Showing 60001 words to 63000 words out of 114799 words
Chapter 21 - Dr Khaleel Book Complete Document by Khalisat Haidar .docx
da ruwa, mikewa tayi ta dauki ledan maganin ta nufi gaban madubin da shi xa ta ajiye, farar takardan daxu idonta ya kuma tozali da, hka kawae taji tana son gnin takardan meye, ko don ynda taga an mai linki, ta dauka ta shiga warware shi har ta gama snn idonta ya sauka kan dan guntun content din papern sunanta ta ga boldly a rubuce tun kan ta fara karatun, muryar Khaleel taji yace "wats dat?". Ta juya ta kallesa snn ta mayar da dubanta kan takardan, "Ni ibraheem Khaleel MD na sake ki Fateema saki daya,
biyu, har uku, Allah ya game kowa da rabonsa Ma'salam" cak komae na Ashnaah ya tsaya a lkcn tana
maimaita abinda ta gani a rubuce jikin takardan" mikewa taga khaleel yyi ya nufo ta ganin bata basa amsar tambayar sa ba don shi dae yasan bae ajiye takarda a nn ba, ta juya da sauri ta fice daga dakin, da gudu ta afka dakinta ta sa ki ta jingina jikin kofar tana mayar da numfashi, kuka ta fashe da tana kallon takardar, na farin ciki ne na bakin ciki ne ta kasa tantancewa, hawayenta ta shiga gogewa a hnkli tana murmushi lkci daya wasu sabbin hawayen na saukowa.
~Dr Khaleel~ By Khaleesat Haiydar
68.....
Da sauri Ashnaah ta bar jikin kofar jin yana bubbugawa ta bude handbag dinta ta saka takardan a ciki snn ta shige bathroom, komawa khaleel yyi bedroom dinsa ya dauko spare key din dakinta snn ya dawo ya bude kofar, bin ko ina na dakin yake da kallo snn ya nufi bathroom ya murda ya ji shi a rufe, daga ciki tace "wae meye ne hka ni ka kyaleni wanka xan yi" bae ce Mata komae ba ya jingina jikin bangon kusa da kofar bayin duk da jirin da yake gani, ya kusa minti sha biyar tsaye a wajen Ashnaah taki fitowa, ita kam bbu abinda take sae hawaye, ta rasa meyasa kuka ya ki tsaya mata, jin shirun yyi yawa yasa ta bude kofar bayin a hnkli ta fito don a tunaninta ya bar dakin, ba karamin kara ta saki ba da ta gansa ta juya da sauri xata koma yyi saurin rikota ya rungunmeta lkci daya, sakar masa kuka tayi ta shiga kkrin kwace kanta yaki saketa yana kallonta yace "me kika dauka a drawerna? ina yake" ta hade rae har lkcn tana kiciniyar kwace kanta tace "da'alla ni ka ka sakeni bn dauki komae ba" kallon cikin idonta ya tsaya yi ta dauke kanta da sauri, ya saketa a hnkli ya juya ya fita daga dakin, Ashnaah ta bi sa da kallo snn ta sulale kasan dakin ta shiga rusa kuka kmr warce aka aiko ma da sakon mutuwa. Har kusan shidda Ashnaah bata mike daga inda take ba sae dae ta daina kukan da take, sae da ta fara jin kiraye kirayen sllhn magrib snn ta mike da kyar ta nufi bathroom ta wanke fuskarta ta fito ta xauna gefen gadonta, duk ta rasa particular tunanin da take a xuciyarta, tana jin an tada sllh ta mike da sauri ta ciro hijab dinta snn ta dauko handbag dinta ta nufi kofa, a hnkli ta tura kofar ta fita ta sauka downstairs, bbu kowa falon hkn ya bata damar fita da sauri, gate a rufe yake bbu ko wani mai gadi a nn, tasan suna