Showing 30001 words to 33000 words out of 38921 words
Chapter 11 - IMRANFAD By Maman Noorul Hudah-1-1.txt
hanun tayi zata duke ta,ai da sauri fadila ta rike
Haurawa zubys ta yi tace"hnmmm yau ya kamata yariya nan ta bar gidan nan kafin ta jawo min matsala"
Fitowa tayi da kwalbar da boka ya bata ta bude ta kira sunan IMRAN so uku
Bayan ta gama safe-safen ta ta fito da bunner ta zuba tularen da bokan ya bata yace ta tabbatar fadila ta shaqi kamshin tularen
Tana saukowa ta fara bin ko ina da tularen,fadila na shaka ta fara jin kanta na juyawa
Misalin 9:pm IMRAN ya dawo gidan,zubys na ganin shi ta fashe da kuka
Da sauri ya karasa inda take yace"meya faru sweetheart waya taba min ke ne?
Cikin kuka kirsa tace"ba matar ka bane take ta zagi na harda duka ba"
Yace"what?ina take yanzu?"
Tace"tana d'akin ta"
Tana magana ne tana cin wani chewing gum da boka ya baya
Yace"muje inji dalilin dukar ki da tayi"
Suna zuwa suka tarar da fadila kwance idon ta jawur
Yace"ke tashi"
Share shi tayi,yace"ba dake ake ba"
Still share shi tayi,
A fusace ya d'ago ta zubys tace"ta raina ka,ka sake ta ne kawai"
Jan ta yayi zuwa falo yace"baza kiyi magana ba"
Zubys tace"ka sake ta nace"
Ai ko IMRAN yace......."
Team fadila sai kun yi hakuri haka rayuwa ta gada,
.
Maman
,noorul
Hudah
Luv u my fans
Pls share
ππππ
IMRANFAD
ππππ
By maman noorul
Hudah
πGORGEOUS WRITERS FORUMπ
πG.W.F.π
Home of gorgeous,interllingent,and expert writers,we are the best among the rest.
π
Ώ8β£1β£&8β£2β£
Bismillahir Rahmanir Rahim
Yace"ki je na sake ki saki d'aya"
Ai ji tayi kamar ana kiranta,da sauri ta fita me gadi yace"hajiya ina zuwa ba d'an kwali?"
Ture shi tayi ya fad'i kafin ya tashi ta fita, tana fita gan wani mai mashi ba tare da b'ata lokaci ba ta haye
Mai gadi ko da k'yar ya mike ya bi bayanta sai dai ko alamun ta be gani ba
Yace"ikon Allah ,yanzu ba mamaki wanan hasabibiyar matar oga ne tasa aka koro ta"
Komawa yayi ya zauna
Washe gari fadila ne a titi tana tafiya kafanta duk ciwo,tana kokarin sallake titi kawai sai wani mota ya buge ta
Da sauri amina ta fito a motar tasa hanun a kai dan ba karamin tsorata tayi ba ganin bata motsi
Da k'yar ta iya sata a mota itama ta zaga ta shiga,wayar ta ta d'auka tayi dialling noba
Bugu biyu aka d'aga tace"yaya sageer please kana asibiti ne?"
Yace"eh"
Tace"gani nan zuwa"
Kashe wayar tayi ta ja motar sai farida special hospital
Tana zuwa aka shigar da fadila emergency office d'in Dr sageer ta shiga jiki na rawa
Tace"yaya ka taimake ni kar ta mutu"tsoro ne ya kamashi
Yace"meya sami kausar?"
Tace"yaya kausar na wajen nanny tana lafiya,hatsari nayi na buge wata mata kuma ko numfashi bata yi"
Ajiyar zuciya ya sauke jin ba kausar bane yace"ina take yanzu?"
