya"
Abba yace"nafisa kira mun IMRAN din"
Feena tace"toh abba"
IMRAN ne ya fito suka gaisa da yan sandan yayi musu bayanin komai
Salati kawai kowa keyi,mummy ko kamar ta goya IMRAN jin kaunar shi take har zuciyarta domin ta yarda yana kaunar fadila sakani da Allah
Daddy yace"IMRAN nagode Allah yayi ma albarka"
Kallon yan sandan yayi yace"please kuyi make sure an kama su"
Suka ce inshaallah za a kama su nan da awa 24
Bayan tafiyar yan sanda mummy tace"hajiya ni zan tafi"
Tace"ki tsaya ki ci abinci mana"
Tace"nagode nima zuwa zanyi in dafawa IMRAN best food d'in shi,zan aiko zahra dan nasan tun safe be ci komai ba"
Ummi tace"ya kamata"
Rakata tayi zuwa bakin gate Abba da daddy ko suka fita a mota d'aya
Shiko zama yayi a gadin yana tunani
Feena ne ta shiga ta fito da juice da cup
Karasawa inda yake tayi ta zuba juice a cup ta mika me
Amsa yayi yace" thanks ba tare da ya kalleta ba"
Tace"me ke damun ka?kamata ai kayi farin ciki an gan IMRANFAD din ka ba wai ka zauna cikin damuwa ba"
Murmushin takaici yayi yace"baza ki gane bane"
Tace"menene akwai matsala ne?
Yace"ya kamata IMRANFAD ta dawo tunanin ta,ko saboda irin haka dan nagode allah ya kiyaye ai da yanzu ai yi raping d'inta"
Feena tace"toh amma kila inta dawo hankalinta baza ta so ka ba,in nine kai zan bari mu dawama haka"
Yace"son da nike yiwa FAD bana wasa bane,shiyasa bana so mu gina rayuwa cikin karya nafi son ta soni tsakani da Allah"
Fenna tace"toh Ku koma wajen likita toh mana"
Yace"bari ma inkira aboki na"waya ya ciro yayi dialling noban Dr sageer bugu biyu ya d'auka
Yace"Dr sageer ya aiki ne da farida"
Dr sageer yace"aiki lafiya lay farida na nan kalau na baro ta a Cameron "
Yace"ina kake yanzu na dai San kana Nigeria"
Yace"eh ina yobe gobe zan koma da asuba"
IMRAN yace"dama akan IMRAN FAD ne"
Yace"har yanzu bata dawo tunanin ta ba?"
Yace"eh wallahi shine nike so ka nema min mafita"
Dr sageer yace"hanya d'aya ne shine ayi asata a mota a maimaita abuinda ya faru kafin ta manta komai ko kuma a sa Wanda tafi shakuwa dashi yanzu a mota abin ya faru a gaban ta"
IMRAN yace......
Maman
Noorul
Hudahββ
Luv u my fans
Pls share
ππππ
IMRANFAD
ππππ
By maman noorul
Hudah
πGORGEOUS WRITERS FORUMπ
πG.W.F.π
Home of gorgeous, interllingent,and expert writers we are the best among the rest.
Dedicated to IMRANFAD FANS GROUP
π
Ώ4β£1β£&4β£2β£
Bismillahir Rahmanir Rahim
IMRAN yace"nagode zan yi iya kar kokari na in gan na dawo mata da tunanin ta"
Dr sageer yace"good"sallama suka yi tare da kashe wayar
Kallon feena yayi yace"ina niman taimakon ki"
Tace" name fa?"
Bayani yayi mata inda komai zai kasance
Zaro ido tayi tace"gaskiya bazan iya ba akwai hatsari in wani abu ya same ka fa?"
