Showing 90001 words to 93000 words out of 114799 words

Chapter 31 - Dr Khaleel Book Complete Document by Khalisat Haidar .docx

10 Mar 2025

8447

ga duk na momynta ne da Ashfah, da sauri ta shiga kiran layin mum dinta, bugu daya ta dauka, momy tace "Fateema" daga jin ynda ta kirata kasan tana cikin tashin hnkli, Ashnaah ta amsa a sanyaye tare da gaidata, momy tace "ina kika bar wayan ina ta kira, kina ina ynxu?" Ashnaah tace "a cylnt wayar yake momy, ina gida" momy tace "gidan mijin ki?" Ashnaah ta gyada kai a hnkli tace "eh momy" momy ta sauke ajiyar xuciya tace "to ya jikin naki" Ashnaah tace "da sauki momy"momy tace "to shknn ki dinga barin wayar kusa da ke sbda in ke samun ki" Ashnaah tace "toh momyna Ashfah fa?" Momy tace "tana kasa, kina dae cin abinci koh?" Ashnaah tace "ina ci momy" momy tace "to shknn xan kira ki anjima kin ji" Ashnaah ta ce "to momy" a sanyaye Ashnaah ta ajiye wayar, Khaleel ya dauki envelope din da ya ajiye gefen gado yana kallonta a hnkli yace "I will b bck right away sis" ta gyada masa kai ya fita daga dakin. Khaleel na isa gidansu ya nufi falon dad dinsa ya gaishesa da ladabi snn ya ajiye masa envelope din gabansa yyi masa sallama ya fita daga dakin, xauneya samu kanwarsa a falo, ta mike a sanyaye tana kallonsa tace "kayi hkuri ya Khaleel..." Hawaye ta shiga yi ta kasa ci gaba, ya gyada mata kai yace"Ummi fa" ta girgixa masa kai tace "ta fita" yace "OK kar kice mata na xo gun Dad" kai ta gyada masa, ya juya ya fice daga falon, yana drivin kiran Najeeb ya shigo wayarsa, ya share kiran har ya katse, aka kuma kira, sae da ya kira fiye da sau biyu snn Khaleel ya daga, Najeeb yace "wae me ke faruwa Khaleel, ynxu dad dinka ya kirani, look kana ina plss a ina xa mu hadu" Khaleel yace "bana gari" bae jira cewarsa ba ya kashe wayar gaba daya, sae da yyi sllhn Azahar snn ya shiga hotel din, bacci ya tarda Ashnaah ke yi, ya shiga bathroom don yin wanka. Karfe uku da kusan rabi yana xaune yana danna laptop har lkcn Ashnaah na bacci, wayarsa da ya kunna a lkcn ya shiga ring ya dauka yana kallon me kiran nasa ya ga Al-ameen ne, daga kiran yyi Al-ameen yace "wae baka dawo bne har ynxu Khaleel, or re yhu nt interested, if yes ae da gaya min kawae kayi ba wae ka share ni ba" Khaleel ya sauke ajiyar xuciya yace "kana ina ynxu mu yi mgna?" Al-ameen yace "ina gidana mana" Khaleel yace "OK toh xan xo anjima" sallama suka yi Khaleel ya ajiye wayar. Bayan magrib Khaleel ya kuma kiran Al-ameen, yace "Madam dinka na nn kd ne ita ma" Al-ameen yace "ehh tare muka xo" Khaleel yace "OK ga ni nn xuwa ynxu" ajiye wayar Khaleel yyi ya juya yana kallon Ashnaah da fitowarta daga wanka knn, ya mike ya dauko mata yar gown doguwa mara nauyi da ya siyo mata, kin saka kayan tayi a gabansa, ta dauki rigan da lotion din da ya ajiye mata ta koma bayi, shi dae bae ce mata komae ba, ta gama ta fito ta dauki hijab dinta da sauri ta sa don gown din is vry transparent, yyi murmushi ya dauki makullin motarsa da ledan flasks din da Zeenat ta kawo masu, don ta shanye kunun, ya juya yana kallonta yace "mu je toh" ba musu ta bisa suka fita ya kulle dakin snn suka saukakasa, bakwae da kusan rabi suka isa gidan Al-ameen, yyi horn mai gadi ya bude gate din ya shiga yyi parkin ya fito ya xaga don bude ma Ashnaah, Al-ameen ne ya fito daga cikin gidan ya karaso yana ma abokin nasa sannu da xuwa, da mmki yake kallon