Tace"tana emergency "
Yace"alright muje"
'Bangaren ummi washe garin ranar da ta dawo tana zaune da alhaji tace"alhaji lafiya kuwa IMRAN ko kira na bayayi a waya in na kira kuma baya d'agawa"
Yace"ina kuwa zai kira ki yasan yayi laifi"
Tace"me yayi ne?"
Abba yace"aure ya kara"
Da sauri ummi tace"aure fa ka ce alhaji"
Yace"eh yanzu watan su kusan biyu da aure"
Ummi tace"ya a kaiyi haka kullum muke waya da fadila bata taba gaya min ba?"
Bayanin komai Abba yayi mata cikin jin haushi ummi tace"wallahi in fadila ta zo yau baza ta koma ba ai alhaji be kyauta ba da ya goya me baya du-dudu shekaran shi nawa da auren fadilan balle a ce anyi mata kishiya"
Abba yace"ai ni na fita harkar yaron nan tunda ya nuna ban isa dashi ba,ba inda banyi dashi ba akan ya hakura da auren nan amma ya ki"
Ummi ko zuciyar ta tafasa yake yi har wani haushi daddy take ji tace"Allah sarki fadila na"
Washe gari kausar ta tashi bata gan fadila ba sai kuka takeyi
Zubys ta mareta tace"ke dun ubanki kin cikawa mutane kunni da kuka,dama aljanin nan ya had'a dake"
Anty rukkaya ko tun da dare take jin kuka kausar
Domin katanga ne ya rabasu suna jiyo juna
Tace"lafiya kuwa fadila ta bar kausar na kuka?bari dai in duba"
Zubys ko fito da kausar tayi ta ajiye a balcony ta shige ciki ta rude
Jin kukan kausar yasa mai gadi zuwa ya d'auke ta yana lallashin ta
Dai-dai nan anty rukkaya tayi sallama a gate zuwa yayi ya bude mata
Bayan sun gaisa tace"lafiya nike jin kukan kausar ina maman ta?"
Yace" tun jiya maman ta fita da dare ko d'an kwali babu har yanzu bata dawo ba"
Tace" ban gane ko d'an kwalli babu ba?"labarin abin da ya Sani ya bata
Tace"inallilahi wa ina illahi rajiun toh kawu ta in ta dawo ta zo ta amshe ta"
Yace"yauwa hajiya haka tayi dan amarya oga bata da mutunci"
Tace"ko kana da noban iyayen su na kano?"
Yace"a'a hajiya
'Bangaren fadila kuwa Dr sunyi iya kokarin su ta farfado amma ko motsi bata yi hakan yasa suka gane comma ta shiga
Dr sageer ne a office d'in shi baya ya fito a emergency ya kalli amina
Yace ".....
Maman
Noorul
Hudahββ
Luv u my fans
Pls share
ππππ
IMRAMFAD
ππππ
By maman noorul
Hudah
πGORGEOUS WRITERS FORUMπ
πG.W.F.π
Home of gorgeous,interllingent,and expert writers we are the best among the rest.
π
Ώ8β£3β£&8β£4β£
Bismillahir Rahmanir Rahim
Dr sageer yace"a gaskiya amina akwai matsala domin tana coma there is every possibility tayi loosing memory d'inta ita farfado because kamar dama ta taba samun wanan matsala kuma gashi ta bugu a kai,"
Amina tace"nashiga uku yaya toh ya zamu yi kenan?"