Yace"feena life is all about taking risk,zan iya yin komai dan fadila ta samu lafiya"
Tace"OK"
Yace"please kar ki fad'a ma su ummi,jibi zamu yi abun gobe zan nima ambulance da Dr bashir ke kuma zaki rike fadila sana in shiga mota zan samo trailer irin wamda ya buge mu da"
Tace"OK Allah ya kai mu"
Komawa d'aki yayi ya tarar da ita tana barci bayi ya shiga yayi alwala yana fitowa ya fara sallah mangrib bayan ya gama yai isha'i
Komawa yayi ya zauna kusa da ita yana wasa da sumar kan ta
A hankali ta fara bude idon ta har ta sauke su kan ta murmushi ya sakar mata
Ai sai ta fashe da kuka tana bugun kirjin shi
Yace"nasan kina fushi amma ki yi hakuri na tafi na bar ki,inshaallah ba zan kara ba"
Kin daina bugun shi tayi,hakan yasa shi had'e bakin su ya fara kissing dan ya lura tana so
Shiru tayi ta kara rungume shi,shi ma rungumeta yayi yace"muje ki yi wanka sai mu kwanta"
D'aukar ta yayi zuwa bayi,bayan tube ta ya fara yi mata wanka yana cikin goga mata jiki tayi ihu yace"sorry sun dake ki ko?"
Ita dai kallonshi take,tura shi tayi a bathtub sanan ta hawo jikin shi
Kunna shower yayi ruwan na sauka a jikin su lamo tayi jikin shi tana dariya
Murmushi yayi yace"FAD akwai son ruwa"soyyaya suka sha son ran su dan har ta saba da abubuwa da yake yi mata kuma tana so sosai
Bayan sun gama ya fito da ita ya kwantar,batare da ya sa mata kaya ba towel ne kawai jikin su
Kwanciya yayi ya rungumeta suka yi barci
Washe gari ya shiryata cikin riga da wando irin kayan India nan rolling yayi mata shima irin kayan ya saka exactly irin na jikin ta babancin shine nata na mata ne shi na maza
Hoto ya fara yi musu sai dariya takeyi yace"IMRANFAD kin yi kyau"
Suna saukowa feena tace"wow what perfect couple"
Ummi ko sake baki tayi tana kallonsu tace"IMRAN ta dawo dai-dai ne?"dan duk wanda ya gan fadila ba zai yi tunani tana da wani Matsala ba
Yace"ah'a zamu leka office ne akwai aikin da zanyi ne"
Ummi tace"OK Allah ya taimaka"
Feena tace"muje waje in yi muku hoto"
Yace"toh"
Suna fita feena ta fara yi musu hoto
Tace"bari nima in karaso muyi selfie mu uku"gefen IMRAN ta tsaya,ai fadila na ganin haka ta fara karan feena tana nuna ta da yasa
Feena tace"oh ni wanan kishi fa?na hakura da selfie"
A office aiki IMRAN keyi fadila na gefen shi
Sai ga secretary ya zo yace "wata mata na niman shi"
Yace"ya sunanta?"
Yace"tace wai zubaida ne sunan ta"
Yace"shigo da ita"amma yana mamakin me ya kawu zubys wajen shi
Zubys na shigo ya had'e rai kamar bai taba dariya ba
Nuna mata kuje yayi ta zauna
Shiru tayi,ba magana shiko ganin tayi shiru yasa yace"in baki da abin cewa ki bar min office"
Inda inda ta fara yi yace"na baki minti 10 kiyi magana"
Tace"daman na zo ne in fad'a ma har yanzu ina sonka ka taimaka ka aure ni,please saboda kai na bar karatu na a India na dawo Nigeria"
Dariyar rainin hankali yayi ganin yana dariya fadila ma ta fara dariya
Kallonta zubys tayi ba karamin tsorata tayi da kyaunta ba
Yace"ashe har ki mutu baza ki yi aure ba,ke a ganin ki ni wawa ne dan zan aure mara tarbiya kamar ke?ni mijin mace d'aya ce kuma ita ce FADILA"
Tace"ka taimaka ko na biyu ne tun da matar ka ta haukac....."
Tas tas kake ji saukan mari nuna ta da yatsa yayi yace"wallahi kika kara kiran matata mahaukaciya sai na karya ki biyu,dube ki fa ji gashin kan ki da fuskar ki duk kin penta shi a ce kina yar musulma kina saka attarch,wawiya Mara tarbiya in ba hauka ba ki baro yobe har kano niman namiji,Allah ya kiyaye in aure ki"
Jawo fadila yayi kusa da shi yace"kalleta da kyau ita ce matata dan ni aka yi ta"fadila sai nuna zubys take da hanun tana girgiza kai alamun masifa
Zubys tace"IMRAN sai na aure ka,ka rubuta ka ajiye"
Shiko yace"wa zai aure tsohuwa irin ki?bar min office kafin isa a kore ki"
Bayan tafiyar zubys ya tattara takardu ya bar office d'in
Direct asibitin Dr basir yaje yayi me bays ni komai
Dr bashir yace"eh hakan yayi"
Wajen mai trailer yaje yayi yace"zaka yi ne kamar zaka kwashi mota ta amma kaji?"
