Showing 42001 words to 45000 words out of 114799 words

Chapter 15 - Dr Khaleel Book Complete Document by Khalisat Haidar .docx

10 Mar 2025

8440

hka ake yi a gidan mu ba naga, jin an bude kofar falon yasa tayi shiru tana sauraro taji wnda xae shigo, shirun da taji yasa ta dan leka falo taga Meenah tsaye, da sauri ta fito tana washe baki tace"lahh ashe ke ce Meenah sannu da xuwa" Meenah tace "baya nn dae koh? Don bn yrda da masu gadin nn ba" Ashnaah tayi dariya tace "baya nn wllh" Meenah ta xauna nn tsakiyar falon ta shiga bude Jakarta ta ciro kwalin wata yar karamar waya me kyau techno, da dan envelop fari karami tace "ga wayar da na siyo maki, wnn kuma maganin da kika tambaya ne gashi" Ashnaah ta galla mata harara tace "bayan har na gama period din ma, ae mutuwa kadae ne bnyi ba wllh" Meenah tace "eyya, wllh momy ce ta hanani fita, ki ce daurewa kawae kika ta yi" Ashnaah tayi dariya tace "yayanki ne yyi min allura wllh" Meenah tace "Ahh anyi abun arxiki su Khaleel" Ashnaah tayi dariya ta dauki wayar tana dubawa tace "amma yana da kyau wllh, bari in dauko nmbr mu gwada kira, kin dae sa min kudi koh" Meenah tace "ke Zeenat fa ta koma gidansu tun shekaranjiya" Ashnaah ta dafe kirji tace "ki ce wllh" Meenah tace "wllh kuwa, bn san ynda suka yi ba ni ma, duk bin kwakkwafi na ban gano komae ba wllh" Ashnaah da har jikinta yyi sanyi ta maxa tace"to ae bae baci ba, still sae na kirasa wllh, ae baxae san khaleed din ne ya sace yar sa ba" Meenah ta fashe da dariya tace "ke khaleel sunansa ba khaleed ba" Ashnaah tace "ayyo" bell suka ji an danna duk suka mike a tsorace lkci daya tace"waye?" Murya masu gadi taji, Ashnaah tace "ya aka yi?" Suka ce kaya ne oga yace a shigo da, Meenah tace "ya dawo ne" suka ce "ehh" sama ta nufa da gudu har tana faduwa, Ashnaah ta dauki wayarta da sauri ita ma ta nufi sama don ta boye, sae da ta boye snn ta sauko ta bude masu kofar ta ga akwatuna hudu a bakin kofar, dae dae lkcn da Khaleel ya karaso balconyn yace "ku shiga da su mana" waje ta basu suka shiga da akwatunan tana binsu da kallo, Khaleel ma ya shigo falon yana bin ko ina da kallo yace "me ke konewa hka" da gudu Ashnaah ta nufi kitchen tana cewa "innalillahi wa inna ilai hi raji'un" ya bi ta a baya da sauri, tana shiga kitchen din ta fasa wani ihu bayan ta sauke miyar ta durkushe kasa da sauri tana ci gaba da ihun, ba karamin tsorata shi tayi ba ya durkushe gabanta ya dagota duk a tunanin sa abu ne ya shiga idonta, a rude yake tambayarta "menene?" Kin bari ya daga fuskarta tayi, yace "wait don Allah ki gaya min me ya shiga idon" da kyar ta bari ya daga kanta,yana kallon idonta da ko digon hawaye bbu yace "to me ya shiga idon" kmr xata yi kuka tace "miyar da na sha wahala nayi ya kone"

~Dr Khaleel~ By Khaleesat Haiydar

51.....