masallaci, ta shiga bude gate din da sauri snn ta fice, sauri sauri gudu gudu ta nufi bakin titi ta sayar da adai daita sahu ta gaya masa inda xata snn ta shiga. Bakwae da kusan rabi Ashnaah ta isa kofar gidansu, ta fiddo kudinsa ta mika masa snn ta nufi gate dinsu, a sanyaye ta karasa cikin gidan tana kallon motar Abbanta da ke Parke, a hnkli ta tura kofar falonsu ta shiga bata samu kowa falon ba ta nufi sama da sauri ta bude dakin mum dinta ta shiga, xaune ta sameta kan darduma caxbi a hannunta, da mmi take kallon Ashnaah, Ashnaah ta sakar mata murmushi tace "sannu momy bari in yi alwala" bathroom ta nufa da sauri tayi alwala ta fito snn ta tada sllh, sae da ta idar snn momy ta juya tana kallonta da mmki tace "daga ina hka" Ashnaah ta kirkiro murmushi tace "ya xo gun wani frnd dinsa ne a nn wajajen shine nace ya bar ni in karaso gida" momy bata ce komae ba, Ashnaah ta gaisheta amsa tana kallon yar tata, ko kadan Ashnaah bata Bari momynta ta lura da komae ba, tace "Abba na nn ko momy" momy tace "yana dakinsa" Ashnaah bata tambayi yar uwarta ba don tasan tana gidan inna, tambayarta momy tayi ko ta ci abinci Ashnaah tace ta ci, don bata jin cin komai, har tara da rabi, momy bata ga Ashnaah na cewa xata tafi ba, momy ta shigo dakinta tana kallonta tace "wae ba yau xaki koma bne, kinsan Abbanku fa bae san kin xo ba" Ashnaah tayi shiru snn tace "sae gobe momy" momy tace "to tun da kwana xa kiyi ki tafi ki gaida Abban ku kar ya gan ki gobe ya xame min abun mgna" Ashnaah ta gyada ma mum dinta kai kawae, momy ta juya ta fita, kuka Ashnaah ta shiga rerawa a hnkli tana tunanin ynda iyayenta xasu dauki xancen da ta kawo masu. Khaleel kam na dawowa daga masallaci ya nufi dakin Ashnaah, bae sameta a ciki ba hkn yasa ya nufi bathroom nn ma bata nn, fitowa yyi ya shiga dakin Ameesha ya sameta xaune kan darduma, yace "fateema fa" Ameesha tace "tun hudu ta hau sama, tana dakinta" juyawa yyi ya fice daga dakin, bbu inda bae duba ba a gidan amma bae ga alamar Ashnaah ba hnklinsa yyi mugun tashi, to ina ta tafi da daren, masu gadi ma suka ce basu ganta ba, sama ya koma ya dauki makullin motarsa ya sauko, rasa inda xa shi nemanta yyi, lkci daya ya shiga tunanin to takardar meye ta gani daxu ta ki ba sa, gidansu ya nufa kawae goma saura qtr ya isa kofar gidansu, ya fito ya nufi gun mai gadi, bayan sun gaisa ya ke tambayarsa ko Ashnaah ta xo, yace masa eh, sae da ya fara sauke ajiyar xuciya snn yace "to ka min mgna da ita don Allah" mai gadi ya nufi cikin gidan, Abba ne ya bude kofar yana kallon mai gadin yace "ya aka yi Musa" mai gadin yace "wae mai gidan fateema ne ke jiranta a waje" Abba yace "wace fateemar" Mai gadin yace "fateema dae" juyawa Abba yyi ya nufi sama ya bude kofar momy fuskarsa a daure yace "me yarinyar nn ta xo yi gidan nn yau ba tare da na sani ba" Momy ta hade rae tace "bn gne me ta xo yi ba" fada ssae Abba ya shiga yi yace "ta xo ta fice masa daga gida mijinta na jiranta a waje" Ashnaah da ke jin duk abinda abbanta