Showing 3001 words to 6000 words out of 38921 words

Chapter 2 - IMRANFAD By Maman Noorul Hudah-1-1.txt

23 Jan 2025

4042

cin shi,in ya tuna irin shigar da tayi ta fita,a fili yace"ya ko d'an kwalli babu a kanta,yanzu tana nan cikin maza"


Tashi yayi ya sauka ummi na ganin shi tace"ta gudu ko"


Beyi magana ba ya zauna a falo,Fatima tace"ai ni nasan yau baza ta dawo nan ba"


Ummi tace"toh zo ka ci abinci"


Yace"no na koshi"


Tashi yayi ya d'auki makullin mota


Yace"ummi zan je wajen mummy na"


Tace"Allah ya kiyaye,Dan Allah kar kayi was fadila komai nasan ka da zafin rai"




Takawa yayi zuwa gidan mummy Dan babu nisa sosai


Shiga falon yayi da sallama,ai mummy na ganin shi tace"saukan yaushe IMRAN?"


Yace"jiya ne mummy"


Tace"haba IMRAN shine sai yau aka tuna ni"


Yace"ba haka bane mummy jiya na so zuwa amma sai aka yi ruwan sama"


Murmushi tayi tace"hakane,toh bari in je in dafa ma abinci"


Yace"yauwa mummy na,ina daddy?"


Tace"daddy na office"


Yace"FAD fa"


Tace"hmmn bata gidan ummi?"


Yace"may be tana nan ban kula ba"


Mummy tace"ai bazaka ganta ba a wanan lokacin dan nasan tana filin kwallo"


Murmushi yake yayi a ranshi yace"lallai yariyar nan tayi kaurin suna "


Mummy ne ta katse shi dacewa"bari a gyra maka part d'inka kaje ka huts


Yace"toh ummi"


Bayaninti 40 ya fara duba agogo sai tsaki yake yi


Yace.....






Maman
Noorul
Hudah✍✍
Luv u my fans
Pls share
πŸ‘„πŸ‘„πŸ‘„πŸ‘„
IMRANFAD
πŸ’‹πŸ’‹πŸ’‹πŸ’‹
By maman noorul
Hudah


🌟GORGEOUS WRITERS FORUM🌟


🌟G.W.F.🌟


Home of gorgeous,interllingent,and expert writers,we are the best among the rest.


Dedicated to maman nazeera


πŸ…Ώ9⃣&1⃣0⃣


Bismillahir Rahmanir Rahim


Yace"watoh yariyar nan har yanzu bata dawo ba"


Mummy ne ta sauko tace"IMRAN an gama gyran part zaka iya zuwa ka huta kafin in gama girki"


Yace"toh,amma zanje in duba wani aboki na zan dawo kafin ki gama"


Tace"OK"


Yace"ina key mota"


Tace"gashi can kan dining"


Zuwa yayi ya d'auki makulli ya fita


Wanene IMARAN?


IMRAN MUSA ADAMU shine cikeken sunan shi


Alhaji Musa Adamu shine sunan mahaifinshi (Abba)da mahaifiyar su hajiya fatima,hajiya fatima balarabiya ce yar saudiya dan har can abba ya aurota da ya je makaranta suka had'u


Su biyu iyayen su suka haifa dashi da fatima Wanda ta ci sunan mahaifiyar Abba hakan kuma sunan su d'aya da ummi,shiyasa ummi bata kiran ta da sunan ta sai dai zarah amma still wasu na ce mata fati


IMRAN na kama da ummi sosai dan babu abin da ya baro nata harta blue eyes na ta dan fari ne sol yana da tsayi da kiba amma ba sosai ba


Mummy ita ta raine IMRAN tun yana jinjiri da ita ya saba kasancewar bata da haihuwa a lokaci mummy na matukar son IMRAN sosai dan jin shi take kamar d'an cikinta