Kallonta kawae Khaleel ya tsaya yi, ta xame jikinta daga rikon da yyi mata ta shiga komawa baya a hankali tana hararansa, mikewa yyi a fusace yyi ball da ita ya fice daga kitchen din, dariya ta saki har da kyakyatawa tana bin sa da kallo snn ta mike, sae kuma ta ja tsaki ita ma ta fice daga kitchen din, falo ta same sa yana kwantar da akwatunan da masu gadin suka ajiye cikin falon, ta karaso cikin falon tana kallon akwatunan, ba tare da ya kalleta ba fuskarsa daure yace "gashi nn kayan fadar kishiya, ba don kin isa na maki ba sae a bisa umarnin mahaifiyata" murmushi kawae Ashnaah take har da washe hakora, ya dago yana kallonta ganin abinda take yasa ya tsaya kallonta, ta dan tabe baki tana daga kafada tace "ni na yafe, ka kara ma warce xaka aura kawae" tsawa ya daka mata yace "to ki xo ki sani nayi hkn" tace "to dolene? Nace bana so ko" ta karashe mgnr tana hararansa, ficewa yyi daga falon don xuwa gun masu gadi ya sa su kwashe akwatunan su mayar masa su cikin mota, takalma ya gani bakin kofar, da mmki yake kallonsu, can dae ya kwashe su yana kallonta yace "takalman waye wnn" da sauri fuskarta daure tace "na wa" wani irin kallo ya shiga mata lkci daya yana bin falon da kallo kmr me son gano abu, dawowa cikin falon taga yyi ya nufi sama, da gudu ta bi bayansa tana cewa "ina xaka" bae ko kalleta ba ya shiga haura stairs din, ta hau saman ita ma da gudu ta sha gabansa tana xaro ido tace "wae ina xaka" hankadeta yyi da karfi tayi baya xata fadi yyi saurin rikota kan ta kai kasa ta fado kansa, ba karamin tsorata tayi ba ta saka kuka, ya matsar da ita gefe xae wuce ta kuma shan gabansa cikin kuka tace "Allah sae ka fada min inda xa ka" a nutse yana kallonta yace "ina ruwanki," bae jira me xata ce ba ya kuma turata daga gabansa ya haura sama, dakinta taga ya bude ta fasa ihu ta kuma bin sa da gudu, da sauri ya shige dakin ya kulle ya shiga bin dakin da kallo a nutse, ido hudu suka yi da Meenah dake bayan kofar dakin kmr munafuka tana kallonsa, juyawa yyi yana kallonta da kyau yace "me ya kawo ki gidana" ta daure fuska tace "momy ce ta aiko ni gun fateema" wayarsa ta ga ya ciro, ko ba a gaya mata ba tasan momyn xae kira gashi bata ma san ta fito ba don bata gidan, da sauri tace "ni fa bbu Wanda ya aiko ni, na xo gaida fateema ne" Ashnaah ta shigo dakin tana hararansa tace "to meye don ta xo gidan nn, xaka wani...." Bata rufe baki ba taji saukan mari lafiyayye, ta dafe kuncin a gigice tana kallonsa, sum sum Meenah ta nufi kofa xata fita da sauri, ya fixgota yana mata mugun kallo snn ya shiga janta tana bin sa a baya har suka sauka downstairs, ita dae binsa kawae take bata ce komae ba don mugun tsoron Khaleel take tun da can, gate ya nufa da ita ya bude ya jefata waje, ya juya yana kallon mai gadi yace "don me xa ku dinga barin mun mutane na shigar min gida" mai gadin da tuni ya mike tsaye da ladabi yace "Ca tayi ita yar uwarka ce oga" cikin tsawa Khaleel yace "ta ina ta xama yar uwata? To daga yau kar ku sake barin ta ta shigo min gida, ban san ta ba" da sauri mai gadin yace "an gama oga" Meenah dake tsaye har lkcn wajen gate tana ma Khaleel wani matsiyacin kallo tace "Da yau ubana bae da gida ne xanyi kuka , amma ynzu kam sae dae inyi shewa, kana talaka da kai har ka isa ka gaya min gida, kasan waye ubana kuwa, u re decievin ur self with dis hel yhu cal home" tsaki ta ja tana masa wani matsiyacin kallo tace "nonsense" tana kai wa nn ta nufi titi abun ta da sauri da sauri, bin ta kawae Khaleel yyi da kallo, lkci daya ya saki murmushi yana gyada kai yace "xan yi maganin ki yarinya, sae kinyi da kin sanin sani na" kashedi ya kuma yi ma masu gadin kan kar su bari ta kuma shigo masa gida snn ya nufi balcony, xaune ya tarda Ashnaah a bakin stairs tana ta aikin rusa kuka har lkcn yana dafe da kuncinta, wani raxanannen tsawa ya daka mata yace "bar min falo na kar in taka ki" ganin bbu wasa tattare da shi yasa ta mike tana ci gaba da kukanta ta hararesa ta haura sama. Da daddare tana kwance daki taji an tura kofa ta juya tana kallon kofar ya shigo dakin rike da leda a hannunsa, kallo daya yyi mata ya ajiye ledan nn bakin kofar ya fice daga dakin, sae da ta ji ya shiga dakinsa snn ta sauko kasan dakin ta bude ledan taga abinci ne.