Yace"yanzu dai mu fara niman iyayen ta a sanar dasu halin da take ciki"
Tace"yaya daga ina zamu fara Cameroon fa na da girma" (zaro ido nayi nace Cameroon? ")
Yace"sanarwa za ayi a gidanje radio da tv"
Tace"alright Allah ya bata lafiya"
Yace"amin,nayi treating ciwon kafafun ta abin da ke bani mamaki shine inda zuciyar ta ki bugawa da karfi,kamar dama tana da damuwa kafin abin nan ya faru"
'Bangaren ummi kuwa tayi girki na tarban fadila tun tana sa idon zuwanta har ta gaji,gashi ta kira noban ta tana rigin amma ba a d'agawa haka kawai taji fadiwan gaba
Mummy ma mafalki tayi da fadila tana cikin rami tana niman taimako,tashi tayi ta d'auro alwala ta fara nafila
Bayan wata d'aya IMRAN ko aiki baya zuwa shike aikin gida harda wanki zubys kuma har gida take kawo TJ sai dai fa IMRAN baya kusantar ta sun koma wajen boka sun me maganar,karshe suka hakura,tunda yana basu kudi
Tun anty rukkaya nasa idon zuwa fadila har ta gaji,kullum sai ta tuna maganar fadila da tace"anty rukkaya in na tafi ki rike min kausar amana,rugume kausar tayi ta fashe da kuka tace"allah sarki fadila an zalunce ki"haka ta cigaba da rike kausar tsakani da Allah har mijinta ya kawo shawaran zuwa kano niman su ummi
Ummi ne zaune da Abba a falonshi tace"alhaji gobe zan je yobe hankalina bai kwanta ba,kullum in nace zanje basan meke rike ni ba sai inji zuwan ya fita raina amma inshaallah zan tafi gobe a min booking flight"
Abba yace ya kamata a dubo yaran nan most especially fadila wayanta baya shiga
Suna cikin magana mummy tayi salama
Bayan sun gaisa tace"hajiya na gaji da kawaici nan zan je in dubo fadila"
Ummi ta harare ta dan haushin ta take ji tace"ai da kin barshi ke da kike da kunya,ai hajiya kin bani mamaki a ce dake za a had'a baki ayiwa fadila kishiya ko ki sanar dani"
Shiru mummy tayi dan haka kawai take jin babu dadi
Abba yace"toh gobe sai Ku tafi"
'Bangaren fadila kuwa bata farka ba,ba karamin kulawa Dr sageer yake bata ba,watarana ma da y'ar shi yake zuwa asibiti watoh kausar
Washe gari manager company Abba na yobe ya kira nan yake sanar da Abba IMRAN yayi kwana biyu da zuwa aiki,kuma har asibiti yaje dan duba shi amma ance nan ma sun kwana biyu da ganin shi,gashi anata windrowing kudi a company account wanda in haka tacigaba zata samu karaya"
Abba yace"kamar sawon wani lokaci ne ya dauka be zo aiki ba?"
Manager yace"wata daya"
Abba yace"ba lafiya"godiya yayi ma manager sanan suka yi sallama"
Ummi ne ta sauko cikin shirinta na zuwa yobe da karamin jakarta
Karasawa inda Abba yake tayi tace"alhaji na shirya"
Yace"gaskiya kuje yaran nan ba lafiya yanzu manager company ya kira ni yake fad'a min watan IMRAN d'aya baije aiki ba kuma ko a asibiti ba a Ganshi ba"
Ummi tace"toh in muje ma ji koma menene"
'Bangaren su anty rukkaya ko sun yanke shawaran zuwa kano gobe ita da mijin ta
Misalin karfe 4:pm ummi da mummy suka sauka garin yobe
Taxi suka shiga ya sauke su gaban gidan IMRAN
Bugawa suka yi mai gadi ya bude musu
Ummi tace"masu gidan na nan?"
Mai gadi yace"eh alhaji na nan da amarya shi
Suna shiga cikin falon suka gan shi yana mopping zubys na zaune ta na kallo ta hade kafafo
Sallama mummy ne yasa zubys d'ago kanshi
Shiko IMRAN jin murya mummy yasa ya Washe baki
Zai karasa inda suke zubys tace"kai dawo nan".
Da sauri ya dawo ya zauna
Ummi ko tama rude ta rada me ke faruwa tuni mummy ta fara kuka ganin inda IMRAN ya rame yayi baki
Itako zubys mamaki ne ya kamata a ranta tace"me ya kawo su ai boka ya tabbatar min ya kama bakin su kuma zasu nime shi ba"
Ummi ne ta dawo da ita duniyar tunani ta hanyar cewa"kai ina fadila?"