IMRAN na da shekara goma sha bakwai Allah ya bawa mummy cikin Fadila,domin tun haihuwar shi ummi bata kara samun ciki ba kuma gidansu mummy yake zama sai dai yaje ya gaida ummi ya dawo ba karamin dadi ya ji ba da labarin samun cikin mummy kullum maganar shi baya wuce mummy na dai so nike ki haiho min mata,ni dai Allah ya baki mace


Sai dai tayi dariya tace"amin"


Haka rayuwa ta cigaba har mummy ta haiho yariyar ta mace,ba karamin murna yayi ba kullum yana d'akin tare da yan barka wasu baya yarda ya basu yariya su d'auka most especially maza


Ranar suna taci sunan mahaifiyar daddy watoh fadila


Kullum yana tare da fadila baya bari su rabo,in ka gan ta wajen mummy toh nono zata sha,ummi ko tace"toh bai isa ba domin itama ta gaji da zama ita kadai hakan yasa gari na wayewa sai ta zo ta d'auke ta sai yamma ta dawo da ita ko kuma in tayi kuka


Lokacin shi kuma yana diploma in business adminstration amma yana dawowa saga school zai je ya d'auke ta ya dawo da ita


A lokaci da ummi zata yaye fadila a nono ne mummy ta had'a kayan ta ta kaiwa ummi,sha yana ganin haka yace zai koma gidan ummi


Haka ya cigaba da rainon ta har ta kai shekara biyar babu wanda ta saba dashi sai IMRAN shima baya son rabuwa da ita maganar shi baya wuce na FAD har abokan shi suka same IMRANFAD domin hiran shi baya wuce na FAD


Ummi na matukar son fadila


Wata rana Abba ya zaunar dashi yace"ya zaba duk wani kasa da yake so yayi karatu"


Nan fa hankalin IMRAN ya tashi domin baya son rabuwa da FAD d'inshi


Ganin yayi shiru yasa Abba yace"ina sauron ka"


Yace"Abba ni a nan zanyi karatu"


Abba yace"no ni so nike ka zama cikeken likitan so bana so kayi karatu nan"


Shiru yayi dan baya son yime musu amma tsoran shi d'aya kar wani ya kwace me IMRANFAD d'in shi kafin ya dawo


Ganin yayi shiru yasa Abba yace" na baka na da kwana uku ka zaba"


Yace"toh tare da mikewa ya bar falon "


Yana fita wayar abokin shi SAGEER ya shigo wayar shi,d'agawa yayi


Yace"ya dai"


Sageer yace"fyn,kana ina"


Yace"ina gida"


Sageer yace"toh gani nan zuwa"


Yana cikin waya Fadila ta dawo daga school da gudu ta rungume shi


Cire wayar yayi a kunin yace"FAD ya makaranta?"


Dariya tayi yace"je ciki ummi ta yi miki wanka in ki gama ki zo part d'in na"


Tace"toh IMRANFAD"


Dariya yayi yace"ashe kin iya kira sunan"




Sageer ya kirashi a waya yace"gani a waje"


Yace"shigo mana sai kace baki"


Bayan sun zauna sageer yace"Abba na ya siye min foam zuwa india inda zan karanta likitanci ta fanin kwakwalwa"


IMRAN yace"nima Abba na ya bani zabi in zab'a kasar da nike so shima abinda yake so in karanta kenan"


Sageer yace"good ai sai mu tafi tare ko daman bana so in tafi ni kada'i,amma ba kana da diploma in business ba meyasa zaka canja field"


Yace"buri Abba in zama likita yayi hakan ne dan in samu idea a business saboda wata rana"


Suna cikin hira sai ga fadila ta shigo


Da sauri sageer ya tashi ya d'aga ta sama sai dariya take yi


Shiko had'a rai yayi kamar bai tab'a dariya ba




Baya sageer ya gama cillata ya zaunar da ita a kafar shi yace"gaskiya IMRANFAD ina son wanan kanwar taka in ta girma ka bani ita"