Ashnaah don duk tunaninsa har ynxu basa tare, Al-ameen yace "A'a ashe tare da amarya ku ke?" Khaleel yyi murmushi suka gaisa daabokin nasa, Ashnaah ma ta gaishesa snn suka nufi cikin gidan, Maryam ta ji ddin ganin Ashnaah ssae, ta haura sama da ita xuwa dakinta, sae a snn Al-ameen ya juya yana kallon abokinsa yace "ashe dae an baka matarka frnd, amma baka da kirki kai din nn, irin ban kai matsayin in sani ba din nn koh" Khaleel ya dan yi murmushi bae ce komae ba. Hkn yasa Al-ameen ma yyi shiru, a nutse Khaleel ya faragaya ma abokin nasa ynda suka hadu da Ashnaah har ya aureta da irin abubuwan da suka dinga faruwa tun da ya aurota har xuwa ranan da Ashnaahta ga takardan saki a dakinsa ixuwa ynxu da suke xaune, kallonsa kawae Al-ameen yake da mmki ssae, can ya girgixa kai cike da tausayi abokin nasa yace "toh wat did ur so called frnds did about this?" Khaleel ya dan yi murmushi yace "Najeeb kawae yasan halin da nake ciki cikin frndz dina" Al-ameen yace "then wat help did he rendered yhu?" Khaleel ya girgixa kai ya gaya masa ynda suka yi da Najeeb da ya xo gida ya same shi na karshe, Al-ameen yyi tsaki yace "wllh wllh wnn gayen da kke bi ba aboki bne," Khaleel dae yyi shiru bae ce komae ba, Al-ameen yace "ynxu me kke tunanin ya kamata ayi,ni baka gaya min komae bare in dinga ba ka shawara Khaleel" Khaleel ya girgixa kai da damuwa yace "I donno, am so confuse frnd, but kasan me yasa hnkli na bae wani tashi ba, ummina bata fushi da ni she understand me well dat's y nake da rest of mind" Al-ameen ya girgixa kai yace "ka tsaya kayi tunani da kyau Khaleel kuma ka gaya min gskyar ka,ka taba mgnr xaka saki matarka gaban kowa, I mean frnds hka" Khaleel yyi shiru snn yace "da Najeeb kadae na taba irin wnn mgnr, bn taba da kowa ba bayan shi" Al-ameen yace "kuma sae yace maka me a lkcn?" Khaleel yace "ya kan ce in saketa kawae in huta" Al-ameen ya dan yi murmushi yace"to xaka iya tuna wnda ya dawo da kai gida da ka je birthday ka sha ruwan naku," Khaleel ya dan yi murmushin da bae shirya yi ba yace "I knw Najeeb ne xae kawo ni gida ko faruqh duk da ban ma bukaci sanin wnda ya maido ni ba" Al-ameen yyi shiru snn yace "kuma kace kafin ka fita cikin drawern ka dauki wristwatch baka kuma ga takarda ba a lkcn koh" Khaleel ya gyada masa kai, Al-ameenyace "just tel me meyasa ka fi tunanin Khadija ce ta saka takardan cikin drawern ka, nt ur sily frndz?" Khaleel yace "coz duk duniya ita kadae xata yi rubutu exactly irin nawa, none of my frnd will do dat to me" Al-ameen yace "shknn gobe xan je in samu Ameeshan....." da sauri Khaleel yace "No, plss ka rabu da ita, me xaka je yi mata" Al-ameen yace "ni ynxu I only want to help my frnd nd bring bck his happiness once again, don hka ka xuba min ido kawae Ibrahim, stop questionin me" Khaleel yyi shiru yana kallonsa, ko kadan bae gamsu da xuwan abokin nasa gun Ameesha ba don shi ko sunanta ma bae son ji, Al-ameen yace "tashi ka tafi gun matarka nd check on her, tun da kace bata da lfya" mikewa Khaleel yyi, Al-ameen yyi masa jagora har xuwa dakin da Ashnaah take snn ya sauka kasa donMaryam na kitchen, Khaleel ya karaso cikin dakin yana kallonta yace "kina jin yunwa ko wife?" Dago kanta tayi da kyar tace "Amae" ya xauna gefenta ya rungumota yace "to kin ki cin komae bare kiyi aman wife"1 min·Khaleesat Haiydar...More

Khaleesat Haiydar

~Dr Khaleel~ By Khaleesat Haiydar 100.....

