Showing 39001 words to 42000 words out of 114799 words

Chapter 14 - Dr Khaleel Book Complete Document by Khalisat Haidar .docx

10 Mar 2025

8444

ta shiga kkrin kare kirjinta kuma amma yaki sake hannunta, tsaf ya shiga kare ma kirjinta kallo, cikin wata kasalalliyar murya taji yace "me gare ki a nn da kike boye min, tel me wats dia" kasa dago kai ta kallesa tayi har lkcn bata daina kukan da take ba, jinginar da ita yyi jikin bayin ya dago kanta yana kallon cikin kwayar idonta da nasa idon da ya kada lkci daya, ta rumtse idonta da sauri har lkcn jikinta na bari, cikin rawan murya ta shiga cewa "don Allah don annabi kayi hkuri ni bn san kai bne ka shigo dakin shi yasa nayi mgna plss kayi hkuri wllh baxan sake ba" cikin kuka ssae ta karashe mgnr, Khaleel kam ko kadan bae san abinda take cewa ba don idonsa na kan abubuwan da suka dagula masa lissafi lkci daya, ya kasa daina kallonsu, maganganun Najeeb kadae ke masa yawo a ka a lkcn, saukan numfashinsa taji a wuyanta snn lebbansa duk a lkci daya, ta bude ido a tsorace xata bara ihu ya matse ta jikinsa ya toshe mata baki da hannu daya snn ya xamo fuskarsa a hnkli xuwa kan kirjinta, Ashnaah da ta ji kmr numfashinta xae dauke don tsabar tsoro ta shiga kiciniyar kwace kanta a hannunsa jikinta na rawa amma ta kasa, wani ihu ta fasa masa a gigice ganin abinda yake yi, bata gama rufe baki ba taji bakinsa cikin nata, ya shiga mata kiss me dagula lissafi, daga ita har shi kasa tsayuwa suka yi duk suka xube nn kasan bayin, daga jin irin numfashin da take yasan ba karamin tsoro taji ba amma duk da hka bae kyaleta ba sae da ya ga jini na silalowa kasan kafarta sae a snn ya tuna al'ada take, ya turata ya mike da sauri ya fice daga bayin ya nufi dakinsa da kyar ya fada bathroom, Ashnaah ta fashe da wani sabon kukan har lkcn jikinta na rawa don ba karamin tsurewa tayi ba, ta kusa awa daya tana abu daya snn ta mike da kyar ta gyara jikinta ta dauki wani tawul din ta daura ta fito dakinta a sanyaye rigar baccinta kawae ta xura ta kwanta kan gadonta a hankali tunani kala kala na mata yawo a ka, to wae me Khaleel din nn ke nufi da ita ne xae dinga mata iskanci hka, fitar motarsa ta ji daga gidan ta mike da sauri ta nufi window amma tuni har ya fice, ta ja dogon tsaki don wani mugun tsanarsa fiye da na da take ji a xuciyarta, kan gadonta ta koma tayi kwanciyarta tare da jan bargo har lkcn gabanta bae daina faduwa bs. Ashnaah na tashi da asuba ta nufi window don ganin ko ya dawo amma bata ga motarsa ba, ta tabe baki ta koma tayi kwanciyarta don ba sllh take ba. Da yamma Ashnaah na kwance dakinta tana tunanin ko me ya hana Meenah xuwa har ynxu taji an bude kofarta ta Mike da sauri don tasan ita kadae ce a gidan, ya tsaya daga bakin kofar fuskarsa a daure yana kallonta, kasa kallonsa tayi ta koma tayi kwanciyarta ta juya masa baya, jin takunsa cikin dakin yasa ta kuma mikewa xaune da sauri kmr xata yi kuka tana kallonsa, ya daka mata tsawa yace "tashi ki dauko hijab din ki" mikewa tayi a hnkli fuskarta daure ta bude wardrobe dinta ta ciro hijab ta saka, karasowa kusa da ita yyi yana mata mugun kallo ya fixgota ya hade ta da bango yace "ki saurari abinda xan gaya maki da kyau." Kae kawae take gyada masa a tsorace don ta gama tsorata da shi tun jiya da daddare.