Ai wani haushi ya ji kamar ya kashe shi yake ji amma sai ya daure


Kallon fadila yayi ya harareta da sauri ta sauka kafar sageer


Shiko tashi yayi yace"sageer tashi in raka ka"


Cikin mamaki sageer ya tashi




Sageer na wucewa fadila tace"goya ni"ai wani tureta yayi


Yace"ai ni ba ruwana da ke tunda baki jin magana kina bari maza su taba ki"




Kuka ta fara yi tana birgima tana amma ya share ta


Dan wanan na d'aya daga cikin matsala IMRAN zafin rai da kishi


.cikin sati biyu suka shirya zuwa india inda zai karanta likitanci ta fanin mata


Bayan tafiya shi ummi ta haifi zahra watoh fatima




A India sageer ya had'u da farida shi kuma wata zubaida ta like me amma ta sha alwarshin sai ta aure shi kota halin kaka


Yanzu yana da shekara talatin da shida zahra kuma sha uku


Tunda ya tafi bai dawo ba sanda ya zama cikeken gynecologist


Dawowar shi kenan ya had'u da fadila na wasa a ruwa


Cigaban labari






Maman
Noorul
Hudah✍✍
Luv u my fans
Pls share
πŸ‘„πŸ‘„πŸ‘„πŸ‘„
IMRANFAD
πŸ’‹πŸ’‹πŸ’‹πŸ’‹
By maman noorul
Hudah


🌟GORGEOUS WRITERS FORUM🌟


🌟G.W.F.🌟


Home of gorgeous,interllingent,and expert writers we are the best among the rest.


Dedicated to my mum


πŸ…Ώ1⃣1⃣&1⃣2⃣


Bismillahir Rahmanir Rahim


Yana fita direct fili ya je amma be gan kowa ba


Wani yaro ya gani yace"dun Allah ina masu buga balla a nan"


Yaron yace"ai yau ba a nan suka yi ba sunje wani unguwa ne"


Yace"dan Allah ina ne?"


Kwatance yaron yayi me kud'in ya ciro ya bashi


Sanan ya koma mota ya ja


Yana kaiwa filin ya gan ta cikin maza sai sallah take yi


Cikin matukar b'acin rai ya karasa inda take ya wankan mata mari


Ai zama tayi a kasa ta saki ihu tace"nazir abokan gaba sun kawo mana hari,amma nazir zan da ka tabbatar mun baza a yi fad'a ba"


Kafin nazir yayi magana IMRAN ya sinka me mari,ai da gudu ya bar filin


Jin tafiyar mutum yasa ta saki ihu tace"nazir guduwa zaka yi ka bar ni a nan?gashi ni ba gani nike ba"


Shiko had'a hannaye yayi yana kallonta


Ganin zata b'ata me loka yasa yace"zaki tashi ko sai na b'ata miki rai"


Tashi tayi tace"Roma reighns ni kwallo Nike bugawa ba wreslling pls in dambe zaka yi ka je gidan dambe please"


Dariya ne yaso subuce me amma ya gimtse yace"zaki tafi ko sai ran ki ya b'ace"


Tace" ina zan tafi bayan ban gani"


Sugume ta yayi ya kama hanyar mota


Tana ya d'auke ta tace"lah d'an iska ne,ashe kai d'an iska ne ban sani? "


Komai bai ce ba yana ajiyeta ya d'auki ruwan gora ya wasa mata a fuska"


Ajiyar zuciya ta sauke tace"na fara gani"


Jan motar yayi sai gidan mummy yana paki yace"fita ki shiga ciki"


Fita tayi direct haddadiyar falon mummy ta shiga tana zuwa ta zauna gaban ta


Mummy tace"har kin gama gudu?can ma kinyi laifi kenan"


Tace" wallahi mummy ummi bata sona,bari na tayi da roman reighns ya kashe ni,wallahi mummy ki fi ta sona"


Mummy ta zaro ido tace "ni d'in?"