[10/20, 11:32 PM] ‪+234 803 863 6764‬: ~Dr Khaleel~ By Khaleesat Haiydar

52.....

Washegari Ashnaah na jin fitar motar Khaleel da yamma ta fiddo wayar da Meenah ta siyo mata da sauri, tana hamdalan fitarsa a xuciyarta, don tun safe take jiran ya fita amma bata san me ya hanasa fita ba, takardar da ta rubuta nmbr dad din Zeenat da ta adana cikin Jakarta ta dauko ta kwashe a wayar snn tayi dialing, bbu bata lkci ya shiga, ta nufi gadonta tana murmushi ta xauna tana jiran a daga, amma har ya gama ring ba a daga ba, ta kuma kira nn ma ba a daga ba, bata wani damu ba don tasan ae xae ga miscals dole ya kira baya, nmbr mum dinta ta kira, bugu biyu ta daga, Ashnaah na murmushi tace "momyna," Momy ta amsa daga daya bangaren, Ashnaah ta gaisheta cike da jin ddin jin muryar mum dinta, kmr xata yi kuka tace "momy wae har ynxu Ashfah baxa ta xo ba" momy tace "xata xo mana, kar ki damu, da fatan dae kuna lfya" A dan sanyaye tace "lfya lau momy, Abba na fa" Momy tace "yana nn lfya" a hankali tace "momy xan iya kiransa ynxu" momy ta dan yi shiru snn tace "to ki kirasa" Ashnaah tace "to Bari in kirasa" a sanyaye ta katse kiran, snn tayi dialing nmbr dad dinta gabanta na faduwa ta kara a kunne, xuciyarta ya kusa shigewa cikinta jin yana ring, bugu uku ya daga tare da yin sallama, da kyar ta iya bude baki ta amsa sallaman muryarta na rawa, a hankali tace "ina yini Abba" "lfya lau" ya amsa a takaice, a sanyaye tace "Abba ni ce" yace "ke wa?" Kmr xata yi kuka tace "fateema ce Abba" bbu yabo bbu fallasa yace "kina lfya" nn da nn hawaye ya cika idonta ta shiga gyada masa kai kmr yana kallonta da kyar ta bude baki tace "eh Abba" yace "to madalla, ngd da gaisuwar" bae jira me xata ce ba ya katse kiran, Ashnaah ta fashe da kuka duk da taji ddin amsa mata ma da yyi, momynta ta kuma kira ta gaya mata ynda suka yi da Abbanta hawaye na bin kuncin ta, momy tace "to kiyi hkuri watarana Allah xae bayyana gskya, da fatan dae bbu wata matsala" Ashnaah tace "bbu momy amma ina son in xo gida, ki taya ni rokon Abba ya bar ni in xo don Allah" cikin kuka ta karashe mgnr, a sanyaye momyn tace "to xan masa mgna fateema, sae in gaya maki ynda muka yi, wnn layin ki ne" Ashnaah na goge hawayenta tace "ehh nawa ne momy anjima xan kira ki da daddare" a hka suka yi sallama da mum dinta ta shiga rusa kukan takaicin 'bata mata rayuwa da rabata da yan uwanta da Khaleel yyi, ko kadan bata ji shigowarsa gidan ba kawae ji tayi ya bude kofar