Ashnaah bata ce komae ba har lkcin yana

rungume da ita, ya dago kanta yana yana

kallon fuskarta a hnkli yace "to me kike son ki

ci?" Girgixa masa kai tayi alamar baxata ci

komae ba, kwankwasa kofar dakin aka yi,

Ashnaah ta janye jikinta daga nasa da sauri,

Maryam ta tura kofar dakin da sallama ta

shigo rike da faranti dauke da kulan abinci da

plates da drinks, ta karaso cikin dakin ta ajiye

tana murmushi tace "amarya ga abinci"

murmushin Ashnaah ta mayar mata, Khaleel

yyi mata gdya ta fita ta kullo masu kofar,

Khaleel ya sakko daga kan gadon ya bude

kulan ya ga tuwon shinkafa ne da miyar

vegetable, ya daga kai yana kallon Ashnaah

ya ga ta boye fuskarta kan gadon alamar ko

ganin abincin bata son yi, rufe abincin yyi ya

dawo gefenta ya xauna yace "to me xa ki ci

Fateema, baki ci komae ba tun safe fa" dago

kai tayi a hnkli tana kallonsa kmr xata yi kuka

tace "kila kunu xan sha, amae xan yi idan

naga wnn" yyi shiru yana kallonta snn yace

"to kar mu ba Maryam wahala, in kira Zeenat

ta maki koh" gyada masa kai kawae tayi, ya

mike ya fita falo don ya bar wayarsa can.

Karfe tara da kusan rabi bayan Khaleel ya je

gidansu Zeenat ya karbo ma Ashnaah kunu ya

ce da Al-ameen xa su tafi, Al-ameen yace "ina

xa ku?" Khaleel yace "hotel din da mu ke" Al-

ameen yace "gidan nawa bae maka ba knn

koh" Khaleel yyi murmushi yace "ba hka bne

frnd kayan mu na can ne" Al-ameen yace "to

ka je ka kwaso su ynxu, in kuma kafi son

xaman hotel din ne to ka tafi ka karata amma

ka bar matar ka nn," Khaleel yyi dariya yace

"Alryt, tnx for accomodatin us frnd" Sun dde

suna hira da abokin nasa a falo snn Al-ameen

yace "ka ga ka tashi ka tafi gun wife dinka, ni

ina nn har midnyt" Khaleel ya mike kmr jira

yake don dama gaba daya hnklinsa yyi can

yace "toh Allah ya ba mu alkhairi," ya nufi

sama. Xaune ya tarda Ashnaah kan gado ta

jingina jikin gadon, ya karaso da sauri yana

kallonta yace "kin sha kunun da yawa wife"

gyada masa kai tayi kawae, a hnkli tace

"Cikina ke min ciwo" ya mike ya dauko wani

ledan da ya shigo da daxu ya fiddo

magunguna da allurori, ya shiga hada alluran,

kallonsa kawae Ashnaah ta ke, ya lura da hkn

ya dago kansa shi ma yana kallonta, kauda

kai tayi da sauri cike da jin kunya, yyi

murmushi ya ci gaba da abinda yake, har ya

gama snn ya mike ya dawo inda take ya ce "a

cinya xan maki koh" make kafada tayi kmr

xata yi kuka tace "um um bna so" juyawa ya

ga tayi ta kwanta tayi ruf da ciki, ya gane

abinda ta ke nufi, yyi murmushi ya dawo inda

take ya mata alluran, lallashinta ya shiga yi

tun kan ta fara masa kuka don ya ga alamar

hkn, ya dagota yana kallon hawayen idonta da

yasa idon kyalli, jawota yyi jikinsa ya hade

goshinsa da nata a hnkli ta ga ya lumshe ido,

ko ba a gaya mata ba tasan me yake shirin yi,

ta dauke kanta da sauri alamar bata so ta

shiga kkrin kwace kanta, rungunmeta yyi ssae,

a hnkli murya can kasa yace "plss wife"

girgixa masa kai ta shiga yi kmr xata yi kuka

tace "A'a bna so" ya daura bakinsa kan

wuyanta kmr me rada yace "to na daina wife"