Tace"ai yanzu gidan ba dadi dan wani mugu ne a gida...."


Maganar ta makale ne sakamako sallama shi da ta ji


Juyawa tayi tace" har da nan ma sai ka biyo ni mugu"


Mamaki ne ya kamata ganin mummy na murmushi tana cewa"IMRANA har ka dawo?"


Yace"eh mummy na"


Tace"a nan zaka ci abinci koko akai maka part d'in ka"


Yace"eh mummy akai can"addu'a yakeyi Allah yasa a ce ita ta kawo"


Mummy tace"fadila tashi ki kai me abinci"


Tace"ni kuma mummy"


Mummy tace"eh ko ban isa bane"


Tace"oh ni na shiga uku ko ina naje IMRANA,wallahi zama bai ganin ba komawa zanyi wajen ummina in bashi wuri"


D'aukan abinci tayi sai surutu take yi


Tana kaiwa kofar d'akin ko sallama bata yi ba ta shiga d'aki


A zaune a falon shi ta ganshi,har zata ajiye abincin


Yace"ke koma kije ki yi sallama"


Kallon shi tayi tace"wa yace ma ana yiwa d'an iska sallama"


Yace"waye dan iska?"


Tace"kai mana Wanda saban iskanci har saka artificial eyeball yake yi da zuwa d'akin mata"


Tashi yayi yace"zaki koma kiyi sallama ko sai na saki dole"


Kallon shi tayi tace"a'a koma ka zauna ai ni ban ce bazan yi sallama ba roman reighns"


Komawa kofa tayi ta saki ihu tana cewa"sallama alaikum"sanda ya toshe kunin shi


Tace"shikenan ko?ai rashin sallama baya kawo duka"


Shiru yayi a ranshi yana tunani yaushe FAD ta zama haka


Ajiye abinci tayi zata fita yace"ina zuwa?"


Tace"ciki mana ko naci maka bashi ne"


Yace"ke ko kika ci mun bashi"


Zauna muyi magana


Rike kugu tayi tace"ba ki zama inji duka"


Tashi yayi tsaya


Ai da sauri ta zauna tace"kai anti mugu a nan da yanzu sai ka ci zali na ko,ta ta Allah ba taka ba"


Zama yayi yace...






Maman
Noorul
Hudah✍✍
Luv u my fans
Pls share
πŸ‘„πŸ‘„πŸ‘„πŸ‘„
IMRANFAD
πŸ’‹πŸ’‹πŸ’‹πŸ’‹
By maman noorul
Hudah


🌟GORGEOUS WRITERS FORUM🌟


🌟G.W.F.🌟


Home of gorgeous,interllingent,and expert writers,we are the best among the rest.


Dedicated to uztaziya fans group 3 nagode da kaunar Ku a gare ni.ina jin sakon gaisuwar ku,Allah ya bar mu tare


πŸ…Ώ1⃣3⃣&1⃣4⃣


Bismillahir Rahmanir Rahim


Zama yayi yace"bude kula"


Tace"yau ni naga iskanci yanzu kula ma sai an bude me?"a ranta tayi maganar a fili kuma tace"toh"


Bude babban kulan ta fara yi sakwara ne, sai kuma ta bude na miya vegetable soap ne da yaji nama da Kifi


Kallon shi tayi tace"toh an bude,zan iya tafiya?"


Yace"no! zama zaki yi muci abinci"


Zaro ido tayi tace"ni bana cin solid food,kasan I want stay like this bawai in yi katuwa,a sport an fi so mutum yayi light"


Yace"zauna ko na miki dukar siya"


Tace"ai ko mari na kayi ka gama yi mun siya"


Zama tayi ta suka fara cin abinci,sai satar kallon


Sai ci take yi kamar wanda bai taba cin abinci ba


Yace"ya kike yi kamar Wanda bai taba ganin abinci ba?"