Yace"wacece fadila?"
Salati mummy tayi tace"baka San fadila ba ya'ta"yi yayi kamar mai son tuna wani Abu yace"a'a ban Santa ba"
Cikin b'acin rai ummi ta sinka me lafiyayen mari
Tace"kai ina fadila waye abokin wasan ka?"
Yace"ni ban san ta ba"
Ai tashi zubys tayi tace"kai Ku fita Ku bar mu gida bansan hayaniya,yace bai Santa ba dole ne Ku wani sashi gaba,yariya taje yawon iskanci za a zo a d'agawa mutane hankali"
Ai tas kake ji mummy wanka mata mari
Ummi tace"ai in be santa ba ya San ni,ina kausar take?"
Zubys tace"Ku fita ko insa a fitar da Ku"
Mummy tace"hajiya muje mu tambayi makota"
Ummi tace".......
Maman
Noorul
Hudahββ
Luv u my fans
Pls share
ππππ
IMRANFAD
ππππ
By maman noorul
Hudah
πGORGEOUS WRITERS FORUMπ
πG.W.F.π
Home of gorgeous,interllingent,and expert writers,we are the best among the rest.
π
Ώ8β£5β£&8β£6β£
Bismillahir Rahmanir Rahim
Ummi tace"zan tafi amma zan dawo in tafi da d'an na"tana kaiwa na ta juya
Yana so ya bi ta zubys tace"kai dawo ka zauna"
Da sauri ya dawo ya zauna,su ummi na fita ta kulle kofar falo,dawowa tayi ta zauna tace"kai zonan"zuwa yayi tace cire rigar ka,yi yayi kamar be ji ba,hakan yasa ta tasowa zata fara kissing d'inshi ya tureta ya gudu ya shiga store ya kulle
Su ummi na fitowa suka tarar da mai gadi zaune yana jin radio
Ummi tace"dan Allah ina mama kausar?"
Yace"ai hajiya ta dade da barin gida"
Mummy tace"barin gida,toh ina taje ne?"
Yace"amma kausar na wajen rukkaya makociya mu nan"
Ummi tace"wai me ya faru ne ta bar gida?"
Yace"ai hajiya ba karamin wulakanci ake mata a nan gidan ba domin harta wanki ita keyiwa amarya bata da maraba da yar aiki,toh ranar nan da dare ina zaune nagan ta fito ko d'an kwali babu balle takalmi,Wanda Nike sa ran kurciya aka mata"
Ai hanun mummy tasa rusgan kuka
Cikin tashin hankali ummi tace"kai mu wajen makociyar ta Ku"
Yace"nan ne ba nisa"
Suna shiga suka tarar da rukkaya a garden suna wasa da kausar dan anty rukkaya bata taba haihuwa ba
Ummi ne tayi salama anty rukkaya ta juyo ta kallesu tace"bismillah"ta kalli ummi tace"mahaifiyar fadila ko?"dan fadila tafi kama da ummi
Ummi tace "eh"
Anty rukkaya tace"mu shiga ciki har me gadi zai tafi
Anty rukkaya tace"muje mana"
Suna shiga falo kausar ko na hanun ummi
Anty rukkaya tace"gobe muke sa ran zuwa kano wurin Ku"
Ummi tace"eh wallahi"
Anty rukkaya tace"sai kuka ji mumunar labari"
Ummi tace"hmmm"dan ita ne mai bakin amsawa,dan mummy bata haiyacinta
Nan dai anty rukkaya ta zayyana musu komai,ta kare da cewa duk laifin ki ne mummy dan fadila tayi kokarin fad'a miki tun kan abin yayi nisa amma kin ki bata daman wanda hakan ba karamin gudumawa yayi ba,a matsayin Ku na iyaye ya kamata muyi ta bawa ya'ya mu damar fad'i ra ayin su,kuma ko laifi suka yi aba su damar kare kansu kafin a yanke musu hukunci,kullum bata da maganar da ya wuce jira take ummita ta dawo ta koma kano tasan ita ce zata share mata hawaye,wallahi fadila ta ga jarabta ga bakin ciki mahaifiyarta ga na miji da abokiyar zama"
Ummi ko kuka take tana cewa"fadila meyasa baki sanar dani ba?shin ko baki d'auke ni mahaifiyar ki bane?meyasa kika zabi ki rayu cikin bakin ciki?