Washegari karfe sha daya saura Al-ameen ya

kama hanyar gidansu Ameesha kmr ynda ya

ce, bae samu wahalan ganinta ba don sun fito

knn da drivernta xae fita da ita, sakkowa tayi

daga bayan motar tana kallon Al-ameen kmr

tana son tuno inda ta san shi, Al-ameen yyi

murmushi yace "Kin manta ni koh?" Shiru tayi

bata ce komae ba, Al-ameen yace "By d way,

sunana Al-ameen, abokin Dr Khaleel, na xo

gun ki kuma sae ga shi xa ku fita" ssae ya ga

jikinta yyi sanyi a hnkli tace "kayi hkuri bn

gne ka ba, mu shiga daga ciki toh" juyawa

tayi ta sallami drivernta a kan ta fasa fita,

kallonta kawae Al-ameen yake cike da

tausayinta gashi ta rame kan ynda ya Santa,

ta juya tana kallonsa tace "mu shiga ciki" ba

musu ya bi bayanta suka shiga cikin gidan,

dae dae nn Hajiyarsu ta fito raka bakinta, da

mmki take kallon yar tata tace "kaddae kin

fasa fitan Meesha" Ameesha ta girgixa mata

kai tace "A'a nayi bako ne" da mmki Hajiyar

ke kallon Al-ameen don a iya saninta tunda

Ameesha ta dawo gida daga gidan khaleel

bata kallon duk samarin dake bibbiyanta,

Hajiyar tayi murmushin jin ddi suka gaisa da

Al-ameen duk a tunaninta sabon saurayi tayi

don da tasan abokin Khaleel ne bbu shakka

kaca kaca xata yi masa, don bbu ranan Allahn

dae xae wuce da baxata yi ma Khaleel Allah

ya isa ba. Karkashin daya daga bishiyoyin da

ke compound din suka xauna, Gaishesa ta

kuma yi, Al-ameen ya amsa yana tambayarta

kwana biyu tayi murmushi bata ce komae ba,

sae da aka dau kusan minti biyu snn Al-

ameen yace "ki gaya min gskya khadija kar ki

boye min komae, ke kika rubuta takardan nn

ko ba ke ba?" Hawaye ne ya shiga bin

kuncinta ta ma rasa abinda xata ce masa can

ta fashe da kuka tana kallonsa, bae ce mata

komae ba tayi mai isarta snn a hnkli tace

"wllh bani ce nayi rubutun nn ba, don me ake

tunanin xanyi hka, y will I do dat, me Fateema

ta min xan mata hka, tun da na shiga gidan

kallon bnxa bae taba hadani da ita ba kuma

ni na dauketa tamkar kanwata da muka fito

ciki daya, Khaleel bae min adalci ba da yyi

tunanin xan iya yin hka" Al-ameen ya sauke

ajiyar xuciya yace "ranan da ya je birthday wa

ya maido sa gida" Ameesha na share hawayen

da ke sakko mata tace "Najeeb" Al-ameen

yace "falo ya shigo da shi ko waje ya bar sa"

ta girgixa masa kai tace "har bedroom dinsa

ya kai sa" Al-ameen ya xaro ido yace

"bedroom" Ameesha ta gyada masa kai, Al-

ameen yyi murmushi yana shafa gemunsa

yace "kin bi sa dakin ne?" Ta girgixa masa kai

a hnkli tace "har Washegarin ranan ban shiga

dakinsa ba, Fateema kadae ce naga ta shiga

da safe" Al-ameen yace "gud, bani digit din ki,

xan wuce ynxu" wayarsa ya mika mata ta

karba ta saka nmbrta snn ta mika masa, yyi

mata gdya ya mike, ita ma hka, sallama yyi

mata ya nufi gate, kasa daurewa tayi ta bi sa

da sauri a sanyaye tace "Khaleel din fa" Al-

ameen ya juya yana kallonta yace "yana nn,

abubuwa da yawa sun faru bayan rabuwarku

kar ki damu xa muyi waya idan na koma gida"

gyada masa kai kawae ta iya yi hawaye cike

idonta. Al-ameen ya juya ya fice daga gidan.