Yace"eh na gane ai"
Yace"please ka kiyaye"
Yace"toh"
Mu had'u a byepass by 7:am
Yace"toh oga"kudi ya Ciro mai yawa ya bashi
Daga nan gida suka yi a ranar sun sha love
Misalin karfe goma na dare IMRAN ya zaunar da fadila a cinyar shi yace"FAD please kar ki guje ni wallahi ina son ki bazan iya rayuwa babu ke ba"yayi maganar ne kamar zai yi kuka
Had'e bakin su yayi ya fara kissing babu inda bai taba ba ranar a jikin ta saura kad'an ya afka mata kome ya tuna sai kuma ya bari
Fingering d'inta ya fara yi har da su socking har ta kawo yace"hmmm FAD za a yi jaraba"
Misallin karfe 7:am suka bar gidan da feena ba tare da sanin ummi ba
Suna kaiwa byepass suka tarar ana jiran su ga ambulance ga Dr bashir da driver trailer
IMRAN yace"alhadullilah a fara"
Motar ya shiga,feena ta rike fadila
Fadila na ganin ya shiga mota ta fara kokarin kwace kanta,amma feena ta rike ta da karfi
IMRAN ya fara jan motar fadila sai kallon mortar take yi
Driver ne ya fara tunkaro motar IMRAN
Zaro ido fadila tayi kamar me tuna wani abu
Gani tayi trailer zai kwashe motar IMRAN ai ihu tayi
Tace ".....
Gaskiya comment d'inku ya fara yi min kad'an,ko abar labarine beyi muku ba?
Maman
Noorul
Hudahββ
Luv u my fans
Pls share
ππππ
IMRANFAD
ππππ
By maman noorul
Hudah
πGORGEOUS WRITERS FORUMπ
πG.W.F.π
Home of gorgeous,interllingent,and expert writers,we the best among the rest.
Dedicated to MAMAN NOORUL HUDAH FANS Group 1&2
π
Ώ4β£3β£&4β£4β£
Bismillahir Rahmanir Rahim
Tace"IMRANFAD "
A nan ta fad'i sumammiya,shiko jin ta kira sunan shi ai sai ya rude,sake juyawa yayi dan ya gan halin da take ciki
Kafin ya kalli gaban shi har trailer ya karaso
Da sauri ya koma gefen titi motar ta bugi wani ice,kan shine ya bugi starring motar jini ne ya fara zubowa a goshin shi
Amma ko a jikin shi,da sauri ya fito a motar ya karasa inda take
Da kanshi ya d'auke ta yasa a ambulance
Feena tace"kana bleeding bari ayi treating ciwon tunda first aid box a ambulance"
Yace"no,bani da lokacin nan"
Direct emergency aka kai fadila,bayan anyi mata abinda ya da ce aka mayar da ita word
Zama yayi kusa da ita,sai fad'uwa gaban shi keyi dan besan ya zata karbi maganar auren su ba
Dr yace"zata tashi nan da awa hudu
Ummi ne ta kira wayar feena tace"wai ina kuka ne?na kira IMRAN be d'aga ba"
Feena tace"asibiti muke"
Tace"subhanallah waye ba lafiya ne"
Bayani komai feena tayi mata
Ummi tace"toh gamu nan zuwa"
Bayan minti 29 sai ummi da mummy sun shigo ward d'in
Mummy ta tanke fuska,kallon IMRAN tayi da jini ya wanke ma fuska,da alama besan sun shigo ba
Cikin jin haushin abinda yayi na sa rayuwar shi a hatsari yanzu da wani abu yasame shi fa?