ta, ta daga kai da sauri tana kallon kofar hawaye na bin kuncinta, kauda kanta tayi da sauri tana ci gaba da kukanta, tsayawa yyi bakin kofar yana kallonta, can ya karaso Cikin dakin ya tsaya gabanta fuskarsa daure yace "me ya faru?" Tsaki tayi ta mike a fusace ta nufi bathroom, ya fixgota ta fado jikinsa, ta fashe da wani matsanancin kukan ta shiga turasa da karfi, amma ya ki sakinta, don kanta ta gaji tayi lamo a jikinsa tana shesshekar kuka, ya dago kanta yana kallon fuskarta ta daga idanuwanta tana kallonsa, kasa cewa komae yyi, ta kauda kanta da sauri, sae a snn yace "kukan me kike" ta fashe da wani Sabon kukan tace "ni gidanmu xan tafi" da kmr baxae ce komae ba yana mata mugun kallo can dae yace "kije kiyi me" ta daga kai ta galla masa harara snn tace "mamata da yan uwana xan je in ga" tsaki ta ji yyi ya turata yace "u are dreamin" snn ya juya ya fice daga dakin. Har dare Ashnaah bata bar kukan da take ba wani mugun tsanar Khaleel kawae take har cikin xuciyarta, don kanta ta gaji da kukan wajajen Karfe goma, snn ta mike ta shiga bayi tayi wanka ta wanke baki ta fito, yar rigar baccinta riga da yar karamar Riga tasa bayan ta gama shafe shafenta snn ta dauki wayarta da ke karkashin filo tana mamakin me yasa Baban Zeenat bae kira ba bayan ta masa mis calls, ta kalli agogo ta ga is late, a xuciyarta tace "ae gobe xan kuma kiran ka" momynta ta kira bata daga ba tasan kila tana dakin Abba, har xata ajiye wayar sae ta tuna ummi, da sauri ta sa nmbrta ta kirata, bugu daya ummi ta daga Ashnaah tace "ke ni ce ykk, kun fara exams din ne" ummi tace "wllh saura sati biyu Ashnaah ynxu baxa ki rokesa ya bar ki ki dawo ba" Ashnaah da taji kmr ta sa kuka tace "wllh nasan baxae bar ni ba kona gaya masa wayyo Allah na" ummi tace "kai amma gskya bn ji ddi ba" Ashnaah tace "yauwa mum dinsa na so na, kila idan na mata magana xata ce ya bar ni don yana jin mgnr ta ssae" kmr xata yi kuka ta karashe mgnr, ummi tace "yauwa ki mata mgna" Ashnaah tace "to ngd xan mata" a sanyaye ta katse kiran ta kwanta tayi jigum, usman ta tuna, ta Mike xaune da sauri tayi dialing nmbrta ya shiga ring, wani irin ddi ta ji har cikin ran ta, jin ya daga yasa ta dafe kirjinta ta wara manyan idonta, da muryar sa me sanyi da ddin sauraro ta ji ya mata sallama, ta amsa murya can ciki idonta lumshe, sunanta taji ya kira da mugun mmki yace "Ashnaaah" ta bude ido da sauri tayi yar dariya tace "na'am ashe baka mance murya ta ba dear"