Sha biyu Al-ameen ya isa gidansa, kofar gida

ya tarda Khaleel jingine jikin wata mota da

wani, parkin yyi nn kofar gidan ya fito don

ganin shi da waye a tsaye, Najeeb ya ga ni,

Al-ameen ya wani hade rae yana kallon

Najeeb din, Najeeb ya daga kai yana kallon

Al-ameen din, ganin irin kallon da yake masa

yasa shi ma ya shiga masa wani matsiyacin

kallo irin na yan duniya. Al-ameen ya girgixa

kai tare da jan tsaki ya shige cikin gidansa,

Najeeb yyi tsaki yace "wnn abokin naka dabba

ne wllh, shi ba dan kowa ba sae girman kan

tsiya, ko kadan bae san darajar dan Adam ba,

kar ya raina min wayo don ya gan ni tsaye

kofar gidansa" Khaleel dae bae ce komae ba

sae murmushin da yyi, Najeeb ya mika masa

makullin hannunsa yace "gashi nn na baka

gidana na, U.rimi har komae ya dawo maka

nml frnd dnt tell me no plss, snn don Allah ka

je ka ba dad din ka hkuri he is jet angry at

yhu, I will help yhu get bck ur document don

dad dina ya sama maka aiki amma a Zaria, ka

gaida min fateeman" Najeeb ya ciro Atm dinsa

ya mika masa yace " take this ka siya duk

abinda ka ga ya dace na kayan abinci idan

kun tafi can gidan,"

~Dr Khaleel~ By Khaleesat Haiydar101.....Khaleel ya girgixa kai yana kallon Najeeb yace "kar ka damu frnd, hold on to ur atm, I have enuf...." Najeeb bae jira ya karasa ba ya kamo hannunsa ya saka masa key da atm din hannunsa ya juya ya shige motarsa ya tada yyi reverse, bin sa da kallo Khaleel yyi har ya bar anguwar snn ya sauke ajiyar xuciya ya juya ya shiga gida, falo ya tar da Al-ameen xaune yana danna waya, ya karaso cikin falon yana kallonsa xae yi mgna Al-ameen ya riga sa, "Me wnn mutumin ya xo yi a kofar gida na?" Khaleel ya xauna kan kujera yace "he came to check on me" Al-ameen ya Mike yace "duk ya kuskura ya sake xuwa kofar gidan nn sae na sa an daure shi wllh, kana nn makashinka na tare da kai baka sani ba, to wnn da kke kira da abokinka shi ya rubuta takardan da kke xargin matar ka ce ta rubuta,in ko ba shi ne ya rubuta ba to wllh ko rantsuwa nayibaxan yi kaffara ba da hadin bakinsa aka rubuta" Khaleel ya Mike shi ma yana kallonsa yace "haba! don ba ku shiri da shi bae kamata kayi masa irin wnn xargin ba Al-ameen, kasan ynda mu ke da Najeeb kuwa, gskya am nt happy with ur wordz, kawae don u re nt in gud terms da shi sae kayi masa wnn xargin, wnn kmr kaxafi ne kayi masa ma"Al-ameen ya girgixa Kai yana ma abokin nasa kallontausayi yace "vry soon xaka gane ko sharri nayi masa ko akasin hka" bae jira cewarsa ba ya nufi sama, Khaleel ya bi sa da kallo tare da jan tsaki, shi kam ya rasa me yasa Al-ameen ya ki jinin Najeeb hka, wani tsakin ya kuma ja ya nufi sama shima, xaune ya samu Ashnaah a kasan tiles din dakin ta jinginar da kanta jikin gado idonta lumshe kmr me bacci, ita kadae tasan abinda

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login