Karasawa tayi tace tashi juyowa yayi yace"mummy FAD zata tashi"
Ganin fuskarta babu alamar wasa yace"mummy me ya same ki"
Tace"tashi nace"
Tashi yayi sai kawai ya ji jiri na d'ibar shi
Wani wawan mari mummy ta ba shi
Dafe kumatu yayi tace"a kan me zaka sa rayuwar ka a hatsari?kuma madadin ka je a yi maganin ciwon shine ka zauna a nan jini na wanke ka"
Zaiyi magana tace"yi min shiru,hanunshi ta kama ta fita ita dai ummi babu abinda ya dame ta tunda yana lafiya,ita dai ta gan fadila ta bude ido
Gaban Dr mummy ta kai IMRAN tace"Dr ka duba min shi"
A gaban mummy Dr yayi dressing ciwon,yace"yana bukatan hutu"
Mummy tace"tashi muje gida ka huta"
Yace"no,mummy ba ina zani sai da fadila"
Tace"bana son musu"
Yace"mummy ki yi hakuri yau ba zan ji maganar ki ba"
Barin d'akin yayi ya bar ta tsaya
Ward din fadila ya koma ya zauna da bandage a kai kowa ya gan shi ya San yana cikin damuwa
Bayan awa uku daddy ya shigo da daddy
Daddy yace"IMRAN meyasa kake wasa da rayuwar ka ne?"
Shiru yayi,shidai kallon fadila yake yi
Bayan minti talatin da zuwan su abba
A hankali fadila ta fara bude idonta suka sauka kan IMRAN
Murmushi yayi mata,itako janye hanunta tayi daga nashi
Kallon wuri ta fara yi tana hango ummi tace"lah ummi ashe kina nan ai dama nasan kin fisona"
Ummi ta rungumeta tace"yar ummi sannu ya jiki?"
Tace"da sauki wallahi jiya ne da zan d'auko feena a airport ina ciki tuki naji kamar an samin yaji a ido,nace roman reighns ya karbi tuki tun lokacin ba San inda Nike ba"
Mummy ko kallon IMRAN take tana tausayin shi"
Shiko jikin shi yayi mugun sanyi,cikin sanyi jiki yace"ya jikin?"
Harararshi tayi tace"roman reighns ashe kai ma ka ji ciwo,shiyasa nace ka daina mugunta,mugu kawai"
Shiru yayi mikewa yayi yace"mummy zanje gida in huta"
Daddy yace"bari in kira likita ya duba ta"
Dr na zuwa yace zasu iya tafiya gida komai yayi dai-dai
Feena dai shiru tayi a ranta tace"dole inyi wani abu"
IMRAN na kaiwa gida ya kwanta wayar shi ya bude yana kallon videos d'insu tuna irin soyyayar su ta jiya yayi
Yace"why IMRANFAD meyasa zaki manta moment d'in mu?"
Gidan mummy aka kai fadila tace"Abba ina fatan an fasa auren?"
Daddy na so yayi magana Abba yace"je ciki ki huta zamu yi magana"
Ciki ta shiga ta kwanta sai tana ji kamar she is in complete
Tace"hanya zan iya kwana a nan gidan kuwa?ji nake kamar na bar wani abu a gidan"
Shishina kayar jikin ta tayi ta lumshe ido tace"wanan ai tularen roman reighns ne,dadi wallahi sai dai shi d'an iska ne"
Daddy yace"alhaji meyasa ka hana a sanar da fadila gaskiya?kasan halin fadila gomma a yi ta kare"
Abba yace"so nike ta huta inta huta zan sanar da ita da kai na"
Daddy yace"toh Allah ya taimaka
Misalin karfe 9:pm feena taje d'akin IMRAN ta gan shi kwance ba lafiya
Tace"ya kamata ka sanar da fadila gaskiyar labari in bata yarda ba a nuna mata videos ai kana da shaida da zai tabbatar mata kana son ta"
Yace"feena soyyayar gaskiya bata bukatar shaida,please kar ki fad'a mata komai"
Tace"toh"
Fadila ko kasa barci tayi gidan mummy tace"gaskiya ni ba zan iya barci ba"
Tashi tayi ta bi kofar baya ta bar gidan ba tare da sanin su mummy ba
Tana zuwa direct d'akin ta taje ta gan feena kwance a gadonta tace...