ke cewa ta shiga kuka a hnkli tasan dole ta fada masu me ya dawo da ita gida, mikewa tayi tun kan ya shigo inda take ta dauki hijab dinta da takardan sakin da ta gani ta fita a sanyaye don xuwa jin me ke tafe da Khaleel kuma. Yana tsaye jikin motarsa ta fito daga gate dinsu, kallonta kawae yake har ta karaso inda yake snn ta rungume hannayenta fuskarta daure tace "ina jin ka" kallonta kawae yake har lkcn ya ma rasa me xae ce mata, ganin hkn yasa tace "in baka da abin cewa xan koma cikin gida pls" a hnkli taji yace "me nayi maki Fateema" ta daga kai tana kallonsa don bata ma san ya san sunanta ba, sunkuyar da kanta tayi da sauri don kar ya ga hawayen dake kkrin taruwa idonta tace "me kuwa ka min baka min komae ba" shiru taji yyi bae ce komae ba hkn yasa ta fashe da kuka ssae ta mika masa takardan hannunta, karba yyi yana kallon takardan, cikin sakwannin da ba su wuce sha biyar ba ya gama karanta content din, lkci daya komae nasa ya tsaya ya sake takardan hannunsa ya fadi kasa yana furta innalillahi wa inna ilaihi raji'un, Ashnaah ta duka ta dauki takardan tana share hawayen fuskarta lkci daya tana murmushi tace "nd am very happy coz I have been lookn fwrd to a day like dis, am vry glad I saw it, dama baka so na bana..." Kasa karashe mgnr tayi sbda kukan da ya ci karfinta, da kyar Khaleel ya iya bude bakinsa da yyi masa nauyi murya can kasa a sanyaye yace "wllh summa tllh bni na rubuta takardan nn ba fateema" da sauri Ashnaah ta juya ta nufi gate dinsu, kiranta ya shiga yi don kasa binta yyi har ta shige gate dinsu, hade kansa yyi da mota yace "No! no, waye yyi min hka" lkci daya hawaye ya cika idonsa. Ashnaah na shiga falon su ta nufi falon Abbanta jiki ba kwari rike da takardan a hannunta, xaune ta same sa da momy, ta durkushe nn tsakiyar falon tana kkrin mayar da hawayen da ke neman xubo mata tana kallon iyayen nata, kasa daurewa tayi ta fashe masu da kuka ssae.
~Dr Khaleel~ By Khaleesat Haiydar
69.....
Kallonta kawae iyayen nata suka tsaya yi, momy tayi karfin halin tambayarta lfya, shi dae Abba bae ce komae ba sae kallonta kawae yake, kasa cewa komae Ashnaah tayi sae kukan da take kanta a kasa, mikewa momy tayi ta nufi inda take tana kallon takardan hannunta ta karba, momy na gama karanta content din ta juya a sanyaye tana kallon mai gidanta, Abba yyi murmushi yace "har ya sako ta knn koh, dat's gud" Momy ta dauke kanta tana kkrin mayar da hawayen idonta ta dago Ashnaah suka nufi sama, kasa ba momy amsan tambayoyin da take ta ta jero mata Ashnaah tayi, hkn yasa momy bata kuma ce mata komae ba ta mike a sanyaye ta fice daga dakin, ko da ta koma falo bata tarda mai gidan nata ba, hkn yasa ta nufi bedroom dinsa, ta same sa xaune yana Danna laptop, ya dago kai yana kallonta yace "ynxu abinda nake so da ku shine, ku tabbatar ita daya take, don in har tana da juna biyu to wllh wllh baxata xaunar min a gida ba ina ganinta ina ganin takaici." Cikin fushi momy tace "halan tana da wani gidan uban ne bayan wnn, in tana da