Make Una no vex bacci ne a ido na wllh.

~Dr Khaleel~ By Khaleesat Haiydar

48.....

Khaleel ya sake ta ya koma baya yana mata wani mugun kallo yace "duk xancen da ummi na xata maki kar ki kuskura ki nuna mata baki san da xancen ba , da bakin ki nake so ki ce mata ae kin amince, ki ka kuskura kika hada ni da ummina sae na maki abinda baki taba tunani ba a rayuwarki, just dare me ki ga" Kallonsa kawae Ashnaah ke yi tana mmkin to wani xance ne wnn xata ce ta sani bayan bata sani ba, har ya juya xae bar dakin sae kuma ya dawo yana kallonta yace "in fact aure Zan yi ke wacece da xa a boye ma, ko kin isa ki hanani ne" shiru Ashnaah tayi tana kallonsa, sae kuma tayi murmushin da ya bayyana fararen hakoranta lkci daya ta saka dariya tana kallonsa tace "to ni kuma a su wa xan hanaka aure, Allah ya bada xaman lfya, nima Allah ya ban miji na gari in yi auren" xaro ido yyi yana kallonta yace "me kika ce" duk da ta tsorata hkn bae hanata mgna ba tace "Ca nayi ni ma Allah ya bn miji na gari in yi auren" buge mata baki yyi yace "da auren nawa a kan ki kike fadin hka a gabana?" Shiru tayi bata ce komae ba hannunta a bakinta da ya buge tana kallonsa, yyi kwafa ya fice daga dakin ta rakasa da harara, sae da taji saukansa a stairs snn tace "Allah ya Isar min, in sha Allahu kmr ynda xaka yi aure ni ma sae nayi don ni har yau ba matar aure bace, kuma xaka sha mmki na Yau" ficewa tayi daga dakin ta bi bayansa kar ya dawo ya kwakkwade ta tasan xae aikata, front seat ta bude ta shiga, ya tada motar suka bar gidan, biyar da kwata Khaleel yyi parkin a compound din su, ya bude motar ya fita ya nufi cikin gida ba tare da ya ko kalli inda take ba, ta ja tsaki ta bude ta fito ta bi bayansa tana hararansa, bbu kowa falon sae tv dake faman aiki, tayi xamanta kan kujera shi kuma ya nufi sama, a stairs ya hadu da umminsa xata sauko, ya gaisheta snn suka sauko kasa a tare, Ashnaah da ke xaune falo ta gaisheta kan ta a sunkuye ummi ta amsa da fara'arta tana tambayarta ya gida, har kusan magrib Ashnaah sae xuba kunnuwa take taji xancen da ummi xata mata amma shiru, sae hira take da Khaleel, ita kuma sae kallo take, mikewa tayi daga karshe tana kallon ummi tace "momy Rukayya na sama ne" Ummi tace "eh tana sama bata jin ddi ne" Khaleel yace "me ya sameta ummi," ummi tace "xaxxabi ne kawae, ta ma ji dama dama ynxu" Ashnaah tace "bari in Duba ta" snn ta nufi sama da sauri ta bude dakin Rukayya ta shiga, xaune ta sameta tana rubutu, Ashnaah ta dan daure fuska tace "wayar ki xa ki ara min" nuna mata wayar Rukayya tayi ta ci gaba da abinda take, Ashnaah ta nufi gaban madubinta ta dauki wayar tace "kina da nmbr Meenah" Rukayya tace "ehh" Ashnaah tace "da me kika yi savin" ba tare da Rukayya ta kalleta ba tace "Amina sister" Ashnaah ta Duba ta ga nmbr, bbu bata lkci tayi dialing bugu biyu Meenah ta daga, Ashnaah tace "Haba Meenah shine xa ki min wlknci ki ki xuwa ina ta baxa ido koh" Meenah tayi dariya tace "yar gari kin fito yau da mijin naki knn, wllh ke dae in gaya maki momy ce tace bbu inda xa ni kwana biyu bbu abinda nasa gaba sae yawo, amma kar ki damu kila gobe ko jibi in xo ga wayar ki nn na siya tun ranan" Ashnaah ta washe hakora tace yauwa kawalli nagode ina nn ina jiran ki, sallama suka yi Ashnaah ta katse kiran ta ajiye mata wayar nn inda ta dauka snn ta fice daga dakin. Karfe takwas da rabi tana xaune dakin ummi suna kallo bayan ta gama cin abinci Khaleel ya shigo dakin, ya xauna yana kallon umminsa yace "ga ni ummi" ummi tace "dama nace sae a gabanka xan yi magana da fateema" bae ce komae ba ta juya tana kallon Ashnaah tace "fateema wae da amincewar ki xae yi aure" Ashnaah ta daga kai tana kallon Khaleel taga wani irin mugun kallo yake mata, ta sunkuyar da kanta da sauri kmr xata yi kuka tace "ehh toh momy sae daxun nn yake gaya min wae duk xancen da xa ki min in mun xo gida in ce ehh na sani kuma ae na amince idan ba hka ba wae sae yyi min abinda ban yi tunani ba," ta fashe da kuka tace "wllh momy ban san ashe aure xae yi ba, bae gaya min ba"