Anty rukkaya tace"da farko taso sanar dake amma mahaifiyarta tace inta yi hakan bata yafe mata ba wai so take ta hada Ku"
Ummi ta dago jajjayen idonta ta kalli mummy tace"ke kika hanata,toh wallahi ko me ya same fadila ke ce sanadi,da a yau kin nunawa yar ki kulawa da hakan bata faru ba"
Mummy ko kuka take yi har da majina tace"fadila ki dawo gareni nayi alkawarin nuna miki kulawa,dama Ashe da kika ce in nuna miki so ko sau d'aya ne tafiya zakiyi ki bar ni?wallahi fadila ina son ki ya ma za a yi in haife ki ince bana so?na tuba ya'ta "magaganu take yi kamar mai ta bin hankali
Ummi ta ciro waya Abba ta kira ta fada me halin da a ke ciki
Cikin tashin hankalin ya fad'awa daddy ai na da nan jikin Abba ya fara rawa
Abba yace"zama bata ganmu ba mu tafi yobe"
Salis me gardi yace"hajiya in babu damuwa zan hada Ku da wani malami zai warware dukanin asirin"
Ummi tace"bari alhaji ya zo"
Basu ankara ba suka ji mummy ta fadi
Da sauri ummi ta karasa tace"subhanaallah"
'Bangaren fadila ko tana kwance ko motsi batayi Amina ta shigo tace"sleeping beauty wai yaushe zaki farka ne?mu zama kawaye ga kausar ma tana jira ki dan kullum sai tace"yaushe mummy ta zata tashi"kausar ne ta turo kofa da sauri amina ta juya tace"oh Ashe kece kausar kin bani tsoro"
Abinda amina bata lura ba shine duk lokacin da ta kira sunan kausar sai fadila ta motsa hanunta
Kausar ne taje da gudu zata haye jikin fadila amina tayi saurin cewa"ke kausar miye haka"
Zuwa tayi zata dauki kausar tace"kausar tashi muje"ai sai ta gan hanun fadila ya motsa
Da gudu ta fita taje office din Dr sageer tace"yaya ta motsa hanun wallahi"
Da sauri ya taso ya bi bayanta yana zuwa ya duba ta yace.......
Maman
Noorul
Hudahββ
Luv u my fans
Pls share
ππππ
IMRANFAD
ππππ
By maman noorul
Hudah
πGORGEOUS WRITERS FORUMπ
πG.W.F.π
Home of gorgeous,interllingent,and expert writers we are the best among the rest.
π
Ώ8β£7β£&8β£8β£
Bismillahir Rahmanir Rahim
Yace"zuciyarta na bugawa da karfi in hakan ya cigaba za a samu matsala gashi cikine da ita"
Amina tace"ciki?"
Yace"eh sati 8"
Dama matar aure ne?"
Yace"ans wanan tambaya sai ta farka,amma me kika yi mata ne har ta motsa?"
Tace"ba komai cewa nayi kausar ta daina hawa mata jiki"
Kausar tace"daddy ba kace mummy na bane shiyasa nake yi mata wasa"tayi maganar cikin yaranta"
Da dare su Abba suka shiga garin yobe mijin anty rukkaya ya dauko su a airport
Suna zuwa suka tarar da mummy kwance ansa mata drip
Abba yace "yanzu ina IMRAN din yake?"