Ya sauke ajiyar xuciya yace "don me xan mance muryar ki fateema, y? Meyasa kika min hka fateema?" Kmr xae yi kuka ya karashe mgnr, nan da nn idonta ya kawo ruwa muryar ta na rawa tace "nt my fault dear," kuka ta fashe masa da a hankali tace "kar ka damu dear ni taka ce I promise yhu dat" da kyar yace "kin fito ne Ashnaah" ta girgixa kai hawaye na bin kuncinta tace "aa, amma in Allah ya yrda na kusa fitowa very soon" a sanyaye yace "Allah yasa, ranan ma naje gaida momy" hira ssae suka shiga yi irin ta masoya, ita kanta tasan duk duniya bbu wnda take so irin usman, har kusan sha biyu waya suke, lkci daya taji an bude kofar dakinta, in da Allah ya taimaketa duk wutan dakin a kashe suke, ta kashe wayan da sauri gaba daya ta tura karkashin filo, ta rufe ido kmr me bacci gabanta na faduwa, kunna wutan dakin yyi yace "ke da wa naji kmr kuna mgna a nn" yi tayi kmr bacci take gabanta na faduwa, ya karaso kusa da gadon yana kallonta, a hnkli ya duka dab da ita yana kallon kirjinta da kusan rabinsa duk a waje yake, kan dogayen kafafuwanta ya kuma sauke ido don iyakar wandon gwiwa, wani kasala ne ya dirar masa nn take, ya hadiye miyau da kyar yana kallon fuskarta, ita kam bnda bugawa bbu abinda xuciyarta ke yi, mikewa yyi da kyar kmr Wanda ya sha wani abu ya nufi gun switch din dakin ya kashe snn ya dawo gadon, a tsorace Ashnaah ta mike xaune

[10/20, 11:54 PM] ‪+234 803 863 6764‬:

~Dr Khaleel~ By Khaleesat Haiydar

53.....

Bata bari ya karaso kusa da gadon ba ta Mike da sauri xata sauka ya fixgota da karfi ta fado jikinsa suka fada kan gadon, kuka ta saki jikinta na rawa hka ma muryarta tace "don girman Allah kayi..." Toshe mata baki yyi da hannunsa, ya kankameta yana kissing wuyarta, cikin wata kasalalliyar murya kmr wani mashayi taji yace "hakki na xa ki bani yau, ko ban maki kokari ba?" Ashnaah ta xaro ido kmr yana ganinta ta fashe da wani matsanancin kuka tace "wayyo na shiga uku, wllh ni ban gane me kke..." Bakinsa ta ji cikin nata lkci daya ta ji yana mata wasu abubuwa da suka kusan sumar da ita don tsoro, bbu abinda ya kuma raxana ta irin ynda ta ji yana kkirin cire yar rigar jikinta, ta rike rigar gam muryar ta na rawa jikinta na bari ta shiga cewa "kayi ma Allah ka rufa min asiri wllh ni yarinya ce, me xaka min" ko kadan bae ma san tana yi ba, kmr Mara hnkli kawae ya xaman Mata, ya rabata da rigar jikinta da karfi, ta fasa wani ihu a tsorace, ya toshe bakinta da sauri yana mayar da numfashi, bbu inda baya rawa jikinta don tsoro, duk kokuwan da ta dinga yi da shi hkn bae hanasa rabata da komae na jikinta ba don karfi ya gwada mata, nn da nn tayi laushi ta rungumosa cikin kuka ssae take cewa "plss doctor ka tausayamin wllh baxan iya ba plss" Khaleel bae ma san tana yi ba, ita dae daga nn bata kuma sanin abinda ya faru ba don sume masa tayi.

~Dr Khaleel~ By Khaleesat Haiydar

54......

Khaleel ya mike xaune da kyar yana kallonta da idanunsa da suka sauya kala ya dago ta ya rungumeta tsam yana mayar da numfashi, sae da ya dan ji nml snn ya kwantar da ita a hnkli ya mike ya nufi bathroom dinta. A hankali Ashnaah ta bude idonta da ya kumbura don kuka da asuba, kasa tuna abinda ya faru tayi ga wani mugun ciwo da kanta ke mata, bin ko ina ta shiga yi da kallo kmr me son tunano abu, lkci daya kuma ta tuna abinda ya

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login