Tace"bari kawai na kwana biyu da cin abinci irin wanan"


Yace"ai ke ne kiyi ta wahalar da kan ki da sunan sport abinda baza amfane ki ba"


Hararar shi tayi tace"hmmm kai ne baka san amfanin shi ba,amma yana da amfanin a wajena"


Yace"FAD meyasa baki jin magana ne?"


Tace"lah ai ni ba kurma ba ce yanzu ma da ka ce bana ji,ai naji kunne na ras take"


Kallonta yayi a ran shi yace"lailai yariyar nan akwai ranin hankali wallahi"a fili kuma yace"FAD ina so ki bude kunnin ki,ki saurare ni"


Tace"nifa bani da lokacin sauraren ka tafiyata zanyi"


Yace"FAD yaushe na fara wasa dake ne?"


Tace"ni ma ai ba wasan nake ba malam"


Yace"OK haka zamu yi?"


Tace"kwarai da gaske"


Mikewa tayi zata bar d'aki ya jawo ta tare da wurga ta saman kujera


Fuskar shi ya kai dab da nata, da wuri tace"toh d'an iska me zaka yi mun kuma?"


Yace"daga yau kar na kara ganin ki a filin da sunan kwallo in ba haka ba sai na casa ki"


Tace"wanan ne kuma ba ka isa ba wai ina ruwan ka da ni"


Yace"in ki isa sake fad'in abin da kika ce yanzu"


Tace"cewa nayi bazan yi wa d'an iska biyyaya ba"


Buge mata baki yayi yace"waye d'an iska?"


Shiru tayi tana hawaye yace"ya kika yi shiru?"


Wallahi tashi ki tafi kuma wallahi ki sab'a ma umarni na sai na karya ki"


Tashi tayi ta fita tana kaiwa kofa tace"Allah ya isa mugu kawai"


Bin ta yayi ta ruga da gudu,dawowa yayi yace"yariyar na tana wasa dani bazan duba ina son ki ba gyra miki zama zanyi"




Tana fita direct falon mumny ta je nan ta tarar da daddy zaune yana kallon news har zata koma


Yace"zo nan"


Zuwa tayi ta zauna a kasa tace"daddy ka dawo?"


Ko ansawa baiyi ba yace"watoh ban isa dake ba,nace ki bar maganan kwallon nan kin ki,saboda kin raina ni ko?"


Tace"daddy yi hakuri za a daina"


Yace"yanzu abinda kike yi yayi kyau kenan kullum a ce sai anyi miki fada"


Tace"daddy yi hakuri"hira suka fara yi,can anji ta tashi


Daddy yace"ina so inyi wanka ne karfe 7:25 zani kallon kwallon arsenal da Chelsea"


Haushi ne ya dibi daddy bai San lokacin da ya kwasheta da mari ba


Dai-dai IMRAN ya shigon falo wani kara ta sake daddy ko sai dukan ta ya keyi




Mummy ko zama tayi tana kallon su


Da k'yar IMRAN ya kwace ta wajen daddy


Daddy yace"bari in ji mata ciwo"


IMRAN yace" daddy bar ni da ita kawai"


Ai tana jin haka ta fara ihu tana cewa"daddy dun Allah kar ka bari ya duke ni,wallahi da karfuna yake duka na"


Daddy yace"IMRAN na baka damar yi mata duka"


Cikin kuka tace "mummy yanzu a gaban ki za hallaka ni,wayo ummi ki zo ki taimake ni"


Jan ta IMRAN yayi suka bar falon.




Suna Shiga falon yace......










Maman
Noorul
Hudah✍✍
Luv u my fans
Pls share
πŸ‘„πŸ‘„πŸ‘„πŸ‘„
IMRANFAD
πŸ’‹πŸ’‹πŸ’‹πŸ’‹
By maman noorul
Hudah


🌟GORGEOUS WRTERS FORUM🌟


🌟G.W.F.🌟


Home of gorgeous,intelligent,and expert writers,we are the best among the4 rest.