~Dr Khaleel~ By Khaleesat Haiydar

49......

Khaleel ya kasa daina kallon Ashnaah da taki kallon

inda yake, duk da bae yi wani mmkin abinda tayi ba

yasan xata iya aikata fiye da hkn dama, da kyar ya

iya maida dubansa ga Ummi ya ga kallonsa kawae

take, ya sunkuyar da kansa, ummi tace "to tashi ka

bar min dakina" bbu musu ya mike yana kallon

Ashnaah ya fice daga dakin, sae a snn Ashnaah ta

dago kanta tana kallon ummi, kmr xata yi kuka tace

"momy dukana fa xae yi in mun koma gida wllh, ki

ce ya bar ni a nn" da mmki ummi tace "duka

kuma?" Ashnaah ta gyada mata kai, ummi ta ma

rasa me xata ce mata can dae ta mike ta fice daga

dakin, Ashnaah ta bi ta da kallo tana murmushi.

Goma saura ummi ta dawo dakin har lkcn Ashnaah

kallo take, ummi tace "tashi ki dauki hijab din ki ku

wuce gida" Ashnaah ta dan xaro ido tace "gida ynxu,

na tsamman a nn xa mu kwana ae" Khaleel ne ya

shigo dakin yana kallon Ashnaah yace "tashi mu

wuce ke nake jira" Ashnaah ta juya da sauri tana

kallon ummi kmr xata yi kuka, ummi tace "gobe xa

da safe xa ku dawo" mikewa Ashnaah tayi ta dauki

hijab dinta ta sa, tuni gabanta ya soma faduwa, tayi

ma ummi sae da safe ta fice daga dakin ya bi

bayanta. Har suka isa gida Khaleel bae ce mata

komae ba, har karkarwan sanyi ta shiga yi don tsoro

amma ko kadan hkn bae nuna a fuskarta ba, sae da

ya jira ta fito snn ya kulle motarsa ya nufi cikin

gida ta shiga jan kafarta da kyar tana bin sa a

baya, oh ko wani irin duka kuma xae mata yau, kin

shiga falon tayi ta tsaya daga bakin kofa tana

kallonsa fuskarta daure, bae ma san tana yi ba din

jira kawae yake ta shigo ya rufe kofar sa, ganin

bata shigo ba ya sa ya daga kai yana kallonta,

dauke kanta tayi da sauri still ta ki shiga falon, ya

juya ya nufi stairs kawae ya haura sama, ta kusa

minti talatin bakin kofar taki shigowa falon ga wani

mugun bacci da take ji, daga karshe dae ta gaji don

kanta tayi shahada ta shiga falon kmr xata yi kuka

ta rufe kofar ta nufi cikin falo ta xauna, har bacci

ya samo dauketa daga xaunen da take taji kmr

motsi kusa da ita ta mike tsaye a tsorace ta gansa

a gabanta ya duka, da sauri ta bar wajen ta ga

remote din dake kan kujerar da take ya dauka snn

ya mike tsaye yana kallonta yace "ni bani da lkcn ki

ynxu, i mean ban gama gather din tym dinki ba"