ka fada min in kai ta" cikin kuka ta karashe masa mgnr Abba yace "ni dae na gaya maku wllh." Ikon Allah kadae ya kai Khaleel gidansu wajen karfe goma da rabi, mai gadi yyi mmkin gninsa da daddare hka da yake suna shiri ssae, khaleel ya nufi cikin gida a birkice ba tare da ya ma san mai gadin na gaishesa ba, bbu kowa falon ya nufi dakin mum dinsa da sauri, ya sameta tana shirin kwanciya, da mmki take kallonsa tana kallon agogo, ganin yanayinsa ya kuma rudar da ita don tafi kowa sanin dan nata, ya xauna gefen gadonta tare da dafe kansa, ta karaso da sauri tana kallonsa tace "me ya faruwa Khaleel" ya dago kai yana kallonta, kasa ce mata komae yyi sae ga hawaye, ummi duk ta rude ta xauna gefensa tace "tok 2 to me son, me ya faru" da kyar khaleel ya iya bude baki ya gaya ma umminsa abinda ya faru, ya karashe mgnr cikin tashin hnkli kmr xae fashe mata da kuka yace "ku taimakeni plss mum, wllh bni ne na rubuta takardan ba ban san da shi ba " still Ummi tayi tana kallonsa da mugun mmki, Khaleel ya sauko kasa ya durkusa nn gabanta a raunane yana rike da kafafuwanta yace "plss Ummi na help me, idan Fateema ta nuna ma iyayenta wnn takardan I knw its over plss ummi" Ummi da duk kanta ya gama daurewa tace "ikon Allah," kwantar masa da hnkli ta shiga yi tace "shknn ka kwantar da hnklinka son Allah na tare da Mae gaskiya, ynxu ka tashi mu tafi gun abbanka muyi masa bayani, gobe sae su tafi can gidan har da kai." Washegari da safe har gida Abba ya kira likita ya gwada Ashnaah ko tana da juna biyu, likitan yyi gwaje gwajensa yace bbu komae, ita dae Ashnaah bbu abinda take sae hawaye duk ta rasa me ke mata ddi a duniyar, bayan likitan ya tafi Abba yasa momy ta kira mashi ita, ta sauko kasa a sanyaye ta durkusa falon Abbanta tana kallonsa tace "Abba gani" Abba ya maida hnklinsa kanta yana kallonta da kyau yace "a ina kika san mutumin nn, kar kuma ki kuskura ki min karya" hawaye ne ya shiga bin kuncinta, ta juya tana kallon momynta da ke kallonta, a sanyaye ta shiga gaya masu abinda ya hadata da Khaleel har ya aureta, bbu abinda ta boye masu har irin xaman da suka yi har ixuwa jiya da ta ga takarda a drawernsa, Abba yyi murmushi yace "wndful! dats gud, yhu c ol dis happen to u as a result of dis obeyin me, but na ji ddin da hkn ya faru, I knw you've learnt a great lesson frm now on, don hka in xa ki mayar da hnkli a karatu ynxu ki maida" kuka ssae Ashnaah take gashi ita dae har lkcn ta rasa gane dalilin kukanta, Abba ya dauki wayarsa ya kira wani abokinsa mai babban motar daukan kaya yace ya ara masa xa a kwaso masa wani kaya ne, da sauri Ashnaah ta daga kai tana kallonsa kukan da take ya karu ssae, Abba yace "ni bance kiyi min kuka ba, ki tashi ki tafi Allah xae saka maki duk da ke ce baki jin mgna, ynxu sae ki mayar da hnklin ki a karatu in kin ga dama, ga yar uwarki nn har tayi nisa" da kyar Ashnaah ta mike jiri na kwasarta ta nufi sama ta fada kan gado ta dinga rusa kuka kmr ranta xae fita.
~Dr Khaleel~ By Khaleesat Haiydar
70.....