Ummi tace"yana gidanshi ya zama mijinta ce"
Abba yace"bari muje mu ganshi Mahmud mijin anty rukkaya yace"alhaji a bari sai gobe dare yayi"
Daddy ko shiru yayi dan shi kadai ya San abinda yake ji
Abba yace"toh bari muje hotel da safe ma dawo"
Mahmud yace"haba alhaji ga gida nan kwaje hotel?bari a bude muku flat din waje inya so su haji su kwana nan tunda akwai dakuna"
Daddy yace"toh mun gode"
Abinci anty rukkaya ta girka ta kai musu amma ba Wanda ya kalli abincin
Har ummi ma bata ci ba,ummi tace"hajiya ki tashi kici abinci kinga baki da lafiya"
Ture abincin tayi tace"ni dai fadila nike son gani"
Ummi tace"hajiya kinyi wawta nasha fad'a miki ki rage wanan kunyar da kara nasan kina so IMRAN kin dauke shi tamkar dan amma haka ba zai hana ki ki ganin laifin shi ba gashi sanadiya wanan kara na ki fadila na wani hali"
Kuka umma ta fashe dashi tace"wallahi hajiya na tuba,Ku ce ta dawo"
Hajiya tace"inshaallah zata dawo gare mu"
Washe gari salisu ya kira malami da ya sani
Bayan sun me bayani,malam yace"kunyi gangaci bakwai yiwa ya'ya ku addua,shin bakusan yawan yi wa ya'ya Ku addua tsari ne a garesu ba?ko watoh kuna ganin kunyi kudi ba kwa da wani matsala ko,kun tsaya daga sallah farilla sai farrilla, yana da kyau iyaye su yi tayi wa ya'ya su addua dan kare su daga sharrin ma hassada
(Yana da kyau muna nafilan dare domin in baka da bukata ai kana da zunubi da zaka roki Allah ya yafe maka,Allah yasa mudace")
Yace"muje gidan"
Tashi suka yi anty rukkaya ta goya kausar suka fita sai gidan IMRAN
Suna zuwa suka tarar dashi a balcony yana wanki kayan zubys
A fusace daddy ya karasa ya zubar da wanki dake cikin robar
IMRAN yace"lah daddy in ta dawo zata yi fad'a
Karasawa malam yayi yace"kai kalli ni
Dago ido IMRAN yayi yana had'a ido da malamin yayi sauri sauke nashi
Malam yace"muje ciki,suna shiga dama anyi sa'a zubys bata nan
Malam yace"bani ruwa a Kofi"
Da sauri ummi taje kicin ta ibo ruwa a kofi
Malam ya bude al -Qur'an mai girma ya fara karatu
Sai raba ido IMRAN keyi,duk malam na lura da shi amma yacigaba da kara tun shi
Yana idarwa ya dauki ruwan Kofi ya fara addua yana tofawa bayan ya gama yace"a bashi yasha"
Daddy ne ya bashi da kin sha yayi,malam na kallonshi ya karba ya shanye"
Malam ya fito da man judah ya shafa me a fuska
Ai sai ya sume a rude daddy ya karasa inda yake malam ya dakatar da shi
Bayan minti talatin a hankali IMRAN ya bude idonshi,ya sauke shi kan jama'ar dake falon
Cikin mamaki yace "Abba yaushe kuka zo ne?"
Shiru sukayi,kallon jikin shi yayi yace"ya na gan ni haka?ina IMRANFAD?"
ai a sanan ummi tace"ai kai zamu tambaya"
Yace"tana bedroom ai jiya tare muka kwanta basan me ya kawo ni falo ba gashi kayan jikina daban dana jiya,bari in kirata nasan zata ji dadin ganin Ku"
Be jira cewar su ba ya haura sama sai gashi kuma ya dauko
Ganin kausar yayi a