Maman
Noorul
Hudahββ
Luv u my fans
. pls share
ππππ
IMRANFAD
ππππ
By maman noorul
Hudah
πGORGEOUS WRITERS FORUMπ
πG.W.F.π
Home of gorgeous,interllingent,and expert writers,we the best among the rest
Dedicated to maryam Abdullahi
π
Ώ4β£5β£&4β£6β£
Bismillahir Rahamanir Rahim
Tace" me kike a d'aki na kuma ga d'akuna dayawa a gidan nan"
Mamaki ne ya kama feena dan batayi expecting ganin ta a wanan lokacin ba
Cikin mamaki tace"me ya kawo ki a wanan lokacin?"
Zama tayi a bakin gado tace"wallahi kasa barci nayi ji nake kamar na manta abu a nan gidan"
Feena tace"hmmm"
Tace"miye na hmmm kuma"
Feena tace"bakomai wallahi bayi ta shiga tayi wanka tana fitowa ta kwanta
Sai juyi take yi a gado feena tace"yaya haka kuma kina ture in"
Tace"wallahy kasa barci nayi,please ki rugume ni ko zanyi barci"
Feena tace"ni?rufa min asiri wallahi je mijin ki ya rugume ki tunda shi ya saba miki"
Tace"me kika ce?"
Feena tace"ba komai"
Dabara ne ya zo ma feena a ranta tace"bari in gwada FAD"
A fili kuma tace"FAD gobe zaki raka ni wajen tela zan anko dinki"
Fadila tace"anko din waye?ke dai akwai zuwa biki"
Tace"ai bikin na gida ne,bikin yaya IMRAN ne fa"
A zabure fadila ta tashi ta zauna tace"what? Wani yaya IMRAN"
Tace"yaya IMRAN d'in ummi mana"
Tace"ya na gan kina zufa ga sanyi a/c"
Kwanciya tayi ba tare da tayi magana ba bata san dalili daya sa zuciyar ke zafi ba
A ranan bata iya barci ba,IMRAN ma haka domin wani zazzabi mai zafi ne ya rufe shi tunanin FAD yake yi wayar shi ya d'auka ya fara kallon video da hotunan su
Yace"IMRANFAD please come back to me,I can live without you"
Itako ganin ta kasa barci yasa ta d'auro alwala ta fara nafila,
Washe gari daddy ne zaune a dining yace"hajiya kira min fadila muyi hira naji kewar ta
Tace"toh bari in duba ko ta tashi"
Dawowa tayi tace"alhaji bata d'aki"
Yace"ban gane bata d'aki ba"
Tace"wallahi bata nan ba mamaki ta tafi gidan ummi"
Rai b'ace daddy yace"hajiya meyasa kin fiye sakaci ne,yariyar nan tana da uwa amma sai tayi ta yawo kamar marainiya,ni ban hana ta zuwa gidan ba asalima da nan da can duk d'aya ne,amma meyasa sai ta saci hanya babu wanda yasani"
Tace"ai fadila ne kamar bera baka San in lokacin da ta fita"
A fusace yace"ai laifin ki ne,saboda baki nuna mata so,baki jan ta a jiki,da anyi magana kice kina jin kunyar yar fari wallahi komai fadila take yi kema kina da laifi saboda baki tabs zama kin tambaye ta matsalarta ba ko ance miki komai ne zata iya fad'awa hajiya fati,yariyar kima na gudun ki,wai ke a dole Fulani"fad'a yayi sosai karshe ya kare a nasiha
(Iyaye ya kamata mu rika jan yaran mu a jiki,most expercially yara mata saboda sun fi bukatar kulawa,hakan zai ssa suyi ta sanar da kai sirrin su daga nan sai ki bata shawara,ba wani zai gyra miki yaranki ba ke da kanki zaki gyra su,amma yanzu sai ka gan uwa wai tana kunyar yar ta,saboda wani dalilin banza,please mu gyra)
Mummy tace"yi hakuri alhaji zan gyra"
Bayan sati d'aya da samun lafiyar
fadila
Cikin kwanakin nan ba karamin wahala da kewar fadila IMRAN yayi ba domin baya iya barci abinci ma da k'yar yake ci
Itama a nata bangaren haka ne ta rasa dalili da yasa bata da walwala kuma bata iya barci komai wahala yake yi mata
Kwana na takwas Abba ya