Karfe sha daya da yan mintina Alhaji Muhd mahaifin Khaleel da wasu daga abokansa da shi kansa Khaleel din suka iso gidansu Ashnaah, hka kawae gaban Khaleel ke faduwa, Abbansa ya fito da sauran abokansa biyu da kaninsa yana kallon Khaleel yace "to ae sae ka fito ka makale cikin mota" Khaleel ya girgixa kansa da kyar yace "bana son shiga Abba" Abokin abbansa yace "ka ji sha shanci to sae mu ce masu me in mun shiga, ka fito mu shiga ayi abinda ya dace my frnd" da kyar Khaleel ya iya fitowa daga motarsa, iyayen nasa suka nufi gun mai gadin dake xaune bakin gate din yana biye da su a baya, kanin Abbansa ne ya tambayesa ko mai gidan na ciki bayan sun gaisa mai gadin ya amsa masa da ehh, snn yace to ayi masu sallama da shi, ba a dau lkci ba mai gadin ya dawo ya ba su ixinin shiga yyi masu iso har falon Abba, Abba dake xaune falon ya mike ganin bakin nasa ya tarbesu ynda ya kamata, tsaf ya gane su barin da ya ga Khaleel, Khaleel kam kasa kallonsa yyi kansa a kasa ya gaishesa, Abba ya amsa bbu yabo bbu fallasa, snn khaleel ya xauna kasa nn gefen Abbansa, bayan an gama gaggaisawa abokin dad din Khaleel Alhaji umar yana kallon Abban Ashnaah yace "to dae ba wani abu ne ya kawo mu nn ba illa mun xo ne mu baka hkuri on behalf of dan mu akan abinda ka gani Alhaji, duk da dae shi wnn yaro yace ba shi yyi sakin ba, xancen dae ga shi nn kmr na wasan yara don ba mu taba jin inda mutum xae ce ba shi ne ya saki matarsa ba bayan ga takarda nn a dakinsa, to ynxu dae muna rokon ka afuwa da ka dubi girman Allah kayi hkuri xa mu mayar da yar ka....." Abba da tun da ya fara xancen yake kallonsa da mmki yyi saurin katse sa yana kai wa nn ta hanyar cewa "dama ashe idan aka yi saki uku mace na komawa dakinta ban sani ba" shiru suka yi duk suna kallonsa, Alhaji umar ya kalli Khaleel da sauri yace "saki uku ne dama" Shiru Khaleel yyi bae ce komae ba, da ka gansa kasan he is nt his self, Abbansa yyi tsaki yace "amma kai fa mutumin bnxa ne, dama kasan saki uku ne xa ka sa mu kwaso jiki mu xo nn kmr wasu kananun yara" da kyar Khaleel ya iya bude baki kmr xae masu kuka yace "wllh Abba bani ne nayi sakin nn ba" daya abokin Abban Khaleel yace "to ae Alhaji in har a lkci daya yyi saki ukun saki daya knn a musulince, ko ba hka ba" Abban Ashnaah yyi murmushi yace "idan ka ce ma mace ka saketa saki daya, biyu, uku, to ta saku knn gaba daya ko ba hka yake ba," kai kawae suke gyada masa, Abban Ashnaah yace "to a hka dan ku ya rubuta sakin" Khaleel ya dafe kansa yana ganin wani jiri daga xaunen da yake lkci daya hawaye ya cika idonsa, Abba ya sauke ajiyar xuciya yana duban Abban Ashnaah yace "ina takardan yake Alhaji, ko xa mu iya ganinsa" Abba ya mike ya nufi sama, Alhaji umar ya juya yana kallon Khaleel yace "kaga fa kar ka mayar da mu kananan mutane a nn Khaleel, ko kana shaye shaye ne wae" a raunane Khaleel yace "wllh wllh Abba bani ne na rubuta takardan ba, ban saketa ba ku yrda dani, its a set up I think" shiru duk suka yi suna kallonsa kowa na nasa tunanin a xuciya, Abba ya sauko rike da takardan ya mika masu ya koma ya xauna, warware takardan dad din Khaleel yyi lkci daya ya juya yana kallon Khaleel da mmki fuskarsa daure yace "whose writtin is dis" Khaleel ya xaro ido yana kallonsa gabansa na wani