kashe tv dinsa ta ga yyi snn ya kashe wutan falon

ya nufi sama ta bi sa da kallo snn ta yi murmushi a

xuciyarta tace ko dae momy tace kar ka taba ni ba,

sama ta nufa xuciyarta fal murna ta bude dakinta ta

shige. Washegari da safe Khaleel ya kai ta gida gun

Ummin sa kmr ynda ta umarce shi, bbu yabo bbu

fallasa ta amsa gaisuwarsa ya juya ya fice daga

dakin, ummi na kallon Ashnaah tace "kina ji na

fateema, ki kwantar da hankalin ki, in dae har ina

Raye a doron kasa baxan taba barin Khaleel ya

walakanta ki ba, ki kyalesa yyi auren sa kar ki tada

hankalin ki kin ji" da mmkin ummi sae gani tayi

Ashnaah tayi murmushi ssae tace "to momy dama ni

bn daga hnklina ba" Da rana Khaleel ya xo tafiya da

Ashnaah gida, ko kadan bae ji ddin irin ynda

umminsa ke amsa masa gaisuwa ba, Ashnaah tayi ma

Ummi sallama ta sa hijab dinta ta bi bayan Khaleel,

yana gama parking a gida ya bude motar ya nufi

cikin gida ba tare da ya tsaya kulle wa ba ya bar ta

nn ciki. Washegari lahadi yana kwance dakinsa idonsa

lumshe kmr me bacci ya ji an danna bell, ya mike

xaune yana kallon agogo ya ga goma da kusan rabi

to waye kuma wnn, tashi yyi ya fita daga dakin don

xuwa ganin Wanda ke bakin kofar. Najeeb ne tsaye

yana kkrin kiransa, Najeeb yace "bacci kke ne"

Khaleel yace "aa na tashi tun safe" hanya ya basa

ya shigo falon snn ya shiga tambayarsa daga inda

yake, Najeeb yace "gida mana" Ashnaah ce ta fito

daga kitchen sanye da dogon rigan baccinta har kasa

pink colour me tsantsi, gashin nn nata me kyau na

daure da ribbon baki, hannunta rike da cup din tea,

Khaleel ya juya da sauri da kuma mmki yana kallonta

don bae san tana kasa ba da baxae bude kofar ba,

kallonta kawae Najeeb yake ko kiftawa baya yi, wani

irin tsawa da ya raxanata Khaleel ya daka mata ba

tare da yasan yyi hkn ba yace "me ya sauko dake

nn" tsayawa kallonsa tayi kmr wata sha sha sha don

ita dariya ma ya bata, Khaleel ya juya yana kallon

Najeeb da har lkcn bae kifta ido ba yana kallon

Ashnaah, a fusace Khaleel yyi kanta, ta fasa ihu ta

juya xata koma kitchen da gudu, ya cafkota don

tsabar tsoro hka ta sake cup din hannunta tana

kwala ihu, janyeta yyi daga wajen da sauri ganin cup

din ya tarwatse da ruwan tean ciki, bata ankara ba

taji ya dauketa kmr wata yar bby ya nufi sama da

ita, dakinta ya bude ya jefata ciki yana nuna ta da

dan yatsa yace "wllh wllh kika sauko min falo sae na

kusan fasa maki kai" bae jira me xata ce ba ya fice

daga dakin ya sauka kasa, sae a snn Najeeb ya

sauke ajiyar xuciya ya xauna, Khaleel ya hade rae ya

nufi kitchen ya dauko broom da packer don kwashe

kwalaben da ke kasan falon, sae da ya gama tidy

din wajen snn ya xauna yana kallon Najeeb yace "ya

aka yi guy any prblm" Najeeb ya sauke ajiyar xuciya

yace "wae wnn ita ce yarinyar Khaleel" Khaleel xae

yi magana ya ji muryar Ashnaah a bayan su.