πŸ…Ώ1⃣5⃣&1⃣6⃣


Bismillahir Ramanir Rahim


Suna Shiga falon shi yace"watoh ke ga mara kunya ko?"




Tace"kayi hakuri"


Yace"ai babu maganar hakuri yariya,ke baki da kunya kina mace zaki gidan kwallo da dare bama rana ba dan gaki mara tarbiyya ko?"


Tace"ai ba iskanci nike zuwa yi ba,kallo ne"


Tashi yayi ya buge mata baki


Yace"common be on your kneels"


Tace"toh me nayi kuma?dan na fad'i gaskiya"


Yace"zaki yi ne ko sai na daka ki"


Da sauri ta sunguna yace"close your eyes"


Rufe ido tayi,yace"common d'aga hanun sama"


D'agawa tayi sai kunkuni takeyi,shiko zama yayi a kujera ya crossing legs ya d'auki news paper kamar mai karantawa amma a zahiri kallonta yake yi


Bayan minti 20 ta bude ido tace"IMRANA zan iya magana"


Mamaki ne ya kamashi ganin ta kira sunan shi babu ko respect


Kallonta yayi yace "me kika kira ni yanzu"


Tace"IMRANA ko ba sunan ka bane?"


Yace"laillai kin isa,toh me zan miki "


Tace"so nike ka kunna TV in kalli wasan Chelsea"


A ran shi yace" ikon Allah watoh ita bata jin bugu kenan?"


A fili kuma yace toh baza a kunna ba"


Tace"ai sai na kalli kwallon nan inshaallah"


Yace"toh zamu gani"


Bayan minti 10 aka kira sallah isha'i,satar kallonshi tayi ta gan ko zai tashi


Ai ko sai ya mike ya shiga bayi dan yi alwala,tana ganin ya shiga ta tashi da sauri ta ruga a guje"


Zuwa tayi ta bude gate da sauri domin mai gadi na masalaci


Tana fita tace"haka kawai mugu kawai"


Shiko yana fitowa daga bayi ya gan babu ita yace"yariyar nan bata san ni bane"


Gidan ummi taje direct d'akin ta taje tayi wanka tayi sallah mangrib da isha


Tana gamawa ta saka Riga da wandon Chelsea kofar baya ta bi dan bama Wanda ya san ta zo


Nazir ne da abokin shi umar


Umar yace"yau gaskiya ya kamata mu d'and'ana zumar yariyar nan"


Nazir yace"ni dai gaskiya tsoro nike ji kar a kama mu kasan baban ta mai kudi babu mai kudin shi a wanan Layin"


Umar yace"kai sha-shasha ne ko an kama mu muce ita ta kawo kanta ai dama ita ke biyo mu ba mu ke binta ba"


Nazir yayi dari yace"Allah ko umar"


Yace"eh mana ga ma hanky da zamu toshe mata hanci ne sai ta sume,baya nan mu kai ta can lungun"


Nazir yace"Ashe yau akwai sha'ani sai bayi awa biyu ban sauka ba"


Umar yace"ko mu ki su sani"


Nazir yace"no ka bari sai mu gama sai mu kira su"


(Yan mata we have to be carefull irin male friends da Muke ajiyewa,kina mace ma me zai kai ki ajiye aboki namiji,wallahy ko yan unguwa Ku baza su d'auke ki da daraja ba saboda yau an gan ki da wanan gobe a gan ki da wani duk wai a matsayin aboki,suma maza basa ganin ki da kima,wasu ma dama kawai suke nima suyi miki wani mugun abu,.please mu kiyaye.Allah yasa mu dace)


Tana gamawa ta fita sai gidan kwallo zama tayi kusa da Nazir suka fara kallo


Zubaida Wanda aka fi sani da zubys baby ne gaban zee


Zubys tace"kawata wallahi soyyaya IMRANFAD na niman kashe ni amma ko kula ni baya yi karshe ma cewa yayi shi yana da mata da zai aura"


Zee tace" shine kike zaune ai

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login