~Dr Khaleel~ By Khaleesat Haiydar50....Mikewa Khaleel yyi ya bude baki da mmki yana kallonta, rasa ma me xae ce mata yyi, to wae ita wnn wace irin mutum ce, tambayar da yyi ma kansaknn a xuciyarsa yana ci gaba da kallonta, ta galla masa harara tace "to wae sbda kayi bako sae in ta tsayawa da yunwa baxan nemi abinda xan sa a cikina ba" Najeeb ya fashe da dariya har da kyakyatawa, a fusace Khaleel yyi kanta kan tayi tunanin gudu har ya kamata ya kuma komawa sama da ita ya bude dakinsa ya tura ta ciki da karfi snn ya kulle dakin ya jingina jikin bango ya dafe kansa, yana tunanin shi kam me xae ma yarinyar nnya ji ddi bnda Wanda yyi niyyar mata da, yana ji tanarusa kuka tana bubbuga kofar ya juya ya sauka kasa, Najeeb yace "haba doctor, ka barta tayi harkangabanta mana, me ta tsare maka a nn, ko kuma in ce me ta tsare mana" kallon bnxa kawae Khaleel ke masa, can ya ja tsaki yace "look, idan bbu takamaiman abinda ya kawo ka ka tashi ka bar min gidana in tafi in kwanta pls" Najeeb ya hade rai yace"ka ga fa wlkncin ka ke hadani da kai wllh, is there anything wrong with my coming here? Sae in tashi in bar maka gidan ka malam" Khaleel ya dan yi murmushi yyi kwanciyarsa kan 2sitter din da yake xaune yace "to Allah ya baka hkuri" Najeeb yace "to ynxu dae wnn ita ce yarinyar da ka aura" Khaleel yace "yeah" Najeeb ya dan yi shiru snn yace "kayi ynda nace maka?" mikewa Khaleel yyi da sauri ya xauna yana kallonsa yace "look ni fa bbu abinda xanbari ya shiga tsakaninmu, ni dae nasan I only romance her once or twice, ta min yarinya da yawa nd beside wahalar da kaina kawae xan yi, in ma ka ga nayi sha'awarta to I saw half naked ne amma hka kawae bata bn sha'awa, ka bar big gals irinsu Ameesha da sauransu" Najeeb ya dan shafa gemunsa yace "to ka saketa Khaleel, stop wasting ur tym wllh" Khaleel yace "dats d lst thing I wil do onearth a ynxu dae" Najeeb bae kuma cewa komae basae tsakin da yyi. Karfe sha biyu da rabi Najeeb ya bar gidan, Khaleel ya rakasa har gun motarsa snn ya dawo ya nufi dakinsa ya bude ya tura a hnkli ya shiga, kwance ya sameta kan 3sitter ta juya baya a falo, ya karasa kusa da ita a hnkli ya duka yana lekan fuskarta don duk a tunanin sa bacci take, ido hudu suka yi ya koma baya da sauri ta mike xaune fuskarta a daure tace "meye kke wani lekana" daukekai yyi ya nufi kofar falon ya bude yana nuna mata waje yace "xo ki fita" mikewa tayi ta fice daga dakin kmr xata tashi sama ya bita da kallo har ta sauka kasa snn ya dan yi murmushi ya kulle dakinsa. Washegari Ashnaah na kitchen da rana tana girka shinkafa da miyar da xata ci, sae gunguni take ita daya a kitchen kmr xata yi kuka tana cewa ni dae nagaji da wnn wahalan yaushe rabon mutum da ya ci nama kullum abinci lami to Allah ya Isar min tunda ba

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login